Showing 174001 words to 177000 words out of 279257 words

Chapter 59 - HURIYYA Complete Hausa Novel

07 Oct 2024

34649

Adam wani irin careless ne wannan? Na fada maka yau aka sallamo Hajiyata daga asibiti fa, kuma yar'uwata ta rasu ko sati biyu ba ayi ba amman ka kasa daga min kafa wani irin abu ne wannan?

 Look Khairy na daga miki kafa fa, ki duba tun lokacin da na baki kudin nan, kuma na fada miki nan da 3 weeks zan bar kasar nan, idan na tafi ban samu yarinyar nan ba kin san halin da zan shiga

 Babu halin da zaka shiga tun da ba tare aka haifo ku ba, kuma ba Hurriya ce kadai yarinya ba, so nawa mutum ke son abu be samu ba kuma ya hakura ni kaina wanda zan aura yanzu ba wani son shi nake yi ba, amman a haka na hakura ba dole abun da mutum ke so yake samu ba

 Ke dabam ni dabam, and ban ce dole sai na aureta ba since bata so na amman i have to teach her a little lesson ko dan gaba, kuma ki kika kawo wannan bad idea din sai after na saka rai sai kuma ki fara min yawo da hankali

Ta daga kafadunta kamar yana tsaye a gabanta.

 Amman ai yi aikina na baka kai ya kamata ka yi amfani da damarka ka yi abun da ya dace?

Ya amsa da karfi.

 How? A kankanen lokaci? Bayan kuma kin san babu yadda za'ayi na iya contacting yarinyar nan

 Adam ba zaka zo ka tsare ni da fada kamar ubana akan kudin da na fi karfinsa a gidan mu ba, ina cikin nawa tashin hankali da damuwa karka takura min mana idan kudi ne ka zo ka karbi abun ka na huta kai ma ka huta, just because of na kawo idea cewa ba dole sai ka aureta ba zaka iya biyan bukatarka ai na maka hanyar da ya dace ko?

 Hanyar da kika kawo mummunar hanya ce da zata tana mutunci ni ma, kuma na jawa iyayena zagi, babu wani amfani da za su min

 Kuma ka yarda ka dauka?

 Saboda na dauka shawara ce mai kyau da farko, later on kuma na gane bata lokaci ne kawai, yadda zan yi samu magana da ita ma aiki ne

 Zaka iya zuwa ka saka a sallamo maka ita ka mana ka yi magana da ita

 Idan kuma na yi haka daga karshe ban zamu biyan bukata ba fa? And i told you ki dauko yarinyar nan ku fito tare kin ki

 Bata yarda ta fita da ni yanzu, kuma ba zan iya mata dole ba, sannan kuma idan wani abu ya faru a lokacin da muka fita tare ai za a gane cewar ni ce

 Daman ke kika lalata komai tun farko, kika ce mata ni ba mutumen kirki ba ne and trust me you will regret this Khairy

 Ka yi duk abun da zaka iya Adam karka fasa, kuma karka sake kirana matukar ba kudinka zaka karba ba

 Khairy ni zaki fadawa haka?

Taja tsaki ta yanke wayar ta jefata a kan kujera, cikin wani irin fushi da bacin rai ta ce.

 Hurriya kin haddasa min fitina, ke da uwarki kun hana mu jindadin rayuwar duniya, ban gayyace ki bikin birthday na ba kika je duk shi ne silar, shi kuma ya bi ya haukace sai ka ce ita kadai ce mace a duniya

Ta zauna da karfi kamar an mata da dole tana jin kamar Hurriya tana kusa da ita ta yi mata shegen duka ko ta rage wannan bacin rai.

 Ban san me yasa ma na karbi kudinsa tun farko ba? Ko zuciyar imani ba shi da ita ji yadda yake takura min kamar be san ayi min mutuwa ba

Ta sake jan tsaye sai a lokacin tuna da kiran da Hajiya Kaltume take mata, mikewa ta yi tsaye tana fadin

 Gaba daya ya hargitsa min tunani

Ficewa ta yi daga dakinta nufi dakin mahaifiyarta, ta shiga dakin cikin bacin ran da ya gaga boyuwa a fuskarta.

 Lafiya kike?

Hajiya Kaltume ta tambaya cikin wani yanayi na rashin kuzari, ta rame kamar ba ita ba bakin fatarka ta karu har ya mata yawa tsabar bakinciki da damuwa. Hajiya Fatee dake zaune gefenta ta tabe baki.

 Ke ma dai Hajiya har kya tambaya? Yayanki a gidan nan waye ransa ba a bace ba? Waye be shiga damuwa ba? Ai ko cewar da yayi ba zai sake musu komai ba ya isa ya saka su shiga damuwa balle kuma ya hada miki da saki, goma ta hadu da ashirin, ga kuma aure da zai kara kin ji ishirin ta hadu da talatin kenan, wannan abu ai ya miki yawa

A take Hajiya Kaltume ta fashe da kuka.

 Ni yanzu ganin make kamar ba gaske ba, ashe rana zata zo da Alhaji zai iya sakina? Kuma ya ce min zai karo aure? Wai saboda an doki matar da zai aura har ya ce babu ruwansa da yarana? Ki duba Hajiya Fatee satina daya a asibiti amman ko waya be daga ya kira ya ji ya jikina ba? Hajiya Binta ma ko a leke bata leko ta duba ni ba? Sai kace makikiyarsu

 Ita dai Hajiya Binta ai bata ki kin mutu ba, shi ma kuma namiji ina ruwansa zai kara aure kuma ya dawo da Iyami? Wannan abu na ku fa shiga tsakani ne kawai, waya sani ma ko gurin bokanta kika je shi ne ya samu sa'a yayi mata aiki cikin sauki

Hajiya Kaltume ta dan saci kallon Khairy dake zaune gafenta.

 Khairy dauki atm?????
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
?
 dina ki tafi ki yi transfer Hajiya Fatee zata baki account

Khairy ta share hawayen da suka cika idonta na tausayin mahaifiyarta ta mike tsaye tana amsawa.

 Toh

Ta karbi account din a hannun Hajiya Fatee sannan ta dauki Atm din ta fice. Sai after ta fice sannan Hajiya Kaltume ta kalli Hajiya Fatee ta ce.

 Bana ma son sun san cewar sanadina Salma ta rasu, wannan magana a tsakanina da ke ne kawai Hajiya Fatee

 In Shaa Allah babu wanda zai ji, daman ba komai ake fadawa yara ba, amman dai tun farko ke kika yi sake Hajiya ga wanda ya saba miki aiki kika tsallake kika tafi gidan malaminta

 Kina da gaskiya wata kila malaminta ne, ko kuma malamin Nafisa ba, ita yar aikin ta hada kai a cutar da ni, aiko sai na ci ubanta idan abubuwa suka daidaita, dan Allah ki kara ba shi hakuri ga kudin nan za a tura masa a account ayi aikin da yace duk abun da ya dace ayi

 Da kaina zan yi magana da shi kamar yadda na yo yanzu, kuma ina tabbatar miki Alhaji a haukace zai zo ya maida ke kuma ya gyara duk kuskurensa, aure kuma ba za'ayi ba Iyami da yayanta kuma sai labari a gidan nan

 Haka nake so, Allah ya bar kawancen mu har aljanna

Cikin yanayin damuwa da muryar rashin lafiya Hajiya Kaltume take karfin hali tana amsawa Hajiya Fatee.

 Ameen Ameen ai komai zai daidaita, bari dai Malam ya fara aiki ki gani ke ma ai kin san irin aikinsa

 Na sani kaddara ce ta kai ni gurin bokan Iyami, ko na Nafisa, wannan aure aure na Alhaji yana haifar min da masifa, kuma har yake son dauko wata saboda rashin tunani irin an namiji, su da sun ji suna da kudi ba zama lafiya sai aure, dan Allah ki ce Malam ya daure shi daga aure nan a hana shi aure ko bayan na mutum...

 Haka za'ayi, domin wannan yarinyar da yake son daukowa ma daga ganinta ita ma a tsaye take, kara a hana ta shigowa tun wuri

 Hmmmmm Alhaji ya ba ni mamaki

Cewar Hajiya Kaltume tana girgiza kai...




Ina masu fama da ciwon dajin? Ciwon hanta? Ulcer? Hawan jini da Ciwo sashe, Ciwo sugar da ciwon mara, Ciwo sanyi kai har da ciwon HIV. Ina masu fama da Ciwon da aka kasa gane kansa, ina masu fama da matsalar Jinnu? Ina matan da sai an yi maganar aure abu yayi shiru? Ina matan dake neman mazajen aure? Ina masu neman tsarin jikinsu? To fa nesa ta zo kusa cibiyar MALAM MAITAWAKKALI ta zo musu da mafita da yardar Allah. Duk wata cuta da aka kasa gane kanta, ko kuma ciwon da yake damun mutum a jiki ko wane iri ne za ku samu warakarsa da yardar Allah. Muna bada maganin ne ta hanyar da addinin musulunci ya yarda da shi babu bokanci ko tsibbo a ciki. Kuma muna bada maganinmu ne cikin sauki da rahusa, mun saukaka kamar kyauta na goro kawai za ku bada, biya kuma sai bukata ta biya, burinmu dai shi ne samun lafiyarku da kuma biyan bukatarku.

Mazauni cibiyar na nan a Kwantagora Local Government, hanyar farin ruwa kusa da dan gandu rice. Za ku iya tuntubar mu ta wannan line 08135421882 ko kuma 08061663326. Zaku iya kira ko chat, wani abun burgewa kuma shi ne za mu iya aika muku da maganinmu a duk garin da kuke ba dole sai kun zo ba. Ku dai ku kira ko kuma ku tuntube mu ta Whatsapp. Sai kun zo... =؃? 34
Littafin nan na kudi ne, ba free ba, idan kika karanta ba tare da biya ba kin daukarwa kanki nauyi domin hakkina ne kika rataya a wuyanki. Biya ki karanta cikin aminci pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith Bank, then send the evidence of payment to 08036126660

5??5?+?5??5?0?5??5??5?(?5?(?5?$?5?,? @5?$?5?!?5??5??5??5??5?#?5??5??5??5?'?5??5?2?



Hajiya Fatee bata bar gidan ba sai da Khairy ta dawo daga bank ta tabbatar mata da cewar ta yi transfer kudin zuwa asusun Malam.

 Toh Allah ya miki albarka, ku kwantar da hankalinku da yardar Allah komai zai wuce

 Ameen Hajiya

Ta amsa sannan ta mike tsaye ta fice bayan ta ajewa Hajiya Kaltume ATM dinta a kan gado. Hajiya Fatee ta dauki Hijab dinta ta saka ta mike tsaye tana rike da jakarta.

 Ina isa gida zan kira na fada masa an saka masa kudin, kuma yace da zarar ya saka hannu aka fara aikin nan da kwana uku komai zai daidaita

 Allah ya nufa Hajiya, wannan bakincikin kar ya kai ni

 Komai dai wuce, bari na tafi kar yamma yayi

 Toh na gode Allah ya bar zumunci

 Ameen Allah kara lafiya

Ta fice daga dakin, Hajiya Kaltume ta gyara zamanta zuciyarta na mata mugun ciwon, idan ta tuna yadda Appa ya wulakanta sai ta ji kamar ya hade zuciya ta mutu, idan har bata hana auren nan ba kuma ta hana Amma da dawowa gidan tabbas ita din ba mutum ba ce, sanadin su komai ya faru, bayan rasa yarta ga kuma saki da Appa ya dankara mata sai kuma wulakanci ya biyo baya,ya kwatanta mata irin abun da yayi ma Iyami lokacin da ta haifi yan biyu. Cikin tsananin damuwa ta dago ta kalli kofar dakin da aka bude, Ruma ce ta shigo tana rike fa plate din abincin da take ci.

 Hajiya ga Momy nan da bakuwarta...

Rufe bakinta yayi daidai da shigowar Momy tare da Hajiya Turai a dakin. Hajiya Kaltume ta gyara zamanta da sauri tana jin kunya na rufeta, kunyar sakin da Appa yayi mata bayan ta gama nuna karfin iko da isa a gidan, ga kuma jinyar da ta yi asibiti be je ba Hajiya Binta bata je ba haka ma Momy bata leka ta ba, har wata zuciyar na raya mata da ganganci suka shigo. Daga bakin kofa suka tsaya Hajiya Turai kamar mai kyamar dakin har da dage riga.

 Sannu da jiki Kaltume, Hajiya Nafiss ta ce min kwanan baya ma yarki ta rasu, sannun Allah ya mata rahama

Hajiya Kaltume ta kalleta ta san wacece ita, yanayinta tufafin jikinta da gwagwalan dake wuyanta da hannunta sun wuce ta yi mata irin haukar da ta yi ma Maryam da Rukayya, hausawa suka ce wasa guri take samu. Dan haka ta amsa mata da lalama sai dai babu sakewar fuska.

 Amin na gode

Hajiya Turai ta juya ta fara fita sannan Nafisa ta bi bayanta daman ita tun da aka shigo uffan bata cewa Hajiya Kaltume ba.

 Samun guri, wato kawota kika yi ta gan ni ko? Saboda yanzu ke ce kadai matar gida, ai Wallahi ko da ace Alhaji ba zai maida ni ba to sai dai duk abun da na tara ya kare shi kuma ba zai sake zama da mata ba har abada

Tana maganar wani mugun abun zuciya na taso mata bakinciki yana neman yi mata yawa.

 Ita ma wannan Nafisar ba kaunata take ba, ko a leke bata leka ta duba ni a asibiti ba, ko da yake uban gayyar be tafi ba ita yar rakiya ya za'ayi ta tafi

Ta yi kwafa ta girgiza kai.

 Tabbas na yi sake, da na san haka zai faru da ban tafi gurin wannan bakin bokan ba, gashi Iyami bata mutu ba yata ta mutu Innalillahi Wa'inna Ilaihiraji'un, Allah sarki Salma

Ta fashe da kuka mai karfi tana jin kamar ace zata iya dawowa da ita. Momy ta jero tare da matar Yayanta Hajiya Turai suka nufo bangarenta, Hajiya Turai dake murmushin kasaita ta ce.

 Sakin daya ma ta ya rage zai karasa mata shi nan kusa ki koma ke kadai, ban da rashin sanin darajar kai har yaushe namiji zai sake ka zauna a gidansa wai zaman yaya? Ba sai ta tattara ta koma gidanta ba ta tare, idan ma yana da ra'ayin maida aurensa sai ya same ta a can

 Ah to ke ma dai kya fada, ai haka na fada ni ma yaya dai da wayonsu ta bar su a gidan ubansu ko ta tafi da su duk daya, ni dai ba zan sake yarda a dauko wahala a kawo min ba, ga Hurriya nan har yanzu ban haife cikin bakincikinta ba

Hajiya Turai ta dafa Momy.

 Ai kin yi kokari, ni zan iya rika kowa ban da yaran miji, shiyasa kullum nake godewa Allah da ya miji ba mutum ne mai aure aure ba, kin ga da mai wannan kwashekwashen ne da yanzu ya karo aure ko dan haihuwar nan da ta tsaya mana, amman duk be kula wannan ba, gashi yanzu girma har ya kama

 Wallahi kin huta, daman zuri'ar duk ba mu da wannan rayuwar ta son aure auren mata

 Allah yasa yaran mu su gado mu

 Amin, da alama kam Captain ma ba zai yi irin wannan rayuwar ba

Hajiya Turai ta yi murmushi masu nairori.

 Captain wanda auren farko ma ya gagareshi, ina maganar kari?

 Na farko ma yana kusa, domin yanzu na lura kamar hankalinsa ya karkata gurin Namra kuma sai dai mu saka musu ido mu ga gudun ruwansu kamin mu ga abun da Allah zai yi

 Oh yanzu na gane dalilin da yake fada min cewar na kusa samun suruka, amman be fada min ko wacece ba, har nake ce masa ko da ka jitu da ita ai abun baya daurewa, sai ya ce min wannan kam idan har na ga be aureta ba to baya raye, amman ko naman jikinsa take yanka ba zai rabu da ita ba

Momy ta yi murmushi zuciyarta na kara jaddada mata Namra ce.

 Toh Allah yasa, zaman da yake a garin nan yanzu gaba daya hankalinsa yana gidan nan komai aiki yayi masa yawa sai ya leko gidan nan

 Aiko zan jidadi idan haka ta faru, daman abun da muke fata kenan, wata kila idan ya dawo daga tafiyar nan zai gabatar min da ita

 Tafiya yayi?

 Eh tun last week yace zai tafi Abuja?

 Oh Allah sarki daga Kaduna ya wuce Abuja? Aikin na su ne ba zama

 Aa be zo Kaduna ba, daga nan Gusau ya wuce yace min sati daya zai yi

Momy ta jingina jikin Range Rover din aka tuko Hajiya Turai tana mamaki.

 Ni kuwa ce min yayi Kaduna zai tafi

 Aa gaskiya Abuja yace min, tun last week jiya ma da muke chat da shi yake ce min ya kusa dawowa

 Wata kila kuma ban ji daidai ba, ko kuma an canja tafiyar tasa ce daga Kaduna zuwa Abuja

 Maybe

Daga haka suka yi sallama da Momy, Dreban ya bude mata mota sai ta shiga ta zauna ya rufe Momy ta daga mata hannu ya ja motar. Momya ta shigo falonta ta samu masu aikinta na kwashe kayan da suka ajewa Hajiya Turai bata taba ko daya ba.

 Kar a taba komai aje su a kitchen

Kulu ta amsa da sauri.

 Toh Hajiya

Momy ta haura stairs ta shiga dakinta, wayarta ta dauka tana murmushi maganar da Hajiya Turai ta fada mata cewar yace ta samu suruka ya faranta mata rai. Akan haka ne ta gwada kiransa ta ji lafiyarsa a yau domin tun da ya tafi bata kira shi ba, sai dai tana magana da shi ta chat kamar yadda mahaifiyarsa ma tace. Sai da tana kiran sunan sai kiran ya yanke alamar ba za a iya samunsa ba.

 Wata kila yana gurin da babu network ne

Ta furta kana ta bude data ta shiga whatsapp dinta ta duba last chat dinsu two days sai ta aje masa sako tana murmushi.

 My Son, ya aikin na ku? Hajiya Turai tace min Abuja aka kai ku ashe, amman baka fada min ba, Allah ya tsare ya dawo da kai lafiya

Tana kokarin aje wayar reply dinsa ya shigo bata san yana online ba sai a lokacin.

 Amin Momy na kusa dawowa jibi nan, Ammy ta zo kenan?

 Eh kasan idan ta shigo Family House bata barin garin nan sai ta biyo gurina, ta fada min albishir din da aka yi mata muna fatan jin labari mai dadi

Ya turo mata emoji din

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login