Showing 186001 words to 189000 words out of 296192 words
tare da yi mata alwashin bata kulawa idan sun yi aure.
Baba ya bawa Alhaji Ahmad damar ya je garinsu ya nemi auren Amina a wurin su Kawu Bala.
Ahmad ya je ya sami 'yan uwan mahaifinsa, ya sanar musu da yana son suje Kano Shanono su nema masa aure.
Familyn Alhaji Ahmad sun yi farinciki da jin cewa zai yi aure, dan kusan duk a ciki suke da Hajiya Zainab, da yadda ta kainanaye Musu ɗan uwa, ta hana shi sakat ta rabasu da shi.
Be gaya musu wa zai aura ba, kawai ya ce su je su nema masa Aure. Za'a ɗaura masa aure yanzu, amma tariya sai bayan shekara ɗaya zata tare.
AYSHERCOOL
08081012143GABA DA GABANTA
NA
AISHA ADAM (AYSHERCOOL)
59
Ba tare da Amina ta sani ba, Baba ya bawa Alhaji damar zuwa ya nemi auren Amina a wurin yayyensa su Kawu Bala.
Dangin Alhaji Ahmad da suka ji batun zai yi aure, amma tariya sai bayan shekara guda, suka dinga murna kamar su zuba ruwa a ƙasa su sha, a dangin nasa ba kowane ya san zai yi auren bama, sannan bai yadda sun san wa zai aura ba, kawai ya ce wa 'yan uwansa za aje nema masa Aure a Shanono.
Lokacin da suka je wa su Kawu Bala da maganar, suka dinga kushe Amina, da faɗar miyagun maganganu a kanta, 'yan uwan Alhaji Ahmad suka ce babu ruwansu shi ya ce yaji ya gani. Baƙin ciki da hassada kamar Ya kashe su Baffa Lawan, saboda su so su kayi Amina ta dawo a ƙasƙance cikin tozarci.
Suka bada maƙudan kuɗi, a matsayin kuɗin Auren Amina, aka sanya sati biyu kacal zasu dawo a ɗaura Aure.
Amina bata san budurin da ake yi ba, tana can tana jarrabawa.
Ranar wata juma'a, Daddy da jama'arsa suka tafi Shanono, Baba ya ce wa Amina zai je ƙauye, bata san me zai je yi ba, tayi masa Allah ya tsare, lokacin suna jarrabawa kuma sun daf da yin wannan tafiyar.
Har aka je Shanono aka ɗauro mata aure, bata san an yi ba.
Tun da aka ɗaura auren nan Alhaji Ahmad yake jinsa kamar a wata sabuwar duniyar yake jinsa, sai dai da yaga Hajiya Zainab sai gabansa ya faɗi.
Da ya dawo daga ɗaurin Aure ya tarar da ita tana mopping, ji yayi kamar ya karɓa yayi mata.
"Amaryata" ya faɗa lokacin da ya zo kusa da ita.
Waige waige ta shiga yi, dan kar ta je wani yaji me ya ce.
Ta ce "Ni dai kar ka janyo mini tashin hankali, a falo fa muke"
Murmushi yayi, ya wuce yana jin nishadi na ratsa shi.
Baba bayan ya dawo, ya kira Amina a waya, ta zo ta same shi, ta kasa gane me take gani a fuskar Baba, farinciki ko kuma damuwa.
"Uwata" ya kira sunanta.
"Na'am Baba"
"Kowane abin halitta da kika gani a doron duniya, tun kan Allah ya samar da shi ya tsara masa abin da zai same shi, me kyau da akasin haka.
Ranar juma'a, an ɗaura miki aure ke da Alhaji Ahmad".
Waro ido tayi ta dafe ƙirji ta ce "Baba aure kuma? Dama yanzu za ayi auren?"
"Eh, shi ya buƙaci hakan, idan kin gama jarrabawa, zaki je ƙauye za kuyi wuninku na mata, amma ya tabattar mini da ba zaki tare ba sai Allah ya sa kin gama karatunki"
Ai sai Amina ta fashe da kuka.
"Kefa kika nuna mini kina so, meye na kuka kuma? Ni dai fatana ki tsare mutuncinki yanzu da da akwai banbanci, yanzu kina da Aure saɓanin da. Sanan ki rage wannan rawar kan naki, kuma ki kula da kanki, kinga dai baki tare ba sai Allah ya sa kin kammala karatunki, to ki kula ki jira ki tare, kin san dai me nake nufi. Sannan ki duƙufa da Addu'a, dan na san wannan auren naki ko a yanzu ko a gaba, zai zo da tangarɗa".
Ai gaba ɗaya daina gane Abin da Baba yake faɗa tayi, ya gama gaya mata abin da zai gaya mata, ita babban abin da take hangowa idan an tashi graduation shagalin da za ayi ba zata sake ba sosai saboda tana da Aure.
Jiki a sanyaye kamar wadda aka bawa saƙon mutuwa, haka ta tafi ɗakinta, ta rufe ƙofa ga zauna ta dinga kuka, sai da tayi mai isarta, sannan ta tashi saboda kiran salla tayi alwala.
A Kitchen haka Hajara ta addaba mata a kan meya sameta a fuska, fuskar ta kumbura, amma tace mata bakomai.
Da suka gama girki ma, ɗakin ta koma tayi zuguum, ko Abinci ta kasa ci.
Wayarta ce ta fara ringing a kusa da ita, cikin ƙwarin gwiwa ta ɗaga wayar, za ta yiwa Daddy tsiwa, saboda ya sa an ɗaura mata aure ba da saninta ba, amma ajiyar zuciya da yayi ta wayar, kawai taji bakinta ya mutu.
"Sweetheart ba magana?" Tayi shiru taƙi cewa uffan.
"Magana fa nake yi, ko mulkin ne ya motsa?"
Kawai ta fashe da kuka iya ƙarfinta.
A rikice ya ce "Subhanallah, Amina menene?" Ta katse wayar ta ajiye, ta cigaba da kuka.
Tana kallo ya cigaba da kiran wayar, amma ta share shi.
Washegari tana shirin makaranta, yana cigaba da rangaɗa mata waya, amma taƙi ɗagawa.
"Idan ba zaki ɗaga wayar ba, idan an tasheku daga school, ki jirani zan zo na ɗaukeki, sai muyi magana amma kin tayar mini da hankali Meenali" tana gama karanta saƙon ta murguɗa baki, ta ajiye wayar tayi ficewarta.
A makaranta ma gaba ɗaya ranar bata walwala, ana tashi daga makaranta ta cewa Azimi gidansu zata bita.
Azima bata takurata sai taji meke damunta ba, suka tafi gidansu Azima tare.
Kamar kullum, Ammi na ganinsu tare, kamar ta goya Amina. Ta karɓi Amina cikin sakin fuska, amma taga fuskar Amina a haɗe.
cikin damuwa Ammi ta ce "Aminatu, mene? Na ganki duk wani iri". Ai kamar jira take yi, ta fashe wa Ammi da kuka.
Ammi ta rungumeta tana rarrasinta, sai da ta samu ta tsagaita da kukan, sannan ta kalleta ta ce "Gaya mini, menene?"
"Ammi Aure aka yi mini" ta faɗa tana fashewa da wani kukan.
Azima ta ce "Aure kuma?"
Ammi ma abin ya ɗaure mata kai, ta ce "Yi mini bayani Amina, shi Baban ne ya yi miki auren ko kuwa kamr yaya an miki aure?"
Amina ta zauna ta warwarewa Ammi komai, har zuwa ɗaura mata aure da aka yi.
Maimakon Ammi ta ɗaga hankalinta ita ma, sai kawai tayi murmushi.
Azima ta ce "Taɓɗijan, dama duk wannan Daddy da Meenal ɗin da ake sonki yake, amma dai anji kunya raƙumi ya shanye ruwan 'yan tsaki"
Ammi ta ce "Ubanki ke dai raƙumin fitsararriya, ni kaina da zan samu wani dattijon arziƙin kamarsa dana aura masa ke. Tashi ki bani wuri ma zan yi Magana"
"Ammi kiyi haƙuri" Azima tayi maganar cikin shagwaɓa.
"Zaki tashi ko sai ni na tashi" Azima ta tashi sum sum ta bar wurin, tana ta mamakin yadda wannan lamarin ya kasance.
Ammi ta sake matsawa kusa da Amina ta ce "Kina jina ko Amina? Ita rayuwar duniya a duk lokacin da kace wani bai isa ba, sai Allah ya nuna maka kaine baka isa ba, ki duba wulaƙanci da cin zarafin da matar gidan ke yi miki ke da mahaifinki, amma da yake Allah sannu a hankali yake hukunta bayinsa sai ya ƙaddara aure a tsakaninki da mijinta.
Da farko abin da zan gaya miki shi ne kiji tsoron Allah, ki saka a ranki kema wata dama ce Allah ya ara miki, idan kin yi amfani da ita yadda ta dace, ki rabauta, akasin haka kema zaki ga abin da ba kya so.
Meye a ciki Allah ne ya kashe ya baki, meye aibunsa, Allah ne ya kawo lokacin da zaku huta, dan haka karki damu, kiyi ta addu'a sannan zan yi iya ƙoƙarina in ga kin yi abin da ya dace a gidan mijinki. Yanzu ta san an yi auren?"
Amina ta ce "A'a, wai sai mun gama makaranta zai gaya mata sai na tare"
"Ahh to babu laifi, babban abin da nake so da ke shine, ki kula da kanki kinga yanzu kina da aure, banda biyewa su Azmia saboda yanzu ke da su ba ɗaya bane ba" Ammi ta zage sosai ta dinga yi mata nasihohi.
Amina dai jin Ammi kawai take yi, amma gaba ɗaya ta rasa in da zata saka kanta, a kan Aurenta da Daddy yayi da gaggawa haka.
Ammai ta ce "Idan kun kammala jarrabawar, kan ki tafi ki zo nan, a gyara miki kai, a yi lalle"
Amina ta jinajina mata kai, sai Yamm sannan Ammi ta saka direba ya kai Amina gida.
Gaba ɗaya jinta take kamar ba ita ba, wai an ɗaura mata aure, ta zama matar Daddy, gani take tamkar mafarki.
Gaba ɗaya ta nemi kuzarinta ta rasa, da daddare ta fita kaiwa Baba Abinci, ta hangi Daddy a dining, suna cin Abincin dare, ya ƙura mata ido ba tare da kowa ya lura ita yake kallo ba.
Zumɓura masa baki tayi ta wuce, da ta lura iya yake kallo, murmushi kawai yayi mata, ita kuma ta fice daga falon.
Da ta kaiwa Baba Abincin ma, nasihohi ya cigaba da yi mata, a kan ta kula da kanta, tun da yanzu tana da aure, kuma ta tsare mutuncinta sannan ta cigaba da Addu'a, Allah ya sassauta abin da ka iya biyo baya, idan har iyalansa suka san meyafaru.
Bayan Amina ta dawo daga wurin Baba, ta tarar da dining kaca kaca, ko arziƙin haɗe kwanukan da suka ci Abinci ba suyi ba.
Tsaki tayi, ta wuce dining ɗin, ta tattare kwanukan, ta gyara wurin tsaf.
Ta wuce sashinsu, ta tattara kwanukan da aka ci Abincin faren tana wankewa, sai ga Hajara ta shigo Kitchen ɗin.
"Yauwa Amina, ance ki kaiwa maigidan nan shayin dare, da kayan marmari" shiru Amina tayi mata ta cigaba da aikinta.
"Amina magana fa nake miki"
'Ai naji ko" Amina ta faɗa a hasale.
Ta gama abin da take sannan ta dafa shayin da Fruit ta kai masa, tun da tayi sallama yake binta da ido, a ƙasan maƙoshinsa ya amsa mata.
Ba ta ce masa uffan ba, ta ƙarasa ta ajiye masa, ta juya zata tafi.
"Amina" ya kira sunanta kai tsaye yau ba karantawa, sai taji wani dammm babu daɗi, ta juyo ta dawo tana tura baki, ta tsaya masa a ka.
"Sai kaina yayi ciwo, kika tsaya mini a ka?"
Neman wuri tayi ta zauna a ƙasa, saukowa ya yi ya zauna a kusa da ita ya ce " 'yar Babyna me nayi miki ne? Na ce miki zanje school ɗauko ki, kika yi tafiyarki, kin daina mini magana me yayi zafi?"
"Daddy shi ne kuka haɗa kai da Baba ka aureni, ba cewa aka yi sai na gama makaranta ba, amma Baba ya ce wai an ɗaura mana aure" ta ƙarasa maganar tana fashewa da kuka.
Murmushi yayi, bai zaci Baba ya gaya mata ba, ya so sai taje ƙauye ta ji.
"To meye a ciki? Shine dalilin fushin dama? Bana son in zauna zaman jira wani ya zo ya canza miki ra'ayi, kiyi haƙuri ki daina kuka. Zan saka Zakiru ya kai ki. Ai ba abin damuwa bane ba, kema sai hankalinki yafi kwanciya kina ganin mijinki ko sweetyna?" Tura baki tayi alamar baya gamsu da maganganunsa ba.
"Ki kwnatar da hankalinki, ba wani abu ai, na ƙara miki kuɗi a account ɗin ki idan da akwai abin da kike buƙata"
Yayi ta janta da hira, har ta ɗan sake, sukayi sallama ta tafi.
Kamar yadda Ammin Azima ta umarceta, ta je aka yi mata gyaran kai, aka yi mata lalle tayi kyau tayi shar da ita.
A tsakanin kwanaki ukun nan, Ammi ta sanya aka yiwa Amina ɗinkuna masu kyan gaske, tayi mata sayayyar kaya masu kyau, Azima sai tsokanarta take yi, ita kuma da tuna Azima ita free take amma ita an yi mata aure, sai ta hau kuka.
Zakiru ne ya kai Amina ƙauye, tare da wannan uban kayan Abinci da bata san da su ba, mutane suka dinga zuwa ganinta, saboda yadda tayi kyau ana ta mamakin yadda ko ranar ɗaurin Aure babu wanda ya ga angon nata.
Ranar wunin biki kuwa, sai ga Maman Azima tare da Azimar sun zo, Amina bata taɓa zaton zasu zo mata b, tayi ta murna tana jin daɗi.
Tun da ake biki a ƙauyen, ba a taɓa yin bikin da aka ci aka sha kamar bikin Amina ba, kowa sai mamaki yake yana tambayar wai waye mijin da ta aura ne?.
A wannan zuwan da tayi ne, har ta haɗu da Jarmai ya biyota.
Inno ma ta yiwa Amina nasiha sosai da sosai, mussaman da ta san halin Aminan da rawar kai wasu lokutan.
Bayan biki da kwana biyu, Alhaji Ahmad ya zo da kansa ya ɗau Amina.
Ya yiwa Inno alheri, Amina har da Kuka kamar kar ta tafi, har ya gaisa da su Baffa Lawan a ƙofar gida, basu san waye ba, dan basu kawo babban mutum kamar wannan zai iya auren Amina ba.
Kasancewar har da tawagar da suke take masa baya ya zo, kuma ta gabatar da shi a matsayin mutumin da suke aiki a gidansa ita da Baba.
Suna tafe a hanya tana kuka, maimakon Daddy ya rarrasheta sai ya hau tsokanarta "Inyee yarinya tana kukan daɗi ta auri ɗan beauty" ta sake ƙaro volume ɗin kukan, tana sheshsheƙa.
Sai da ya ga da gaske take, sannan ya miƙa hannu zai goge mata hawayen, amma ta ture hannunsa, ta matsa gefe wai kar ya taɓa ta.
Shi abin ma dariya ya bashi, Hajiya Zainab ta kirashi ya ɗauka, nan ma ta haɗe rai. Ya gama wayarsa ya kalleta ya ce "Daɗinta ina da wadda zan taɓa idan naje gida" yayi maganar yana dariya.
Shiru tayi masa, ta juya gaba ɗaya tana kallon window, dan taji haushin abin da ya ce ɗin.
Har suka koma gida, yana tsokanarta yana sakata kuka, shi kuma yana saka shi nishaɗi.
Daddy yayi farinciki da kasancewa Amina ta zama matarsa, amma yana fargabar cakwakiyar da ka iya biyo baya idan Hajiya Zainab ta sani.
Kansa tsaye yake zuwa ya ɗauketa ya kaita gidansa, tayi masa girki da ɗan abinda ba a rasa ba, a haka suka cigaba da sabawa.
Watarana tayi girkin rana ta jera a dining, lokacin bai daɗe da warkewa daga rashin lafiya ba, Amina taga ya miƙawa Hajiya Zainab ta zuba masa coc a kofi.
Ya saci kallon in da Amina take, yaga ta zazzaro masa ido, tana son tayi magana, yayi murmushi ya kafa kai ya shanye kayansa.
Ta tura masa saƙo a waya "Ba zan sake raka ka Asibiti ba, shi ne kake shan coc ko?"
Replying ya yi mata da "Meyasa baki hanani sha ba, bayan a gabanki na sha"
Ta ɗaga ido ta sake kallonsa, ya kashe mata ido ɗaya.
"Ba zan sake cewa ka daina cin abin da aka hanaka ba, har da lumshe ido ko Daddy?"
Yayi mata reply da "Matata ce fa ta bani, sai in ce mata bana sha?"
Tana ganin abin da yayi mata reply, suka haɗa ido ta galla masa harara, ta bar falon.
Ya gyara zamansa a zuciyarsa ya ce "I wish tare muke cin abincin nan Babyna, amma lokaci ne".
A haka lokacin tafiyarta Abuja yayi, tayi ta roƙonsa a kan yaje wurin competition ɗin amma ya ce mata ba shi da lokaci, zai saka a ɗauketa a kaita gidan abokinsa dan matarsa ba zata zauna a Hotel ba.
Sai dai kuma kwatsam sai ta ganshi a Abuja.
Amina tayi murna sosai da ganinsa a garin Abuja.
Kaɗaicewarsu tare a gida ɗaya, ya sanya wasu lokutan Daddy kan yi ƙoƙarin kai hannunsa jikinta, abin da ya sanya suke yin faɗa kenan, duk shirin da suke da hakan ta faru, sai ta haɗe rai su yi faɗa.
Ranar da Amina tayi rawa da shigar fulani a wurin taronsu, abin ba ƙaramin ɓatawa Daddy rai yayi ba, dan ji yayi tamkar ya ɗauketa su koma Kano kar ta cigaba da competition ɗin.
Amina tayi ta binsa tana bashi haƙuri, amma yayi mirsisi yaƙi haƙura, bata taɓa zaton zai iya fushi haka ba, dan sai da ta fara sarewa da bashi haƙurin, sannan ya sauko, dan ta koma koke koke ganin yaƙi haƙura.
Ya je ya sameta a ɗakinta, ta ci uban kuka, ga shi babu alamar ta ci Abinci, sai ya zauna shi kuma hau rarrashi.
"Meenal zuciyata ba zata yi mini daɗi ba, dole nayi fushi, matata a gaban wasu ƙarti babu mayafi kina rawa, kuma har wani ya dinga yi miki wasa ya zuciyata za tayi min daɗi?"
"To ai ba wanda ya san ni matar aure ce"
"Dan ba wanda ya san ke matar aure ce shiya sa kike rawa a gaban maza, to shikenan naga alamar kema haryanzu baki san ke ɗin matar aure bace ba, zo muje kiga wani abu"
Ta ce "Me zan gani?"
"Idan mun je kya gani" ya bata amsa.
Ta sauko daga kan gadon, ya riƙe hannunta suka fice daga ɗakinta, zuwa nasa.
Ko da suka shiga ɗakin nasa, sai taga duhu babu haske, ta ce "ya ɗakin ba fitila"
Ya ce "Mmm yanzu zan kunna" bai kunna ɗin ba, taji ya mayar da ƙofa ya rufe, za tayi magana kawai taji yayi sama da ita.
"Daddy meye haka? Nifa tsoro nake ji?"
"Shhh meye yake baki tsoron? Bayan muna tare"
Ya zaunar da ita a kan gadonsa, ya kunna fitilarsa sai ƙifta idanuwa take.
Yayi murmushi ya zauna a kusa da ita.
Gaba ɗaya duk sai ta takura, ya sanya hannu ya zare hijjabin jikinta, tana sanye da riga da wando na bacci, pink masu jikin bargo, kanta babu ɗan kwali, tayi parking ɗin gashinta.
Haɗe jiinta tayi, tana sunkuyar da kai, dan sai ta kasa magana.
Ya miƙa hannu kan side bed ɗinsa, ya ɗauko wani ɗan ƙaramin Chocolate cake, an rubuta Mrs Ahmad, a jiki.
"Zo muci cake ɗin soyayya" dariya abin ya bata wai cake ɗin soyayya.
Ya sa wuƙa ya yanka shi yana bata a baki, ya saka mata wuƙar a hannunta ya ce "Nima bani"
Ita ma ta yanko ta saka a nasa bakin, ƙarshe cake ɗin nan da shi suka yi abincin dare, ya bata ruwa ta sha, ta fara laluben hijjabinta, ya kalleta ya ce "Me kike nema?"
"Hijjabina mana, zanje na kwanta".
"Ai kin zo kenan"
Ta ɗan kalleshi ta ce "Saboda me?"
Ya kashe fitilar wayarsa ya ce "Saboda haka nake so"
Gaba ɗaya Amina kanta bai taɓa kawo mata Daddyn zai mata abin da yake yi mata a yanzu ba.
A very deep and hot romance yake mata, hakan ya tuna masa baya.
Gaba ɗaya Amina ta birkice, ta ɗaga masa