Showing 159001 words to 162000 words out of 296192 words
tayi na tashi tun ɗazu"
Ya ce "Hmm ai ke 'yar hutu ce, yaya zan samu Cake ɗin anjima?"
"Eh zaka samu in Sha Allah, guda ɗari ko?"
"Eh ɗari, gudunmawa zan bawa abokina za mu yi reception gobe in Allah ya kaimu, zai yi Aure"
Yusra ta ce "Ma sha Allah, Allah Ya sanya alkhairi, saura naku kai da Yaya Khalil Allah ya nuna mana"
Abdul ya yi murmushi ya ce "Sai dai Khalil, tun da yana da budurwa ni ko budurwar bani da ita, yanzu reception ɗin nan kowa zai je da budurwarsa ni sai dai in je ni kaɗai, ki samo mini hayar budurwar da zata rakani in biya" yayi maganar cikin zolaya.
Sosai Yusra take dariya, ta ce "Hayar budurwa kuma?"
"Eh mana Kodayake ba sai naje da nisa ba, ai gaki sai ki rakani kawai, gani ga ki ga cake ɗinmu"
"Yaya Abdul kana da abin dariya, sai muyi ciniki ka biyani in raka ka ai, bari in je in fara aikin dan in gama da wuri"
"To shikenan, ki sako mini account number in tura kuɗin"
"Yaya Abdul ai kai ne, ka saka kuɗin 50, kawai"
Abdul ya ce "No, Ana Yaya sama Yaya ƙasa zan karya jari, no sako account kawai"
"Ko ka saka na 100 kana da gyara guda 50"
Sai da ta lura Fadila ta fara ƙosawa da wayar, sannan ta yi masa sallama.
Fadila ta ce "Wai da wa kike waya haka ne?"
Yusra ta ce "Yaya Abdul ne, yayi mini magana ta IG jiya, wai yana son cake"
Fadila ta yamutsa fuska ta ce "Shi ne kuke ta wannan surutun, ni surutun gayen nan ba ƙaramin haushi yake bani ba, yai ta surutu ba wani class"
"Shi Yazid baya surutu kike saurarsa"
"Amma ai Yazid gently yake surutu, kuma ba ko yaushe yake yi ba"
Yusra ta ce "Allah Fadila, kice he is so classic?"
Fadila ta haɗe rai ta ce "Yusra ba wannan maganar muke ba fa, alaƙata da Yazid daban"
"Shikenan naji, yi haƙuri zo muje ki tayani muyi cake ɗin tare?"
Fadila ta miƙe ta ce "Allah ya kiyaye" ta ɗau jakarta ta fice.
Ranar da su Amina za suyi zagayen ƙarshe na completions, ta shirya ta fito falo, amma taga Daddy bai fito ba, gashi lokaci na nema ya ƙure.
Cike da tsoro ta tunkari ƙofar ɗakinsa ta tsaya tana knocking.
"Come in" shi ne abin da taji ya faɗa. Kamar kar ta shiga, sai kuma ta murɗa ƙofar ta shiga da sallama.
Yana zaune a bakin gado, idanunsa sun ɗan yi ja, ta dube shi ta ce "Naga haryanzu baka fito ba, kuma lokaci yana ƙurewa".
Ya ce "Bana jin daɗi ne, kije Joseph zai kai ki, sai dai dan Allah Amina ki kula sosai, dan Allah kar ki je kiyi wani abu da bai dace ba, ko ki tsaya kula wannan mutumin".
Ba ta ce masa komai ba, ta rufe masa ƙofarsa ta tafi.
Duk abin da bawa ya sanya a gaba, cikin ikon Allah idan har yana miƙa lamuransa ga Allah, idan har da rabo sai ya yi nasara.
Abu kamar wasa Amina ta ɗaukarwa makarantarsu gwarzuwar shekara, da maki mai tazara a tsakaninta da abokan karawarta, a cikin ƙwarin yaran da sai da aka tace sannan aka ɗebo su.
Yayin da makarantar ta su ta zo ta biyu, a debate da suka yi.
Makarantarsu sun yi murna nara misaltuwa, aka sanar da cewa jibi za ayi ceremony na karrama waɗanda suka yi nasara, ayi walima washegari kuma kowa ya tafi.
Tun a mota Amina taji tana missing ɗin Daddy, da yanzu yana nan ya biye mata suna murna tare a mota.
Suna zuwa gida tayi clashing da wani mutum sanye da lapcort, da box a hannunsa ya fita.
Tana shiga falon taga Daddy a zaune, gefensa da magunguna, murmushi yayi mata yana faɗin "Congratulations Meenalina, am proud of you"
Fuskarta Babu yabo babu fallasa ta ce "Thank you, amma yaa aka yi ka sani? Naga baka je ba"
"Na kalla live, ai ana haskawa a wata tasha" yayi maganar yana nuna TV
Ta ɗan jinjina kai ta wuce shi, dan haryanzu tana jin haushinsa.
Babban abin da ya sanya ta ɗan damu shi ne yadda ko salla baya fita Masallaci.
Ko falo bata sake ganin ya fito ba tun da ta dawo, basarwa tayi ta fara haɗa kayanta, saboda sun kusa komawa gida, amma ta kasa basarwa tayi ta tunanin halin da yake ciki.
Khalil jikinsa yayi sauƙi sosai, sai rama da yayi, har ya koma ya cigaba da zuwa wurin aikinsa, sai dai ya kasa fidda rai a kan samun Hafsa.
Yana son zuwa gida, amma ya san yana zuwa Mummy babu abin da zata yi masa sai wancan zancen da baya so, na batun yi masa aure da wata daban.
Haka nan ya daure yake kiran Mummy a waya gaisheta, amma wani lokacin sai ta ƙi ɗaga wayar, wani lokacin kuma ta ɗaga ta amsa masa ciki ciki.
Ƙarfe huɗu, Abdul ya isa gidan su Yusra, a lokacin ta gama yi masa aikinsa na cake gaba ɗaya.
Ya kirata a waya, ya sanar da ita yana waje yana jiranta.
Maimakon ya ga ta fito da kayan Cake ɗin sai ya ganta ita kaɗai.
Ta ƙaraso suka gaisa, ya ce "Chef ina kayan?"
Yusra ta ce "Baka taɓa zuwa gidanmu ba, sai yau da taka ta kawoka, dan haka ka shigo ka ci Abinci"
Abdul ya yi murmushi ya ce "Banda abinki Abinci da la'asar ɗin nan, a ƙoshe nake ai"
Ta ɗan ɓata fuska ta ce "Aikuwa na ajiye maka Abinci, idan baka ci ba ba zan baka cake ɗin ba"
"Ayi haƙuri next time idan na zo zan ci"
"Naƙi wayon, Abincin fa da daɗi dan Allah ka shigo Yaya Abdul" tayi maganar cikin magiya.
Yadda ta kwantar da kaine ya ga babu daɗi ya ce mata a a.
Tayi masa jagora zuwa cikin gidansu, babu laifi gidansu me kyau ne sosai, suma suna da rufin Asiri sosai.
Ta gabatar masa da Abinci da abin sha, da fari niyyarsa ya ɗan sa albarka ya tashi ya tafi, amma yaji Abincin ya ratsa shi sosai yayi daɗi.
"Yaya Abdul da ɗazu ka zo da kun haɗu da Fadila, muna tare ɗazu"
Jiki a sanyaye Abdul ya ce "Ai ko mun haɗu babu lallai ta kulani, Fadila tafi ƙarfina ba zata aureni ba, na ma haƙura gaba ɗaya"
"Mhmm kamar yadda na haƙura da Yaya Khalil, girl tayi iya ƙoƙarinta a kan ya soni amma ya ƙi, ban sani ba ko ina da wani hali da ban cancanci a so ni saboda shi ba"
Abdul a ransa ya ce 'Khalil baya son ramammiyar mace ne'
A zahiri kuma ya ce "Kar ki ce haka, kina da kirki sosai Yusra, baki da wani aibu, sai dai kin sa zuciya kowacw da irin abin da take muradi, dan Allah ki daina wannan tunanin, ki cigaba da Addu'a, Allah zai kawo miki wanda ya fi shi alkhairi in sha Allah"
Tayi murmushi ta ce "Haka ne Yaya Abdul, na gode sosai, naji kace sauri kake, muje mota in kawo maka saƙon"
Ya miƙe ya fita, ita kuma ta koma ciki ta ɗauko masa kwalin cake ɗin. A wajen motarsa ta tarar da shi, ta bashi kwalin. Ya karɓa ya buɗe sai ƙamshi Cake ɗin yake, sai dai yafi guda ɗari.
Ya kalleta ya ce "Allah ya yi miki albarka, ya baki miji nagari, na gode sosai"
"Bakomai, a sha biki lafiya Allah ya kawo na abokan ango"
Dariya yayi ya cigaba da yi mata godiya, sannan ya tafi.
Tana komawa ɗakinta taga alert ɗin 10k, daga Abdul.
Kiransa tayi a waya, domin jin na menene bayan ya riga yayi payment ɗin kuɗin Cake.
"Ai na san ba iya na kuɗina kika bani ba, kuma ga girki na kwasa, kiyi haƙuri ita kenan da ni, da na ƙara miki Abinci yayi daɗi sosai"
A ɗan shagwaɓe ta ce 'Haba Yaya Abdul, dan na baka abu kuma sai ka bani kuɗi, gaskiya ban ji daɗi ba, ina da kuɗi a account ɗina fa"
"Na san kina da su Yusra, kuma ba wai biyanki zan yi ba, naji daɗi ne sosai ƙanwata, sai dai kuma idan rainawa kika yi"
"Ba rainawa nayi ba, amma ina laifin ko 2k, kace ita kenan da kai, kuma sai ka bani, Cake ɗin da bai wuce in maka kyauta ba".
"Ai hakan ma na gode sosai, na san ban biya kuɗin cake ɗin ba, Allah ya ƙara ƙwarin hannu"
"Amin yayana, na gode" ya kashe wayar yana yaba karamcin Yusra.
Alhaji Ahmad na zaune a gaban mudubi, ya ga an murɗa ƙofar ɗakinsa, Amina ya gani ta shigo da tray ɗin Abinci.
Zuba mata ido yayi har ta ajiye, ta nufi in da yake zaune, ta kalli magungunan da yake gabansa, ta ɗauka ta dudduba wanda zai sha a lokacin. Ta dinga ɓallo masa ɗaya bayan ɗaya, tare da zuba masa ruwa tana ba shi. ya dinga karɓa yana sha har ya gama sha.
Ba tare da ta kalleshi ba ta ce "Ya jikin naka?"
"Da sauƙi Meenal, kin daina fushin da ni?"
"Kona daina fushi da kai, ko ban daina ba, ba zan iya jure ganinka babu lafiya ba, na damu sosai da sosai, naga kamar maganin zazzaɓi ne da hawan jini ko?"
Ya ɗan yamutsa fuska ya ce "Zazzɓi ne ya dameni, sai kuma jinina da ya ɗan hau"
"I hope bani ce silar hawan jinin ba?" Tayi maganar tana kallonsa.
"To Meenali me zance? Ina cikin damuwa sosai, abin da ya faru ya dameni sosai, kuma kema kin ƙi saurarata, ina ga na fiki damuwa da abin da ya faru, ba yadda na iya ƙaddara ta riga fata, amma ina sake baki haƙuri".
Amina ta kwaɓe fuska ta ce "Amma ni ya zan yi idan Baba ya sani? Duk irin nasihar da yayi mini, naci amanarsa"
"A'a Meenal, ai ba zai gane ba, sai dai in ke zaki faɗa masa, dan Allah Meenali kar ki gayawa kowa, this is our secret kar wani ya sani"
Ɗan tura baki tayi ta ce "Ga Abinci ka zo ka ci"
"I have no appetite, and bana son ganin fuskarki da fushi"
"Mu bar wannan maganar ka daure ka ci Abincin ko babu yawa"
Ta zubo masa ta dawo gabansa, ta ɗora masa a kan mudubi.
Ya ɗage hannun rigarsa na dama ya nuna mata ya ce "Hannuna da Cannula zafi yake mini, sai dai ki bani a baki"
Ta waro ido ta ce "A baki kuma?"
"Eh mana, help me please"
"Ni gaskiya.."
Ya kasteta ta hanyar cewa "Please, idan ba haka ba ba zan iya ci ba".
"Ni da na zo competition, na ɓige da kula da mijin wata" ta faɗa tana zumɓura baki.
Ya ɗan yi murmushi ya ce "Ko kin kamu da son mijin wata ba" wata uwar harara tayi masa, ta kawar da kai shi kuma ya cigaba da kallonta yana dariya.
Ta ciko cokali ta kai bakinsa ta ce "To ka buɗe bakin"
"Amina ya zan yi iya cinye wannan lomar ta mini yawa ai"
"Wallahi Daddy iyayinka yayi yawa" ta rage ta miƙa masa.
Ci yake yana kallonta, cike da tsananin soyayyarta da ya gama mamaye zuciyarsa.
Bai ci da yawa ba, ya ce mata ya ƙoshi.
Da ƙyar ta takura masa ya ƙara Abincin, sai dai lokacin da take ƙoƙarin kwashe kayan ta tafi ya miƙe yaje ya kulle ƙofa ya saka key, ya ce "Baki gama aikin ba da saura, bani da lafiya bai kamata ki tafi ba, i still need you by my side, ko da wani abu da zaki taimaka mini"
Saroro Amina ta kalleshi ta ce "In taimaka maka da me? Ban gane me kake nufi ba"
Ya ɗan ƙare mata kallo sanan ya ce "What i mean is that, a nan zamu kwana tare"
Waro masa idanuwanta tayi gaba ɗaya, tana son tayi magana, amma ya karɓe kwanukan hannunta, ya ɗagata cak zuwa kan gadonsa.
"Daddy wai meye haka ne? Me kake nufi da ni ne" tayi maganar cikin ɗaga murya.
Yatsan sa ya ɗora a kan lips ɗinsa ya ce "Shhhhhh" ya kwantar da ita ya rufa mata bargo. Tashi tayi zaune fuskarta duk hawaye, zata yi Magana, amma taga ya jefa mukullin a aljihunsa ya tayar da salla.
A yau ake gabatar da walimar karrama ɗalibai da makarantun da suka yi nasara, a cimpetitons ɗin da aka yi, aka karrama su Amina, ta samu kyaututtuka da dama na nasarar sa tayi, aka yi musu hotuna sosai aka ci aka sha. Shi kansa Daddy ya bayar da kyaututtuka ga makarantu da kuma ɗaliban da suka yi nasara.
Aka yi aka gama ya ɗauko 'yar shilarsa suka tafi gida, bakinta har kunne sai murna take, tana ta Alla Alla su ƙarasa gida ta saka wayarta a caji, ta kira Baba ta fara labarta masa abubuwan da suka gudana sa irin kyaututtukan da ta samo.
Sai dai bata lissafi da kuɗin da wancan mutumin ya basu, dan Daddy ya ce ba zata karɓa ba, dama ba ita aka danƙawa ba malamansu ne.
Suna komawa gida, ta hau shirin kayanta, dan ance musu da wuri zasu nufi Kano. Tayi wanka ta cire uniform ɗin ta, ko wanke su ta ce ba za tayi ba sai taje gida, tana ɗaure da towel da vest, tana sake kallon wasu daga cikin kyaututtukan da aka bata, dan wasu suna hannun malamansu, ance sai sunje Kano can ma za a shirya wata walimar a kuma basu kyautukan a gaban sauran ɗalibai da iyayen da basu samu halartar wannan taron na Abuja ba.
Babban abin da ya ƙara saka Amina, jinta on top shi ne yadda har 'yan jaridu suke rige rigen tattaunawa da ita, da bayyana irin farin cikin da take ciki.
Ta ce "Ohh ni Amina, Allah mai yadda ya so, ni ake nunawa a Tv, Allah ka ƙaro mini nasarori"
Buɗe ƙofar ɗakinta yayi, kansa tsaye ya shigo yana kallonta.
Take ta sha jinin jikinta ta zuba masa ido, ya zauna a kusa da ita, yana kallon manyan text books ɗin da ke gabanta ya ce "Lallai baki karatu a banza ba, kodayake ni kusan riba biyu na ci, a sanadin karatun competition ɗin nan naki, a nan muka fara shaƙuwa ko Meenali na?" Yayi maganar yana ɗan jan gashinta kaɗan.
Matsawa tayi gefe, tana kuma tattara kayanta a cikin Akwati.
Ya kalli Akwatinta ya ce "Wannan kayan na menene?"
Sai a yanzu ta samu damar yin magana ta ce "Na tafiya mana, gobe in Allah ya kaimu da wuri zamu tafi ai"
Ya riƙo towel ɗin jikinta ya ce "Ku tafi ina?"
Riƙe towel ɗin ita ma tayi ta ce "Kano mana"
"Ke da wa?" ya sake tambayarta
"A'a, 'yan makarantarmu mana da muka zo, ai an gama competition ɗin"
"You are not going anywhere" ya faɗa sounding very serious, yana mata numfashi a wuya.
A ɗan tsorace ta kalleshi ta ce "Saboda me?"
"Ba zaki koma ba, Lagos zamu tafi daga nan can wurn aikina, sai su Fadila sun tafi Umara, zaki koma"
Tamkar Fadila ta ɗora hannu a ka tayi ihu haka ta ji.
"Amma idan kayi mini haka baka mini adalci ba, yaya Baba zai ji idan aka koma ban koma gida ba?"
Ya ce "Am seizing your Phone ai, dan karma ki ɓata mini shiri, zan gaya masa baku gama ba. Idan kika tafi gida waye maganin damuwata?"
"Amma dai ka san zaman da muke yi ni da kai bai dace ba ko?"
"Na sani mana" yayi maganar yana mata murmushi.
"Au ka sani ko, na shigesu ni Amina, da na san haka ne da ba zan zo abin nan ba, kawai sai kayi ta yawo dani a gari kamar wata karuwa, wai ka kaini Lagos daga nan Abuja? Baka kyauta mini ba" Tayi maganar tana kuka wiwi.
Ya ɗago haɓarta ya ce "Kike kiran kanki karuwa?"
"To meye marabata da karuwar?"
"Ai ba damuwa tunda ba karuwar kowa bace, karuwar Ahmad ce kawai" ya ƙarasa maganar yana kissing ɗin ta.
🫣 DADDY DAMA HAKA KAKE BA RUWANA
FOLLOW ME ON AREWABOOKS@ ayshercool7724
08081012143GABA DA GABANTA
BY
AISHA ADAM AYSHERCOOL
52
Wani irin haushi ne ya mamaye Amina, ta rasa me zata yi masa ta huce, gaba ɗaya bai ɗauki abin da take faɗa serious ba.
A hankali ya cire bakinsa daga nata, ta sa hannu tana goge bakinta.
Murmushi yayi ya ce "Ƙyanƙyamina kuma kike yi?"
Banza tayi da shi tana share hawayen fuskarta.
"Ki shirya, anjima zamu je yawo tare, muyi celebrating ɗin masarar da kika samu tare, am enough for you dear"
A ƙufule ta ce "Ni ba in da zani"
"Shikenan kin huta, gara tun wuri ki saki ranki, jibi in Allah ya kaimu Lagos zamu tafi"
"To walimar da za muyi a Kano fa ta makarantarmu?"
"Babu ke a ciki, ai na gaya miki am enough for you, tare za mu yi namu shagalin" ya ɗora hannunsa a kan cikinta ya ce "Ya naga kamar babu alamar akwai Abinci a ciki?"
Ture hannunsa tayi, ta matsa gefe ta sha kunu.
Ya miƙe yana kallonta, yana jin kamar ya kwashe da dariya ya ce "In ki gama kumburin kar ki fashe please, ki kwanta ki ɗan yi bacci, anjima zuwa la'asar sai kiyi wanka, ki shirya mu tafi, wankan ma idan ba zaki ba zan zo in miki da kaina"
A sangarce ta sake sakin wani kukan, kamar wata 'yar goye.
"Wow, you look so beautiful, i like this your dramatic scenes, this is the version of me you don't know before, gara ma tun wuri ki saba" ya fice yana mata dariya.
Ita kuwa ta cigaba da kuka, tana kewar Kano da Baba sosai, ta gaji da kukan ta yi bacci a wurin.
Sai da la'asar ɗin kuwa ta farka, tayi alwala tayi salla, ta gyara gadonta tayi zamanta a ɗakin, tana tunani daban daban a ranta.
"My cartoon kin shirya kuwa?" Taji maganar Daddy unexpected a ɗakin.
"Ni ban shirya ba, dan Allah Daddy ka bari in koma gida, ni na gaji da zaman nan bana so" tayi maganar cikin magiya.
Yaje ya zauna a kusa da ita ya ce "Meyasa ki ka takura sai kin tafi ne?"
"Ni na gaji da zaman nan, kawai gida nake son na tafi"
"Kin gaji da zama dani ko?" Ba kunya ba kara ta ce eh.
Ya ce "That's good, kin kyauta ni kuma ina son zama da ke, dan haka sai na gama hutawa da ke zaki koma gida" idonta ya cicciko da hawaye tana kallonsa.
"Idan kika yi mini kuka, zaki ƙara tsawon zaman da za muyi tare, gara tun wuri ki mayar da shi"
Ta saka hannu ta toshe bakinta, dan kar tayi kuka.
Ya kwantar da kansa a kan cinyarta, yana cigaba da binta da kallo, ita kuma ta ɗauke kai ta ƙi kallonsa.
Ya saka hannu ya juyo da fuskarta, ya