Showing 324001 words to 327000 words out of 332834 words

Chapter 109 - Bakar wasika Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

65655

ba tsayawa kika yi magana da Faruk din ba”
 
Ta zauna a bakin kofar falon ba tace komai ba.
 
“Wai dan baki da kunya har ki dauki kafa ki shiga cikin gidan Faruk? Miya kai ki bi ta kofar gidan ma?”
 
“Mun fito gidansu Anty Halira ne, sai muka biyo ta kofar gidan, na aika yaro a kira min Sultan sai Mama ta dage sai na shigo ciki”
 
“Sai kuma kika shiga saboda baki da zuciya”
 
“Saboda Sultan na shiga Umma, yanzu ba ni da kamar da na”
 
“Allah yasa dai ba zawarcin Faruk kike ba, abun da kafi karfi ka koma kana shimshina”
 
Bata ce komai ba ta tashi ta shiga ciki dakin tana jin ranta ba dadi.
 
 
***    ***     ***
 
“Mama saboda me zaki mata izinin shigowa cikin gidan nan?”
 
Mama ta zauna kusa da shi tana murmushi.
 
“Faruk idan wani abun ya wuce, a bar shi ya wuce har a bada, ita kanta a yanzu ta san ka mata nisa, kuma babu yadda zaka yi ka yanke alakar uwa da danta, zuwan ta gidan nan baya nuna komai sai nadama wanda ke haifar da dana sani, da can ai bata kula da Sultan din ba, sai yanzu ta zo kofar gida ta aiko a kira mata shi ta ganshi amaimakon na tura mata shi can waje sai na zabi ta shiga saboda ban san abun da zai faru ba idan suka tsaya a wajen, daker ma ta shigo cikin gidan baka ga farincikin da yaron nan yake ba da yai arba da mahaifiyarsa”
 
“Duk da haka dai, bana son zuwanta gidan nan, da kin san yadda na tsani ganin fuskar Rafi'a Wallahi da ko mai sunanta ba zaki kira ba a kusa da ni”
 
“Abun da ya wuce ai ya wuce, sai ka gode Allah gashi ta zo ta ganka a yadda ba ta yi zato ba, ta guje ka saboda talauci yanzu gashi Allah ya rufa maka asiri, kuma ya baka mata mai wanda ta fita kyau ta fita asali kuma yar manyan mutane, ya baka aiki ni kaina da nake mahaifiyarka ina zaune a gida mai kyau, kuma baka san me Allah ya tanadar maka gaba ba nan gaba”
 
Ya sauke ajiyar zuciya.
 
“Haka ne, amman bana son ganinta kusa da dana sai idan ya zama dole”
 
“Ai yanzu idan kai aure ya samu wata uwar zai samu kwanciyar hankali fiye da yanzu kuma zai ji sanyi, fatana dai Allah yasa ta rika shi kamar danta, soyayyar da take nuna masa a yanzu Allah yasa ta nuna masa shi idan ta shigo”
 
“Ameen, na zo da mota waje”
 
Mama ta wara ido.
 
“Motar waye?”
 
“Tawa, motar da kika ta jira ta zo”
 
Ya fada yana murmushi, Mama ta fito dakin da sauri tana fadawa Rukaiya shi kuma ya rika hannun Sultan suka fito tare. Mama ta riga Rukaiya fita waje gurin ganin motar farincikin da ya lullube zuciyarsu da fuskarsu marar misaltuwa ne. Rukaiyah bata san lokacin san lokacin data rumgume yayanta ba tana murna, Sultan ma da yake karami murna ya rika yi yana ta tsalla, a daren ba su kwana ba sai da Faruk ya saka su mota ya zagaya gari da su cikin motar suka je har gidan kanwarsa wato yayar Rukaiyah. Bayan ya dawo da su gida ya shirya cikin wasu tufafin ya fesa turare sosai sannan ya shiga motar ya dauki hanyar gidansu masoyiyyarsa Ramla.
 
Goyon bayan daya samu gurin Momy ya saka ya maida hankalinsa gurin tarewar matarsa duk wani abu daya kamata ayi mata ya cire kudi mai yawa ya ba Hajiya Laraba a siya mata komai. Furniture masu kyau masu tsada aka zuba mata a gidan bayan an yi masa sabon fenti.
Aka zuba kujeru masu kyau a falon da blue curtains kamar kujerum falon, plama ma da aka saka mata abar kallo ce. Kayan kitchen ma sai abun da Hajiya Labara ta manta bata siye ba, har wanda bata taba gani ba aai da Hajiya Laraba ta siya mata saboda Talba ya bata kudi enough. A cikin kudin ta diba ta Yar gidan mai fata ta kara mata wani gyaran a saman wacan da akai. Kusan komai da akai ma Aminatu tare Hajiya Laraba tai da matar yayarta, kuma duk abun da zata yi sai ta yi shawara da Bashir.
Within two weeks aka zuba komai a gidan aka kawata shi da kayan alatu, sai ka rantse da Allah yar wani babban mutum Talba ya aura mai kudi, saboda dukiyar da aka zuba a gidan, dinning table dinta ma abun kallo ne. Balle kuma Bedroom dinta, da aka kawata da fafaren furniture, Talba kuma akai masa dakinsa daban sai gadon dake dakinsa aka saka shi a dakin visitors. Shi kansa da ya shiga duba gidan sai ya ganshi kamar ba nashi ba. Daman can gidan an tsara sji a fasali mai kyau balle kuma yanzu da a kawata shi da kaya. Sai da ya gama duba ko'ina sannan yayi recording gidan da wayarsa. Yana barin gidan ya nufi gidansu Hajiya Laraba, sai da ya shiga ciki ya gaisa da ita sannan ya fito, kamar Kullum Aminatu ta biyo shi da sunan sallama, a nan yake nuna mata gidan a wayarsa annashuwar da ya gani a fuskarta ya saka shi jindadi, daman a yanzu ba shi da burin daya wuce ganin farincikinta.
A week later Hajiya Laraba da Matar yayanta da wasu abokan Hajiya Laraba suka dauki Aminatu zuwa gidanta, bayan an yi mata nasiha sosai, bayan sun yi musu addu'a aka dora da yi ma Talba tasa nasihar sannan suka fito suka baro musu gidan. Sai da Talba ya ji kara ruge gate din da sabon mai gadinsu yai sannan ya matsa kusa da matarsa sosai ya saka hannu ya bude mayafinta, sai yai arba da fuskarta dake dauke da hawaye, da ita kanta bata san na minene farincikin auren mutumen dake sonta kuma ya san kimarta? Ko kuma na ganin ranar da zata tare a gidan mijinta ba tare da uwa da uba ba? Dukawa yai ya leki fuskarta dake cike da kwalliya idanuwanta a lumshe. Sai ya saita goshinsa ya hade shi da nata ya rika hannunta ya saka yatsunsa cikin nata, yana ta kallon fuskarta ita kuma tana tana maida numfashi da numfashinsa da suke musanya yana shakar nata tana shakar nasa. Dauke kansa yai ya rumgume ta jikinsa yana murmushi.
 
“Alhamdulillahi Rabbil Alamin”
 
Ta kara lumshe idon gabanta na bugawa da karfi.
 
“Zamu je mu gaishe da Daddy da Momy yanzu kin ji?”
 
Ta yi shiru kamar ba zata ce komai ba jin ya ambaci Momy, domin ta san yadda ta tsane ta balle kuma yanzu da tare kuma yarta na gidan yari.
 
“Ba zata maka fada ba?”
 
Muryarta ta fita a hankali. Yayi murmushi yana shafa bayanta a hankali.
 
“Zata min fada mana, zata ce Talba miyasa baka tare da kyakkyawar matarka tuntuni ba sai yanzu?”
 
“Ko kuma tace miyasa ka tare yanzu ba...”
 
Ta fada a shagwabe, sai ya kai hannunsa ya lalaba kunnenta ya ja kadan.
 
“Kunnen ki ba ya ji daidai, Momy ba zata ce haka ba”
 
“Na san ai bata so na”
 
Ya dagota jikinsa yana kallon fuskarta kamar yadda take kallonsa.
 
“Wannan da ne, a yanzu Momy bata da damuwar data wuce ta Leila, ita da kanta ta bukaci na tare da ke, kin ga kuwa da tana tsanarki har yanzu ai ba zata yi haka ba”
 
“Da gaske”
 
Ya ja hancinta.
 
“Na taba miki karya?”
 
Ta girgiza masa kai alamar aa sannan ta maida kanta jikina.
 
“Tashi muje mu gaishe su”
 
Ta daga jikinsa ta mike tsaye shi ma tsaye ya mike ya rika hannunta zuwa bedroom sannan ya shiga da ita bathroom din dake dakin da kansa ya wanke mata kwaliyar dake fuskarta sannan ya juyo ya ita yana kallonta.
 
“A haka ma kin fi kyau”
 
Ta yi murmushi ta sauke kanta kasa, yau dai kam tana jin kunyarsa fiye da kullum wata kila saboda kusancinsu ya karu ne fiye da, ga kuma kimarsa data cika mata ido. Bata hankaro ba ta ji bakinsa cikin nata yana neman halshenta sai tai saurin rufe ido tana son ja da baya, hannunsa ya mika ya rikata yadda ba zata fadi ba idan kuma yai baya ba zata tsere masa ba. Cikin kwarewa da salon lagon halshe da baki yake sumbantarta yana zukar yawun bakinta a hankali yana sha. Jin kamar tsayin ba zai wadatar da shi ba ya saka ya jinginar da ita ya saka hannayensa duka biyu ya rike fuskarta yana sumbantarta, ita kanta sai da ta karbi sakonsa jikinta ya amsa gaba daya.  A hankali ya zare bakinsa yana kallon fuskarta da idanuwanta dake rufe kwayar idonsa har ya canja kala sai numfashi yake ajewa a hankali. Can kuma ya mika bakinsa ya fara lasar wuyanta da halshensa ya rabo da jikin ginin ya mika hannayensa ya fara jan zip din rigarsa zuwa masa sai tai saurin rikewa ta matsa bayan gabanta na faduwa.
 
“Ka ce zamu je gurin Momy”
 
Ya bude idonsa daker yana kallonta.
 
“Eh”
 
Ya fada kamar an masa dole, sai hade yawun dake tarar masa a baki yake.
 
“Toh muje”
 
Ta fada tana kara yin baya ganin yadda yake kallon kirjinsa kamar wanda aka budewa su aka ce gasu ka kalla har ka kure ganinka, murmushi yai ya shafa kansa ya juya ya kunna tap din ya wanke fuskarsa sannan ya dauki tawul ya goge ya rika hannunta suka fito. Sai da yaja kofar bathroom din ya rufe sannan ya duka ya dauki matarsa cak yana dariya.
 
“Guduna kike yi sarkin wayo? Idan mun dawo ai babu inda zamu kara zuwa, kwanakin da na yi ina ta jira yau sai idonki ya raina fata”
 
Ta rufe fuskarta tana jin kunyarsa da kuma tsoro a lokaci daya domin bata mata wacan dare da aka keta haddinta ba har sai da ta fita hayyacinta. Be direta ko ina ba sai gaban motarsa ya bude mata ta shiga sannan ya zagaya ya shiga mazauninsa ya mika hannunsa ya rika nata kana yai ma motar key yai reverse da dayan hannunsa. Ko kamin ya isa gate din mai gadin ya bude masa gate suka kama hanyar gidansu Momy. Kamin su isa gidan ya sumbanci hannun Aminatu yafi a kirga sai kallonta yake kamar yau ya fara ganinta. A harabar gidan ya faka sai da ya fita sannan ya zagaya ya bude mata ta fito faganta sai faduwa yake, yana rike da hannunta har kofar falon sai da ya danna door bell din sannan ya saki hannunta. Amal ce ta bude musu kofar tana ta kallon Aminatu da mamakin daya hana ta yi masa sannu da zuwa. He got lucky Daddy na zaune falon da Kabir da Momy da Hajiya Saratu alama wata maganar suke tattaunawa. A take Hajiya Saratu ta hade rai ta bata fuska tana hararar Aminatu. Momy kam kallon Aminatu kawai take irin kallon nan na marasa lafiya har ta zauna. Kabir yayi murmushi kamar yadda Daddy ma yake yi, ganin fuskar Daddy a sake ya saka Aminatu ta sauko kasa ta gaishe da Daddy sannan ta gaida Hajiya Saratu da bata amsa mata ba, ta gaishe da Momy da ke kusa da Hajiya Saratu, a mamakinta sai Momy ta amsa mata muryar can kasa alamar magana ma sai idan ta zama dole take yi. Daddy ya kalli Amal dake tsaye tana kallonsu ya ce.
 
“Amal baki ga matar yayanki ba ne?”
 
“Na ganta”
 
Ta fada sannan ya kalli Aminatu ta ce.
 
“Ina wuni”
 
“Lafiya kalau”
 
Aminatu ta amsa mata, sannan ta gai da Kabir. Daddy na dariya ya ce.
 
“Kai fa ya kamata ka gaishe ta”
 
Kabir ya shafa kansa yana murmushi.
 
“Daddy karka karawa Talba girma ka sa yarinyar nan ta raina ni fa”
 
Sai Daddy yai murmushi, sannan ya kalli Talba ya fara masa nasiha kan rayuwa da zamantakewar aure, a cikin abubuwan da ya fi jadda masa shi ne hakuri da kaiwar da kai. Ita ma Aminatu yayi mata nata sannan ya saka musu albarka ya kalli Momy ya tambaye ta ko zata ce wani abu ta girgiza masa kai alamar bata da wani abun cewa. Sannan Daddy yai masa umarni daya dauki matarsa su tafi gida, haka kuwa akai ya tashi tare da Aminatu sukai musu sai da safe suka fice. Hajiya Saratu ta bisu da kallon wulakanci tana yatsina fuska, sai dai babu damar fadin wani abu saboda Daddy na nan.
 
“Wai yanzu Alhaji haka za a zubawa shari'ar nan ido? Babu wani abu da zaka yi dan fitowa ya yarka daga wannan hali? Kowa fa ya san kaddara kuma idan har ka yardar da kaddara kamar yadda kake fada kamata yayi ka yi duk wani yunkuri daya kamata ka ceto rayuwarta”
 
“Ina ganin mun yi maganar da Amina ya fi a kirga, babu abun da zan yi kuma ban ce ku kuyi ba, a asiye alkali ko lauya duk ban yardar ba, ki da bayan idona ne ba zan yafe ba, ku bar shari'a tai aikinta duk hukuncin da aka yanke mu a shirye muke mu karbe shi”
 
Yana fadar hakan ya mike tsaye ya nufi kofar da zata sadashi da part, Kabir ya bi bayansa. A nan Hajiya Saratu ta samu damar kallon Momy ta ce.
 
“Haka zaki zuba ido? Ace mijinki baya jin maganarki? Ba dan tashin hankalin nan da ya faru ba ai ya yanzu wani labarin ake ba wannan ba, amman ko yanzu ba mu makara ba, shiryawa zan yi na tafi daman tun da yace na dawo ban koma ba, na karbo aikin da yace zai yi na Alhaji, wannan yarinyar ma ni ban ga alamun aikin nan yayi ba tun da gashi har tarewa zai yi yau saboda ba shi da kunya”
 
“Karki Wahalar da kanki Saratu, ki watsar da wannan abu Aminatu da Talba da kika gani kawai ki barwa Allah komai ki saka musu ido, ki yanzu ba ni damuwar data wuce ta Leila”
 
“To ai idan aka masa aiki, sai ki ga ya dawo yana jin maganarki har ya yi abun da ya dace, ke Bokaye fa har alkalai suna yi ma aiki su yanke hukunci yadda suke so ba yadda alkalan suka yi niya ba”
 
“Saratu na ce ki watsar da maganar nan, ki bar ni da abun da ya dame ni dan Allah”
 
Hajiya Saratu ta cika da tsananin mamaki tana kallon Momy data tashi ta nufi upstairs ta barta nan zaune tare da Amal.
 
 
 
***   ***   ***
 
Bayan sun dawo gida suka yi alwala a tare suka gabatar da sallah nafila suka kai addu'a sannan Talba ya rika goshin matarsa yai mata addu'a, sannan ya dauko musu kaza da yogurt ya zuba ya shiga feeding din matarsa, a hankali yake saka mata a baki tana karba tana ci har ta koshi. Sannan ya kwashe komai ya kai kitchen ya dawo dakin ya dauko musu tufafin bachi ya aje mata nata ya shi kuma ya saka wandon kadai daman ba al'adarsa ba ce kwana da riga balle kuma yanzu. Daukar kayan tai ta nufi bandaki.
 
“Me zaki yi?”
 
“Canjawa zan yi”
 
“Okay muje can sai mu yi brush”
 
Be jira cewarta ba ya rika hannunta suka shiga bandakin, ya zuba man goge baki a brush dinsa ya zuba mata a nata sannan ya mika mata. Kusan a tare suka kare wanke bakin, sai ta tsaya jiran ya fita ta canja kayan. Shi kuma ya ki sai kallonta yake yana murmushi.
 
“Ki canja ma?”
 
“Sai ka fita ai”
 
“Ashe kina da aiki”
 
Jin ya fadi hakan yasa ta juyo ta fito gabanta sai faduwa yake ta fito, shi ma fitowa yai sai ya nufi makunnun wutar yana fadin.
 
“Bari na kashe miki wuta sai ki cire”
 
Kamin ta ce komai ya kashe wutar dakin, a take hudu ya baibaye dakin baya iya ganinta kamar yadda ita ma bata iya ganinsa sai dai tasan inda yake tsaye shi ma haka. Da sauri ta shiga canja kayan cikin duhu sai jin hannunsa tai a jikinta ya rike rigar da take kokarin sakawa ya karba ya aje gefe, ya mika hannunsa ya kwance zagane dake daure jikinta ya aje ya cire underwears din dake jikinta sannan ya mika bakinsa ya hade da nata. A nan jikinta ya dan fara rawa, sai dai yanayin yadda take karbar sakon nasa ya saukar mata da natsuwa tana jin dadi abun da yake mata. Daukarta yai ya dora saman gadon, anan wasan ya sauya salo, labarin kuma ya zama babba kamin safe. Talba ya zama cikakaken namiji duk wani gyara da akai ma Aminatu a dare ya lalata shi, ita kanta sai da dandani kudarta domin azabar da ta ji a wannan daren rabin wanda ta ji nw a wacan daren, domin gyara akai mata ba na wasa ba. Shi kansa be yardar wadandan kaskatattun mutanen sun taba martarba ba.
Da asuba shi ya taimaka mata tai wanka ta gyara kanta sannan shi ma ya shiga ya tsabtace jikinsa.
A tare suka yi sallah, bayan sun gama ya juyo ya rumgume matarsa, yana jin wani irin sonta na karuwa a ransa, sannan ya dauke ta ya kwantar da ita saman gadon ya kwanta gefenta ya rumgume ta yana ta saka mata albarka. Kan kace kwabo ita da shi bachi ya dauke su, domin ba ita kadai ta gaji ba har da shi daya raya dare yayi yin abun da ne taba ba, balle ace ya saba, shi kansa sai da jikinsa ya fada masa.
 
 
 
 
FARUK POV.
 
A lokacin da Faruk ya gabatar mata da kudurinsa na son aikawa gidansu, bata musa masa ba, daman ita ma abun da take jira kenan domin a ganinta yanzu sun gama fahimtar juna. Faruk ya fara shiryawa da kansa ya je ya gaishe da mahaifinta sannan ya fada masa manya za su shiga cikin maganar, mahaifinta yayi murna sosai sai dai ya bukaci a ba shi lokaci kamin manyan su shiga domin yin bincike kamar yadda addinin musulunci ya tanada. Sai da yai duk wani bincike da ya kamata ya tabbatar Faruk ba shi da wata matsala kuma yarsa tana sonsa sannan ya aminta ya hadu da iyayen Faruk din, wadanda suka hada da kannen babansa da kuma kawunsa. A cikin satin aka kawo kayan baiko aka saka musu ranar aure. Murna a gurin Mama da Rukaiya ba a magana shi kansa sai yake jin kamar yanzu ne zai yi auren farin.
Ana tsaka da shagulgulan biki mahaifinta yai masa kyauta wani ƙaton gida na ji da fadi, mai matukar kyau gidan sama ne mai hawa daya. Ba karamin dadi Faruk ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login