Showing 381001 words to 384000 words out of 456519 words

Chapter 128 - MAYRAAH

31 Oct 2024

70675

"Haka nan za ki basu madaran amma kar yayi ƙauri, gobe da safe in an koma hospital din definitely zai canza masu" A hankali Ammi tace "To Allah ya kai mu" After isha Mayraah na parlon Ammi tana rungume da Ayman da jikinsa yafi na Aryaan zafi, Maheer ya shigo parlon, ya kalli Aryaan dake bacci, ya zauna yana kallonta yace "Ammi na daki ne?" Mayraah ta girgiza masa kai tace "Ta je ta kai ma Abba abinci" Maheer yace "Ohk, ki shirya mu tafi gida it's late already, kin ga gobe zan je aiki da safe" Mayraah na kallonsa ta marairaice tace "Yaya ka bar ni in kwana a nan kai ka tafi pls, ka ga basu da lafiya kuma ba wanda zai taya Ammi kula da su" Maheer yace "Ni kuma wa zai kula da ni idan na tafi?" Mayraah bata san sanda tayi dariya ba tace "Sai kace wani jariri" Yayi kasa da murya yace "Pls ki tashi mu tafi gida Mimi, Bilkisu zata taya Ammi kula da su" Mayraah ta bata fuska taki ce masa komai, yayi shiru yana kallonta, a hankali yace "Toh amma on one condition zan bari ki kwana nan" Ta ɗan kallesa tace "What is the condition?" Ya mike ya koma gefenta ya zauna yace "You will kiss me first" Kauda kai tayi da sauri ta turo baki tace "Kamar ya" Yace "To kwantar da shi ki tashi mu tafi kawai" Ta marairaice masa tace "Baka jin tausayinsu ne yaya?" Yace "Ina ji mana sai dai bai kai yanda naga kike tausayinsu ba ke" Murmushi tayi kawai, yayi kasa da murya yace "Pls Mimi" a hankali tace "Idan Ammi ta shigo fa" Yace "Ai kwantar da shi za ki yi mu je Bedroom dinta kawai" Ta zaro ido ta kallesa, yace "To bari kawai in fita in ce ma Ammi ta maki magana za mu wuce gida, kin san dai zan iya" Mayraah ta dinga kallonsa kamar zata yi kuka tace "Bedroom din Ammi fa kace" Mikewa yayi yace "Ki sameni parking space" Da sauri ta rikosa tace "Toh ai bance bazan yi ba" Bedroom din Ammi ya nufa yace "Am waiting for you" ta bi sa da kallo har ya shiga dakin, a hankali ta kwantar da babyn hannunta kusa da ɗan uwansa, ta mike ta nufi dakin tana tafiya a hankali har ta shiga, tana shiga taga ya kulle kofar, ta marairaice masa ta ki yarda su hada ido tace "Ni dai kunya nake ji" Yace "Toh bari a rage hasken dakin, in kika bata lokaci kuma Ammi ta shigo ke zaki ji kunya ba ni ba" Bai jira cewarta ba ya sauya wutan dakin zuwa mara haske, haka kawai Mayraah taji gabanta na faduwa ta tafi ta zauna gefen gado, har cikin ranta da gaske kunyan take ji, ya dawo ya zauna gefenta yana kallonta da lumsassun idonsa, kasa kallonsa tayi duk da babu haske sosai a dakin, yayi kasa da murya yace "You are wasting your time Baby gal" Rungumesa tayi cike da jin kunya tace "Allah yaya kunyan nake ji da gaske" Ya dago kanta yana kallonta a hankali yace "Toh in rufe ido?" Gyada masa kai tayi, ya lumshe idonsa ta dinga kallon lips dinsa, lumshe idon ita ma tayi, a hankali ta kai bakinta kan nasa ta fara kissing dinsa passionately, Maheer bai taɓa tunanin Mayraah zata yi kissing dinsa ba, kawai ya sa a rai at the end idan ta gama bata masu lokaci shi ne dai zai yi kissing din nata, he was so surprise... she kissed him for more than 3 minutes kafin ta kwantar da kanta kan chest dinsa ta lumshe ido tana sauke numfashi a hankali, gaba daya ta gama rikitasa, he never expect she could kiss so perfectly kamar haka, she really turned him on, ya marairaice mata yana magana da kyar yace "Pls Baby gal, let go home, Ammi can take care of the boys" Mayraah ta daga kai ta kallesa a hankali tace "But that wasn't the agreement" Ya kara marairaice mata yace "I know but... Plss" Mayraah ta zaro ido jin an bude kofa a can parlor tace "Kaga Ammi ta dawo ko" Bata jira cewarsa ba ta mike da sauri ta nufi kofar dakin ta bude ta fita kamar munafuka, Bilkisu ta gani ta shigo da flask din ruwan zafi zata ajiye, Mayraah ta nufi kofa ta fita daga parlon ta tafi dakinta, kwanciya tayi gefen gadon ta lumshe ido, har sannan zuciyarta bai daina bugawa ba, after some minutes taji an bude kofar dakin, bude ido tayi da sauri, ta mike zaune ganin shi ne ta turo baki amma taki yarda su hada ido, kulle kofar dakin taji yayi da makulli sannan ya nufeta, ta marairaice masa tace "Kaga fa yaya this wasn't our agreement" Ya zauna gefenta yayi kasa da murya yace "I know, but ko na tafi Billah bazan iya bacci ba Mimi..." Kamo hannunta yayi trying to explain to her the reason why he won't sleep ko ya koma gida without saying a word, Mayraah tayi maza ta bar wajen ta hade rai kamar zata yi kuka ta koma can karshen gadon ta zauna tace "Ni dai ba haka agreement din yake ba, why not keep to the agreement" Kallonta Maheer ya dinga yi, can ya mike yace "Shikenan, sai da safe, ayi rainon babies lafiya" Mikewa yayi tun kan ya isa kofa yaji ta a bayansa ta rikesa, leaning her body against his, a hankali tace "To kayi hakuri pls, bari in ma Ammi sallama mu tafi gida" Ya juya yana kallonta ya rungumeta, ta kwanta jikinsa ta lumshe ido. Karfe dayan dare Maheer ya farka daga baccin da ya daukesa, kallon Mayraah dake bacci jikinsa yayi, a hankali ya daura kanta saman pillow being careful not to wake her, har sannan yana jin ciwon da cikinsa ke masa, ya daure ya sauka daga saman gadon ya shiga bandakinta, wanka yayi ya dauro alwala ya fito, sai da yayi sallah raka'a biyu, bayan ya idar ya juya yana kallon Mayraah, mikewa yayi ya koma kusa da ita ya zauna yana shafata a hankali yace "Meemee" Bude ido tayi a hankali, suna hada ido ta turo masa baki ta ja duvet ta rufe jikinta zata juya masa baya yace "Oh don ma na kyaleki kike turo min baki?" Kamar zata yi kuka tace "Yaya bacci fa nake ji" Yayi murmushi yana kallonta, a ransa kuwa mamakinta yake, ashe rakinta ya wuce yanda yake tunani, assuming he didn't use force on her sanda ya fara saninta da har yau suna nan jiya e yau kenan, yau din ma dai kawai hakura yayi da feelings dinsa ya kyaleta after making sure yayi satisfying dinta, ya cire duvet din da ta rufe jikinta yace "Ta shi kiyi wanka before going back to sleep Mimi" Taki juyowa tace "Zan yi anjima" Yace "No Mimi, ki daure kiyi..." shiru Mayraah tayi sanin bazai barta ta ci gaba da baccin ba without cleansing her self, mikewa tayi ba tare da ta bari sun hada ido ba tace "Pls ka dauko min towel dina a bandaki" Yace "Bazan iya tashi ba" Kamar zata yi kuka tace "Plss yaya" Tuni ta kashe masa jiki saboda salon da tayi amfani da shi wajen cewa pls din, tashi yayi ya tafi bandakinta ya dauko mata towel din ya mika mata yana kallonta, ta amsa tace "To meye kake kallona?" Murmushi yayi ya juya kansa, da sauri ta sauka daga kan gadon zata daura tawul din, ta zaro ido ganin ya sake juyowa tun kan ta daura, dukawa kasa tayi kamar zata yi kuka, yana murmushi a hankali yace "Baki san i have the screenshot of all what u are hiding a idona ba ko?" Ko kallonsa Mayraah bata yi ba ta samu ta daura tawul din hannunta ta wuce bathroom, Maheer ya sauke ajiyar zuciya ya mike ya nufi kofar dakin ya bude ya fita da nufin zuwa kitchen yayi making coffee, kukan da ya ji twins ke yi yasa ya tsaya yana kallon bangaren Ammi, after some seconds ya karasa can, sallama yayi kofar parlon Ammi ta amsa sannan ya shiga, Abba ya gani tsaye parlon sai Usman dake zaune kan kujera rike da Aryaan yana kokarin lallashinsa, duk sun cika parlon da kukan su, Ammi na kallon Maheer tace "Jikin nasu yayi zafi sosai Maheer, sun ki amsan abincin balle ruwa, ko asibitin za mu koma" Abba yace "Ku dai ku ka jiyo, banda ma tunani irin na mata, ta yaya za ku ce a lallai a dole za ku raba yara da uwarsu ta karfi da yaji ba mutuwa uwar tayi ba kuma ba ciwon hauka take ba, duk kun rufe ido kun mance Allah kan fitar da rayayye daga jikin matacce, sam babu tunani a wannan abun da ku ka yi, yanzu ku dubi condition din da ku ka jefa yaran nan tun daga shekaranjiya, da uwarsu a raye ku je kanti ku siyo madaran gwangwani kuna dura masu saboda wani dalili naku, in kun kashesu sai hankalinku ya kwanta ai" Ammi dai ko kallonsa bata yi ba, Abba ya juya ya fice daga parlon, yaran kamar sun san fadan da Abba yake sai kara buda murya suke suna tsala ihu a parlon, Usman na kallon Ammi yace "Ammi i think the best solution shine a kai yaran nan kano gun mahaifiyarsu, no mother will want to hurt her child intentionally, in ma ta cucesu ita da Allah, balle bana sa ran zata yi harming yaranta in any way, we should consider how the absence of their mother will harm dem before any other thing, ko a asibiti likitoci na jadadda muhimmancin breastfeeding ga sabon jariri...." Dakatar da shi Ammi tayi a fusace tace "To baza a kai su ba, kuma ban ga wanda ya isa yasa a kai su ba, in ma sun mutu lokacinsu ne yayi, kar ka kuskura ka bata min rai" Mikewa Usman yayi ya kwantar da Aaryan ya fita daga parlon, Shi dai Maheer na tsaye bai ce komai ba, tun a farko shi ma yasan rabasu da nonon mahaifiyarsu might affect them in one way or the other, but baya son ya bata ma kowa rai shi sa ya ja bakinsa yayi shiru ko me aka ce sai yace to, at least da sun samu breastfeeding ko na wata biyu ne, before giving them formula, Maheer ya dau Aryaan ya zauna yana kallon Ammi a hankali yace "Da safe sai a koma asibitin" Ammi tace "Allah ya kai mu" Har kusan karfe uku Ammi da Maheer na fama da babies din, sun ki bacci, sun ki shan madaran sai dai ruwa, ga jikinsu yayi zafi duk da magungunan da Maheer ya sake basu, ko gajiya da kukan ma basa yi, karfe hudu na asuba Mayraah ta shigo parlon saboda kukan babies din da taji, kanta a kasa ta karasa kusa da Ammi ta zauna tace "Ammi tashi suka yi?" Ammi tace "Ai tun karfe sha biyu idon mu biyu Mimi" Mayraah ta zaro ido tace "Sha biyu?" Amsan Ayman tayi hannun Ammi, jin temperature dinsa is high ta kalli Maheer tace "Yaya an basu magani?" Ya gyada mata kai yace "An basu" Tace "Ammi ko in goyo sa?" Ammi tace "Za ki iya" Mayraah tace "Zan iya, sai ki sa min shi a bayana" Ammi tace "To kawosa kije daki ki dauko zani" Mayraah ta ba Ammi Aymaan, sannan ta mike ta tafi dakin Ammi ta dauko zani, tsaf ta goya ɗan jaririn a bayanta bayan Ammi ta dora mata shi a bayan, Maheer dai kallonta kawai yake, ko minti goma ba ayi ba Aymaan yayi bacci a bayan nata, Ammi ta amshi Aryaan hannun Maheer tace "Kaje ka kwanta kafin lokacin sallah Maheer" Maheer ya sauke boyayyen ajiyar zuciya ya mike ya fita daga parlon bai san wa zai ba Ammi shawaran a kai yaran nan gun uwarsu ta ji ba.... Da safe karfe bakwai da rabi Maheer ya kai su asibitin don har a sannan sun ki shan madara, ga jikinsu yaki rabo da zazzabi.
[10/6, 10:13 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Ammi na zaune office din likitan yara tana sauraron duk bayanin da yake mata akan muhimmanci breakfeeding ga jariri, ita da Mayraah ne zaune office din, Mayraah dake rungume da Aryaan ita ma duk tana sauraron bayanin pediatrician din, likitan yayi concluding bayaninsa da cewa "Amma in har baza su samu breastfeeding din ba saboda wata damuwa ko matsala that is best known to you people, zan iya canza masu wani formula din ku jaraba masu, but i recommend su samu breast milk ko da na yan watanni ne tunda kince uwarsu na da rai" Ammi tace "Toh ba damuwa mun gode Dr, a rubuta mana wani madaran mu jaraba kawai" Likitan yace "Alright" Yana rubuta masu madaran ya mika ma Ammi, ta amsa tayi masa godiya tace "Toh rashes din jikin nasu fa? Da bloat din da cikinsu yayi" Yace "Ba wani abu bane allergy ne from the previous milk da ku ka basu, shi ma wannan da na rubuta kamar yanda nace maki jarabasa za ku yi mu ga ko zai yi suiting dinsu, don shi ma idan bai amshe su ba at the end akwai probability din sake canza masu wani" Ammi ta mike tana rungume da Aymaan tace "Toh shikenan mun gode Dr" Mikewa Mayraah tayi ita ma ta ma likitan sallama sannan suka fita, Usman na reception yana jiransu don ya ki shiga gun likitan ma, yana ganinsu ya mike, Ammi ta mika masa takardan da likitan ya bata tace "Ga madaran da yace za a canza masu" Amsa Usman yayi, suka fita asibitin zuwa inda yayi parking motarsa, har suka bar asibitin Usman bai tambayi Ammi yanda suka yi da likitan ba ita ma bata ce masa komai ba, ya samu babban shopping mall yayi parking yana kallon Ammi ta madubi yace "Bari in siyo madaran in dawo" Ammi tace "Ohk" Bude motar yayi ya sauka, Mayraah dai kallon Ammi kawai take, bayan few seconds a hankali tace "Ammi kilan babies din sun fi gane ma Breast milk" Ammi tace "Ai tunda kika sha madara kika rayu babu abinda ya same ki, to su ma haka za su sha su rayu lafiya lau, da madara na da wani illa da tun a kanki zan san hakan" Mayraah bata sake cewa komai ba har Usman ya fito rike da ledan madaran da ya siyo guda biyu, suna isa gida Ammi ta hada masu madaran ta basu, yanda suka dinga walakanta na farkon suna maido mata wannan ma haka suka dingo maido shi, Ammi ta dirka masu ruwan glucose ta basu magani ta sa Mayraah ta goya daya ita ma ta goya daya... Bayan La'asar Maheer ya dawo daga aiki, Ammi bata ce masa ga abinda likita yace masu a asibiti ba shi ma bai tambayeta ba, daga karshe ya mike ya fita daga parlon, bayan fitarsa da kusan 15 mins Ammi na ta jiran taga Mayraah ta fita zuwa gun sa amma bata ga alamar zata tashi ba, nan kuwa Mayraah duk hankalinta na gunsa amma kunyan Ammi yasa ta kasa tashi ta bi sa, daga karshe Ammi ta amshi Aryaan dake hannunta tace "Ki je ki kai masa abinci in zai ci Mimi" Mayraah bata ce komai ba, bayan few seconds ta mike ta fita daga parlon, downstairs ta sauko ta shiga dakinsa, ya fito daga wanka kenan ta shigo dakin, Sunkuyar da kai tayi ta zauna gefen gado tace "Sannu da dawowa" zaunawa yayi gefenta yace "What did the Dr said?" Mayraah tace "He just layed emphasis on the reasons why they should be breastfed..." Maheer yace "Me Ammi tace akan hakan?" Mayraah tace "Cewa tayi ya rubuta masu wani madaran, har ma an siyo sabon da ya rubuta" Maheer yace "Ohk, shirya mu tafi gida" Ta daga kai ta kallesa, yace "Ko yau din ma rainon babies za ki yi?" Ta marairaice tana kallonsa, yace "Shikenan, ni sai inyi wucewa na gida" Shiru tayi bata ce komai ba, bayan ya gama sa kayansa ta juya ta kallesa tace "In kawo maka abinci?" Yace "Am okay" Makullin motarsa taga ya dauka, ta marairaice tace "Ina zaka?" Yace "Gida, i need to go and rest" A hankali tace "To nan ba gida bane?" Fita yayi daga dakin bai ce mata komai ba ta bi sa da kallo, a hankali ta mike ta bi bayansa, sama ta tafi zuwa bangaren Ammi, ta zauna kan kujera ta kasa ce ma Ammi za su tafi gida, Ammi ta kalleta tace "Kin kai masa abincin?" Mayraah ta girgiza kai tace "Yace ya ci abinci" Ammi tace "Ko gida za ku tafi?" Mayraah ta sauke kanta kasa tace "Haka yace" Ammi tace "Toh ki tashi ki shirya ku tafi" Mayraah bata ce komai ba, bayan wasu yan mintuna ta mike ta fita, dakinta ta tafi ta shirya ta dau handbag dinta sannan ta dawo parlon Ammi, tsaye taga Maheer a parlon ya shigo yi ma Ammi sallama, Ammi tace "Kaga maganin ya sa suna ta bacci, dama kuma jariri ai da bacci aka san sa" Maheer ya ɗan yi murmushi bai ce komai ba, Ammi tace "In sha Allah ma sabon madaran zai amshe su" Maheer ya sauke boyayyen ajiyar zuciya yayi ma Ammi sallama sannan ya fita, A hankali Mayraah ma tayi ma Ammi sallama, Ammi tace "Ko za ku tafi da abinci?" Mayraah ta girgiza kai tace "Zan dafa Ammi" Ammi tace "Toh shikenan" A haka Mayraah ta fita daga parlon ta sauka downstairs taga Maheer tsaye parlon yana jiran yaga ko zata sakko, turo masa baki tayi ya nufi kofar fita daga parlon.... Bayan isha Mayraah ta gama hada fruits salad a kitchen ta fito parlor da shi, ganin bata ga Maheer a parlon ba ta ajiye bowl din kan center table, wayarsa dake kan kujera take kallo jin yana vibrate, kan ta karasa gun wayar har ya katse, tayi unlocking phone din taga

Join Our Groups
Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login