Showing 351001 words to 354000 words out of 456519 words
kunne yake, da sauri ta tafi ta dauko masa wayarta ta mika masa without looking at him, ya daga kai yana kallonta sannan ya amshi wayar ya juya a hankali ya fita ya kullo mata kofar, Mayraah ta nufi gadonta ta zauna ta daura kanta kan pillow hawaye na zuba idonta, yanzu sha'awarta yaya yake yi kenan kawai don ance ita ba kanwarsu bace, wnn tunanin ya sa ta kuka sosai, har karfe sha biyu tana kwance ta takure waje daya bata yi bacci ba duk jikinta a sanyaye, ko wani motsi zata yi a inda take kwance sai taji kamar he is still kissing her, ganin abubuwan da yayi mata take kamar a mafarki, taji wani kunya ya kara rufeta sosai, ta fashe da kuka a hankali, har kasan zuciyarta take ganin lamarin so weird, gani take kamar babban saɓo ne ma, imagine getting married to someone you once look upon as ur elder brother from the same parent for 22 years, all of a sudden everything just changed to a diff dimension, sai kusan karfe daya bacci ya dauketa bayan ta ci kukanta ta gode Allah.... Tun da Maheer ya fito daga dakin Mayraah yake parlor a kwance kan carpet, shi kadai yasan abinda yake ji, kuma babu abinda bai yi ba na ganin ya samu relieve amma all his effort prove abortive, hatta maganin da ya bari a mota sai da ya sha amma ba sauki, kamar ma kara triggering abinda yake ji maganin yayi, daga karshe dai kasa ci gaba da daurewan yayi ya mike da kyar ya koma kan kujera ya rike kansa da hannunsa biyu don sun masa nauyi, karfe daya da rabi ya mike yana tafiya cike da karfin hali ya nufi corridor, nan ma dai yafi minute uku a tsaye ganin ya kasa ci gaba da tsayuwa yayi karfin halin bude kofar dakinta gently, bayan ya shiga ya kulle kofar making sure it made no sound, ya kunna switch din dakin yana kallonta, tana kwance ta takure kanta a saman pillow tana bacci, kwanciyar da tayi kadai ma ya isa ya kara birkita mutum, ya lumshe ido ya bude sannan ya kashe wutan dakin ya karasa kusa da gadon ya zauna kusa da ita yana shafa dogon gashinta da hulan ya fita, da yake dama baccin nata ba nisa yayi ba kuma a tsorace tayi sa, kawai firgit ta mike zaune jin ana shafa gashinta, haba tana jin kamshin turarensa tayi er ƙara zata sauka daga saman gadon a gigice, yayi saurin rikota bringing her closer to him cikin karfin hali yace "Mimi ba ki da jahilcin addini fa, why are you doing all this pls? Me yasa kike yi kamar baki taɓa zuwa islamiyya ba, Da ace babu aure tsakaninmu ai baza a fara daura mana aure ba, plsss kina son in shiga wani hali ne Mimi, we should just accept our fate and move on plss Meemi... gradually we will learn to love each other not as siblings but as husband and wife, let give our self the chance of letting that sibling's love ya koma na husband and wife" Kuka take yi sosai tana girgiza masa kai tace "Wallahi yaya ni bazan iya ba abun yana min wani iri i am very serious, it's weird to me, i see it as a sin, yaya for 22 years fa muke tare as siblings kawai few months ago muka san we are not, it's too early for me to accept this fully" Maheer da zuciyarsa ke ta bugawa ya dinga kallonta can yace "Ohk i want to show u something" Mikewa yayi ta bi sa da kallo tana kuka har ya fita daga dakin, tuni ta dauko hijab dinta ta saka gabanta na faduwa ta koma can karshen gado ta zauna ta takure waje daya kamar me jin sanyi, ba a dau lokaci ba ya dawo dakin rike da wayar da ta fasa, ya karasa har inda take ya zauna ya kashe fitar wayar da ya kunna, Whatsapp taga ya shiga sannan ya bata wayar, ta daga kai tana kallonsa duk da duhun dake dakin tana iya ganin fuskarsa, ta amshi wayar hannunta na rawa, tana ganin Chat dinsa da Zeenat yake nuna mata sai ta wani dake ta hade rai, nan tayi concentrating tana karanta chat din, a chat din nuna mata yayi a gida an masa mata if she is ready to come as a second wife, ita kuma Zeenat ta nuna rashin jin dadin hakan, inda yake ce mata kar ta damu ko bayan bikin ne da wata biyu he can still marry her if she's ready, Zeenat tace to shikenan zata jira in da gaske yake amma tana son yayi mata favour daya.... Mayraah dai fuskarta a murtuke take karanta chat din a zuciyarta, ba wani alfarma Zeenat ke so a garesa ba da ya wuce su dinga haduwa a hotel su yi nishadinsu, and she is always available for that kamar yanda tace masa a chat din, Mayraah ta juya ta kalli Maheer dake kallonta da lumsassun idonsa, maida idonta tayi kan wayar don ganin reply din da yayi mata, taga kawai ce mata yayi he will think about it, sai kuma ta fara ganin nudes masu muni sosai da take turo masa amma banda fuskarta, babu sensitive part of jikinta da bata turo masa ba, daga karshe ma address din hotel din da take a ranan ta tura masa wai she will be expecting him, Mayraah ta ajiye wayar da sauri tana kallon Maheer, ko karasa kallon Nudes din bata yi ba, a hankali yace "Pls Mimi in kinsan da gaske baza ki iya zaman aure da ni ba allow me to get another wife, mu kuma sai mu ci gaba da zama as siblings forever babu kuma wanda zai san da haka i promise you, kuma zan ci gaba da ce ma jama'a we are Husband and wife kamar yanda kike so, at first na kai zuciyata nesa bani son kula Zeenat but sincerely speaking i need a woman, i can no longer control my urge, amma ni bazan yi fasikanci da ita ba, i will prefer to marry her kilan ta hakan zata fita daga kazamin rayuwar da ta dora kanta don a da ba haka take ba, kinga na samu lada kenan..." Mayraah ta sunkuyar da kanta sai kuma ta rufe fuskarta da pillow, kawai ta fashe da matsanancin kuka tana kara cusa kanta cikin pillown, ya dau wayarsa a hankali yace "Shikenan, u need not to cry, i will sort my self out..." Tana jin ya mike bata san sanda ta dago da sauri ba ta riko hannunsa cikin rawan muryar tace "Ina zaka?" A takaice yace "Address din da kika karanta yanzu, it's not too late ai" Ta kara sakar masa kuka tace "Iskanci zaka je kayi da ita kenan?" Zaunawa yayi yana facing dinta yace "Tell me what u want me to do?" Tana shesheka tace "Ba sai ka dinga azumi ba" Kallonta ya dinga yi babu ko kiftawa, can ya mike ta kara rikosa tace "Wallahi Allah zai yi fushi da kai" Bai ko saurareta ba ya fixge hannunsa ya fita daga dakin, tashi tayi ta bi bayansa yana shiga dakinsa ita ma ta shiga, ya juya yana kallonta ta durkusa nan kasa tana girgiza masa kai a hankali tace "Yaya kunya nake ji ne wlh, ban san yanda zan yi ba" Ya duka gabanta yana kallonta directly in the eyes yace "Kunyar S intercourse da ni?" Rufe fuskarta tayi da sauri ta kasa ce masa komai, this wasn't what she expect to hear from him, ya dago kanta a hankali, cikin sanyin murya yace "I understand, how about just..." Sai kuma yayi shiru, ita dai kanta na kasa gabanta na faduwa, mikewa yayi hakan yasa ita ma ta mike tana goge idonta, ya jawota kusa da shi ya cire hijab din jikinta within few seconds giving her a kiss on her neck ya lumshe ido, ji tayi kamar an jonata da wayar wuta, kamar me rada yace "How about just this?" Bai jira me zata ce ba yace "Just it plss Mimi... For just today sai mu ci gaba da zama as siblings plss Lil sis" Hawaye kawai take gabanta na faduwa ta kasa cewa komai, tana son ce masa a'a bata yarda ba amma can kasar zuciyarta kuma bata son ace yaje wajen lukutar mata can da tayi kusan biyu da rabin ta a jiki, wani mugun tsanar Zeenat taji take yi a ranta har ta fara planning yanda zata kwashe numberta ta kirata gobe, Maheer na jin tayi shiru bata ce komai ba ya zata tayi accepting ne, kawai ganin su tayi tsakiyar gadonsa, ta zaro ido a rikice sai kuma ta marairaice masa tana kokarin sauka tace "Na shiga uku yaya amma kiss kawai fa kace...." Riketa yayi cikin muryar da bata san sa da shi ba, panting at the same time yace "Yeah Mimi just it i promise" Tana turasa tace "Toh mu sauka kasa don Allah, ni bana son...." Bai bari ta karasa ba ya fara smooching dinta hungrily and at the same time passionately kamar his life depend on that, tun tana turje masa tana son turesa har ta dawo so flaccid at that moment, hakan kuma ya basa full access na exploring every part of her body, kamar yanda yake a rikice sai da ya rikitata ita ma sosai, tuni ta mance da batun wani Yaya balle yarjejeniyar su na cewa just kiss, fully ta sakar masa ragamar komai nata a moment din nan, after a while, lkci daya pleasure dinta ya koma wani sharp pain that was hard to explain or describe, nan da nan ta dawo hankalinta ta bude idanuwanta ta kwala masa wani kara a gigice trying to push him off her, but it was too late for her don kuwa a wannan dare sai da ya mayar da ita full woman, ko kadan bai sarara mata ba duk da roko da magiya har ma da basa hakurin da ta dinga yi amma inaa kamar ma duk bai san tana yi ba, sam babu sassauci a lamarinsa, Ammi kam ta sha kira wajen Mayraah wanda da kyar bata farka daga bacci ba a daren nan tsabar kiran da Mayraah ke mata, shi kansa ba wai shiru bakinsa yayi ba amma duk bata san me yake cewa ba, daga karshe Mayraah kasa ci gaba da kiran Ammi tayi, she became so weak with pain, bayan ya dawo hayyacinsa yayi leaning forehead dinsa a nata taji hawayensa na sauka fuskarta, his voice was trembling yace "I am.. I'm sorry, Mimi"
[9/23, 10:33 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Duk magiyan da Maheer ya dinga yi ma Mayraah yana rungume da ita yana bata hakuri amma sam taki yarda ta bude ido, har a sannan kuma jikinta bai daina ɓari ba, gaba daya tayi laushi kukan ma ta kasa yi sai sauke ajiyar zuciya take, he was totally short of words ya rasa wani kalmar kuma zai yi amfani da shi wajen bata hakuri, yana jin yanda zuciyarta ke bugawa da sauri da sauri, they were like that for almost 30 mintues, at this point in time bazai iya fadin ga yanda yake jin Mayraah a ransa ba, kawai dai yasan lkci daya ya daina jin ta as his sibling anymore, abubuwan da suka faru mintues ago suka dinga dawo masa vividly, har ma da basa hadin kai da tayi da farko duk da ba a hayyacinta take ba kuma shi kadai ke kidansa yana rawansa, bai san ya zai misalta yanda yaji mintunan da suka wuce ba, bai taɓa sanin akwai irin wannan experience din ba a rayuwarsa, murmushi yayi ya lumshe ido yana kara hugging dinta tightly, he is super proud of her, jin ta fara sauke numfashi a hankali ya fahimci bacci ya dauketa, gently ya kwantar da ita sannan ya jinginar da kansa da gadon ya lumshe idonsa, his heart was racing so fast too, it was never his intention to make her go through this pain, he just can't tell what came over him da ya kasa controlling kansa har yayi mata haka, ko da wani yace masa zai yi tarayya da ita just a week after bringing her to his house bazai taɓa yarda ba, tun ma basu tare ba ya riga yasa a rai cewar ko nan da 3 month bazai ce zai yi intercourse da ita ba har sai shi da ita sun yi accepting fact din cewar they are couples not siblings like she is always saying, this was his vow, sosai jikinsa yayi sanyi ashe bazai iya cika alkawarin da zuciyarsa ta daukar masa ba, da kyar yayi karfin halin sauka daga kan gadon bayan ya shirya, his head was seriously aching, kuma duk da haka yana jin ciwon cikin nasa, hatta kafafuwansa da kyar yake daga su don sun nasa nauyi sosai, haka ya isa switch din dakin, sai kuma ya fara fargaban kunna wutan don bai san a wani hali zai ganta ba bayan yanda ya far mata, at last dai yayi karfin halin kunna wutan yana kallon saman gadon baya ko kiftawa with throbbing heart, ya fi minti daya tsaye kafin ya fara tafiya a hankali ya nufi kan gadon ya durkusa yana kallonta a sanyaye, just a little stain of blood ya gani a kan white bedsheet din, sosai jikinsa yayi sanyi wani mugun tausayinta ya dinga ji har cikin ransa, mikewa yayi ya shiga bandaki bayan wani lokaci ya fito ya dawo kusa da ita, dukawa yayi yana kallonta amma ya kasa tashin ta don bai san how she will react ba, so yake tayi sitz bath don kar jikinta ya mata tsami gobe in ta tashi, ya karaso kusa da ita ya duka ya cire mata duvet din jikinta, bude idanuwanta da suka kumbura tayi, sai kuma ta mike zaune a rikice ganinsa, ya kasa hada ido da ita yayi kasa da murya cike da karfin hali yace "Babu abinda zan maki Mimi, na hada maki warm water a bathroom, u will feel relieve...." Bai jira cewarta ba ya mike ya dauketa don yasan zata iya masa gardama, tsabar yanda ta jigata kukan ma ta kasa balle tayi gardaman, she couldn't even open her mouth to say anything, a haka har ya shiga bandakin da ita... Maheer yaji tausayinta sosai ganin she is in pain, ita kam tana fama da kanta a lokacin ko tunasa a matsayin yaya bata yi ba, sai hadasa take da Allah ya kai ta wajen Ammi, sun kusa 30 mins a bandakin kafin ya fito da ita, babu bata lokaci yayi mata allura don kar ta tashi da zazzabi, yana mata alluran kuma bacci ya dauketa immediately, sai a sannan shima yayi wankaz bayan ya dauko jallabiyarsa a dakinsa ya saka ya dawo kusa da ita ya duka gabanta yana kallonta ko kiftawan kirki baya yi, ita kuwa sai bacci take, ya fi minti sha biyar ya kasa daina kallonta yana tuna abinda ya ji few hours ago, ya lumshe ido yayi kissing lips dinta sannan ya kashe wutan dakin ya dau pillow ya kwanta nan kasan carpet incase zata farka later, kasa bacci Maheer yayi, ya dinga juye juye kawai yana jin ciwon da cikinsa ke masa yana karuwa, sai kusan 4 bacci ya daukesa ba don cikin ya masa sauki ba. Da asuba kiran sallah ne ya farkar da Mayraah, sosai taji jikinta yayi mata nauyi kamar ba nata ba don kasa tashi ma tayi ta zauna, wannan ne yasa ta fara tunanin was she sick last night? Sosai take stressing brain dinta don tuno abinda ya faru, ta fi minti uku tana kokarin tunowa, lokaci daya komai ya fara dawo mata vividly, da sauri tayi karfin halin tashi zaune, kawai taji hawaye na sauka idonta ta hade kanta da gwiwa tana sheshekar kuka, tunda take bata taɓa jin tsanar Maheer ba sai daren jiya, azaban da taji har bata son tunawa, tayi kukanta me isarta jin an fara sallah, ta daure ta sauka daga kan gadon zata kunna wutan dakin, runtse ido tayi ta dalilin zafin da taji har brain dinta, ta dai yi karfin halin karasawa tana tafiya a hankali ta kunna switch din, sosai gabanta yayi mugun faduwa ganinsa kwance kasan carpet ya rufa da duvet, tayi saurin kashe wutan ta dau hijab dinta har tana neman faduwa ta fita daga dakin hawaye me zafi na sauka idonta, wani dakin ta shiga ta kulle da makulli, haka ta daure ta shiga bandakin ta dauro alwala ta fito tayi sallah, har gari ya waye Mayraah bata mike daga kan darduman da tayi sallah ba, ta jinginar da kanta jikin gadon dakin tayi nisa tunanin da take, lkci lkci hawaye ke zuba idonta sai ta goge, har karfe takwas bata ji ya fito daga dakinta ba, gashi sitz bath take son kara yi don pain din taji kamar karuwa yake, ganin karfe tara yayi kuma har sannan bata ji fitowarsa ba yasa kawai ta shiga bandakin dake dakin tayi sitz bath din a cikin ruwan dumi sannan tayi wanka ta fito, kwanciya tayi ta lullube da bargo don ji tayi kamar zazzabi zai rufeta a haka bacci ya dauketa, firgit ta farka wajen karfe goma da rabi ta sauka daga kan gadon tana daga kafa da kyar ta fita daga dakin, dakinta ta nufa ta bude kofar a hankali, ga mamakinta har sannan yana kwance ya lullube har kansa da blanket, ta kalli darduman da ke shimfide dakin alamar a nan yayi sallah, karasawa ciki tayi ta sunkuyar da kanta, bayan few seconds tana tafiya a hankali ta isa kusa da shi ta durkusa ta cire duvet din, sosai taji jikinsa yayi zafi, ya bude idanuwansa da suka canxa launi yana kallonta, ta sauke nata idon da sauri gabanta na faduwa, ita yanzu har cikin ranta tsoronsa take sosai, bakinta na rawa tace "Baka da lafiya ne?" A hankali yace "I am sorry Mimi, wllh ba laifina bane...."