Showing 348001 words to 351000 words out of 456519 words
gaya ka da Ammi, meye haka kake yi, zan maka ihu fa...." lkci daya ya fara kokarin fizge towel din jikinta, sosai ta tsorata ta kankamesa tace "Na shiga uku, Yaya wllhi ban fa sa komai ba, don girman Allah kayi hakuri wallahi zan ce ma Ammi karya nayi maka jiya, don Allah kayi hakuri" Maheer yaki ce mata komai har sai da ya fincike towel din gaba daya daga jikinta ya jefar kasa, ta madubin dakin da tayi backing yake kallonta from head to toes baya ko kiftawa, nan da nan zuciyarsa ya fara bugawa da sauri, within seconds yaji kamar ana zuke masa strength dinsa, ya kasa ci gaba da tsayuwa at the same time yana kokarin juyowa da ita tayi facing madubin amma ta wani kankamesa jikinta na rawa tana kiran Ammi. Shi kuma kafafuwansa ne suka masa nauyi sosai, bai san sanda ya fada saman gadon ba still tightly holding on to her, Bude kofar dakin aka yi, Maheer yayi saurin canza position dinsu ya maida ta kasa cikin hanzari ya dawo shine a sama ta yanda zai bata shield, ko shigowa cikin dakin Ammi bata karasa yi ba ta juya da sauri ta fita within few seconds....
[9/21, 9:02 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Tun da Mayraah ta samu ta sauka daga saman gadon bayan Maheer ya koma daya side din gadon ta takure waje daya jikinta na rawa ta jawo hijab dinta dake ƙasan dakin ta rufe jikinta da sauri, hawaye ne kawai ke sauka idonta kana ganinta kasan tayi mugun tsorata, ko da wasa taki dago kanta balle ma tasan inda yake a dakin, ko ya fita ko bai fita ba oho ita dai kanta na sunkuye sai bari jikinta yake, can kasan zuciyarta kuwa ta kasa yarda Maheer ne yayi mata haka, she still can't believe it is him, wasu sabbin hawaye suka dinga kwaranya a idonta, the worst of all bude kofar dakin da Ammi tayi ta gansu, bata san sanda ta fashe da matsanancin kuka ba tana jin kamar kasa ya bude mata ta shige kawai ta huta, Maheer dai na zaune can edge din gadon shi ma kansa a sunkuye ya rike kansa ko kwakkwaran motsi ya kasa, yana son tashi ya fita daga dakin amma ya kasa don ji yayi kamar anyi glue dinsa a wajen, everything just happened within a minute, ko da wasa bai yarda ya kalli inda Mayraah take a durkushe ba tana kuka, sun fi minti uku a haka babu wanda ya kalli inda ɗan uwansa yake, can dai daga karshe Maheer yayi karfin halin mikewa da kyar, ya nufi kofa yana tafiya a hankali har ya fita daga dakin bai juyo ba balle ya kalleta, still bayan ya shigo Parlon Ammi ya kasa fita waje, anya ma ya taɓa jin irin kunyan da yaji yau a rayuwarsa kuwa, don shi gaba daya kunyan yanayin da Ammi ta bude kofar dakinta ta gansu ne ya karasa kashe masa jiki gaba daya, he wish kawai zai gansa a compound yanzu, cike da karfin hali ya fita daga parlon kansa a kasa, ko da wasa bai yarda ya dago kansa ba yana tafiya, har zai sauka downstairs yaji muryar Mama Ladi tana kiransa, tsayawa yayi bai juya ba, ta karaso da sauri tana kallonsa tayi kasa da murya tace "Ammin na bangarenta ne ko bata nan?" Maheer ya girgiza mata kai yace "Bata can" Mama Ladi tace "To yanzu ina za ka? Na gan ka duk a sanyaye, kar fa rashin hankalin uwarka ya dame ka har kaje ka sa ma kanka wata cutar mu shiga uku, sam bata da lissafi matar, yanzu dai ka sauka kasa ka jirani a parlor gani nan zuwa" Ya sauke idonsa yace "Gida zan tafi ai Mama" Mama Ladi tace "Kaji jaraba, cewa nayi ka jirani a parlor ko" Daga haka ta bar wajen da sauri, Maheer ya bi ta da kallo yaga ta bude kofar dakin Mayraah ta shiga, ba a dau lokaci ba sai gata ta fito, Maheer ya fara sauka downstairs, ita kuma ta nufi bangaren Ammi, Mama Ladi na shiga parlon Ammi ganin babu kowa ta karasa cikin daki, tana hango Mayraah dake durkushe har sannan tace "Munafuka maza tashi ki bi mijinki, algunguma kawai, uwar me za mu ci da ke a nan idan kin kwana? Wallahi in baki yi wasa ba kashe maki aure kawai matar nan zata yi kamar yanda uwarta ta sa ta kusa kashe nata auren, auren da duk gajiyarsa bai gama bin lafiyarmu ba za a fara kokarin kashesa, salon wani ya zo gidan ya ganki yayi zaton matsala aka samu a tafi da mu a baki..." Mayraah dai kuka kawai take tana kallon Mama Ladi, Mama Ladi ta mata tsawa tace "Baza ki tashi ina maki magana ba ko sai na karaso nan" Da kyar Mayraah ta fara kokarin saka Hijab dinta sannan ta mike tsaye da sauri, Mama Ladi tace "Ehh ba shakka, wato Kinyi wanka kina jiran Ammi ta zo ta shafa maki mai ta saka maki kaya gaki er auta ko? To zo ki fita kar in kwade ki" Mayraah dai ta sunkuyar da kai ta dau kayanta ta shiga bandaki ta saka sannan ta fito tana sinne kai, Mama Ladi tace "Fita mu je...." Mayraah na tafiya a hankali ta nufi kofa ta fita gabanta na faduwan kar ta hadu da Ammi don bata san da wani ido zata kalleta ba, haka nan Mama Ladi ta tisa keyarta har suka sauka downstairs Mayraah na biye da ita kamar munafuka, Maheer na hada ido da Mayraah ya dauke kai da sauri, ita ma suna hada ido ta sunkuyar da kai gabanta na faduwa, Mama Ladi tace "Maza kama hannunta ku tafi Mashir, sannan in ba wata uku tayi ba kar ka kuskura ka sake kawo mana ita gidan nan, sam bata da wani amfanin da zata yi mana kawai ta zauna gidan mijinta tayi ibada ta samu lada, ita Ammi bata ki a kwaso tsadaddun kayan dakin da dangin ubanta suka mata a jera mata su a gidan nan ba" Shi dai Maheer bai ce komai ba kuma bai dago kansa ba, Mama Ladi tace "Bari in debo maku abinci ku tafi da shi ko da zaku tashi yunwan dare.... Ai da yake tasan bata da gaskiya tana can makale wani dakin taki fitowa" Sai a sannan Maheer ya daga kai yayi kasa da murya yace "A'a Mama, bayan kwana biyu zan zo in dauketa...." Ko rufa baki bai yi ba suka ga Mayraah ta nufi kofar fita daga parlon da sauri, Mama Ladi tace "Ahaf, ka dai ga alamar ita ma tana son tafiya gidan amma ake neman a kashe mata aure a cuceta ko, maza tashi ku tafi, in sha Allahu ran Talata in dai bamu tafi ba muna nan zuwa da Mariya, don akwai inda zan je ran Manday" Sai kuma da sauri tace "Auu, ku jira in dauko maku turaren da matar ubanka ta bada a bata, da kyar in turarrukan nan ba na daruruwan kudi bane, kaji kamshin su kuwa, nayi nayi da Ammi ko biyu ne ta dauka a ciki taki sbda baƙin kishi, to ni dai in muka zo ran talatan sai Mera ta dibar min a er kwalba...." Daga haka ta wuce sama, Maheer ya ɗan yi murmushi ya koma ya zauna, sosai reaction din Mayraah ya basa dariya, wato bazata iya zaman gidan ba, ba a dau lokaci ba sai ga Mama Ladi ta dawo parlon da ledan turarrukan, Mama Ladi tace "Wallahi in gaya maka ina shiga parlon sai gashi matar ta miko min turarrukan kamar tasan abinda ya kai ni kenan, halan ka kira Mamuda ne ka gaya masa don shi kadai ke iya mata.... Sam Ammi ba kyau" Maheer ya mike ya amshi ledan, Mama Ladi ta rakasa har parking space, tsaye suka ga Mayraah kamar munafuka a wajen, yana bude motar ta shige back seat hawaye na sauka idonta, Maheer yayi ma Mama Ladi sai da safe sannan suka bar gidan, har suka kusa gida Mayraah da ta rufe fuskarta da hijab bata daina kukan da take ba a hankali, she is just confuse at this point, idan tace bazata bi sa ba zata zauna gidan bata san da idon da zata dinga kallon Ammi ba, yanxu kuma in sun koma gidan shi ma bata abinda zai faru ba, ji take kamar ta gudu ta tafi kaduna, yana parking a space din da aka tanadar domin parking ta bude mota fuskarta a murtuke ta sauka ta nufi entrance din shiga gidan kamar zata tashi sama, shi dai ya bi ta da kallo, jingina tayi da pillar ta rungume hannu tana kallon wani direction din daban har ya iso entrance din parlon ya bude da makulli ya shiga, sai da ya shiga parlon da kusan minti biyu sannan ta shigo kamar zata tashi sama ta nufi hanyar daki, ya dake yace "Ke..." Ko juyowa bata yi ba tana ci gaba da tafiyarta, ya mike ya hade rai yace "Ba magana nake maki ba" Tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba duk da yanda gabanta ke bugawa ta dake tace "Plss daga yau kar ka sake min magana a gidan nan, let continue with how we started i prefer that, don naga u can't keep to promise, bana son ka sake min magana kawai, kayi harkan gabanka inyi nawa..." Sai kuma ta fashe da kuka muryarta na rawa tace "Where u not ashamed of what u did?" Kuka take sosai har da shessheka tace "Allah kuma yana kallon ka wallahi, ni ina maka kallon yayana na jini kai kuma kallon wani abu daban kake min yanzu, don haka do not talk to me again" Daga haka ta wuce dakinta tayi banging kofar, Maheer bai bi ta kanta ba, wajen karfe sha daya ya shiga dakin sa yayi kwanciyarsa. Washegari da safe wajen karfe takwas da rabi ta fito parlor, ta dau ledan turarrukanta da ya bari a parlon ta kai daki sannan ta fara aika aikacen gidan, sannan ta shiga gidan, da iya cikinta kawai tayi niyyar yin breakfast din, can dai kawai tayi har da shi, bayan ta gama ta ajiye masa nasa a dinning ta wuce dakinta, bata fito daga dakinta ba sai da taji fitar motarsa wajen karfe sha biyu, ko taɓa breakfast din taga bai yi ba, ta turo baki ta dau kayanta ta tafi daki ta ci. Rasa sukuni tayi tun bayan fitar sa daga gidan, babu kalan tunanin da bai zo ranta ba a lokacin, to ko dai wajen Zeenat din ya tafi, Indomien da ta dafa ma kasa ci tayi, wajen karfe shidda taji shigowar motarsa, ta fito parlor da sauri ta wani daure fuska ta nemi kujera ta zauna, ba a dau lokaci ba ya shigo parlon, tun da ya kalleta sau daya ya kauda kai, ita ko ta dinga kallonsa ta gefen ido tana kallon kayan jikinsa, tana jin ya shiga dakinsa ta turo baki ta mike ta koma nata dakin, ana idar da magrib ta fito zata zuba abincin da ta dafa ta gansa ya canza wasu kayan alamar zai sake fita, sai baza kamshi yake, ta bi sa da kallo babu ko kiftawa har ya fita daga parlon, dakinta ta wuce da sauri ta fashe da kukan da bata san dalilinsa ba. Washegari Mayraah bata fito daga dakinta ba har Maheer ya tafi aiki, haka ta yini ko abinci bata ci ba sai tea, yana dawowa wajen karfe shidda, yayi wanka ya jira har aka yi Magrib sannan ya sake fita, Mayraah na jin fitarsa ta fito parlor wanda duk kamshin turarensa ya gauraye ko ina, zaunawa tayi kasan carpet ta hade kanta da gwiwa tana shesshekan kuka, haka tayi ta zama a parlon har aka kira sha, dakinta ta koma tayi wanka sannan ta dauro alwala ta fito, bayan ta idar da sallah tayi shirin bacci ta kwanta saman gado tana kallon agogo, sai karfe goma da minti biyar Maheer ya shigo gidan, Mayraah ta mike zaune bayan ta ji shigowar motarsa, tana jin ya shiga dakinsa ta koma ta kwanta tana share hawayen idonta, bayan minti ashirin taji ya fito daga dakin, ta kara mikewa zaune, tana ta zaune kan gadonta bata ji ya shiga dakin ba, after like 10 minutes ta sauka daga kan gadonta a hankali ta nufi kofarta ta bude, tana fitowa corridor ta karasa dakinsa ta bude kofar ta shiga dakin da sauri tana waige waige kamar munafuka, wayarsa ta hau nema zata gwada sunanta as password ko zai budu, don almost 4 years back tasan yana sa Meemi as password dinsa, kan beside drawer taga wayar, ta karasa can da sauri ta dauka ta saka sunan da yake kiranta da shi ai kuwa tana sakawa wayar ya bude, gabanta na faduwa ta zauna gefen gadon ta shiga call logs dinsa, Zeenat ta gani as last call dinsa, sosai gabanta yayi mugun faduwa, ta dinga kallon numberta, dai dai nan sai ga text din Zeenat ya shigo wayar kamar haka "Assalamu alaikum my heart desire, da fatan ka isa gida lafiya my love, pls i will be expecting ur call mu karasa maganar mu, i love you soo very much baby" Mayraah stiff tayi da wayar a hannunta tana kallon text din bata ko kiftawa, nan da nan hawaye ya cika idonta, taji zuciyarta ya fara mata wani zafi kamar an soka mata mashi, bata taɓa jin irin wnn suƙan da zuciyarta ke mata ba, hawaye wasu na bin wasu a idonta kamar an bude pampo, bude kofar dakin aka yi ta juya da sauri tana kallonsa sai kuma ta dauke kai ganin he is just wearing short, ya wani hade rai ganinta a dakin nasa ya karaso ciki ya ajiye shayin hannunsa yace "Kee, wa yace ki shigo min daki har ki taɓa min wayana? Are you okay?" Mikewa tayi ba tare da ta sake kallonsa ba muryarta na rawa tace "Wallahi bazan kwana a gidan nan ba yau, kawai ka kai ni tasha in hau mota in tafi Kaduna, idan ba haka ba in gudu, i am not sleeping in this house" Ya nufeta with strict face yace "Bani wayata" Ai bata san sanda ta rushe da sabon kuka ba ta zaga ta koma daya side din gadon da sauri sannan ta buga wayar a kasa da karfinta, Maheer ya zaro ido at the same time ya bude baki yana kallonta, ta sake daukar wayar ta buga shi a kasa tana huci, sau uku tayi ma wayar haka, lkci daya ya nufeta ya wani fizgota, tana ganin haka ta shige jikinsa ta rungumesa jikinta na rawa tana cewa "Na shiga uku, don Allah yaya kayi hakuri" Bata ankara ba kawai sai gani tayi rigar baccin jikinta ya fadi kasa ashe duk ya zare igiyar wajen shoulders dinta, she was soo shock and afraid at the same time ta kara rungumesa a gigice ta yanda bazai samu access din ganin nakedness dinta ba, shi kuwa direct body contact dinsu da kuma warmth and softness din jikinta yasa yaji kamar dakin na juya masa, yaji duk kuzarinsa ya gudu, his legs became so weak and heavy, duk wannan abun bai yarda ya hada ido da ita ba, ita ma sai rufe fuskarta take a kirjinsa ko ina na jikinta na bari take cewa "Yaya nace don girman Allah kayi hakuri, i promise i will get you another new phone tomorrow, wallahi sharrin shaidan ne kai ma kasan ba halina bane, don Allah ka yafe min" Da kyar yake jan kafarsa tana makale jikinsa har suka iso gun switch din dakin ya kai hannu ya kashe wutan duhu ya gauraye ko ina, wani kara tayi tana kiran Ammi, cikin rikicewa take son kwace kanta tana cewa "Yaya wallahi Allah fa yana kallonmu, don girman Allah ka bari, kar ka manta Allah fa yana sama yana ganin mu, ni fa blood sister dinka ce ko ka manta ne, wayyo na shiga uku Ammi ki zo" Kin saketa yayi duk da kokuwar da take yi da shi, kawai bata ankara ba sai jin bakinsa tayi a nata bayan ya kai su saman gado....
[9/22, 10:32 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Da kyar Maheer ya iya controlling urge dinsa after few minutes jin yanda ta rikice take kuka sosai kamar numfashinta zai dauke, yayi karfin halin komawa can gefe ya kwanta ya lumshe ido zuciyarsa na bugawa yana sauke numfashi a hankali, Mayraah ta lallaba ta zamo kasan dakin a hankali tana laluba inda zata ga sleeping dress dinta, hannunta na taɓa kayan ta dauka ta mayar jikinta da sauri, sai a sannan Maheer ya juya a hankali ya kalli direction dinta, ya sauke wani ajiyar zuciya ya sauka daga kan gadon duk jikinsa a mace ya dau jallabiyarsa ya saka sannan ya zaga ta inda take, tana ganin haka ta kara gigicewa ta mike tsaye zata gudu yayi saurin rikota, bakinta na rawa tace "Na shiga uku don girman Allah yaya kayi hakuri ka rufa min asiri" Jawota yayi jikinsa underneath his breathe yace "I am sorry Mimi it wasn't intentional..." Kamar jira take ta kara rushe masa da kuka tana komawa baya amma yaki sakinta sai kara rungumeta yake yana patting bayanta, calmly yace "But i said it wasn't intentional" Muryarta na rawa tace "Ina son zan je inyi bacci, bacci nake ji don Allah ka sakeni in tafi" Yayi kasa da voice dinsa yace "Idan kika tafi i don't have anybody to gist with, kuma kin fasa min wayana...." Tayi karfin halin cewa "Zan baka nawa" Kallonta ya dinga yi, can yace "Kin yarda in kira Zeenat mu yi waya?" Bata san sanda ta gyada masa kai ba as far as ita dai zai bar ta ta fita daga dakin ta koma nata don tayi mugun tsorata da shi, he can see how afraid she is, ya kama hannunta walking slowly suka fita daga dakin zuwa nata, daga ita har shi basu iya kallon juna ba don wutan dakin a