Showing 378001 words to 381000 words out of 456519 words

Chapter 127 - MAYRAAH

31 Oct 2024

70667

shi ma sabo fil, hatta takalmin kafarta sabo ne me tsada, kai kace gidan biki zata, ta wani hakikance a parlon bayan an kai sabon akwatin ta booth din motar Usman tana jiran fitowar Haseenah, a fusace Mama Ladi tace "In fa muka biye wancan matar sai mu rasa jirgin nan, Bilkisu ki leka ki ga uban me take har yanzu a dakin da bata fito ba" Mayraah dai na zaune gefen Ammi tana rike da one of the baby tana basa madara a feeder, Ammi kuma na ba dayan madaran shi ma, Maheer dai na zaune dinning da cup din coffee a gabansa, Haseenah na biye da Bilkisu suka fito daga dakin kanta a kasa, sosai idanuwanta suka kumbura saboda kuka, Mama Ladi na kallon Bilkisu tace "Ina akwatin kayan nata?" Bilkisu tace "Ai na kai parking space tun dazu" Mama Ladi ta mike tana kallon Ammi tace "Toh ni dai daga kano kaduna zan koma, Allah ya baki ikon rainon yaran nan cikin aminci, tun da Bilkisu tana nan komai zai zo maki da sauki" Daga haka Mama Ladi ta nufi kofar fita parlon Mayraah na mata Allah ya kiyaye hanya, Ammi ma haka, mikewa Maheer yayi ya fita parlon, Haseenah ta durkusa da kyar hawaye na sauka idonta tayi ma Ammi sallama, Ammi ta kasa kallon cikin idonta, Mayraah ma dai bata iya ta kalli Haseenah ba, lkci daya zuciyarta ya karaya, babu uwar da zata so a rabata da yaranta daga haihuwarsu, a haka Haseenah ta mike ta bi bayan su Mama Ladi tana goge hawayen da yaki tsaya mata.....
[10/4, 9:39 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Mayraah na zaune parlon Ammi tana rike da baby tana bashi madara a feeder, second baby din kuma na kwance kan gadonsa yana bacci, tun da Ammi tayi masu wanka wajen karfe biyar na yamma suke bacci, sai yanzu da other twin din ya tashi yana kuka Ammi ta hada masa madara ta ba Mayraah dake basa, throughout ranan yini Mayraah tayi tana renon twin din a parlon Ammi, bayan ta gama basa madaran ta rungumesa tana kallon Ammi tace "Ammi ba a yi naming dinsu ba har yanzu?" Ammi tace "Bai gaya maki sunan nasu ba" Mayraah ta girgiza mata kai, Ammi tace "Abbanku ne da Usman" Mayraah ta bude ido sosai, sai kuma tayi murmushi tace "Allah ya raya su, za mu dinga kiransu Aryan da Ayman" Ammi tayi murmushi tace "To waye Aryan din, waye kuma Ayman?" Mayraah na kallon abinda ke hannun babyn sbda ayi differentiating dinsu tace "Wannan ne Hassan ko?" Ammi tace "Eh shi ne" Mayraah tace "Toh shine Ayman, Hussaini kuma Aryan" Murmushi kawai Ammi tayi tace "Lallai kam, to a ina kika samo masu sunan?" Bude kofar parlon aka yi Maheer ya shigo, hakan yasa Mayraah tayi shiru bata ba Ammi amsa ba, Ammi tace "Miko min shi ki tashi ki shirya ku wuce gida Mimi dare na yi" fara'ar da ke fuskar Mayraah ya bace, sai kuma ta kalli Maheer dake tsaye tace "Yaya ba cewa kayi nan za mu kwana ba yau ma" Shi dai Maheer ta gefen ido ya kalleta bai ce komai ba, Ammi tace "Mi ko min shi ki je ki shirya nace" Mayraah ta tashi da kyar ta tafi ta mika ma Ammi babyn hannunta fuskarta babu walwala, dai dai nan wayar Ammi ya fara ringing, Mayraah ta dauko mata wayar dake kan kujera ta kai mata, juyawa Maheer yayi ya fita daga parlon, Ammi na amsan wayar ta ga Mama Ladi ce ke kiranta, dagawa tayi ta sa handsfree, Mama Ladi ta rafka mata sallama cikin nutsuwa, Ammi ta amsa tace "Ina ta kiranki bakya dagawa Mama, Mariya kuma tace min a tasha ku ka rabu, na kira Baaba Yahanasu tace baki je can ba" Daga daya bangaren Mama Ladi tace "Wacece kuma Baaba Yahanasu?" Ammi tace "A'a ai na zata can kika sauka ne Mama" Mama Ladi tace "Mun yi dake zan je gidan wata yahanasu ne ko dai kawai neman magana, meye kuma Yahanasu" Ammi tace "To ya gajiya Mama?" Mama Ladi tace "Aa ba gajiya wallahi, ina yan jikokin naki, inji suna ta shan madaran?" Ammi tace "Eh suna sha" Mama Ladi tace "To dai shi ya fi masu, sai sun girma za su san gata Ladi ta masu da rabasu da nonon er iskar uwarsu, in gaya maki Hasinu dai mun maida ta gida lafiya, ashe uwarta mutuniyar kirki ce ga dattako, kuma tasan abinda ya kamata, shegiyar sai kinga yanda take tsoron uwar, jikinta sai rawa yake, uwar ta mana godiya kwarai ta kuma goyi bayan amshe jariran mu da mu ka yi, in takaice maki dakin mai aikin gidan ta sa Hasinu ta kai akwatinta taje can ta gwamutsu da mai aikin" Ammi tace "To Allah ya kyauta" Mama Ladi tace "Atoh dai, ta tashi a tutar babu, ita ba ga auren ba, ita ba ga yan biyunta ba, sai taje kuma ta ci kanta, da ban fitar da ita daga gidan nan ba Allah kadai yasan wani mugun abun zata sake tafkawa, ke dai yanzu kyau ace ki sallami Mamuda ya koma kano gun amaryarsa don ki samu isasshen lokacin kula da wannan jariran, renon yan biyu da mugun wahala bari ki ji in gaya maki, barin ma ke da kika yi shekara ashirin da uku rabon ki da reno..." a takaice Ammi tace "Sai anjima" Daga haka ta katse wayarta ta ajiye, Ammi ta kalli Mayraah da ta koma kan kujera ta zauna tace "Hajiya cewa nayi ki shirya ku tafi gida ko" A hankali Mayraah ta mike, ganin duk mood dinta ya canza Ammi ta kwantar da murya tace "In dai yan biyu ne duk bayan kwana biyu sai ya dinga kawo ki kina ganinsu Mayraah" Mayraah ta kirkiri murmushi ta nufi kofa ta fita, mayafinta ta dauko da handbag dinta, bayan ta saka wayarta a handbag din ta fito ta nufi bangaren Ammi, zaune taga Maheer a parlon yana rike da Ayman, Ammi kuma ta shiga daki zata dauko maganinsu bayan Maheer yace mata jikinsa da zafi, Mayraah na kallon Maheer ta ɗan hade rai tayi kasa da murya tace "Yaya ni dai kace mata a nan za mu kwana" Sai a sannan ya daga kai ya kalleta shi ma din yayi kasa da murya yace "Sai in kin yarda a dakin ki zan kwana" Dai dai nan Ammi ta fito daga Bedroom dinta, maganin ta ba Maheer ya ba Babyn sannan ta amshesa ta kwantar da shi ta dauko masa dayan don shi ma ya tashi, Ammi taji jikin Aryan din ma yafi zafi, Maheer ya bashi maganin shi ma ta kwantar da shi, mikewa Maheer yayi ya maida magungunan dakin Ammi sannan ya fito yana kallon Ammi yace "Sai da safe Ammi" Ammi tace "Allah ya tashe mu lafiya" Da kyar Mayraah tayi ma Ammi sai da safe sannan ta nufi kofa ta fita daga parlon tana cika tana batsewa, duk Ammi na kula da cewar bata son tafiyar, a haka suka bar gidan Mayraah taki ce ma Maheer komai.. A hanya Maheer ya tsaya ya siya masu gasassun kaji, ita dai Mayraah ko kallonsa ta ki tayi, a haka har suka isa gida yayi parking, sai a sannan taji gabanta ya fara faduwa, a hankali ta bude motar ta sauka ta nufi entrance din shiga parlor tana tafiya a hankali har ta isa, gefe ta koma ta jingina da bango tana jiran sa ya bude kofar, ya karaso yana kallonta, sunkuyar da kanta tayi, ya mika mata ledan hannunsa ta amsa ya bude kofar, shi ya fara shiga parlon ya kunna wuta sannan Mayraah ta shiga, ta ajiye ledan kajin hannunta zata wuce dakinta yace "It's for you Mimi" Ta ɗan yatsine fuska tace "Ni na ci abinci a gida, sai dai gobe" Yace "To ni ai baki ban abincin a gida ba" Ta ɗan yi jim, sai kuma ta dawo parlon ta nufi kitchen, plate ta dauko zata dibar masa kazar yace "Nahhh, wanka zan yi tukunna inyi sallan isha..." Tace "Toh" Tana tafiya a hankali ta nufi dakinta. Karfe tara saura Mayraah ta gama shirin kwanciya ta dau hijab dinta har kasa ta saka kan kayan baccin jikinta sannan ta nufi kofa ta fita, tana shigowa parlor taga baya nan, ta kalli ledan kajin dake parlon har lokacin, tana tafiya a hankali ta karasa can ta duka ta debar masa kazar a plate, mikewa tayi ta nufi dakinsa, tana bude kofar taga baya ciki, juyawa tayi ta dawo parlor ta ajiye kazar ta zauna, tana ta zaune tana jiran fitowarsa don tasan probably yana Masters Bedroom amma shiru bai fito ba har karfe tara da yan mintuna, tashi tayi daga karshe ta dau plate din kazar ta tafi can, baya cikin parlon hakan yasa ta karasa ta bude kofar dakin a hankali tana kallon ciki, zaune ta gansa ya jingina da pillow waya na kare kunnensa alamar he is making call, mikewa yayi yana kallonta bayan yayi ending conversation din ta hanyar cewa sai da safe, Mayraah dai kallonsa kawai take ya ajiye wayar hannunsa ya nufeta tun kan yace komai tace "Da wa kake waya?" Ita kanta bata san sanda tambayar ya fito bakinta ba, Maheer ya ɗan buda ido, sai kuma ya dauko wayar da sauri ya nuna mata call log dinsa taga da Ammi yake wayar, murmushi yayi ya kamo hannunta zuwa cikin dakin ya lumshe ido ya bude, kamshin da yaji take har ya fara saukar masa da kasala, amsar plate din kazar yayi ya ajiye yana kallonta daga sama har kasa ya fara kokarin cire mata hijab din jikinta a hankali yace "Wannan Hijab din kuma na menene?" Ta turo baki tana kara rike hijab din gam don kar ya cire tace "Ni dai ka bari sanyi nake ji" ko rufe baki bata yi ba taga ya fige hijab din daga jikinta ya jefar kan gado, tuni kamshinta ya cika hancinsa, ta zauna kasan carpet da sauri kamar zata yi kuka tana kallonsa tace "Yaya meye haka?" Yana kallonta da lumsassun idonsa yace "Tambayata ma kike" Ta marairaice masa tace "Ni dai ka bani zan je in kwanta bacci nake ji" Yayi kasa da murya yace "Meye kike boyewa a jikin naki da ban gani ba yanzu Mimi? Har can gun fa na gani" Da sauri ta hade kanta da gwiwanta tana jin kamar ta nutse don kunya, ya dinga kallon fresh lap dinta, kawai jin sa tayi a gefenta, ta dago kai da sauri tana zaro ido tace "Yaya naman kazan ka fa zai huce" yayi kasa da murya yace "Ga abinda yafi kaza a kusa da ni" Kokarin tashi ta fara yi daga wajen ya jawota jikinsa da sauri, daga nan kuma labari ya canza, a wannan moment din Maheer wasn't even after his own urge, kawai so yake ta saki jiki sannan memory din moment din ya makale a brain dinta, tuni kam ta sakar masa jiki tsoron da ya cikata da farko ma nemansa tayi ta rasa, sai da Maheer ya tabbatar ya kai ta cloud 9 sannan ya kyaleta ba tare da ya biya nasa bukatar ba, tuni bacci ya dauketa a jikinsa.... Da asuba Mayraah ta kasa hada ido da Maheer, don a dakin suka yi sallah saboda ruwan sama da ake, shi dai kallonta kawai yake, dariya ma take basa, sai wani sinne kai take, ya dawo kusa da ita as if whispering yace "Good morning Wifey" Rufe fuskarta tayi a shoulder dinsa a hankali tace "Ina kwana" yayi mata side hug yace "How was ur night" ta gyada masa kai kawai, they where like that for almost 10mins, Taga ya kai bakinsa kunnenta murya can kasa yace "I love you" Mayraah ta kasa cewa komai har sannan fuskarta na shoulder dinsa, dagota yayi suka koma saman gado ya rufesu da duvet, Mayraah ta shige jikinsa idonta a lumshe, tuni bacci ya dauketa... Karfe goma da rabi na safe Mayraah na kitchen tana wanke utensils da suka yi amfani da shi for breakfast, har ta gama wanke wanken bata san ta gama ba sai ganin sink din tayi wayam, moment dinsu da Maheer jiya da daddare kawai take tunawa ya kasa fita a ranta, juyawa tayi ta jingina da cabinet din kitchen din ta lumshe ido ta bude, gradually tana ji a ranta tana developing soft spot for him as her husband a zuciyarta unlike before da take jinsa as yayanta, walking slowly ta fito daga kitchen din duk jikinta ba kwari kawai daga tuna daren jiya, Maheer dake zaune parlor ya daga kai yana kallonta har ta karaso cikin parlon ta zauna kasan carpet without looking at him, har sannan ta kasa hada ido da shi kamar wani surkinta, wani kunyarsa na musamman take ji, yayi kasa da murya yace "Mimi" Daga kai tayi suka hada ido, da sauri ta rufe fuskarta da kujera tana murmushi, er dariya yayi ya dawo kasa kusa da ita ya zauna ya kai bakinsa kunnenta yayi mata rada, Mayraah ji tayi kamar ta nutse don kunya, da sauri ta rufe fuskarta jikinsa kamar zata yi kuka cike da shagwaba tace "Bana so yaya" daya daga kalmomin da ta dinga masa daren jiya wanda ita kanta bata san ta ya ya ma suka fito bakinta ba ya rada mata a kunne, yana kallonta yana murmushi yace "To na bari Baby gal" Kwantar da kanta tayi jikinsa a hankali tace "Yaya ka kira Ammi mu tambayeta babies...." Maheer da dama tun da gari ya waye twins din suke ransa amma kawai ya daure bai kira Ammi ba saboda yana tare da Mayraah baya son duk abinda zai bata mata rai, ya dauko wayarsa dake kan kujera ya mika mata yace "Kirata da kanki" Mayraah ta amshi wayar har sannan kanta na kwance jikinsa tayi dialing number Ammi, yana fara ring Mayraah tayi kasa da murya tace "Kai zaka fara gaisawa da ita sai ka bani wayar" Dai dai nan Ammi tayi picking call din, wayar na hannun Mayraah Maheer yayi mata sallama, Ammi ta amsa sannan suka gaisa tace "Ya Mimi fa" a hankali yace "Tana lafiya Ammi" Still ya kasa tambayarta yan biyun, Ammi tace "To Madallah, a hospital fa muka kwana jiya Maheer" Maheer yace "Asibiti kuma? Waye ba lafiya" a sanyaye Ammi tace "The twins, naga dare yayi ne shi sa ban kira ka ba, wajen karfe daya Usman ya kai mu hospital, they are all very sick, yanzu haka ma wani test aka rubuta mana za ayi masu, ban dai san wanne bane"
[10/6, 2:09 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Ammi na kallon Maheer har ya karaso cikin ward din daga office din pediatrician da yayi admitting yan biyun, tace "Test din meye ya rubuta ayi masu Maheer?" Maheer na kallon twins din dake kwance suna bacci yace "Aa ba wani abu bane, kawai tsarkewan da suke after feeding yasa za a yi masu Xray to check if there is any Airway disease...." Ammi tace "Toh zafin jikin kuma me yace a kai? sannan da an basu abinci fa sai amai" Maheer yace "Amai kuma?" Ammi tace "Dazu ma a gaban likitan suka yi" Maheer yace "Za dai a ci gaba da basu magunguna ne kawai har zuwa sanda result din test da za a masu zai fito" Ammi bata sake cewa komai ba, Maheer ya daga kai ya kalli Mayraah dake zaune kusa da yaran... Bayan la'asar Maheer ya maido su gida daga hospital, Ammi dake rike da Ayman ta wuce sama Mayraah na biye da ita da other twin din, parlor Maheer ya zauna bayan ya amsa gaisuwar da Bilkisu ke masa, sai da Ammi ta fara yi ma jariran wanka sannan ta hada masu madara ta ba Mayraah na Ayman, ita kuma ta dau Aryan zata basa nasa, kadan yaran suka sha kamar sun hada baki, Ammi na kallon Mayraah tace "Duk yau fa basu yarda sun sha madaran ba, wanda suka sha a asibiti ma a gaban likitan suka amayar, tun sannan ko na basu basa sha...." Ko rufe baki Ammi bata yi ba Ayman ya fara amai, Mayraah ta dago sa da sauri ta dinga kallonsa da mamaki don ita bata taɓa ganin jariri na amai ba, Ammi ta kwantar da Aryan tace "Kawo shi" Mayraah ta mike ta kai mata shi, Ammi bata gama amsan Ayman a hannun Mayraah ba Aryaan dake kwance shi ma ya fara aman, sai kawai Ammi ta bar ma Mayraah Ayman din ta dau Aryaan da sauri, a bit confuse Mayraah tace "Ammi kamar lactose intolerance ne ke damunsu fa" Ammi ta kalleta tace "Meye shi?" Mayraah zata yi magana Maheer ya shigo parlon, Ammi ta kallesa bata ce komai ba, ya karasa shi ma yana kallonsu yace "Me ya faru?" Ammi tace "Aman dai suka yi, daga an basu madara, meye ma'anar hakan" Maheer ya duka yana kallon Aryaan dake hannun Ammi, daga rigarsa yayi yana kallon jikinsa, sai kuma ya kai hannu cikinsa as if examining something, ya fi second talatin yana kallon babyn kafin ya mike tsaye, Ammi dai sai kallonsa take, juyawa yayi ya tafi ya zauna kan kujera, Ammi tace "Nayi tambaya kuma kayi shiru" Maheer yace "I think their system is having trouble digesting the milk, they are intolerant to the formula, madaran bai amshesu ba, they are having milk intolerance, ga jikinsu nan ya fara kuraje, kuma cikinsu ya ɗan kumbura" Ammi tace "Nima dai na yi tunanin haka, kuma sai da likitan ya tambaye mu wani madaran ake basu na gaya masa, kilan sai gobe mun je duk ya mana bayanin nan, to yanzu ya kake ganin za ayi, me za a basu tunda madara kace bai amshe su ba?" Maheer yace "Sai dai a canza masu madaran" Ammi tace "To wanne za a canza yanzu?" Maheer yace "Aa wannan pediatrician din ne zai yi recommending maku, i can't say" Da damuwa Ammi tace "To yanzu haka za su kwana babu abinci har sai Allah ya kai mu gobe?" Maheer yace

Join Our Groups
Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login