Showing 357001 words to 360000 words out of 456519 words

Chapter 120 - MAYRAAH

31 Oct 2024

70682

daura kanta saman gado idonta a lumshe kamar me bacci, amma ba baccin take ba, juyawa tayi jin an bude kofar dakin, suna hada ido ta dauke kanta tana kallon wani direction din, bata sake juyowa ba har ya karaso kusa da ita yace "Mimi" Sai a sannan ta juya amma ta ki kallon fuskarsa, yace "Are you okay?" Kai kawai ta gyada masa, ya mika mata wayar hannunsa yace "Abba wants to speak to you, ina kika ajiye wayarki yana ta kira" Zaunawa tayi sannan ta amshi wayar, yace "Call him back" Yana fadin haka ya juya ya nufi kofa ya fita, Mayraah tayi dialing number Abba, yana dagawa tayi masa sallama cikin sanyin murya, ya amsa yace "How are you Dear?" Tace "Alhamdulillah Abba" Abba yace "Hope there is no problem" Kamar yana ganinta ta gyada masa kai, maganar minti biyu kawai suka yi da Abba da dama sbda ita yayi kiran to check on her, daga karshe yayi mata sallama a hankali tace "Nagode Abba, sai da safe" Ajiye wayar tayi ta jinginar da kanta da gado zuciyarta na bugawa da sauri, gaba daya ta rasa gane abinda ke damunta, she don't get what is happening to her, ga wani weakness da take ji a duk jikinta, for almost 15mins tana zaune inda take, can dai ta mike da kyar ta koma saman gado ta kwanta kan pillow ta takure waje daya kamar me jin sanyi ta lumshe idonta, karfe goma saura Maheer ya shigo dakin zai dau wayarsa, ya karasa saman gadon ya dau wayar yana kallonta yace "Are you sure you are okay Mimi?" Bude ido tayi da kamar bazata ce komai ba sai kuma a hankali tana nuna masa cikinta tace "Cikina...." Yace "Hasbunallah, since when?" Ita dai bata ce komai ba kuma taki yarda su hada ido ya zauna kusa da ita ya dago ta yans taba forehead dinta to feel her temperature, ya ji jikin nata babu zafi, yace "Since when?" Shiru tayi kanta a kasa, ya dauko hularta da ke saman gadon ya saka mata a kai a hankali, her scent was really killing him amma ya dake ya kai zuciyarsa nesa, har zai mike yaga ta daura kanta saman shoulder dinsa a hankali cikin sanyin murya tace "It's... paining me" Wani yarr yaji kawai daga ta daura masa kanta a kafadarsa, yayi gathering courage yace "Erm, let me get you pain reliever" Daga haka ya mike ya nufi kofa ya fita daga dakin, a hankali Mayraah ta koma ta kwanta kan pillow din ta lumshe ido, bayan some minutes ya dawo rike da ruwa a glass cup da magani, shi ya tada ta zaune sannan ya dau ruwan da maganin ya bata ta amsa maganin da kyar ta sha, ya amsa cup din ya ajiye, suna ta zaune a haka har na minti biyu, can ya daura kanta a chest dinsa a hankali yace "You will feel better in sha Allah" ita dai bata ce komai ba tayi lamo a jikinsa idonta a rufe yana patting bayanta, ji yayi kamshin jikinta ya fara neman birkitasa, nan da nan idonsa suka sauya launi, cike da karfin hali ya kai bakinsa kusa da kunnenta as if whispering yace "Mimi...." Shiru tayi bata amsa ba idonta a rufe, lkci daya ta ji kamar an zare mata laka a duk jikinta, wuyanta ya fara kissing in a calm way, da sauri ta bude ido jikinta ya fara bari, bugun zuciyarta ya tsananta amma duk da haka bata hanasa ba, daga neck dinta slowly ya dawo bakinta tuni ta rufe idonta da sauri don bata ma son su hada ido, ganin bata yi making move din hanasa abinda yake yi mata in anyway ba, kawai ya shiga sarrafata cike da kwarewa, tuni ta sakar masa kanta gaba daya babu musu ba komai, they were like that for almost 10mins, da kyar Maheer ya iya controlling kansa ganin in ya ci gaba bazai iya enduring ba, yana sauke numfashi a hankali ya fara komawa baya yace "I am... Am sorry, i...." Ai ko karasawa bata bari yayi ba ta fada jikinsa da sauri tana kuka a hankali, ji take kamar a moment din nan her life depend on what he is doing to her, rungumeta yayi so tight, ya kai bakinsa kunnenta a hankali yace "Kin yarda da consent dinki Lil sis?" Ae yana cewa haka bata san sanda ta runtse ido ba tana kara shigewa jikinsa, kamar me rada yace "Mimi" nan ma bata dago ba balle ta amsa masa, sai sauke numfashi take, ya jawo pillow yana kokarin kwantar da ita yace "Goodnight" bata san lkcn da ta rikesa da sauri ba ta fashe masa da kuka sosai, ya kai forehead dinsa saman nata yana kallonta, tayi maza ta rufe ido, calmly yace "Kin amince we should have..." Kasa ci gaba yayi, kawai ji tayi ya tashi ta bude ido da sauri, wutan dakin ta ga ya kashe ya dawo kusa da ita, calmly ya fara unclothing dinta, before doing that to himself too.... That night experience was an experience that will forever remain in their memories, kamar yanda ya dinga assuring dinta yana lallabata cewar she will feel no pain, hakan kuwa ne ya faru don slight pain that lasted for just 4 seconds taji daga nan kuma the story change, sambatu kam sai wanda Maheer ya manta ne kawai bai yi ba barin yanda ta bar sa yayi yanda ya so, ga shagwaba da ta dinga zuba masa wanda ita kanta bata san tana yi ba, yau ma sai da ta ji tears dinsa a fuskarta just like their first encounter, bata san sanda tayi hugging nasa tightly ba, Basu suka yi bacci ba sai wajen karfe daya da rabi, duk da Mayraah ta rigasa baccin.... Karfe hudu Mayraah ta farka zata yi fitsari, switch dake kusa da ita ta kunna haske ya gauraye dakin, juyawa tayi tana kallonsa don bata san a nan ya kwanta ba, sai kuma ta sauka daga kan gadon tana tafiya a hankali ta nufi bandaki, bayan ta fito ta zauna gefen gado tana kallonsa bata ko kiftawa, sauke idonta tayi kan chest dinsa that was so broad, sunkuyar da kanta tayi moment dinsu na few hours ago ya dinga dawo mata vividly, lkci daya wani kasala taji ya ziyarceta, sai yanzu ta fara jin kunyan abinda suka yi jiya, she was so ashame, Ya Maheer fa? The thought of that made her more ashame, a hankali ta kashe wutan dakin ta kwanta ta runtse ido ta juya masa baya, ji tayi ya dawo kusa da ita a hankali ya jawota jikinsa yayi kasa da murya yace "Mimi" zaro ido tayi zuciyarta na bugawa, nan ta fara fatan Allah yasa bai ga sanda take kallonsa ba, baccin da basu sake yi ba kenan har aka kira sallah, gaba daya duk yasa tayi laushi ta dawo so exhausted don har da hawayenta this time around....
Sai bayan da tayi wanka tayi sallah sannan ta koma bacci, ai ko har karfe tara da rabi bata tashi ba, a hankali Mayraah ta bude ido suka yi ido hudu da shi don forehead dinsa ya daura a nata yana kallonta, da sauri ta runtse idonta don wani mugun kunyansa take ji har cikin ranta yanzu, ya daura hancinsa kan nata rubbing it gently, underneath his breath yace "Mimi" taki bude idon balle ta amsa, kamar me rada yace "Look at me Mimi..." A hankali ta bude idonta, as if counting his words yace "Thank you for yesterday Baby gal, u are special and rare...... You are soo..." Kasa ci gaba yayi, ita kuwa ta kauda kai da sauri sbda wani sabon kunyan da ya ziyarceta, nan ta ga babban tray dauke da lafiyayyen breakfast da yayi mata ordering a saman gadon, kana ganin breakfast din kasan a Eatry me tsada aka siya, dagota yayi ta mike xaune tana kallon tray din, ya yaye mata white duvet din dake jikinta ya dauko tray din ya ajiye a gabanta yana kallonta with smile all over his face yace "Breakfast in bed... Baby Gal" Ita dai sunkuyar da kanta tayi, bayan few seconds ta dago a hankali tana kallonsa taga kallonta yake baya ko kiftawa juyawa tayi da sauri ta rufe fuskarta da pillow dake gefenta..... Mayraah na kitchen da yamma zata yi preparing dinner Maheer ya bude kofar kitchen din, as usual kin kallonsa tayi tana ci gaba da abinda take, gaba daya nema take ta mayar da shi sirkinta, shi bai ma taɓa sanin tana da kunya haka ba sai a few days din nan, Yace "Mimi" ta juyo amma still ta kasa kallonsa, ɗan murmushi kawai yayi yace "I will be going for night shift today, ko inyi dropping dinki a gida cause nasan baza ki iya kwana ke daya....." ai bata bari ya karasa ba da sauri tace "Aa zan iya" Yayi shiru yana kallonta, can yace "Me yasa baza ki je ba?" Juya masa baya tayi a hankali tace "Ni kunya nake ji" ɗan murmushi yayi yace "To wa zai san mun yi wani abu?" Sosai Mayraah taji nauyin furucin nasa takasa basa amsa, shi dai murmushi kawai yake yana kallonta ganin yanda ta daburce, calmly yace "Gobe da safe sai in je in dauko ki, ke da kawai zama za kiyi a dakin ki in ma kinje gidan" Kamar zata yi kuka tana girgiza masa kai tace "Bazan iya ba ni dai" Ya sauke boyayyen ajiyar zuciya yana kallonta. Karfe biyar saura Maheer ya gama shirin zuwa asibiti after making sure ta kulle kofa bayan ya fita, tana makale jikin window tana kallonsa babu ko kiftawa, bai ko sani ba, har ya ajiye takeaway din pepper soup da tayi masa, sannan ya zaga ya shiga motarsa, mai gadi ya bude masa gate ya bar gidan, lumshe ido tayi ta bude, sannan ta juya ta bar wajen ta koma dakinta. karfe takwas Mayraah na gaban madubinta tana gyara turrukan dake wajen wayarta ya fara vibrate, Mikewa tayi da sauri ta tafi inda wayar yake ta dauka, ganin Maheer ke kiranta ta zauna gefen gado sannan ta daga ta kai kunne tayi shiru, Calmly yace "How are you Mimi" Ta sauke idonta kamar yana wajen a hankali tace "Fine" Yace "Kin ci abincin?" Tace "Na ci" Yace "Aint you lonely?" Shiru tayi, Yace "Yesternight was... Superb, i can't stop thinking of that lovely moment, you are rare Mimi...." Duk da ba a gabanta yake maganar ba sai da ta rufe fuskarta da pillow, yace "Hello" Shiru tayi, yace "Mimi, nasan kina ji na" Ta rasa me yasa yanzu muryarsa ke sending mata quivers all over her body, ya kwantar da murya yace "say something pls Mimi" Ta dago a hankali tace "Ai ina jin ka" Yace "Tell me how u felt Yesternight" Ji tayi kamar kasa ya bude ta shige, kamar yasan halin da ta shiga, as if whispering in her ears yace "So now you know we are husband and wife not siblings ko?" Jin taki basa amsa yace "Toh shikenan kilan bacci kike ji, je ki kwanta, sai da safe" Bata san sanda tace "Aa" Yace "So now tell me, was it painful?" Turo baki tayi tace "Ni dai na manta" yana murmushi yace "Toh zaki tuna da safe in na dawo.... Za mu shiga theatre yanzu, idan baki yi bacci ba anjima zan kira ki" A hankali tace "Toh" Daga haka yayi mata sallama ta katse wayar ta ajiye. Washegari Mayraah na tashi da safe sanin karfe takwas zuwa tara yake dawowa daga asibiti, nan da nan ta fara hada breakfast, sannan ta gyara gidan gaba daya ta saka air freshener....
Mayraah na duke dakin Maheer wajen karfe goma na safe tana hada masa shayi bayan ya sa ta kawo masa breakfast dinsa dakin after taking his bath, duk movement din da tayi idonsa na kanta, har dai ta gama dibar masa breakfast din sannan ta daga kai tana kallonsa, calmly yace "Ke kin ci?" Kai ta gyada masa, dai dai nan wayarsa ya fara ring daga ita har shi suka juya suna kallon wayar, daukar wayar yayi ganin Ammi ce, yayi picking ya kai kunne, yayi sallama sannan ya gaisheta, shiru yayi yana sauraronta, Mayraah dai kallonsa kawai take ganin yanda mood dinsa ya canza, after almost a minute yace "To a ni ban san me zance bane kuma Ammi, i don't have anything to say here...." Daga nan kuma yayi shiru yana ta sauraron Ammi, after some seconds yace "Zan shigo da yamma in sha Allah" Katse wayar yayi ya ajiye gefe, Mayraah dai kallonsa kawai take ganin sosai mood dinsa ya canza ya dinga juya shayin gabansa da teaspoon absent-mindedly, can dai tayi gathering courage a hankali tace "Yaya menene?" Daga kai yayi da sauri ya kalleta, tayi maza ta sauke idonta don ita har sannan bata iya hada ido da shi, kunya bazai bar ta ba, yayi feigning smile yace "Nothing Mimi" Daukan shayin yayi ya fara sha, bata sake cewa komai ba amma haka kawai taji hankalinta yaki kwanciya she wants to know what it is, a hankali ta mike yace "Ina za ki?" Without looking at him tace "Zan je in kwanta, i woke up very early" Daga haka ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita ta kulle masa kofar, kasa yin breakfast din yayi, bayan wani lokaci ya mike ya bi bayanta zuwa dakinta, kwance ya sameta kan gadonta ya hau saman gadon duk da ta rufe idonta kamar me bacci amma yasan ba bacci take ba, dagota yayi ta marairaice masa tace "Bacci fa nake yi Yaya, kaje kayi breakfast dinka mans" Kamar me rada yace "Ba yunwar abinci nake ba.... Mimi" Da farko gardama ta so tayi masa da ta lura da inda ya dosa, amma cikin mintuna kadan yasa ta sakankance ba tare da ta ankara ba.... Sai kusan azahar Maheer ya farka, ya juya yana kallon Mayraah dake bacci, murmushi yayi ya mata kiss a lips dinta ya rufa mata duvet a jikinta sannan ya sauka daga saman gadon ya fita daga dakin.... Da yamma Maheer ya shirya zai je can gida kamar yanda yace ma Ammi, da mamaki yake kallon Mayraah da ta saka hijab ta dauko handbag sannan ga Nikab a hannunta wai ita ma zata je, yayi murmushi yace "No Mimi ki bari next weekend in sha Allah" Girgiza masa kai tayi tace "Aa ni yau nake son in je" Shiru yayi yana kallonta......
[9/27, 4:27 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Mayraah ta gama daura nikab din dake hannunta ta nufi kofa zata fita, Maheer da ya bi ta da kallo yace "Mimi" Juyowa tayi amma bata kallesa ba, yace "Ina za ki je da Nikab?" Ta ɗan yi shiru sai kuma a hankali tace "Dama ai ina sa wa" Yace "Naga dai tun da kika yi sauka baki kara sa Nikab, so why putting it on today?" Ta marairaice tace "Kawai ina son in sa ne yau" Bai sake ce mata komai ya kashe Ac din parlon da TV dake kunne sannan ya nufi kofar shi ma, har ta kusa parking space ya fito daga parlorn bayan ya kulle kofar ya tsaya kallonta har ta isa parking space ta jingina da motarsa tana jiransa, Walking slowly ya isa parking space din shi ma, bayan yayi unlocking motar ta bude ta shiga ta kulle, shi dai ya kasa daina kallonta kamar ranan ya fara ganinta, he is just realizing how everything about Mayraah is just so perfect, kilan bond din marriage dake tsakaninsu yanzu ne yasa fara ganin wasu abubuwa a tare da ita masu daukan hankalin ko wani ɗa namiji, wanda a baya taɓa lura da duk abubuwan nan ba sai a yan kwanakin nan, it's now he is realizing how beautiful and Gorgeous she is, with all this thought ya shiga driver seat mai gadi ya bude masu gate suka bar gidan. Sai da suka yi nisa Maheer ya ɗan kalleta, idonta na kan side window tana exploring the beauty of Abuja, gently ya kamo hannunta, ta juya da sauri amma bata kallesa ba, kokarin janye hand dinta take daga nasa amma yaki sake mata, idonsa na kan titi yana murza mata hannun a hankali, ta maida dubanta kan side window, after some minute taji yace "Kar fa mu je gida kice za ki kwana a can" ita dai bata ce masa komai ba, yace "Ohk you have that in mind kenan ko?" A takaice tace "Eh" Yayi murmushi bai sake ce mata komai ba, daga karshe ta samu ta zame hannunta daga nasa. The remaining journey was absolutely silent, suna isa gida Maheer yayi parking a waje ya juya yana kallonta, ita ta fara sauka ta nufi gate, bayan ya kulle motarsa ya bi bayanta, ta gaida securities din bakin gate sannan ta shiga compound din, tana isa entrance din shiga gidan sai ta kasa bude kofar parlon, ta koma gefe ta tsaya har ya iso entrance din, yana kallonta yace "Take off that Nikab Mimi" Duk da baya ganin fuskarta ta wani hade rai ta girgiza masa kai kan tace komai ya fizge nikab din daga fuskarta, bata fuska tayi kamar zata yi kuka taki yarda ta kalli idonsa ta fara kokarin kamo hannunsa da sauri tace "Don Allah yaya ka bani bazan iya shiga haka ba wallahi" Ya matsa dab da ita yana rike da nikab din yayi kasa da murya yace "You are giving them hint that you are not longer a virgin...." Mayraah ji tayi da ma kasa ya bude ya hadiyeta kawai ta huta da wannan kunyan da ya lullubeta, juya masa baya tayi da sauri she never expect to hear that from him, yayi murmushi yana kallonta yace "On one condition zan baki nikab din" Shiru tayi bata ce masa komai ba, tana jin ya bude kofar parlon ta juya da sauri ta marairaice masa tace "Don Allah fa nace" Yace "I said on one condition" Kamar za tayi kuka tana

Join Our Groups
Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login