Showing 369001 words to 372000 words out of 456519 words
allow the tears come down her eyes tace "Eh" ya kamo hannunta yana kallon idonta duk da babu haske sosai a dakin yace "We had to take the babies to the hospital, but they are fine now" Mayraah ta gyada kai cike da karfin hali tace "Allah ya basu lafiya" Yace "Ameen" mikewa tayi, yana bin ta da kallo yace "Za ki kwanta ne?" Ba tare da ta kallesa ba tace "Ehh" Ya mike tsaye ta dauke darduman da tayi sallah ta linke sannan ta ajiye tayi kwanciyarta kan gado, a hankali ya koma side din da ta kwanta ya zauna yace "Mimi are you angry?" Tayi masa shiru, yayi kasa da murya yace "If you are plss kiyi hakuri... It's just a matter of time nasan...." katse sa tayi tace "Angry about what in particular?" Ya sauke idonsa, ta mike zaune tana kallonsa tace "Angry about ur new babies ko?" Ya zaro ido yace "Aa ba haka nake nufi ba, just that..." A takaice tace "Haka kake nufi, wato kana nufin ina jin bakin cikin an haifa maka twins ko" Da mamaki yake kallonta yace "Not at all Mimi ba haka nake nufi ba wallahi, sannan the babies are innocent souls, consider that plss Mimi..." Ganin kuka ya taho mata ta fara kokarin sauka daga kan gadon da niyyar bar masa dakin amma ya rikota da sauri, bata san sanda ta fashe da kukan ba sosai, ya rungumeta yace "Ya rabb, haba Mimi, this is not you fa, why are you trying to complicate things..." Cikin kuka tace "Ai saboda ba wani aka yi poisoning ba dole kace this is not me and i am trying to complicate things, you think i have anything to with duk abinda ya shafi Haseenah a rayuwar nan? Ta min abin da har in bar duniya bazan manta ba, in ma duk kowa ya manta to ni bazan manta ba tunda ni na sha wahalan, nan gaba kuma ban san wani effect poison din nan zai min ba, but because she bore you two sons, you are trying to forget everything and act like everything is fine and okay" Maheer that was speechless ya ma rasa me zai ce mata, he never saw this coming from Mimi, da haka ta samu ta kwace kanta ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fita daga dakin, dafe kansa yayi, gaba daya ya ma rasa wani tunanin zai yi, bayan kusan minti goma ya mike ya fita daga dakin, dakin dake kusa da nata ya bude, ya ganta zaune kan gado ta hade kai da gwiwa tana kuka, he felt soo bad seeing her that way, ya karasa cikin dakin yana tafiya a hankali ya zauna kusa da ita ya dago kanta cikin sanyin murya yace "Billahi what u are thinking is not so Mimi, ta yaya zan mance da abinda Haseenah tayi, i have nothing to do with her ko da kuwa da aure tsakanina da ita balle babu aure tsakaninmu as far as i am concern, kawai na yarda da cewa ita ce kaddarata, ga kuma rabon yaran nan, in ma kince kar in sake kula yaran to bazan kula su ba Mimi" Mayraah dai kuka kawai take, daga karshe ta fara kokarin sauka daga kan gadon ya lumshe ido ya jawota jikinsa yayi kasa da murya yace "Haba wifey, na fa ce kiyi hakuri, Haseenah isn't suppose to be our problem now, we should concentrate on our beautiful future, pls be rest assured that you are my one and only wife hear on earth, kuma ni Babies dinki nake not her's" a haka dai yayi ta lallashinta har ta daina kukan da take tana kwance kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya, they were like that for almost 20 mins yaji alamar ta fara bacci, a hankali ya kwantar da ita saman gadon snn ya mike ya fita zuwa dakinta ya dauko mata duvet ya rufeta da shi, Zaunawa yayi gefen gadon ya rike kansa da yayi masa nauyi cause is so stressed, tun da ya dawo jiya bai wani huta ba har yanzu, suna fara cin abinci tare da Mayraah kenan bayan isha Ammi ta kirasa ta gaya masa the babies are not fine, abincin da bai karasa ci ba kenan ya bar ma Mayraah ya dau makullin mota ya fita daga gidan shine bai dawo ba sai yanzu, ajiyar zuciya ya sauke, after a while ya mike ya fita daga dakin ya koma nasa, sake wanka yayi ya saka pajamas dinsa ya dawo dakin da Mayraah take ya kwanta kan gadon yana tunanin yanda zai yi scheduling new responsibility din nan da ya hau kansa in a way that bazai dinga shiga hakkin Mayraah ba, daga karshe kawai yaga the best solution is just to pay a Dr da zai dinga zuwa in any case of emergency irin haka for the babies. Da asuba Maheer ya tada Mayraah tayi sallah sannan ya fita zuwa masallaci, dakinta ta koma don yin sallan a can. Tana zaune kan darduma ya shigo dakinta wajen karfe shidda saura ya duka gabanta yana kallonta a hankali yace "Good Morning my own Mimi" Ta sauke idonta tace "Ina kwana" Yace "Lafiya lau, how was ur night wife?" Tace "Alhamdlh" Shiru yayi yana kallonta, can yace "Zan kwanta yanxu, in karfe takwas yayi ki tasheni" Tace "Allah ya kai mu" Yace "Ko kema zaki yi baccin ne?" Ba tare da ta kallesa ba tace "I will wake up before 8" Yace "Alright dear" Ta zata dakinsa xai tafi ya kwanta sai taga ya kwanta kan gadonta, bayan ta karasa azkar dinta ta kwanta kasa amma sai ta kasa bacci, daga karshe mikewa tayi ta kwanta edge din gadon, har ta fara bacci taji sa a bayanta, bude ido tayi da sauri ya kai bakinsa kunnenta yace "I miss u soo much baby gal...." Rungumeta sosai yayi duk da she is backing him, daga nan kuma rungumar ya canza salo, nan da nan Mayraah ta hade rai at the same time gabanta na faduwa amma kuma bata hanasa abinda yake ba ko kuma tayi masa gardama not because she is interested don har a sannan tana jin zuciyarta babu dadi, daga karshe dai he had to let her without fulfilling what he had in mind seeing that she is in so much pain.... just 5 weeks that he is away kamar bai taba saninta ba, haka nan ya hakura ya kyaleta don baya son kara hurting dinta, gashi dama taki sakin jiki and that might lead to another injury, ya lumshe ido yana rungume da ita trying to calm her down, ko ina na jikinta rawa yake hawaye na sauka idonta, da kyar yayi karfin halin cewa "Yi hakuri na bari Wife" A haka bacci ya dauke Mayraah, shi ko ya kasa baccin. Karfe takwas Mayraah ta bude idonta a hankali, ta kalli gefenta taga baya nan, sauka tayi daga kan gadon tana tafiya slowly because she is uncomfortable as a result of the pain she is feeling, ji take kamar an fama mata ciwon da ya fara warkewa ne a jikinta, tana isa parlor ta dinga bin ko ina da kallo jin kamar ana soya kwai, kitchen ta nufa tana bude kofar ta gansa tsaye kusa da gas yana sanye da Apron da bata san inda ya samo sa ba, ya juya ya kalleta ya kashe mata ido yace "I made you breakfast today baby gal, just wait at the parlor" Mayraah ta kalli plate din Irish da ya soya da kwai ga ketchup a gefe, ta kalli wani plate din bread da yayi toasting, sai flask din ruwan lipton, murmushi kawai tayi ta juya ta bar kitchen din ta koma parlor ta zauna, ba a dau lokaci ba sai gashi da breakfast din, duk ya jera mata a gabanta, ita dai sai bin sa kawai take da kallo, har ya koma ya dauko flask da cup ya dawo ya hada mata shayi, tankwashe kafarta tayi tana kallonsa tace "Weldone, hope u weren't charged much data when googling all this" Ya buda ido yace "Whatttt" Bata san sanda ta fashe da dariya ba tace "Wallahi yaya kai dai da na nasani babu abinda ka iya duk wannan abun YouTube kaje ka duba" Ya langwabar da kai ya daga hannunsa a hankali yace "Ohk... ok, you caught me" Dariya kawai tayi ta dau flask ta hada masa nasan shayin ta ajiye masa gabansa a hankali, shi dai kallonta kawai yake baya ko kiftawa, a haka suka yi breakfast din tare, Mayraah tayi mamakin jin Seasoning bai yi yawa a kwan ba cause she was expecting taji yayi yawa, even the irish ya soya shi yanda ya kamata, and the toasted bread he made was so good also, tana kallonsa bayan sun gama tace "I will rate your cooking 5/10..." Shi dai shiru yayi yana kallonta kamar maraya, tana murmushi tace "Kuma daga yau kafin in tashi ka tabbatar ka gama min breakfast tunda ka iya" Ya wara manyan idanuwansa yace "Ur wish is my command baby gal..." Tashi tayi tana murmushi ta dau plates din ta nufi kitchen ya bi ta da kallo don kayan jikinta is so transparent, tana shiga kitchen din ya mike ya bi bayanta, tsaye ya ganta a kusa da sink trying to wash all the utensils da yayi amfani da, ya karasa bayanta ya tsaya leaning against her body at the same time rubbing her tummy yayi kasa da murya yace "You are not putting on underwear baby gal...." Mayraah tayi stiff jikin sink din gabanta na faduwa amma ta dake tace "Says who?" Ko rufe baki bata yi ba ya daga rigar jikinta sama gaba daya, er kara tayi ta durkusa kasa tana zaro ido, ji tayi kamar ta nutse don kunya, ta bata fuska kamar zata yi kuka tace "Ni dai wallahi bana so yaya, wannan ai iskanci ne" dukawa yayi gabanta yana kallonta kamar me rada yace "Kuma gashi Allah yana kallonmu ko?" Rufe fuskarta tayi da sauri tana turo baki at the same time tana murmushi, yana murmushin shi ma yace "Toh tashi kiyi wanke wanken ki" Ta ki bude fuskarta don kunya tace "Ni dai ka fita plaa" Yace "Aa tare za mu yi wanke wanken ai" Kasa tashi tayi tsabar kunya ga shi yasa ta zama uncomfortable da kayan jikinta, ya mike ya dagota tana nonnoke masa, yace "Zan fa cire rigar in ajiye gefe kiyi wanke wanken a haka" Zaro ido tayi ta mike ta juya masa baya ta ci gaba da wanke wanken ta yana tsaye bayanta, gaba daya ta kasa nutsuwa jin sa a bayanta, daga karshe ta wanke hannunta ta marairaice tace "Ni dai sai anjima zan ci gaba wllhi" Kamar jira yake kawai taga ya dauketa suka bar kitchen din, bai ajiyeta a ko ina ba sai master bedroom din gidan, kamar dai dazu da asuba haka nan Maheer ya kyale Mayraah yanzun ma without achieving his goal, lallashinta ya dinga yi yana rungume da ita cike da tausayinta, daga karshe ya samu ta daina kukan tana sauke ajiyar zuciya, bayan few mintues ya dago kanta yana kallonta da idanuwansa da suka canza launi, sauke idonta tayi don har a lkcn a tsorace take, ya lumshe ido ya kai bakinsa kunnenta murya can kasa yace "I will get us a Lube, to make it easier, you won't be hurt with the Lube..." Rufe fuskarta tayi a kirjinsa zuciyarta na bugawa sosai, idan ta tuna first and second experience dinta with him sai taji gabanta yayi mugun faduwa, ko tunawa ma bata son yi, ga shi yanzu taga alamar dole sai ta ji irin azaban da taji a karonsu na farko da na biyu in har zai tara da ita, wayarsa ne ya fara ring ya juya yana kallon wayar sannan ya dauka ganin Mama Ladi ke kiransa yayi picking ya sa a handsfree, ita dai Mayraah kanta na kirjinsa idonta a lumshe tana jin bugun zuciyarsa, muryar Haseenah suka ji tace "Hello Maheer, the babies are developing serious fever, kuma Ammi da Mama Ladi sun fita kasuwa za su karo masu kayan sa wa...." Lkci daya Mayraah ta bude ido bayan ta ji abinda Haseenah tace, Maheer wish ba a handsfree ya sa wayar ba, don da ace ba a handsfree bane kawai katse call din zai yi bakinsa alekum ba tare da Mayraah ta ji komai ba, a hankali Haseenah tace "Are you there pls Maheer, their temperature is so high" Maheer ya dake yace "Ammi ya kamata ki kira ki gaya ma ba ni ba...." Daga haka ya katse wayar ya ajiye, a hankali Mayraah ta zame kanta daga jikinsa without looking at him tace "Zan je inyi wanka" Daga haka ta jawo rigarta after covering her body ta nufi kofa ya bi ta da kallo har ta fice daga part din ta kulle kofa, jawo wayarsa yayi ya sake dialing number Mama Ladi, yana fara ring Haseenah ta daga, yace "Ban gane suna developing fever ba, weren't they given the medicine i got for them yesterday?" Haseenah tayi kasa da murya tace "Wallahi an basu, kawai yanzu ne naji jikin nasu na yin zafi, shi kuma dayan da ya sha nono sai ya dinga sarkewa, ai yayi a gaban ka jiya ka gani da daddare, he did it thrice this morning...." A takaice yace "Ina zuwa" Daga haka ya katse wayar ya sauka daga kan gadon ya shiga bandaki, Haseenah ta ajiye wayar hannunta da sauri ta mike ta dauko flask din ruwan zafin da aka ajiye mata a dakin ta bude flask din sannan ta dauko towel, ta manna towel din bakin flask din ruwan zafin, sai towel din yayi absorbing tiriri sosai sannan ta cire ta dinga manna towel din sama sama jikin twins din dake bacci kan gado, wanda zafin towel din duk ya tada su daga baccin da suke suna mutsu mutsu, haka Haseenah ta dinga yi, yaran har da kukansu amma bata fasa ba ita a lallai sai jikinsu yayi zafi kafin Maheer ya karaso. Mayraah na gyara bedroom dinta bayan tayi wanka Maheer ya shigo dakin, daga sama har kasa ta kallesa ta ci gaba da abinda take, a hankali yace "Mimi i want to go get something in dawo yanzu" Ba tare da ta kallesa ba tace "Ohk" Ya sunkuyar da kansa yace "What are you cooking for us this afternoon?" A takaice tace "I am not in the mood"
[10/2, 2:16 PM] khaleesat Haiydar 📚✍️: Maheer yayi shiru yana kallonta, ita dai gyara gadon ta kawai take without looking at him, bayan few seconds yace "Ohk should i get takeaway for us while coming back?" Still not looking at him tace "Ohk" juyawa yayi ya fita daga dakin ya kullo mata kofar, sai a sannan ta zauna gefen gado hawaye cike idonta, tana jin fitar motarsa daga gidan ta zamo kasa a hankali hawaye wasu na bin wasu a fuskarta taji zuciyarta na mata zafi, bata san sanda ta fashe da kuka ba ta hade kanta da gwiwa. Maheer na isa gida ya shiga dakin da Haseenah take da yaran, tana zaune gefen gado ta kifa daya babyn a cinyarta tana jijjigasa a hankali, daya kuma tana rike da shi a kafada shi ma tana shafa bayansa a hankali, har a sannan kuka yaran suke, tuni dama ta maida flask din inda yake ajiye a dakin, karamin towel din ma taje ta shanya shi inda Mama Ladi ta shanya a banɗaki bayan tayi masu wanka da asuba, sai dai fa hankalinta ya tashi sosai ganin duk inda ta dosana masu towel din a jikinsu sai da yayi ja sosai, dama gasu farare kal, ko don fatarsu yayi laushi da yawa ne yasa wajen yayi ja haka oho.... Maheer ya karasa cikin dakin yana kallon yaran, ta daga kai ta kallesa da damuwa cikin sanyin murya tace "Tun dazu suke ta kuka, na rasa me ke damun su haka, jikinsu har yanzu da zafi, na basu nono sun ki amsa" Ya amshi babyn dake kafadarta yana kallonsa, tayi kasa da murya tace "Ko dai asibitin za mu maida su ne?" Sosai gabanta ya fadi ganin ya daga rigar babyn, sai kuma taga ya tsura ma jikin babyn ido, da sauri tace "Shi ma dayan haka jikinsa yayi wallahi, bari ka ga" Daga haka ta juyo da jaririn hannunta ta daga masa rigarsa tana nuna masa, Maheer was a bit confuse ya dinga kallon jikin babies din, ita dai gabanta sai faduwa yake don da ace tasan haka fatarsu zai yi bazata fara sa masu towel me zafi a jiki ba, ya daga kai ya kalleta yace "When did u notice this in their body?" Ta gyara zama a hankali tace "Not long ago, shi yasa ma na kira ka" Yace "Wa ya masu wanka yau?" Gabanta na faduwa tace "Mama Ladi ce, amma da ta masu wankan gaskiya ni ban ga haka a jikinsu ba don ina dakin ta masu wankan, amma ina jin ruwan wankan ne ya masu zafi da yawa don da take masu wankan ma jikinsu sai tiriri yake suna tsala ihu" Maheer bai sake cewa komai ba sai kallon jikin yaran kawai yake, ita dai kallonsa take don da alama ya yarda da abinda tace, har cikin ranta ta ji dadin ɗan maganar nan da Maheer yayi da ita, after few minutes cikin sanyin murya tace "Ko dai mu maida su asibitin ne kawai?" Ya daga kai yace "Ba a basu magungunan su bane?" Tace "Tun asuba da ta basu bayan ta masu wanka ba a sake basu ba" Yace "Yaushe suka fita?" Tace "Wajen tara suka fita kasuwa" Mikewa yayi ya tafi ya dauko magungunan a inda suke ajiye yana rike da daya babyn a hannunsa, Haseenah dai sai bin sa da kallo take bata ko kiftawa, bata taɓa jin ta samu hope kan Maheer zai iya yafe mata ba sai yau, dubi wai Maheer ne yake mata magana in a calm way, definitely this