Showing 21001 words to 24000 words out of 210919 words

Chapter 8 - CIWON SO

10 Oct 2024

4234

faruwa ba%???

%??mes indai ina raye Aliyu kai da Mai Martaba sai kun zauna a karkashin inuwa daya, sai kun ci abinci a kwano daya, alkawarin dana daukarwa kaina ba zan karya shi ba, saboda kai abokan zamana suka tsane ni saboda kai Mai Martaba yake hana ni abu ko yayi min da gangan saboda na gaji na kyale, idan shi ban isa da shi ba kai ai na isa da kai, and that's final dole ka bi umarnin Mai Martaba...!%???

Mikewa yayi tsaye ya daga kansa sama yana jin kamar yace wayyo... Can kuma ya sauke ya nufi upstairs fitar da zai yi ma sai ya fasa.

%??mnd you have to be careful yace a saka mai ido akan duk wani motsi naka%???

Juyowa yayi yana murmushi mai sauti.

%??mana shaye-shaye, bana neman mata, bana cin hakkin mutane, bana yaudara I'm not a bad person please tell him saboda be girma tare da ni ya sani ba, shiyasa yake ganin ni ma kamar sauran yayansa ne? No I'm not like them and i wouldn't never be%???

Yana fadar hakan ya juya ya cigaba da tafiya sai kuma ya sake juyowa a karo na biyu.

%??mnd still i don't need his bodyguards%???

Ya juya a fusace ya haye sama ya shige dakinsa. Anty ta bishi da kallo har ya shige sannan ta dafe kanta.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Allah ya isar wa wannan yaro, haka kawai saboda bakar kiyayya sun kawo tsabani da tsana sun saka a tsakanin uba da da, wannan wani irin mugun kishi ne?%???

Furta cike da damuwa, sannan ta mike tsaye ta nufi dinning kamin ta karasa Dr Zainab ta turo kofar falon ta shigo tana sanye da lab coat data kara haskata, gyalenta a hannu daman can ba ma'abociyar saka mayafi ba ce sosai duk kuwa da kasancewar tana da aure, sai dai gagewa da karatun da ta yi a waje da kuma rayuwar da tayi tare da turawa ya zame mata jiki ita da mijinta, sai suka watsar da al'adar malam bahaushe.

%??moctor ke ce a gidan na mu%???

Anty ta juyo tana fada.

%??mo ya na iya tun da kin kwaso danki kun gudo daga asibiti?%???

%??mana ko dan rigima? Yanzu muka gama yi da shi ai, yana dakinsa%???

Da dan mamaki Dr Zainab ta ce.

%??miya faru?%???

%??mdan kin shiga ai kyaji idan ya ga damar fada miki, shi da mahaifinsa ne%???

Cewar Anty, sai Dr ta yi dariya tana nufar stairs din.

%??maman na sani, indai ba da Mai Martaba ba ai Abiey ba zai samu matsala da kowa ba a gidan nan%???

%??mhi ma da ya iya lafiya da Mai Martaba ai ba za su samu matsalar ba%???

Anty ta fada kana ta juya ta fara kwashe kayan da Abiey ya ci abinci da su.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: https://chat.whatsapp.com/CBzTg5LQLlwFHvTRhqLDbP

*B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


8??_/Q

Kwance yake tsakiyar gadonsa talkamin daya saka da niyar fita yana nan a kafarsa ya rumgume hannayensa saman kirjinsa, idonsa a rufe Dr Zainab ta turo kofar dakin ta shigo, kamshin turarenta ne ya sanar masa da zuwanta, daman ta kamshin turare yake gane kowa.

%??mhat now? I thought na baro miki asbitin saboda na samu na huta a nan%???

%??mo ka baro asibiti dai saboda ka san dole zan biyoka na binciki lafiyarka, kuma kasan ina aiki a asibitin ne, idam ba haka ba waye zai bar asibiti ba tare da likita ya sallame shi ba?%???

Ta karasa tana dora jakarta saman gadonsa, ba tare da ya bude idon ba yake mata magana.

%??mna tunanin Zahra ne, kin zo zaki dagula min lissafi%???

%??mahra kuma? I thought ma zaka min magana fadanka da Mai Martana ne?%???

%??mo wannan ya zama jiki, kawai ina son na tambayi Zahra ne da ace ina da wannan damar, taya akayi take farinciki ta ke rayuwa kamar bata taba sanina ba a rayuwarta, i Just want to know, ni miyasa na kasa samun sukuni ne?%???

Ta tabe baki tare da zaunawa kusa da jakarta ta ciro maganin da ta zo masa da shi.

%??mahra tana can ta yi aure Abiey tana rayuwa cikin farinciki da kwanciyar hankali, har ta manta da kai, kai ne kake nan kana wahalar da kanka%???

Sai a lokacin ya bude ido ya kalleta.

%??mahra ba zata taba mantawa da ni ba, Zahra ba zata taba son wani ??a namiji kamar yadda ta so ni, no matter what happens Zahra ba zata iya cire so na a zuciyarta ba, I'm first love, first male friend, but tana rayuwa cikin farincikine saboda kin biye son zuciyar Deen kin bashi damar samunta, kuma a duk lokacin da zata tuna da ni zata kalleni ne a matsayin wanda ya ci amanarta, ya yaudare%???

Wani irin dauke numfashi Dr Zainab ta yi ta sauke a hankali, ko kadan bata son furucin da kanenta yake yawan yi mata akan abun da ya faru.

%??mannan zaka sha biyu da rana biyu da safe biyu da dare%???

Ta fada tana aje masa maganin one after the other. Ya kalleta

%??mometimes kana da wuyar sha'ani... Taya za'ayi na zabi Deen na barka? Ana canja miji a canja yaya amman ba a taba canja dan'uwa, duk abun da na aikata na aikata shi ne cikin...%???

Sai kuma ya kasa karasawa sai hawaye suka cika idon, shi dai kallonta kawai yake.

%??ma gyara zan maka allura%???

%??mo need%???

Ta saka hannunta ta share hawayenta.

%??miya hada ka da Mai Martaba?%???

%??maman ai ba mu taba shiri ba%???

Ya amsa mata a takaice sannan ya motsa gefen gadon ya sauke kafafuwansa.

%??mbiey...%???

Ta kira sunansa a hankali sai ya daga kansa ya kalleta.

%??ma girma, be kamata ace kana sa'insa da Maihaifinka ba, abun da duk kasan zai bata ran Mai Martaba ya kamata ka bar shi?%???

%??maba Dr I'm not a child taya Mai Martaba zai hada ni da wasu dogarawa na rika yawo da su kamar akaina aka fara dan sarki%???

%??mi ya saka zai hada ka da dogarai?%???

%??maboda Anty ta fada masa kirjina na ciwo har na kasa motsawa%???

Murmushi ne ya bayyana a fuskarta.

%??mabu komai a tsakanin idanuwan Mai Martaba da kirjinsa sai kaunarka Abiey, zan iya hade kur'ane babu wanda Mai Martaba yake so a cikin yayansa irinka, kiyayyarka tana iya bakinsa ne kawai saboda baya iya nuna maka, kai ma kuma ta wani gurin kana masa abun da baya so, look at your hair, nan kitso nan gashi nan ashki a matsayinka na dan sarki be kamata ka yi haka ba%???

%??maka muke yi, duk wani dankwalo ko mawaki ko fitaccen da duniya ta sani zaki tarar yana da yadda yake son zama ko yi da kansa ko gashinsa, so ba wani abun magana ba ne, at least dai bana shan giya bana shan wani abu mai saka maye, bana neman mata kuma ba san luwadi ba ne ni so lemme rest...%???

Ya mike tsaye ya nufi gurin windows ya tsaya yana kallon wani bangare na gidan. Uffan Dr Zainab bata sake cewa ba ta mike tsaye ta dauki jakarta ta fice, sai da ya ji an rufe kofar sannan ya juyo ya saka hannunsa aljihu ya shiga long calls scrolling yayi har ya kai gurin Number Sauban yayi dialing, tana yin ringing yayi picking da adama wayar tana rike a hannunsa ne ko kuma yana kokarin kiran Abiey ne.

%??mello Abiey ya jikin?%???

%??ma ji sauki, ina matarka? Ya kuka kwana%???

%??me sleep tight my friend... Na fito gidan ma gurinka zan zo%???

%??meah i need you, Mai Martaba yace zai bani dogarai da zasu rika rakani duk inda zanje, na ce aa Anty tace dole na amince, so i need my own bodyguards too%???

Sauban yayi shiru irin he was shocked.

%??mbiey kar kayi haka...%???

%??mhat should i do them? Kawai na zuba ido wasu mutanen suna bina as a prince?%???

%??mo but you can talk to him private%???

%??mana magana kamar baka san Mai Martaba ba? Ai kara cikin mutane ma idan Anty tana nan zai iya amsa min wani abun, amman idan muka kebi kamar na zo na tafi da ransa haka yake tsanata, even for once Mai Martaba be taba cewa Abiey ya kake? Ma kake so? Na girma cikin tsana da kiyayyar uba, tun ina karami zai karbe abu daga hannuna ya abawa yan'uwana, kala ta tufafi ban taba sakawa ta Mai Martaba ba, sai jiya dana saka hularsa shi ma kuma ba dan ya sani ba, mi na masa? Wana kashe masa? Miyasa zai rika neman hanyar da zai takura min? Why?%???

%??mdan yana neman hanyar musguna maka ya ci mutuncinka, miyasa kai ba zaka nemi hanyar yi masa biyayya ba? Na san kana kokari amman yanzu irin wannan da yace zai baka masu tsaron lafiyarka sai ka saka masa ido kawai%???

%??mo ba zai yiyu ace duk inda zanje wadannan mutanen za su dinga biyayata ba%???

%??mmman kuma Mai Martaba yana da gaskiya a matsayin da kake a yanzu be kamata ace kana yawo babu bodyguard ba%???

%??ms long as bodyguard ba su iya su hana mala'ika daukar raina ba, so they're nothing, babu wanda zai tare abun da Allah ya rubuto zai same ni, amman yanzu zan dauka kwararru%???

%??mmman ka fara yin magana da Anty wata kila zata iya show maka kan Mai Martaba%???

%??mnty bata fahimta ta, ina cikin damuwa Sauban i need some peace of mind%???

Ya furta yana lumshe ido.

%??ma shirya zan zo na dauke ka zamu je mu gaishe da su Hajiya%???

Ya sauke wayar ba tare da ya sake cewa komai ba, sannan ya bude ido ya juya yana motsa bakinsa a hankali, kamin ya bude ido ya nufi inda keys dinsa suke ya dauka ya nufi kofa ya bude ya fita, yana fara sauka downstairs Anty na haurowa.

%??mna zaka je?%???

Ya dan wara ido da kamar mamaki.

%??maje fita zan yi%???

%??maka iya mallaka min makullan motarka?%???

%??mhy?%???

Ya tambaya with confused.

%??man bawa direban da rika tuka ne%???

Wani miskilin murmushi yayi.

%??mnty bana son ki saka kanki cikin matsalar nan, idan ma Mai Martaba ya bullo da wannan abun ne saboda ya koreni daga I'm ever ready, daman a nan na tashi ba so ba wani babban abu ba ne%???

%??mbiey...%???

Anty ta kira sunansa sai kuma ta rasa abun da zata fada masa, kallonta kawai yake ganin bata da wani abun cewa ya saka ya dauke kansa ya fice daga falon. Kai tsaye ya nufi gurin motarsa tun kan ya isa ya danna key din hannuna ya bude motar yana karasawa ya bude motar ya shiga yayi mata key, a da kamin yayi reverse ya isa gate sun bude masa idan ma gate din yana rufe ne, domin ba kasafai ake rufe babban gate din gida gaba daya ba sai na part part, sai dai a yau ya ga tsabanin haka domin sai da ya isa gate din har ya danna horn sannan daya daga cikin sojojin dake gadin gate din ya ta so Abiey na ganin haka ya sauke gilashin motar.

%??m'm sorry Ranka ya dade Mai Martaba yace kar a sake barin ka fita kai kadai%???

Sojan na rufe baki, Abiey ya hango dogarai sun doso inda motarsa take fake ta madubin dake jikin motar.

%??mkay...%???

Ya furta sannan yayi reverse ya faka motar inda yake so ya fita ya nufi part din Anty Amarya, tun kamin ya karasa shiga cikin falon ya dialing number Ammy. Few ringing ta daga da sallama.

%??mmmy Mai Martaba ya saka min takunkumin da bana iya fita sai da tsaronsa%???

%??mliyu me ka aikata?%???

%??man aikata komai ba daman me zan aikata Ammy?%???

%??muwaira tana kusa da kai%???

Ya kalli Anty dake zaune saman kujera rike da remote sannan ya karasa kusa da ita ya mika mata wayar.

%??mmmy zata yi magana dake%???

Sai da Anty ta kalleshi from head to toe sannan ta mika hannu ta karbi wayar.

%??mello Ammy%???

%??muwaira miya faru?%???

Sai da Anty ta sauke ajiyar zuciya sannan ta fada mata komai.

%??maka wayar a speaker zan yi magana da Aliyu%???

Ba musu Anty ta cire wayar a kunnenta ta saka a hands-free kamar yadda ta bukata.

%??mliyu...%???

%??ma'am%???

Ya amsa yana zaunawa kusa da Anty.

%??mana bukatar dogarai da Mai Martaba ya saka maka?%???

%??mo Ammy bana so%???

%??mhikenan, Zuwaira kina ji ko? Talk to your husband ??ana ba ya so dan haka ya janye abunsa bama bukata%???

%??maba Ammy kar mu yi haka mana, baki san iya bakinciki da za su akan wannan abun da yayi ba, kuma i a ganina wannan ma wata nasara ce%???

%??masara ta me? Gasa muke yi balle ace wani ya ci wani ya fadi? Gyaran zane na baya ga walle? Wane irin cin mutunci da cin zarafi ne Mai Martaba be min ba? Kala daya ta tufafi Aliyu be taba sakawa ta Mai Martaba ba, sai yanzu da ya girma ya mallaki hankalin kansa duniya ta san shi sannan zai ce zai nuna masa wata isa? Biyaya dai ba zan hana Aliyu yayi ma mahaifinsa ba, amman ba zan yarda wadancan mahaukantan matansa suna shirya masa munakisa kala kala yana dorawa dana ba, be ji sanyinsa yana karami ba yanzu kuma da girmansa zai nemi takura masa? Ina son dana ba dan bana son sa ba nake cilasta shi yayi masa biyayyan akan ra'ayoyin matansa, to wannan karon ba zan yarda da wannan ba, salon aje a hada wata muna kisa dawo a bata masa suna ko a sake hada su?%???

%??mmmy karki biye fushin zuciyata, yaushe Abiey ma ya samu ya dawo cikin gidan? Yanzu kuma duk wata hanya ta raba shi da Mai Martaba nema suke, ni a ganina abi komai a hankali zai fi%???

%??mamu bi komai a hankali, amman ban da wannan domin ban san iya abun da suke shiryawa masa ba, so ki yi magana da mijinki ki fada masa Aliyu baya so ni ma kuma bana so%???

%??mi yi hakuri Ammy ba zan iya tunkarar Mai Martaba da wannan maganar ba%???

%??moh ni zan iya....!%???

Ammy ta amsa da karfi sannan ta yanke wayar, Abiey ya mika hannu ya karbi wayarsa yana kallon Anty kamin ya mike tsaye ya nufi kofar da zata sada shi da backyard.



ZAHRA POV.

Tun daga yanayin yadda likitan yake kallon results din na fahimci ba lafiya ba, domin fuskarsa da yadda yake kallon Deen ya nuna haka, idan akwai abun da yafi bugawar zuciya na yi a lokacin sai dai na boye tsorona da tashin hankali saboda Deen yana kusa da ni bana son na karya alkawarin da na yi masa cewar ba zan saka kaina a cikin damuwa ba.

%??man Allah shekara nawa?%???

Likitan ya tambaya with serious face, Deen ya dan yi murmushi ni kuma sai gabana ya kara faduwa.

%??mikita akwai wata matsala ne?%???

Mama ta tambaya. Sai likitan ya kalleta da fuskar dake nuna ransa a bace yake matuka.

%??matsala ma Babba, taya mutum zai rika wasa da lafiyarsa? Kamar kai? Kuma ciwo mai girma irin wannan? Baka san rai daya ba ne? Idan ka rasa shi ka rasa shi kenan? Baka shan magani, baka zuwa asibiti a auna ka? Kuma ka san kana dauke da ciwon Hanta?%???

Deen yayi kasa da kansa kamar mai jin kunyar mutane, ni kuma na kurawa mijina ido tausayinsa na kara kamani.

%??manzu likita miye abun yi?%???

%??mbun yi za'ayi masa magani, idan da hali ma waje ya kamata a fitar da shi, saboda ciwon ya kai wani mataki da ba a son ya kai%???

%??m rubuta mana maganin Doctor kuma a fada mana ka'idodin kula da shi%???

Wannan karon ni ce na tambaya idona na zubar da hawaye.

%??mado zamu ba shi a nan dole ne sai ya rika samun kulawar likitoci akai akai, kuma gaskiya zaku kashe kudi%???

%??mamar nawa likita?%???

Na sake tambaya.

%??mar na maganin da komai da komai zai kai 7 million, wasu garin ma zai iya fin haka, kuma in da hali waje ya kamata a fitar da shi%???

%??mmman zai samu sauki?%???

%??ma zan boye miki ba, ciwon hanta yana da wani stage da idan ya kai sai dai ayi ta magani shi zai saka mutun ya samu relief da kuma tsawon ran da ba a tunani, amman maganar gaskiya ciwonsa ya kai stage din da ba a warkeshi, kuma idan a waje za'a kula da shi za'a kashe kudin da zai kai miliyan ashirin har da dori%???

Ya bani amsa da hakikan gaskiyarsa, a lokacin ne na ji ashe ba zan iya rike alkawarin da na yi ma Deen na cewar ba zan tashi hankalina ba, ba zan yi kuka ba, hawaye kawai nake ji suna sauko min a fuska, a tsakankanin idanuwa suke fitowa ko kuma cikin kwayar idon? Duka bana iya shaida domin bana jin fitarsu sai saukarsu kawai a fuskata.

%??mhiyasa na ce kar ki shigo nan saboda na san kuka zaki yi kuma zaki tashi hankalinki%???

%??mdan ban yi kuka ba Deen dariya kake son na yi? Ko sauti kake son na kunna na tashi ina rawa? Wace macen ce za a fada mata damuwar mijinta hankalinta be tashi ba? Baka kyauta min ba Deen baka kyauta min ba, ka san kana da wannan ciwon baka kula da kanka ba?%???

Duk karfin zuciya irin na Deen sai da hawaye suka sauko masa, Mama ma kuka take, balle kuma Hajiya data kasa cewa komai tun da muka shiga office din.

%??makan ba yana nufin zan mutu ba Zahra, ciwo ba shi ne mutuwa ba%???

%??mi ma ban ce zaka mutu ba, tare zamu yi burin da muke da shi zai cika, mafarkin da muke zai tabbata, kuma Inshallah zaka zama mutum na farko da ya warke daga wannan cutar, zamu samu kudi zamu yi jinya kuma zaka samu sauki da yardar Allah%???

Na share hawayen na kalli likitan dake kallona da kamar dan tausayi a fuskarsa.

%??maushe ya kamata a fara bashi kulawa likita?%???

%??mnda hali yanzu yake bukatar kulawa domin ciwon yana cinsa a yanzu, kuma ba da dadewa ba zai fara karya masa gaskuwar jiki da ba zai iya komai ba%???

%??mdan mun kara kwana biyu babu wata matsala?%???

%??maku iya kara sati ma amman kar ya wuce haka saboda yana bukatar kulawa ta musamnan%???

Ya amsa masa da kai wasu hawayen na sauko min sannan na mike tsaye ina share hawayena.

%??mun gode Doctor%???

Deen ya fada yana mika masa hannu suka yi shaking. Sannan ya juyo ya kama hannuna muka nufi kofa babu komai a cikin zuciyata sai tausayin kaina, tabbas samun kudi mai yawa haka ba mai yiyuwa ba ne a gurin talakawa irinmu, miyan daya ma tana burge mu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login