Showing 42001 words to 45000 words out of 210919 words

Chapter 15 - CIWON SO

10 Oct 2024

4210

tunani kala kala har ta kai yanzu bana hawaye sai dai na ji zuciyata ta bace babu dadi. Sai ga likita ya shigo tare da nurse biyu kamar yadda ya saba wani lokacin kuma nurse daya yake shigowa da ita. Mikewa na yi tsaye ina gaishe shi sai ya amsa yana kallon fuskata.

%??ma mai jiki?%???

%??mashi nan%???

Na amsa masa murya kasa kasa irin ta wanda ya rasa makama.

%??ma fada muku ku yi kokari ku hada kudin maganin nan saboda Wallahi akwai matsala%???

A take na ji hankalina ya kara tashi, sai ya karasa kusa da Deen da tun jiya be farka ba, ni na rasa gane wane irin bachi ne yake ma.

%??mudin ne muka kan hadawa, ban san ko kuna karbar rabi ba, ko kuma kuna yin aikin bashi in yaso daga baya sai mu biya, dan Allah a tainaka mana%???

%??ma ina... Ai ba a haka%???

%??man Allah a taimaka mana likita, mijina shi ne rayuwata idan na rasa shi zan shiga wani hali%???

Ya kalleni kamar mai nazari sai kuma ya cigaba da duba Deen da yake ya sake yin rubutu a jikin takardar magani ya miko min.

%??mu nemo wadannan alluran ya farka yau da safen nan?%???

%??mun jiya be farka ba har yanzu%???

%??mdan ya farka ku kira likita, kuma a tabbatar a nemo wannan allurar dana rubuta miki%???

%??mohm, likita dan Allah a taimaka mana a karbi rabin daga baya zamu ciko, Wallahi zamu cika maka kudinka casss%???

%??mokar asibiti ce, ba a karba rabi ba mu ake ba kudin ba, a account din asibiti ake sakawa, so kin ga kenan ba hurumi na ba ne%???

Ya amsa min sai na kara cire hope a lokacin na kalli mijina na sake kallon likita dake daf da fice.

%??mikita to zai yi a cire hantata mai lafiya a saka masa?%???

Ya juyo ba shi na jar nurse din suke tare da shi sai da suka kalleni da mamaki dayar har da zare ido.

%??mallai kina son mijinki sosai, yanzu dai yadda za'ayi ki same ni office anjima kadan zan miki bayanin yadda komai yake%???

%??moh na gode%???

Na fada sannan na zauna saman kujerar ina kallon Deen, rayuwarmu ta baya nake tunawa yadda yake kula da ni yake nuna kauna da soyayya, yau kuma gashi kwance be ma san ina tsaye kansa ba.

%??mllah ya baka lafiya%???

Na fada ina jin hawayen da suka min nisan zango sun durfafo idanuwa da gudunsu. Ban iya jira har sai anjima da ya ce min ba, domin kuwa ba zan iya jiran ba, mafita nake nema ko ta halin yaya. Dan haka na fita daga dakin kuwa da kasancewar na san Deen kadai zan bari a dakin domin Mama ta yi latti zuwa Hajiya kuma ta tafi yin wanka ta canza tufafi, dan haka ni kadai aka bari. Office din likitan na tafi na tsaya daga bakin kofar har ya gama abun da zai yi ya shigo corridor da be da tsayi sosai sai ya same ni a tsaye ina jiransa.

%??manzu kika zo?%???

%??mun dazu%???

Murmushi yayi ya tura kofar office din ya shiga.

%??mismillah%???

Ya fada sai na bi bayansa, da kansa ya nuna min inda zan zauna, ina zama aka kwankwaso kofar aka turo wani mutum ne mai kayan likitoci ya shigo suka yi magana ya fita, sannan ya likitan da har yanzu be san sunansa ya kalleni ya ce.

%??ma sunanki ma?%???

%??mahra%???

Na amsa da sauri abun ka da mai nema, domin gani nake kamar taimaka mana zai yi yayi mana aikin bashi.

%??mahra%???

Ya kira sunana sai kuma yayi shiru ya dauko wayarsa ya tana sannan ya fara magana

%??mahra wannan cikin na ki na nawa ne? Shekarar nawa da aure? Kuma watan cikin nan nawa?%???

Ba tare da tunanin komai ba na amsa masa.

%??mhekarar mu daya da wata hudu, cikina kuma yana cikin wata na takwas yanzu%???

%??mina zuwa awo? Abun da ke cikinki lafiyarsa kalau?%???

%??mh ina zuwa, kuma sun ce babu wata matsala%???

%??mun fada miki abun da zaki haifa?%???

%??ma ba mu yi wannan hoto ba, tun hoton da muka yi lokacin da cikin yana karami ba mu sake yin wani ba%???

%??m rayuwata ban taba ganin mace mai tausayi da kaunarsa kamar ke ba, ban tana gani ba, da dai labarai ne sai na ce na tana ji shi ma ba kasafai ba%???

Na sauke kaina kasa.

%??mijina shi ne rayuwata, ya nuna kauna da gata a lokacin da nake tsananin bukatarsu, duk yadda zan fada maka mijina yake na maka karya, Wallahi ya wuce duk yadda kake tunani%???

%??mllah sarki Allah ya bashi lafiya%???

%??mmin%???

%??maganar gaskiya ba a karbar kudin aiki rabi, ko naira biyar ce babu ba za a karba ba sai kin cika%???

%??manzu babu wata mafita kenan likita? Babu wani taimako da zaka iya mana? Ko rance dan Allah Wallahi zamu biya%???

Na fada da dukan gaskiyata ina magiya, sai yayi murmushi.

%??mbun da yasa na same ni a officeafita zan fada miki, sai dai be zama lallai ki aminta ba, amman ni na aminta da ke, ina da yakin zaki rike min sirrina ko da abun da nake kudiri be karbu a gurinki ba%???

%??moctor ni fa mafita nake nema, ko ma minene ka fada min Wallahi zan aikata indai zan samu kudin%???

Yayi jimmm kamar ba zai ce komai ba, sai kuma ya sake kallona ya ce.

%??mna son ki min rantsuwa%???

Na kalleshi da mamaki.

%??mantsuwa kuma na me?%???

%??maboda abun da zan fada miki be zama lallai ki aminta ba, sai dai abu ne da zamu taimaki juna ni da ke, ni ma wata zan taimaka domin tana cikin tsananin damuwa da bakinciki%???

%??moc ban gane ba, i thought magana kake yi sai kuma na ji kana zancen wata%???

Yaja dogon numfashi ya sauke, sannan ya bude laptop din dake gabansa yayi dan dane danen da zai yi ya juyo min da laptop din ya dawo gafe na yana nuna min hoton da aka dauka na ciwon Deen.

%??min ga yanayin yadda hantarsa take, daga nan zuwa nan kin ga har na fara baki, so dole sai mun bude gurin mun wanke mun saka magani sannan a dora shi akan wasu magunguna dazai wata 8 zuwa 12 yana sha, da kuma ba shi kula ta musamman, sannan akwai tests din da zamu masa before then like chest X-ray, electrocardiogram, urinalysis, white blood count da sauran, kuma zan fada miki tsakani da Allah idan ciwon ya kara wasu kwanaki zaki iya rasa mijinki%???

Na kalleshi hawaye na sauko min.

%??ma zo nan ne saboda neman mafita, ba?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? dan ka kara daga min hankali ba%???

%??ma sani, ina son na fada miki komai ne, domin bana son ki ga kamar zan yi hakan ne saboda kawai ina neman wata mafita%???

%??man Allah ka taimaka ka fada min%???

Na koma gurinsa ya zauna yayi shiru na dan mintuna, sannan ya ce.

%??mkwai wata mata mai suna Jamila sherarta tara da aure, tana zaune da mijin lafiya kamin abubuwa su fara canjawa, saboda Allah be bata haihuwa ba tun da ta yi aure har zuwa yanzu da nake maganar nan da ke, sanadin hakan yan'uwan mijinta da shi kanshi mijinta sai suke fara canjawa mata har ya fara neman aure zai kara mata saboda likitoci ciki har da ni sun fada masa ba shi matsala ita kuma ba ta da matsalar komai lokaci ne kawai be yi ba%???

%??man ga ta inda labarin wannan matar ya shafe ni%???

Na fada domin har ga Allah ban ga alakar labarinta da matsalata ba.

%??ma sani, ina shimfida miki abun ne ta yadda zaki fahimta da kyau, tana tsoron kar mijinta yayi aure ya rabu da ita, ko kuma yan'uwan mijin da mijin su juya mata baya kamar yadda suka fara yi mata yanzu, sanadin hakan ya saka ta same ni tana kuka tana neman taimako...%???

Ban bari ya karasa ba, na tari numfashinsa.

%??ma ka takaita labarin wata kila zan fi fahimta, domin ba labarin mijin Jamila ko yan'uwanta ko ita kanta ne yake gabana ba%???

Ya sauke ajiyar zuciya ya gyara zamansa.

%??mna son na kai ki a gabar da zan taimake ki ne. Na kawo mata shawarwari daban daban sai dai ta nuna min mijinta irin mazan nan masu akida ba lallai ne ya yarda da abun da zata gabatar masa ba, ko kuma ni na gabatar masa, daga karshe sai muka cin ma wata matsaya ko kuma na ce mafita ni da ita, sai ta fara yin laulauyi na karya da aka je asibiti sai na auna cikin na yi ma mijinta bushara cewar tana dauke da juna biyu, sanadin hakan ya fasa nenan auren da yake, yan'uwan mijin kuma suka dawo suna kaunarta, aka yi ya tafiya a haka, na yi mata allurar da zata hana period dinta zuwa, lokacin da cikin ya kai matakin girma kuma sai na bata magunguna da allurar da duk ya kamata ayi mata cikin ya kumbura yanzu idan kika ganta zaki dauka cikin na gaske ne, alhalin babu komai a ciki sai iska, amman har hoto na yi mata na bata ta nuna ma mijinta cewar mace zata haifa, sai dai banbancinki da ita tana wata na tara ne, ke kuma kina wata na takwas%???

%??mi ban gane wannan labarin ba%???

Na fada ina masa kallon rashin fahimta da kuma mamaki a lokaci daya.

%??mabar ce zan kaiki a yanzu, mun shirya ni da ita cewar idan zata haihu zamu samu wanda ta haihu a lokacin sai ta bata danta a matsayin danta%???

%??me kake kokarin fada min?%???

Sai ya jingina da kujerar da yake zaune.

%??mdan kin shirya cigaba da rayuwa da mijinki, kin shirya ceton rayuwarsa, zamu biya kudin aiki zamu dauki nauyin duk wata dawainiya tasa har sai ya warke bisa yarjeje ni da sa hannu cewar abun da zaki haifa na Jamila ne, zamu yi hakan a gaban sheidu kamar lauyanta ni ke kuma zamu baki copy yarjejeniyar mu dauki dayan copy kuma bisa sharadin cewar ba zaki taba karya alkawarinmu ba%???

Na mike tsaye da sauri tsoro ya kamani, a take jikina ya fara rawa.

%??mi kuma na yi yaya?%???

%??mamu baki matacce wanda zaki shaidawa duniya da yan'uwanki cewar abun da kika haifa be zo da rai ba%???

%??mnya kasan darajar ??a? Ka taba haihu? Miyasa ba zaka ce matarka ta bata nata ba? Ka san wahalar daukar ciki tun yana wata daya har a haife? Kazan wahala da zafin da mace take ji idan ta haihu ??anta be zo da rai ba balle kuma ace ta siyar da shi? Jahilcina da talaucina be kai can ba%???

Ya mike tsaye shi ma yana kallona irin kallonta na babu wasa a maganarsa ko fuskarsa.

%??mannan maganar tsakanin ni da ke, domin Wallahi bayan ke da na fada miki maganar nan a yanzu da ita Jamila babu wanda ya san da ita, ciki kuwa har da matata, saboda ki iya bakinki idan ba haka ba rayuwarki zata shiga tsari, mafita nake nema miki shiyasa na fada miki idan ba zaki iya ba ba zai kowa ya sani ba%???

%??mmman dai baka da imani%???

%??ma bani da imani da ban zauna na fada miki haka ba, domin ba cilasta miki na yi ba, mafita kike nema kuma na fada miki%???

Na girgiza kai ina mamakin yadda zuciyar mutane ta lalace suke son cutar da mutane a take, domin wannan cutarwa ce.

%??ma zan yi ba%???

%??moh ko ki iya bakinki%???

Ya sake gargadina, ban saurareshi ba na juya na fice rai na bace, a yanzu na tabbatar neman taimako yana saka mutane fadawa hali kala kala, tun da gashi har ya samu damar da zai zaunar da ni ya fada min wannan maganar.
10/1/22, 22:03 - Buhainat: *B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


1??_/Q4??_/Q

Jikin sanyi jiki na shigo dakin na sai na samu Deen a kwance idonsa a bude alamar be dade da farkawa ba kenan. Da sauri na karasa kusa da shi ina kiran sunansa.

%??meen...%???

Sai ya kalli detection dina da idonsa kamar baya gani da kyau, na mika hannu na kama hannunsa ina masa murmushin karfin hali da kuma hawaye a lokaci, sai dai na lura kamar kallona kawai yake ba dan ya fahimci ni dince ba, wata kila ba baya ganin komai. Na saki hannunsa na fita da sauri na zuwa kiran nurse domin bana jin zan iya komawa dakin likita ma, nurse din ta shigo da saurinta dayar kuma ta tafi kiran likita, na tsaya daga gurin kafafuwansa ita kuma tana gurin fuskarsa tana dubawa sai kuma ta karasa gurin da file dinsa yake ta dauka ta bude ta duba sannan ta matso kusa da shi.

%??maharadeen%???

Ta kira be amsa mata ba, kuma be yi wata alama dake nuna yana cikin hayyacinsa ba, ta taba hannunsa ta koma gurin idonsa kamin ni da ita mu juya muna kallon likita daya shigo, kallona yayi sannan ya dauke kai ya karasa kusa da Deen ya shiga duba shi, sai ya juyo ya kalleni.

%??mna maganin da na ce a siyo masa?%???

%??mowa be zo ba, shiyasa ban samu fita ma siyo ba, kuma ban ma san inda ake siyarwa ba ina jiran Baba ya zo ne sai a bashi saboda shi yake siyowa%???

Ya girgiza kai yana wani guntun murmushi.

%??malama kina wasa da rayuwar mijinki Wallahi, kika yi wasa kadan zaki rasa shi%???

%??mi ba kai ne Allah ba, ba kai ke da rayuwarsa ba, na kai ka hallicce shi ba, balle kasan lokacin mutuwarsa, idan Allah yace zai tashi zai tashi Wallahi baka isa ka kashe shi ba%???

Tun da na fara ban tsaya ba, hawayen dake sauko min kuma ba su tsaya ba, Nurse sai kallona suke domin sun lura kamar fada nake da likitan, be ce min komai ba yayi masa abun da zai masa ya fice. Sai na durkushe a gurin na fashe da kuka, taya wani zai fada min cewar zan rasa Deen mutumen da yayi min fuka fuka a lokacin da nake tsananin bukatarsu? Na kai hannu na shafa cikina.

%??mun kwallafa rai da buri da yawa akan cikin nan, taya wani zai zo ya nemi abun da ba zan iya ba%???

%??ianzu kenan da aka fada miki cewar zaki rasa shi ina ga kin rasa shi? kina son rayuwar mijinki, idan shi ne zai iya bada komai saboda ki rayu cikin kuwa har da danku ko yarku%???

Wani bangare na zuciyata ya soma karantomin abun da ban yi zaton zai zo min ba. Na mike tsaye na karasa kusa da Deen hawaye na ta aikinsu a fuskata ina kallonsa har lokacin oxygen na fuskarsa idonsa kuma a bude sai dai ba kallo yake irin an masu gani ba, kuma irin wadanda suke cikin hayyacinsu.

%??meen zai yi komai dan na rayu, Wallahi ba tabbatar ko rai zai iya kashewa saboda na rayu, da shi ba zai jure ganina a cikin wannan halin ba%???

Na sake kai hannuna ina taba cikin nawa.

%??mmman zai jidadi idan na yi haka?%???

Na durkusa kasa na kama hannunsa ina tabawa.

%??mdan ka rayu zamu iya samun wasu yayan, amman kai idan na rasa ka na rasa ka har a bada, Hajiya ma ta rasa da har abada, Bahijja ta rasa yaya, yar da za haifa ta rasa uba, kuma na rasa farinciki kenan%???

Na lumshe ido ina jin wani irin rauni na rashin makama abun da zan yi.

%??mdan kuma ka rayu na rasa ??an na ce maka me?%???

_Zamu baki matacce wanda zaki shaidawa duniya da yan'uwanki cewar abun da kika haifa be zo da rai ba_

Maganar da likitan yayi ta dawo min a rai.

%??ma kamata dai na yi shawara%???

Na fada ina mikewa tsaye, sai kuma na tambayi kaina.

%??moh da wa zan yi? Duk wanda zan yi shawara da shi zai iya fallasa wannan sirrin ko kuma ya hana ni, idan ba wannan ba ina da wata mafitar ne? Babu wanda yayi min taimakon da zai ceto rayuwar mijina, wannan ce kadai damata%???

Sai kuma na girgiza kai.

%??ma zan iya ba, ba zan iya ba be kamata na yi ba%???

Ina cikin magana da kai Bahijja ta turo kofar dakin ta shigo tare da kawarta, na yi saurin boye fuskata ina share hawayena.

%??maman Hajiya tace kila kina can kina aikin kuka, shiyasa ta ce na zo na zauna ke ki tafi gida ki huta%???

%??mna ita Hajiya?%???

%??manta yana dan ciwo tace zata dan kwanta%???

%??mkay Lafiya Kalau%???

Na karasa ina amsa gaisuwar da kawar Bahijja take min.

%??mna ta jiran Baba ya zo likita yace a siyo magani, gashi ba ni da waya balle na kira na fada masa%???

%??mari na kira shi da wayar Basira%???

%??moh. %???

Na kalli Deen sannan na dauki jakata domin ina bukatar hutu da natsuwa a yanzu.

%??mmman kin ci abinci?%???

Na daga mata kai kawai. Sai na ji tace

%??maa kin ga Ya ya bude ido%???

Na juyo ina kallonta, sai murna take tana kiran sunansa da fatar ya amsa mata.

%??ma Deen Ya Ya ya ya.....%???

A take yanayin fuskarta ya canja, sai ta dago ta kalleni.

%??me amsa ba%???

%??ma zai amsa ba%???

%??mmman idonsa a bude suke%???

%??maka yake tun dazu%???

%??mo ya mutu ne? Mun shiga uku, daman ni da Hajiya mun yi mafarkin Ya ya tafi ya bar mu Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, talauci be yi ba, saboda rashin kudi zamu rasa dan'uwana%???

Ta fashe da kuka sai kawarta ta karasa da sauri tana duba shi.

%??mu kira likita mana ya duba%???

Sai hawaye ya sake taruwa a idona, na tausayin kaina da kuma Bahijja.

%??mikitan ya zo ya duba shi, dole sai an hada kudin gaba daya%???

%??mllah ka yi mana mafita alfarmar Annabinka Allah%???

%??mmin, ki kira Baba ya zo ya siyo maganin%???

Tayi saurin karbar wayar kawarta, ni kuma na juya na fice ba tare da na sake cewa komai ba, sai da na yi nisa da ward din sannan sai kuma naji kamar ba zan iya fita daga asibitin gaba daya ba, idan ma na fita ina zanje? Gidan Yaya Maryam ko gurin Mama ko kuma gurin Hajiya? Ko gidana da nake ganinsa kamar kango a yanzu saboda babu Deen a ciki. Wasu kujerun da aka jera daga waje gurin karbar kati na nufa sai na zauna a dayan kujerar na jingina ina ta kallon sama, kamin na koma kallon mutanen dake kai da kawo a gurin, tunani ma har na rasa wane zan yi wane zan bari, kama wance kamo wacan, kwance can kulla wacan haka dai har bachin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login