Showing 162001 words to 165000 words out of 210919 words

Chapter 55 - CIWON SO

10 Oct 2024

4207

aka raba mana jarabawarmu ta English da uka yi, guda daya na fadi a cikin dari, daman can ba dai kokari ba shiyasa Yara da yawa suke son zama a kusa ni domin ni ban iya rowar ilmi ba, kuma indai gurin kokari ne idan ban zo ta daya ba to zan zo ta biyu a ajin, sai dai ace bana jin magana amman akwai fahimtar karatu da saurin ganewa. Ba mu dawo gida ba da muka tsaya ni da kawata Hafsat muka yi abun da muka saba yi kamin mu dawo gida wato tsintar kayan marmari, ko da na iso gida ni dai nawa cikin ya cika ovar abinci rana ma kadan na ci na shiga bandaki, ina tsaka da wanka na ji sallamar Deen sai na daina motsa ruwan da nake ina ta sauraren gaisawar da yake da Mama.

%??mama ina Zahra%???

Ina jin ya tambaye ni sai gabana ya fadi, Baba ya fara bashi labarin abun da na yi masa na sakawa mahaukaci yayi masa duka sannan kuma na kira masa sojiji har cikin gida. Aiko a ranar jikina ya fada min domin ina fitowa wankan jirana kawai yayi na saka tufafi na dauko jakar islamiya jikina na mazari na fito ina cewa Mama zan tafi islamiya.

%??mslamiyar jan magana? Ki je can ki sake dauko Magana?%???

A lokacin da na dube shi sai an fahimci dukan da sojan nan yayi masa ba dan karami ba ne, domin ua raunata masa fuska sosai kafarsa ma kamar gurgu haka yake tafiya. A lokacin da Deen ya rika hannu be yi min da sauki ba kamar wanda Allaj ya aiko haka ya rika dukana da bulalar da yayi tanadinta tun kamin ya shigo cikin gidan, zaneni yayi ras babu inda babu yabon bulala a jikina sannan ua buga min warning cewar idan ya sake ganin na tsaya da wani ina magana sai ya kusa kashe ni.

%??meeni da duka na gyara yaro ina kyautata zaton da yanzu Zahra ta daina abun da take, ina ganin addu'a kawai ya kamata a cigaba da yi mata har Allah ya shirya%???

Cewar Mama daga inda take zaune ina rike da kafarta kuka na bana iya yi saboda wahalar duka. Baba ya nuna ni da baki yana fadin

%??mi wannan da kike gani bata jin magana shi ne kawai maganinta da ace ma baya dukanta wata kila ni da ke da yanzu ta kashe mu%???

Deen dai be ce komai ya jefar da bulalar dokin ya fice daga gidan, ruwan zafi Mama ta dora akan wuta ta rikoni ta dawo da ni ??aki ta dauko ruwan tana gasa min jiki, ina kuka tana hawaye.

%??mndai ba ki natsu kin yi hankali ba, wata rana sai yayi miki dukan da ya fi karfin jikinki ya kashe ki, kuma na a isa ayi komai ba, a yanzu ma idan na ce zan yi magana laifina za a gani, Allah ya saka miki%???

Ina kuka da ihu Mama ta gasa min jikin, har sai da makota suka shigo Tambayar ba'asi, domin ko dazun da yayi min dukan nan na yi ta ihu balle kuma yanzu. Ni da Baba sai muka koma majinyata biyu a gidan shi yana jinyar dukan mahaukaci ni kuma ina jinyar????































!
"
#
$
%
&
'
(
)
*
+
,
-
.
/
0
1
2
3
4
5
6
7
8
9
:
;
<
=
>
?
@
A
B
C
D
E
F
G
H
I
J
K
L
M
N
O
P
Q
R
S
T
U
V
W
X
Y
Z
[
\
]
^
_
`
a
b
c
d
e
f
g
h
i
j
k
l
m
n
o
p
q
r
s
t
u
v
w
x
y
z
{
|
}
~

?
dukan Deen. Wata kila yayi nadamar dukan da yayi min ne ko kuma daga baya tausayina ya kama shi idan zai shigo duba ni sai siyo min nama ko ice cream saboda ya san ni sarkin kwadayi.

Ranar da aka yi kwana na uku da faruwar lamarin na yi wanka na saka tufafin Yaya Maryam daman tun a lokacin da na sato su nake ta dauko sakawa ban samu dama ba sai yau, wani abu mai kama da hadin baki ban yi minti goma da saka tufafin ba sai gata ta sallamo a gidan ta saka salati tana son ta kai hannu ta dake ni har sai da Mama ta shiga tsakani.

%??mama wannan sabon tufafina ne fa, ban taba sakawa ba daman ina dubawa ban gani ba nasan ke kadai zaki iya saka hannu ki dauketa%???

Mama ta kai min wani rankwashi mai zafi a kai.

%??mi wani lokacin duk abu da ake miki ke kike jawa kanki wahala, miye na sato maka kaya? Ba ce min kika yi ta ba ki ba?%???

Na yi zuru zuru da ido irin na marasa gaskiya.

%??mama ki ce ta yi hakuri to%???

Na roka ina zuboto baki gaba kamar na yi kuka, ranta ya bace sosai daman na saba yi mata haka sai dai na lura kamar wannan ya fi yi mata zafi, muna cikin gidan Deen ya shigo ya gaisa da su Mama ni dai ko gefen da yake ban kalla ba, haka kuma be hana shi aje min ledar hannunsa ba sannan ya juya gurin Baba yace.

%??motar tana waje Baba%???

%??mo%???

Baba ya amsa ni da Yaya Maryam da Mama muka yi masa kallon rashin fahimta jin cewar Deen ya bata masa zancen mota, sai a lokacin ya sanar da Mama cewar wai gidan Hajiya zai koma saboda ita ma ya bata hakkinta ba zai yiyu ya zauna a nan kadai yayi jinya ba.

%??mmman kuma Malam ba zaka sanar da ni ba sai da zaka tafi Fisabilillahi?%???

%??mo yanzu ba sanar da ke nake ba? Wai miyasa kika cika fitina ne Fisabilillahi? Wani lokacin ina duba kamar halinki ne Zahra ta dauko Wallahi, sam sam baki tausayina yanzu ina kwance a halin ciwo ai kamata yayi ki dauke min cefane da wasu lalurorin gida amman ina kullum sai kin karbi kudin cefane a hannuna, kuma kina dai kallo mahaukaciyar yar nan taki ta janyo min wannan lalura%???

%??mllah ya kiyaye ya baka lafiya, ni na yafe kwanan ka zauna a can har sai ka samu lafiya%???

Cewar Mama sai Deen ya karbe.

%??maba Zahra tana da Hankali ba mahaukaciya ba ce, kawai dai bata jin magana ne%???

%??maka dai kuke gani amman daga ganin idon wacan kasan ba na masu hankali ba ne%???

Kasa kasa na watsa masa harara yadda ba zai gani ba, Deen ya rika shi tare da wani abokinsa suka fita da shi daga gidan. Yaya Maryam dai sai kallon ikon Allah take.

%??mai Mama yanzu jinyar ce ba zata yafe masa yayi a nan ba sai ya tafi gidanta?%???

%??maka dai ya so, daman ba a komai yake iya kwatanta adalci ba sai idan ya shafi bangarenta, kina jin yana zancen na matsa masa da karbar kudin cefa ne, to waye zai ba mu idan ba shi ba? Ita cefanenta yake duk karshen wata ni kuma sai dai ya rika min guntu guntu a hannu, ka yi magana ace kishi kake saboda ita ya saba yi mata tun kamin na shigo%???

%??muma yana siyo mata nama be naki ba Mama%???

Na kara mata da wani, a take ran Yaya Maryam ya bace.

%??mo Mama idan kina son abu ki rika karba cikin kudinki kina siya mana, sai ki zauna a haka ina son abu ke baki siya ba kuma shi ba zai siya miki ba?%???

%??mi ina masa zancen kudin nan na san laifi zan yi, ni tun da ya karbi kudin sau biyu kawai ya ba ni ribar daga nan ban sake sanin yadda aka juya kudin ba, idan na tambaye shi sai yace kudin marayu ne kara a rika ajewa%???

Sam ban san da zancen wasu kudi da Mama ta bawa Baba ba sai a lokacin, aiko na mike tsaye na rausayar da kaina, na nufi daki ban ce masu komai ba, ina jin suna da zancen ita da Yaya Maryam, ni kuma na bude jakata ta makaranta na dauko kullin ledar da na sato a dakin Deen ya bude ina dubawa domin sai yau Allah yayo hankalina ya kai na bude ledar, wani abu ne a ciki mai kamar ganyen ko ma dai na ce ganye sai kwayoyi magani farare fes kamar maganin ciwon kai sai dai ya dara maganin ciwon kai girma.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Na fito da kullin maganin a waje na nunawa Mama a tunanina ko maganin mallaka ne.

%??mama kalli har da wani magani na samu a dakin Deen waya sani ma ko na mallaka ne%???

Mama ta karba ta shinshina ta mikawa yaya Maryam sai na ji ta saka dariya.

%??mahra kin shiga uku dakinsa kika shiga kina masa bincike kuma?%???

Mama ta yi mata alama da ta yi shiru duk a gabana sannan ta kalleni ta ce.

%??ma maganin mallaka ba ne, maganin da maza suke sha a tea ne%???

%??mh shi ne Deen yake sha kenan?%???

%??mh bar shi anan zan saka a wuta, karki sake shiga dakinsa kina masa bincike, ban dan lalacewa ba ma miye kaiki dakin namiji Zahra?%???

%??mama fa naje dauka shi ne na hado da ledar, Mama ba ni zan kona%???

%??ma barshi a nan idan na tashi zan kona%???

Bata yarda ta ba ni, suka cigaba da hirarsu ita da Yaya Maryam har Yaya Maryam take bata shawarar ta karbi ragowar kudinta da suke hannun Baba ta fara wani sana'ar da shi, a lokacin da na lura hirar ta yi musu dadi hankalinsu ya dauka akan abun da suke tattaunawa sai na tashi na nufi daki na dauko jakata makaranta na yi musu sallama na kama hanyar zuwa makarantar sai dai ba makaranta na nufa kai tsaye ba, daman can na saba da shiririta abu mai wahala na tafi makarantar islamiya kai tsaye ba tare da na biya ta wani gurin ba. A gurin da na fi samun abun dadi na nufa kamin ina isa kofar gate din gidan motar Abiey na isowa kofar gidan ni da masu gadi har rigen bude masa kofar muke, bayan na shiga ciki sai na saki kofar na karasa gurin motar da ya fito yana murmushi tare da wani sarauyin da ba zai wuce sa'arsa ba, nuna ni saurayin da nake kyautata zaton abokinsa ne ya yi.

%??mar dai ita ce wanda kake ba ni labari%???

%??mta ce fa%???

Na dan matsa baya ina kallonsu domin ban fahimci abun da suke magana a kai ba.

%??mmman ba ta yi kama da wadanda za su aikata wani abun shirme ko kiriniya ba%???

%??m'm telling you, Zahra mu shiga ciki ko%???

Abiey ya karasa yana nuna kofar dakin, sai na yi murmushi na wuce gaba domin gidan ba bakona ba ne, suka biyo bayana ni na fara shiga falon na zauna sannan Abiey ya haura sama abokinsa kuma ya zauna akan kujera yana kallona sai na ji kunya ta kamani.

%??mmmy amman baki fada min ba ba, ba zan dawo yanzu ba, ga Zahra ma ra zo, Okay%???

Shi ne abun da Abiey ya sauko yana fada da waya a kunnensa kamin ya kalli abokinsa.

%??mmmy ta fita kuma yunwa nake ji Wallahi%???

%??mna mai aikinku%???

%??ma yi tafiya, kuma ko tana nan kasan bana cin abincin masu aiki%???

%??mi kai yunwarka ma mai sauki ce da ka sha tea zaka iya cewa ka koshi, amman ni idan ban ci abinci mai nauyi ba ba zan gane kan garin ba%???

Abiey ya kalli.

%??mahra zaki girkawa Abokina Sauban indomie? Kin iya ai ko?%???

Na yi kuri da ido kamar marar gaskiya, can kuma na daga kai.

%??mh na iya%???

%??ma kitchen can%???

Ya nuna min hanyar kitchen din, sai na aje jakar hannuna na mike tsaye na nufi kitchen, kusan a tare muka shiga ya dauko min abubuwan da zan yi amfani da su, sannan ya shiga dorawa kansa ruwan tea yana zolayata.

%??myakkyawa ranar kika ja mana zuma kika gudu ko? Na balle ni a baya da kai sosai fa Ammy kuma kin taimaka mata har tana cewa ashe zata iya gudu idan wani abun ya taso%???

Na yi dariyar da na tabbatar kara min kyau ta yi domin har wani wara ido yayi yana fadin.

%??mow Gaskiya Allah yayi hallita a gurin nan%???

Na rufe fuskata da sauri ina dariya.

%??mari na baki damarki kar na rudaki, idan ruwan tea nawa ya tafasa sai ki kirani%???

%??moh, amman karka dawo kitchen din sai idan na kira ka%???

%??mes Ma'am%???

Ya juya ya fice cike da girmamawa, a nan na takarkare na cire hijabina na aje gefe daya na dora pot din da ya nuna min na zuba mai na fara gabatar da aiki, tarugu da albasa da ya nuna min na daka mai uban yawa na zuba a ciki, ina kallon ruwan ya gama tafasa har ya kashe kansa amman na ki yarda ma fada saboda ban gama girkin ba bana son ya shigo ya tararda ni a haka, na zuba gurinshi da magi a tare na zuba komai na saka indomie na ja na tsaya, ban yi minti biyu da rufe tukunyar ba na bude na saka abu na motsa miyar na lasa, wani tsabar azabar yajin da na ji ban san lokacin da na daka tsalle ba na wurgar da spoon din dake hannuna ko ni da nake mayya bana tunanin zan iya cin wannan abinci. Kofar kitchen din ta falon na rufe na dauki hijab dina na saka na bude kofar baya na fice da gudu, kamar aljana haka na isa gida ina haki, Mama da Yaya Maryam suna zaune a inda na barsu zaune suna ta hira har lokacin.

%??me lafiya wani barakar kika yi kuma?%???

Mama ta tambaya Yaya Maryam kam sai barkewa ta yi da dariya.

%??mahra ashe haka kika yi da Baba? Gaskiya dole ki sha duka hannun Deen kam%???

Ni kam ban bi ta kanta ba domin na san barakar da na tafka a yanzu ta ci uban dariyar da Yaya Maryam take.

%??mama wai Antyn su Hafsat tace na tambayeki me ake sakawa a abinci idan yayi yaji sosai%???

%??mnya? Ko dai wani abun kika yi?%???

%??ma Mama cewa fa ta yi na tambaye ki, Islamiya ma zamu wuce yanzu da Hafsat%???

%??mo ni Wallahi ban sani ba%???

%??mna saka gawayi, ance yana rage yajin amman dai ban taba gwada yi ba%???

Yaya Maryam na bada amsar na mika hannu na saci dan kullin maganin da Mama tace na maza ne, na fice da sauri, sai da na bi ta gidansu Hafsat na samu gawayi domin na san ba za a samu gawayi a gidan Ammy ba su da suke amfani da gas me zai hada su da hawayi, kamar wanda ta yi sata haka na dawo cikin gidan na samu kofar a bude kamar yadda na barta, ban ko tsaya wanke gawayin ba na jefa shi haka a cikin indomie sannan na dauko soyayen naman da ya bani na saka na sake motsa taliyar yaran. A kokarin ganin na burge Abiey na bude kofin ruwan zafin na kwance maganin na zuba masa maganin na kwayar dai sai da na murje na ganyen kuma a haka na zuba masa shi, na sake kunna hitar ta sake tafasawa da yayi na zube na tace masa na dauki cup biyu na zuba dora a tray na bude kofar na fito kai tsaye na nufi dinning na dauki kalolin lipton na saka na saka suga kadan na zuba kayan kamshin da na gani sannan na nufo inda suke zaune na risina na aje musu.

%??mh Zahra sannu da kokari ai da kin bar shi kin kira ni kawai na hada%???

Abun da baka saba ba, jikina har rawa yake na yi musu hidimar, Sauban ma sai yawa yake da kokarina yana tambayar taliyarsa bata yi ba.

%??ma kusa yanzu zan kawo%???

%??ma naga abun yayi dark green?%???

Abiey ya tambaya sai na ce.

%??ma hada kalolin liptons ne maybe shiyasa%???

%?nkay thank you duk da dai ba ko wane kalar Lipton nake sha ba%???

Ina jin lokacin da Sauban din yake ce masa.

%??mar dai ka gasale ta ka daure kawai ka sha%???

Ni dai ban bi ta kansu ba na dawo kitchen din na cigaba da kula da indomie da ruwan cikin ma yayi mata yawa kuma yajin be rage ba sai ma baki da abincin ya dan yi wani bangare, sai na na sauke tukunyar na tsame rabin naman ciki na wanke a ruwa na cinye, sannan na rage ruwan dahuwar indomie na zuba magudanar ruwa da na gani a kitchen din na dauko plate na zuba musu na saka spoon biyu, na bude kofar kitchen din na fito sai na samu Abiey a tsaye yana ta wani abu mai kama da shillo yana kallon sama, Sauban kuma yana zaune a kasa da rabin kofin tea ya dafe kai, Abiey kam gaba daya ya shanye. A gaban Sauban na aje plate din indomie.

%??mashi nan%???

Sauban ya dago daker ya kalleni sai kuma ya kalli indomie.

%??me kika saka a shayin nan?%???

%??man saka komai ba%???

Na amsa ina dan natsawa baya cike da tsoro.

%??miyasa nake juyawa? Miyasa komai yake juyawa?%???

%??munwa ce ka ci abincin gashi nan na dafa maka%???

Kitchen din na koma na dauko wani plate ina fifita nasa saboda abincib ya sha iska, har lokacin Abiey na tsaye sai gidaya yake da hannu.

%??ma ci ta sha iska%???

Kamar mai jiran umarnina sai ya bude kafafuwa ya fara auna abinci soma daya ya daki kansa ya tande baki.

%??mai mutuwa.... Minenen wannan kuma%???

Ya sake aika cibi na biyu, ni dai ina ta kallonsa ina jinjina kokarinsa har ya cinye rabin plate wata kila dai saboda yana jin yunwa ne, sai dai ina ganin wani abu mai kama da fitar hayyaci a tare da su, musamman Abiey da ya gagara zama sai kallon sama yake kamin na koma kallon cushion din gidan. Tashi na yi na isa gabansa na tsaya ina kallonsa.

%??mbiey Lafiya?%???

%??mna fa lafiya? Baki ne duk sun cika mana gida, ga su nan zai shigowa suke%???

Na juya gabas da yamma kudu da arewa ban ga kowa ba, amman Abiey sai sannu da zuwa yake musu sai kuma ya dafe kansa yana lumshe ido.

%??ma salam, wadannan bakin da muke biki ake ne?%???

Na waiga na kalli Sauban dake ta shan yaji yana son mikewa, amman ya kasa sai juya kai yake yana wani zazzago halshe kamar maye. Zuciyata bata raya min cewar abun da na zuba musu a tea ne ya saka su wannan abun ba, domin Mama ta fada min cewar maganin maza ne, ba na maye ba wata kila dai lokacin na shiga Kitchen wasu aljannu suka shigo cikin gidan suka shafe su, musamnan ma Abiey da baya cikin hayyacinsa gaba daya. A dole na rika shi ina kokarin zaunarwa ya ki ya zauna sai cewa yake wai bana ganin falon

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login