Showing 111001 words to 114000 words out of 210919 words

Chapter 38 - CIWON SO

10 Oct 2024

4249

kallo daya zaka yi mata ka fahimci ranta a bace yake, daman kuma na lura da hakan tun a jiya.

%??mkay gani nan shigowa%???

Amsa mata yake amman idonshi akai yake kamar zata wulgar da kujerar data zauna haka ta jata baya ta bar dinning a matukar fusace, a take na karanci jindadi a fuskar Ummiter sai kallona take da mamaki.

%??mmmiter shiga kitchen ki shirya mana wani abun da zamu ci%???

%??mkay dan'uwana Yayana%???

Ya mike tsaye tare da jan kujerar a baya a hankali ta sauka dinning din ta shiga kitchen.

%??mauna%???

Yayi min nuna da kujerar da Hajiya Jamila ta tashi.

%??mallabai...%???

Ban karasa fadar abun da zan fada ba ya daga min hannu.

%??mi ce Bashir idan yayi miki nauyi ki kira da Mr Bashir%???

Sai da na ji faduwar gaba for no reason.

%??majiya Jamila zata iya fada, tace kar na sake kebewa da kai%???

Murmushi yayi ya dauki dankalin ya kai bakinshi.

%??mna ta karanta abubuwa akanki, har yanzu akwai kurciya da wauta irin ta yan auta a tare da ke, taya Jamila zata yi miki magana cewar karki sake kebewa da mijinta kuma ki fada min? Dazun ma zuciyarki bata raya miki da sanina na bar wayata akan kujera ba? Ba ki yi mamakin wayar babu password ba? I expect ki dauka ki duba wani abu kuma kin yi%???

Risinawa na yi kasa ina kuka.

%??mallahi ba bincike na yi maka ba video kawai na duba na abinci%???

Da hannu yayi alama da na tashi tsaye.

%??mina tauye kanki kuma ba ki iya tsayawa ki yi tunani Mai Kyau kamin aikata abu, ya kamata ki fito kai tsaye ki fada min ban iya girki ba, daman na saka ran haka yara irin da basa jin magana ba komai suka iya ba, sai kuka da shagwaba, i wonder how mijinki ya iya zama da ke?%???

Yanayin yadda ya karashe maganar ya nuna tambaya yake da neman sani, sai na share hawayena.

%??maman ai ya saba da halina tun a gida%???

%??mhi Abiey?%???

%??ma Deen%???

Yayi murmushi.

%??mhi ma kin taba masa kenan? Zauna ki tsakura min ya kuka kare da Abiey?%???

Na kalli hanyar stairs yan hanjin cikina na kadawa ba dan tsoron Hajiya Jamila ba sai dan gudun bacin rai, kallon stairs din yayi ya kalleni

%??mook Zahra daga Jamila har abun da yake karkashinta iko na ne mallakina na ne, saboda haka ki natsu kuma ki bi duk umarnin da zan baki wata kila hakan zai goge shafukan laifukan da kike da su a gurina%???

Zaunawa na yi idona na kanshi irin na marasa gaskiya.

%??maya ce na ni wani abu? Wani laifin aka ce na maka? Ko kuma na aikata cikin rashin sani ne?%???

Kallona yake yana zagaye fuskata da idonshi can ya sauke gurin bakina yana kallon lips dina.

%??mada min ya kuke kare da Abiey? Ina son sani abubuwa akanki, saboda ina son zuciyata kara natsuwa da ke%???

Na ware hannuna ina tabawa sai idonshi ya koma gurin tsiraran yatsun hannuna.

-Gudu muka rika yi ina ta kiranshi amman be juyo ba kuma ba tsaya min ba har sai da ya ji na fara kuka, na fadi a gurin ina ta kiran Babana da Mama sannan Abiey ya dawo ya kama hannuna yace

%??mi tashi mu gudu mana, bana tunanin a nigeria muke fa, duba wannan dajin babu kowa babu haske, kuma tafiyar da na yi be wuce daga nan zuwa can ba ina nemanki sai hango ki na yi a tare da matar nan amman duba gudun da muke amman har yanzu ba mu kai gurin mutane ban ga alamar titi ba%???

Kuka na fara yi domin na gaji sosai.

%??mi ba zan iya gudi ba na gaji da yawa%???

%??maka zaki daure waya ce ki kawo mu nan, tun da nake a rayuwata ban taba shiga hatsari irin wannan%???

%??mi kai ka kawo mu kai ka yi min dinki da baka dinka min wannan lace din ba da yanzu ina can gida ina bachina, amman kai ka dinka min ka kuma ka kawo nan%???

%??maifin ki ke kika ji maganar iyaye ki ai, da kin ji maganarsu da duk haka be faru ba%???

%??mo waya ce na bijire musu ba kai ba, kai ka dinka min kaya kuma ka dauko ni ka kawo gurin bikin aljana Allah ka dai ya sani gaskiya wata kila kai ma aljanin ne%???

%??mmman da na kawo ki ai na ce ki tashi mu tafi kika ki ko? Kuma da kin fada min cewar Mamanki ta hana ki zuwa ba zan yarda na kawo ki ba, gashi nan abun da kika ja mana ai%???

Na fisge hannuna.

%??mbiey mu ga kafarka%???

Tsaki yayi ya mike tsaye ya fara tafiya, sai na saka kuka ina ihu idan na yi ihun sai murta ta amsa amo, da sauri ya dawo ya fara kokarin rufe min baki.

%??mi yi shiru Zahra karki ja mana wata matsalar haba, kina jin yadda muryarki take amsawa kin san ba a duniyar mutane muke ba%???

%??man yarda da kai ba, mu ga kafanka%???

Ya daga wandonshi da sauri ya haska kafar da wayarshi, farar fata na gani irin ta mutane amman ban gansu ba har sai da na kai hannu na taba, ban ji gashi irin wanda na ji a gurin wacan yarinyar Aljanar mai kafafuwan doki ba, hakan kuma be kara gamsar da????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ni ba sai da na dankara mashi kwanta har sai da yayi kara.

%??miye haka?%???

%??mabbatarwa na yi, yanzu me zan fadawa Mama? Kuma na san Deen sai ya kusa kashe ni idan na koma gidan%???

Na fada cikin kuka ina tuna irin azabar da Deen yake ba ni idan ya ga na tsaya da wani balle kuma ace na bi namiji na shiga motarshi. Ya sake kama hannuna.

%??mi hakuri ta so mu tafi%???

Na mike tsaye muka cigaba da tafiya cikin tsoro yana rike da hannuna gam.

%??marki juya, ba a son tafiya ana juyawa%???

Da dukan alama shi ma tsoron be gama fita cikinshi ba, idan ba haka ba taya zai ce min wai kar na waige ba a son waige idan ana tafiya. Kyalkyalewa na yi da dariya sai yayi saurin sakin hannuna.

%??mahra ke ce?%???

Ina jin haka na san tsoro yake ji sai dariyar ta kara taho min.

%??man taba ganin namiji mai tsoro ba irinka, ashe ma kai matsora ci ne%???

%??mt's not funny Zahra baki da hankali ashe, now i understand why ake dukanki a gidanku taya zaki fara mana dariya muna cikin wannan halin%???

%??maka ka wuce ni fiuuuuuu kamar iska%???

Na nuna yadda yake gudun ina cigaba da dariya, sai gashi shi ma yana dariyar, tafiya muka cigaba da yi har muka gaji muka samu gindin wani ice muka zauna ni da shi, sai ya jinginar da wayar tsakiyar mu nan tsoron ya sake dawo min.

%??ma kira waya mana ka fadawa Babanka ko Ammy, ni tsoro nake ji%???

%??metwork din ya dauke ai, da tun kamin ki fada na kira%???

%??manzu ya zamu yi?%???

%??maya sani kin janyo mu kin kawo a nan, Allah yasa idan kika koma gida ayi miki shegen doka%???

%??mai ma Allah yasa idan ka koma Babanka yayi maka shegen duka%???

Ya kalleni.

%??ma ace Babana zai doke ni ko ya hukunta idan na yi masa laifi da zan fi kowa farinciki da jindadin haka%???

%??maboda?%???

%??maboda mahaifina ba kamar mahaifinki ba ne, ni nawa mahaifin babu ruwanshi da ni, idan na ci ko ban ci ba, ba damuwarshi ba ne idan wani abun zai same na fadi na mutu ma ba zai damu ba%???

%??ma masa laifi ne?%???

%??man masa laifin komai ba domin na tashi ban san wani abu soyayyar mahaifi ba, ko riga daya be taba siya min na saka ba, a gidan Ammy na bude ido ita ce uwata ita ce ubana, ita take hukunta ni idan na yi laifi kuma ita take cilasta min zuwa gidan mahaifina daga ita sai matarshi ta uku Anty Amarya ita ma tana so na sosai kuma tana nuna min kulawa tana neman duk wata hanya da zata shirya tsakanina da mahaifina%???

%??mada kuka yi?%???

%??ma mu yi fada ba Zahra, ko da na bude ido haka na samu kaina cikin tsanar mahaifina ban san dalili ba, amman abun nan yana min ciwo sosai, amman kin yi dace ba kamar ni ba Babanki yana son ki%???

%??ma fini sa'a domin kai ka ga mahaifinka, ni kuma ban san nawa uban ba, Mama ta fada min tun ina ciki ya rasu ban taba ganinshi ba sai a hoto, sai abokin shi na sani wanda shi yake auren Mama ta a yanzu%???

Kamin na karasa maganar hawaye regen regen sauko min yake, domin ni ma ina da wannan tabon na rashin sanin mahaifin ko sau daya ban taba jin muryarshi ba, balle na yi rayuwa da shi.

%??mllah ya mishi Rahma%???

%??mmeen%???

Na share hawayen sai ya rika kaina yana kokarin kwantar da ni kan kafadarshi na buge masa hannu.

%??mai wai miyasa kake taba ni be kamata ba fa, ni dai ba yar iska ba ce%???

%??mi kuma dan iska ne ga iskanci nan rubuce a goshina, daga taimako, ai gashi nan kin jefa mu cikin wannan halin%???

%??mi nima bana son taimakonka daga yau, ba ni ba kai daman ba san haka za a fada min a gida, kuma zan fada musu cewar sace ni ka yi?%???

%??ma aka yi na sace ki? Ai babu wanda ya gan ni gidanku kuma ban san hanyar gidanku ba%???

Ina ganin ya mike tsaye ni ma na tashi sai ya dauki wayarsa ya matsa daga kusa da ni, binsa na yi da saurina.

%??min ce ba ni ba ke%???

Ban sake ce masa komai ban kuma daina binsa ba, har muka samu wani fili muka zauna a guri ni dai kamin wani lokaci bachi yayi gaba da ni, ban farka sai da safe ina bude ido na zabura na tashi zaune ina waige waige can na hango shi zaune yana ta daga waya sama da alama network yake nema, da sauri na tashi na karasa inda yake zaune.

%??ma kira gida ne?%???

%??metwork din ne sai ya kawo ya dauke gurin nan ba network daman ke na ke jiran ki farka mu tafi%???

Na waiga ina kallon ko'ina na dajin, irin dajin nan ne mai kama da tsohuwar gona idan an cire amfanin gonar babu komai a ciki sai haki da ciyayi.

%??mbiey a ina ka kawo ni?%???

%??ma za'ayi na sani? Ki kabe kanki akwai kasa%???

Na kabe dogon gashina da ya gama hautsinewa saboda wahala dankwalin da mayafin ma ban san inda suke ba daga ni sai doguwar rigar lace din da aka dinka min jiya, kama hanya muka yi muna ta tafiya cikina sai kukan yunwa yake min ga gajiya, daker da tsudin goshi muka fara hango mutane, kamin mu karasa gurinsu na yi kuka har Abiey ya gaji da ba ni hakuri ya saka min ido.
Mutanen kauyen mutane masu karamci da son mutane sosai sai da suka fara ba mu abinci da ruwa, Abiey yayi fir shi ba zai ci ba, ni kan na zauna kamar a gidan mu na kwashi tuwona na ci na koshi ba wani kyama na sha ruwa sannan suka ba mu guri muka yi na yi sallah, bayan na gama na dawo kusa da shi na zauna.

%??mbiey ka je ka yi sallah?%???
%??ma yi sallah tun a inda muka kwana na yi taimama a gurin na yi sallah, yanzu kuma na kira Ammy na fada mata muna garin Bagar (Fake name)%???

%??ma aka yi ka san sunan garin?%???

%??mutanen garin suka fada min, kuma na yi browsing na gani%???

%??mo yanzu tafiya zamu yi?%???

%??ma a nan zamu jira su har su zo%???

%??mmman dan Allah idan mun koma gida ka je gidan mu kace musu sace ni ka yi ka ji?%???

Ya wara ido yana dariya.

%??ma saka kaina a bala'i kenan? Ya aka yi ma muka zo nan? Ko ina motata?%???

%??maya sani, ashe kenan wannan yarinyar da muka bi tafiyar da ta yi da ni har mun iso nan kenan? Kai kuma ya aka yi ka zo?%???

%??mhi ne abun tambayar ai%???

Na waige na kalli mutanen da suka ba mu masauki a gidansu, sannan na juyo na kalli Abiey na ce.

%??mdan sun tambaye ka kai mijina ne ka ce musu eh, ni ma idan sun tambaya zan ce musu kai mijina ne ni matarka ce%???

%??maboda me?%???

%??mo ai idan ba mu fadi haka ba, za a mana kallon yan iska ne ace miya kuka zo yi ba miji da mata ba%???

%??mi kin min kankanta ba zan iya aurenki ba, kuma ban shirya auren yanzu ba ma%???

%??mi ma ba da gaske na ke ba, saboda na kare mutuncina ne, kar ayi min kallon yar iska%???

Na fada ina zare masa ido yo ina ruwana da mukaminsa ko wani kudinsa ko girma na da yayi to me age it's just a number.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Da Ammy aka zo daukar mu, ta yi musu godiya sosai ta yi musu alheri sannan muka shiga motar da direbanta tare da wani dan'uwanta yake ja, muka kama hanyar gida. Babu kalar fadan da Ammy bata mana ba a motar musamman ma Abiey shi ta fi dorawa laifi, muna isa gidan ta ba ni bandaki na yi wanka ta dauko min wata doguwar riga da ta yi min yawa na saka. Sannan ta kawo min abinci na zauna a kasa ina ci ina kuma tana zaune a saman gadonta tana min wani sabon fadan.

%??manzu kin tashi hankalin Mamanki Allah kadai ya san halin da ta shiga, tace karki je biki amman kin kama kafa kin tafi konda yake ba lafinku ba ne laifin Aliyu ne%???

%??mto ai na fada masa laifinshi ne amman be yarda ba, ai da be kai ni gidan ba da ba haka be faru ba%???

%??mun tashi hankalinmu na kira wayarshi a kashe, yau da safe kamin mu tafi ma Mamanki ta aiko gidan nan gurin neman ki na fada mata cewar ba ku ma garin nan%???

%??mmmy dan Allah ki rufa min asiri karki ce ni na taho da kafafuwana, ki ce Abiey sato ni yayi%???

%??ma akan me zan lakawa ??ana sata? Ke kika aikata ai dole a miki hukunci%???

Duk yadda na so Ammy ta shirya karya ta yadda za a wanke ni a gurin Mama Ammy bata yarda ba, haka ta saka ni gaba muka tafi har gidan ita ta fara shiga, ina lafe kofar gidan sai ga Deen ya fito da saurinsa yana ganina ya dafa zuciyarsa ya zauna a dankali dake kofar gidan ya rufe ido ya dafe kai.

%??mahra kin daga min hankali%???

Na matsa baya, na san hukunci mai kauri ne ban daga masa hankalin ba ma ya hukunta ni balle kuma na daga masa hankali.

%??mna mutumen nan ya kaiki? Miya faru?%???

%??mabu abun da ya faru, hannuna kawai ya rike sau uku be amman babu abun da ya faru%???

Ya mike tsaye a fusace ni kuma na fada masa gaskiyar ne saboda ban iya karya ba, kuma kar yayi tunanin ko wani abun ya faru yace zai min hukunci mai tsauri.

%??muce mu shiga cikin gida%???

Da gudu na shiga cikin gidan, sai na samu gidan na mu cike da Uncles dina da Hajiya da kuma Yaya Maryam, juyawa na yi zan koma saboda mugun kallon da Mama take min sai Deen ya riko ni riko bana wasa ba ya saka kafarshi ya buge nawa kafafuwan na fadi kasa ba kwari sai ihu ya biyo baya, a take ya cire belt dinsa ya fara dukana da shi aka rasa wanda zai ce uffan ko ya ta so ceceni a hannunsa sai Ammy dake kokarin tara jikinta ta maida ni bayanta

%??maban bawan Allah wannan mugun dukan kamar wanda ta yi kisan kai, wannan ai sai ka ji mata ciwo%???

Deen kamar jiranta yake sai yayo kanta yana kokarin sauke haushin ??anta a kanta.

%??mna ruwanki lokacin da zata bi ??anki miyasa ba ki hana ba? Yarinya kamae Zahra ace ta iya bin namiji suje su kwana a wani guri?%???

Ammy ta kalleshi da kyau ta girgiza kai.

%??maga ganin idonka yaron nan baka da tarbiya, taya zaka kalli idona ka fada min wannan maganar? Ai ko ban san Zahra ba idan na ga zata yi abun da be kamata ba ba zan barta ba balle kuma ace da ??ana zata aikata haka?%???

Sai da Hajiya ta taso ta shiga tsakani sannan Deen ya shafa min lafiya, Ammy ta fice rai a bace, daga ranar ban sake zuwa ko'ina ba kullum ina gida gidan na daga ??aki sai daki idan na fito waje to fitsari zan yi ko na zagaya bandaki, Mari Deen ya saka min saboda kar na sake zuwa ko'ina ba sai dai idan zan yi fitsari ko bayan gidan Mama ta kan bude ni naje na yi idan na dawo sai na miki mata kafafuwana ta saka min.
Wata rana ina sanye da marin ina alwala kawata Hafsat ta shigo muka sha hira da ita da zata tafi bata sakon gaisuwar yan makarantar mu na Islamiya da kuma boko, har ina fadar na yi marmarin makaranta. Bayan ta tafi na tashi ina tsalle cikin marin na shiga daki na yi sallah, sai na kwanta a gurin na yi shiru ina ta tunanin abun da na jawa kaina da ina da yanci na je duk inda nake so amman ban da yanzu da aka saka min mari a cikin gidan ma ba ni da wani walwala, gashi babu mai cewa komai babu saka baki ya ba da hakuri yace a cire min. Ina tsaka da kukana Deen ya shigo da yar ledarshi kamar yadda ya saba min idan zai shigo ya kan shigo min da wani abun ci saboda ya san ni da kwadayi gashi kuma ya saka an saka min mari bana da gurin zuwa.

%??muka me kuma kike?%???

%??ma gaji da wannan marin Yaya Deen dan Allah ka cire min, Wallahi zan rika jin magana ka yi hakuri dan Allah%???

Fuskar damuwa yayi yana kallon fuskata dake zubar da hawaye.

%??mi ma bana jindadin ganinki cikin marin nan Zahra, amman rashin jin maganarki ne yake damuna, bana son yadda kike shigewa Maza, wani zafi zuciyata take min idan ana kallonki ma balle kuma ace alaka ta shiga tsakaninki da wani%???

%??ma zan sake ba, idan na sake ka fille min kai, dan Allah ka cire min wannan abun ya ishe ni%???

Yadda na marairaice fuska kadai ya isa ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login