Showing 78001 words to 81000 words out of 210919 words

Chapter 27 - CIWON SO

10 Oct 2024

4199

rasa inda zan ji sanyi, na koma kamar wanda bata da kowa a duniyar nan.

%??mllah kadai ya san wane hali yake ciki, ko sun saka masa sunan ko kuma wani za su saka%???

A zatona a cikin raina na yi maganar ashe a fili na yi, sai jin na yi Mama ta amsa min.

%??munan da suka ga dama mana shi za su saka masa, ki cire ranki a tunanin yaron nan dan Allah Zahra ni kaina ina cikin damuwa kara daga min hankali kike%???

%??mama yanzu idan aka ce wata uwa ta dauke miki ni ko Yaya Maryam ya zaki ji?%???

Ta dago daga gyara wutar da take ta kalleni sai ta sauke ajiyar zuciya.

%??mutuwa kadai ke iya raba ??a da uwa, kuma abun da kika aikata kamar mutuwa yake, idan baki daina tunani ba za ki iya jawa kanki wata matsala%???

%??mabu abun da nake so a yanzu Mama sai mutuwa, domin ita ladai ce mafita a gare ni, idan na mutu zan manta da komai ciki har da kuskuren da na aikata%???

Tasowa ta yi ta dawo kusa da ni ta zauna.

%??min ga duk rayuwar nan da kika ganin kina cikin tsanani? Wani na can yafi ki shiga matsala, da za a baki irin kaddararki da sai ji sanyi, ke ma na ki zai zama tarihi kamar ba ayi ba%???

%??maka dai kika ganin kamar zai wuce Mama amman ba zai taba wuce ba, na rasa Deen kenan har a bada kuma ga ??ana%???

Kama kaina ta yi ta kwantar saman kafadarta.

%??mai wuce Zahra komai zai zama labari%???

%??mama%???

Na kira sunanta a hankali sai ta amsa min.

%??ma'am%???

%??mna son zan je na yi magana da Dr Hamid%???

%??maganar me? Idan zai yiyu na maida masa da kudinsa na karbo babyna%???

Dago ni ta yi daga kafadarta ta kalleni.

%??mna zaki samu kudi mai yawa haka?%???

Na yi shiru sai kuma na fada mata abun da nake ganin shi ne mafita.

%??mata kila Abiey zai taimaka min ko?%???

%??mhmmm yaro man kaza, yar dawowar da yayarsa ta yi tana nuna miki kulawa ta karya har kin fara yarda da ita? Kin manta duk abun sa suka miki suka mana?%???

%??mama ni yanzu mafita nake nema%???

%??muma kina da tabbacin Abiey zai sama miki ita? Waya sani ma ko yayi aure wata kila ba baya kasar, ko da ace yana nan ke yanzu har zaki iya tunkararsa da wata magana ta neman taimako? Bayan ya gama watsa miki kasa a ido? Sai ya dauki kudi mai yawa haka ya biya miki bukatarki saboda farincikin da ya kasa sama miki shi a can baya? Ki kaddarar ma ya baki kudin a ganinki ita matar zata yarda ta baki ??anki? Ta cewa mijinta da yan'uwanta me? Ai ba zata kyale ki ba, kuma kin ga bamu san Wacece ita ba, macen da zata bada miliyan bakwai da wani abu a take kuma ta saka miki diyar miliyan ashirin idan kin karya alkawari ai kin san ba karamar mace ba ce, shi kan shi mijinta babban mutun ne shiyasa har take son haihu da shi, sannan idan maganar nan ta fita har ta kaiku kotu to ke da ita duk sai an hukuntaku%???

%??moh Mama zan yi magana da shi ya taimaka min na sake ganin yaro ko da sau daya ne%???

Ashe na yi sara akan gaba domin kuwa ina rufe baki, kiran Dr Hamid ya shigo wayar Mama da na saka line ne, jiki na rawa na dauka.

%??mello%???

%??mahra ya kike%???

%??mlhamdulillah%???

%??ma kamata na kira na tambayi lafiyarki ko na zo, sai dai na daga miki kafa ne saboda ki samu relief kar ganina ya sa ki rika tunani, ya karfin jikin na ki%???

%??ma gode Allah%???

%??maa Shaa Allah akwai abun da kike bukata ne?%???

%??mh ina son magana da kai%???

%??mkay ina saurarenki%???

%??ma a waya ba, a fili maganar mai muhimmanci ce%???

%??mllah yasa ba akan yaron nan ba?%???

%??ma akan lafiyata ne, akwai yan matsalolin da nake ji ina son na ganka face to face%???

%??ma zai yiyu na zo gidanku a yanzu ba, amman ke zaki iya yin dabara ki same ni a asibiti sai mu yi magana%???

%??ma yaushe zan same ka?%???

%??min ga ai ga waya sai ki kira ni kamin ki zo%???

%??man iya zuwa yanzu?%???

Yayi shiru kamar ba zai amsa ni ba har sai da na dauka kiran ya yanke ne.

%??mello%???

%??me da wa zaki zo?%???

%??mi kadai%???

%??mi same ni a Favor Hospital, asibitin da kika haihu, idan kin zo sai ki kira ni%???

%??moh%???

Na amsa da sauri sannan na share hawayena na sauke wayar na mike tsaye da sauri.

%??mama zan je na yi magama da shi zan roke shi ya bar ni na ga ??ana%???

%??mahra wa kika taba ganin tana jego ta fita? Jegon ma haihuwar fari?%???

%??maman zan fita da sunan zuwa asibiti ne, dan Allah karki hana ni ina son na ga little Deen ne, wata kila shi na dama ta karshe da na ke da ita ta ganinsa%???

Hawayen da suka sauko min kadai sun isa su saka Mama ta tausayawa min balle kuma har na hada da magiya.

%??mo bari na tashi mu tafi tare%???

%??ma idan ya gan ni da wani ba zai yarda ba, ki bar ni na tafi ni kadai%???

Daga bakina da nake magana da shi har jikina rawa yake, kana ganina kasan ina cikin yunwar son ganin ??ana.

%??moh Allah ya tsare%???

%??mmeen%???

Na shiga daki da sauri na dauki hijabi na saka na fito rike da yan canji a hannu na hawan napep na nufi kofar fita ina kokarin ficewa ba tare da na ce da Mama na tafi ba, sai ta yi saurin rikoni.

%??mahra kina cikin hayyacinki kuwa? Haka zaki fita kafarki babu talkami? Kuma da wace waya zaki kira shi? %???

Sai a lokacin na kalli kafata ashe ban saka talkami ba, kuma ban dauki wayar kiransa. Mama da kanta ta dauko min talkamin sannan ta mika min wayar, na saka talkamin na karbi wayar na fice ina jin kamar na runtse ido ya bude na gan ni a aibitin gaban Dr Hamid.



ABIEY POV.

%??mai Martaba zai ga rashin kyautawarka fa, ya kamata ka je ka yi masa godiya%???

Anty ta fada sai ya dago daga barin kallon agogon hannunsa na miliyan hudu ya kalleta.

%??modiya kuma?%???

%??mes ko da ace ya saba yi maka ya kamata ka gode masa balle kuma yayi maka abun da be taba ba, kuma ya tsaya tsayin daka har sai da aka baka Yasmin%???

Ya busar da iskar bakinsa.

%??marinyar ina ganinta kamar Allah ashe tantiriya ce, tun lokacin da abun nan ya faru ta ki yarda mu yi magana da ita face to face, first day na je gidansu ta ki fitowa, na sake zuwa aka ce tana Islamiya na tafi har islamiyarsu amman yarinyar nan bata fito ba%???

Anty ta yi murmushi.

%??masmin fa sonka take, shiyasa ta amsa a lokacin da aka tambaye ta%???

Kamar wanda aka tunawa da wani abu sai ya mike tsaye da sauri.

%??mari na yi tafi gidan Momy%???

%??murin me?%???

%??m need to talk to her%???

%??moh Allah yasa ta baka hadin kai, idan ba haka ba kam zata jefaka a matsala, ka san dai ba zaka fara zuwa ka fadawa Mai Maetaba cewar baka sonta ba, kuma idan ba daga gareta aka ji wata matsalar ba Mai Martaba ba zai taba magana biyu ba%???

Ya amsa mata kai, sannan ya fice sai kamshin tsadadden turare yake zubawa, taku yake irin na yayan manyan sarakai taku mai cike da kasaita da isa irin ta masu arziki da yake magana da kansa a jikinsu da kuma sarauta da ke cikin jininsu, one step yayi saura ya sauka daga entrance din Anty sai ya ji wata familiar voice ta kira sunansa.

%??mbiey....%???

Ya daga kai ya kalleta doguwar rigar abaya ce a jikinta sai wata yar karamar jaka makalle a hammantanta.

%??mi...%???

Kamar wanda be ji abun da ta fada ba, ko kuma be san da yaren da take magana ba haka yayi mata ya cigaba da takunsa har ya isa gurin motarsa a daidai lokacin ne ita ma ta karaso.

%??mi%???

Ya mata banza kamin ya kare mata kallon tun daga saman kanta da rabi ke waje saboda ya sha gyara har zuwa kafafuwanta, if he can remember ita ce yarinyar da ya gani a fadar Mai Martaba kuma ita ce ya gani a cikin jirgin lokacin da zai je Abuja, ba tare da ya ce da ita komai ba ya bude motar ya shiga yayi reverse ya fice daga gidan.

%??mo i look ugly?%???

Ta tambayi kanta tana karewa kanta kallo. A waje ya faka motarsa saboda gudun kar ya shigo da ita ciki Yasmin ta gani ko ta ji karar tsayawar motar ta gudu ta boya, slowly yake tafiya har ya iso kofar falon yayi knocked and he got lucky Yasmin ta bude masa da kanta. Wani irin bugawa zuciyarta ta yi da mugun karfi shi kuma ya tsare da ido fuska ba yabo ba fallasa.

%??man we talk now?%???

Ta saki kofar ta dawo ta zauna rike da littafinta na islamiya da take home work, ya zauna a kujerar dake facing dinta.

%??mirst of All Yasmin miyasa kika min haka?%???

Ta kasa dagowa ta kalleshi gabanta sai faduwa yake kamar zai cire.

%??mhy? And kika maida ni kamar wani dan'iska kullum idan na zo sai ki boye%???

Hawaye ne ya fara mata zuba.

%??malk to me ba kuka na zo ki min ba%???

%??man san miyasa na aikata hakan ba%???

%??ms how baki san miyasa kika aikata haka ba? Hankalinki ya gushe ne?%???

Ta girgiza masa kai.

%??mo ta ya? Zai da muka yi magana da ke ta fahimta tun kamin Mai Martaba ya aiko, amman kika lalata komai%???

Wannan karon da fada yake mata magana saboda ta bata masa rai sosai.

%??mine abun da ya faru ya faru, yanzu zaki iya gyara ki fadawa iyayenki cewar ke kin janye ba ni kike so ba kinji?%???

Ta dago ta kalleshi tana sauke wani irin wahalallen numfashi.

%??min ji?%???

Ta amsa masa kai hawaye na sauko mata sosai.

%??mood girl, daman ni na san indai ba sherin shedan da zugar zuciyata as pretty as you are me zaki yi da ugly man like me, yadda kika da natsuwa ai you deserve someone better than me, ni kuma sai na je na ji da Zahra ta%???

Ya karasa yana murmushi yana kallon fuskarta babu abun da take sai hawaye kamar ruwa, kamar ya tambaye wani abu sai kuma zuciyarsa ta hana shi.

%??mow zaki iya min alkawarin zaki fada ma iyayen ki haka?%???

Ta daga masa kai.

%??mood Thank you, ina Momy?%???

Bata iya amsa masa sai girgiza masa kai ta yi alamar Momy bata nan.

%??mkay kar ma ki fada mata na zo%???

Ta daga masa kai sai da ya sake kallonta sannan ya nufi kofar fita sai ta juya ta bi bayansa da kallona zuciyarta na mata mugun zafi. A compound din gidan ya ciro wayarsa ya kira Dr Zainab sai dai ba ta yi piciking ba har sai da ya sake kira.

%??mello aiki fa nake yi?%???

%??m need to see you kina ina?%???

%??msibiti ya aka yi%???

%??mkay%???

Ya sauke wayar ya danna key hannunsa ya bude motar sannan ya shiga yayi mata key heading to Favor Hospital gurin Yayarsa.
10/10/22, 14:03 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*


Ban san gurin da zan same shi a aibitin ba, hakan ya saka lokacin da na shigo na kira shi a waya sai yace min na samu guri na zauna a daya daga cikin kujerun da suke ward din female surgical ward na jira shi, ba musu na zauna, jiki babu karfi ina ta kallon mutane, wasu da suke zaune kusa da ni suna ta hira kamar ba su da damuwa a tare da su masu tafiya ma kallonsu nake, ni kuwa tawa zuciyar kunshe da bakinciki da tunani kala kala, na zauna a gurin for moren 3 hours ina jiransa, na sake kiransa sai yace min na jira shi aiki yake, da na gaji da zama a ciki sai na fito waje ina zagayawa rumgume da hannayena, a wajen ma na yi awa daya ina jiransa be kira ni be kuma fito ba, hakan yasa na kira kiransa sai ya sake ce min aiki yake na jira shi. Na kusan awa biyar a aibitin ina jiransa be fito ba kuma be kira ni ba, wannan karon da na gwada kiran wayarsa sai na same ta a kashe, a take idona ya cika da kwalla, na gane idan kana nema a gurin wani kai ne abun wulakantawa, a yau saboda ni nake nema yaki ya bani lokacinsa wata kila saboda ya san dalilina na zuwa gurinsa, domin ba za a ce ya rasa lokacin kula da ko da 30min ne ba. Komawa na yi ciki ina tambayar mutanen ciki na fadi sunansa da kuma asibitin da yake aiki kamin wannan har na nuna musu numberta, sai wata yar albarka mai far'a a cikin mutanen tace bari ta duba min shi.

%??miyo ni mu je....%???

Na bita muna ta tafiya har muka isa wani bangaren na dabam, sai ta saka na tsaya daga waje ta shiga ciki ta masa magana, kusan a tare suka fito yana ganina ya hade fuska kamar ba shi ba domin ban taba ganinsa a cikin wannan yanayin ba.

%??me ki jira a inda na ce zan fito%???

%??moh%???

Na amsa na juya na fice na dawo inda na tsaya dazun a nan ma sai da na gaji na fito harabar asibitin ina dan zagaya idona na zubar da hawaye sannan na hango shi ya fito zan tako na iso gareshi sai yayi min alama da na jira shi a nan, haka na ja na tsaya har ya karaso yana kallona.

%??mna wuni ya aiki?%???

%??mafiya kalau, me kike so?%???

Sai na samu kaina da nauyin baki na kasa furta komai, wata kila har da fuskarsa da na gani a hade.

%??mahra me kike son zama ne? Kin san da cewa zaki saka kanki a cikin matsala ne kawai idan kina kokarin tuntubata? Tun muna yin abu a sirrance har wani ya ji?%???

Na sauke kai kasa hawaye na zuba.

%??me kike so?%???

Na kasa magana, ya sake tambaya na kasa magana sai hawaye nake yanayin yadda ya zo min na san abun da zan tambaya ba zai samu a gurinsa ba. Tsaki yayi ya juya zai koma sai na kira sunansa.

%??mr Hamid%???

Be juyo ba ya cigaba da tafiya sai na yi saurin binsa ina.

%??magana kawai nake son yi da kai%???

%??mato na gane kina da matsala Zahra, karki saka kanki a matsala kuma ki saka ni ba zaki iya daukar wannan%???

Ya fada a tsawa yana nuna da yatsa.

%??meyyyyyy kaiiiiiii%???

From nowhere muka ji muryar da ba zan taba iya mantawa tana dira?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? a kunnuwanmu kamar saukar aradu, wanda hakan ya saka mutane da yawa kallon inda muryar take fitowa ciki kuwa har da ni da Dr Hamid, na tabbatar be ji abun da muke fada ba, sai dai ya fahimci akwai rashin jituwa ne saboda nuna da yatsa da Dr Hamid yayi da kuma hawayen da suke min zuba.

%??me careful, you have no idea who this woman is%???

Ya fada a lokacin da ya karaso kusa da mu, Dr Hamid ya kalleni

%??mho's this%???

Ni kaina na san ba tambayar waye yake ba, tambayar sanin matsayinsa yake a gurin.

%??man san shi ba%???

Na amsa ina amsa wani irin kallona na tsana.

%??malam Lafiya?%???

%??maka san lafiya idan ka sake nuna mata yatsa%???

Dr Hamid ya tambaya sai Abiey ya amsa masa.

%??mlease tell me shi ne dalilin kukanki%???

Ya tambaya yana kallona, wannan karon zubar hawayen da nake ba na komai ba ne sai na bakinciki ganin Abiey. Dr Hamid be ce komai ba ya juya ya bar mu tsaye a gurin.

%??mhat now Abiey.... Sai me?%???

Na tambaya ina masa kallon da shi kansa ya san ba shi da na biyu a mutanen da na tsana a duniyar nan.

%??mou called my name Hiayatee.. You say Abiey...%???

The name part %?liiayatee%??? ya fi komai kona min rai fiye da ganin fuskarsa a yau, haka yake kiran a wacan gurbatacccen lokacin da muke tare, domin a gurina gurbatacaccen lokaci ne wanda na bata shi a banza a wofi.

%??me kike nema a gurin mutumen nan Hiayatee? What do you want?%???

Wani kallon nake masa zuciyarta na tafarfasa gabana na duka uku uku.

%??ma san abun da na ke so? Na daina ganin wannan mummunar fuskar taka, kuma na daina jin sunanka ko wani mai irin sunanka har karshen rayuwata%???

Share hawayena na yi na juya taku daya biyu ban yi na uku ba ya sha gabana yana min wani kallo na tausayin munafurci.

%??mow are you now? Do you need someone to talk to? I know how you felt%???

%??mo you don't... Karya kake yi baka san yadda nake ji ba, baka taba rasa kowa ba balle ka san yadda nake ji, kuma ka ci min fuska a lokacin da naje neman taimakonka and how you're standing in front of me kana tambayar how i feel? Ko kake na fada maka irin zafin da nake ji a cikin zuciyata na rasa masoyi da na yi so that ka yi celebration ranka yayi sanyi?%???

Guntun murmushi na ga yayi ya sauke kansa kasa ya busar da iskar bakinsa ya girgiza kai at the same time. Na wuce shi na yi gabana.

%??morry about your lost...%???

Na juyo.

%??mijina ba ya bukatar addu'arka%???

%??mot for him, for your baby i just want to let you know that idan kina bukatar wani abu ko wani taimako I'm here for you%???

%??mllah ya raba ni da neman taimako gurin wulakantacen mutun irinka, na yi na daya kuma ba za sake ba har abada%???

Na juya na cigaba da tafiya zuciyata na mini wani irin zafi marar misaltuwa, haka na bi hanya ina tafiya ina hawaye daga asibitin zuwa gidanmu akwai nisa sosai amman a kafa na taka har gida saboda bakincikin da ya zame min biyu a yau, bakincikin rashin saurare da Dr Hamid yayi da kuma ganin Abiey da na yi a yau wanda shi ya fi ko wane bata min rai. Kamar wanda talauci yayi ma mugun kamu haka na shigo gida domin na rame sosai ga

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login