Showing 39001 words to 42000 words out of 210919 words

Chapter 14 - CIWON SO

10 Oct 2024

4193

sai na kalleshi tun daga sama har kasa acan na dauka yaudara ce kawai yanzu kuma na fahimci akwai tsanata a tare da shi, daman ai zama a samu domin matsayina da nashi ba daya ba Deen ma ya sha fada min haka.

%??maman na zo nan ne saboda Mijina%???

Na fada ina sauke kaina kasa hawaye suka hanani ganin komai. Yasmin ta dafa ni.

%??miya faru?%???

Dafa ni da ta yi sai na samu gwarin guiwar karanto mata abun da ke tafe da ni kamar daman can a gurinta na kawo kukana.

%??mana asibiti, hantar ce ta samu matsala likitoci sun ce sai mun kawo miliyan bakwai sannan za a masa magani, na buga duk inda ya kamata na buga, yan'uwansa sun yi iya kokarinsu, iyayensa ma amman gaba daya abun da muka hada be wuce miliyan uku da wani abu ba, taimako muke nema saboda likitoci sun ce idan ya wuce sati samu iya rasa shi%???

%??mubhanallahi%???

Yasmin ta fada, sai dai abun da Abiey ya juyo ya fuskance ni ya furta ya kusan saka ni suma a tsaye.

%??mho are you?%???

Ba ni kadai ba, ko Yasmin na lura ba kamin kaduwa ta yi da fucinsa ba.

%??mahra ce fa%???

Yasmin ta fada.

%??mahra who? She should introduce himself%???

Na daga kai na kalleshi da wani irin duba na kaskanci.

%??mahra... Aminu... Umar.... Mrs Zaharadeen...%???

%??mai aka ce miki kudin da muka tara na taimako ne? What make you think that we can help you?%???

%??mes you can't... Soyayya da kokarin ceto rayuwar mijina ya saka na manta wani irin mutum ne kai, kana da gaskiya ko kowa ya kare min a duniyar nan be kamata na zo neman taimako a gurinka ba, am such a fool, da wawanci ka yi amfani ka cutar da ni, yanzu kuma wawanci ya sake kawo ni gurinka%???

Na karasa ina murmushin takaici da bakinciki sannan na juya sai kuma na juyo.

%??mutarwa da min ban yafe maka ba, kuma ba zan taba yafe maka ba, yadda ka so ka kunyata ni ka saka ni a bakinciki Allah ya kungiyata ya hana ka farinciki Aliyu, azzalumi macuci mayaudari%???

A fusace na fice daga falon ina tafiya kamar zan fadi, zuciyata kuma na ce min gani nan fadowa kasa saboda bakinciki, ina jin Almu yana min magana ban saurare shi ba na fice da sauri hanya na hade min, ban taba bakinciki aikata wani abu ba kamar yadda na yi bakinciki tako kafata a cikin gidansu Abiey a yau.


ABIEY POV.

%?~iaya zan taimaki mutunmen da ya nisanta ni da ke? Taya zan taimaki mutumen da ya saka kika kallo a matsayi macuci, ta zan iya taimaka wanda ya saka kika manta da soyayyata a zuciyarki?%???

Ya fada a zuci kamin ya furta.

%??m can't%???

Ya juya ya isa dinning ya dora hannayensa kan kujerar dinning din ya kifa kansa, sai kuma ya dago kai ya daga kujerar ya buga a dinning, a take dinner din da yake na glass ya watse tare da abincin da yake kai. Da gudu Yasmin ta haye upstairs.

%??mhis is the first time da Zahra ta zo nemam taimako a gurina na kasa taimaka mata, ta zo nan ne saboda tana jin tana da gata a gurin, but she end up called me macuci azzulumi, all because of Deen, ba zan iya taimaka mutumen da ya raba ni da rayuwata ba%???

Ya furta kamar wani mahaukaci ya nufi kitchen da gudu ya dauki wayarsa ya shiga kiran Sauban, ringing biyu uku Sauban yayi picking.

%??mello%???

%??mauban ka zo gida gurin Ammy yanzu ina son ganinka akwai matsala%???

Yana fadar hakan be tsaya jiran abun da Sauban din zai ce ba ya kashe wayar ya jigina da kitchen kamin ya isa fito kamar marar lafiya ya nufi sofa ya zauna ya dafe kansa. After like 20min direban Ammy ya faka motarta kusa da entrance din shiga falon sannan ya fita ya zagaya ya bude mata ta fito, ta nufi kofar shiga falonta rike da jakarta.

%??mubhanallahi %???

Shine abun da ta fara furtawa a lokacin da ta shigo falon ta yi arba da dinning dinta da aka fasa, ga kuma Abiey dafe kai. Abiey ya dago ya kalleta idonsa cike da hawaye.

%??mmmy a yau na ga Zahra a cikin damuwar da na kasa yi mata magani, na ga Zahra tana zubar da hawayen da na gagara tsayar mata da su, a yau Zahra ta roki alfarma sa na kasa yi mata...%???

Ammy ta karaso cikin falon tana kallonsa thinking ko dai ??anta ya fara ganin ghost...
10/1/22, 22:03 - Buhainat: *B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


1??_/Q3??_/Q

%??mannan abun ya zama hauka, tun kana yin abu da hankali har ya kai yanzu ka fara fita hayyacinka, wane irin so ne wannan? Ji yadda kake kokarin maida kanka mahaukaci saboda kawai wata can da bata san kana yi ba%???

Ammy ta rufe da fada domin a ganinta abun ya wuce gona da iri, amaimakon yayi magana sai ya soke kansa kasa ya rumtse ido. Fadan da Ammy ta yi ya saka Yasmin saukowa jikinta a sanyaye domin ta tsorata sosai da yanayin Abiey. Ammy ta nuna shi da yatsa.

%??mnd this should be the last time da zaka kara ambatar sunan Zahra ko wani abun da ya shafe ta a gidan nan? Enough is enough na gaji, ban san abun da yake damunka ba%???

Sai ya dago ya kalleta cikin wani irin yanayi mai wahalar fassarawa.

%??miwon so ne Ammy, kaddarata ce wannan%???

Ya mike tsaye wanda hakan yayi daidai da faka motar Sauban a harabar gidan, sai kawai ya nufi hanyar fita daga falon Ammy ta bishi da kallo har ya bude kofar ya fita, sannan ta maida dubanta gurin Yasmin.

%??mina nan yayi wannan haukar? I think sai mun tashi tsaye Abiey ya fara tabuwa, wai yanzu yake fada min yau ya ga hawaye a idon Zahra bla bla.. %???

%??ma gaske Ammy Zahra ta zo nan%???

Ammy ta kalleta da sauri.

%??ma gaske? Kim ganta da idonki? Me ta zo yi? Ita da wa ta zo?%???

Yasmin ya shimfadawa Ammy abun da ya faru, ba karamin mamaki da tausayin Zahra ne ya kamata ba.

%??mubhanallahi%???

Ta furta sannan ta mike tsaye da sauri ta nufi kofar falon ta bude ta fita, sai ta samu Abiey tsaye a balcony din tare da Sauban.

%??mliyu da gaske Zahra ta zo nan ashe%???

%??mi ma yanzu yake fada min abun da ya faru, and i could believe what he did to her%???

Sauban ya amsa mata shi kanshi mamakin abun da Abiey yayi yake. Abiey ya kalleshi yana murmushin takaici.

%??mhat do you expect? Kana ganin zan iya taimakon mutumen daya raba ni da rayuwata? Mutunen da ya kashe ni da raina?%???

%??ma akansa zaka yi saboda Zahra zaka yi?%???

%??meah idan har zan yi saboda ita to ita kadai zan yi ma, ko zan iya taimako kowa a duniyar nan ban da wannan mashayin Sauban i can't%???

Ammy ta sake kallonsa da mamaki.

%??mannan ba halinka ba ne%???

%??muniya ce take koyawa mutum wani abu da ba halinsa ba, Ammy don't you think amana ce take bibiyarsa? Yaushe zuciyarki ta manta abun da ya faru? Duk wani hali da nake ciki da damuwa saboda shi ne, abun bakinciki har yanzu Zahra kallona take a matsayin macuci saboda ya bata komai%???

Ammy ta yi kasa da kanta tana tuna lokacin da abubuwa suka rinchabe, lamarin da be yi ma kowa dadi ba. Sauban ya dafa shi.

%??meah kana da gaskiya Abiey, amman ina son ka sani Zahra ba ita ce autar mata ba%???

%??m gurin Zahra ce autar mata, and i called a nan ne saboda na san Zahra zata iya zuwa neman taimako a gurinka, ko makiyina bana son ya taimakawa Deen, balle wani na kusa da ni har ke Ammy%???

Ya juyo yana kallon Ammy.

%??maman can ko zan yi saboda Zahra zan yi, but since ka ce kar ayi i won't hurt you%???

Ammy ta fada sannan ta sauke ajiyar zuciya ta juya ta koma cikin falon. Sauban ma ajiyar zuciya ya sauke ya saka hannayensa aljihu.

%??mllah yasa kar ka zo kana nadama%???

Zaunawa Abiey yayi a daya daga cikin kujerun da suke gurin.

%??ma rasa abun da zan yi, so yana da zafi Sauban, Ciwon so yafi ko wane irin ciwo cutarwa da azabatar da mai shi, you got lucky you marry your first love babu wani tashin hankali%???

Ya furta yana kawarda fuskarsa hawaye na cika idonsa, sai ya saka babban yatsansa ya goge, babu abun da idonsa suke masa gizo sai hawayen da ya gani a fuskar Zahra, da kuma cikin dake jikinta.

%??mna fatar abun nan ba zai cutar da abun da yake cikinta ba%???

%??ms she pregnant?%???

Ya dago yana kallon Sauban

%??meah tana da ciki%???

Sai kuma ya cige baki ya kawarda fuskarsa cike da damuwa.

%??mou can go%???

Abiey na rufe baki Yasmin ta bude kofar falon ta fito da shirinta kamar dazun hand bag dinta na makale a jikinta, Sauban ya kalleta sai ta gaishe shi ya amsa, sannan ta karasa sauka entrance din ta nufi gurin da dayan direban Ammy yake zama wato BQ, Abiey ya mike tsaye da zimmar shiga ciki falon sai kuma ya juyo ya kalli Sauban yana hade yawu da karfi.

%??ma bincika ko nawa ne a biya mata, amman ka yi ta hanyar da ba zata gane mu muka biya ba%???

%??mmman miyasa ba zaka yi abun a bude ba, ko ba komai hakan zai kara kusanci a tsakaninku kuma zata ga cewar ta nemo taimako ka taimaka mata zata jidadi wata kila ma ya shirya tsakaninku%???

%??mndai taimakon Deen ne zai shirya tsakani da Zahra ko ya saka ta daina ganina da laifi, bana so har a bada!%???

Yana gama fadar hakan ya juya ya taka ya karasa gurin kofar ya murda ta bude ya shiga, Sauban dai binshi yayi da kallo har ya shige sannan ya nufi motarsa.
Yana shigowa falon kai tsaye dakinsa ya nufa, a hankali ya murda kofar ya bude ya shiga ya kwanta saman gadonsa ruf da ciki ya rumtse ido, ya bar kofar dakin a bude. Ammy dake dakinta ta fito da saurinta ta shigo dakin danta, tsaye ta yi jikin kofa tana kallonsa kamin ta karaso ta zauna saman gadon sai dai hakan be saka ya dago ba.

%??mliyu...%???

Ammy ta kira shi.

%??momai na rayuwar duniya dan hakuri ne, rabuwa da abun da kake so tabbas be shi da dadi%???

Sai kuma ta yi shiru, hakan ya saka shi dagowa ya bude idonsa da suka kade ya kalleta.

%??m lokacin da mahaifinsu Zainab ya rasu, na shiga damuwa da dimauta sosai a lokacin mutane suna ganin kamar ba zan damu ba, saboda ya tafi ya bar ni da rana biyu maza da mace daya kuma ya bar mana duniyar da har jikokina za su gaje ta, dan haka mutuwarsa ba komai ba ce wasu na gani kamar murna ya kamata na yi, but deep down inside my heart ina jin kewar mijina, domin miji wani jagora ne na rayuwar mace, musamman wanda yake kyautatawa iyalinsa, kuma yake da kyakkyawar mu'alama da su, na shiga damuwa sosai ba dan na rasa komai ba domin babu abun da ya canja na daga ci ko sha na mu, kamin Allah ya kawo mahaifinka ya aureni, hakuri ya kamata ka yi ka cire Zahra a ranka ba ina nufin ka cireta kwata kwata ba, no ka bawa wasu matan damar gwada sa'arsu, lokuta da dama abun da muke gani alheri a garemu sai ya zama ba alheri ba, wanda kuma muke ganin ba alheri ba ne sai ya zama alheri, abubuwa da dama da muke so ko muke ki zasu}? iya zama alheri ko akasin a gari ka%???

Tashi yayi zaune.

%??mmmy da ace Zahra mutuwa ta yi, zan fi samun kwanciyar hankali sama da ace tana raye, and the most painful part is Zahra ta tsane ni, Deen ya riga ya bata komai%???

%??ma dauka haka Allah ya kaddara tun farko, kuma kar hakan yayi tasiri a zuciyarka, shi wanda aka zalunta kullum a sama yake ko da kuwa mutane suna ganinsa a kasa ne, ina son ka cire komai a ranka ka taimaka masa saboda Allah, na san da ace Zahra tana da inda zata kai hawayenta a share mata su da bata zo nan ba, ta zo nan ne saboda tana jin tana da gata a nan%???

Ya saka yatsunsa na dama cikin na hagu.

%??ma riga na fadawa Sauban ayi mata duk abun da ya kamata, you know ba zan iya barin hawayenta su yi ta zuba ba%???

Ammy ta yi murmushi.

%??mllah ya maka albarka ya baka mata ta gari kuma ya yaye maka wannan damuwar Allah ya maka albarka%???

%??mmeen%???

Ya amsa yana tuna lokacin da Zahra ta shigo rayuwarsa yana jin kamar dukanin damuwarsa ta yaye ashe mafarin budewar wata damuwar ne.



ZAHRA POV.

Kaje neman abu ace maka babu yana da ciwo sosai, sai dai abun da Abiey yayi min a yau ya fi ko komai ciwo, na san yana da halin taimaka amman yaki ya taimaka min, bayan rashin taimakon ma sai ya biyo har da wulakanci a ciki. Ko da yake ba laifinsa ba ne laifi na mi zai saka na je neman taimako a gurin? Bayan duk abun da yayi min? Wani sabon kuka na ji ya zo min, ga zafin wulakanta ni da yayi ga kuma rashin samun taimako da ban yi ba. Na yi tafiya mai nisa kamin na iso inda babban titi yake gurin da motoci suke hada hada, domin titi area su Abiey irin titi nan ne na manya masu kudi da ba kasafai kake ganin Napep ba ma. Ga ciki ga bacin rai ga damuwa ga kuka haka na iso titi na tsaya ina tunanin yadda zan koma na fadawa Hajiya cewar ban samu abun da nake so, ga kuma wulakancin da ya biyo baya. Ina tsaye a gurin wani tsoho rike da sandarsa ya zo ya tsaya kusa da ni, sai dai shi da alama tsallaka babban titi zan yi ba kamar ni da zan hau abun hawa ba, da dukan alamu tsoro yake ji domin sai yayi kamar zai tsallaka sai kuma ya dawo. Ganin hakan ya saka na share hawayena na kara matsa kusa da shi.

%??maba tsallakawa zaka yi?%???

%??mh so nake na tsallaka na tafi gida%???

Ya amsa min cikin maganarsa ta tsofi marasa hakora, hannu na mika na kama hannunsa.

%??mari na tsallaka da kai Baba%???

%??mohm%???

Sai na duba titi na ga babu motoci sosai sannan na tsallaka da shi ni da shi muka tsaya a tsakiyar titin kasancewar express ne, sai motoci suka rage sannan na tsallaka dayan titi da shi.

%??maba ina zaka bi%???

Na tambaya.

%??man ma ya isa, zan iya gane hanyar gida ai%???

%??mohm%???

Na juya da zimmar tsallaka na koma hannun da na fito, sai ya kira ni.

%??mata%???

Na juyo da sauri.

%??ma'am%???

%??mina da wani abu nan ki bani? Tun yamma nake gidan wani mai hali kuma ban samu komai ba, iyali kuma suna can gida na baro ban basu komai ba%???

Ba tare da tunanin komai ba na saka hannuna a jaka na ciro dubu biyu a cikin kudin da na samu na mika masa.

%??mashi%???

A take ya saki sandar hannunsa ya duka kamar zai kama kafata ya karba.

%??mllah ya miki albarka, Allah ya saka miki da alheri, Allah ya biya miki bukatunki na alheri, Allah ya yaye miki damuwarki cikin dake jikinki Allah ya raba ki da shi lafiya ya baki da mai tausayinki%???

%??mmin%???

Na amsa hawaye na cika idona domin addu'ar ce abar da nake da bukata a yanzu. Sannan na sake juyawa a karo na biyu da niyar tsallaka titi, sai kuma wata zuciyar tace ba sai na tsallaka ba, sai kawai na juya na cigaba da tafiya zuciyata na min wani irin zafi marar misaltuwa. Da gangan na ki na hau abun hawa na yi ta tafiya a hanya hawaye na sauko min har na isa roundabout na titi sannan na tari abun hawa na hau na fada masa inda zai kai ni. Wallahi har muka isa asibiti kuka kawai nake domin na san bayan gurin Abiey babu wani gurin da zan iya samun taimako kudi mai hawa haka, yanzu kam na sadakar zan rasa mijina. Bayan na fita na bashi kudinshi na shiga cikin asibitin cikin rashin dadin rai, ina shiga dakin na samu Hajiya zaune ta saka danta a gaba taba ta kallonsa kamar mai masa kallon karshe, yanayin yadda fuskata da yanayina yake kadai ya isa ya karantar da ita cewar ban yi nasara samun abun da nake so, bata ce min uffan ba ni ma ban ce mata ba, domin bayyana yadda Abiey ya wulakanta ni zai kara saka min damuwa ne kawai. Na karasa na zauna saman gado kusa da shi.

%??mikitoci sun ce ni daina kusantarsa%???

Kallonta kawai na yi na dauke kai ba tare da na matsa din ba, kuma ban ce mata komai ba. A dakin muka kwana ni da Hajiya ni na hau dayan gadon ma karar lafiya na kwanta ita kuma ta kwanta a saman tabarma, misalin bakwai na safe mijin Yaya Maryam ya kawo mana abun karyawa, daman yar'uwata ba daga baya na inda gurin nuna kula sa kauna ne, sai dai a yanzu kamar yafi na da, mijinta ma na lura yama tausayina sosai, kamin ya fice sai da na yi masa maganar zuwa gurin dan siyasar da yace yana taimaka sai ya fada min cewar mutumen da zai mana hanya yace dam siyarsa baya garin. Hajiya ta hada tea ta sha sannan ta hada min ta miko min, na karba na sha rabi na aje kofin sai ya dauko plate ta zuba taliyar da Yaya Maryam ta aiko mana da ita, kai na girgiza mata domin har ga Allah ba zan iya ci ba. Sai ta maida taliyar gabanta ta dan ci kadan ta tashi ta dauki Hijab dinta ta saka.

%??mari na tafi gida na yi wanka jiya ma haka na wuni ban yi wanka ba, ai kina nan ko?%???

Na daga mata kai, sai ta dauki purse dinta ta fice tana gargadi na kiyaye ban da matsawa kusa da shi, ni kam har yanzu mamaki abun da zai hana ni matsawa kusa da mijina nake. Ina nan zaune a dakin har takwas da rabi na safe ina ta

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login