Showing 117001 words to 120000 words out of 210919 words

Chapter 40 - CIWON SO

10 Oct 2024

4223

a bakinki.

%??maka kyama?%???

Na tambaya ina yatsina fuska domin kazantar hakan nake ji.

%??mna yi mana, amman dai ke bana kyamarki%???

Da murmushi yayi min furucin sannan ya wuce gaba na bi bayansa. Sai da muka iso titi ya bukaci na tsaya zai tsallaka ya siyon min lemun, sai na matsa jikin wata transformer na tsaya shi kuma ya tsallaka titi, gefena na ji ana sallama sai na juyo a hankali na kalli mutumen dake sanye da rigar wandon jean da T-shirt, sanin Deen zai iya hango ni ya saka na matsa gefe ba amsa masa ba, sai ya sake matsowa wannan ya sake min sallamar.

%??ma'alaissalam%???

%??mannu yan mata ya kike?%???

%??madda kake%???

Na amsa ina ta son nayi yanga kuma ban iya ba, dariya yayi ya juya ya kalli wata motar sojoji dake can gefe sannan ya sake kallona.

%??mana son na tsaya magana dake a hanya, ina ne gidanku? Ko kuma number waya zaki ba ni da zan kira ki%???

Kamin na amsa masa har Deen ya karaso gurin yana zuwa ya fara hararata.

%??me baki da hankali ko? Ko wane kare da mussa ya tare ki sai kin tsaya ne? Malam tafiya?%???

Mutumen mai kirar masu karfi ya kalleshi.

%??maye kai?%???

%??mna ruwanka da waye ni? Ku da kun ga mata sai neman musu magana kamar kun haukace%???

Mutumen ya kalleni.

%??miye alakarki da shi%???

%??ma mu da alakar komai%???

Mutumen kamar jira yake ina rufe baki, ya dauke Deen da mari, cikin zafi nama Deen ya rama marin har ya kara masa da gyara, kamar kyabtawa da Bismilla haka motar sojojin dake fake gefe ta karaso kusa da mu sojiojin ciki suka zagaye mu ashe akwai wata motar ma dama da ni ban lura sai a lokacin da suka suka karaso suka zagaye mu, Deen na ganin haka ya durkusa kasa kamar mai neman gafara.

%??man Allah ka yi hakuri, mahaukaci ne ni Wallahi sam sam sam ba ni da hankali dan Allah ka yi hakuri, idan ni din ba mahaukaci ne ba Allah ya tsinen%???

Mutum ya dauke Deen da mari, jikin Deen sai rawa yake kamar ba shi ba.

%??me na san ki ma?%???

Deen ya tambaye ni yana kanne min ido daya alamar yana son na amsa.

%??ma baka san ni ba%???

%??ma gani ko? Idan ba mahaukaci ba waye zai yi haka?%???

Ba su saurare shi ba suka fara dukanshi duka bana wasa ba, a take hankalina ya tashi sosai na fara kuka ina ba su hakuri sai mutumen ya ce su kyale Deen.

%??mashi ka tafi%???

Deen ya tashi ya fara tafiya mutane sai kallon mu suke, sai da yayi nisa da su sannan ya daga muryar ya ce.

%??mllah ya isa yan iska yan shaye shaye, mazinatan banza%???

Har sauran za su bi bayanshi wanda ke tsaye da ni ya hana su, ya kalleni yana murmushi da zai kwantar min da hankali.

%??ma wani abu za a yi miki ba, ina ne gidanku%???

%??midanmu yana gida%???

Yayi dariya yanayin yadda na amsa masa shi ma ya san tsoron nake ji.

%??mo ga motata cen shiga na kaiki gidan%???

Ya nuna min wata motar dake fake gefen inda sojojin dazun suke tsaye, bana son na masa gardama yace ni ma zai dake ni, kusan zan iya cewa cilas ce da tsoro ya saka ni aminta na wuce gaba muka isa gurin motar, ya shiga ni ma na shiga muka dauki hanyar unguwarmu ina nuna masa ina share hawaye, har muka isa mutane na ganin motar sojoji har biyu aka watse kowa mamakin ganin motocin sun tsaya kofar gidanmu ake, na ina fitowa cikin motar idon kowa sai yayi kaina gashi har lokacin na kasa daina hawaye domin tsoro ya kamani sosai.

%??mhiga gida ki min sallama da Babanki ko Mamanki%???

Na nufi cikin gidan ina kuka ina daga bakin kofa na tsaya ina rike da kayan Yaya Maryam dana sato da kuma dan kullin ledar da na dauke dakin Deen na ce.

%??maba wai sojoji sun ce suna sallama da kai a waje%???

Baba dake kwance da dauri a kafa da hannu ido daya ma an rufe masa da bandeji da alama mahaukacin nan na dazun ba karamin duka ya sha a hannunshi ba, ya kwalo idon daya ya kalleni.

%??mo....%???

%??moji%???

%??mo...%???

%??moji gasu nan a waje har mota uku%???

Sai ya fashe da kuka.

%??ma shiga uku na lalace ba ni da haihuwa ba ni da shan azaba, ki fita ki fada musu Babanki ya dade da rasuwa, ki ce kakanki ne kawai a gidan kuma tsoho ne ba zai iya fita ba, ni dai Na shiga uku Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Na juya na koma ina hawaye na cewa sojan.

%??mai yace na fada muku Babana ya dade da rasuwa, kakana ne kawai kuma tsoho ne yana kwance ba zai iya fita ba%???

Sojan yayi murmushi.

%??mhiga ki ce masa to ya mana izini ni zan shigo%???

Na juya na koma cikin gidan na tsaya daga bakin kofar gidan na fada musu sakonsa, sai ga Baba dake kwance ya tashi zaune daga nan sai ya mike tsaye da kariyar a kafa ya rika bin gini yana fadin.

%??mniyarki ta biki Zahra, wahalarki sai dai ta ganki ke kadai%???

Dakin Mama ya shige ya rufo kofar ya saka sakata, Mama da babu abun da take sai ambaton Allah ta tashi ta shige bandaki tana kuka.

%??mariya kamar yar aljannu ki dauko wannan ki dauko wancan, to na gaji ni ma kin dan san su waye sojoji amman kika je kika taba su, ko sun zo ba zan fito ba Wallahi sai dai na kwana a bandakin nan%???

Haka suka bar ni ni kadai a bakin kofar...%???

%??mahra....%???

Ban kai aya ba Hajiya Jamila ta kira sunana a tsawace, kamar wanda aka sakowa rai haka na zabura saboda tsorata da na yi na kalli upstairs din da take tsaye fuska babu annuri. Da sauri na mike tsaye jikina sai bari baya na yi zan fadi har sai da Mr Bashir dake dariyar labarin da na bashi ya riko hannuna sannan na samu na tsaya daidai.

%??man miki kasheda da kebewa da mijina ba? Ban gargade ki akan mijina ba?%???

Mr Bashir ya daga mata hannu wannan karon murmushi yake, Ummiter ma dake kitchen sai da ta leko tana kallonmu.

%??mife listen ba abun fada ba ne magana ce kawai nake da ita%???

Saukowa take kamar ana turo ta.

%??maga jiya zuwa yau ban gane maka ba Hubby wannan abubuwa da kake yi ba hakinka ba ne, kuma ka san zuciyata zata iya cewa bugawa akan haka%???

Wani shu'umin murmushi na gani a fuskarsa ya kalleni ya kalleta.

%??matar nan da kike gani, ta taimaki rayuwata kamar yadda ta taimaki rayuwarki a yanzu take kula da ??anki, saboda she deserved respect daga garemu%???

%??mubby aikin Zahra kula da Amir ne kawai, ya kamata ka san da wannan%???

Magana take hawaye na sauko mata kana ganin ta kasan mace ce mai zafin kishi da bata iya controlling kanta. Barin dinning din yayi ya matsa kusa kusa da ita ya kai hannunshi ya dafa ta.

%??maka kuma Zahra ba baiwa bace, saboda na zauna na yi Magana da ita ko na taimaka mata ba wani abu ba ne, ya kamata ki san da wannan%???

Yaja ta jiki????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
nshi ya rumgume yana murmushin da ban gama fahimtar manufarsa ba. Ita kuma sai wani gunji take kamar wata zakanya.

%??mmmiter idan kin gama ki zubawa Zahra da Mama na ta, mu kuma ki kawo mana na mu%???

%??moh%???

Ta amsa tana kallon da mamaki sannan ta juya ta shiga kitchen, shi kuma ya kara rumgume matarsa yana aiko min da sakon kyakkyawan murmushi. Ina tsaye a gurin Ummiter ta zuba min nawa ta kawo min na karba da hannu biyu na fice jiki a sanyaye.


ABIEY POV.


%??meally Sauban%???

Ya fada bayan ya gama sauraren wayar da Sauban yayi da Zahra dazun da safe, bacin rai na biyu kenan Sauban ya saka masa bayan na farkon da ki yarda ya bi umarninsa har yake nuna masa kamar ya fi damuwa da Zahra, gashi har yanzu be kira shi ba be kuma zo ya same shi, and now ya saurari yadda yake kokarin tunkude shi a gurin Zahra. Can kuma yayi murmushi kalaman Zahra sun masa dadi cewar ta kwana da begensa a ranta.

%??moon dear soon zaki zama tawa%???

Ya mike tsaye ya fito daga dakinshi ya sauko kasa, Dr Zainab da Ammy dake zaune a kujera daya suka dago suna kallonshi.

%??mmmy akwai yadda za'ayi a matso da auren mu da Yasmin kusa?%???

Da mamaki Dr Zainab ta ce

%??ma gaske?%???

%??mes, ina son a rage wata daya din nan a saka shi time din da Mai Martaba yace zai nada ni sarautar Galadima%???

%??mana sonta kenan?%???

Ammy ta tambaya, sai ya daga kafadunsa ya nufi kofar fita yana amsa mata.

%??maman bana kinta%???

Da kallon mamaki suka bishi har ya fice, kai tsaye gurin motarshi ya nufa tun kan ya karasa ya matsa key hannunsa ta yi horn hakan ya sanar da masu gadin gidan fitar gaggawa zai yi, kamin ya juyo har an bude masa gate din yana isa ya fita @360 ya kama hanyar gidan Sauban, ya san by time shi da Sauban basa nisa da gida idan basa tare to ko wannensu yana gida. Abiey na isa gidan Sauban aka bude gate din Sauban ya fito. Sai suka samu gurin gaban gidan suka faka motocinsa, Abiey dake ji da isar Izzar bs fito cikin motar ba sai Sauban ne ya fito ya same shi a motar.

%??murinka zan tafi%???

Abiey be ce masa komai ba, sai kallon gidajen dake gaban na Sauban yake.

%??man yi abun da ka bukata ba saboda tana cikin damuwa sosai%???

Nan ma Abiey be ce masa uffan ba.

%??m think something is wrong amman bata fada min ko miye ba%???

Abiey ya hade yawu ba tare da ya kalli Sauban ba ya ce.

%??maushe zaka mata magana?%???

%??m need to know minene za a mata Barazanar da shi tukuna because bana son na zama silar tashin hankalinta, and ka daina yin abu kamar kana ba ni umarni I'm your friend Abiey not your boy, I'm just helping you%???

Abiey yayi wani dan iskan murmushi.

%??mdan haka ne ka bi umarnina kawai, so nake a daura auren cikin satin nan%???

%??mo da an daura aure akan kudirinka, idan Zahra bata so dole a rabu%???

Sai a lokacin Abiey ya kalleshi.

%??m have dia every day waiting for this, and you look in to my face and telling idan Zahra bata so dole a rabu?%???

%??mes saboda ka yi amfani da ni ka yaudareta, ni zata kalla a matsayin mayaudarin ba kai ba, domin zaka cika na cilastata amincewa ta aure ni a bisa shadin neman mafita i think ba dan tana so na ba%???

%??maman ai ba zata so ka ba, Zahra ba zata taba son wani ba sai Abiey da Abiey da Abiey and Abiey only, Man get out of my car%???

%??mou forced me to do this, and now kana kishi? I understand why ka rasa ta da farko because of your foolishness%???

Sauban na fada masa haka ya bude motar ya fita, Abiey ya daga kai sama ya runtse ido ya cije baki ya girgiza kai, kamar wanda ya shiryawa mutuwa haka ya fisgi motar ya isa gida cikin bacin rai, ya fito motarsa a daidai lokacin da Dr Zainab take kokarin bude tata motar ta shiga.

%??mre you okay?%???

Ya nufi inda take tana fadin.

%??mai ni Sauban zai kalla yace min na rasa Zahra because of my foolishness?%???

Dr Zainab ta rufe motarta tana kallon bacin rai da kishin dake cin kanenta.

%??maybe he's right, sai da na so hukunta Deen a wacan lokacin ka hana haka ka zuba ido har suka yi zaman aurensu, and now ka dauki kishin Sauban ka saka a zuciyarka bayan duk abun da Sauban yake yi yana yi saboda kai, Abiey karka bari mace ya shiga tsakanku, saboda kar Sauban yayi aure ya barka ka shiga damuwa ya saka yin auren da wuri, kullum cewa yake kai yake jira har sai ka mu matar da kake so, daker familyn suka yi convinced dinsa ya yarda yayi aure, and now ka kawo shawara kana ganin hakan mafita ne a gare but kana son dora masa laifi%???

Wani irin numfashi yaja ya sauke yana jin zuciyarsa kamar zata rabu biyu, akan Zahra baya ji baya ganin duk wani abu dake gabansa, wani azababben kaunar Zahra ce ta motso masa har take kokarin neman ciwon da yake jin kamar ya matsa matsa kawana biyu wato ciwon zuciya... Da sauri ya bar gurin ya shiga falon Ammy cikin azabar ciwo ya haura sama ya shiga dakinshi ya nufi bandaki kai tsaye. Tarin jini yayi ya zubar tara hannunshi ya wanke bakinshi da fuskarsa, a hankali ya sulale ya zauna kasa yana maida numfashi, ko kadan baya son zama da Yasmin a matsayin mata sai dai baya iya karya alkawarin Zahra na cewar da tayi ya nuna mata son da yake mata na gaskiya ne ta hanyar auren Yasmin shi kuma yayi mata alkawarin tabbatar mata da hakan, ga wasan kwallon da Mai Martaba yake son raba shi da ita is one of his favorite, thirdly baya son sarauta ko kadan, but ya bar komai a zuciyarsa ya daurewa kansa ya yarda ya rasa na shi farinciki su samu na su cikar burin...
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Abiey ya dade zaune a bandakin sannan ya fito ya tsaya gaban madubi yana duban kanshi, idan ka kalleshi zaka yi zaton mutum ne mai kwanciyar hankali, musamman yadda natsuwa irin ta masu maida komai ba komai ba ta sauka a fuskarsa.

%??mlhamdulillah%???

Ya furta yana kara jaddada godiyarsa ga Allah, abun da ya dace ga musulmin kwarai mai hankali da aikata a lokacin da yake cikin kunci da kuma farinciki. Hannunshi ya saka aljihu ya ciro wayarsa ya dannawa Sauban kira, bayan Sauban ya karba kiran ya gyara tsayuwarsa gaban madubi yana kallon kansa cike da tarin tunani kala kala.

%??ma kira ne kawai saboda na baka hakurin abun da ya faru I'm sorry%???

%??mi ma na yi unkurin kira sai ka rigani, I'm sorry%???

Sai duk suka fashe da dariya.

%??mana ina yanzu ina son magana da kai%???

Abiey ya daga kanshi yana karewa dakin da ba bakonshi ba kallo.

%??mna gida ina dakina%???

%??mkay gani nan zuwa%???

Aje wayar yayi ba tare da ya sake furta komai ba, ya zauna kan gadonsa idonsa na duba agogon dake hannunshi, kafin zuciyarsa ta ayyana masa karanta rubutun da yaki yardar ya bude tun bayan da ya karbi files din ya dauko pen ya saka hannu a duk inda ya kamata sannan ya maida takardun ya aje ya yana busar da iskar bakins. Ammy ce ta leko dakin ta tsaya daga bakin kofa tana kallon yanayin ??anta

%??mliyu%???

Ya dago idonsa da kwalla ya tara har ya kwanta ya kalleta, cike da karfin hali irin na masu juriya ya sakar mata murmushi ya sauke kansa kasa, ba karamin tashi hankalinta yayi ba ganin danta a cikin damuwa ma wani babban abun tashin hankaline a gurinta balle kuma ace ta yi arba da kwalla a idonsa. Karaso ta yi kusa da shi ta zauna cikin murya irin ta masu rarrashi ta ce.

%??mna tunanin baka da wata abokiyar shawara ko wanda zaka fadawa damuwarka idan wata matsalar ta same ka a duniyar nan sama ni, fada min Aliyu me yake damunka?%???

Babban dan yatsansa ya saka ya tare hawayen idonsa ya juyo yana murza idon.

%??mbu ya fada min a ido yanzu%???

%??mdan akwai abun da na tsana a duniyar nan to ganin hawayenka ne Aliyu, ace yau na ga hawaye a idon ??ana kuma na gagara sharesu, ka fada min danuwarka dan Allah%???

Cikin wani irin rudu da rigici na uwar da ta damu da danuwar danta Ammy take tambayarsa muryarta na rawa kamar zata saka kuka. Yayi saurin juyowa ya kalleta tana murmushi

%??mmmy ba komai i promise%???

%??maboda Mai Martaba ko? Na san ya tsaurara zan kuma sake yi masa magana idan ma rabuwa zai yi da kai fine%???

%??mubhanallahi, shekara talatin kika yi Ammy kina jiran ranar da Mai Martaba zai kula da ni ya nuna damuwarsa a kaina, a yanzu Lokacin ya zo sai kuma ki nemi bata lamarin? Ke kika yawan fada min cewar na bi Mai Martaba ko dan saboda na samu aljanna, taya yanzu kike nuna min hanyar bijeri masa? Yardar Allah tana tare da yardar iyaye haka yardar iyaye tana tare da yardar Allah, ana bin umarnin Allah sama da na kowa kuma Allah shi yace abi iyaye, sannan ana bin umarnin Iyaye matukar be tsaba umarnin Allah ba, umarnin da Mai Martaba ya ba ni be tsabawa unarnin Allah ba, kuma ina tunanin haka ne saboda kara martabar gidansa da kuma tawa, abun da nake ganin ya fi kawai ki taya ni da addu'a Allah ya ba ni ikon jurewa da karfin halin bin umarninsa%???

Hawaye ya cika idon Ammy har ya sauko masauki a kumatunta, babu komai a zuciyarta sai tausayin ??anta, tun tasowar Abiey be san wani abu farinciki mai daurewa ba, ya taso cikin bakinciki da wulakancin da Uba yake masa, after that ya samu Zahra daga bisani ya rasata ya shiga wata sabuwar damuwar, yanzu kuma ya sake samunta wani abun ya shiga tsakani ga Mai Martaba zai nada shi Sarauta abun da baya so, kuma ya hana shi wasan da yake, daman can Mai Martaba baya son ace jinin sarauta na abun da ya sabawa addini da al'ada.

%??ma gaske zaka duk wannan Aliyu? Ni ma ba wai bana son aurenku da Zahra ba ne, matsalar da kuke yawan samu da kuma abubuwan da suke faruwa ne bana so, sannan sanadin ta ka san abun da na shekara da shekaru ina boyewa%???

Hannayenta ya kama ya rike irin yadda yara suke idan suna bukatar abu cikin lafazi mai dadi da kokarin fahimtar da mahaifiyarsa ya soma wanke masoyiyarsa.

%??mallahi Ammy Zahra bata san da wannan maganar ba, duk abun da na fada miki na fada ne kawai saboda na samu labarin komai, amman Zahra bata fada min komai ba, dan Allah karki dora mata laifi kuma karki tsane ta akan haka%???

%??mna fatar hakan%???

Ta kai hannu ta share hawayen da suka zubar mata.

%??manzu Zuwaira ta kira ni tana min maganar ya kamata a fara hada maka lefe na zancen aurenka da Yasmin%???

Ji yayi wani abu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login