Showing 156001 words to 159000 words out of 210919 words

Chapter 53 - CIWON SO

10 Oct 2024

4224

saka Dr Zainab ta sauya, sauran na Mr Bashir da matarsa na suna ciki, wadannan original din ne ba fake din da aka bashi ba, ita kanta Dr Zainab bata san na dauki wannan ba domin ita ma zai jefata a matsala idan har Mr Bashir ya san gaskiya%???

Guiyoyina ne da suka yi sanyi suka kai kasa, idaniya na zubda hawaye na daga kai na kalli Sauban.

%??mane irin rashin imani ne wannan Sauban? Me na maka? Miyasa idonka zai rufe ka aikata kwatankwatan zalinci da Deen ya taba aikata min, me na muku? Miyasa ma????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? 
na sanku?%???

%??mdan har Deen zai kirki komai saboda ya same ki, ya kike tunanin ni da ba kirkira zan yi ba na fashe kwan kawai zan yi? Zahra na boye miki wani abu ne kawai amman tun daga lokacin da na fara saka kafata a cikin gidan nan na saka ran batawa da Abiey domin na san ba zai lamunci min na aureki ba, amman na boye masa har sai da na samu hujojin da zan dogara da su su yi min iso gurin neman aurenki, haka yanzu haka ba ma ga maciji da Abiey saboda ke, yan'uwansa sun dauke ni a matsayin macuci shi kanshi haka yake kallona, amman na zabi na jure komai saboda na same ki, sai a yanzu da kowa ya san da komai har iyayena na sanarwa sai kuma ki ce ba zaki aure ni ba? Ke ki wanke kanki ki fita free ni kuma ki bar ni a kunya da bakinciki da nadama, wai Zahra baki yarda ina sonki ba?%???

%??mai sonka baka ganin ramarka idan har so na kake zaka so farinciki ka so kwanciyar hankalina, ba zaka nemi daga min hankali ba%???

%??ma daga miki hankali nake ba, mafita nake nema miki, ko dan saboda Jamila da Mr Bashir, Zahra ko da wani abu ya faru rigar aure zata kareki, domin bana jin Jamila zata kyale ki a haka idan ??anki ya girma, zata yi ta tsammanin wata rana zaki dawo ki aure mijinta ko kuma ki kwace ??anki amman aurena zai kawai da komai Zahra%???

%??mayan ka fallasa komai sai me zai biyo baya? Karshenta a ce za a rufe ni gidan yari, bayan wannan sai kuma me?%???

%??maki barwa iyayenki da ??an naki da kika saida tabo da ba zai taba goguwa a zuciyarsu ba, Zahra wannan ce dama ta karshe da zan baki, kuma ina kara jadadda miki idan har baki son kowa ya san da zancen aurena da ke, ba za a sani ba, zan aure ki kuma na sallame a lokacin da kike so%???

Na mike tsaye.

%??mawai ka fito fili ka ce jikina kake so%???

Sai yayi saurin kawar da fuska.

%??mubhanallahi, idan na nace haka ai ban yi laifi ba domin ba zina na aikata ba, kuma ba ita na neme ki ba, zaki iya jurewa maganganun mutane akan aurenmu, amman ba zaki iya jurewa na siyar da cikin da kika yi ba, saboda haka idan kin koma cikin gidan nan kawai ki amsawa Mama da cewar eh kima so na, shikenan sai na sanar da iyayen su sami naki iyayen domin bana son a dauki lokaci%???

Ya bude motarsa ya shiga yayi mata key yayi reverse ya bar ni a gurin tsaye. Komai ya zo min ta hanyar da ban yi zato ba, na kasa yardar Sauban ne yayi min haka gani nake kamar a mafarki komai yake zuwa min, duk yadda zan yi Mama ta saurari uzurina na yi amman bata yi ba saboda ranta ya bace sosai. Kamar wasu abokan gaba haka muka kwanta muka tashi da safe Mama bata son magana da ni, gaishe ma da na yi bata amsa min ba, cikin damuwa da kufuwa na fito waje na share BQ din na wanke kayan da muka bata, sannan na zauna kusa da wasu fulawoyi na rafka uban tagumi, ina ta tunanin abun da zai fitar da ni.

%??ma Allah idan abun da Sauban yake nufina da shi alheri a gareni, Allah ka saukar min da natsuwar amince, ka kawar min duk wani abu da nake gani, idan kuma ba alheri bane sharine ko cutarwa a garemu Allah ka musanya min ka kawo min mafita, shi kuma ka cire masa ni a zuciyarsa%???

Ashe Mama na jin addu'ar da na yi, bayan na shafa addu'a ta fito ta zauna kusa da ni tana kallona.

%??ma wai bana son aurenku da Sauban din ba ne, ina duba abun da zai zame muku mafita ne, amman na lura kina sonki kuma shi ma yana sonki, saboda ki kwantar da hankalinki zan sami dangin mahaifinki zan sanar musu sai su saka masa ranar da zai je ya same su%???

Na dubeta sai hawaye suka riga kalaman bakina fita, na kasa cewa bana wannan ne kudirina ba, kamar wanda aka yi ma asari haka bakina ya rufe rub na gagara furta komai, har lokacin ban iya labarta wa Mama barazanar da Sauban yayi min ba, domin ban san abun da zai biyo baya ba idan na fada mata.
A daren ranar Ummiter ta shigo BQ rike da waya, bayan mun gaisa ta mika min wayar.

%??ma'a kira ki ku gaisa%???

%??ma zai kira%???

%??maya Bashir shi yace na kawo miki wayar%???

A take na samu kaina na faduwar gaba, hankalina yayi matukar tashi babu abun da zuciyata take raya min sai kalaman Sauban, kamar marar gaskiya haka na karbi wayar na rike ina ta kallon hoton Amir dake gaban screen din wayar, sai tausayin yaron da mutumen da ake ikirarin mahaifinsa ne ya kamani, ba su kadai ba har da yan'uwansa da suke nunawa Amir kauna a zuwan ??an Mr Bashir ne. Ta dayan bangaren kuma na san ban kyautawa Hajiya ba da Baba domin su ma za su so ganin jikansu ko da kuwa ace Deen yana raye balle kuma ba shi da rai.
A lokaci da kiran ya shigo sai na kasa amsawa jikina ya dauki rawa kamar mazari, Mama ma da kanta sai da ta lura da haka.

%??mi dauka mana%???

%??ma zan iya ba Mama%???

Na amsa cikin kuka, kiran biyu Mr Bashir yayi a wayar Ummiter da nake kyautata zaton Hajiya Jamila ba ta san da kiran ba, amman na gagara amsa kiran, sai da Ummiter ta dawo ta karbi wayar tana dubawa sannan na mike tsaye da sauri na fito daga dakin.

%??maki amsa kiran ba?%???

Shi ne abun da ta biyo ni tana tambaya.

%??ma amsa%???

Ban bari ta ga hawayena ba na bata amsa, bayan na tabbatar ta fice daga BQ din na koma cikin dakin na bude gurin tufafina na dauko wayata na fito na kunna sai ga sakwanni kala kala na samu na Sauban wasu kuma na nuna kulawa ne daga Dr Hamid, sai da na kara matsawa sannan na kira wayar Sauban.

%??me ka fadawa Mr Bashir?%???

Shiru na ji yayi kamar ba zai amsa ni ba, can kuma ya yi gyaran murya ya ce.

%??me kika tsammanin zan fada masa? Kin yi zaton wasa nake? Haba Zahra ba zan yarda na yi 2-0 ba%???

%??makan be dace ba Sauban%???

%??miyasa ke ba zaki aikata abun da ua dace ba? Ban fada masa ba, na so ma lasa masa zuma ne kawai a baki, amman zan fada masa matukar baki amince da kudirina ba%???

Wasu hawaye masu zafi sun sauko min.

%??man Allah ka yi hakuri Sauban karka fada masa%???

%??min amince?%???

Na daga kai kamar yana gabana, na runtse ido ina wasu hawayen da ban san ranar tsayarwarsu ba.

%??min amince zaki aure ni?%???

Ya sake nanata.

%??ma amince....%???

Na furta daker, halshewa har wani haldewa yake maganar na rabewa min kamar mai koyon magana...
12/28/22, 11:06 - Buhainat: A gurin na gurfana na zauna ina ta rusar kuka, domin na san na saka kaina tsaka mai wuya, ko kadan bana jin kaunar Sauban a raina kauna ce irin wanda za a iya zaman aure tsakaninka da namiji.
Na kusan awa biyu a gurin ina abu daya wato kuka sannan na share hawayena duk kuwa na san hawayena ba za su boyewa Mama cewar na yi kuka ba. Kaina a kasa na shiga dakin ban yarda na kalli gefen da Mama take ba na nufi katifa na kwanata, Mama ta lura kamar bana son magana sai ta kyale ni bata ce min komai. Na kwanta ba dan na yi bachi ba bachi kuma be tukari idona yadda na ga rana haka na ga daren, na gagara runtsawa ko kadan sai ciwon kai da raba kusa da ya sauke kayansa a gurina ya hanani ko da juya kan. Akan idona aka yi kiran sallah asubahi, kamin Mama ta yi wani yunkuri har na yi alwala na shigo dakin, sai da na fara sallah nafila raka'a biyu sannan na gabatar da farillah. Karatu kur'ane ne ya biyo bayan azkar din safe da na yi na dauki kusan awa uku ina karanta suratul Yasin idan na gama sai na maimaita har sai da na samo min bachin da na gagara yi jiya yana neman ranko a idona. Sannan na rufe kur'ane na daga hannayena na yi addu'a bayan na jadda salati ga Annabina.

%??ma ruwan tea ki sha, na lura ba zaki iya cin wani abu mai nauyi ba yau%???

Na kalleta lallai uwa uwa ce ta fahimci ina cikin damuwa amman gudun takura min ya saka bata tambaye ni ba, daman ni kuma bana son sanar da ita ba. Matsawa na yi kusa da ita na dora kaina a kan kafadarta.

%??mama na yi magana da Sauban, mun daidai ta kanmu ina son idan kin samu dama ki yi magana da su Baba sai na fada masa ya fadawa iyayensa%???

%??mahra kina ganin haka ya fi miki?%???

%??mnshallah ina fatar haka, ke dai ki cigaba da yi min addu'a kawai%???

%??mo Allah yasa alheri ya tabbatar da alherin%???

%??mmeen%???

Na amsa ina jin addu'ar da ta yi min kamar ta soka min mashi a kirji, domin hakan na kara tabbatar da cewar auren Sauban din zan yi. Yanzu haka za sake rayuwa a gidan wani da yake da kusanci da Abiey, ni kuma na mutu da kaunarsa? Na tambayi kaina tambayar da bata da amsa, wata kila kaddara ce a haka na rayu da ciwon so kuma na mutu da shi.

}? Yadda Sauban ya matsa a lamarin auren sai da abun ya ba ni tsoro, wani dama ya samu da yake iya ta controlling dina yadda yake so, ya fada min cewar zai zo ya tafi tare da ni ya gaishe da iyayena da yan'uwan da ya kamata su san juna da shi, a haka na amince masa domin bana da wani iko a yanzu, ina jin kaina kamar mai mutattaciyar zuciya da bata iya tabuka komai sai yadda aka juya ta, da toh kawai nake amsa duk wani abu da yake fada min ko kuma ya ba ni umarni, a ranar muka je na gaishe da mahaifiyarsa mace mai far'a da son mutane, yadda ta tarbe ni tana haba haba da ni sai na rantse da Allah ni ce da surukarta ta farko, kanwarsa kamar zata cinye ni dan murna, sai dai kowa ya kalli fuskata ya san bana farinciki da auren saboda na kasa sake jiki na kasa annashuwa murmushi ma da nake na dole ne, ashiri ta arziki suka min daga mahaifiyarsa har kanwarsa da sauran yan matan dake gidan, domin kyautar da suka min tafi karfin a kirata da goma ta arziki. A bakin gate ya tsaya ya rika min ledodin muka shigo da su cikin gidan. A bakin BQ muka tsaya sallama da shi sai na kasa daga ido na kalleshi domin a halin yanzu ina jin kamar ba ni da wani babban makiyi kamar Sauban idan akwai wanda na tsani gani ko jin sunansa ko mu'amala da shi to Sauban ne.

%??mahra ki sanar da iyayenki nan da kwana biyu zan turo nawa iyayen, kuma ina son kisan da cewar auren kawai za a daura tarewar kuma sai ranar da kika zaba, sannan bana bukatar komai daga gareki%???

Wani hawaye mai zafi ya sauko min, na kasa ce masa komai, cikin karfim hali na taka na karasa kofar dakin mu na shige na bar a gurin tsaye.

Kamar yadda Sauban ya bukata haka Mama ta sanar da yan'uwanta da yan'uwan Mahaifina, duk da abun da ya faru tsakaninta da Baba wato mahaifin Deen be hana ta sanar da shi ba, ba dan komai ba sai dan da ba shi hakkinsa a matsayinsa na abokin mahaifinmu kuma uban da ke aurar da mu a duk lokacin da za mu yi aure tun daga kan Yaya Maryam har zuwa kaina. Babu irin fadan da Yaya Maryam bata yi min ba saboda na gabatar da Sauban a matsayin mijin da zan aura a gurin magabatana, ba dan be cancanci aurena ba sai dan tana ganin hakan da zamu aikata kamar zai taba Abiey, a tunaninta be kamata na aikata hakan ba saboda Abiey ya nuna min soyayya mai karfi, kuma be guje ni ba sai dan shiga tsakani da aka yi mana, sai dai na gagara fadawa kowa boyayyen sirrin da ya saka zan auri Sauban saboda ina gudun abun da fadin zai haifar, na yardar wani lokacin ba ni hikimar neman shawara idan zan yi abu saboda ina tsoron kar a ba ni shawarar da zata haifar min da matsala, wata kila kuma shawarar da na zabawa kaina ba zata wanke ni ba.
Daman kamin iyayen Sauban su tafi gurin nawa iyayen ya fada min cewar jumma'ar da zata zo ta jibi za'a daura auren tarewa kuma sai lokacin da na zaba, shi dai muradinsa a daura auren. Ko ba a fada maka ba kasan auren yayi gaggawa ace an zo neman aurena a yau kuma ana bukatar daure auren a jibi idan da hali, sai dai ba kowa ya kula da haka ba ganin cewar bazawara ce ni a yanzu ba budurwa ba, musamman da ya fada musu cewar tare ba a yanzu za'ayi ba, sai da yayan mahaifina ya kira wayata ya tambaye ni sadakin da nake ganin ua kamata su yanka, sai na ce na bat masa wuka da nama a hannu su yi abun da ya kamata, sannan suka tambayi cewar ko mun amince a daura auren a jumna'ar nan mai zuwa ta jibi kamar yadda iyayen angon da kuma mijin suka bukata.

A daren ranar da aka yi tambayar auren, Mama ta tsare ni da tambaya domin ita ma kanta ta fara zargi kamar akwai cilastawa a amincewar da na yi saboda rashin sukunin da nake da yawan kuka musamnan ma cikin dare ga kuma daurin auren da Sauban ya bukata a kusa kusa, ban yarda na nuna mata fuska da zata fahimci akwai wani abu a kasa ba balle har ta cilastani fada mata.


%??maga baya na sake shawara, ina ganin a daga auren nan zuwa wani lokaci nan gaba, ko da wata daya ne%???

Na daga idanuwana da suka kara bayyana ramar da na yi na kalleta.

%??mama wata daya yayi nisa, sun ce basa bukatar komai daga gurinmu%???

%??mo da basa bukatar komai, ai ya kamata ayi komai cikin natsuwa ba a gaggauce kamar haka ba, wasu da ya kamata su sani ba ba kowa ya sani ba%???

%??mdan an daura auren wata kika tarewar zata dauke mu tsawon lokaci, kin ga mu na da wannan damar ta sanarwa duk wanda ya kamata, kuma ina ganin kamar be kamata acs mun daga maganar ba bayan da har mun fadawa su Baba cewar mun amince da haka%???

%??me dai kin matsa kina son auren nan a kusa Zahra, ni kuma ina ganin kamar akwai damuwa, kawai dai kin ki fada min ne%???

Na kirkiri murnushin da ya tsaya min a iya lefe na ce.

%??mabu komai Mama%???

%??mu ma ai ya kamata ace sun daga ko dan su bincika, ko da auren Abiey ma da na Deen duk ba su saka bincike ba, balle wannan, amman na tabbatar da ace mahaifinki yana raye zai bincika komai, Allah SarKi Allah ya jikan rai%???

%??mmeen%???

Na amsa ina wasa da yan yatsun hannuna ina jin wani irin ciwon zuciya marar misaltuwa, wata kila ma idan an daure auren ba zan yi wani tsawon kwana ba domin ciwon ya matsa min sosai tun daga lokacin da na amince zuwa yau. Mama ce ta sanar da Hajiya Jamila zancen auren tsabar murna da farinciki sai ta ji kamar ta kama ni ta saka zane ta goya, hankalinta ya kwanta a yanzu ta samu sukunin cewar ba mijinta zan aura ba, a lokacin ne take sanar da Mama cewar ta san Sauban kanwarta yake aure wanda suke uba daya da ita, har take fadar auren na su ma be dade ba.
Da yamma lis Dr Hamid ya shigo gidan, sai da ya fara isa bangaren Hajiya Jamila sannan ya sanar min cewar na fito yana son magana da ni, ban yi mamakin zuwansa ba duk da kasancewar ya kwana biyu be shigo gidan ba, wata kila a yanzu ya zo ya taya ni murnar auren da zan yi ne, domin na san Hajiya Jamila zata sanar masa. Hijab na dauka na rufe jikina sannan na saka talkamina na fito waje ina takawa a hankali idanuwa suna gurin masu gadin gidan dake ta haramar daura alwalar sallah Magariba domin an fara kiran sallah a wasu masallatan.

%??mssalamu Alaikum%???

Na mika masa sallamar aminci sai ya amsa min girar sama da ta kasa a hade.

%??ma'alaikissalam%???

Sauke kai na na yi kasa ina ta mamakin dalilin bacin ransa domin ni dai ban san na masa wani laifin ba, wata kila kuma zai ce miyasa zan yi aure ina shayar da Amir ne, wata kila kuma zai ce ban sanar da shi da kaina ba sai ta bangaren Hajiya Jamila ya ji, haka dai na yi ta sake sake a raina kamin maganarsa ta tsinke tunanina.

%??mahra na ji wani abun farinciki a gareki, ni kuma a gurina abun bakin cikin ne daman hausawa sun ce a bari ya huce shi ke kawo rabon wani, ban yi tsammanin zaki iya bude zuciyarki ki karbi soyayya wani a kusa haka ba, shiyasa ban cusa kai ba%???

%??man gane maganarka ba%???

%??mahra da farko dai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login