Showing 87001 words to 90000 words out of 210919 words

Chapter 30 - CIWON SO

10 Oct 2024

4230

izinin ganin matarsa, na zauna na gaisa da ita the first da ya fara fitowa bakinta wai ban ji kunya}? ba na zo gurinta bayan duk abun da na yi?%???

Ya juya ya ba madubin baya.

%??ma ce mata me?%???

%??ma shimfida mata duk abun da ya faru, kuma na jidadin yadda ta fahimta daman sai da na fara fahimtar da mijinta, a lokacin ne take fada min cewa yace ta masa alkawarin ba zata auri kowa ba bayan ransa, and ya cigaba da mu'amalarta after likitoci sun ce ya kebe kansa, ina mamakin wane irin so yake mata ne? Wannan ba so ba ne, sam mun dai gode Allah ya mutu da wuri%???

Sauban yayi dariya.

%??ma cika zafin kishi Gaskiya%???

%??mt's not about kishi wannan ba so ba ne kai baka gane ba? Idan yana sonta ai ba zai mata haka ba%???

%??mllah ya kyauta yanzu dai you got lucky Yayarta ta saurareka, sauran Mamanta da Zahra, sai dai zaka sha wahala kamin Zahra ta fahimta saboda tana son Deen sosai%???

%??mometimes Sauban kana abu kamar baka san waye ni ba, taya zaka bude baki kai tsaye ka fada min Zahra taba son Deen sosai, kamin Zahra ta so Deen wa ta fara so? I'm her first love duk wanda Zahra zata so bayana yake Wallahi tana son Deen ne by force saboda tana ganin ya taimake ta a lokacin da na gujeta bayan kuma shi ya shirya komai%???

%??masy Men... Yanzu yaushe zamu je mu yi mata gaisuwa?%???

%??mhi ne matsalar ai amman dai zamu je i will call you back%???

Ya sauke wayar tare da ajiyar zuciyar da har wani zafi take masa saboda Sauban yace Zahra tana son Deen sosai. Windows din dakinsa ya nufa ya bude yana hango kasan benen wani iska mai dadi na ratsa shi.

%??mahra bata taba son Deen sama da ni ba never%???

Ya karasa furucin da karfi, can kuma ya juyo ya fito dakin zuwa dakin Anty a hankali ya tura kofar dakin ya shiga, Anty dake aikin nade wani farin lace ta kalleshi fuskarta da murmushi.

%??mngon Zahra na Yasmin%???

Murmushi ne ya cika fuskarsa sai ya ji kamar Anty ta yaye masa damuwarsa saboda kirarin da ta yi masa.

%??mngon Zahra din dai ya wadatar%???

%??mta Yasmin din ta fasa ne?%???

Wani guntun murmushi ya yi mai hade da mamaki.

%??mnty ya kike magana kamar ita ce namiji ni ne mace%???

%??m matsayin da kake a yanzu ai kai ne mace ita ce namiji domin idan har bata ce ta fasa auren ba, kasan Mai Martaba ba zai aminta matsala ta fito daga gurinka ba, kuma zai dauka kana wasa da hankalinsa bayan an je an tambaya aure sai kuma ka ce ba ka son yarinya a yanzu, kar fa ka manta wannan ne karo na farko da Mai Martaba ya nuna damuwarsa akan lamarin ka har ya shiga ciki, aiko ka ga wannan amaryar mai tsada ce%???

%??ma yi magana da ita tun shekaranjiya kuma na samu Dr ita na mata magana na san zata yi mata magana%???

%??mauna Abiey%???

Ya zauna yana kallonta.

%??mata Dr ko Ammy ko ni ko Momy ba za mu iya canja ra'ayin Yasmin akanka ba matukar tana sonka, amman kai zaka iya canja ra'ayinta ko da kuwa tana sonka%???

%??mnty na yi magana da ita, kuma ina tunanin ta fahimta in dai ba jan ido take son na yi mata ba%???

%??ma maganar jan ido ka zaunar da ita ka fahimta da ita cikin hikima ku yi magana ta fahimta ta yadda zata fahimce ka kai ma kuma ka fahimce ta, a tunani zata yi ta amsa maka da to ne kawai amman ba zata taba aikata hakan ba%???

%??mhikenan zan sake magana da ita, amman shi ne na karshe idan ba ta yi ba zan samu Mai Martaba da kaina na fada masa cewar bana ra'ayinta%???

%??marka aikata haka kara dai ka hakura matsalar ta fito daga gurinta%???

%??mkay... Anty yaushe zaki je yi ma Zahra gaisuwa?%???

%??mare da kai ya kamata mu tafi kafata kafarka kai ma ya kamata ka fara motsawa ai, duk dai be dade da rasuwa ba, amman ya kamata ka fara nuna mata kulawa ta san da cewar har yanzu kana kaunarta%???

Anty ta fada tana murmushi.

%??mamu je tare da ke da su Aisha sai ku shiga ciki ni zan tsaya daga waje, idan ta ga tana ra'ayin gaisawa da ni zata fito%???

%??mhikenan to ka saka mana rana%???

%??mobe%???

%??mllah ya kai mu%???

Ya amsa da Ameen, sannan ya mike tsaye yana shafa aljihun wandonsa ya fice daga dakin. Dakinsa ya koma ya dauki one of his car keys sannan ya nufi downstairs ya sauko yana kallon Aisha dake cin salad ya mayar mata da murmushin da ta yi masa sannan ya nufi kofar.

%??mbiey ina zaka je?%???

Ya dawo baya yana kallonta.

%??me ba uwata ba, ke ba matata ba ki tsayar da ni haka nan kawai da tambayar inda zan je? Kin fi kowa sanin na tsani tambayar nan carefully next time%???

%??morry..%???

Ta fada tana kama kunnuwanta be sake ce mata komai ba ya fice, few steps suka isar da shi gurin motarsa tun kan ya karasa ya dannan keys din hannunsa ya bude motar ya shiga. Tun kamin ya isa yake ta tsara kalaman da zai samu Yasmin da su, but before yayi magana da Yasmin ya kamata yayi magana da Dr so that ya san yadda suka yi, kamar ya dauko hanyar gidanta sai kuma wata zuciyar ta raya masa ya fara kiranta. Wayarsa ya dauka yayi dialing mumber ta ringing daya ta yi piciking.

%??mello Abiey yanzu fa nake kokari kiranka%???

%??miya faru? Kin yi magana da Yasmin?%???

Dr ta juya ta kalli Yasmin dake zaune a kusa da ita sannan ta amsa masa.

%??mh amman zai fi kyau ka same ta ta kanka akwai abubuwan da take son fada maka%???

%??mamar ya?%???

%??mana gidana yanzu haka, saboda na kirata na yi magana da ita%???

%??mn my way%???

Ya yanke kiran sai sake kiran Sauban.

%??mauban ya maganar ginin gidan nan?%???

Shi ne abun da ya fara tambaya lokacin da Sauban yayi picking call din.

%??mana nan ana kan shi abu yayi nisa ma%???

%??mhank you, and you too ya kamata ka samu time ka je gaisuwa%???

%??mdan ka shirya sai mu tafi tare%???

%??mamu je da Anty gobe%???

%??mkay kira ni idan kun tashi%???

Da haka suka rabu, sannan ya rike wayar a hannunsa ya cigaba da tukin da dayan hannu har ya isa gidan, ya dade cikin motar domin ba kasafai yake son shiga cikin gidan ba gudun kar mijin Dr ya same shi a ciki domin ba sa jituwa da juna tun daga lokacin da aka fasa aurensa da Zahra. Har ya daga waya ya kira Dr yace mata yana waje sai kuma ya fasa ya bude motar ya fita ya nufi cikin gidan. Sau daya ya taba door bell din ya ja ya tsaya yana kallon harabar gidan, Dr ce da kanta ta bude masa.

%??melcome%???

Ya shigo ba tare da ya amsa ba, idonsa be sauka gurin kowa ba sai Yasmin dake zaune a kujerar dake facing din kofar idonta yayi ja sosai har ya kumbura. Juyowa yayi ya kalli Dr sannan ya sake juya ya kalleta.

%??masmin?%???

Ta sauke kanta masa wasu hawayen na sake taruwa a idonta, sai ya sake kallon Dr a karo na biyu irin kallon nan mai alamar tambayar, kafada ta daga masa ta rufe kofar ta nufi kitchen tana fadin.

%??ma sauke ta gida%???

Yasmin ta mike tsaye ta dauki yar karamar rigarta ta gyara mayafinta kamar daman can shi take jira, Abiey can't tell why yake jin rashin dadi na ganin hawayen Yasmin duk kuwa da be san dalilin zubarsu a idonta for now. Da kansa ya bude mata front seat ta shiga ta zauna sannan ya rufe ya zagaya driver side ya shiga yayi ma motar key, the whole journey is full of silent words, ko da abun da yake tunani kuma yake sakawa a zuciyarsa. Sai da suka kusan isa gidan Momy sannan Abiey ya kalli Yasmin da har lokacin hawaye take sharewa ya ce.

%??mre you okay Yesmin? Can we talk?%???

%??me zamu yi magana akai? Rabuwarmu?%???

%??mu ba masoya ba ne, balle ace zamu rabu%???

Ya fada yana wata yar siriyar dariya.

%??mnty Zainab ta yi requesting wani abu a gareni mai matukar tsada da wahala, Momy ma ta yi kai ma kai yi saboda na su san abun da nake ji ba, amman ina son na tambaye ka?%???

%??mhmm%???

Ya maida dukan hankalinsa gurinta.

%??ma aka ji a lokacin da ka rasa Zahra?%???

Ya tsayar da tukin da yake ya samu gefen titi ya faka motarsa.

%??mamin na fada miki abun da na ji, ina son ki shirya ki tafi gidansu Zahra ki tambaye ya taji a lokacin da aka fasa aurenmu? Ya take kallona? Wane irin hali ta shiga? Daga lokacin zaki fahimta ki yanke hukunci akan dalilin daya saka nake ta rokon ki sa a fasa baikon nan da kanki%???

%?siiyasa ka koya min sonka?%???

Ta tambayi kanta tana kallonsa wani irin kaunarsa na fisgarta kamar ta bude zuciyarta ta saka shi ciki ta rufe, can kuma sai ta lumshe ido ta hade yawu a hankali, ya kalleta sannan ya cigaba da tukin har suka isa gidan be sake ce mata uffan ba, sai dai hawayen da take sun saka shi jin babu dadi.



ZAHRA POV.

Nasiha sosai Hajiya ta yi ta min tana kwantar min da hankali, ban taba ganin wata sarakuwa mai son matar ??anta kamar yadda Hajiya take so na ba, tun kamin na auri ??anta bata taba nuna min banbanci da yarta Bahijja ba balle kuma yanzu da nake ganin kamar ma tafi so na fiye da yarta, farfesun kan rago ta kawo min yan'uwanta da suka zo tare da ita kuma kowa ya dauki kudi ya bani sai bayan sallah magariba suka tafi. A daren ranar da tunani biyu na kwana a raina, tunanin abun da Yaya Maryam ta fada akan Deen da kuma nonon da za a baiwa yarona ina ta addu'ar Allah yasa kar nonon ya saka shi ciwon ciki. Washe garin bayan na yi wanka na shirya Mama ta kawo min abun karyawa, a yau kukun mai kayan sabe sabe tayi min wato na gyaran nono daman tun da asuba na ji ta tana aikin daka kayan da muke da su sai dai ban yi zaton ni zata damawa ba. Ban kuma yi mamakin ganin haka ba saboda na san ta yi min ne saboda nono na yayi kyau. Da rana ma tuwo ta yi min da miyar shuwaka da kifi, ba laifi na ci tuwon sosai kamar ba ni ba, domin na dade ban sake jiki na ci abinci mai yawa haka ba.

%??mahra kin san abun da kika yi ma yayarki ba ki kyauta ba?%???

Ina daf da gama sudar yatsun hannuna Mama ta yi min wannan maganar.

%??mmman Mama ita baki ga abun da ta yi min ba? A kaddara ma da gaske Deen ya aikata abun da take fada, ai be dace ta zo tana fada ba a yanzu saboda baya raye, kuma akwai ??ana a tsakanina da shi ba zan jidadin ta aybanta uban ??ana ba, Mama Wallahi ko da ace Deen ya aikata hakan da gaske to na jidadi domin shi yake nuna cewar kaunar da yake min mai kyau ce marar algus, domin ya rike ni amana ya nuna soyayya da kaunar da na san har na mutun ba zan sake samun irinta ba, a tsawon zaman da muka yi Deen be taba daga min murya da sunan zai min fada ba ko kuma ya nuna ni da yatsa balle har ta kai ga ya doke ni, mahaifiyarsa bata taba nuna min banbanci da yarta ba, shin hakan be isa ya saka na so Deen ba? Miya laifinsa idan ya yaki kowa akan abun da yake so? Da ace Abiey yana so na da gaske da be guje min ba ko da kuwa mutuwa zai yi a ranar, balle ma na san karya take ita ma kuma ba laifinta ba ne laifi Abiey ne shi ya shirya wannan saboda ya wanke kansa kuma ya sake dawowa ya cutar da ni%???

Mama ta gyada kai.

%??maskiya ne, idan na gaske ya aikata to ya rike amana irin rikon da ko wace uwa take son ayi ma yarta, Allah ya masa Rahma%???

%??mmeen%???

Na amsa ina jindadin addu'ar da Mama ta yi masa, ni kam na san indai ba a yabawa masoyina ba to ba za a zage shi ba. Bayan sallah La'asar kiran Dr Hamid ya shigo wayar Mama da gangan na ki dagawa har sai da kiran ya yanke, fargaba nake kar a fada min cewar jajarin yayi ciwon ciki bayan ya sha nonona, yana sake kiran wayar gabana ya fadi sai da na yi Bismillah sannan na daga kiran na kai wayar a kunne ina kallon Mama.

%??mello%???

%??mahra ya gida?%???

%??mafiya Kalau%???

Sai shiru ya biyo baya ni da shi babu mai cewa uffan har na kusan dakika ashiri.

%??mello%???

%??meah ina jinki daman na kira na fada miki za a sake gwada ba shi nononki a karo na biyu daga nan sai mu bincika mu gano daga ina matsalar take%???

Lumshe ido na yi na kai hannuna kirjina ina jin wani irin sanyi a raina, domin ko be fada min ba na san nonona be saka ??ana ciwon ciki ba.

%??man fahimce ka ba%???

%??man kawo miki goro ne sai ki sake matsa nonon naki ki ba shi%???

%??ma gaskiya%???

Na amsa kai tsaye kamin na dora da cewa.

%??mawan matsar nonon zai iya sakawa mutane su gane, kuma ni ina jin zafi ba zan iya cigaba da yin hakan ba%???

%??mai ya kenan?%???

%??mdan tana son na bashi nono sai dai ta kawo shi ya rika sha idan ya koshi sai a maida shi gurinta, shi ma kuma a bisa sharadi%???

%??mane irin sharadi?%???

%??mata biyani na shayar da yaronta, domin hakkin shayar da shi a yanzu ba a kaina yake ba%???

%??mahra ya kike magana kamar ba ke ba? Ko kina ganin kamar kin samu wata damar da zaki wasa da hankalin mutane ne?%???

%??mna zancen wasa da hankali a muhalin da zan taimaka muku? Ban ce dole ba fa idan kun ji kuna iyawa ne kawai%???

Wani uban tsaki yaja ya kashe wayar. Sai na yi murmushi Mama ta kalle ni tana fadin.

%??miyasa kika yi haka?%???

%??mama ai maganin biri karen maguzawa, idan ban musu haka ba ni za su fara disgawa a yanzu ma ai be nuna min nonon ya karbe shi ba sai cewa yayi wai za su kara gwadawa ba, kin ga ta nan zan gane idan ta gaske tana son yaron nan ko ba komai zan samu kusanci da shi, ina kallon wannan abun a matsayin wata mafita da Allah ya kawo min%???

%??mna ji miki tsoron kar hakan ya janyo miki wata matsala a nan gaba%???

%??mabu wata matsala da zai janyo min da yardar Allah ke dai kawai ki taya ni da addu'a%???

%??mdan kuma ta yardar ki cigaba da zuwa kina shayar da shi, ba ki tunanin asirinta zai tonu? Kuma ke ma naki zai tonu? Domin mutane za su yi mamakin ace kina yawan fita zuwa wani gurin ga shi ko arba'in ba ki yi ba%???

%??mama maganar mutane baya saka ni yin abu ko ya hana ni a yanzu, matukar kin amince bana shayin kowa lokacin da zan rasa mijina mutanen suna ina? Miyasa ba su kawo min dauki sun hada min ko da rabin kudin na yi magani ba? Sai yanzu za su fara magana? Maganar su ba zai dame ni ba%???

%??mun yanzu dai sai ki tanadi abun da zaki fadawa Hajiya ba sai gaba ba, domin ina hango abun da tunaninki be baki ba a lamarin nan%???

Na yi shiru ina sauke dogon numfashi.
10/20/22, 08:02 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*


Ta mike tsaye da sauri ta sha gabansa.

%??maba Hubby miyasa kake da saurin fushi ne? Abu kadan sai ka hau ka fara fada ba zaka ma tsaya ka saurareni ba?%???

%??me zan saurara? You're just try to kill my son, yaron nan baya samun lafiya idan ya sha nononki amman kin ki yarda kowa ya duba shi sai ??an'uwanki tun da kika samu cikin nan ba ki yarda da kowa ba sai ??an'uwanki har sharadi na gindaya miki cewar ba a nan zaki haihu amman kika bijire kika dauki kawarki kuka je asibiti sai kirana ka yi aka fada min kina gurin haihuwa, waya sani ko haihuwar da kika yi a nan ne ya janyo masa matsala?%???

Ta yi murmushi duk wani abun da Mr Bashir zai fada ko ya nuna akan ??anta zata masa uzuri saboda ta san yadda yake son haihuwa tun kamin yau.

%??maihuwa a nan ba zai saka ya kamu da wani ciwon ba, ai da Hamid ya fada mana, kuma ba wani dalilin ya saka na ke son Hamid yana duba shi ba sai dan ganin na gida ne shi kuma kwararen likita ne, and duk wani bincike da ya kamata ayi akan nonon nan an yi ba a gano wata matsala ba, saboda har madara tana saka shi ciwon cikin nan ka ga ba daga nono ne kawai ba kuma jiya ma da ya sha be yi ciwon cikin ba na so mu dan jira mu ga idan abun ya bi haka ai mun fita ba sai mun fita waje ba%???

%??muk kwarewar Dr Hamid akwai likitan da ya fishi kwarewa, kuma ba zai yiyu ace yaro idan ya sha nono ko aka ba shi madara yana ciwon ciki kuma ace babu matsalar komai ba, dole akwai matsala, so iya na yau ne idan yaron nan ya sake shan nono yayi ciwon ciki ni da kaina zan kai shi asibiti%???

%??ma yarda, amman idan ka akai shi na kowa ne likita zaka yarda da duba shi bana son likitan da be san kan aiki ba ya taba min yaro ka fi kowa sanin yadda na ke son ??an nan, kukan shi ma jinsa nake kamar na yi kuka%???

Yayi wani kasaitaccen murmushi ya kai hannu ya taba fuskarka.

%??me ma kenan da zan iya mutuwa ki auri wani ki samu haihuwa, balle ni da na

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login