Showing 6001 words to 9000 words out of 210919 words

Chapter 3 - CIWON SO

10 Oct 2024

4238

na hankali ba%???

Na fada a shagwabe ina turi baki hawayen har ya sauko min. Murmushi yayi ya tashi daga inda yake ya dawo kusa da ni ya zauna ya ja ni jikinsa ya rumgume ya dora hannunsa saman cikina.

%??mna son ki Zahra ke ce rayuwata...%???







Page 1 to 10 ne free, na kai page 10 na gama free pages In'Shaa Allah, if you want to subscribe pay 500 to 2451879008 Hadiza Abubakar Zenith bank
Sai ku turo shaidar biyan ta wannan number 08036126660 zan saka ku paid group In'Shaa Allah.
Yan nijar kuma za ku biya ta wannan number +22790165991 sai ku turo shaidar biyan ta line na 08036126660.

Thank you.
10/1/22, 21:58 - Buhainat: https://www.wattpad.com/story/240284722?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_reading&wp_page=reading&wp_uname=KhadeejaCandy&wp_originator=Cq%2BoU%2FS0Yt8EYG4ZuWXIrcPLtvMV3Yp1Xa0ZiS9AC0SgFQFRtl%2Beh5SiD11fLE%2FaNoz5iaTQIGz%2FuSuAvbcJBa4hsJzESJfsDBE7wl1CdXGgHAhOSK0sQqZ5%2BLHD0JLJ


*B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


3??_/Q

ZAHRA POV.

Bayan mun gama cin abinci ya kwashe kayan sannan ya gyara gurin, kana ya dawo ya rika ni na tashi na koma dakin na zauna, shi kuma ya fita falon domin karasa gogarsa.

%??meen%???

%??m will be there Zahra%???

Yana rufe bakin ya shigo dakin ya zauna kusa da ni.

%??me kike so?%???

%??mayarka zan yi game%???

Be ce min komai ba ya tashi ya fita falon ya dauko wayar ya miko min sannan ya koma ya cigaba da gugar. Daman na san password din wayarsa kamar yadda ya san nawa, duk abun da nake so ina yi da wayarsa haka shi ma yana daukar tawa yayi bukatarsa. Kai tsaye na cire password din na shiga cikin wayar na danna game din da nake so na soma yi. A lalace na bata awa daya da rabi ina game din ina hamma abun ka da raguwa nan da nan bachi ya sace ni. Ana daf da kiran sallah magariba na farka kaina yayi matukar nauyi alamar bachin na ishe ni har na wuce ka'ida. As usual ina farkawa na ga Deen ya lullube ni da blanket daman ya saba idan ina bachi sai ya gyara min bachin ya lullube ni, wayarsa kuma na rumgume a kirjina that's means be fita da wayarsa ba, wata kila yana gudun na farka ne shiyasa be daga hannuna ya dauki wayar ba. Mika na fara yi sannan na tashi na shiga bandaki na yi alwala na fito na gabatar da sallah la'asar ina zaune ina lazimi har aka gabatar da sallah magariba.
Cike da kuzari na mike tsaye na gabatar da sallah magariba, ina cikin lazimi na ji cikina ya motsa da gudu na isa bandakin tsakar gida, arzikina daya Deen ya saba cika mana durum bandakin ba sai na yi wahalar shiga da ruwa. Sai da na yi yadda raina yake so sannan na fito bandakin ina jin cikina safal kamar ban ci komai ba, sake komawa na yi bandakin dake cikin dakinmu na wanke hannuna kamar yadda addinin musulunci ya koya mana. Ina fitowa ana dauke nepa a take gabana ya fadi, a duniya bayan mutuwa babu abun da nake tsoro kamar hudu, saboda ina ganin komai zai iya taba ni ko kuma ya cutar da ni idan akwai hudu. Da sauri na nufi gadona na lalaba inda na aje wayar Deen na dauka na kunna fitilar sannan na nufi din gulof dinmu na solar na kunna sai gaske ya cika daki, tsoron hudun falo ya hana ni fita na kunna wutar falon, sai kawai na yanke shawarar haye gadona na zauna, idan gogan ya dawo ai dole ya kunna, tsayar gado na koma na zauna domin ban yarda da zaman gefe ko karshen gado kar wani abu ya same ni, wannan yasa idan yana a gida bana da gurin zama sai a jikinsa. Data na kunna da zimmar shiga YouTube na kalli funniest videos sai ga kira ya shigo, kamar na dauka sai kuma wata zuciyar ta hana ni ganin bakuwar number ce, na san yadda Deen yake kishi idan wani ya ji muryata. Kiran na yankewa sai ga sakon kar takwana ya shigo wato SmS, da bakuwar number da ban wayance ta ba.

_Deen kana ina, ga mu anan muna shanawa, kaya sun samu ka zo dan Allah_

Ina gama karanta sakon jikina yayi sanyi, tunanina ya tsaya cak, kan kace kwabo hawaye ya taru a idona. Me hakan ke nufi? Deen be daina abun da yayi min alkawarin dainawa ba? Ke nan har yanzu Deen yana hulda da wadannan gulbatattun abokan nasa? Yana nuna min shi na kwarai ne a nan a bayan idona kuma yana aikata abun da ya ga dama? Yaushe Deen ya koyi yi min karya? Yaushe Deen ya koyi boye min sirrinsa? Idan har na ce ban ji komai ba a zuciyata a game da sakon nan dana karanta a yanzu tabbas na yi karya, babu mace da son ta ga mijinta yana shaye-shaye. Abun nan yana da matukar zafi da bakinciki, ta wani bangaren ma ina ganin kamar kara ace mijin mace na neman mata sama da shan kayan maye, domin shaye-shaye yana taba kwakwalwa ya taba lafiyar mai yinsa kuma ya haddasa fitina da juna, wasu mazan ma har duka suke yi ma matansu, mai shan kayan maye baya aje komai baya iya kula da iyalinsa yadda ya kamata, sai dai nawa mijin ya banbanta da sauran mazan, domin ko kuje bana jin Deen zai bari ya taba ni sai idan ban gani ba ko kuma idan baya kusa. Deen baya min karya yana gudun zuciyata tana gudun abun da zai bata min balle har ya saka ni damuwa. Amman miyasa yace min ya daina alhalin be daina ba? Wata kila saboda shaye-shayen miyagun kwayoyi abu ne da ba za'a iya dainawa a take ba ko? Ko kuma saboda ya saba da shaye-shayen tun yana karamin yaro? Haka dai na yi ta magana da kaina kamar wata tabbabbiya ina tambayar kaina ina amsawa kaina, kokari nake na kar zuciyata ta ga laifin Deen, domin har ga Allah ina matukar kaunar mijina, bana son na yi masa wani kalami da zai sosa masa zuciya ko ya saka shi a damuwa, a cikin duhun so na na shiga na yi ninkaya ina ta tarewa zuciyata ganin laifinsa! Daina shaye shaye-shaye ba abu ne da mutum zai iya kai tsaye ba, Deen ba shi da wani aibu, domin baya neman mata, baya sata, kaddararsa kawai shaye-shaye ne, shi ma na dan zai daina idan ma be daina a yanzu ba zai daina wata rana, sai dai wata ranar yaushe? Gobe? Jibi? Gata? Wata nawa? Shekara nawa? Yanzu fa girma muke ciki nake dauke da shi na wata bakwai mace zan haifa ko namiji Allah masani, amman babu macen da zata so ta tara ya'ya ace mahaifin yayanta dan shaye-shaye ne.

%?pii yi masa uzuri Zahra%???

Wannan karon zuciyata ce da kanta take fada min haka.

%??ma masa%???

Na amsa mata a fili, daman ta ya zan kasa yi ma mutummen da ya bude hannayensa biyu ya tarbe ni a lokacin da wani ya gujeni? Taya zan kasa yin uzuri ga mutumen da ya nunawa duniya ni ce rayuwarsa? Mutumen da ya goge shafin bakincikina ya shimfida min farinciki da kauna? Ai ko rai ya kashe dole na bude nawa hannayen na masa rumfa balle kuma dan shaye-shaye. Ina kikarin saka hannu na share hawayena na ji motsin taba kofa alamar ya dawo kenan yana kokarin rufe kofar da extra keys din gidan dake hannunsa, hanzarin goge fuskata, na gyara zama ina kallon kofar shigowa dakin, da ace akwai nepa da na leka waje na ga shigowar annurin zuciyata, sai dai tsoron duhu ya hanani.

%??marauniyar matan duniya, sorry an dauke nepa bana kusa%???

Shi ne abun da ya fara fada a lokacin daya shigo dakin, fuskarsa dauke da kyakkyawan murmushi kamar koyaushe. Ina ganin hannunsa da leda har biyu farinciki ya kama ni daman na san idan ya fita waje har ya kai magariba baya shigo min hannu haka. Kumatuna ya fara sumbanta both side sannan ya sumbanci bakina.

%??ma akai?%???

%??mannu da zuwa%???

Ido ya sakar min yana kallon kwayar idona, sai yayi saurin aje ledar hannunsa a saman gadon ya zauna kusa da ni cike da tsantsar kulawa da soyayyar marar misaltuwa.

%??mahra Babe na, kuka kika yi?%???

Na yi kasa da idona na dan turo baki, abun nema ya samu shagwaba ta samu muhalli.

%??mhat happen? Talk to me dear%???

Ya tambaya yana lekon fuskata, ta cikin idonsa ina iya hango tashin hankalinsa, na san ba na komai ba ne sai kukan da ya ganina cikin idona.

%??ma ce min ka daina...%???

%??minene?%???

Ya mika masa wayar, da sauri ya karba yana gama karanta sakon sai ya sauka saman gadon ya durkusa kasa ya kama hannayena yana kallon cikin idona.

%??mahra kin san ina son ki?%???

Na daga masa kai.

%??mon ki ya kai ki ce na kashe miki rai dubu kuma na aikata, balle kuma shaye-shaye? Ba kin ce na daina ba ki so ba?%???

Nan ma kan na sake daga masa.

%??mallahi Zahra, na rantse miki da Mahallincina tun ranar da kika ce na daina, na watsar shan komai da ina sha a yanzu ai zaki gane, domin idan ta kwance ni wata rana na shata a gidan nan, kuma idan na dawo dole zaki ji warin a jikina, kin fada min cewar yaya za mu yi, ya kamata na daina ai Wallahi na daina Zahra, wannan sakon da kika ganin abokan da muke yi tare da su ne a can baya, suna yawan kira ko su aiko min wannan sakon, saboda sun yi alkawari cewar wata rana zan dawo ba zan iya dainawa ba, kuma na nuna musu ba haka ba ne, duk abun da baki so Zahra na bar shi har abada Wallahi...%???

Tausayinsa ne ya saka idanuwana cika da kwalla, sai a yanzu nake jin cewar ban masa adalci ba, miyasa ban yardar da shi ba? Idan shi ne a matsayina zai iya karyata ni? No Deen ba zai yi ba. Na zare hannuna daga rikon da yayi min na kama fuskarsa na rike ina kallon tarin kaunata dake cikin zuciyarsa.

%??mna son ka Deen, ina kaunarka irin yadda ba zan iya kwatanta maka ba, be kamata zuciyata da raya min abun da na tuhume ka ba...%???

Kamin na karasa har hawaye ya sauko min, sai ya saka hannayensa ya share min sannan ya dora kansa saman cinyoyina ya jimke hannayena, tausayinsa sai ya kara kamani, idan na mutu na bar Deen ya zai yi? Mutuwa ko haukacewa?

%??ma siyo miki nama da malt na san kina sonta%???

Ya katse min tunanin da ya fado min a rai, saurin saka hannuna na yi na tare hawayen da suka sauko za su diga saman kansa, kansa ya dago ya sumbanci cikina.

%??mna son duk abun da za ki haifa min, i can't wait na ga kin haifa min jina%???

%??mdan na haihu na samu namiji sunanka zan saka masa%???

%??maboda me?%???

%??maboda mutuwar sonka da nake, da zan haifi maza hudu, dukansu da Deen zan rika kiransu, sai dai linzamin sunan ya banbanta%???

%??mi kuwa kin ga idan kika haifa min mace, Zahra zan saka mata%???

Na yi murmushi.

%??mai mu ga waye Allah zai fara cikawa burinsa, ni dai wannan shi ne kudirina ko da na mutu%???

Ya dago da sauri ya kalleni.

%??mo da kin mutu Zahra? Ko da kin mutu kika ce? Fata kike yi ki mutu ki bar ni?%???

Rasa na yi abun da zan ce, ni kaina na san subutar baki na yi a gaban mutumen da baya son tazara da ni ko na zira'i daya.




ABIEY POV.

%??m'm sorry...%???

Ya fada bayan ya sake ta, sai ta amsa masa tana masa kallon tausayi.

%??mo please don't...%???

Ya juya ya jingina kansa da motar yana jin kirjinsa na masa zafi.

%??me can talk if you want...%???

Yasmin ta fada, sai ya juyo ya kalleta yana murmushi.

%??mhat do you want us to talk about? Zahra? Our past life? Or mummunar rayuwar da nake fuskanta? Do you know her last words? Ka manta da ni Abiey ka goge shafina a rayuwarka, but look at me i live every minute every second with her love, wow that's girl has something special...%???

Ya daki motar da mugun karfi har sai Yasmin ta tsorata.

%??marka ji ciwo mana%???

%??miwon da nake ji a cikin zuciyata ya fi duk wani ciwo da zan ji a duniyar nan, the most painful part is Zahra ta tafi tana min kallon macuci wanda ya kasa saka hannu ya tarbeta ya dorata a baya ya saka zane na goyata a lokacin da wannan kaddarar ta fada mata%???

%??mut it's wasn't your fault Abiey Deen plan everything...%???

%??mnd he success right? While i failed, the most annoying thing da yar'uwata yayi amfani jinina, i hate that guy, i hate that name... Don't mention it again...%???

Ya fada idonsa na wani rin juyawa alamar bacin rai marar misaltuwa, sannan ya cire key din motar ya rufe motar ya nufi main door din. Tsaye Yasmin ta yi tana kallonsa har ya shige cikin falon sannan ta bi bayansa cike da tausayinsa.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: *B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


4??_/Q


ABIEY POV.

%??mliyu, hakuri ake yi da rayuwa, dan adam kullum rayuwarsa a cikin wahala take ko da kuwa wasu na maka kallon kana jindadi ne, shi musulmi baya zama babu jarabawa, Allah babu ruwansa da kyauka muninka asalinka kyau ko muni, kana cikin wata jarabawar zai iya karo maka wata, sai dai shi musulmi an sanshi da hakuri da yardar da kaddara%???

A wannan gabar ne ya daga kai ya kalli Momy dake magana.

%??momy idan ban yi hakuri ba hauka zan yi? Na yarda jarabawa ce shiyasa na tashi babu soyayyar mahaifi, bayan kuma na samu Zahra mun shaku da juna, ita ma kaddara ta hana ni aurenta, Momy kin sani ina da iko ina da karfi ina da kudin da zan yi amfani da su na kashe auren Zahra ko na rabata da mijinta na aureta amman ban yi ba, as long as zata zauna cikin farinciki tare da wannan azzalumin sheidane abun farinciki ne ni a gurina, ina son farinciki Zahra ko da ni zan cutu, Momy ina son Zahra ina sonta sosai Momy Allah ma ya sani%???

A sirrance Momy ta sauke ajiyar zuciya tana tausayin dan Kishiyarta.

%??mllah ya sasssauta maka Abiey Allah ya baka wanda ta fi Zahra%???

%??mabu wata mace da zan gani ta burge ni kamar yadda Zahra ta burge ni, dan haka a gurina babu wata mace da ta fi Zahra, komai na Zahra dabam yake Momy she's social, unique... Everything about her is beautiful...%???

Ya furta yana murmushi zuciyarsa na masa wani irin zafi, kami ya daga ido ya kalli Yasmin da ke kokarin mika masa ruwa.

%??mhank You%???

Ya furta sannan ya bita da kallo har ta shige dakinsu, after like 20min ta fito sanye da uniform din makaranta.

%??momy zan tafi islamiya%???

Ya mike tsaye.

%??memme drop you%???

Momy ma ta mike tsaye suka jera ita da shi suka nufi kofar fita falon Yasmin na bayansu.

%??ma yi ta addu'a Allah ya yaye maka abun da kake ji a zuciyarka akan, kuma kar ka yarda son Zahra ya hada ka da mahaifiyarka da yan'uwanka, ita tana can tana yi aure tana rayuwarta cikin farinciki kai kana nan kana fama da Ciwon So, kar kuma son ya hana ka son wata mace ka rika tausayawa kanka, a musulunci ma ba a yardar mutum ya cutar da kansa da kansa ba, hakan da zaka yi shi zai kara tabbatar da cewar ka yardar da kaddara...%???

Haka Momy ta yi ta masa kalama na kwantar da hankali da lurarwa har suka isa gurin motar.

%??ma gode%???

Shi ne abun da ya fada sannan ya bude motar ya shiga driver side ya zauna, Yasmin kuma ta zagaya ta bude front seat ta zauna, sai da yayi reverse sannan aka bude masa gate din gidan ya fice, yana hawan titin unguwar ya mika hannunsa ya riko hannun Yasmin sai ta kallrshitda sauri gabanta na faduwa, domin be saba yi mata haka ba.

%??mbiey ba kyau fa...%???

Ta fada da kamar tsoro sai yayi murmushi ya janye hannunsa.

%??maka Zahra take min idan na rika ta, sai ta ce wai kai miyasa kake son taba ni kamar dan'iska%???

Ya karasa yana busar da iskar bakinsa, Yasmin dai ban da kallonsa babu abun da take tausayinsa ya cika mata zuciya. Adaidai gate din makarantar ya faka sai ta bude mota ta fita ta rufe masa, kallonta ya tsaya har sai da shiga ciki sannan ya yi reversed ya hau titi, be yi minti uku da hawan titi ba kiran Dr ya shigo wayarsa, hannunsa ya saka aljihu ya ciro wayar ganin yayarsa ce ya saka ya aje motar a muhalin da aka tanadar mata a cikin tsadaddiyar motar, haka kiran ya shigo har ya tsinke wani ya sake shigowa ya ki ya daga. Kiran Dr Zainab na yankewa na Ammy ya shigo, sai a nan ya mika hannu ya dauka ya saka speaker.

%??mliyu, baka ga kiran Zainab ba?%???

%??ma gani Ammy%???

%??maba Autana ka dawo gida yanzu ina son magana da kai%???

%??mr tana nan?%???

Dr Zainab da idanuwanta suka gama kumbura saboda kuka ta girgiza ma Ammy kai alamar tace aa.

%??ma bata nan%???

%??mou won't lie to me Ammy%???

%??mana nan and she want to talk to you, akwai abun da zamu fada maka, dan Allah ka zo%???

%??mani nan zuwa%???

Ya fada sannan ya katse kiran, ya juya motarsa ya dauki hanyar da zata sadashi da gidansu. Bayan Ammy ta sauke wayar Dr Zainab ta share hawayenta ta ce

%??ma can idan kika bata masa rai ko Mai Martaba, gurin na take zuwa, ko gurin Sauban a lokacin da ya hadu da Zahra kuma gurinta yake zuwa, yanzu kuma ya bata da ni, Zahra kuma bata nan, Sauban kuma yana ta hidima Abiey abun tausayi ne Ammy%???

%??ma sani, amman idan muka ce zamu biye shi to zai bata ransa ne kuma ya bata damu, duk abun da ya faru kaddara ce, rashin sonsa da mahaifinsa yake yi wannan daga Allah tun da ban masa komai ba, shi ma kuma ba masa laifin komai ba, rasa Zahra kuma kaddara ce tun dukanmu muna son yarinyar muna kaunarta to me zai saka ba zai yi hakuri ba, sai riga dorawa wasu laifi%???

Ammy na rufe baki kiran Momy ya shigo wayarta, sai ta dan tabe

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login