Showing 84001 words to 87000 words out of 210919 words

Chapter 29 - CIWON SO

10 Oct 2024

4222

waken na kai bakina.

%??mau da safe Abiey ya zo gidanmu%???

Kasa tauna ??an waken na yi na kalleta.

%??murin me? Cewa yayi yana son magana da ni amman kamin yayi magana da ni sai da ya fara yi da Abban Husna%???

%??maganar me?%???

%??mawai dai ya tambaye ni ne damuwarki, yace ya gan ki asibiti jiya tare da wani likita, yana son ya san ko akwai wani abu da kike bukata ne%???

Kamin na ce komai Mama dake daki ta ja tsaki ta ce.

%??mbiey dai be san kunya ba, ni abun da yake a yanzu shi da yan'uwanshi har mamaki yake ba ni, kawai dai bana nuna musu komai ne saboda hali da tunani ba daya ba, kuma tun da har abun ya wuce kara a bar shi ya wuce kawai%???

%??man san manufarsa a yanzu ba, ko da zan nemi taimako zan nema a gurin sa a yanzu? Bari na fada muku abun da na boye lokacin da Deen yake cikin ciwon nan sai da naje neman taimako gurin Abiey amman be taimaka min ba, sai ya nuna be ma san ni ba%???

Ina rufe baki Mama ta fito daga dakin tana fadin.

%??mo ke miya kaiki a haka kuma kike zancen sake neman taimakonsa kwanakin baya? Har kike tunanin zai iya daukar miliyan ashiri ya baki?%???

%??miliyan ashiri na me?%???

Yaya Maryam ta tambaya, sai Mama ta fada mata tana kokarin zaunawa.

%??mai ta fanso ??anta, mutumen da ya so saka mu a kunya a ranar daurin aurenki kike tunani zai miki haka? Yanzu ma ban zan abun da yan'uwansa suke nufi ba ai Wallahi amanar Zahra sai ta fita a gurinsa%???

%??mata kila kuma duk ba mu fahimci abun ba Mama%???

Daga ni har Mama kallonta muka yi.

%??mamar ya?%???

Mama ce ta tambaya ni kam kasa cewa komai na yi.

%??mani lokacin abubuwa suna zuwa ba ta yadda muka tsammani ba, kuma gaskiyar mutum ba zata iya fitar da shi ba sai da hujja%???

%??mi fa ban gane wannan abun da kike kokarin fada ba?%???

%??mama Abiey ya shigo har cikin gidana tare da mijina mun yi magana ta fahimta da shi, farkon abun da ya kawo shi a gurina na bincikar lafiyar Zahra ne da kuma bata taimako idan tana bukata, sai da ya fadada min abun ya kwance sirrin dake boye ya cire ni daga cikin hudun da nake ciki%???

Na aje spoon din hannuna.

%??ma dai shimfida miki karya ya shirya yadda zai wanke kansa ya samu karbuwa a gurinki, saboda amana ta kama shi kuma yana son ya sake cutar da ni%???

Mama ma dariya ta yi.

%??maryam kina da karamar kwakwalwa, maganar wuni daya ta saka kin manta da duk abun da ya faru?%???

%??maganar wuni daya tana iya wanzar da zaman lafiyar da aka shekara dubu ba a samu ba, wuni daya na iya warware yakin da aka dade ana yi, kuma tun lokacin da abun nan ya faru ba mu ji bangaren Abiey ba, ba mu taba tsayawa mun saurara ba, sannan Mama akwai wasu abubuwan da ya kamata hankali ya fahimta%???

%??ma alama Abiey yayi miki biya mai kyau kudi ya baki ko ya miki alkawarin wani abu ne? Shiyasa har kika zauna kina tsara wannan maganar%???

Sai ta kalleni tana murmushi.

%??mo ni waye sai siye saboda na wanke shi? Wanke shi a gurinki ba ina nufin ki so shi ba, kawai dai ina fadar abun da na fahimta wanda shi ne gaskiya%???

%??mamar ya?%???

Ta kalli Mama.

%??mama baki yi tunani ba lokacin da Ammy ta rantse da Allah Abiey ba zai auri Zahra ba? Kuma ta ce idan har ya aureta zata tsine masa albarka? Da ace bata son Zahra tun farko ba zata bari ayi baiko ayo lefe a biya sadaki ba%???

%??mi sheri suka mata alhalin karya ne%???

%??mr Zainab ce ta shirya haka saboda bata da wata mafita a lokacin sai wannan, amman abu ai ya kamata ace mai hankali yayi tunani ace duk soyayyar da Abiey yayi da Zahra sun rabu a ranar daurin aurensu? Kuma tun lokacin Abiey be yi aure ba dace yaudararta yake son yi da yanzu yayi aurensa shi ma har ya haihi ko ya kusa haihuwa, bayan kuma duk abun da ya faru yanzu ya dawo yana bibiyarta shi fa saurayi ne a yanzu ita kuma ta yi aure har ta haihu, idan ba kyau ba me ye Zahra take da shi da zai saka Abiey ya dawo yana neman sulhuntawa da ita har yana damuwa da damuwarta, yana da kudi iyayensa suna da kudi yayi suna da zai iya neman auren yar kowa ya a bashi, amman duk ba yi ba%???

%??marya yake yi ya yaudare ni ne kuma amanata ta fara fita shiyasa yanzu ya dawo yana neman inda zai fake%???

%??mada min Zahra kamin yanzu Abiey ya taba nemanki da iskanci?%???

Na girgiza kai.

%??me taba ba ai be ga fuska ba%???

%??mhi na san akan ce idan namiji ya kwanta da mace ba zai aureta ba, ya yaudare amman ke ya rasa ranar da zai miki haka sai ranar da za a daura aurenku? Alhalin ba ki tana masa komai ba?%???

%??maman Deen ya taba fada min ai yayan manyan mutane ba sa auren yayan talakawa, haka baya faru a zahiri sai a littafai ko a fina fina kuma na yarda tun da gashi anyi min%???

%??mhat's the point Deen ba shi ya lalata duk wata alaka a tsakaninku, ke kanki kin san son da Abiey yake miki ba na wasa ba ne kuma babu abun da zai saka yayi miki haka..%???

Mikewa na yi tsaye na shuri da plate din danwaken da ta kawo min.

%??man taba jin na tsaneki ba sai yau, Deen ya gama min komai Maryam tun da ya cire kunya a ranar da Abiey ya so saka ni, kuma ya rike ni amana har karshen rayuwarsa, Wallahi babu wani abu da zaki fada da zai saka na ga hasken Abiey ko da digo daya ne, babu wani abu da zaki yi ki saka na ga laifin Mijina sai dai na ke ki bata kanki a gurina, mijina yayi mutuwa kyakkyawa babu wanda zai bata masa suna%???

Mama ta mike tsaye ta rike ni domin fuskata da hawayena sun nuna maganar da nake da gaske nake yinta.

%??maryam be kamata ki yi wannan maganar ba haba?%???

%??mallahi Mama dan baki san gaskiya ba ne, daman zuciyata ta dade tana raya min abubuwa kawai dai ban ce komai ba, amman ki duba yadda lamarin nan ya faru kina gani kin san akwai lauje cikin nadi, sannan ki duba yadda Deen yake cewa ta masa alkawari bayan mutuwarsa ba zata auri wani ba, ciwon nan nasa ma fa son yayi ta dauka kawai dai ba a son ana fadar abubuwan marar kyau akan mamaci ma amman Wallahi Deen din nan ba mutumen kirki ba ne ni daman ban so aurensa da Zahra ba%???

Ban san lokacin da na nuna da yatsa ba.

%??marya kike yi Maryam Deen mutunen kirki tun da be taba kashe kowa ba, kuma be sace abun kowa ba kuma ba zaman banza yake ba yana da sana'a, Deen ya gama miki komai a rayuwa tun da ya rufawa yar'uwarki asiri ya aureta a lokacin da wani banza ya so ya tona mata asirin, kuma daga yau sai yau karki sake furta wata kalmar akan mijina%???

%??mole ne na fada miki gaskiya saboda ni yar'uwarki ce...%???

%??ma datse zumuncin dake tsakanina dake daga yau, indai saboda yan'uwantaka zaki fada min wata magana marar dadi akan mijina to daga yau karki sake kirgawa da ni a cikin yan'uwanki%???

%??maboda wani banza zaki....%???

%??mijina ba banza ba ne ban yafe miki ba Maryam%???

Mama ta rike domin kokarin kai mata hannu nake duk kuwa da na san bana iya dukanta.

%??ma isa haka haba Maryam, ko Deen be auri Zahra ba be dace ki masa haka balle ya auri yar'uwarki%???

Fashewa na yi da kuka sai Mama ta rika ni ta saka ni ??aki, Yaya Maryam kuma ta dauki jakarta ta fice tare da yayanta ko sallama bata mana ba, bana taba jin bacin irin na yau ba, ban tana jin na tsani Maryam irin yau ba, ashe a cikin yan'uwanka ma akwai makiyanka, ko kadan bana son na ji wata magana marar dadi akan Deen domin be rage ni da komai ba, kuma na san Abiey karya kawai yake masa. A yau na tabbatar da wani bacin rai yafi gaban kuka domin ina shiga dakin hawaye suka daina min zuba sai bugawa kirjina yake kamar ya fado, lallai a yau na kara tabbatar da Abiey ba mutumen kirki ba ne kamar yadda Deen ke fada min.

%??ma yi gaskiya baka raye amman yana maka kazafi saboda ya bata ka a gurin mutane, mugun halinsa na ta kara bayyana, na so ace kana raye Deen ka ga wannan ranar kunnuwanka su ji maka abun da makiyina yake fada bayan ranka, mutum mugun ce dan'adam butulu%???

Na fada ina murmushin takaici.

%??mau da yar'uwata za a zauna a zagi mijina? Wannan bakinciki yayi min yawa da wannen zan ji? Rashin mijina ko na ??ana ko kuma na abun da Maryam ta yi min a yau%???

Na fada daman can ko lokacin da ina budurwa idan muka samu matsala da ita bana kiran da Yaya Maryam sai dai Maryam kai tsaye.

%??mama wai ki ji wannan abun? Allah ma ya isarwa Deen%???

Mama dai bata ce min komai ba, ni ka dai na yi ta mitata har na yi na gama ban ji bakinta.

%??mahra kin ga mutumen nan yana ta kira amman bana son ki dauka%???

Na fito da sauri daman tun dazun nake ji wayarta tana ringing sai dai ban maida hankali a gurin ba saboda raina a bace yake.

%??iata kila fada zai yi yace miyasa na kira Jamila?%???

Wata zuciyarta ta raya min sai dai hakan be hana ni picking ba.

%??mello%???

%??mahra ya gida?%???

Na ji muryarsa tsabanin yadda na yi zaton zan ji ta.

%??mafiya kalau%???

%??mm na yi magana da Jamila akan matsalar yaron nan muna son zaki matsa nononki mu gwada ba shi mu gani saboda mu na son mu gano inda matsalar take%???

Na kai hannuna a kirjina ina jin wani irin sanyi marar misaltuwa, sai dai ban yanke hukunci kai tsaye ba.

%??man yi shawara da Mama tukuna idan na yanke hukunci zaka ji ni%???

Ina fadar hakan na yake wayar na zauna kusa da Mama da sauri ina fada mata.

%??mmman ke zaki iya kina matsar nononki kina bashi?%???

%??mh mana Mama tun da har akwai ruwan nonon mai zai hana na yi haka, kuma gwadawa za'ayi aga idan shi ma be saka shi ciwon Cikin ba%???

%??mna tsoron kar asirinmu ya tonu Zahra? Saboda idan kina ba shi nono wata rana za a gane, kuma duk ranar da asirinki ya tonu zaki sha magana a gurin mutane Hajiya kuma ban san da wane idon saki kalleta ba%???

%??m boye zan rika ba shi babu wanda zai sani da yardar Allah%???

%??mhikenan, amman karki saurin nuna masa kin amince tun da gashi har sun fara zarginki%???

%??moh Mama%???

Ban kira shi a lokacin ba duk da kasancewar na samu goyon Mama kuma abun ne da zuciyata take so, haka na daure har sai da ya sake kirana da kanshi shi ma kuma ba kai tsaye na nuna masa amincewata ba sai da ya hada da magiya.
Da yamma lis ya aiko yaro ya lunch box na yara, na karba ina budewa sai na ga wata yar karamar gora a ciki, na sallami almajin ni kuma na shiga daki na fara matsa nonon da ya kusan dankarewa saboda rashin tsotson, ban tana sanin akwai azaba a matsar nono ba sai a ranar idan na matsa sai na runtse ido na bude da taimakon Mama na samu na yi rabin karamar gorar daker sannan na kira shi a waya na fada masa ya aiko almajiri, bayan kamar mintuna biyar muka ji sallamar almajiri Mama ta amsa ya ce

%??mai wani a waje ya ce a bada sako %???

Mama ta rufe lunch box din ta kai masa, ba ayi minti talatinba zazzabi ya rufe ni Mama ta dauko min magunguna na sha kamin ta dauke ledar maganin muka ji sallamar Hajiya da yan'uwanta.




JAMILA POV.

Expensive white curtains din falon kawai zaka kalla kasan mutanen da suke rayuwar a cikin gidan ba su darajar nera ba, balle kuma ka sauke idonka akan set 3 na mayan kujerun da suka kawata falon, ko wane corner na katon falon air conditioner ne a tsaye, komai na falo fari ne ciki har da dinning din da aka yi ma area dabam, daga cikin falon kana iya hango wani kasaitacen falo madaidaici da aka kawata komai na sa blue, dama da falon wani katon stairs da mutum biyar za su iya jerawa su hau ko su sauko a tare, an gawata ko wace kusurwa ta falon kamar ba a mutu ba, Jamila ce zaune a rumgume da jaririnta a daya daga cikin set din kujerun da suke falon fuskarta a hade tana juya gorar nonon dake hannunta.

%??mdan ya sha be yi ciwon ciki ba hakan na nufi wani abu ta yi ma masa kenan?%???

Dr Hamid ya aje numfashi a hankali.

%??me zama lallai ba, saboda nonon ki ba ainahin na haihuwa ba ne sai da aka hada wasu abubuwan sannan ruwan nonon ya zo%???

%??mo madarar dake saka shi ciwon kiki fa?%???

%??maman ba kowane cikin jinjiri ke daukar shan madara ba, kawai mu yi fatan idan ya sha zai samu lafiya ba zai saka shi komai ba%???

%??me hakan ke nufi?%???

%??mai a rika karbo masa mana, ko kuma ta dawo nan ta zauna har zuwa lokacin da zai fara cin abinci sai a yaye shi%???

Ta yi wani shu'umin murmushi.

%??ma dan kana dan'uwana ba da sai na ce Zahra hada kai ta yi da kai saboda ta samu abun da take so%???

%??miya ta same ni office na mata abun da be kamata na yi mata ba, saboda na samu ta rika nisanta kanta da ni gudun kar ta ja mana matsala, sai dai ganin ba mu da wata mafita ya saka na yi bita da lalama ina tambayar dalilin hakan yasa ta kira shi saboda ta ji lafiyar yaron nan, idan har ya tabbata nonon mahaifiyarsa yake so to dole za a rika ba shi shi domin shi ne rufin asirinmu%???

%??man taba ganin jaririn da aka haifa ace idan an bashi nono ko madara yana saka shi ciwon ciki ba sai wannan, waya sani ko wani abu ta yi masa lokacin da ka bar mata shi mutane fa sai Allah zata iya ba shi wani abu ko ta shafa masa%???

Dr Hamid yayi shiru yana nazari.

%??mai yiyuwa amman bana tunanin haka%???

%??mi kam ko da nononta ya ba shi lafiya ba zan yarda ta cigaba da ba shi nono ba%???

%??maki iya rasa shi, domin dole ne a dakatar da bashi wannan nonon da madara idan kuma baya cin komai kin san ba zai rayu ba, sannan kin ji yanzu mijinki yana maganar fitar da shi waje, idan kika yi sake aka zurfafa bincike za a iya Mijinki zai iya gano cewar ba ??ansa ba ne saboda blood type din yaron nan ba irin na mijinki ba ne, ya kamata ki yi taka tsantsan domin ba ke kadai ce a cikin matsala ba har da ni%???

Ta daga kanta sama ta sauke ajiyar zuciya.
10/10/22, 19:32 - Buhainat: Ciwon so
10/20/22, 08:02 - Buhainat: Ya saka dayan hannunsa ya dauki daya daga cikin tawul din dake nade a durowar ya goge fuskarsa zuwa kansa, sannan ya fito dayan hannunsa rike da wayar dake jone a kunnensa.

%??mdan ma abun da kake fada haka ne, ai ba wannan hanyar ya kamata ta biyo ba%???

%??mata da wata hanyar ne sai wannan a yanayin yadda Yasmin take da kunya da zata iya fitowa kai tsaye ta nuna maka ba, wannan ce kawai damarta kuma kai da kanka ka samar mata ita%???

%??man yi dan nasan zai kawo min matsala na, da ace na san Yasmin zata min haka da zan saka sunanta a ciki ba, kuma wannan abun ma ai???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~? rashin kunya ne, zata raba min hankali biyu ni kuma ina son tunani ya tsaya akan Zahra ne kawai%???

%??mole ne ka yi taka tsantsan kuma la bi Yasmin a hankali domin idan ka ce zaka mata jan ido zata iya bata lamarin%???

%??mun kusan kawai a haka ai, matukar ba ta yi abun da na roke ta%???

%??mmman Abiey kasan zaka iya hadawa biyu? Ga Zahra ga Yasmin?%???

%??monono kasan mata basa son kishiya and i think Zahra tana daga ciki, ko da ma ace tana so ni a karan kaina ba zan iya hada soyayyarta da wata ba%???

Ya fada yana kallon kanshi a madubi.

%??mut ka san minenen? Ni Wallahi at first na dauka kana da feelings akan Yasmin ne%???

Guntun murmushi yayi.

%??mani lokacin tana min yanayi da Zahra ta hanyar magana da mu'amala amman hakan ba shi ke nufin ina son Yasmin ba%???

%??muddy i hope Zahra zata fahimci wannan soyayyar da kake mata ba tare da ka wahala ba%???

%?ni ma fatana kenan, sai dai kasan turawa sun ce what come easy won't last and what last won't come easy, Deen ya riga ya bata komai wai lasan mugun nan har cewa yayi ta masa alkawarin ba zata auri wani namijin ba bayan mutuwarsa?%???

%??mhat!? Da gaske? Kai a ina ka ji wannan maganar?%???

%??mayarta take fada min%???

%??mayarta fa ka ce? Taya?%???

%??mes na na je asibiti saboda na yi magana da Dr akan Yasmin sai na samu Zahra a aibitin, ta kusan bata awa hudu ko biyar a gurin tana jiran wani likitada karshe da ya fito ma sai ya rufe ta da fada ita kuma ta fara masa kuka, ban san abun da take nema a gurinsa ba amman dai na fahimci akwai damuwa a tare da ita sosai, a talk to her bata saurareni ba, that's why na je kai tsaye gurin Yayarta at that time na shirya fuskantar duk wani lokaci da yayarta zata min damuwarta ce ta dame ni, na karanci damuwa a idonta sai dai ba lallai ne ta ba ni damar yaye mata damuwar cikin sauki ba, haka yasa na tafi gidan Yayarta na saka aka min sallama da mijinta na fara magana da shi sannan na min

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login