Showing 105001 words to 108000 words out of 210919 words

Chapter 36 - CIWON SO

10 Oct 2024

4217

be san inda zai je ba da ma ace irin da ne da Sauban be yi aure da a gurinsa zai tare.

%??miyasa abubuwa suke tasowa su shiga tsakanina da ke Zahra! Why why...%???

Ya buga sitiyarin motar da mugun karfi.

%??mnd kullum daga gurina matsalar nan take tasowa why me?%???

Kamar mahaukaci haka yake fada da kanshi tana jin wani kalar bakinciki marar misaltuwa. Daker ya kalli wayarsa dake ringing ba dan Sauban ne mai kiran ba da ba zai taba dagawa ba.

%??miye?%???

Shi ne abun da ya fada bayan ya amsa kiran.

%??mre okay%???

%??m'm not%???

%??mkay maybe later%???

%??mada min yanzu minene?%???

%??muratu ce tace min ta ga Zahra a gidan yayarta wai an gabatar da ita a matsayin yar aiki%???

Guri ya samu ya faka motar sannan ya gyara zaman wayar a kunnesa.

%??mahra tawa?%???

%??mh yanzu ta dawo daga gidan take fada min%???

%??mahra fa? Anya ta san Zahra da kyau kuwa?%???

%??ma santa mana kasan da ita suka je yi mata gaisuwa tare da Ammy da Dr, kuma na nuna mata hotonta a waya tace min ita ce%???

%??mait.. kana da hotunan Zahra a wayarka?%???

%??mmman dai ka san ba wani abu ke tsakanina da ita ba ko?%???

%??mna aka ce maka an ganta?%???

%??mace gidan yayarta ubansu daya da ita, tace tana zaune aka gabatar da Zahra a matsayin wanda zata rika kula da babyn da yayar ta haifa%???

%??me Zahra ta rasa da zata je ta yi aiki a gidan wani? Ina raye?%???

%??mi ma abun da nake tunani kenan, tace yanzu haka tana gidan%???

%??mna ne gidan?%???

%??me zaka yi?%???

%??m need to see her%???

%??mo idan ma magana kake son yin da ita ka same ta a gidansu zai fi%???

%??man tabbatar ne idan ita din ce, fada min wace area ce?%???

%??man maka text din address din, maybe ma ka san shi wani Alhaji Bashir mai kudi ne sosai kwana baya ma yayi hadarin jirgi, kuma ance be taba haihuwa ba sai wannan karon%???

%??man san shi ba, amman turo min address din%???

Ya sauke wayar da matukar mamaki.

%??mi zai saka Zahra aiki a wani guri?%???

Tambayar da yayi ma kansa kenan har lokacin be daina mamaki ba. Few minutes later Sauban ya turo masa sakon address din, da hannu daya Abiey yake driving dayan hannunsa kuma rike da waya har ya isa unguwar.

Tun daga yanayin area kasan area ce da manyan mutane masu fada aji kuma wandanda suka taka nesa da kafafuwansu suka tsaya, babu gidan da be nuna isar mai shi a unguwar titi ma tsif yake kamar an yi ruwa an dauke baka jin komai sai motsi dogayen itatuwan dake kadawa saboda hadarin da ha hadu a samaniya har ya rufe taurari. Police din da ya gani a kofar gidan da ya banbanta da saura ya tabbatar masa da cewar gidan ne, kai tsaye ya isa gaban gate din ya danna horn sai police suka taso shi kuma ya sauke glass din motarsa.

%??mannu da zuwa%???

%??mauwa Mai gidan yana ciki?%???

Police dake son tantance fuskar Abiey ya ce.

%??mana da appointment da shi?%???

%??meah ka fada masa Abiey ne Mai Martaba ya turo ni%???

%??mllah sarki ni kam na ce kamar Abiey sannu da zuwa ranka ya dade%???

A take suka bude masa gate din ya ku?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? nna kai cikin gidan mai kama da wata masarauta a gurin da aka tanada domin aje motoci ya nufa ya faka motarsa yana tsara yadda zai amsawa Mai gidan idan ya tambaye dalilin zuwansa, mutumen da ya gani a kusa da motarsa ya saka ya sauke gilashin motar.

%??ma aka yi?%???

%??mai ka juyo da motar ranka ya dade masaukin bakin ta can yake%???

Abiey ya bude gurin da yake ajiyar kudi a cikin motar ya dauko bandir din 500 ya mika masa.

%??mhiga cikin gidan nan gurin matansa ka ce Abiey yana sallama da Zahra%???

Mutumen ya saka hannu biyu ya karba jiki na rawa yawu ma magana.

%??mo ranka ya dade%???


ZAHRA POV.


Da hannu Ummiter ta nuna min ??akin Hajiya Jamila sannan ta juya tayi tafiyarta, a lokacin falon babu komai amman gudun yin laifi ya saka ban hau stairs din ba na dawo na zauna a kasa har na tsawon lokaci. Ganin bata fito ba kuma wani wanda zan iya cewa yayi mata magana be fito ba yasa na tashi na fara taka stairs din har na haye sama tsintar kaina na yi a wani guri mai kama da karamin falon sai dai wannan dakunan ne a jere wasu kuma suna kalon juna, daki na biyu na nufa kamar yadda ta fada sannan na kwankwasa ban ji an amsa ba, hakan kuma be saka na kasa kwankwsawa a karo na biyu ba haka na kwankwasa har sau uku jin ba a amsa min ba ya saka na murda kofar dakin na shiga da sallama.

%??ma a shigo min ??aki Zahra sai na bada izini%???

%??ma yi ta kwankwasawa ba amsa min ba%???

%??mun da kika ji ban amsa miki ba ai kin sa ina uzuri%???

Na yi shiru ban ce mata komai ba, a yadda na lura Hajiya Jamila na da wani irin izza da nuna isa da son wulakanta mutane. Haka ta bar ni a tsaye a jikin kofar har sai da na gaji da tsayuwa na juya zan fice sannan ta yi min magana.

%??mna zaki je? Ki zo ki ba shi nono mana%???

Na juyo na dawo kusa da inda take zaune, na karbi yaron na zauna kan kujera na bude nono na saka masa rigar baki tare da Bismillah, wani irin dadi ne ya ziyarce ni sam yau ko ciwon da nake ji idan ina matsa nono ban ji ba, tashi ta yi ta rufe dakin da key sannan ta juyo ta kalleni

%??mdan kin gama bashi nono ki dora shi akan gado, ga blanket nan a kasa ki shimfida ki kwanta%???

Na kalli blanket din dake aje a kasa na kalleta.

%??mo dai baki san inda na fito ba be kamata ki wulakanta ni ba%???

%??mu to da miye nufinki? Ki hau saman gadon miliyan uku ki kwanta? Ni na kwanta ke ki kwanta?%???

%??mudi ba hauka ba ne Hajiya Jamila, kuma ni ba aiki na zo yi miki ba taimako kika nema kuma na yi miki, na fi karfin wulakanci%???

%??mlhamdulillah tun da har kin san ina da kudin, taimako kuma ke ake yi ma alfamar%???

%??mi dai na ke muku alfamar ko ba komai kin ci amfanina tun da na baki abun da kudin da kika takama da su ba su ba ki ba%???

Ina ganin yadda ta bata fuska na san kalamaina ba su yi mata dadi ba.

%??mudi sun biya bukata domin sun siya min abun da baki san kimarsa ba, kin zubar da darajarki ta uwa, kara ni neman haihu ya saka ni aikata abun da na aikata ke kuma fa?%???

Na sauke kaina kasa ina jin rashin kyautawar abun da na aikata.

%??ma a haife ki ba Zahra, ba ayi wata ??iya mace da zata tako har cikin ??akina ta fada min bakar magana ba, aje min yaro karki shayar da shi bakin nononki%???

Ta furta da karfi sannan ta nufi wayarta ta dauka ta kira Dr Hamid tana ta masifa a waya har da su rantsuwar ba zan kwana a gidan ba. Ni ko sai na ji kamar na ce ta yi hakuri saboda na samu kasancewa da ??ana. Tana gama wayar ta jefar da ita kan gadonta ta nufo ni ta karbe yaron da karfi bana son na yi kokuwa da ita ??ana ya ji ciwo hakan yasa na sakar mata ta cire bakinsa daga nono sai ya fashe da kuka.

%??mice daga ??aki.. Wawuyar banza kazama%???

%??mazamar da ta yi miki amfani ba, wawuya kuma bata wuce ki ba wanda ke wulakanta matar da ta taimaki rayuwarta ta rufa mata asiri%???

Na fada a fusace sannan na juyo na nufi kofar na bude na fito, ban san miyasa Hajiya Jamila ta son wulakanta ni ba, daga taimako sai kuma abu ya koma da cin mutunci kamar wata Kishiyarta. Falo na dawo na zauna sai da na zabi kujerar da nake kyautata zaton tafi sauran tsada sannan na zauna zuciyata har bugawa take saboda bacin rai, ba dan kura ta yi lafiya ba karnuka har sun isa su yi mata haushi. Ina zaune akan danna door bell din falon sai na tashi da sauri na isa gurin kofar a zatona Dr Hamid din na da ta kira ya iso, sai dai ina budewa sai na yi arba da wani mutumen da ban sani ba.

%??marka da dare dan Allah ki ce ma Hajiya wai Abiey yana sallama da Zahra%???

Da mamaki na kalli bayan mutumen sai dai ban hango kowa ba.

%??mna yake?%???

%??mana ta can gurin motoci%???

Na kara bude kofar na saka takalmina na fito ina da mamakin waya fada masa ina? Miya zo? Anya ni Zahra? Kuma Abiey dai wanda na sani ko wani. Bayam mutumen na bi sai ya nuna min inda wata bakar mota take fake, tsaye yayi na ki na karasa ina ta kallon motar sai gashi ya bude motar ya fito fuska ba yabo ba fallasa ya doso inda nake, be karaso ba yaja ya tsaya yana kallona.

%??ma gaske ke ce?%???

Na kalli ko'ina na gidan tunawa da na yi da Dr Hamid yace min akwai camera a gida na karasa kusa da shi.

%??me kake yi a nan?%???

%??me zan tambaya? Miya kawo ki nan?%???

%??ma ruwanka, ka fita sabga ta%???

Na juya sai na ji an riko dantsen hannuna an jiyo da ni da karfi.

%??mahra saurareni mana, mi zai saka ki zo aiki a gidan nan? Me kika rasa?%???

%??man sani ba, and for your information karka sake zuwa gidan nan%???

%??mai kuma me?%???

Na kalleshi da kyau sannan na furta.

%??m hate you%???

%??mnd...%???

%??m hate you na tsane ka%???

%??mnd...%???

Na rasa kalmomin da zan hada na fada masa maganar da zata masa zafi domin na lurar wadandan basu jika shi yadda na ke so ba. Muna cikin wannan halin aka haske mu da mota kamin daga bisa aka kashe fitilar motar mai motar wanda Dr Hamid ne ya faka a kusa da inda muke tsaye har lokacin Abiey na rike da cinyar hannuna dake cikin hijabi.

%??mafiya?%???

Shi ne abun da Dr Hamid ya fara tambaya a lokacin da ya fito motar, sai Abiey ya sake ni ya kalleshi.

%??mkay kai ka kawo ta nan kenan?%???

Dr Hamid ya kalleshi irin duba na tsanaki sannan ya kalleni.

%??muce mu je ciki Zahra%???

%??mo ta shiga mu gani%???

Abiey ya fada yana hade fuska kamar ba shi ba, haka nan kuwa na samu kaina da masa juyawa na koma cikin gidan kamar yadda Dr Hamid ya bukata.

%??mhiga mota%???

Dr Hamid ya fada, nan ma ina cira kafa Abiey ya ce.

%??marki shiga motar nan%???

Ni dai kam na yau san Abiey ba a banza ya zo min ba, sai da yayi min asiri domin umarninsa na bi na kasa shiga motar.

%??miye tsakaninki da shi?%???

Dr Hamid ya tambaya.

%??marka sake tambayar abun da yake tsakanina da ita, and karna sake ganin inuwarka a inuwarta, ke kuma tun har kin fi son haka mu zuba zuwa ni da ke i will show you my other side%???

Ya karasa yana kallona babu wasa a maganar shi kamar yadda fuskarsa ma ta nuna.

%??mhiga mota mu je%???

A nan kam Allah ya ba ni ikon karya sihirinsa na ki bin umarninsa amman ban iya furtawa ba sai hade hannu da na yi na juya na nufi gate ina takawa da kafafuwana a lokacin har an fara yayyafi, haka na isa gate din suka bude min na yi tafiyata na bar su can a tsaye sai da na yi nisa na fara jin tsoro ga ruwa ya fara karfi kamar na juya na koma sai ga motar Abiey ta faka gabana, bude motar yayi ya fito ya nufi bayan motar ya bude ya dauko hula da wata jacket ganin haka yasa na ja na tsaya ina kallonsa har ya karaso kusa da ni ya dora min jacket din saman hijab hular sanyin dake kansa hannunsa ya saka min a kai.

%??muce mu tafi Malama%???

%??mi ba zan shiga motar ba%???

%??maya ce ki shiga?%???

Ya nuna min hanya sai na wuce gaba yana bayana, ina ta jiran ya fara rokona na shiga motar ya kai ni gida amman be yi ba har na wuce motar ina jin lokacin da ya rufe ta ya biyo bayana muka fara takawa a kasa ga ruwa sai karfi yake karawa, na san kuma idan na yi tafiyar lafa ni da isa sai Asubahi domin ni ba gwanar tafiya a kafa ba ce ga unguwar babu mutane sai mu kamar mayu.

%??ma fiki zama bad boy ai, idan arziki be miki ba ai tsiya zata miki%???

Na juyo a fusace.

%??mna ruwanka da ni wai? Na tsane ka Abiey ka fita daga rayuwa%???

%??ma zan fita ba, kuma idan an sake ganinki da wani namijin sai na ba ki mugun mamaki %???

Ya amsa min kamar zai doke ni yana matsawo kusa da ni har muna shakar numfashin juna ni da shi...
10/27/22, 08:47 - Maman Amirah left
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Murmushi yake kamin dariya ta subuce masa sai ya saka hannunshi ya kare bakinshi yana girgiza kai, ni ma murmushin na yi na sauke kaina kasa ina wasa da yan yatsun hannuna, jin karar taba kofa ya saka na dago na kalli kofar, Hajiya Jamila ce ta shigo rike da Amir tsaye ta yi cirko tana kallonmu musamman ma mijinta da har yanzu yake dariya, a take murmushin da ke fuskata ya gushe na nemi natsuwata na maida ta a jikina.

%??mafiya kuke dariya?%???

%??ma ke yi dai...%???

Ya amsa mata still dariyar bata gama saukar masa ba, sai ta shigo tana kallona.

%??miya ya saka dariya Hubby?%???

Ya daidaita natsuwarshi ya nuna mata wayarsa dake kusa da shi.

%??mani labari na karanta%???

Ta kalli wayar ta sake kallona kamar mai zargi ta nufo ni da Amir.

%??marbi yaron nan Zahra%???

Na mika hannu biyu na karba shi sannan na mike tsaye.

%??maron nan yana kama da Zahra ko kin kula da haka%???

Da sauri ta kalleshi da duba irin na firgici da tashin hankali.

%??mama kama kama da Zahra kuma? Miye hadinshi da ita da zai yi kama da ita?%???

Yayi murmushi yana kallona hankali kwance.

%??min ga ita ma fara ce da ta dauki yaron nan sai ma yayi mata kyau%???

Ta sake kallona ta dauki lokaci tana ba idonta abinci a jikina sannan ta ce min.

%??mahra ki tafi falo ki rarrashi Amir yayi bachi%???

%??moh%???

Na amsa mata sannan na juya na fice zuwa falonta, safa da marwa nake ta yi a falon ina shafa bayan Amir, tunawa da Abiey ya saka ni murmushi. Ina zaune a dakin har Amir yayi bachi sai na haura sama na shiga dakinta na kwantar da shi a hankali na sumbaci goshin ina kokarin kai hannu na shafa kanshi na ji ta ce.

%??marki sake, sumbartansa ko shafa jikinshi ko yi masa duk wani abu da zai sanya kusanci a tsakaninku aikinki a gidan nan bashi nono ne kawai, abu na gaba kuma karki sake kebewa da mijina ya zama na farko kuma na karshe, ke mai kula da yaro ce kawai ki saka wannan a zuciyarki%???

Mikewa na yi tsaye cike da mamakin furucinta da yanayinta ta ya sauya a take.

%??mafiya Hajiya?%???

%??mafiyar ce ta kawo haka you can go%???

Da mamaki na fito dakin har na isa bq tunanin be ayyana min komai daga canjin fuskar Hajiya Jamila ba, zuciyata bata raya min kishi take ba domin ban ga dalilinta na kishi ba ta fi ni nesa ba kusa ba, ita a yanzu matarshi ce tana da kudi kuma tana da jiki mai kyau, ni kuwa idan aka cire kyaun fuska miye na ke da shi da Alhaji Bashir zai duba yace yana so na, domin ko yar kibar nan ta matan aure ni Allah be bani ba yadda na ke lokacin da ina budurwa a yanzu ma haka nake a bushe musamman kwana biyun nan da nake cikin tashin hankali da rashin natsuwa. Mama ma tayi mamakin furucinta a domin da na labarta mata abun da Hajiya Jamila ta yi min, sai dai ita ta dora awon a misalin kishi ne, ni kuma ina ganin kamar ba kishi ba ne bakin hali ne kawai irin nata, daman can farko ta nuna min daga baya kuma ta dawo neman taimakona har tana rokona tana kuka, wata kila tana ganin a yanzu ta wadatu da abun da take nema a gurin shiyasa ta fara neman hanyar wulakanta ni, a daren na kwana da begen Abiey a raina labarin da na tsakurawa Alhaji Bashir ya saka ni nisawa a duniyar begenshi.
Washe garin bayan na yi sallah na yi karatun kur'ane rana ta fito sai na kwanta kamin mu kulla alaka da bachi wayata ta yi ringing, kiran Sauban ne kai tsaye for the first time na ji ina bukatar amsa kiran cike da nishadi.

%??mahra%???

%??ma'am An tashi lafiya%???

%??ma lafiya ba, domin ban san yadda kika kwana ba, shiyasa na ce ba zan turo miki sako ba sai dai na kira na ji muryarki%???

%??ma kwana cikin tunani da begen abokinka, Sauban kana da hotonshi ka turo min%???

Shiru yayi har sai da na dauka kiran ya tsinke ne, na cire wayar a kunne na duba sannan na sake maida.

%??mello%???

%??mna jinki, bana son na ce miki ba ni da shi ne, na san idan na ce haka ba zaki yarda ba, kuma idan ma na hana ki zaki iya samu amman Zahra ki natsu akan abun da zai faranta ranki ya kwantar miki da hankali, i think tunanin Abiey ko kallon hotonshi ba zai kara miki komai ba sai damuwa, a yanzu babu abun da nake so kamar kwamciyar hankalinki%???

Samun kaina na yi da murmushi ko a munafurce Sauban yake nuna min kulawa ya damu da ni kuma hakan ya faranta min rai a yau, ko ba komai ya nuna min kauna da hanyar nuna kulawarshi a kaina.

%??man yi kokarin kiyayewa%???

%??mood ya kika tashi? And tell wannan mutumen ya miki fadan ganinmu da yayi a tare?%???

%??mo be yi min ba%???

%??me got lucky da ace yayi miki fada ba za mu kwashe lafiya ba, domin ba zan yarda kowa ya rika saka min ke kuka ba%???

Na yi murmushi.

%??mana da kudi fa ai ba zaka

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login