Showing 147001 words to 150000 words out of 210919 words

Chapter 50 - CIWON SO

10 Oct 2024

4221

da na yi nauyin baki, abinda yake faruwa na saka ne a idasa hade min kawunnan gonakin ABAH da yan daidaikun abubuwan kadararsa, a yanzu haka maganar da nake maki mun tsayar da rana da alkali da kuma Malam kan ranar da za'a yi zama a sauke nauyin nan a kan ABAH, kin san da yake kadarorin a dan warwatse suke wasun sai yanzu nema nake sannin da zamansu dan gaskiya cigiya na bada tunda dukiyar marayu ce, ku yi hakuri in sha Allah sati daya ne muka dauka mu gama hada komai sai a gabatar maku a kuma rabawa marayu......"

Gaba daya sai ta ji wani abu mai kama da nauyi da kuma kunya sun ririke mata kaffafuwa, balle da ta juyo ta kalli yaran ta ga kowa ita yake kallo, ta tabbata ba dan komai banee sai dan sun ji furucinta na aure ,
Hade fuska ta yi, dan a gaskiya ita ba zata tsaya su kashe mata buri ba, shekarunta ai ba gazawa zama da namiji suka yi ba

Murmushi Maman furera ta yi, tana girmama mutun mai wauta
gaskiya maman Abul ba dai wauta ba
Baki ta tabe ta ce" Kin dai fada hankalinki ya kwonta, sai ki koma ki yi hakuri har a baki, kina ta wani daga hankali kamar wace zata kwashi dukiya, Allah na tuba gado ko mai yawa ai bashi da wani albarka bale ki duba ki ga ya'yan dake zagaye da ke, a nan daya tak ce bata da gadon nan baki daya sauran nan kowa yana da iko da kuma gadon nan, in kin samu ashirinma da kyau......" Ta idasa tana yar dariyar rainin nan, hakan ya hasala Maman Abul ta ce" gwara ni ba munafuka bace ai, ke ai damuwarki gidan nan, bayan kin san ba gidan Docter bane ya fada a tsaye ya kuma fada a zaune cewar ba nasa bane, danma gudun rigima shi ya hanna wanda ya gina malaka masa gidan ai?"

"Au haka zaki ce? Nice munafukar kennan?, Ohk , lalle kuwa hajia kin fito da hanyar da zaki saka kanki a uku da kanki, maganar gida ai ni ba mahaukaciya bace na san na Babangida ne ba zan kankara hakori a jiki ba, ke fa bari ki ji kece gajiyayiya dan kuwa dama ni mai sana'a ce, dan na san mata suka fi fi yawa a Y'ayana ban zauna na yi jira aka bani ba, ke kuwa dole ki rikice kan abinda ba na ke daya da yayanki kadai ba, ki sake maida niya kafin ki tafin da yayanki mu nunawa junna wa yake wa a gidan nan!" Maman Furera ta fada tana zazaro ido, Mams kuwa idannuwanta a kan Babangida dake zaune bawan Allah yana kallon ikon Allah

"Hum" ya samu ya iya fada da kyar sannan ya sake zubawa yaran da yaa ga hankalinsu duk kamar ba a jikinsu ba, bama irin maganar gida da suka saka a gabansu kai tsayen nan bayan ba kowa ne ya dan maganar gidan na, hasalima manyan ne kawai suka sani na baya bayan nan ba sani suka yi ba, a ganninsa hakan bai dace ba, a kwakwaluwar yaro sai a hadasa masa wata fitinar ta rashin nutsuwar zuciya da tashin hankali, haka kuma in sunna neman fitina da suke wawurar Aunty Amarya ido rufe, ita kuma bakinta kamar an dinke ta yi shiru bata cewa kowa komai

A tausashe ya ce" Ku yi hakuri hajia, amma irin haka bana so, kar ku kuma kamantawa daga yau!"

A tausashe ya fada , magana mai kama da umarni wace ta saka wasu yi masa kallon mamaki duba da ai iyayensu ne, wasu kuwa jin sassauci a zukatansu

Sai kuma ya dora maganar a dake cewa" Gidan nan a daina dauka ana alakantashi da gidana kai tsaye, zan fi so a kire shi family house, saboda tun farkon dora tubalinsa da haka aka dora, sannan ina so baki dayanku ku sani du wani mai ra'ayin zama a cikinsa ya zauna kansa tsaye ya kuma rayu a sake a cikin mudin rayuwarsa dan gida ne na familly domin ba zan taba kauda sunnana a kansa ba, dan sunnan hajia ke sama, ya zamto gida ne na iyalin AHMAD SULAIMANE, Abu daya da muke da ja in ja da ku a nan shine babu wace zata fitar min da kanneina ta je min wani waje da su, namiji ko mace idan suka fita daga nan da nufin barin gidan nan dindindin da sunnan aure ne, koda Allah ya kiyaye wani abu ya samu aurensu nan ne wajen zamansu, wannan din ina da tabaci a kan haka sai kuma inda karfina ya kare!"

Da mamaki Umman Abul ta ce" Kamar yaya Babangida?Kana nufin tafia zan yi na bar yan Y'ayana kanana a nan a wajen wa toh? Ka san dai ai Mama nata take riko, bayan wannan ma hannu daya zai iya da rigingimun yau da gobe kuwa ko zaka dora dokar sauran kannenka ma'aikata su ringa taimakawa?"


Sai a wannan lokacin Mamah ta budi bakinta, dan kuwa sosai ta fahimci Maman Abul so take yi sai ta raba abinda ba shikenan ba a gaban yara, shi kuma ba wani iya kare kansa zai yi ba da yawan magangannun, ko a yanzu ta yi mamakin da ya ringa binsu yana basu amsoshin nan , kuma lalle ta fahimci kamar zai rike amanar Abansa

Tana duban Maman Abul ta ce" Ke hajia dan Allah ki zauna ki kuma sassauta muryarki haka kuma ki tauna kalamanki kafin ki ringa saki dan baki daya nan ido a kanki yake!"

Tunda aka yi rasuwar sai yanzu suka ji muryar Mama da tauri haka, dan tunda ta zo a jigace take da rashi na masoyi, amma a yanzu da halin hakan ta kama ta yi ta kuma dora da fadin" Ke wanda ya hada kishinma ya tafi ba zaki nutsu a yi magana ba? Inace damuwarki gado ne? An ce za'a zo a raba a baki kasonki, ke yanzu idan kika dauki yayan nan su tara kika je gidan mahaifinki da su su rike su ta yayane? Ko gwamna ne shi in fada maki wahalar d'a sai nasa!, Ke din dai zasu iya rikewar da dadin rai garkenki kuwa zasu gajiya yau ko gobe!, Muma ba dan mun isa ba, ba kuma dan muna takamar dukiya ba, ba kuma niyarmu mu dorawa yayanki kawo dan na talafawa karshen wata dan a ciyar da yara ba, Allah ya hanne mu, zamu sake mikewa mu kama salati mu kuma nema, bi'izinillah ba zamu kwana bamu saka a bakunnanmu na salati ba, mun shirya tsaf mun kuma san abubuwan dake gabanmu, mu ba mahaukata bane, haka kuma mutuwar Docter ba tana nufin zaku wargaza mana ahali bane, Bango ya fadi hakane, amma da tubali a girke, zamu ci gaba da dorawa ne ta yadda zamu sake gini mai kargo koda muma mun tafi mun bar baya ta yada koda shima ya tafi zai bar baya mai kyau bi'izinillah!, Ina so ki kama kanki ko ki tashi ki yi tafiyarki bangarenki, zan kuma fada a gabanku baki daya na isa da ?ba?ban Docter, ta laluma ko ta masifa dole zasu gyara kansu su rike kansu mu ci gaba da tafia bisa turbar addini da tarbiya, wanda ya ki kuma mu zuba mu gani ni da shi!, Tun jiya da kika yi magana na saka wayar nan a caji, wace ke dauke da magangannun Docter muna cikin jirgi da saukarmu a kasar katar har zuwa zamansa a asibiti kafin a shiga aiki da shi , zan kunna kowa ya saurara, ruwanki ki bi ko kar ki bi, ni dai na san na bi na gama sai dai fatan Allah ya kama min, in kin yi niya mu hadu mu rike a haka idan kin samu mijin ko me kike ikirari ki tafi ba damuwa bane, in kuwa gidan zaki je ki gama rufin kan duka ke ta gano amma banda su ABUL!"

Daga nan ta laluba yar karamar jakarta ta fata ta ciro wayar nan wace Ya zubawa ido yana kallo

Da sauri ya mike ya karasa ya amshi wayar da nufin komawa wajen da yake zaune dazu, amma Mama ta hanna ta saka shi zama daf da ita a nutse ta ce" Komai fa sai kowa ya ji?" Hakan ya saka shi yin wani iri yana kallonta, karshe a dole ya danna dan ta riga ta hade fuska babu sauran magana

A kan kannensa kawai ya dora dubbansa, bayan ya kunna ya saka duka kaf amsa amon wayar ya zuba masu ido yana kallon r?action din kowa, domin ABAH a lokacin yana cikin yan tsokanar ne, yace wannan yace wannan yana neman rigima da Mama ita kuma tana kaucewa tana saka shi dariya, sai kuma ya ce " Hajiar likita dan taya ni zayano ?ba?ban da ni din nan na haifa mu ji?, Kar aje tsufan ya taba kan nawa ko kuma na tara su ne kamar duniya.......? A kadan fa na tara arba'in ko?, Mu irga na gani abu da ba saban ba ina gannin ina iya samu na rufe ido na yi ta baku kunna juye min abina .....a fara daga kanki uwar gida sarautar mata bismillah".........

Dan murmushi kawai ta yi ta ce" Babangida Aisha,............."

"Dan dakata, kin ga a tafi a hankali, Babangida,Sulaimana kennan, ABAHNA, farin cikina, mai dauke da sunnan Babana, mai son farin cikina, Abahna kana ji dole zaka saurareni kuma na hanneka katse min magana ko katse daukan nan da aka kunna, Abahna girma ya hau kanka, girma ya hau kanka ABAHNA, dama da girman a kanka ama ba kamar idan ina gefe ba, a yanzu ne zaka dauki abubuwa hudu ka rike, Hakuri, jajircewa, tsanani Addu'a, in ba haka ba zaka ga rashin kirki a tarbiyar ya'ya, ABAH ka ga dole gida ya zamto da namiji baba in ba haka ba kowani marar da'a na iya zuwa ya nemi karya maka kara a ido, hakan na nufin dole zaka yi hakuri ka kauro gidanka sannan ka zauna a wajen da zaka fi hangen du wani shige da fice watau bangarena........." Docter ke fada a tausashe yana kallon fuskar MARSHAL da ta dauki ja

A dan birkice MARSHAL ya ce" Abah, menene ya kawo magangannun nan dan Allah?, Cuta ai ba mutuwa bace ko?, Zaka dawo ka koma dakinka ka kula da yayanka da kanka Abahna, ni ba zan zauna a dakinka ba"

Abah ya yi murmushi ya kamo hannayensa gannin har kamar kwallah ke cika a idannuwansa a tausashe ya ce" Kuka zaka yi?, Sai kana cicijewa kana daure fuska kai a dole baka kuka amma ka wani zauna min ni a gabana ka min kuka, gaskiya a daina dan nima ai ba wani son kukan nake yi ba, kuma da kake cewa na yi shiru yanzu da nake da damar maganar ai gwara na yi ko ABAH? Idan karfina ya kare fa? Ban ce wai na san mutuwata ba dan babu bawan da ya san gaibu, sharar fage nake yi idan ta kasance da ni ba zan tafi da magangannun da nake son sanar maka ba ko?........., babana ka yi hakuri dan Allah ka saurareni, ka bani damata ka ji?,"

A dole ya yi shiru da son katse ABAH, shi kuma ya dora da fadin" Gida dai iyalina sun san naka ne, na ki ka saka sunnana dan malakinka ne, zufarka ce, karshe dai sai da ka saka da Hajaju ikon Allah kai dole dai gida na danginka ne, ba laifi hakanma alkhairi ne, ka ga kuwa hakan zai min dadi sosai, domin bana so nan da nan wata ta fitar min da Y'ayana, idan har na rasu daya a cikinsu ta gaza zama har ta samu wani mijin ko ta rike ?ba?banta Babana ka salameta sannan ka talafa mata da abinda Allah ya hore maka, amma ta bara min yarana a hannun Hajiata, na tabata zata rike min da zuciya daya amma dole a karo yan aiki saboda kar su sakata yawan magana ko Baba?, Maganar zama a dakina kuwa ka zauna ka kare, ai baka da wajen zaman da ya wuce nan, a nan zaka zauna kai da iyalinka , idan kuwa ka fi so iyalin naka su zauna a wani wajen ba a dakin nawa ba to sai ka tambaya maganar gidan makocina Aliyu da yake son rabawa ya siyar da rabi ka siya ka bude garun a yiwa iyalinka bangarenta ka fahimta? In ba wannan ba ni kam zan iya cewa umarnina a gareka ku yi zamanku a bangaren nawa, a hankali idan ka hayayafa ka ga sai a san na yi, na tabata zuwa lokacin ai an aurar da yan matana an dan samu ragowar firgicin zuciyar ko Babana?"

Shi kam bai bashi amsa ba, Mamah ce dake dan share idannuwanta ta iya dan gyada masa kai, duba da a vip suke zaune kujeru wadatatu ne ya saka suka zauna kusa suke tataunawar

Abah ya yi murmushi aka ci gaba da kama sunnayen ya'yansa, du wanda aka kama sunnansa na dakin Mamah sai ya fadi halinsa ya kuma yi nasiha sannan ya saka albarka, hakan ya saka yaran sake tsumuwa hawaye wani na korar wani har Mama ta kusan zuwa kan Auta sai ta ce FATIMA ZAHRAH

Aba ya kalleta ya kama baki ya saka yar dariya ya ce" Kwace dai ya tabata, ke Hajiar docter kin iya rigima ki yi sama da fadi da d'a sukutum?,"

Mamanma a dole ta yi murmushi ta ce" Ba kwace na yi ba, dama tawa ce ai Docter"

ABAH ya yi murmushi ya ce" Kwarai kuwa taki ce, duniya da kiyama, nima tawa ce yar yata yar albarka, Zuwai kin kuwa san na so ace daurin auren nan da y'ar nan? Kai fa na yi farin cikin hakan, sai dai kashhhh da wahala inaga duda na yi ta tunani har kamar kaina zai fashe a cikin ya'yan nan nawa maza wa zan ba wanda zai rike min da zuciya daya ya ririta min ya guji aikata sabo irin na wasu mararsa ilimin da suke yi, ya fuskanta ya bada daraja ya so?, Du sai tunanina ya ringa tarewa a kan Babangida%???!

A zabure kusan du wani mai sauraro ya dago ya zuba idannuwansa a kan Babangidan da kuma Zahra da murmushin kan fuskarta ya dauke lokaci daya ta yi kamar zata summa , kamar zata tafka a dubun lamba dan idannuwan da suka yi mata riiiiiii a kai, shi kuwa idannuwansa kawai ya lumshe ya yi tamkar baya wajen a lokacin ne kuma aka sake saka masa wani daukan dan wancen ya katse ya ci gaba da maganarsa hankali kwance ya ce"


30000000000000000000000000
12/28/22, 11:06 - Buhainat: A zabure kusan du wani mai sauraro ya dago ya zuba idannuwansa a kan Baban gidan, da kuma Zahra da murmushin kan fuskarta ya dauke lokaci daya ta yi kamar zata summa , kamar zata tafka a dubun lamba dan idannuwan da suka yi mata riiiiiii a kai, shi kuwa idannuwansa kawai ya lumshe ya yi tamkar baya wajen a lokacin ne kuma aka sake saka masa wani daukan dan wancen ya katse ya ci gaba da maganarsa hankali kwonce ya ce" Uhum, wani lokacin idan ya tsareni da ido kamar mai hararena kamar kuma mai son fada min wani zance a hakan, Allah dai ya kare maza, kina ji Zuwai na yi tunanin Amir, na zo na yi a kan Abdul Baki, na yi a kan Fahad, na yi a kan Usmanu,ke dai na karkare maki zance har kan Huzaifa nawa na yi, ama maganar sai ta fi dawo min kan Babana,.............."
Kit maganar ta dauke sanadiyar daneta da ya yi ya bude jajayen idannuwansa ya sauke a kan fuskar Mama dake fadin ya sakar mata magana ta karasa fita

A hankali ya ce" Mama ba sun ji abinda ya dace su ji ba?"

Mama ta daure fuska ta ce" Kai ka sakar min magana ka ji? Abinda ya dace su jin me, ka bari su gama ji dan mai dauka ya dauka, wanda baya dauka kuma na sani tun yanzu"

Maman Furera da take ji har kamar ciwon hawan jini zai harbeta muryarta a hargitse ta ce" Babangida ka yiwa Allah ka sakar mana mu ji maganar zafin ciwon da Docter ya yi, dan kuwa idan har ya saki ya yi umarni a kan wannan maganar ina mai tabatar maka zafin ciwo ne ya saka shi aikata haka ba komai ba!"

Da mamaki Mama ta kalleta ta ce" Me kike nufi?"


Maman Furera ta juyar da kanta tana girgizawa ta ce" Haba Mama, haba dai, har an min tambayar me nake nufi bayan an san waye Baban gida? Ai kam zamu jajirce mu ringa tsay????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? uwar dare kan ALLAH ya bashi mace ta gari kawai....ba wai mu zuba ido mu hadu da hawan jinni ba....hada jinima da abinda ba shikenan ba ai ba wani armashi!"

Ido kawai Aunty Amarya ta zubawa Maman Furera....., For the first time da aka dauko maganar da ta shafi wancen yarinyar ta ji maganar har a cikin zuciyarta, ido ta zuba mata da kallo irin na kurular nan da son gane me take nufi....ko kuma son karantar wani abu ne? Allahu a'alamu, ....a hankali ta sake sauke duban nata a kan Mama, irin kallon da ta ga Maman na yiwa Maman Furera ya sakata mayar da idannuwanta ruf ta rufe tana dane zuciyarta da wani bakon yannayi dake son bijiro mata, yannayin da a da ta san tana da shi, watau yin fito na fito ne ko taka mai takata ne? Ita dai abin mintsininta yake yi a yanzu har take jin kamar zata budi baki ta yi magana dan an ce haka da wancen yar!


MARSHAL kuwa, wani irin daci ke ziyartar harshensa na mabambantan halayan iyayen nasa, ya zama wajibi fa ya fuskance su ya dan nuna masu cewar yana iya gwada hali na marar jin magana koma yace kamar dai halaya na yan iska ta hanyar kirta abinda ba zai saka su farfado da wuri ba a kan maganar da ya yi a tsaye ya yi a zaune kan ita wancen yarinyar!, Wai wannan waxe irin masifa ce? Shikenan dan an haifeka ta wannan hanyar sai a sakoka a gaba

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login