Showing 150001 words to 153000 words out of 210919 words

Chapter 51 - CIWON SO

10 Oct 2024

4214

a fitineka a hanna maka wali? Wai ina ilin al'uma ne?, Ina iliminsu ne?.......ko ita ta yi yin farko an kire shi da uzuri, na biyu zuwa sama ne ganganci, idan kuwa an tsago hakan zaka tara ya'yan akoy wanda zai hanna ne?
Idannuwansa ya zo lumshewa a hankali sai ya rage masu girma ya ringa kallon kannen nasa, kallon da suke masa du sai ya ji wani iri, gaba daya sai ya ji wani iri walahi, a hankali idannuwansa suka sauka a kan hannayensu ita da Rukaya, a jimke hannayensu suke kanta kuwa a hade da kirjin Rukayar ita kuma Rukayar ta zuba masa ido tana kallonsa
A hankali ya idasa lumshe idannuwan nasa ya saki maganar inda muryar Abah ta ci gaba da magana kamar haka
" Sai dai ni da kaina na san rigima ce ba yar karama ba, idan na yi duba da ra'ayi, akida irin ta dan Adam Babana na da nasa shima wa'inda ya tsaya a kansu, su kuma manyan abubuwa ne masu hatsarin dake iya hanna bawa aikata aikin alkhairi, .......ama da zan samu Babanah ka zamo mai gidanta , hakan zai idasa cika min ladana............, Sai kuma maganar matana dan Allah hajia ku basu kular da ta dace, bama irin mahaifiyar Zahra, ki zamo mata yaya ki kuma jajirce ta fitar da miji ta yi aure, kin san damuwarta sai an bita a hankali, shi yasa nake mata uzuri, dan Allah a kula da ita ga yarinta ga kuma halin rayuwa da ta fada kin ji?......., Mu ci gaba da zayano sunnayen dan kowa inada sakon da zan bashi......"

Haka suka ci gaba da fada masa sunna yana barin sako da umartar yiwa Baban gida biyaya har ya gama ya ringa yar dariya ya ce" Allah mai alheri iyalan Docter kennan masha Allah da mu, to kunna jina, idan na dawo zam sanar maku da kaina, zaton in kuwa ban dawo ba wannan din itace muryata, sakona ne wanda na yi da kaina, babu wanda ya doran bindiga a saman kaina , ni na yi niya na fada, idan kun fuskanci son kai ko wani abin ku gafarceni, abinda zan sake fada shine Gidan da muke ciki Baba ne ya gina mana, ya barshi matsayin gida na iyali, na umarceshi ci gana da wanzar da iko dan ya isa da ku,ku kuma ina umartarku ku masa biyaya, idan kun ki ya bi dukkan hanyar da ta dace dan ku saurareshi, dukkan abinda ya dace zai zartar da izinin Allah, Allah ya taya shi riko...
................."

Sanyin da muryar Abah ta yi,da kuma shashekar kukan Mama da na Marshal ya saka ya sake katse wayar ya sada kansa yana jin sabon kukan rashi da suka dora, har suka yi suka gaji dan kansu sannan suka sake fuskantar junna


Mamah ta idasa share hawayenta tana kallonsu

A tausashe ta ce" Bi izinillah ba zaku rasa ci, sha, sutura ba, in sha Allah ba zaku kawo bukata a gagara dubawa ba, ban maku karyar komai zaku samu na rayuwa ba, ama gwargwadon karfin ikona zan kamanta , ba zan gajiya da hidimarku ba tunda ku din ahalina ne, sai dai ku sani ba zamu rayu tamkar tinkiyoyi ba watau ba mai tsawatarwa ba mai tarowa, kun san ko a gidan giya akoy baba , a nanma dole a bi baba a yi masa biyaya, ba zamu yi rayuwar rashin yanci ba, aa, ko daya, ama fa zamu yi ta kwaba da sakawa a hanya, idan ka yi gardama dukkan hanyar da ta dace a bi dan a nuna maka daidai za'a kamanta, babu yan wancen dakin ko yan uba, na fi gane gaba dayanmu abu daya ya yi mu dan a zauna lafiya, Aure auren yayanmu bakwai dake gabanmu zamu ci gaba da shiryawa hakan a tsanake, dukkan abinda kuke bukata ku zo mu zauna mu zanta mu tsaya a mafita guda, idan ranar ta zo nan da sati uku kamar yadda aka karra wata daya a taru a yi a kai kowa dakinsa............, Iyayenku babu ruwanku da tsakaninmu, ko me zaku gani ido ne naku wace ke son zaman lafiya mu zauna, idan kun ga sabanin hankalinku ku bamu waje ku mana fatan shiriya kun fahimceni?" Mama ta karashe a kausashen da ya saka baki daya yaren amsawa shi kuma MARSHAL kawai ya zuba mata ido har ta dasa aya, sannan ya sauke ajiyar zuciya

Amir ya kalla ya masa umarnin su tafi baki dayansu

Tatarawa suka yi kowa ya fita a falon yana zuru zuru na ciki na ciki ba damar amayarwa, ba damar tambaya daga manyansu har kannanunsu, bama irin maganar wannan bare gurbin wa da yayansu, ai da sun shiga uku da zama sai ya gagaresu, idan wannan yarinyar da suka takurawa ta zama wace zasu dawo yiwa biyaya?, Yiwa biyaya mana kowa ya san a yanzu komai nasu na hannun Yayansu, hakan na nufin matarsa tana cikin hurumin dukkan wani motsi nasu?, Kai ina gwarama ya auro koma wacece da wannan banzar!


Ita kuwa, zama suka yi su hudu a saman kujeru, kowa ya yi shiru sunna kalle kalle na ciki na ciki, bama irin Fatima da ta dauki maganar nan kamar saukar almara....ta ajiyeta matsayin tausayinta da Abah yake yi har ya daukota ita wannan marar darajar ya hada da mai daraja irin BABANGIDA, ......in na wannan ba, bata ga hadi ba, dan haka bata dauki abin da mahinmanci ba


Wayarta da ta fara tsuwa ce ta sakata mikewa tana sauke ajiyar zuciya, lokacin da Hasan ke kiranta ne dan ya tambayeta ko ta ci abincin rana?, Dan haka sai ta yi gaba kadan tana dagawa hadi da lumshe idannuwanta ta shiga amsa shi


"Ranar da muka zauna, nace kar a kuma kamanta irin maganar nan, an manta ne aka maimaita ko an daukeni a shashasha ne a gidan nan?" Ya fada a cikin falon a kausashe bayan ya mike daga zaunen da yake ya fuskance su fuskarsa har bari take yi yana kallon Maman Furera da Maman Abul..........






To fah zasu saka shi kyatsawa










31
12/28/22, 11:06 - Buhainat: A waya ya sanar da ni cewar yana waje, sai na saka hijabina na janyo kofar na rufe na fito ina ta tararar bangaren Hajiya Jamila, masu gadin shka bude min kofar na fice. Nesa da gidan ya faka kamar yadda na fada masa tun kamin na karasa inda motar take fake ya bude min front seat. Ina zaunawa sai ya kalleni da murmushi a fuskarsa.

%??mullum kyau kike karawa ban san miye sirrin ba%???

Ban shiryawa murmushi ba wannan yasa ban yi murmushin ba, domin ba shi ne a gabana ba yanzu, sai na nade hannayena na juyar da fuska ina kara bayyana fushi. Leko fuskata yayi sai ya aje wayar hannunshi ya gyara zama.

%??mahra akwai wata matsala ne?%???

Na daga masa kai ina mara turo bakin gaba.

%??ma Hajiya ba ce ba%???

%??mace Hajiya?%???

%??mamila mana ba ma zan sake cewa Hajiyar ba%???

Yayi murmushi.

%??memme touch kayan Abiey%???

Sai hannunsa na ji a fuska ya juyo da fuskar tawa yana kurawa bakina ido kamar idon nasa za su yi magana.

%??miya faru?%???

Hannu na saka na dauke hannunsa kan fuskata.

%??mamila ce tace mu bar mata gidanta%???

%??maboda me?%???

Daki-daki na tsara masa abun da ya faru, kallona ya sake yi da murmushi a fuskarsa.

%??mijinta yake sonki ne?%???

%??mna fa, kawai tana da karamin kai ne bata gane komai idonta rufewa yake%???

%??mdan ba sonki yake ba mi zai saka yayi haka a gabanta%???

Na kalleshi.

%??mo ko so na yake?%???

%??me baki sani ba ya za'ayi wani ya sani? Amman ina ji miki tsoron ranar da zai gane gaskiya bana tunanin zai kyale ki, abun da nake ganin ya fi tun a yanzu ki yi aure inuwar aure zata baki kima da martaba, kuma kin ga ita kanta Jamila hankalinta zai kwanta dake kuma mijinta ma dole ya kyaleki%???

Magana yayi min mai halshen damo, kamar ya idan ya gane gaskiya? Gaskiyar me?

%??mi ban shirya aure yanzu ba, yaushe aurena ya mutu da zan ce na yi wani, kuma ba ni da wani da zan iya aure a yanzu%???

%??maki san musulunci ya yarda aurenki ya mutu da safe idan kin cika idda da rana a daura miki aure da dare ba? Musamman irin aurenki da haihuwa ce iddarki, karki damu da abun da mutane za su fada karki haramtawa kanki abun da Allah ya halal ta miki%???

Shiru na yi ina kallonshi har yanzu mamakin furucinsa na dazun nake.

%??me kike tunanin ina zuwa yi gurinki? Me yake kawo ni? Kula dake right?%???

Na daga kai.

%??mayan wannan zuciyarki bata raya miki wani abun ba? Miyasa yake kula da ni, wannan kulawar ta yi yawa%???

%??ma ce saboda na rage damuwa%???

%??meah saboda ki rage damuwa amman ai ba kekai kike cikin damuwa ba, miyasa ban kula wasu ba sai ke? Akwai wadanda suka fiki shiga matsala%???

%??miyasa ni kake kula ni?%???

%??maboda ina sonki...%???

Ya fada min kai tsaye murya kasa kasa yana matso da fuskarsa kusa da tawa.

%??mauban ni ce fa%???

%??ma sani, na dade ina jiran zuwan wannan ranar ranar da zan fada miki gaskiyar abun da yake zuciyata, Zahra na dade da kaunarki a cikin zuciyata, sai dai ba ni da wata damar nuna miki saboda hankali yana gurin Abiey a da na hakura dake saboda abokina, sai dai kaddara ba barku kun zauna da juna ba, na san Abiey zai iya yin sakarcin hakura dake ya barwa Deen da ban bari soyayyarku ta yi karfi ba, and now Deen ya mutu Ammy da Mai Martaba sun shiga tsakaninki da Abiey, and now ga wannan matsalar ta taso kina tunanin kina da wanda zaki aura sama da ni%???

%??mauban ko wani abu ka sha? Kai fa abokin Abiey ne?%???

%??mdan ni abokin Abiey ne dai na haramtawa kaina abun da Allah ya halatta? Karki damu da idon da zan kalli abokina da su ko ya mu'amalarmu zata kasance, kamin na fara zuwa gurinki sai da na sanar da Abiey, after mun fara shakuwa da juna na sanar masa kudina saboda bama boyewa juna sirri ni da shi, kuma ya nuna min ya jidadin haka, har ya fada min zai fi kowa farinciki idan Zahra ta yarda da aureka, ko ba komai kusancimu zai karu kuma na san zaka rika ta tsakani da Allah%???

%??mata kila ya fada maka haka ne, saboda yana kaunarka a matsayinsa na abokinka, baya son ya nuna maka damuwarsa ranka ya bace, amman na tabbatar Abiey yana so na, kuma dole zai ji kishi idan aka ce muna soyayya ma balle kuma ace na aure ka, ba zan iya haddasa masa bacikin ba, ba zan iya cin amanarsa ba%???

Na fada hawaye na rige rigen sauko min, lallai na yarda dan'adam butulu ne yanzu duk amincin dake tsakanin Abiey da Sauban ace Sauban zai iya tunkarata kai tsaye ya fada min cewar yana kaunata wane irin so ne wannan da zai saka ka manta aminci da abotar dake tsakaninka da amininka ka murje ido ka aure budurwarsa.

%??mi tsaya ki yi tunani Zahra karki yanke hukunci cikin bacin rai, kuma ki duba halin da zan shiga idan kika amsa min da a'a%???

%??mabu wani hali da zaka shiga domin babu komai a zuciyarka sai tsantsar budulci, karka sake ganinka a kusa da ni, kuma kar ka sake kiran wayata ko ka bi a gurin da na bi, idan ka sake min wata maganar sai na sami Abiey da kaina na sanar da shi abun da kake shiryawa%???

Na bude motar na fice a fusace, sai ya bude bangarensa ya fito.

%??mamin ki sanar da ni abun da kika shirya zan riga ki sanar da Mr Bashir abun da kika shirya ke da matarsa, sannan na sanar da Mahaifan Deen abun da kika boye musu%???

Cak na tsaya gabana yayi dukan shida shida, na juyo a matukar firgice na kalleshi.

%??min siyar da ??an cikinki saboda ki ceto rayuwar Deen, kin hada kai da matarsa da yayan matarsa kin mallaka masa ??anki a matsayin nasa, ya kike tunanin zai ji idan ya gane gaskiyar dan da yake alfahari da tutiya ba nasa ba ne? Wane irin hukunci kike tunanin zai yanke miki? Idan ma ya kyale ki yan jaridu da Mahaifan Deen za su saka miki ido ne? Kin ga daga lokacin kin bata sunanki da sunan danki kuma kin yankawa kanki tikitin zuwa gidan yari, wata kila ma zuciyar Mr Bashir ta buga ya mutu a daureki%???

Na tako na dawo a inda yake tsaye hawaye na sauko min kamar ba gobe.

%??m ina ka ji wannan?%???

%??m gurin wanda kuka nemi ta rufa muku asiri ta boye sirrin, wannan abun da kika aikata ya saka Abiey da Ammy da ita kanta Dr Zainab suna murna da yi ma Allah godiya da baki auri ??ansu ba, idan kika san yadda Abiey ya tsane ki a yanzu saboda abun da kika aikata sai kin gode Allah da ya saka ba ku ganin juna a yanzu%???

%??ma da son raina na aikata hakan ba, talauci ne ya saka ni haka%???

%??man jarida zaki yi ma wannan bayanin, rai ya fi rai ne da zaki da zaki siyar da ran da be miki komai ba, tun kamin ya zo duniya? An fada miki talauci hauka ne? Talauci ke saka rai fita daga jiki ne? Ko kuma kina tunanin arziki zai hana mutuwa aiwatar da aikinta ne? Da kika samu kudin kika biya ya tsaya ne? Sai kika yi biyu babu da ace kin yi tawakkali ki bar wa Allah komai da yanzu ba ki shiga wannan halin ba%???

Ba ni da wata dabara sai ta kuka har numfashina yana kokarin fin karfina, cikin saldewar halshe na ce.

%??mauban baka da wannan kusanci da zaka nemi wargaza rayuwata ko da Mr Bashir akan abun da be kamata ya shafe ka%???

%??ma gaske? Baki san ina da kusanci da mutanen gidan ba? Ranar da na shiga cikin gidan na zauna a falo har na aika aka kiraki ba ki yi mamaki? Jamila yaya ce a gurin matar da nake aure a yanzu, ko Matata kadai na sanarwa zata iya ruguza komai naki, saboda haka ina baki shawarar ki yi tunanin abun da zai zame miki mafita tun wuri wanda zai fitar da dake daga taskon dana sani, kwana biyu na baki ki yi shawara%???

%??ma zan aikata abun da kake bukata ba, ba zan yarda na yi butulci ba%???

Na bashi amsa da kakkausar murya sannan na juya na nufi kofar gidan na shiga na bar shi a tsaye. Ina shiga daki sai an samu yancin yin kuka yadda raina yake so, ina nadamar abun da na aikata, gashi sanadin haka na jefa mahaifiyata cikin tashin hankali ni ma kuma na jefa kaina, har ana min bazarana da shi, a cikin kalaman da ya fada min ba wanda ta fi daga min hankali da saka ni bakinciki kamar cewar da yayi Abiey ya tsane ni saboda abun da na aikata.
Na yi zaton Sauban zai sauya shawara ya kyale ni amman sakon karta kwana na gani ya shigo a wayata da sunansa.

%??mi yi shawara da zuciyarki, karki yarda ko Mama ta san da wannan maganar, Wallahi Zahra kin ji na rantse miki da Allah ko? Son da nake miki zai iya sakawa na aikata komai a yanzu, fiye da abun da Deen ya aikata ya shiga tsakaninku da Abiey, kuma ina mai kara tabbatar miki kwana biyu na baki karki yarda ki bijirewa umarnina, idan ba haka ba zaki jefa kanki a babbar matsala%???

Ban yi zaton wata matsalar zata bullon min a bayan wannan da nake ciki ba, da san abun da Sauban zai zo min da shi kenan da ban yarda na kira shi ba, kuma a lokacin da ya zo da ban yarda mun hadu ba. Ko da Mama ta dawo ta tararda ni kwance galala na ci kuka har na gode Allah idanuwana sun yi sundun sundun, daman can bana dauka abu da wasa balle kuma wannan, yaushe Sauban ya lalace ya fara gurbata tunaninsa har zuciyarsa ta daya masa yayi min bazarana da wannan, da gaske zai aikata abun da yake da kudiri akai idan na ki amincewa ko kuma dai ya fada ne! Na rasa amsar tambayar tunani da tashin hankali suka ki sakin kwakwalwata, duk juyin duniyar da Mama ta yi na fada mata dalilin kuka ban fada mata ba, a lokacin da na lura da ta damu sai na fake da cewar korar da Jamila ta yi mana ne ya saka ni kuka, Mama ta yi ta tausasar zuciyata sannan ta yi min albishir da cewar gobe zamu koma gidansu da zama wato family house dinsu da muka baro, kamin a samu gidan haya.
Ana gama sallah Magariba sai ga Dr Hamid ya shigo gidan, kamin ya shiga bangaren Hajiya Jamila ya kira ya sanar da ni yana waje kuma yana son na nema masa izini gurin Mama zai shigo yayi magana da ita. Na sanar da Mama ta bada umarni sannan na fada masa sai yace na fito na yi masa iso, ba tare da tunanin komai ba na saka mayafina na fito, sai na same shi a inda ya saba tsayawa, cikin rashin kuzari irin na wadanda suka rasa madafa na karasa gurin na yi sallama ya amsa min, muka gaisa sannan ya mika min ledar hannunsa.

%??ma na gode%???

%??mllah yasa ba laifin da kanwata ta yi zai shafe ni, na kira na sanar da ita cewar ina nan zuwa sai ta fada min irin kwabar da ta yi%???

%??mana da gaskiya wani gurin ai, ko ni ce ba zan yarda mijina ya kula wasu ba%???

%??mshe ke ma kina da kishi kenan, ki ce na shirya wa kishinki ba sauke kenan%???

Na sauke kai kasa cike da tunanin manufar furucinsa, dariya ce ta biyon bayan maganar da yayi sannan ya dara da cewa.

%??mo ma dai minene bata kyauta ba, kuma ba ta yi abun da ya dace ba, ai hallacin da kika yi mata ko da mijinta kika ce kina son auren be kamata ta daga ido ta kalleki ba balle har ta nuna kishinta akai, amman dai na yi mata fada sosai kuma na nuna mata illar abun da ta aikata, na kwantar mata da hankali na fada mata cewar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login