Showing 180001 words to 183000 words out of 210919 words

Chapter 61 - CIWON SO

10 Oct 2024

4201

biyu da ta ga hawaye a idon dan'uwanta tun bayan mutuwar Mahaifinsu.

%??maya Lafiya miya faru?%???

Hannu ya mika ya karbi Amir yana kallonsa hawayensa na sauka a fuskar Amir dake ta wasa da kafafuwansa, digar hawayen suka yi masa kama da wasa Mr Bashir yake masa a take ya fara dariya.

%??m lokacin da Jamila ta sanar da ni ta samu cikin yaron nan, sai na ji kamar dukamin matsala ta da damuwata sun kare, a lokacin da ta haife shi kuma na yafe abubuwa da yawa da aka yi min na bacin rai, saboda ina jin cewar na sami dauwamamen farinciki, na kyautar sa yawa daga dukiyata, ina jin ko zan mutu a yanzu ba ni bakinciki da damuwa domin na samu Magaji har na maye gurbinsa da sunan mahaifina, a yau kin ??an??ana min zafin rashin haihuwa Jamila fiye da baya%???

Tuni hawaye suka wanke fuska Ummiter, cikin wani mai kama da tashin hankali take tambayar yayanta.

%??maya miyasa kake kuka? Kuma miya saka kake wadannan kalaman? Dan Allah ka fada min ban gane ba%???

Ya zauna a bakin kasa kamar ba shi ba yana kallon Amir.

%??mu uku kawai Mahaifiyarmu ta haifa, ba mu san yawan kannen ko yanyaye ba, sai dai na yan'uwa, da kuma yawan ??angi, hakan ya saka na kudirta a raina cewar zan yi ta haihuwa har sak na manta da wasu yayan da na haifa, domin ina son na kalli wannan na kalli wacan ace duk zuri'ata ce, daga lokacin da likitoci suka tabbatar min da babu wata matsala a tare da ni, n auri mace hudu sai dai zaman mu baya dade saboda suna samun matsala da matar da nake ganin ta yardar da kaddarar ta da Allah ya rubuta mana ta zauna da ni, yaron nan ba jinina ba ne, amman ina da tabbacin da ace Allah zai rubutawa wasu zuri'ar fitowa a karkashina ba zan so su kamar Amir ba, Wallahi a yau ina jin kamar ace ina da wata dama da zan rufe idon kowa na sauya jinin yaron nan izuwa nawa%???

Cikin kuka Ummiter ta ce.

%??mi ban gane duk wannan abun da kake ba, dan Allah Yaya ka yi min magana%???

%??mmir ba ??ana ba ne! Jamila ta siye shi a gurin Zahra ne a shigo min da shi a ciki gida a matsayin jinina%???

Da sauri Ummiter ta dora hannu saman kai ta runtse ido.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Allah yasa wannan ba gaskiya ba ne%???

Mr Bashir ya mike tsaye ya dora Amir a kafarsa ya isa gurin gadonsa ya kwatar da shi ya kai hannu ya tana fuskarsa, a daidai lokacin ne Hajiya Jamila ta shigo tana wani irin kuka.

%??man Allah karka rabi da yaron nan, Wallahi ina sonsa tsakani da Allah ni ma kuma uwarsa domin na shayar da shi, ka tausaya min Bashir dan Allah, na san ban kyauta maka ba amman karka ce zaka rabu da ni shi ne abun da bana fatan samu daga gareka, amman ka yi min hukunci da duk abun da kake ganin ya dace ban da saki, kuma ban da karbe Amir a hannuna, domin hakan tonuwar asirinka ne kowa zai san abun da muke ciki%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Uffan be ce mata ba ya juya ya fice daga dakin, sai ta rika gadon Amir tana kuka, Amir kuma ya sakar mata dariya a kurciyarsa da zatonsa irin na yaro mai irin wataninsa ita din ma tana yi masa wasa ne.

%??ma na san da zuwan wannan ranar, da ban aikata abun da na aikata ba, da ban rabaka da mahaifiyarka ba, wata kila da ban fuskanci wannan tashin hankalin ba, na san ni din ba mahaifiyarka ba ce amman na shayar da kai, ko da nono baya baka lafiya ya zauna a cikinka wannan farincikin da na ji na shayarda nono a matsayin uwa kadai ya isa ya saka min kaunarka Amir%???

Ta kurkushe a gurin ta fashe da kuka mai taba zuciya, Ummiter ma kukan tausayin ??an'uwanta take domin ta san zai shiga bakinciki da tashin hankali sanadin abun da Jamila ta aikata, ko bayan shi ita ma kanta ta sabu da Amir irin sabon da ko aiki ta fita yana cikin ranta tana tunawa cewar a yanzu sun samu ??a bayan tsawon shekarun da yayanta ya dauka yana nemansa, sai take ganin farincikinsu ya kammallu a yanzu ashe ba haka ba ne.
Mr Bashir ya dawo dauke ta takardu biyu ya karaso har gurin da Hajiya Jamila take zaune tana rusar kuka da na tabbatar idan ya dauke ta zuwa wani lokaci zata iya suma ko ma ta rasa ranta gaba daya. Cak din kudi ya fara mika mata.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mannan kudin zai isheki ki rike kanki na wani lokaci, akwai kamfanin fulawa zan mallaka miki shi idan komai ya lafa%???

Sannan ya mika mata dayar takardar da take ganin kamar ajalinta ne a ciki.

%??mannan kuma takardar saki ce, na sauwake miki idan kin cika idda kika samu miji ki yi aure, wata kila ma ki samu naki zuri'ar domin likitoci sun tabbatar babu wata matsala a tare da ke, hakan kuma ba zai saka na yi wani abun ba, idan kakanin yaron nan zuka zabi hukuntaki, karki yarda ki sake alakanta sunanki da nawa%???

Ya sakar mata takardun da ta kasa mika hannu ta karbi ko daya, kuka take na tashin hankali. Ummiter ta mike tsaye tana kallon Mr Bashir

%??mun da nake a rayuwata ban ta a ganin wani mutun mai kamanci da sani ya kamata, mayar da sakamakon sherin da alheri ba irinka Yaya, a yanzu duk bayan abun da Jamila ta yi maka ka saka mata da wannan? Da yanzu haka idan duniya ta san abun da ta aikata sai an tsine mata!%???

%??maka Annabi ya koyar da mu, Jamila ko da zaman wata daya tayi tare da ni ya kamata ta ci arzikina balle ta yi zaman shekaru tare da ni, kowa ya aikata mai kyau zai ga da kyau, akasin haka ma kowa zai gani%???

Bayan haka be sake cewa komai ba ya dauke kai ya fice daga dakin yana jin zuciyarsa na yin sama kamar zata rufe numfashinsa. Ummiter ta kalli Hajiya Jamila da take ganin tata ta kare ta ce.

%??mllah ya isa tsakaninmu dake Jamila, kin hana matansa zaman lafiya sai da kika koresu, ni da yar'uwata kika hana mu sakat a gidan dan'uwanmu saboda ke Imaan ta bar gidan nan, bayan duk huduwar da Baban yayi mana cewar ta ni Yaya Bashir kamar mahaifinta amman kullum sai kin hada ta fada da shi, saboda ku samu maslaha ta bar miki gidan ta koma gidan kanwar Mahaifiyarmu da zama, duk wannan be wadatar da ke ba sai da kika sake biyo mana da wannan hanyar ke dai burinki ki wargaza farincikinmu, Allah ya isa%???

Kai kawai Hajiya Jamila take iya girgizawa bakinta ya kasa furta komai, kamar ambaliyar kogi haka idanuwanta ke zubar da ruwan hawaye. Ummiter ta bi bayan ??an'uwanta a dakinsa na karatu ta same shi yana zaune ya daga kansa sama yana kallon ceiling sai tausayinsa ya kara kamata, ta zauna a kujerar dake kusa da shi sai ya dago ta kalleta cikin karfi irin na babban yaya ya sakar mata murmushi. A nan ta samu kwarin guiwar tambayarsa yadda aka yi ya gane gaskiya, sai ya karanta mata komai ciki har da kudinsa na auren Zahra da yayi.

%??mafi ki kirata%???

%??mmman Yaya ai Jamila siyen ??an ta yi, da ka bar mana shi ko dan rufin asirinmu%???

%??mu da muka tsinceshi daga sama muka jin zafin rabuwa da shi, balle ita da ta dauki cikin wata tara ta yi nakudarsa ta haifi ??anta, karki biye Jamila ki aikata son kai mana Ummiter%???

Ta share hawayenta ta mike tsaye, ta kofar waje ta fita harabar gidan ta doshi BQ, kamin ta karasa ta hango motar da ta tabbatar few people ne suke da kudin mallakar irinta fake nesa da BQ din kadan, Zahra dake kwance kafadar Abiey ta daga sakamakon hango Ummiter da ta yi, sai ta raba yatsunta da nasa. Abiey ya bude ido ya kalleta.

%??miya faru?%???

%??mmmiter ce Maybe magana zata yi da ni%???

Ya kalli gaban motar, yana ganin Ummiter ya tuna inda ya san ta wato a Masarauta gurin Mama Lami, bude motar yayi ya fita ya zagaya ya budewa Zahra side dinta ya mika mata hannunsa ta rika ta fito. Cak Ummiter ta tsaya domin ba ta yi zaton Abiey ne a cikin motar ba, can kuma ta cira kafa ta karasa inda suke tsaye, ko kadan Abiey be kalleta ba domin kallon da yayi mata a mota ya wadatar da shi, idonsa na kan Matarsa wanda kallonta baya kundirar da shi. Zahra ta taka ta matsa daga inda suke tsaye da Abiey ta tsaya da Ummiter tana kallonta ta san Ummiter ba karamin kuka ta yi ba, kamar yadda Ummiter ma ta karanci damuwa a fuskar Zahra.

%??maya yana son ganinki yanzu%???

Zahra ta juyo ta dawo gurin Abiey sai dai shi bata fada masa cewar Mr Bashir ne yake son ganinta ba, domin ta san halin angonta.

%??majiya Jamila ce take son magana da ni%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Ya mika hannayensa ya rika fuskarta yana shafawa a hankali daman can ba jin zai taba jin kunyar rika hannunta ko taba jikinta a bayyanar jama'a, balle a yanzu da take halak malak dinsa.

%??ma safen na yi Hiayatee? Bata san kin kwanta asibiti ba ne jiya? Bata ma zo ta duba ki ba ko?%???
??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????
Magana yake mata yana kallon kwayar idonta kamar zai maida su cikin nasa.

%??ma zo, bari na je wata kila magana ce mai muhimmanci%???

%??mkay%???

Ya amsa mata ne kawai dan baya son musa mata, domin baya son rabuwa da ita, shi ya dauko su daga asibiti ya dawo da su gidan jiya da darea, haka kuma be hana shi tarewa a kofar gidan bayan yayi sallah asuba ba har sai da rana ta fito sannan ya shiga cikin gidan ya kira a waya ta fito. Ya Sumbanci goshinta ya rika hannunta ya murza sirara kuma tatausan yastun hannunta.

%??m love you...%???

Ita din ce kunya ta lullube ta, ta san duk wani unkuri da zata yi ba zai hanu daga taba jikinta ko rumgumarta ko furta yana sonta a gaban kowa ba, hakan ya saka bata yi unkurin yin haka ba. Tsaye yayi yana kallonta har sai da ta shige sannan ya rufe motar ya zagaya ya shiga side dinsa ya kuna motar. Zahra na rufe kofar falon Ummiter ta juyo tana kallonta.

%??mayana mutum ne mai karamci ba dan haka ba, daga ke har Jamila sai ya rufe ku, domin yana da iko da kudin da zai iya yin haka, amman be yi ba duk da bakinciki da kika saka masa, muna kallon ??anki a matsayin jikinmu a yau na ga hawaye a idon yayana yayi kukan da ban taba ganin irinsa ba, kuma ni ma nayi, kuma na zo ya aureki saboda Jamila ta dandani dacin abun da ta aikata mana, ko da yake yaro babu ruwansa ba shi da hakkin kowa, sai dai ki tanadi amsoshin da za ki ba shi idan ya tambayeki%???

Zahra ta daga idonta ta ya fara safa da marwar hawaye tana kallon Ummiter.

%??mata kila hakkinsa ne, zai fara bibiyata a yanzu ya hana ni farinciki a gaba ko ma ya hanani samun kwanciyar hankali a gidan aurena%???

%??maman mutumen da Yaya ya fada min Jamila tace an daura miki aure da shi a jiya da ba Sauban ba Abiey? Shi ya saka kika suma?%???

Zahra ta daga mata kai.

%??mhi ne, an daura auren ne ba tare da sanina ba, kuma ba da sanin iyayensa ba, ina tsoron abun da zai biyo baya wata kila hakkin yayanki ne duk da ban aikata da niya ba%???

Ummiter ta hade yawun bakinta ta nuna Zahra hanyar da zata bi.

%??mana dakinsa%???

Fitowa ta yi daga bangaren ta dawo bangaren, Hajiya Jamila ta shiga dakin Amir inda ta bar wayarta a dauki wayarta ta shiga contact list dinta ta nemo number kawar mahaifiyarta wato Mama Lami ta kira, cikin ikon da iyawarsa aka amsa wayar.

%??mello Mama an tashi lafiya%???

%??mafiya Kalau Ummiter, ya aikin? Kuma ya yayanki da iyakinsa%???

%??mafiya kalau Mama%???

%??maa Shaa Allah, kwana biyu kin daina zuwa mana%???

%??miki ne yayi min yawa Mama, Mama Abiey na gani a gidanmu yanzu tare da Zahra Nannyn da Anty Jamila ta dauka ta rika kula mata da Amir%???

Sai kuma ta yi shiru, a nan Mama Lami ta samu damar tambayar.

%??miya kawo Abiey a gidan?%???

%??mewa ta yi mijinta ne a yanzu wai an daura musu aure a sirrance, ba tare da sani iyayensa shiyasa na kira na tambaya da gaske ne?%???

%??mbiey din aka daurawa aure? Abiey dai na mu?%???

%??mhi fa Mama har kissing dinta yayi gabana%???

%??ma ba dai aure ba, sai dai idan falkarsa ce, wato duk abun nan da na saka aka yi masa be saka ya rabu da yarinyar nan ba? Ko a yanzu ya bude kofar wata hatsaniyar ce a tsakaninsa da mahaifinsa, ai tun da har ya ki bin zabina sai ya ga abun da baya so, na gode Ummiter%???

Ta katse wayar, Ummiter ta juya tana kallon gadon Amir.

%??mi kara dai ta rike ??anta ko dan rufin asirinmu, da ace matar ??an'uwa ta kawo masa ??an ba nashi ba, kara acw ya aure Nannynta, wata kila ma sanadinta ya samu nashi yayan tun da ita tana haihuwa, shi ma kuma ba shi da wata matsala....%???

Karasawa ta yi gurin gadon ta leka sai ta ga wayan babu Amir.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??ma yi tunanin zaki fi kowa sanin zafin da mace take ji idan ta rasa ??a, ban yi zaton zaki iya raba wata uwa da ??anta ba, da kuma irin ciwon da zan ji idan na gano gaskiya, amman sai idonki duk tausayin da nake miki baki gani ba, ina tausayin kaina na rashin haihuwa, amman na fi tausayinki sama da kaina, ashe abun da Zuciyarki take saka miki dabam%???

Ta matsa kusa da shi ta dafa kafafuwansa.

%??ma gafarta min mijina, ka jikaina ka tausaya min, duk abun da na aikata na aikata ne saboda farincikinka, ban aikata haka saboda na cutar da kai ba, ban raba Zahra da ??anta ba saboda na bakanta ranta ba, kuma da na san da cewar dawowarta a gidan nan zai haifa min da wannan matsalar da ban nemi haka ba%???

%??ma Zahra ce ta fada min ba, matar da kuka bawa miliyan 50 saboda ta boye sirrin ita ta fada min gaskiya, bata karbi kudin ba har sai da na bata umarni, har takardar yarjejeniya da kuka sai da ta nuna min, Zahra ta fada min iya abun da na tambaye ta ne kawai bata fada min komai game da yarjejeniyarku ba, har sai da ni na yi mata magana da kaina, kin ban ba ni mamaki Jamila, miye ban yi miki ba a duniyar nan? Da har dan kason da za ki samu a gadona zai saka zuciyarki bushewa ki aikata wannan mummunan aiki?%???

%??ma yi hakuri, ka tausaya min%???

%??ma ban yi hakuri da matakin da zan dauka sai ya fi wannan zafi, amman hakurin da na yi da bin komai daki daki shi ya saukaka min zuciyata har Zahra ta samu muhallin a ciki, domin bata da laifi ita din kawai tana nemawa kanta da mijinta mafita ne, da ace na samu abun da zuciyata ta kudirta ta na maye gurbinki da Zahra ta cigaba da rainon ??anta ba tare da kowa ya sani ba, amman ina...! Na makaro ta auri wanda ya fi ni cancantarta%???

A matukar firgice takr kallonsa.

%??mta Zahra zaka aura?%???

%??mwarai kuwa, amman a haka da bata kasance matata ba, zan cire mata raddadin zafin rashin ??anta zan mallaka mata ??anta a hannunta%???

Ta girgiza kai ta sauri tana kara rike kafarsa.

%??ma dan Allah karka yi haka, ka rufa min asiri ka bar min yaron nan, na yarda ka yanke duk hukunci da kake ganin ya dace da ni amman ban da na raba ni da Amir, Wallahi ina son yaron nan, kuma raba ni da shi kai ma tonuwar asirinka ne, domin duniya zata san halin da muke ciki....%???
A take ya wanke mata fuska da mari har biyu masu zafi.

%??? Kin san da wannan kika aikata abun da kika aikata Jamila? Tun daga lokacin da likitoci suka tabbatar mini ni da ke bama dauke da wata matsala da zata hana mu haihuwa, sai na fi tausayinki fiye da kaina, ashe abun da kika ta saka mana dabam, da ace na fadi na mutu haka zaki bar yaron nan ya ci gadona a matsayin ??ana? Sau nawa kike min magana akan mu fi wata hanyar samun haihuwa ina fada min ban shirya butulcewa Ubangijina ba, amman a haka kika zabi idona ke da dan'uwanki kuka aikata abun da ranku yake so%???

%??man yi hakan dan komai ba sai dan nema mana farinciki mai daurewa.. Ka tsaya ka natsu Bashir karka yanke hukunci cikin fushi%???

Tasss ya sake wanke mata fuska da mari hawaye na sauko masa.

%??ma farincikin nan ai kin sama min Jamila, kalli idona ki gani farincikin da kika sama min shi nake a yanzu zuciyata kuma tana cike da shi, tirrr da ke tirrr da hakinki, ya kike tunanin yan'uwana da abokaina za su ji? Makiyana za su min dariya, shi ne farinciki da kika sama min? Miyasa ba ki bar ni a yadda Allah yake son ganina ba? Da baki aikata abun da kika aikata ba, da ban san yaron nan ba balle har na ji zafin rabuwa da shi, Allah ya waddaranki Jamila%???

Ya fisge kafarsa domin duk marin da yayi mata bata saki kafarsa ba, ya fice daga karamin falon, faduwa ta yi a gurin tana wani irin kuka na tashin hankali.

%??man Allah karka raba ni da Amir Bashir, ka yafe min dan Allah ban aikata hakan saboda na cutar da kai ba, sherin zuciya ne ni ma ??ana ne%???

Wani irin kuka take mai gunji ta dafe zuciyar da take jin kamar zata fashe mata, kamar wata Sabuwar mahaukaciya haka ta tashi zaune, ba dan tana bil adam ba, da zaka iya rantsewa da Allah kogi ne yake

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login