Showing 204001 words to 207000 words out of 210919 words

Chapter 69 - CIWON SO

10 Oct 2024

4245

Sai dai duk wannan cin daka ayi aka cinye Hajiya da Bahijja ba su tako ba, balle na yi zaton samun albarka daga gurin Baba. Walimar da Mama ta shirya a ba su halarta ba kuma ta gayyace su. A daren da aka kai ni, na samu kaina a cikin wani farinciki da ya saka ni hawayen, mun raya daren kamar Annabinmu ya koyar da mu, wato da sallah da kuma abinci da sha, sauran abubuwan da suka biyo bayan wannan kuma ina tunanin kamar bana bukatar bayyana sirrin mijina domin sanannen abu ne da ba sai na fito duniya na fadi abun da ya faru ba. Sai dai na dandana kudata sosai a daren domin na sha gyara irin gyaran da ban yi zaton da gaske bayan macen ta haihu zata iya komawa budurwa ba, tabbar kayan Hajiya Aisha 08032350261 babu algus daman tun kamin lokacin na ji canji a jikina, fitsari ma idan na tafi da wahala nake yinsa, ita da kanta ta hana ni tarewa a lokacin da Abiey ya bukata a haka na cilasta masa daga tarewar har sai bayan an yi nadin sarautar da sati biyu, a gidan ta na karasa satin daya saboda na samu biyan bukata, wanda ke min dilka ma sai dai ta same ni a can ta yi min. Cikin satin uku na zama wata yar shala daman can ni din ba mai jiki bace balle kuma yanzu da jikin ya sha gyara kuma zuciya ta samu kwanciyar sai na kara kyau da haiba, kana kallona zaka san Amaryar babban mutum ce ni.
Har yanzu kirjina ciwo yake min domin wahalar ta zo biyu yayen da na yi na Amir da ya daina shan nono tun a ranar da aka sallamo shi daga asibiti, saukina daya na sha kayan gyaran nonon da na siya a gurin Hajiya Aisha wanda ya kara maida nonon nawa a tsaye kamar daman can ban taba shayarwar ba, ciwonsu ya dawo min sabo a lokacin da na yi zaton Abiey zai tausaya min, ashe mugun kansa ne ta wannan bangaren da baya iya tausayina ko da na kwayar zarra, sai dai ba ni kadai na wahala ba har da shi.

Har a yanzu ba zan ce na saba ba, duk kuwa da kasancewar ba wannan ne aurena na farko ba, amman wannan ne jarumin maza kuma gyaran da Hajiya Aisha ta yi min ya saka na fi jin azaba a yanzu fiye da can ma, domin Abiey ya zama tamkar karamin yaron da hausawa suke cewa ba a lasawa zuma a dan yatsa, shi yake ta shan rawar kafa baya barin na huta, sai dai ni na yi ta fama da wahalar.

Karamin tawul ne a jikina da nake kokarin cirewa bayan na gama shafa mai na saka sabbin tufafin da lefen da Ammy ta hada min su da kanta, domin naki yarda mu tafi honeymoon kamar yadda ya bukata balle na hada lefen a can, ba dan kuma bana bukatar zuwan ba sai dan na san zuciyata ba zata iya jurewa ba idan aka daura aurensa da Yasmin yace zai tafi da ita kamar yadda ni ma ya tafi da ni. Bayan na saka tufafin na tsaya a gaban madubi ina kokarin saka dankunnen, ta cikin madubin na hango ya bude kofar dakin ya shigo, wani sako idanuwansa suke aiko nawa idanuwan ta jikin madubi, kamin murmushi ya samu muhalli a fuskata. Kasancewar dikin atamfar da na saka irin ta matan auren nan ce dake bayyana kafadu waje, sai ya dora bakinsa ya sumbanci kafar tawa ya sake sumbantar wuyana.

%??mood Morning Hiayatee%???

Na juyo na ya rika fuskarsa na sumbanci bakinsa.

%??morning Love%???

Sai ya saka hannayensa ya zagaye kumkuruna da su yana shafa bayana zuwa mazauna na da dayan hannunsa, goshin ya hade da nawa cikin siffar da ke nuna daren jiya be wadace shi yake tambayar.

%??mow was your night? Fada min kin yi mafarkina?%???

Ya sumbanci bakina.

%??mo ai baka bar ni na yi bachi ba ma balle na yi mafarki%???

%??mh... Hiayatee na ban da sheri fa%???
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Ya saka hannayensa ya dauke ni kamar yar baby ni kuma na saka nawa hannayen na zagaye wuyansa da su ina runtse ido. Falo ya fito da ni ya zarce dinning na yi zaton zai sauke akan kujerar da ya saba dora ni idan zamu karya ko kuma akan ciyarsa amman a yau sai ya dora akan dinning din yaja kujera a gabana ya zauna, ta gefena ya hada komai ya saka hannunsa yana dauka yana saka min baki idan na ci sau biyu sai ya ci sau daya. Hannu na mika zan dauki tissue sai yayi saurin rike hannun nawa.

%??mey Princess wait your prince is here%???

Da kansa ya dauko tissues ya goge min baki, sannan ya bar ni na sauko dinning, da sauri ya mika hannunsa ya janyo ni na fado jikinsa sai ya rumgome.

%??mome hare fada min me zamu dafa da rana?%???

Na tabe baki a shagwabe na ce.

%??mamu da fa kuma?%???

Ya ja zirin hancinta.

%??mes dole ne mu koyi girki, Ammy tace ta gaji da ciyar da mu, ai ya kamata mu koya ko dan jawabin da ta yi mana ko?%???

%??mo waye zai koya mana?%???

%??mu zamu koya mana, ai akwai waya yanzu ina dawowa zamu fara%???

Na kara kwanta a kirjin da idan na rabe shi nake jin kamar an gafarta min zunubaina.

%??mna zaka je%???

%??mauban ne yake nema, daman ke nake jiran ki farka mu yi breakfast sannan na fita%???

A take na yanayi ya canja, ko be fada min ba na san kiran Sauban ba zai wuce shirye shiryen da ake na aurensa da Yasmin da aka kusa daurawa ba. Fuskata ya girgiza min kai sannan ya hade bakina da nasa, sai da ya fara bawa lebena na kasa hakkinsa sannan ya bawa na saman.

%??mana son ganin a tamfa a jikinki, har sai idan zaki fita ko kuma za mu baki, ko irin friday, amman bayan wannan na fi sha'awar ganin ko wane bangare na jikinki a waje, that's why na cika miki dayar wardrobe din da kananan kaya, ni ma'abokin sonsu ne, ina ko da yaushe na rika ganin cinyar matata ko kirjinta a waje, sai ban yarda ko bakin kofar falo ki leka ba, kuma mai sharar nan zarar ta gama mopping ki sallame ki rufe kofa i love you%???

Yana maganar ya sauke min zip din rigar atamfar, sosai ya sumbanci kirjina yayi wasa d shi, sannan ya rika hannuna na raka shi har bakin kofar falon, a nan sai da ya sake sumbatar ya jika min makoshi da yawunsa sannan ya bude kofar ya fita.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Jugowa na yi na dawo na rasa abun da ke min dadi ban taba tunanin haka mace take ji idan mijinta yana da wata matar ba sai da na auri Abiey, ko da rana daya be taba waya da Yamin a cikin gidana ba, kuma be taba barin wata alama da zan san suna tare ba, amman hakan be hana ni kishinta ba, musamman a yanzu da na san dadin mijina. Zaunawa na yi ina kallon falon da aka murzawa naira gabas da yamma aka kawata ko'ina da manyan kaya an alfama da ake sakawa yayan manya. Sai dai sam hankali ba gurin kayan yake ba domin ba a yau na fara ganinsu ba, hankalina ya tafi a gurin auren da Mijina zai yi ne. Kamar ya san tunaninsa nake sai gashi ya dawo falon ya nufo inda nake zaune ya zauna kusa da ni yana kallona.

%??ma kasa tafiya saboda na lura kamar ranki a bace yake, gashi yanzu na tarar kina hawaye%???

Hannu na kai na taba fuskarka sai kuwa na ji sanyin hawayen da ban san da zubar su ba. Kwantar da ni yayi a kirjinsa yana shafa bayana,

%??muren Yasmin ba zai canja komai daga kaunar da nake miki ba, bana son ki daga hankalinki matukar ba so kike ba tsabawa umarnin Mai Martaba ba%???

Kamar wata jaririya haka na lafe a jikinsa ina ta hawaye, fitar da be samu yi ba kenan sai dai ya kira Sauban a waya ya sanar masa ba zai samu fitowa ba. A tare muka girka jallon din kifi da kwai da kuma soyayyen nama kamar yadda ya fada, ta waya muke kallon yadda suke yi sai mu yi tare, bayan mun gama muka shiga bathroom yayi min wanka ni ma na sama sannan muka fito daure da tawul daya, wato ina cikin jikinsa skin dina na taba domin na juyo masa kirjina ns ya hadu da na shi na rumgume shi, shi kuma ya saka yawul din ya nade mana jikinmu gaba daya, muna tafiya kamar zamu fadi muka isa gaban madubin, a nan na raba jikina da na shi na dauki zane na daura na mika masa kafata da hannayena ya shafa min mai ya dauko kanan kaya mafi soyuwa a ransa ya saka min, wata yar karamar farar riga ce da bata kai cibiyata ba sai wani wando jean na mata mai kwalliya da shi ma be kai guiwata ba. Shi ma kanann kayan ya saka sannan ya riko hannuna muka dawo dinning din falo muka ci abinci. Ashe dai ni ma A ce a bangaren abinci domin jalof din ta yi dadi sosai ko da yake da kwabata ce ni kadai wata kila da ba zata ciwo ba.

%??mayi dadi ko?%???

Ya daga min gira daya yana kai min lemu a baki.

%??mi dole ta yi dadi, ni fa na girka, ko baki gane ba%???

Ya kashe min ido daya, cikin tsananin kunya na boye fuskata a kirjinsa ina dariya, sai ya aje spoon din hannunsa ya fara mitsintsikata wai sai na fada masa idan haka din ne ko aa. Da zamu kwanta na yi waya da Mama sai take fada min cewar Mr Bashir yana shirye shirye komawa Abuja da zama, sam ban jidadin hakan ba duk kuwa da kasancewar ban isa na hana hakan ba, sai dai na jidadin fada ma Mama da yayi a inda zai zauna a Abuja, koda be fada ba ma na san ba zai zamu rasa sani ba domin ba boyayen mutum ba ne. Ina son na tambayi labarin Dr Hamid amman ba dama domin Abiey ya canja min line kuma duk abubuwan nan da suka faru Dr Hamid be kira ni balle ya same ni mu yi magana, haka ma ban sake jin duriyar Jamila ba, ban san a inda take zaune a yanzu ba balle na kuma Dr Hamid, ko a ina yake yanzu a wane hali yake, ko ya samu labarin abun da ya faru Allah masani.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Hausawa suka ce an baro kyau tun ranar wanka. Domin wadansu hotunan auren Abiey da Yasmin da kuma shagulgulan da aka yi na tabbatar sun wuce ni, irin wucewar da ban iya na dawo da baya ba balle amaimaita min irinsu.
Har aka yi shagulgulan bikin aka gama hankalin mijina yana kaina, nawa kuma yana gurin zaman da zai yi da Yasmin, a dare da aka kawo ta a matsayin abokiyar zamana kamar yadda Ammy take ta nanata min cewar kar na dauke ta a matsayin kishiya, na kasa rike kaina duk wanda zai kalleni ya san bana farinciki da auren, musamman ma mijina da ya kasance a tare da ni kamar ba shi ne angon ba. Duk wani abu da Abiey zai yi ya kwantar min da hankali yayi, ba ni da tabbacin zai iya adalci a tsaninmu har sai zamantakewarmu ta yi nisa, amman a ina ganin ido da nake masa a yanzu da kuma kyakkyawan zaton da zuciyata take masa ina ganin kamar ba zai iya cin amanata ba.
Sai da aka fara kawo ta a gidana ta gaishe ni Ammy ta yi mana nasiha sannan aka fita da amarya zuwa gidan angonta, kaina na a kasa har sai da Ammy ta fita sannan na dago na dawo dakina sai na fadi kwance akan gado na fashe da irin kuka na bakinciki da damuwa marar misaltuwa, a ranar na ji kamar zuciyata zata fashe, duk irin soyayyar da nake yi ma Abiey sai ya rika ba ni haushi, wata zuciyar na raya min akan me zai hada soyayyata da ta wata, ban zauna da kishiya a gidan Deen ba, saboda haka ban zan zafin kishi da mace take ji ba, sai a yanzu da na hadu da ita a gidan mutumen da a fi kauna fiye da komai a rayuwata.
Kuka sosai nake tun ina yin na hankali har ya fara fita ina ihu kamar zan tashi gida, a lokacin da mijina ya shigo ya same ni a wannan halin sai hankalinsa ya tashi, cikin damuwa ya rumgume ni, yana ta rarrashina da kalamai masu dadi, da kara tabbatar da kaunar da yake min. Har kusan goma na dare ina tare da mijina har sai da Sauban ya shigo ya fara fada a falon sannan Abiey ya sake ni ya fita bayan ya aje min kayan ciye ciye.
Wallahi hauka ce kawai ban yi a daren ba domin na shiga damuwa da bakinciki marar misaltuwa, da zarar na motsa zuciyata ta raya min cewar Mijina yana tare da wata a yanzu sai na ji babu natsuwa da kwanciyar hankali a tare da ni, daker na ga safiya, ina sallah asuba zazzabi ya rufe ni, kanwarsa Aisha yar wajen Anty Amarya da ta kwana a gidan ce ta kira shi a waya ta sanar masa, sai gashi ya isa tun kan duhun asuba ya gama wayewa.
Ina kwance ya yaye mayafin da na rufe da shi ya dago ni ya rumgume yana tambayar jikin nawa, kamin ya saka hannayensa yana buda idona.

%??ma ki yi bachi ba%???

Ban isa na ce na yi bachin ba, domin idanuwana da suka kumbura saboda kukan da na sha ya nuna haka.

%??mikinki da zafi sosai, tashi na dauko miki tufafi ki saka mu je asibiti%???

%??ma su fito ba yanzu%???

%??mkay then bari na kai ki gurin Dr Zainab ta duba min ke%???

Ya sumbanci ni cike da kulawa, yadda ya fada haka muka yi, shi ya dauko min tufafi ya taimaka min na saka sannan muka fito ya saka ni a mota ya dauki hanyar gidansu yar'uwarsa. Kusan mu muka tashe su daga bachi ta taba jikin nawa ta rubuta masa maganin da zai siyo min sannan ta shirya mana abun karyawa, ba dan na so ba na ci kadan sannan na sha maganin na kwanta. Ko da na farka Abiey ba shi a gidan, sai wayata ya kira yayi min ya jiki bayan na gama karanta sakonsa. Sai da azahar ya dawo a gidan muka wuni a nan har dare a lokacin da yace zai dauke ni ya maida ni gida sai Labari ya canja domin bana bukatar zama a gidan a yanzu kasancewar ba shi a ciki. A dole ya hakura ya bar na kwana a gidan bayan Dr ta cilasta masa yin haka saboda tsoron kar na je can zazzabin ya sake dawowa.
Ba laifi na samu bachi a nan domin mun dade muna hira da Dr ta rage min kewar mijina har sai da na fara jin bachi sannan na shiga daki na kwanta, the following day na koma gidan Ammy da zama bayan Dr ta fada mata abun da yake faruwa, sai dai zama a gidan Ammy sai ya fi min bakinciki fiye da zama a gidana domin sauran bakin da suka rage na biki da ba su tafi ba idan Abiey ya shigo sukan tsokane shi su ce masa ango hakan kuma yana min zafi sai nake ganin kamar da gayya suke min.
Duk yadda Abiey ya zo na koma na cigaba da zama a gidan Ammy bata yarje masa ba, nima kuma hakan yayi min dadi domin bayan tafiyar bakin sai ya rage daga ni sai Ammy sai mai aikinta Jummai ne a gidan, idan zata yi girki ta kan kira ni na taya tana nuna min wasu abubuwan, tana fada min abubuwan da Abiey yake so da wandanda baya so, da kuma kalar abincin da mijina ya fi so, a dan zaman da na yi a gidan na kara karantar halin Ammy mace ce mai matukar saukin kai da kuma son zaman lafiya, domin a duk hirar da zamu yi zata ba ni labarin irin zaman lafiyar da suka yi da mahaifiyar Yasmin ne, da kuma yadda zan kwantar da hankalina kuma na nuna wa mijina yadda zai kwatanta adalci ko da ya kasa yin haka.
A cikin abubuwan da Ammy take yawan nanata min akwai koyon girki da kuma rage yawan kukan da nake da duk wani abu da zai daga hankalin mijina, ta fada min da iya girki ta kara kwance Mai Martaba a lokacin da ta zauna a gidansa, hak??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????an ya saka na darsa a zuciyata cewar ni ma zan koya ko da na kara samun damar murza kambuna na cikakkiyar mace, sannan ta fada min na rike kamshi daya, wanda zai rika tunawa mijina da ni a duk inda zai ji mai irin kamshi, har ya zamana ba shi dadin kamshi wani turaren mata sai nawa.

Sai da Abiey ya cika sati daya cir a gidan Amaryarsa Yasmin sannan Ammy ta maida ni gidana, a ranar na zage damtse na gyara ko'ina na cikin gidana da kaina na cika ko'ina da kamshi na canja wasu abubuwan. Abiey na shigowa na danne duk wani zafin kishi da nake ji na rumgume shi ina masa maraba da zuwa, a falo muka fara shiriricewa sannan muka shiga daki, taya shi cire tufafin jikinsa, daga sunan raka shi bandaki sai ya janye ni muka yi wanka a tare, a can ma sai da muka shiririce sannan muka fito, shiga na yi mai kyau irin ta alfamar shi ma ya saka shadda sannan muka fito makalle da hannun juna, tsaye na yi har sai da ya bude min mota na shiga sannan ya zagaya ya shiga muka dauki hanyar gidan Amaryarsa, kamin mu isa ya bi ta shopping da ni na zaba mata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login