Showing 186001 words to 189000 words out of 210919 words

Chapter 63 - CIWON SO

10 Oct 2024

4215

bana iya sauraren kowa a yanzu a game da Zahra sai zuciyata%???

%??mahra ta riga da ta zama taka a yanzu Abiey, ka aje wannan a gafe ka fuskaci matsalarku so that ka magance abun da wuri tun dare be maka ba%???

Ya aje cup din da ya dauka da dayan hannunsa yana wani tunanin na dabam.

%??m will%???

Ya yanke wayar ya saka aljihunsa sannan ya juyo a zatonsa sai yi arba da kujera kawai babu Dr a kai, upstairs ya kalla sannan ya kalli kofar fita falon, wata zuciyar na raya masa ta shiga ??akin Ammy. Kofar ya nufa yana wani irin taku na kasaifa da tausayin kasar da be san yana yi ba, har ya shiga motarsa ya kunna be daina saka yadda zai fuskanci Mai Martaba ba. Driving yake a hankali har ya isa Masarautar ya bude motarsa ya fito ya nufi bangaren macen da ta zame masa uwa a cikin gidan. Ba ala'adarsa ba ce ya kwankwasa kofar falon da already ya san a bude take, amman a yau yayi kuma ya tsaya jiran a masa izinin shiga wato domin zuciyarsa ta yi nisa da tunani.

%??maaa Yaya%???

Cewar Najis domin ta manta when last ta saka yayan na ta a ido, murmushi ya sakar mata ya shigo cikin falon yana kallon Anty Amarya dake rike da kaskon zamani a turaren wuta.

%??mbiey yau kuma kai ne a gidan na mu?%???

Ya kara fadada murmushinsa.

%??mi ne Anty barka da safe%???

Ta nemu guri ta zauna tana bayyana masa damuwarsa.

%??ma kira wayarka baka dauka ba, na ji abun da ka aikata Ammy ta fada min komai, Abiey miyasa? Na san kana son Zahra amman ya kamata ka yi tunani kamin ka aikata, ina laifin ka yi ta Mai Martaba Magiya har ya amince maka a maimakon ta biyo ta bayan fage?%???

%??muwa yaushe zan yi ta magiyar? Kima tunani Mai Martaba zai fahimci halin da nake ciki har yayi min umarnin zama da Zahra, ni da ita duka muna son junanmu amman kowa ya kasa fahimtar haka, idan kaddarar farko ta hana mu kasancewa da juna? A yanzu ma kaddarar ce? Wata kila za su tausaya min idan kuka ga ina gagarin mutuwa akan sonta, amman ina mai tabbatar miki idan har Mai Martaba ya cilasta ni sakin Zahra to kamar ya cilasta mata ni kashe kaina ne%???

%??marka wakilta ni magana da Mai Martaba akan wannan babban lamarin ina gudun kar hakan ta shafe ni, ko kuma yayi zaton na goya maka baya ne%???

Yayi murmushi daga zaune da yake a hannun kujerar.

%??ma kaina zan yi magana da shi%???

%??ma karka aikata haka, ka fadawa Ammy sai wata kika ya saurareka idan ka je tare da ita%???

%??mta ma tsoro take ji kamar ke, ku bar ni na yi magana da Mahaifina ba tare da shamaki ba, ina da gaskiya fa%???

Ya mike tsaye, ya nufi hanyar da zata sada shi da bangare, Anty ta biyo bayansa tana ta bashi shawarar kar yayi magana da Mai Martaba kai tsaye, amman be saurareta ba har ya shiga bangaren Mahaifinsa. Sai da ya natsu sosai sannan ya tura kofar falon ya shiga, sam be yi zaton zai same shi a falon farko ba, sai dai ga mamakinsa yana falon zaune yana shan lipton Abiey ya cire talkamin kafarsa ya karasa cikin katon falon na alfarma mai dauke da kayan alatu na kawata falo.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Mai Martaba ya dauke kai daga kallon tv da yake ya kalli Abiey da ya doso inda yake kadan sannan amsa sallamar cikin isa irin ta manya sarakun, sannan ya maida hankalinsa girin Tv ya cigaba da kallo, Abiey ya karasa kusa da shi ga zuba gafensa ya kwashi gaisuwa sannan ya sauke kai kasa be sake cewa komai ba.

%??mkwai wata matsala ne?%???

Abiey yayi fuskar tsoro da fargaba da kuma tausayi a lokacin daya, sannan ya fara magana murya can kasa cikin ladabi da tsantsan da kai.

%??mai Martaba kai uba a gurin kowa balle kuma a garemu, Ammy tana yawam fada min cewar na yi duk wani abu da zai saka ka kauna ce ni, domin na taso a cikin wata rayuwa da ban san dadinka ba, balle dadin zama da kai, ban isa na matsa a kusa da kai ba, ban iya na nunawa kai ubana ne a gaban jama'a ba, saboda tsanar da kake nuna min wanda ta banbanta ni dabam da sauran yayanka, soyayyar da kake min bata kai ta yayanka ba na sani, kuma ba tare da na maka laifin komai ba, domin Ammy bata fada min wani laifi da na aikata wanda ya saka ka tsane ni ba, ina tunanin tsanar ta darsu a zuciyarka ne, saboda Allah ya rubuta kaddarar kiyayyar mahaifi ba tare da hakki ba, na yadda wannan jarabawa ta ce, kuma ban isa na tsallake ta ba, ban isa na canja ta ba, da ace ina da iko na wanke zuciyarka ko kuma na canja kaina, na zo a matsayin wani yaro da mahaifinsa yake matukar kaunarsa%???

Mai martaba ya ake cup din hannunsa, cikin wani lafazi mai kama da na izza ya ce

%??mmaima ta zaunar da kai ta yi ta karanta maka karatukan banza ko? Shiyasa zuciyarka take raya abubuwa marasa kyau%???

%??mlif bata taba karanta min akanka, sai dai tana yawan fada min na yi hakuri da duk halin da zan samu kaina, kuma kar na yarda na butulce maka kar kuma na bata rananka%???

Mai Martaba ya yi masa alama ada zo da hannu, sai Abiey ya baro inda yake zaune ya dawo kusa da Mai Martaba ya zauna for the first time har jikinsa na gugan na Mai Martaba, Mai Martaba ya kalleshi ya sauke numfashi a hankali.

%??m cikin yayana babu wanda ya dauko ni a kamanin da siffa irinka, haka kuma ban taba haihuwa ??an na ji bana kaunarsa shi, sai dai son da nake yi ma wani ??an ko yar ya dara na wani, wannan kuma wani abu da Allah yake saka shi a zuciyar bawa, sai kuma yawan kyautatawa da yaya suke yi ta biyo baya dole ne zuciya ta fi kaunar mai kyautata mata, ba ayi wani ??a da zuciya take kauna take son kusanci da shi ba kamar kai Abiey, zancen bana sonka wannan wani abu ne na dabam da zuciyarka ta fahimta, na sha fadar maganar nan babu abun da zai fito a cikin Umaima na gagara sonsa balle kuma jinina, sai dai an haifo ka ka zo duniya a yanayin da ba haka na so ba, sai kuma aka yi min shamaki da yadda zan nuna maka kauna ko soyayya, a duk lokacin da zan yi unkurin haka sai na kasa%???

Mai Martaba yayi shiru kamar ba zai sake magana ba.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mna yawan tunani, tun kana karami ko wane hali kake ciki? Me kake bukata? Amman bana iya yunkurawa na yi maka komai, cutar da kai da na yi na tsawon shekarun nan yana daga cikin abun da ya haifar min da hawan jinin da nake ganin zai iya ajalina a ko da yaushe, rayuwa zata dauwwama a guri daya Abiey idan ina raye a yau bana raye gobe, kuma idan ban nuna maka soyayya da kauna a dan wannan lokacin da ya rage mana yaushe zan nuna maka? Ba zan bari na mutu na koma ga Ubangijina ya tambaye kiwonka da ya bani ba na rasa bakin amsa masa, yaya suna da hakki akan iyaye kamar yadda iyaye suke da hakki a kan yayansu%???

Ya juyo ya kalli Abiey

%??ma ji dadin yadda Umaima ta tarbiyantar da kai, kuma ta nuna maka bin iyaye da amincewa da duk abin da suke so, wannan ya kwara min gwarin guiwar na shiga cikin rayuwarka na yi maka duk abun da ya dace%???

Abiey ya sauke ajiyar zuciya hawayen farinciki na sauko a idonsa.

%??manar yau ta zame min wata farar rana mai cike da tarin alheri da ban taba mafarkin zai zo ba, kalaman nan sai na ke jin kamar ba daga bakinka suke fitowa ba Mai Martaba, yau ni Aliyu ni nake zaune a kusa da kai kuma kai da bakinka kake fada min kana kauna ta, Allahu Akbar....!%???

Abiey ya kama hannayen Mai Martaba ya sumbanta.

%??mo a yau na mutu na cika burina, na samu soyayyar mahaifina%???

Mai Martaba ya shafa kansa.

%??mllah ya maka albarka, kuma ya sanya albarka a cikin aurenku ya saka abokiyar zamanka ce har aljanna%???

Da tsoro da mamaki Abiey ya kalli Mahaifinsa dake murmushi.

%??mai Martaba....Mai Martaba...Mai Martaba....%???

Sunansa kawai yake kira rudewa da tsabar farinciki ya kasa barinsa ya furta komai.

%??ma samu labari, ban jidadin abun da ka aikata ba, amman hakan ba zai saka saka ka aikata abun da shaida zai yi murna da faruwarsa ba, al'arshin Allah kuma ta girgiza saboda shi, ba a biyayye ga iyaye a tsabawa mahallinci, idan ban saka maka albarka ba zan tsine maka ne? Ka aikata boye ne saboda kana tsorona kuma a yanzu ka fuskance ka nemi yafiyata hakan ya faranta min rai sosai, baka fito kai tsaye ka nuna min kai sai ita zaka aura ba, wannan kadai ya isa ya saka na daga maka kafa, na cilasta aje kwallo kuma ka bi umarnin a lokacin da kake tsaka da kaunar sana'arka duniya take yayinka, bayan kuma baka girma a tare da ni ba, amma a haka ka godewa Allah ya ba ni ??a irinka Abeiy wannan ma wani abu ne abun alfahari%???

%??mmman a ina ka samu labarin nan Mai Martaba...? Akan wannan auren Ammy ta daga hankalinta tana ganin kamar zaka yi fushi da ni, tana ganin kamar zan lalata yar ga6ar da na samu zan lalata, ta jaddamin idan har ka zabi na rabu da Zahra to dole na rabu da ita ko kuwa hakan na nufin rasa rayuwata ne, kuma da gaske Mai Martaba da ace ka zabi rabani da yarinyar nan da ka rabani da duniyar nan gaba daya%???

%??mhiyasa na yi saurin fahintarka ??ana saboda na taba kasancewa a irin halin da na kasance a wani lokaci can ba, na kaunaci Mahaifiyarka irin kaunar da har yanzu babu wata mace da ta maye gurbinta a gurina, a wacan lokaci mu yayan sarakuna ba ma zaban matan aure, sai dai a zaba mana wannan ce kaddarata ta farko da, rabon a same ka ya kashe mijinta ya mallaka min ita, kamin mai faruwa ta faru mu kasance a haka a yanzu, wannan ya saka a lokacin da Lami ta shigo min da labarin abun da aka ce ka aikata, amaimakon raina ya bace sai na ji tausayi, ka rasa abubuwa da yawa da suke saka ka farinciki, na kudirta a raina idan har da haske ne ka aikata haka, zan maka uzuri domin i???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?dan na matsa maka ban san abun da zai biyo baya ba, indai kana son matarka mu masu yi maka marhabun ne, tunanin Babba be taba zama irin an yaro ba, babban dole ne ya kasance ta mai hakuri da kawar da kai kuma yin tunanin kamin yanke hukunci...%???

Abiey be san lokacin da ya rumgume mahaifinsa ya fashe da kuka kamar mace, lallai a yau ya tabbatar mai hakuri mawadaci ne, kuma kowa yayi hakuri ya ce be ci riba ba to kadan yayi, abubuwa biyu masu matukar tsada a rayuwarsa sun zo masa a lokacin da be yi tsammani ba.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Mai Martaba ya dauke kai daga kallon tv da yake ya kalli Abiey da ya doso inda yake kadan sannan amsa sallamar cikin isa irin ta manya sarakun, sannan ya maida hankalinsa girin Tv ya cigaba da kallo, Abiey ya karasa kusa da shi ga zuba gafensa ya kwashi gaisuwa sannan ya sauke kai kasa be sake cewa komai ba.

%??mkwai wata matsala ne?%???

Abiey yayi fuskar tsoro da fargaba da kuma tausayi a lokacin daya, sannan ya fara magana murya can kasa cikin ladabi da tsantsan da kai.

%??mai Martaba kai uba a gurin kowa balle kuma a garemu, Ammy tana yawam fada min cewar na yi duk wani abu da zai saka ka kauna ce ni, domin na taso a cikin wata rayuwa da ban san dadinka ba, balle dadin zama da kai, ban isa na matsa a kusa da kai ba, ban iya na nunawa kai ubana ne a gaban jama'a ba, saboda tsanar da kake nuna min wanda ta banbanta ni dabam da sauran yayanka, soyayyar da kake min bata kai ta yayanka ba na sani, kuma ba tare da na maka laifin komai ba, domin Ammy bata fada min wani laifi da na aikata wanda ya saka ka tsane ni ba, ina tunanin tsanar ta darsu a zuciyarka ne, saboda Allah ya rubuta kaddarar kiyayyar mahaifi ba tare da hakki ba, na yadda wannan jarabawa ta ce, kuma ban isa na tsallake ta ba, ban isa na canja ta ba, da ace ina da iko na wanke zuciyarka ko kuma na canja kaina, na zo a matsayin wani yaro da mahaifinsa yake matukar kaunarsa%???

Mai martaba ya ake cup din hannunsa, cikin wani lafazi mai kama da na izza ya ce

%??mmaima ta zaunar da kai ta yi ta karanta maka karatukan banza ko? Shiyasa zuciyarka take raya abubuwa marasa kyau%???

%??mlif bata taba karanta min akanka, sai dai tana yawan fada min na yi hakuri da duk halin da zan samu kaina, kuma kar na yarda na butulce maka kar kuma na bata rananka%???

Mai Martaba ya yi masa alama ada zo da hannu, sai Abiey ya baro inda yake zaune ya dawo kusa da Mai Martaba ya zauna for the first time har jikinsa na gugan na Mai Martaba, Mai Martaba ya kalleshi ya sauke numfashi a hankali.

%??m cikin yayana babu wanda ya dauko ni a kamanin da siffa irinka, haka kuma ban taba haihuwa ??an na ji bana kaunarsa shi, sai dai son da nake yi ma wani ??an ko yar ya dara na wani, wannan kuma wani abu da Allah yake saka shi a zuciyar bawa, sai kuma yawan kyautatawa da yaya suke yi ta biyo baya dole ne zuciya ta fi kaunar mai kyautata mata, ba ayi wani ??a da zuciya take kauna take son kusanci da shi ba kamar kai Abiey, zancen bana sonka wannan wani abu ne na dabam da zuciyarka ta fahimta, na sha fadar maganar nan babu abun da zai fito a cikin Umaima na gagara sonsa balle kuma jinina, sai dai an haifo ka ka zo duniya a yanayin da ba haka na so ba, sai kuma aka yi min shamaki da yadda zan nuna maka kauna ko soyayya, a duk lokacin da zan yi unkurin haka sai na kasa%???

Mai Martaba yayi shiru kamar ba zai sake magana ba.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mna yawan tunani, tun kana karami ko wane hali kake ciki? Me kake bukata? Amman bana iya yunkurawa na yi maka komai, cutar da kai da na yi na tsawon shekarun nan yana daga cikin abun da ya haifar min da hawan jinin da nake ganin zai iya ajalina a ko da yaushe, rayuwa zata dauwwama a guri daya Abiey idan ina raye a yau bana raye gobe, kuma idan ban nuna maka soyayya da kauna a dan wannan lokacin da ya rage mana yaushe zan nuna maka? Ba zan bari na mutu na koma ga Ubangijina ya tambaye kiwonka da ya bani ba na rasa bakin amsa masa, yaya suna da hakki akan iyaye kamar yadda iyaye suke da hakki a kan yayansu%???

Ya juyo ya kalli Abiey

%??ma ji dadin yadda Umaima ta tarbiyantar da kai, kuma ta nuna maka bin iyaye da amincewa da duk abin da suke so, wannan ya kwara min gwarin guiwar na shiga cikin rayuwarka na yi maka duk abun da ya dace%???

Abiey ya sauke ajiyar zuciya hawayen farinciki na sauko a idonsa.

%??manar yau ta zame min wata farar rana mai cike da tarin alheri da ban taba mafarkin zai zo ba, kalaman nan sai na ke jin kamar ba daga bakinka suke fitowa ba Mai Martaba, yau ni Aliyu ni nake zaune a kusa da kai kuma kai da bakinka kake fada min kana kauna ta, Allahu Akbar....!%???

Abiey ya kama hannayen Mai Martaba ya sumbanta.

%??mo a yau na mutu na cika burina, na samu soyayyar mahaifina%???

Mai Martaba ya shafa kansa.

%??mllah ya maka albarka, kuma ya sanya albarka a cikin aurenku ya saka abokiyar zamanka ce har aljanna%???

Da tsoro da mamaki Abiey ya kalli Mahaifinsa dake murmushi.

%??mai Martaba....Mai Martaba...Mai Martaba....%???

Sunansa kawai yake kira rudewa da tsabar farinciki ya kasa barinsa ya furta komai.

%??ma samu labari, ban jidadin abun da ka aikata ba, amman hakan ba zai saka saka ka aikata abun da shaida zai yi murna da faruwarsa ba, al'arshin Allah kuma ta girgiza saboda shi, ba a biyayye ga iyaye a tsabawa mahallinci, idan ban saka maka albarka ba zan tsine maka ne? Ka aikata boye ne saboda kana tsorona kuma a yanzu ka fuskance ka nemi yafiyata hakan ya faranta min rai sosai, baka fito kai tsaye ka nuna min kai sai ita zaka aura ba, wannan kadai ya isa ya saka na daga maka kafa, na cilasta aje kwallo kuma ka bi umarnin a lokacin da kake tsaka da kaunar sana'arka duniya take yayinka, bayan kuma baka girma a tare da ni ba, amma a haka ka godewa Allah ya ba ni ??a irinka Abeiy wannan ma wani abu ne abun alfahari%???

%??mmman a ina ka samu labarin nan Mai Martaba...? Akan wannan auren Ammy ta daga hankalinta tana ganin kamar zaka yi fushi da ni, tana ganin kamar zan lalata yar ga6ar da na samu zan lalata, ta jaddamin idan har ka zabi na rabu da Zahra to dole na rabu da ita ko kuwa hakan na nufin rasa rayuwata ne, kuma da gaske Mai Martaba da ace ka zabi rabani da yarinyar nan da ka rabani da duniyar nan gaba daya%???

%??mhiyasa na yi saurin fahintarka ??ana saboda na taba kasancewa a irin halin da na kasance a wani lokaci can ba, na kaunaci Mahaifiyarka irin kaunar da har yanzu babu wata mace da ta maye gurbinta a gurina, a wacan lokaci mu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login