Showing 174001 words to 177000 words out of 210919 words

Chapter 59 - CIWON SO

10 Oct 2024

4262

ta shafa fuskata da hannunsa.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Firgigit na yi na tashi zaune sai ya matso kusa da ni, hakan ya saka ni sauko daga kan gadon da a yanzu na tabbatar na asibiti ne.

%??mna Sauban?%???

%??ma tafi gida%???

%??me nake yi a nan?%???

%??mu ma kika yi%???

Ya sauko daga kan gadon ya karaso inda nake tsaye ya kai hannunsa ya taba fuskata.

%??me kake yi haka Abiey%???

%??me halalina ce a yanzu Zahra babu wata katanga ko shamaki a tsakanina dake%???

Na matsa baya ina rausayar da kai hawaye na taruwa a idona.

%??mi ban gane ba%???

%??manzu zaki gane%???

Ya matso kusa da ni sosai na yi baya ya sake matsowa har sai da ya kai ni jikin gina, ya dora gaoshinsa saman nawa yana kallon kwayar idona, saurin rufe idon na yi sai ya fara goga min hancinsa a saman nawa, numfashinsa da nawa suma tarayya da juna, sayin halshensa na ji a saman lips dina, kamin ya zira halshen a tsakankanin fatar labbana ya taba hakorana, a hankali ya kama lebena na kasa ya fara tsusa kamin ya hade bakinsa da nawa, yawun bakinsa ya ke turo min idan na hade sai ya karbi nawa ya maida a bakinsa, haka yayi ta cakusa yawunsa cikin nawa har zai da ya zamana bana jin dandalin yawuna sai nasa, halshensa kuma na aikin juya nawa halshen, wata kila dai mun dauki awa a haka ko kuma kasa da minti talati sannan ya cire bakinsa daga nawa ya sumbanci gefen fuskata ya dora bakinsa saitin kunnen hannunsa kuma daidai kwankwasona.

%??miayatee..... Duk son da nake miki haramci ya taba ba ni damar yi miki haka Zahra?%???

Na kasa cewa komai zuciyata ta cika da tarin tambayoyi.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mmman a yau hallaci ya ba ni wannan damar%???

Bude idon na yi sai ya dago yana zagaye fuskarta da nasa idanuwan.

%??ma gaske kai na aura ba Sauban ba?%???

%??mina ganin zuciyata zata iya dauka ki rayu da wano namjin da ba Aliyu ba? Duk abin da Sauban yake miki da sanina yake aikatawa, ni na bashi umarni saboda na samu wannan damar da na dade ina mafarkin zuwanta%???

%??miyasa? Miyasa zaka shirya wannan Abiey? Ya zaka yi da Ammy da Mai Martaba?%???

%??mamunki Hiayatee shi ne abun da nake so na yi, a yanzu kuma duk abun da zai biyo bayan wannan mai sauki ne%???

A cikin abokan tarayyar nan guda biyu wato farinciki da bakinciki sai an rasa wanne zan yi. Murnar na samu Abiey a matsayin mijina ko kuma bakinciki ya aureni ba akan ka'ida ba?

%??maya wai aka musanya Sauban da kai%???

Ya kama hannuna ya kai saitin zuciyarsa ta dora, wani irin bugawa zuciyarsa take fiye da kima.

%??mambayi wannan%???

Na kwantar da kaina a kirjinsa ina kuka.

%??mo be kamata ya saka mu mu aikata haka ba Abiey%???

Sai ya rumgume ni.

%??mole ce ta saka Zahra, babu wanda zai saurare mu babu wanda yake son farincikinmu, kowa kansa ya sani%???

Kamar an yi min bushara da rahama da gafara haka na ji a lokacin da nake jikin Abiey, muka a dakin manne da juna ni da shi, sai da muka ji motsin taba kofar dakin sannan na raba jikina da nashi, shi kuma ya tashi ya fita bayan ya gaisa da Mama, a nan Mama ta kara fayyace min komai, ashe da aka je daura aure sai aka gabatar da sunan Abiey wato Aliyu a maimakon sunan Sauban na ainahin wato Tahir.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Mun wuni a asibitin can bayan sallah Magariba Dr Zainab ya shigo, dubani na yi mamakin ganinta, ina kallonta da faduwar gaba domin ina jin tsoron ranar da za su gane gaskiya, a kusa da ni ta zauna, yana min ya jiki.

%??ma jiki Amarya%???

Na sunkuyar da kao cike da kunya da kuma tsoro a lokaci daya, daman ta sani ne? Mama ma kallonta take da mamaki ita kuma tana ta dariya.

%??muna mamakin yadda aka yi na sani ne?%???

Mama ta ce

%??mikan da mamaki, mun yi zaton daga Abiey sai Sauban ne suka san gaskiya%???

%??moh da ni aka shirya komai, Ammy da Mai Martaba ne kawai ba su sani ba, amman babu abun da Abiey zai yi da ba zai fada min ko ya nemi shawarata ba, ba dan ni da kanen mahaifin Sauban da aka tura ba su yarda sun je ba%???

%??mmman a matsayin ki na babba be kamata ki aimata wannan abun ba, saboda gudun matsala? Musamman gurin Mai Martaba%???

%??ma ni aka lalata auren Abiey da Zahra na farko, domin Deen yayi garkuwa da mijina ne har cikin gidana, kuma na rasa hujjar da zan gabatar da shi a gaban kotu har sai bayan da komai ya faru, sun shigo a cikin gidan dauke da bindigogi sanye da mask a fukokinsu ta yadda bana iya tantance ko daya a cikinsu, sai dai na gane cewar shi din ne bayan an daura aurenki da shi, tun kamin su bar gidan sun gargade ni cewar kar na karna kuskura na fadawa police domin rayuwar mijina suke so ba tawa kuma ba dukiyar da muka tara ba, kowa yayi magana a cikin mutanen da suka yi magana ban da mutum daya wanda nake kyautata zaton shi ne Deen, tun a ranar suka ba ni umarni na yi duk abun da zan iya a fasa aurenki da Abiey, idan ba haka wanda ya dauke mijina zai kashe shi sannan ya akashe kansa, sun yi min rantsuwar dake nuna ba da wasa suke ba, lokacin idona ya rufe musamman da aka dauki kwana biyu babu kira babu wani bayani daga jami'an tsaro cewar an gano inda mijina yake, gashi lokacin da suka ba ni umarni ya rage kwana uku a daura auren Zahra da Abiey, na rasa yadda zan bullowa lamarin ina ta sauraren ko za su kirani amman ba su kira ba, hankalin Ammy da na yan'uwan mijina ya tashi balle kuma ni da nake matarsa, a lokacin ina ganin kamar ransa yana hannuna ne, domin aikata abun da aka umarce ni zai ceto rayuwarsa, akasin haka kuma zan rasa shi, amman Abiey ya kasa fahimta ta saboda kaunar da yake miki ta rufe masa ido da baya iya hangen komai sai ke, be aminta na aikata ba, bayan mun shirya komai na fada masa sai yace ko da haka ta faru zai aureki, a nan Ammy ta shata masa line ta ce idan har ya zabi auren Zahra akan rasa rayuwar yar'uwarsa, to sai ta masa baki, a dole ya hakura dake sai dai ni yake ta dorawa laifin, bayan mijina ya fito aka daura aurenki da Deen sai muka fahimci shi ya aikata wannan abun, da na tambaye mijina a ina ya aje shi sai yace sun kai shi a ciki daji ne, kuma tabbas da ban aikata abun da suka bukata ba da kashe shi za su yi da gaske, sai dai yace da za a dawo dashi cikin gari bayan an daura aurenki sai da aka rufe masa fuska kamar yadda aka yi masa a lokacin da za a shiga da shi dajin, a tsawon zaman da yayi a dajin be ga fuskokinsu ba kuma be ji muryar wani da zai iya ganewa, haka kuma ba su bar masa wata alama da zai fahimci komai ba, even camera tsaro dake wajen gidanmu ta dauki motarsu ne kawai da bata da number kuma aka gagara gano shi har sai dai mao faruwa ta faru, bayan komai ya laba na ce zan saka shi a kotu sai Abiey ya hana domin ba mu da wata cikakkciyar shaida a lokacin, sai dai muna da kudin da za mu iya sakawa a daureshi ko da shi ne da gaskiyar a haka dai Abiey ya hana saboda kar a tashi hankalinki, tun daga lokacin na gane kaunar dake tsakaninku daga Allah take, yan mata da yawa su kan so namiji saboda kudi ko wani abun da yake da shi, sai dai ke ban ga haka daga gareki ba, shi ma auren da kika yi be saka kaunarki fita daga ransa ba, sai ma karuwa da ta yi, saboda muka samu rashin fahimta da shi, a yanzu kuma na samu hanyar da zan gyara wacan barnan da na yi, me zai hana na yi haka? Idan ban taimaka masa a yan???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?zu ya samu abun da yake so ba? Da wane ido zan kalleshi? Ke ma kuma na san kin dauke kai daga gareshi ne kawai saboda an shata muku layi, ya fada min idan ya fito fili ya nuna yana sonki abu ne mai wahala ki amince masa, saboda kin nuna masa ya bi umarnin Ammy da Mai Martaba, shiyasa muka bullo miko da wannan hanyar%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Tun da ta fara maganar bata tsaya ba har sai da ta kai aya, ni kuma na dago na kalleta hawaye wasu na bin wasu.

%??mmman hakan zai kara lalata alakarsa da Mai Martaba ne kawai, wata kila sanadin haka Ammy ta kara tsanata?%???

%??me miye laifinki a ciki Zahra? Ke da aka yaudara aka aura? Idan akwai mai laifi to ni da Abiey da Sauban ne, ki cire wannan a ranki, kuma karki takurawa kanki da neman sai Abiey ya rabu da ke ina da tabbacin idan haka ta faru, to zamu rasa shi ne a lokaci daya, ko a yanzu kadan ya rage mu rasa shi domin damuwar dake ransa ta haifar masa da babbar matsala, wata kila warkewarsa na daga cikin samunki, shiyasa ni ma na jajirce har haka ta faru...%???

%??mr ki daina yi min wannan fatan, da yardar Allah ba zan sake zama matar takaba, ba zan sake binne mijina ba sai dai shi ya binne ni%???

Murmushi ta yi ta kwantar da kaina jikin kafadarta.

%??mi kaina ban jidadin yadda abubuwa suka faru ba, amman wani lokaci ya kamata mu yarda da kaddara mu bar zukata su yi aikinsu, Allah yasa Ammy ta fahimci haka%???

%??mmeen Mama%???

Ta daga ni ta mike tsaye.

%??man tafi wata kila ba zan samu dawowa ba, sai dai na same ki a gida%???

%??ma gode sosai Dr mun yi magana da Mr Bashir, ya sassauta min fiye da yadda na yi zato kuma hakan ya faru me ta dalilin bayanin da kika masa kamin na dora masa da nawa%???

Ta dawo ta zauna tana kallona da mamaki.

%??ma miki magana kenan?%???

Na daga mata kai ina jin tausayinsa a raina.

%??mayi kuma ya roki ni abun da da ace ba da Abiey aka daura auren nan ba, da na amince masa ko dan Amir, domin ya fito min a sigar da ban yi zato ba, ya nuna min natsuwarsa da hankali, daga ni har matarsa da Dr Hamid ba mu kyauta ba, amman ya kasa natsu be yanke hukunci a cikin fushi ba, na dade ban ga wani mutum mai hankali da kwantar da kai ya aiwatar da wani abu ba kamar shi%???

%??maman can na sa ran haka, domin be dauki abun da zafi ba, kuma daman idan har zai yi tunani haka ya fi dacewa domin idan yace zai hukuntaki ko matarsa duniya zata kalleshi a matsayin marar tausayi da tunani, kuma har wanda be san abun da ya faru ba zai sani, hakan kuma ba zai goge komai daga zuciyarsa ba haka ma daga abun da suka aikata, tabbas Mr Bashir mutum ne, na jidadin abin da yayi, Allah ya dubi zuciyarsa ya ba shi haihuwar da yake nema%???

%??mmeen%???

Ni da Mama muka amsa, bata dade da tafiya ba, yan'uwa Mamata suka shigo duba ni.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: ABIEY POV.

A hanya yayi sallah Magariba sannan ya shigo cikin gidan, kallo daya zaka yi masa ka fahimci yana cikin farinciki, da kuzarinsa ya shiga dakin Ammy ya zauna gefen gadonta har sai da ta sallame sallah sannan ya dawo kusa da ita ya zauna. Ta kalleshi da duba na mamaki

%??mliyu ya kake yau kamar wanda aka yi ma bushara...?%???

Na sumbanci kumatunta yana murmushi.

%??ma cika wani buri nawa ne da na dade ina zuwan jiransa, Alhamdulillah ko a yanzu na mutu zan tafi cikin farinciki%???

Ya kwantar da kansa jikin Ammy a shagwabe ya fara magana.

%??mmmy na miki wani katon laifi da ba lallai ne ki yafe min da wuri ba, kuma be zama lallai zuciyarki ta karbi abun da wuri ba, amman dai ke zaki taya ni yakinsa a gurin Mai Martaba har na yi nasara ko kuma shi yayi nasara a kaina wanda bana fatar haka%???

Carjin dake hannun Ammy ta aje ta juyo da kyau ta kalleshi cike da fargaba.

%??man fahimta ba, fito fili ka fada min abun da ka aikata%???

%??mai kin min alkawarin ba za ki yi fushi da ni ba%???

%??mdan har kasan abun da zai saka raina ya bace ne miyasa zaka aikata tun farko?%???

Ya gyara zamansa ya sauke kai kasa with serious face ya ce.

%??mmmy kin san yadda nake matukar son Zahra%???

Ammy ta daga masa hannu.

%??man Allah karka fada min ka aikata wani abu akanta, ba kusa ba ba kuma nesa ba na shata line tsakaninka da yarinyar nan%???

%??maba Ammy wannan ba halinki ba ne, kuma kin fi kowa son abun da nake so%???

%??mh amman haka ba zai saka na so abun da zai cutar da kai ba%???

Ya kwanta saman jikinta.

%??ma ina Zahra ta zama cutarwa a gareni Ammy? Yarinyar da ke da kanki kika shiga kika fita wajen ganin an mallaka min ita?%???

%??m da can ko Aliyu? Ba a yanzu ba, da Mai Martaba ya zaba maka matar da zaka aura, kuma yarinyar babu kalar wulakanci da bata yi maka ba bata yi ma yan'uwanka ba%???

Ta janye jikinta ta matsa baya cikin bacin rai tace.

%??msaya ma wai me ka aikata?%???

Murmushi yayi ya shafa kansa.

%??mmmy wani zuwa da Zahra ta yi a nan kika koreta, bayan kin mareta na bi bayanta, ina bata hakuri sai ta ce Abiey ka nuna min kana kaunata tsakani da Allah ta hanyar bin umarnin Ammy da Mai Martaba, so yayi kadan ya saka ka bijirewa umarnin mahaifanka, ina son ka nuna min banbancin naka so da na Deen, karki yi son kai bakan ne kawai zai tabbatar min da kana so na da gaske, tun daga lokacin sai na dauki alkawarin zan nuna mata da duniya ina Sonta so na hakika, a lokacin ne na bullo da shawarar Sauban ya fara nemanta, yana nuna mata kulawa har ta amince da shi, saboda na san duk wata hanya da zan bi ba ku yarda ina son Zahra ba balle har ku tausaya min ku bar ni na mallaketa, ita kuma ba zata aminta da ni ba idan na fito mata a mutum, saboda tana matukar tsoron halin da zan jefa kaina a sanadinta, shiyasa na biyo ta wannan hanyar%???

%??mar yanzu ban fahimci abun da kake nufi ba, da ka biyo ta wannan hanyar sai aka yi yaya?%???

%??makarmu ta cinma zuwa da Sauban domin be fito a sigar yana sonta ba, har sai da wata mafitar ta bullo mana ta siyar da cikinta da ta yi ga matar da take zaune a gidanta a yanzu, kamin tafiya ta yi nisa sai da Sauban ya sanar da matarsa ni ma kuma na same shi har gida muka kara yi mata bayani saboda ta gamsu, gudun kar wata matsala ta taso ko kuma wani ya kawo mata wata maganar daga baya, ban aiwatar da komai a karan kaina ni kadai ba har sai da na shawarci Dr%???

Ammy ta daka masa tsawa.

%??mana ta bata min lokaci Aliyu ka fada min abun da ka aikata%???

Ya hade hannayensa guri daya.

%??mun yi nasara, Zahra ta karbi Sauban da hannu biyu, sai muka yi amfani da damar siyar da cikin da ta yi Sauban ya cilasta mata aurensa, mun tafi tare da Dr mun yi magana da mahaifiyar Sauban, ganin mahaifinsa baya raye sai ta samu kannen mahaifinsa ta gabatar musu da abun da muke bukata, kuma muka yi nasara suka amince, Zahra ta gabatar da Sauban a gurin iyayenta, da aka tashi daura aure sai aka ambaci sunana a maimakon na Sauban%???

Ta mike tsaye da sauri tana kallonsa kamar wanda ta yi arba da wani abun tsoro.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mliyu kana cikin hankalinka kuwa, da gaske kake wai ko wasa?%???

Ya saki murmushi.

%??maya zan zauna na tsara miki karya mai tsawo a haka? Idan baki yarda da ni ba zaki iya kiran Sauban ko mahaifiyarsa ko Dr kinji%???

Ammy ta koma kallon sabuwar farar shaddar dake jikinsa ga wani uban kamshi da a yau yake da ya banbanta da na kullum.

%??mliyu ka aikata babban kuskure, taya son zuciya zai dauke ka ka aikata wannan abu? Ina tunaninka ya tafi? Ina taya idonka zai rufe ka aikata wannan abun?%???

Ya mike tsaye yana kallonta fuskarsa cike da damuwa.

%??mmmy karki kasa fahimtata mana kin fi kowa sanin yadda nake kaunar Zahra%???

%??ma ji kana kaunarta! Idan ma na fahimce ka taya mahaifinka zai fahimce ka? Daman shirin da kake kenan shiyasa ka ce a matso da aurenka da Yasmin?%???

%??masa mai sauki ce, idan har ke kin fahimta, a yanzu ne zan gane idan Mai Martaba ne mahaifina ko akasin haka, na san labarin zai fita kuma kamin kowa ya ji shi ni zan fara sanar da shi%???

Ammy ta girgiza masa kai.

%??ma karka aikata wannan kuskuren Aliyu, ba zai fahimce ka ba, kuma tsabanin da zai shiga tsakaminku zai saka yan'uwanka jindadi, akwai makiya a tare da kai be kamata ka aikata wannan abun ba Aliyu%???

%??ma gagara fahimtar irin son da kike min Ammy kina so na amman baki son farinciki na? Mi Zahra ta yi miki ne kika juyar da soyayyar da kike mata zuwa kiyayya?%???

Ammy ta matso kusa da shi tana kwantar da murya.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??ma son Zahra ne bana yi ba Aliyu, ka fi kowa sanin irin rayuwar da Zahra ta yi a gidan nan, ka fi kowa sanin yadda nake son farincikinka, amman haka ba zai saka na goyi bayan butulcewa mahaifinka ba%???

%??ma zan butulce masa ba, zan bi umarninsa zan auri Yasmin, amman ba zan rabu da Zahra ba, kuma haka da na yi ta taimaka masa domin an yi auren a sirrance, ba tare da sanin kowa ba, na san abun da Mai Martaba yake gudu yan da jama'ar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login