Showing 57001 words to 60000 words out of 210919 words

Chapter 20 - CIWON SO

10 Oct 2024

4259

maganar cikin muryar kuka domin tuni hawaye suka wanke mata fuska. A ranar na ci kuka irin kukan na na rashin madafa irin kukan da babu mai cetonka kuma baka da wata mafita sai addu'a.
10/1/22, 22:11 - Buhainat: Ta sauke ajiyar zuciya.

%??min yi kuskure Zahra%???

%??maya Maryam dan Allah ki min alkawarin babu wanda zai ji maganar nan dan Allah, in ma zaki fada ki bari sai na mutu%???

%??maba Zahra wannan karon wace irin magana ce, na miki alkawari babu wanda zai ji maganar nan har sai idan ke kika bukaci haka, amman dai ki yi tunani%???

Na daga mata kai ina share hawayen ido, ni kaina ina jin kamar ba zan iya bada abun da zan haifa ba ga wata macen da ban sani ba, sai idan ban bada ba ina da wata mafitar ne? Ana daf da sallah magariba Yaya Maryam na zancen tafiya gida ni kuma ina kokarin tashi na yi alwala domin tuni Mama ta yi nata, Bahijja kuma tun da yamma tace zata je ta leka Family house dinsu gurin Hajiya ta duba jikinta. Sai muka ji sallama wata bakuwar murya ce kuma bakuwar fuska da ban wayance ta ba, ko ma na ce ban taba ganinta ba. Mama da Yaya Maryam suka amsa mata sai dai idonta a kaina yake kamar ta san ni sai murmushi take.

%??mannu ya hakuri%???
10/1/22, 22:12 - Buhainat: https://arewabooks.com/book?id=62d7b1c97fc1109aa61b7fca

MARUBUCIYAR LITTAFAN
1. ZAGON KASA
2. HAFSATU MANGA
3. ZAKI
4. FULANI
5. CIWON SO
6. BAKAR WASIKA

Duk zaku iya Samun wa?bannan ne a Arewabooks, Ga link nan a sama???a???_
Ayi following nawa da kuma comments.


*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*


ZAHRA POV.

Bayan Jamila ta fita na kwanta saman tabarma na dora hannuna daya saman cikina ina jin wani irin kaunar ??a ko yar da zan haifa, ban taba jin sonsa da kaunarsa irin na wannan karon ba, ashe ba zan iya cika alkawarin Deen na kula masa da abun da na haifa ba? Da kuma saka masa sunansa ko sunana idan mace ce, na sani da ace Deen ya san da cewar na siyar da cikin nan da sai yayi fushi da ni saboda yana so na balle kuma abun da zan haifa masa, not just Deen Hajiya da Mama ma ba za su yafe min ba, miyasa na aikata? Ka yafe min Deen ina kokarin ceto rayuwarka ne rayuwar da ba zata tsaya ba.
10/1/22, 22:12 - Buhainat: Dr Hamid ya fada muryarsa kasa kasa.

%??me kuke kirana? Kuma ku daina yawan zuwa saboda mutane za su saka ido kuma mahaifiyata zata iya ganewa%???

Na tambaya, sai ta bude motar ta fito, Dr Hamid ya kalleta sannan ya sake kallona ya ce.

%??mazun Jamila ta je min da wata magana cewar kin ce yarjejeniya ta fasu saboda mijinki ya mutu?%???

Na kalleta sai dai ban ce komai ba.

%??ma a haka Zahra a ka'ida kudi ya riga ya fita daga hannun Jamila kuma an yi ma mijinki aiki kin ga da anyi nasara da yanzu yana nan raye rashin nasarar kuma ba zai canja komai ba saboda kudin an riga an yi amfani da su%???

Nan ma shiru na yi hawaye suka fara cika min ido.

%??mdan kuma kina son rike cikinki ne zaki ba mu naira miliyan ashirin, kuma ki sani ba ni kadai zan shiga a matsala ba idan ma kin fallasa har da ke sai kin shiga, saboda ke kika siyar a ra'ayin kanki ba cilasta ki aka yi ba, kin ga da ni da ke sai duk mu amsa tambayoyi yan jarida%???

Jamila ta fada, a karo na uku da na kasa bude baki na furta komai sai ruwan hawaye nake.
10/1/22, 22:13 - Buhainat: Da yamma Mama ta dama min koko na sha domin shi na ji ina kwadayi sai ta aika makota aka siyo mata kamu ta dama min ta saka min suga da madara, na sha kumun sosai daman na dade ban sha kunu mai dadi irim yau ba, bayan na gama sha Yaya Maryam ta dauke kofin dana bata sannan ta aje min kwanon abinci.

%??ma wani nan ki kara%???

%??ma zan iya ci ba%???

Bata ce min komai ba ta bude abincin ta fara ci, sai da Mama ta tashi sannan ta matsa kusa da ni.

%??manzu idan kika haihu sai ki yi yaya? Mama da Hajiya su ga ba ??a?%???

%??mikitam yace zai bani matacce wanda zan nuna a matsayin dan da na haifa babu rai, kuma yace daga yanzu kar na sake zuwa asibiti sai dai na kira shi idan ina jin wata matsala, kuma yace a gurinsa zan haihu%???
10/1/22, 22:14 - Buhainat: %??mnd we can't force her, idan bata ra'ayi babu dole, ke sai ki san yadda zaki yi janyo ra'ayin mijinki ya yarda ki haihu a nan%???

%??mo kuma ka bata dama ta yi tunani ba, domin gaskiya na san Miji ba zai yarda ba%???

%??muma ba zamu cilasta ba, tun da har ta furta cewar ba zata je ba ki kyale ta kawai dan ba zan saka ta dole ba%???

%??mmman Dr... %???

Ta daga tana kokarin daga murya sai ya daga mata hannu.

%??ma sai kin daga mata muryar ba because she's pregnant women ba ayi ma mata masu ciki tsawa saboda ta yi yarjejeniya ba kanta ta siyar ba saboda haka tana da yancin ta yi abun da take so%???

Wani kallo ta yi masa.

%??mi ma ai cikin ne da ni be kamata kana bari raina yana baci ba%???

%??mours is fake tana kuma na gaskiya ne%???

Maganarshi ta tsoke ta irin sukan da ya bayyana a fuskarta, bata sake cewa komai ba ta bude motar ta shiga, sai ya juyo ya kalleni.

%??mahra ki kwantar da hankalinki a nan zaki haihu da yardar Allah, kuma ina kara tunatar da ke cewar daga yanzu awon cikinki har zuwa ki haihuwa ya dawo hannuna%???
10/1/22, 22:15 - Buhainat: %??ma zan iya fita na yi magana da su ba, saboda ina takama idan mutane suka gan ni a waje zai zama abun magana kuma ko ba takaba ina da tsohon ciki be kamata na fita waje na yi magana da wani a waje ba ina matar aure%???

%??magana ce mai muhimmanci, da dai kin daure ba kowa zai san alakarki da su ba balle har a zargeki%???

Ta fada min da sauri tana kallon kofar falon kamar mai tsoron kar wani ya fito.

%??mashi ki tafi zan fito%???

Ta mike da sauri ta saka talkamin cikin sanda ta fice daga gidan, ni kuma na kira Yaya Maryam sai ta fito da sauri kamar daman jiran take na kirata.

%??mai Dr ne yana waje da matar za su yi magana da ni%???

%??moh su shigo cikin gidan mana%???

%??ma zai yiyu ba saboda Mama tana nan zata iya ji, kuma Bahijja zata iya dawowa ta tararda da mu%???
10/1/22, 22:15 - Buhainat: Duk muka amsa mata har ni, sannan ta kalli Mama ta ce.

%??munana Sadiya gidanmu na ta can baya, sai jiya Mama take fada min an yi rasuwa a nan har sun zo gaisuwa lokacin ina makaranta%???

%??mllah sarki, Allah ya saka da alheri%???

Mama ta fada s zuciyata bata yarda da ita ba, na lura Yaya Maryam kallon rashin yarda take mata.

%??mo ki zauna%???

Na fada domin na lura akwai magana a cikin cikinta, ashe kuwa abun da take nema kenan sai ta zauna, ni kuma na nufi butar da Mama ta aje na dauka na shiga bandakin tsakar gidan na yi fitsari ko da na fito na samu Mama ta shiga ciki Yaya Maryam kuma tana daga zaune bakin kofar dakin ta tsare budurwar da ido. Sanin Yaya Maryam ta san komai ya saka na kalleta na ce.

%??man Allah Yaya Maryam dan ba mu waje%???

Sai da ta sake kare mata kallon tun daga sama har kasa sannan tashi ta shiga cikin falon, na kalli yarinyar da sauri.

%??mada min waya turo ki?%???

%??mr Hamid ne da Jamila suna son magana dake a waje%???

%??mu suka turo ki?%???

Ta daga min kai.
10/1/22, 22:16 - Buhainat: %??maskiya ba zan bari ki fita waje ba, na san me suka zo miki da shi%???

%??ma zai wuce mu yi magana ba, kuma ba zan dade ba ni dai ki dauke min hankalin Mama please kar ta gane na fita%???

Ba dan ranta ya so ta shiga falon ta dauko min hijab dinta.

%??man kai buta bandaki idan kin dawo sai ki rataye Hijab din a waje ki shiga ki fito da butar%???

%??moh Mama fa?%???

%??man tsayar da ita a falo ba zan bari ta fito ba sai kin dawo%???

%??moh%???

Na karbi Hijab din na saka da sauri sannan na saka talkamina na fice cikin sanda kamar yadda wacan bakuwar ta yi, kusa da kofar gidanmu na sami motar Dr Hamid. Yana ganina sai ya bude min gidan baya, ni kuma na girgiza mashi kai.

%??ma ba sai na shiga ba%???

Sai ya bude motar ya fito, ita kuma ta sauke gilashin motar idonta sanye da katon tabarau irin wannan mai batar da kama.

%??mi shigo cikin mota zai fi sirri%???

%??muna son sirri kuka sako wannan matar a ciki%???

%??mata san komai ba, kawai dai na fada mata yadda zata yi ne idan ta shiga gidan, kuma tana fitowa na sallame ta ta tafi%???
10/1/22, 22:16 - Buhainat: %??ma haka ya kamata ki yi mata magana ba, ke da ita duka taimakon juna kuka yi, ita ta taimake ki ke kuma kin taimaketa, kuma magana ya kare na zo nan ne saboda na fahimtar da ita saboda na daga mata hankali ba%???

Bayan Dr Hamid ya gama fadar hakan ya dauke idonsa daga barin kallon Jamila ya sake kallona.

%??mai abu na biyu kuma Mijin Jamila ya ce be yarda matarsa ta haihu a kasar nan ba sai a waje, saboda haka muka zo neman alfarma idan zaki iya bin mu waje ke ma ki haihu can%???

Na girgiza kai da sauri.

%??ma mu wannan cikin yarjejeniya ba, ba zan bar garin nan zuwa ko'ina ba%???

Sai ya daga min hannunsa.

%??mhikenan babu dole daman roko kuka zo ba cilasta ki zamu yi ba%???

%??mmman Dr idan ba wannan ba bamu da wata mafita can ma din zai fi nan sirri kuma kasan yadda mijina yake ji da cikin nan ba zai taba yarda na haihu a nan ba%???

Sai ya juya ya kalli Jamila wanda ta yi maganar.
10/1/22, 22:17 - Buhainat: Na daga masa kai.

%??man shiga ciki kar kanwar mijina ta same ni a nan%???

%??mkay%???

Na juyo da saurina na dawo na nufo gida, sai da na fara lekawa na ga babu kowa aje sannan na shiga na cire Hijab din na rataye na shiga bandaki na sai na tararda butar da Yaya Maryam tace zata aje min. Jinginawa na yi gurin hawaye na sauko min na kai hannuna na dafe zuciyata dake min zafi.

%?dia zan iya bada cikin nan ba, ba zan bada wannan cikin ba%???

Na fada a raina ina sulalewa kasa na zauna ina kuka marar sauti, ban fito bandakin ba sai da na ji muryar Yaya Maryam tana fadin.

%??mahra har yanzu kina bandaki gashi har hudu ya sauko? Ba a son jimawa a bandaki fa%???

Share hawayena na yi na fito daga bandakin rike da butar dake kokarin zamewa a hannuna ta fadi, har ta yi kamar zata nufo ni sai ga Mama ta fito a dole ta tsaya inda take ni kuma na nufi magudanar ruwa na duka na fara alwala ina ta kuka tun ina yi cikin karfin hali har ta kai bana iya boyewa sai da kukan ya fito
10/1/22, 22:18 - Buhainat: Kusan a tare suka min hada baki gurin yin sallamar, sai na sauke kaina kasa na samu kaina da kasa amsa musu, Yaya Maryam da Mama suka amsa suna kallonsu, tun kamin ayi musu izinin zama Dr Zainab ta nufi wata kujerar zama ta mata ta dauko ma Ammy ta aje mata, Mama ta tashi ta shiga falo ta dauko tabarma ta shimfida musu Dr Zainab da Matar suka zauna a kai, har suka gama gaisawa da Mama da Yaya Maryam ban dago ba sai da Ammy ta kirani da sunan da ta saba kirana da shi.

%??mahra autata har yanzu fushi kike da Ammynki?%???

%??mmmy kina tunanin zan manta da abubuwan da suka faru ne?%???

Na amsa mata ba tare da na kalleta ba, har yanzu ina tuna yadda ta tsaya kai da fata ta rantse danta ba zai aure ni ba. Dr Zainab ta ce

%??maba Zahra ashe ba zaki iya shafe abun da ya faru ba ki manta da komai%???
10/1/22, 22:19 - Buhainat: %??ma'alaikissalam%???

Na amsa mata daker, sai ya karaso inda muke ta yi tsaye ganin hakan ya saka Bahijja tashi ta dauko mata tabarma.

%??mi ba zama zan yi ba, daman na zo ne kawai na duba lafiyarki, ya hakuri%???

Ta fada fuska ba yabo ba fallasa, ban yi mamakin ganin fuskarta a haka ba wata kila bata huce daga kin amincewa na bita a waje da na yi.

%??mafiya ta kalau hakuri kuma mun gode Allah%???

%??maa Shaa Allah, Allah kara hakuri ya saukeki lafiya shin yaushe ne edd ki? Kila mu haihu tare%???

Wannan karon da dariyar yake ta karshe maganar saboda kallon mamaki da Bahijja take mata, wata kila bata son Bahijja ta zargi wani abu.

%??mun ce May 23, ke fa? Ko da yake haihuwa sai lokaci yayi%???

Na fada mata ba kamar yadda yake rubuce a takardar scanning dina ba.
10/1/22, 22:19 - Buhainat: Yaya Maryam ma tun da aka yi sati daya sai ta daina zuwan dake tana min wuni sai an kwana biyu, daga ni sai Bahijja sai wata kanwar Kakata da bangaren uba muke koma kwana a gidan.



*LAHADI 5:39pm*

Ina zaune rike da carji ina ja Bahijja na zauna kusa da ni tana fadin na yi rama sosai ni da Hajiya bata san wanda yafi wani jin zafin mutuwar Deen ba. Kamar daga sama muka ji sallama daga kan da zan yi na yi arba da Jamila tana sanye da katon hijab har kasa sai bakin tabarau da facemask dake fuska ta rufe ko'ina ruf domin har hannunta sanye yake da safa, sai wata kudaddiyar yarinya tana rike da jakarta kana ganinta kasan yar aikinta ce, wani irin faduwa gabana yayi domin wannan karon ta tararda ni tare da Bahijja ne ga kuma Kakata dake taya ni kwana.
10/1/22, 22:20 - Buhainat: Wasa wasa kwanaki suka fara mikawa aka share sati daya da kwana biyu da rasuwar Deen, kullum cikin yi masa addu'a nake zuciyata kuma tana ta begen masoyinta, ga kuma tunanin rabuwa da cikina da ya saka ni gaba, na rasa makama zuciyata na ta raya min ba ni da wata mafita data wuce guduwa, ga shi alamun haihuwa sai kara bayyana suke, cikina ya kara nauyi yayi min kasa sosai, zaki sai zuba yake min saboda Mama ta jika min zobo ina sha, Hajiya kuma ta aiko min da kayan jike jike da ake sha na mai ciki, duk bayan kwana biyu kuma sai ta zo ta duba ni, ko kuma ta kira waya ta tambaya me nake son ta girka min, wannan gatan da soyayyar da suke nuna min saka ko na yi unkurin guduwa sai na yi tunanin wane hali zan saka su idan suka wayi gari babu ni? Ni ma idan na gudu wahala zan sha saboda cikin nan, ta inda na samu kwanciyar hankali Dr Hamid ko Jamila babu wanda ya sake zuwa gidanmu, sai dai yanzu Mama ba kullum take kwana da ni ba
10/1/22, 22:20 - Buhainat: %??mi ai na shiga wata ba, ashe baki shiga wata takwas ba ma ke, toh Allah ya raba lafiya daman dai nace bari na biyo ne kawai saboda zan tafi tare da miji Abuja%???

%??mllah sarki Allah ya tsare%???

Ta amsa da Ameen sannan ta juya sai kuma ta sake juyowa.

%??mai babu wayar da za a iya kira a same ki ne? Ya kamata ace kina da waya fa%???

%??moh ki saka min number ki a nan, kuma ki siya da wuri please%???

Ta fada tana saka hannu ta ciro tsadaddiyar wayarta ta miko min, ba musu na karba na saka mata numberta sannan na mika mata wayarta, sai da ta yi mana sallama sannan ta fita, zuciyata na tsaka da raya min cewar da biyu ta zo, Bahijja ta jefo min tambaya.

%??mnty Zahra wacece wannan?%???

%??mawata ce amman ta bani shekara biyar gaskiya can suke sama%???

Na amsa mata, sannan na sauke ajiyar zuciya, a ranar kamin dare yayi har na matsu
10/1/22, 22:21 - Buhainat: %??maye a waje? Na ji kamar mota ta tsaya kuma har horn an yi%???

Mama na rufe baki wani namiji maji karfi ya shigo dauke da buhun Shimkafi na jefar a bakin kofar gidan mai binsa ma ya aje saman wanda wacan ya aje suka sake fita suka shigo da mai da kayan tea suka jera mana a gurin aiko yaran Yaya Maryam da gudu suka tashi suka fita ganin wanda ya aiko kayan da kuma inda suke dauko su, suna fita Dr Zainab ta shigo Ammy na bayanta sai wata bakuwar fuska da ban sani ba, Ammy na sanye da yadi da farin mayafi Dr Zainab kuma ta saka abaya kanta da hula ta rike dankwalin abayar a hannunta, bakuwar dake tare da ita kuma tana sanye da atamfa sai mayafi da ta rufe kanta zuwa bayanta da shi.

%??mssalamu Alaikum%???
10/1/22, 22:21 - Buhainat: %??muduwa ba ita ce mafita ba, dan Allah karki tafi%???

Na daga mata kai.

%??ma zan je ba, amman dan Allah karki fadawa Mama komai ciki har da maganar nan da muka yi%???

%??ma miki alkawari ba zan fada ba, tashi kije ki yi sallah kar ayi Isha'i%???

Na tashi kamar yadda ta bukata na shiga bandakin bedroom dina na yi alwala na fito da tunani kala kala, na yi ta rokon Allah a cikin sallah ta, tsakanin guduwa da kuma zamana, domin zuciyata ta fi natsuwada tafiyar, idan na gudu ai ba za su san inda nake ba, balle har su takura sai sun karbi babyn da zan haifa, amman kuma idan na tafi wa zai yanka min rago a can? Suma ai dole za su yi mamakin zuwana da tsohon ciki, mutanen karkarar mutane ne masu kara da girmama wata kila za su iya yanka min daya daga cikin

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login