Showing 75001 words to 78000 words out of 210919 words

Chapter 26 - CIWON SO

10 Oct 2024

4204

ji sai nurse din ta maida ni ta kwantar.

%??mush Zahra ki yi nishi%???

Na yi nishin sai na ji kan wani abu ya tsaya min a gaba kamar ya tare kofar, ga wani azaba da nake ji a gurin kamar an yanka ni.

%??ma kyau yi nishi%???

Na sake gwada nishin sai na ji ba zan iya ba, gaba daya na gaji karfina ya kare, sai na kwanta a gadon kamar tsumma, duk wata dabara da Dr zai min na yi nishi yayi idan na yunkura na yi nishin sai na ji ba zan iya ba ko kuma na yi kadan.

%??m can't breathe I'm so weak %???

Na furta ina tuna yadda Deen yace zai zo ya rike ni idan zan haihu, kuka nake sosai, can sai ga wani irin karfi ya zo min na nisa sai na ji abu ya fara fitowa ashe nishin haihuwa ba mutum yake yinsa karan kansa ba Allah ne yake kawo masa wannan karfin, ina sake nisawa a karo na biyu sai kukan abun da na haifa hawaye na sauko min Dr ya saka hannu ya karasa cire shi ya dago shi haka nan da jini ya doro min saman kirji.

%??min haifi ??a namiji Zahra Congratulations%???

Sai na fashe da wani irin kuka marar sauti ina kallon yadda idonsa yake rufe yana ta rusar kuka, fari ni sol kasancewata ni da mahaifinsa duka farare ne, sai dai ba zan iya shaida waya biyo ba domin babu kamanin kowa a fuskarsa, sai dai kyakkyawa ne mai dogon hanci sosai. Nurse din ta daga shi saman jikina ta yanke masa cibiya ta goge masa jiki ta mikawa Dr Hamid ita kuma ta fita ta karbo kayan jarirai, wasu tufafi ne ta shigo da su masu matukar kyau wadanda na san ba nawa ba ne domin ba mu zo da kayan jariri ko daya ba, ta saka masa ta dora shi akan wani tawul mai laushi sai Dr ya karba ya doro min saman jiki, ina ta kallon fuskarsa shi kuma yana ta aikin kwashe min jini, sai da suka gama komai suka tsabtace ni sannan ya kalli nurse din yace.

%??mou can go, ki ce Mama a yayarta su shigo%???

Nurse din ta fice, sai ga Mama ta shigo tare da Yaya Maryam dukansu hawaye ne a fuskarsu sai ya mika musu ??an. Na tashi zaune ya cire drip din da ya saka min ina jin kamar ba zan iya zamaba saboda azabar ciwon da gurin yake min, audugar masu haihu ma da ya bani na saka sai na ke jin kamar ban zaka ta daidai ba. Ficewa yayi ya bar mu mu kadai a cikin dakin.

%??mama duk wannan wahalar da na sha bada ??an nan zan yi?%???

Na tambaya ina kuka.

%??mo ya zaki yi da kaddara Zahra%???

Mama ta amsa ni tana kallon yaron, sai ta mikawa Yaya Maryam da ita ma kuka take Yaya Maryam ta miko min shi na saka hannu biyu na karba na kai bakina na sumbanci goshinsa, na yi sauri na bude nono na zan saka masa a baki sai Mama tace.

%??mahra ana son a fara bawa yaro danino da ruwan zanzan kuma sai an wanke nono ake ba shi%???

%??mama barta ta bashi dan Allah%???

Yaya Maryam ta fada ta saka hijabinta ta goge min nono na saka masa a baki a take ya daina kuka ya kama ya fara sha, sai na ji wani irin ciwo kamar na cire nonon daga bakinsa.

%??mada mishi suna Zahra ki yi masa huduba a both kunensa ki rada masa sunansa%???

Yaya Maryam ta fada, sai na cire nonon daga bakinsa na yi masa huduba sannan na rada masa nunan masoyina, na maida masa da nonon a bakina ina kuka. Dr Hamid ya turo kofar ya shigo rike da kwali yana ganin ina ba yarona nono sai yayi saurin dakatar da ni ya aje kwalin da sauri ya karaso ya karbe shi.

%??mou shouldn't%???

Ya matsa da shi baya ya juya zai fita.

%??man Allah ka bari na sake kallonshi%???

Ya juyo ya dawo min da shi sai na kalleshi.

%??mllah ya maka albarka%???

Na furta sannan na sumbance shi, ya karbe shi na rumgume shi ina jin kamar kar a raba ni da shi.

%??mane suna kika zon a saka mashi Zahra?%???

%??maharadeen...%???

Na fada muryarta na rawa saboda kukan da ke son ya ci karfina, sai ya karbe shi ya daga min kai hawaye na sauko masa ya fice da shi.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Shi ne abun da na ke ta furtawa na koma saman fadon na kwanta ya lumshe ido, sai Mama ta zo kusa da ni ta tsaya.

%??mahra%???

Na bude idon na kalleta.

%??mashi%???

Na tashi sai ta rumgume ni, wani irin sanyi na ji sai zuciyata ta samu sassauci na fashe da kuka da nake ta dannewa. Dr be dade ba ya dawo ya bude kwalin daya aje dazun ya dauko wata matacciyar jaririya a cikin zane ya mikawa Yaya Maryam.

%??murse zata zo ta kaiki dakin hutawa, so that ki samu bachi kamin ku wuce gida%???

Ya fada sannan ya karbi jaririyar ya maida cikin kwali ya dauki kwali gaba daya ya mikawa Yaya Maryam. Ina ji ina gani aka raba ni da ??ana na fito dakin ina ta kuka zuwa wani dakin da aka tanadar min zuciyata kamar ta cire, ina jin kamar na yi ihu ga kukan da nake ma jin nake kamar be ishe ni ba, wani abu nake ji kamar na yi ihu.

%??mahra%???

Muryar Anty Zainab muka ji wato yayar Abiey, sai Mama ta juya ta kalleta ita ma hawaye take haka ma Yaya Maryam.

%??mafiya?%???

%??mn haihu ne abun da ta haifa be zo da rai ba%???

Mama ta amsa mata.

%??myyah Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Wayyo Allah%???

Zuwa ta yi ta rumgume ta gabana tana sanye da rigar likitoci a iya sanina ba wannan asibitin Anty Zainab take aiki ba, wata kila wani abun ne ya kawo ta na dabam. Fashewa na yi da kuka sosai na kankame ta ina jin kamar na fada mata damuwata amman ba hali, sai kiran nake ??ana ??ana har ta kalli Mama tace.

%??mamiji ne?%???

%??mace ce%???

Mama ta amsa sai ta sake ni ta bude kwali ta kalli jaririyar.

%??mllah sarki%???

Ta dawo ta sake rumgume ni, ita kai ni dakin da zan huta maimakon na zauna saman gadon sai na zauna a kasa na takure kuri daya ina jin wani jiri yana daukata. Ta yi bani hakuro har ta gaji ta fita ban daina kuka ba, bayan fitarta wata nurse ta shigo tare da magani ta Mama tace likita yace bani, Mama ta kalli Maryam.

%??mi tafi da jaririyar a gida a rufe ta, zan kira Hajiya na fada mata muna asibiti Zahra ta haihu abun da ta haifa be zo da rai ba, ki aje uwar sai na zo ayi gina a rufeta, zanen kuma ki wanke mata ki gyara gidan%???

%??moh Mama%???

Ni kuma na shura kafa a kasa ina kuka

%??mi mai rai na haifa....%???

Mama ta yi saurin rufe min baki.

%??mahra ki dawo hayyacinki so kike ki jefa kanki a matsifa ne%???

Na cije bakina ina kuka sosai, su Hajiya ma suna isowa kukan suka kasa Bahijja har da dora hannu akai, a tare da su kuma koma gida domin ban iya yi bachin da ake son na yi ba, ban kuma yarda na bari yayi min allurar da ya nufo ni da ita ba, shayin da aka hada min ma ban sha ba, bana bukatar komai a lokacin sai mutuwa, nakudar da na yi da wani azabar ciwon da na ji sai na manta da komai ??ana kawai nake gani a idona, dama ace mutuwa yayi da hankali zai fi kwanciya fiye da ace yana hannun wata da bata san zafin daukar cikinsa ba balle haihuwa.


ABIEY POV.

Zaune yake kan machine din motsa jiki yana motsa jikin da be samu yayi da safe ba, Bluetooth a kunnensa yana kallon katuwar plasma dake gabansa, ya hada gudu kamar wanda yayi gudun fanfanlaki. Wayarsa dake kan dayan machine din a aje ta yi vibration sai ya danna Bluetooth din kunnensa.

%??mello%???

%??mbiey kana ina?%???

%??mna gida gurin Ammy ya akai?%???

%??ma shiga ban ganka ba%???

%??mari na fita ina dan motsa jiki ne%???

Ya tsayar da machine din sannan ya sauka ya dauki wayarsa ya fito daga dakin na motsa jiki ya bullo cikin babban falon Ammy, be samu kowa a falon ba hakan yasa ya wuce kai tsaye dakinsa sai da yayi wanka ya shirya cikin kananan kaya ya feshe jikinsa da turare sannan ya fito ya tura kofar bedroom din Ammy. Sai da ya fara karewa Dr Zainab kallo sannan ya kalli Ammy.

%??mafiya?%???

%??mai Zahra ta haihu abun da ta haifa be zo da rai ba%???

%??mhh....%???

Ya furta not happy not sad, Dr ta juyo ta fuskance shi.

%??mnother news yaushe ka aika neman auren Yasmin ba ni da labari?%???

%??mlan ne kawai ba na gaske ba ne%???

Ya amsa yana zaunawa kusa da ita wato kan doguwar kujerar da take zaune.

%??moh Momy ta kira ni tace Mai Martaba ya tura manyan mutane nema maka aurenta%???

%??mh Anty ta yi waya da ni kamin su tafi ai yace a tambaya ko Ammy zata bada wani daga Familynta%???

%??mmman baku fada min Anty ta kira ba%???

%??ma auren gaske ba ne kawai haka hakan ne saboda ya kare kansa, shiyasa ni ma ban bada kowa a cikin dangina ba%???

Wannan karon Ammy ce ta amsa mata.

%??mo zai zama na gaske kuwa domin an tambayi yarinya ta amsa tana sonka kuma iyayenta sun baka, Momy ta kira ta fada yanzu nan ina kan hanyar zuwa%???

Dr Zainab ta karasa tana murmushi, Abiey ya mike tsaye da sauri yana kallon yar'uwarsa, kusan a lokaci daya wayarsa ta yi ringing kiran Anty ya shigo ya amsa kiran da sauri.

%??mello Anty%???

%??mbiey ba ka yi magana da Yasmin ba ne?%???

%??mhat happen?%???

%??moh iyayenta sun ce sun baka yarinya ta amsa tana sonka%???

%??mhat.....!!!?%???

Ya furta da karfi baki sake zuciyarsa na bugawa da mugun karfi.
10/9/22, 22:47 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*


Ya cige lips dinsa ya sauke wayar ba tare da ya sake cewa Anty komai ba.

%??maya yarinyar nan zata min haka?%???

%??miyasa ka saka ta a ciki tun farko?%???

Dr ta tambaya, ya kalleta.

%??maboda ina tunanin mafita ce, i thought zata taimaka min%???

%??mhat if tana sonka?%???

%??mo my body my wealth my heart is only for Zahra and her alone%???

Ya fada yana nuna kansa, Ammy ta ce.

%??mata kila bata fahimci abun da kake nufi ba%???

%??mkay bari na same ta yanzu na yi magana da ita%???

Yana fadar hakan ya nufi kofa kamin ya fita Dr ta ce.

%??masmin is innocent Abiey ka yi magana da ita yadda zata fahimta don't hurt her feelings, tana zaman zamanta ka saka ta a cikin maganar nan yarinyar nan marainiya ce please ka bita a hankali%???

Juyowa yayi yana mata kallon mamaki.

%??mta ta saka kanka, taya an tsara yadda za'ayi yarinya ta zo ta canja magana%???

Ya juya ya fice rai a bace. Dr Zainab ta kalli Ammy tace.

%??mna ganin kamar Yasmin tana son Abiey%???

%??ma dade da fahimtar haka, taya mace zata ga kyakkyawan saurayi kamar ??ana bata ce tana so ba, mutum ga kudi ga daukaka ga kyau ga sarauta%???

%??masmin ma ba zata duba wannan ba idan zata so shi, kawai dai tana sonsa ne, idan ba haka ba babu abun da zai saka ta amsa haka bayan yayi magana da ita%???

%??muma son Aliyu indai ba shi ya gani ya ce yana so ba, wahalar da kai ne, domin hankalinsa gaba daya baya gurin kowa sai Zahra%???

Dr ta motsa kanta a hankali.

%??meah she deserves Zahra And Zahra deserve someone like Abiey wanda ya kula da ita sosai domin yarinyar nan tana cikin damuwa sosai, ina tuna lokacin da aka yi wasa da rayuwar mijina yadda na ji balle kuma ace na rasa shi, ita kuma ta rasa mijin yanzu kuma ta rasa babynta so sad%???

Ammy ta sauke ajiyar zuciya.

%??mabu yadda Allah baya ikonsa, sai hakuri mutuwa babu yadda ba a ganta ba%???

Mikewa tsaye Dr ta yi ta cire labcot din jikinta.

%??mari na sauka na ci abinci%???


ABIEY POV.

Tafiyar minti shabiyar da kai shi gidansu Yasmin wato gidan Momy, ko parking din kirki be yi ba ya fito ya nufi kofar gidan, kamin a bude masa kofar falon yayi knocked ya fi a kirga. Momy ta kanta ta bude masa kofar

%??mliyu%???

Ba karamin jihadi yayi ba na danna fushinsa ya dan saki ransa ya gaisa da Momy, sannan ya karaso cikin falon ya zauna ba tare da yace da Momy komai ba.

%??murin Yasmin ka zo?%???

Momy ta tambaya sai ya daga mata kai da sauri.

%??mata yar matsala aka samu Momy...%???

%??ma san da komai ai Ammy ta yi min bayani, yanzu haka kamin ka zo fada da nake mata kenan%???

%??momy zan iya magana da ita%???

%??mari na kira maka ita%???

Momy ta tashi ta nufi dakin Yasmin, bata dade ba ta fito ta dawo ta zauna.

%??mata nan fitowa%???

%??mkay%???

Ya amsa yana wasa da keys din hannunsa, shiru shiru babu Yasmin babu labarinta, hakan yasa Momy ta aika mata da kira daga inda take zaune.

%??masmin.... Yasmin....%???

Bata amsa ba sai kara rufa kofa suka ji an saka makulli, Momy ta tashi ta nufi kofar tana tabawa ta jita a rufe gam babu.

%??masmin ki bude kofar nan kar ranki ya bace miye haka?%???

Wani gumi ya karyowa Abiey ya mike tsaye ya nufo kofar.

%??masmin bude kofar magana kawai zan yi da ke kinji%???

A hankali yake maganar yana kokarin kwantar mata da hankali, Yasmin dake cikin dakin ta rufe idonta dake zubar da hawaye ta jingina da kofar ta sulala kasa, ita kanta bata san dalilinta na yin haka ba, kawai ta samu kanta da amsa musu da eh ne a lokacin kanen mahaifinta suke tambayarta.

%??momy ko zaki tafi ina son na yi magana da ita%???

Momy ta amsa masa da kai ta juya ta nufi kitchen, sai da Abiey ya ga ta shige sannan ya kwankwasa kofar.

%??masmin... Bude mu yi magana ta fahimta da ke kinji%???

Ta girgiza kai kamar ance mata tana ganinsa.

%??masmin dear please karki jefa ni a matsala, i face a lot of challenge bana son wata damuwa a yanzu i just want to focus on Zahra and her alone, ban san dalilinki na yin haka ba, wani ya cilasta ki ko kuma kuskuren fahimta aka miki ko bakinki ya subuce ce, amman na san kina daga cikin mutanen da suka san halin da nake ciki, ba za ki yi wani abu da zai kara jefa ni a damuwa ba%???

Ya sake murda kofar.

%??masmin bude kofar kin ji%???

Haka yayi magana ya gaji da tsayuwa Yasmin ta ki ta bude kofar, har sai da Momy ta dawo gurin.

%??mata bude ba%???

%??momy ko dai tana da aljannu?%???

Momy ta yi murmushi.

%??masmin da magana ma be ishe ta ba, babu wani iska sai iskanci irin na yaran zamani%???

%??mo na ga mun yi magana da ita lafiya lafiya sai kuma na ji magana ta canja%???

%??marka damu zan yi magana da ita, maybe tana jin kunyar abun da ta yi maka ne a yanzu shiyasa ba zata bude ba, amman ko da ita bata musu magana ba ni zan yi magana da su kanen mahaifin nata Inshallah%???

%??mkay thanks%???

Ya fada sannan ya saki kofar ya juya tana tafiya a hankali har ya fice, sai a lokacin Yasmin taja numfashi ta aje tana jin yadda kamshin turarenta ke kara sa zuciyarta tana bugawa da karfi.


ZAHRA POV.

Makota da yan'uwa suna ta zuwa yi mana gaisuwa, Mama ta saka dankwali ta daure min cikina daman can ta tanadar min da wasu abubuwan da zan bukata a jego. A aka dora ruwan zafi da sunan na yi wanka Hajiya ta siyo min nama ta dafa min a gidan Mama saboda na ki cin komai, bana aikin komai sai kuka tun ana bani hakuri har aka hakura aka saka min ido.
Ina zaune daki bayan na fito daga wanka Mama ta balla maganin da likita yace a bani ta miko min.

%??marbi ki sha%???

%??mi bana son wannan maganin%???

%??mhi zai taimaka miki ya tsayar miki da zubar nonon%???

%??mi bana so ni ki kyale, ba zan sha ba%???

%??miko kara ki sha zai taimaka miki, idan ba haka ba nonon zai dade yana miki ruwa kuma sai ta yi miki ciwo, tun da ba wani zai tsosa miki ba Allah ya riga da yayi ikonsa%???

Hajiya ta fada.

%??mi Wallahi mai rai na haifa%???

Na fada ina hawaye sai Mama da daka min tsawa da sai da jikina ya dauki rawa.

%??mallahi Zahra idan bakinki ya sake furta magana nan sai na bata miki rai fiye da yadda kike zato, ke kika fi kowa rashin yarda da kaddara ne? Ko kin taba ganin an yi ma Allah haka? Wawuyar banza kawai%???

A take na fashe da wani irin kuka da sai da Hajiya ta rika ni ta zaunar.

%??muk yadda kike ji ba ki kai ni Zahra, kin gan ni nan haihuwata goma sha daya amman biyu kawai Allah ya bar min ya karbi sauran, Allah kadai ya san yadda na so ganin ??an Deen ko ba komai zan ji sanyi amman babu yadda zamu yi da ikon Allah, ki yi hakuri kinji%???

Hawaye ya sauko mata, sai na kwantar da kaina jikinta ina kuka Mama kuma ta watsar da maganin ta tashi ta fice ta bar mana ??akin.

%??mndai ba zata iya hakurin zama da ke ba, sai na maidaki gurina har ki gama wanka abun kadan sai ta rufe ki da fada%???

Na kara fashewa da kukan tausayin kaina da kuma ita a lokaci daya. The following day Hajiya ta koma gidanta, aka bar ni daga ni sai Mama sai kuma Yaya Maryam dake zuwa ta wuni ta koma, ita take ta ba ni magana tana kwantar min da hankali amman ina na kasa samu kwanciyar hankali ??ana kawai nake gani sai na kara ramewa daman bana wani iya cin abincin kirki, babu ranar da bana kuka haka babu daren da zai zo ya wuce ban yi kewar mijina ba, sai abun ya zame min biyu na

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login