Showing 69001 words to 72000 words out of 210919 words

Chapter 24 - CIWON SO

10 Oct 2024

4205

kawata ya miki mafita%???

%??mmeen%???

Na furta ni ma cikin kuka sannan na sake ta.

%??mai wata rana Hafsat idan muna da rabon ganawa%???

%??man da kwana biyu zan zo Kano na dubaki da yardar Allah, Allah ya kaiki lafiya%???

Na ciro kudin mai napep na mika masa sannan na nufi gurin da aka faka motar Kano.
Mun kusa awa daya a gurin sannan motarmu ta daga zuwa Kano, muka isa cikin lokaci ina fita motar sai gabana ya soma faduwa, sai na fito bakin tashar motar sannan na tari napep na hau na fada masa inda zai kai ni, kamin mu isa ina ta saka yadda zan fara yi ma Mama bayani amman na rasa mafita, domin har yanzu ban san me zan rika na yi amfani da shi a matsayin dalilina na guduwa ba, haka dai na fito Napep din ina jin kamar ace zan gudun ba, domin abun zai zame min matsala ne a yanzu, dari biyu na bashi sannan na juya ina tafiya kamar wanda bata son takawa na nufi kofar gidanmu, na kusan minti hudu a tsaye sannan na aga kafata na shiga cikin gidan cike da nauyin baki, ban san ta inda zan fara sallama ba.

Kamar rai ya ga mutuwa haka na ji lokacin da na yi arba da Mama a zaune tana gyaran wake, sai ta dago ta kalli kofar domin ganin wanda ya shigo muna yin ido hudu sai annurin fuskarta ya canja ya maida kanta gurin gyaran wanken da take ta cigaba ba tare da ta ce da ni komai ba. Ni kuwa na yi tsaye a gurin kamar an dasani na san halin Mama idan ta yi fushi bata da kyau ba kasafai take saukowa da wuri ba. Na cira kafata na fara takawa sai ta dakatar da ni.

%??msaya nan karki karaso nan, me zaki zo ki min?%???

%??mi yi hakuri Mama dan Allah%???

Na furta hawaye na sauko min muryata kamar mai koyon magana.

%??min san da hakuri kika tsallake kika bar dakinki zuwa wata uwa duniya? A tunaninki idan kin gudu mutuwa zan yi? Na rasa uwa ban mutu ba, na rasa uba ban mutu ba, na rasa mahaifinku tun kuna kanana na rayu da ku babu taimakon kowa sai Allah kuma ban mutu ba, sai dan kin gudu ke kaidai zai saka na fadi na mutu? To na yafe ki kije duk uwa duniyar da zaki je, abun magana ne daman kin ja ma kanki kina takaba kin gudu an rasa inda kika yi%???

Na saki jakar hannuna ban damu da cikina ba na durkusa kasa na hade hannayena ina kuka.

%??mama dan Allah ki yafe min ban yi haka dan na bata miki rai ba, Mama baki san abun da ya saka na gudu ba...%???


%??ma sani, Maryam ta fada min komai tashi ki fita...%???

Ta amsa min tana mikewa tsaye ta nuna min kofa.

%??mama dan Allah....%???

%??mi fita na ce karki bari na maimaita kalmar nan a karo na uku Zahra...!%???

Na tashi tsaye da sauri domin har yanzu ban daina tsoron dukan da Mama take min lokacin da ina budurwa ba idan ta fara bata min da sauki sai an kawo min agaji.

%??mi tafi duk inda zuciyarki ta raya miki ki gani ni mutuwa zan yi%???

Na dauki jakata ina hawaye na fice daga gidan Na duka na sauka wasu irin hawaye masu zafi suna sauko min.

%??mama na tafi?%???

Na tambaya ina jin kamar tace min aa Zahra dawo ki zauna.

%??mo har sai na fada miki? Kin manta halina wai?%???

Na juya na fara tafiya kamar bana son fita na bar gidan, kamin na isa titi ma wata uwa da ga duniya ce, haka na sake tare wani mai daidaita na shiga ya maida ni gidana, na saka makullin na bude na shiga ciki ina ganinsa kamar kangon gida, tsaye na ji a tsakar gidan bayan na tura na kara kofar ban rufe ba, ina kallon kofar falona, ji nake kamar na bude baki na ce Deen na dawo ya amsa min, ji nake kamar ya fito ya rumgume ni yana murna da ganina, amman babu hali saboda babu shi a tsaye.

Na karasa na bude falon na shiga na zauna sai na rasa ta ina zan fara kuka, ina zaune har aka kira zahar na tashi na yi alwala na yi sallah na yi ta ambaton Allah har wata sallah ta tararda ni, na gabatar da ita na kwanta a gurin ina jin yadda yunwa ke neman dauki a cikina.

Tashi na yi na bude jakar da tufafinsa suke ciki na fiddo wani fari yadi nasa da yake yawan sakawa ranar jumma'a na dauki filona dake kan katifa na saka masa rigar na kwantar da fito sai na dora kaina ina ta jin kamshin jikinsa, halshen dake cikin bakina har rawa yake saboda kukan da nake jikina na amsawa ta ko'ina.
A rayuwa babu bakincikin da ya kai na miji ya tafi ya bar matarsa tana begensa, abun nan yana da matukar zafi da ciwo, ka tuna cewar ba zaka kira mutun ya amsa maka ba ba zai san halin da kake ciki ba, kuma ba zai taba dawowa ba sai dai taka zuciyar tai ta begensa.

%??mafiyarka ce ta haddasa komai Mijina, mutuwar ta yaye farincikina ta gusar da hasken da yake zuciyata, ina ma ina ina ma ka dawo Deen ga Zahra na ta begenka%???

Na karasa ina fashewa da wani irin kuka mai taba zuciya da dan kuzarin da ya rage min, ina cikin wannan hali wutar unguwar ta dauke gaba daya. Can na ji an turo kofar gidan ana haska ko'ina da fitila mai haske.

%??mallamu Alaikum%???

Wata murya da nake jin kamar na sani tana ta doko sallama, sai dai ba ni da kuzarin amsawa sai na kuka, har cikin falo aka shigo wannan karon sunana ake kira sai na gane mai muryar tun kan ta karaso cikin dakina.

%??mahra...%???

Ta haska ni da fitila bana iya komai sai kuka.

%??mubhanallahi%???

Ta furta tana karaso kusa da ni da sauri.

%??miya faru kika zauna ke kadai kuma cikin hudu babu ko haske%???

Na mika mata hannuna sai ta miko min sannan nata ta tashe ni zaune ta haske fuskata da kyau, sai ta yi saurin aje wayarta akan tafitar ta rumgume ni.

%??ma gode da kika zo Anty Zainab, na gode...%???

Na furta cikin wani irin kuka ina kankanmeta...



*Allah yasa ba ni kadai Zahra ta tabawa zuciya a yau ba* ???i
10/9/22, 22:47 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*

Kuka na yi sosai a kafadarta sannan ta dago ni ita ma idonta na zubar da hawaye ta ce.

%??miya same ki Zahra? Miya kike wannan kuka haka?%???

Na yi shiru domin ban san me zan fada mata ba.

%??mina zaune ke kadai acikin duhu daman ke kadai kike kwana a gidan?%???

Na girgiza mata kai.

%??muduwa na yi sai yau na dawo, kuma Mama ta ki ta karbe ni%???

%??mmman miyasa kika gudu?%???

Na kalleta kamar na fada mata sai kuma na ga fadin ba shi da amfani saboda ba zata sama min mafita ba, kuma dan'uwanta ma ba zai min ba domin be taimake ni a lokacin da nake bukatar taimakon ba balle yanzu, kuma fada mata zai kara bayyana sirrin dake rufe ne, a tonawa kaina da ita kanta Jamila asiri.

%??mabu komai%???

%??mabu komai zaki gudu? Look Zahra na san kina jin haushina ni da dan'uwana amman wannan matsalar da kike ciki ba abu ne da ya shafe ni ko ya shafe shi ba, ki kawar da komai a ranki ki fada min damuwarki wata kila zamu iya samun mafita?%???

Na girgiza mata kai.

%??ma komai, me kika zo yi nan?%???

Ta yi murmushi ta kai hannu ta shafa fuskata.

%??ma komai na zo na duba lafiyar Kanwata ne kawai zan je gurin aiki sai kuma na tsaya ta nan na dubaki%???

Na sauke kaina kasa.

%??manzu fada min kina son Mama ta dawo ta zauna ne ko kuwa kina son ki koma gurinta ne da zama?%???

%??man koma gidanta%???

%??mo taso muje%???

%??mace ba zan zauna ba, fushi take ni%???

%??man mata magana kuma zata ji i promise%???

Na sauko saman katifar na dauki hijab dina na saka na dauki makullin gidan, a tare muka fito ita ta rufe min gidan ta saka ni gaba har gurin motarta ta bude min gaba na shiga na zauna sannan ta zagaya ta shiga ta tashi motar, har muka isa gidan Mama hawaye na ke ga idona ciwo yake saboda kukan da na yi, ko da muka doshi kofar gidan sai na tsaya daga baya tana ganin haka sai ta riko hannuna ta wuce gaba sai da ta yi sallama aka amsa mata sannan ta shiga cikin gidan. Mama ta fito daga daki tana kallonta da ni kamin ta ce.

%??mannu da zuwa%???

%??mama ina wuni?%???

%??mafiya kalau%???

Ta amsa da muryar da ke nuna har yanzu bata sauka daga fushin ba.

%??mama zamu iya zama?%???

Anty Zainab ta fada sannan Mama ta dauko tabarmar dake jingine ta shimfida mata muka zauna kaina na kasa.

%??mama na taso zan je gurin aiki sai na tsaya ta gidan Zahra da zimmar na duba halin da take ciki, sai na same ta tana zaune ita kadai a dakina tana ta kuka idonta har ya kumbura, ga hudu babu wuta a gidan na tambaye ta abun da ya faru bata fada min ba, sai tace kin ce ba zata zauna a gidanki ba haka ne?%???

Mama ta kalleni sannan ta amsa mata.

%??maka ne%???

%??man san girman laifin da Zahra ta aikata miki ba, amman a yanzu Zahra bata da wani gata sai na ki bata da wanda zai tsaya mata sai ke, tun da mijinta baya raye mahaifinta ma baya raye duka duka yaushe Deen ya rasu? Bata gama fita daga jin zafin rashin mijinta ba sai kuma ace ta fuskanci wata damuwa daga gareki? Ke fa uwace Mama kuma kin san yadda mace take ji idan ta rasa miji domin ke ma kin rasa mahaifinta, idan kika ce Zahra ba zata zauna tare da ke ba gurin waye kike son ta je ta zauna? Dan Allah ki yafe mata idan wani abun ta yi miki ki tausaya mata ki dubi halin da take ciki, ta ya zaku barta can ta zauna ita kadai kamar wanda ta rasa kowa?%???

Mama ta sauke ajiyar.

%??mhikenan ya wuce na gode%???

%??manzu zata iya zama a gurinki ko? Ko kuma zaki koma can inda take ne ki zauna?%???

%??ma sai dai ta zauna a nan%???

%??mo na gode Mama Allah ya saka da alheri%???

Sai a lokacin na dago na kalli Mama Anty Zainab kuma ta mike tsaye ta yi mana sai da safe ta fice.

%??mama kin yafe min?%???

%??mdan ban yafe miki ba tsine miki zan yi Zahra?%???

Na tambaya kuma ta amsa min da muryar kuka.

%??mkan me zaki aikata wannan abun? Yanzu da kin jefe kanki a wannan halin ya kika ji? Ke idan zaki yi abu ba ki san ki yi tunani ba? Akan me zaki siyar da abun cikinki akan mutunen da be cancanci haka daga gareki ba? Ina kika taba jin an siyar da cikin? Sai kasashen inyamurai%???

Kalmar akan mutumen da be cancanci haka daga gareki ba ya fi komai tayar min da hankali.

%??mama Deen din ne be cancanci haka daga gareni ba? Ko dai kin manta waye Deen?%???

%??ma san waye shi mana ai yana kaunarki yana sonki amman ba so da kauna na gaskiya ba, idan yana sonki akan me likitoci zasu ce ya ke6e kansa daga kusantar ki amman be yi haka ba? Kuma mahaifaiyarsa ta san da wannan ta kyale ku? So yake ke ma ki kwashi ciwon ki wahala ko? Sannan da zai rasu ma cewa yayi ki masa alkawarin ba zaki taba auren kowa ba har ki mutu wannan ma duk soyayya ce%???

Na girgiza mata kai hawaye na sauko min.

%??mama baki fahimta daidai ba Deen yana so na sosai%???

%??moh Allah ya bar kauna Laila matar Majnoon%???

Tana fadar hakan sai ta mike tsaye ta shige cikin dakinta ta bar a gurin ina ta aikin rusar sabon kuka, gaba daya sai zuciyar ta ki yi min dadi gaba daya na ji ina ma a can na zauna ni kadai ban zo gidan ba, da ban ji wata magana marar dadi a akan Deen ba. Dayan dakin da na saba kwana lokacin da ina budurwa Mama ta gyara min na shiga na kwanta rai babu dadi har safe. Bayan na gama sallah asuba na koma na kwanta amman na kasa bachi har Mama ta gama shirya abinci safe ta shigo ta kawo min, sai na tashi da sauri ina gaisheta.

%??mna kwana Mama%???

%??mafiya kalau, Zahra ki yi hakurin da maganar da na yi miki jiya kin ji? Tuntuben halshe ne da rashin fahimta%???

Ta fada min fuska a sake sai na daga mata kai jina a sanyeye, zauna ta yi kusa da ni tana sauke ajiyar zuciya.

%??man zan miyasa kika aikata haka ba tare da neman shawarata ba, Zahra ni mahaifiyarki ce kaf duniyar nan baki da kamar ni, kowa ya so ki to a bayana yake kuma ba zan taba son abun da zai cutar da ke ba ko ya jefaki a cikin wata matsala%???

%??mama na yi tunanin idan aka yi ma masa aikin zai rayu ne, kuma na san idan na fada muku zaku iya hana ni%???

%??ma zan bari ki aikata ba tabbas da kin fada min, domin ransa ba a hannunki yake ba a hannun Allah yake, amman yanzu kin riga kin aikata da zaki ji shawarata da na shawarce ki da shawarar da zata fidda ke da mu%???

Na kalleta.

%??mace Shawara ce Mama?%???

%??mi dauki kaddara wanda ita ta saka kika amince da wannan abun tun farko, kin riga kin yi alkawari tun farko kuma karya alkawarin na nufin bada wani adadi na kudi da ko an hada ni da ke an siyar ba zamu yi wannan kudin ba, kuma zaki jawa kanki abun magana ne kawai yan jarida su taru akanki ana miki tambayoyi haka kuma kutu zata hukuntaki, idan kuma kika gudu zaki iya jefa kanki a cikin hadari ne irin wanda kika saka kanki a yanzu%???

%??mama na bata cikin kenan?%???

Ta daga min kai.

%??mhi ne kawai mafita ni da ke%???

Wani abu na ji ya tsaya min a zuciya na juya kaina na juyo na rasa ina zan saka kaima na ji sanyi, ina zan jefa rayuwata na samu sassauci.

%??mhikenan Mama zan bata%???

Na amsa ina hawaye ita ma hawayen take tana kallo.

%??ma kin shawarce ni tun farko da baki aikata wannan abun ba, da yanzu baki jefa kanki a cikin wannan halin ba%???

Ta rumgume ina ta kuka babu kakkautawa. Misalin sha daya Yaya Maryam ta zo gidan ita kanta na lura tana cikin damuwa musamman da na fada mata shawarar da Mama ta ba ni.

%??mama ba zata baki shawarar da zata cutar da ke ba, ki yarda ki bada ??an karki sake aikata abun da zai saka ta yi fushi da ke, domin ranta ya bace sosai da na fada mata shiyasa ta yi fushi ko a lokacin da aka kira aka fada mana halin da kike ciki cewa ta yi ba zata je ba kuma ni ma ba zan je ba%???

%??ma aminta Yaya Maryam zan ba au duk abun da na haifa Allah yasa hakan shi ne mafita a gareni%???

%??mmeen yar'uwata%???

Na kwantar da kaina jikinta ita kuka ni kuka, Mama ma dake zaune bakin kofar dakinta ina jiyo shisshikar kukanta wata kila ta ji abun da muke tattaunawa.

%??maya Maryam dan Allah zaki je asibitin ki karbo min number likitan?%???

%??maboda me? Me zaki yi da ita?%???

%??ma fada masa cewar ina nan, kuma na fada musu edd na domin wacan da na fada mata ba na gasken ba ne%???

%??man je na karbo miki Inshallah%???

Da taimakonta da karfafa guiwa na ci abinci, ina gamawa sai ga Hajiya da wasu yan'uwanta da Bahijja gaba daya Hajiya ta canja kamar ba ita ba domin tana da jiki amman yanzu duk ta zube.ta rame sosai, ta nuna min damuwarta na tafiyar da ni bada sanin kowa ba, sannan ta karfafa min guiwa yadda zan sarrafa rayuwa na samu sukuni saboda Mama ta musu karyar cewar na kasa zama gidan ne saboda Deen baya ciki.

%??maman na sani sai kin shiga damuwa, amman ki bar wa Allah komai Zahra shi zai miki mafita ya yaye miki komai%???

Hajiya ta fada, a gidan suka wuni har dare sannan suka tafi, lokacin da mijin yaya Maryam ya zo sai suka tafi gidana ita da shi suka kwaso min tufafina na sakawa suka kawo min sannan suka wuce.

Washe gari bata dawo gidan ba sai da number likitan ta fada min a gurinsa ta karbo da kanta, sai an saka line a wayar Mama na saka miki number na kira shi be daga ba har ta yanke ina kokarin kiransa na biyu sai gashi ya kira.

%??mello....%???

%??mahra ya kike?%???

%??mafiya Kalau%???

%??maa Shaa Allah, wannan line ki ne?%???

%??mh nawa ne%???

%??manda ta zo karbar numberki ta fadi min cewar yayarki ce hope dai bata san da maganar komai ba?%???

Na dan yi shiru sannan na amsa.

%??ma sani%???

%??maba Zahra ya zaki yi haka? Abun da ya kamata ace sirrinmu ne? Ta ya zaki sako wata a ciki?%???

%??mar'uwata ce idan bata sani a taya zan kiraka ka karbi haihuwa ta? Dole sai wani na kusa da ni ya sani bayan ita babu wanda ya sani%???

%??mmman kamata yayi kamin ki sanar da ita ki fara shawartarmu saboda wannan abun da kike ganin sai iya jefa mu a matsala mu duka%???

%??mi dai na kira na fada maka cewar edd da na fada ma Jamila ba daidai ba ne, na duba takardar zan haihu nan da sati uku Inshallah%???

%??mmman miyasa kika canja da farko?%???

%??ma canjawa na yi ba, na fada ne ba tare da na duba ba ashe ba daidai na fada ba%???

%??mhikenan zamu shirya komai kamin lokacin, amman zan zo na karbi takardar anjima%???

%??mmman bana gida ina gidan mahaifiyata zan aiko maka addireshin yanzu idan mun gama waya%???

%??mmman ba matsala idan na zo?%???

%??ma kira ni kamin ka zo sai na san yadda zan yi na fita%???

%??mkay%???

Ya kashe

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login