Showing 93001 words to 96000 words out of 210919 words

Chapter 32 - CIWON SO

10 Oct 2024

4226

fi komai yi min zafi har ga Allah ban jidadin aikata abun da ban taba zaton ko a mafarki zan aikatawa Abiey shi ba, duk kuwa na san da cewa ya cancanci haka.



*Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
10/20/22, 08:02 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*



Sauban dake driver side ya bude motar ya fito hango Aisha da yayi ta fito tana kuka kamar karamar yarinya, kamin ya kalli Abiey dake gabanta fuskarsa babu annuri.

%??miya faru?%???

Abiey ya jingina da motar yana sauke ajiyar zuciya ba tare da ya amsa masa ba, cikin kuka Aisha ta ce

%??marina yayi%???

Sauban ya kalli Abiey da sauri.

%??marinta ka yi?%???

Abiey be ce komai ba ya zagaya dayan side din ya shigo, Aisha ta bude back seat ta shiga Sauban na kokarin komawa cikin motar ya zauna sai ga Anty ta fito tare da Narjis, wannan karon be ce uffan ba har sai da suka shiga motar shi kuma ya fara driving.

%??mbiey indai na isa da kai... In dai zan fada maka magana ka ji to daga yau kar na sake jin sunan yarinyar a bakinka, kuma karka sake takurawa kanka da tunaninta%???

Abiey ya juyo ya kalli Anty dake maganar.

%??mmman Anty ba zaki ga laifin Aisha ba? Ita ta fara marinta fa? Akan me zata daga hannu ta mari Zahra tsakani fa da Allah%???

%??mallai so hana ganin laifi, yanzu duk darajarka da kimarka da yarinyar ta keta ta daga hannu a gaban kanenka kuma a gabana ta mareka baka ga laifinta ba? Abiey ka girmi yarinyar a shekaru a matsayin ba dan kaddara ta so ba da babu abun da zai saka ka kalleta ma, amman a haka ta daga hannu ta mareka, ta kiraka da kalmomi marar dadi a gaban idona agaban kanenaka saboda abun da bata san gaskiyarsa ba? Ai ko karya kake yi ba zaka zauna a gaban mahaifiyarta ka zagi Deen ba%???

%??mnty dan Allah maganar nan zata iya tsayawa a tsakaminmu?%???

%??ma zata tsaya ba%???

%??mnty kin fi kowa sanin Ammy bata da hakuri%???

%??mole sai ta ji abun da ya faru, kuma ni da ace zaka ji magana ta Wallahi da ka yafe yarinyar domin ta fice min a rai, kuma baikonka da Yasmin ba za a fasa ba%???

Uffan Abiey be sake cewa ba, balle kuma Sauban da tun da aka fara maganar ba saka bakinsa ba, Anty kuma bata fasa fada ba tana ta munana masa Zahra, har suka isa masarautar Sauban ya faka daidai entrance din shiga part din Anty, Narjis ta bude ta fita tare da Aisha da fuskarta ta kumbura saboda marin da Abiey yayi mata da kuma kukan da ta sha. Sai da suka shige ciki sannan Abiey ya kwantar da kujerar motar ya kwanta ta runtse ido, Sauban na ganin haka yayi reverse ya bar gidan yana tukin a hankali.

%??mbiey I'm your friend, dole ne na fada maka gaskiya ko da zata maka daci%???

Abiey yayi saurin bude idonsa ya kalli Sauban.

%??marka fadi wata magana da zata bata min rai a kan Zahra, ina son yarinyar Sauban ko da zata saka wuka ta yanyanka ni, ina sonta kuma ina son na tabbatar mata da haka%???

%??mmman ka daina zuwa da yan'uwanka a gurinta%???

%??man kiyaye, sauke ni gurin Ammy%???

Sauban ya kalleshi cike da tausayi sannan ya sauke ajiyar zuciya. Babu wanda ya sake magana a cikinsu har aka suka isa gidan Ammy, Abiey ya bude motar ya fita, a hankali yake takawa har ya isa bakin kofar falon hannunsa ya kai ya tura kofar ya shiga. At first yayi tunanin zai same ta a falo, domin tana jiransa a duk lokacin zata yi masa fada ko kuma wata magana. Sai dai be samu kowa a falon ba cikin har da Jummai mai aikin Ammy, kai tsaye ya nufi upstairs yayi knocking kofar ??akin sannan ya tura ya shiga, Ammy da plate din zogale ki kan cinyarta ta dago ta kalleshi, sai ya tsaya jikin kofar kamar mai jin tsoron karasowa.

%??mnty ta kira ki?%???

Ta tambaya yana ala ala tace masa aa sai ya fara tarar abun tun kamin Anty ta shimfida mata komai.

%??mh yanzu muka gama waya, kuma ta fada duk abun da Zahra ta yi daman ??an talaka be iya samun guri ba, saboda ka kai kanka ka nuna kana son ta shi zai saka ta daga hannu ta mareka? Waye ubanta duk garin nan....%???

Da fari cikin lalama Ammy ta fara maganar kamar abun arziki sai kuma ta karasa a tsawace alamar ta fusata sosai. Abiey yayi saurin sakin kofar ya karaso kusa da ita ya zauna.

%??mmmy karki zafafafa please%???

%??mar na zafafa? Wata banza yar banza da bata wuce auren direban gidana ba ta daga hannu ta mareka? Saboda ta samu dama ka furta kana sonta?%???

%??mmmy tana cikin bacin rai ne bata gama fahimta ba%???

%??mata gama fahimta ba? Mi zata fahimta? Kana sonta? Idan baka somta zaka koma gurinta ne? Ka kwana ka tashi da son yarinyar nan kamar ibada yanzu kana zuwa yi mata gaisuwa ta mare ka kuma ta kira da azzalumi macuci ai ko dan sanin Zuwaira matar Mai Martaba ce ya kamata ta daga maka kafa ta ji kunyar wulakanta ka, balle kuma har ta san da cewa kai ma ??an Sarkin ne, ta manta yadda take zuwa ta hau saman gadona ta kwanta? Yau zata daga hannu ta mari ??ana? Alhamdulillah da baka aureta ba, kuma ko ita kadai ta rage ya mace ka hakura da ita kenan%???

A razane ya mike tsaye.

%??mmmy? No no no no no no! No please na san ranki daman zai bace amman bana son ki sake cewa komai zamu yi magana daga baya%???

Be jira abun da zata fada ba ya fice daga dakin da saurinsa, jikinaa har rawa yake numfashinsa na fita da karfi tsabar tashin hankali kansa har tsarawa yake.



ZAHRA POV.

Hannuna na dora akan filo ina da rutsar kuka, ina jin kamar wani ya zo ya bani hakuri ya fada min cewar abun da na yi daidai ne. Amman ko Mama da muke gida daya bata shigo dakin ba ta kyale na ci kuka har na kusa cinye kaina ina ta jin kamar na yanke hannun nawa da na mari Abiey da shi na jefar.
Can bayan sallah Magariba na fito waje na zauna na rumgume hannayena ina ta kallon tsakar gidanmu, har lokacin Mama bata ce da ni na yi daidai abun da na aikata ko akasin haka ba, ina jin yadda wayarta ke ta ringing bata daga ba kuma bata ce min na zo na karba ba, har sai da na gaji na tashi na nufi inda take zaune tana cin tuwon da bata min tayi ba na dauki wayar na duba sai na yi arba da ni number Dr Hamid.

%??mr ne yake kira%???

Na fada mata kamin na amsa sai ta amsa min da kamar tana fushi.

%??mo ni yake kira ko ke?%???

Na juya ya shiga dakinta sannan na amsa kiran, bayan mun gaisa ya fada min bukatarsa na cewar sai dai na koma gidan da aiki.

%??ma zai yiyu ba, ina danyen jego na tare a gidan wasu dole mutane za su yi zargi kawai idan kana bukatar nonon a rika kawo shi yana sha%???

%??maskiya Mahaifinsa ba zai yarda a fitar da shi ba%???

%??mi ba dole sai kun yi yadda zai gane ba%???

%??mdan har kina gudun tonon asirinki ne, ai kawo shi a gurinki yana shan nono shi ne babban tonon asirin ma, idan har ba zaki yarda da zama a can gaba daya ba zaki iya zuwa kina ba shi nono kina dawowa a matsayin kina kula da shi, amman babu wanda zai san da hakan sai ni da ke%???

Na yi shiru ina nazari, daman can babu wani dalili da zai saka ni yin yin haka sai dan na rika ganin ??ana, kuma yana da gaskiya yawan kawo shi zai janyo min matsala.

%??ma amince%???

%??mood, zan zo na dauke ki a yau kin ga dare ne ma babu wanda zai sani sai ki shayar da shi zuwa safe sai na dawo da ke ko kuma cikin daren ma idan kina so%???

%??mhikenan%???

%??mi shirya kamin na zo%???

%??moh%???

Na amsa sannan na kashe wayar na fito waje ina labartawa Mama yadda muka yi amman ban yarda na fada mata cewar zan kwana a can ba domin na san ba zata aminta ba.

%??mo ai sai ki yi yadda kika ga dama saboda ke kike da iko da kanki, da ubanki na raye zaki yi abubuwan da kike yi ne yanzu? Ni ai saboda kin rai na ni ina mace ko?%???

Na kalleta da mamakin furucinta.

%??mama sai da fa muka yi magana dake kamin na aminta zan rika shayar da shi%???

%??moh Allah ya baki sa'a, kin san ke yanzu idan mutum ya hana ki yin abu makiyinki yake zama%???

%??mama saboda na mari Abiey ne kike ta wannan fushin da ni? Shi baki ji abun da yake fada akan Deen ba%???

Na fada cikin kuka daman bani da wahalar kuka ko da bana da gaskiya balle a inda na san ina da ita.

%??mo waya sani ko gaskiya yake fada, ai da karya da yanzu ya kama gabansa kamar yadda Maryam ta fada, ke kuma baki tsaya kin yi bincike ba kawai ki daga hannu ki mareshi ke ga matar Deen%???

%??mmman taya Deen zai hana aurenmu Mama? Taya? Yayarsa fa da kanta ta zo ta mana gwaji ta ce ni nake dauke da cuta mai karya garkuwa jiki saboda a fasa auren kuma akan karya, a gaban kowa mahaifiyarsa ta ce ba zai aureni ba, idan ya aureni sai ta tsine masa albarka, ba dan Deen ya aure ni a ranar ba wata kila da bakinciki be bar ni na kawo yau ba, Deen be duba ciwon da aka ce ina dauke da shi ba, be duba kowa ba be damu da komai ba ya amince ya aureni, idan har da gaske ne Deen shi ya shirya haka miyasa ba su fada ba tun a wacan lokacin sai yanxu? Kuma taya Deen zai shiryawa Anty Zainab haka ina ma zata gan shi, daman tun gabatowar auren na lura gaba daya sun canja min, amman duk baki gani ba Mama sai ni kike ganin laifi na%???

%??mo miye yayi miki be cancanci ki dauki hannunki ki mareshi ba, ko ??anki sai abun da ya kai ya kawo ake duka balle babban mutum kamar wannan wanda a yau idan suka so mu bar garin nan Wallahi dole mu bar shi%???

%??mama ko lokacin da Deen ba shi da lafiya Hajiya tace na je na nemi taimako a gurinsa kuma na je da ace ya taimaka min da yanzu ban rasa ??ana ba, ko da kuwa ace Deen din ya rasu, amman be taimaka min ba, kuma a haka yake ikirarin yana so na%???

%??mo wai idan ba sonki yake ba, yanzu me ya dawo da shi gurinki? Rai kike da shi da zaki ba shi? Ko kuma gafara zaki masa ki yaye masa zunubai%???

%??mmana ta ce ta kama shi, waya sani ma ko yayi aure matar ta yaudare kamar yadda yayi min shiyasa ya dawo neman gafarata%???

Duk a cikin kuka nake maganar, sai dariyar Mama na ji ta tsude hannunta ta mike tsaye..

%??muma sai yayi ma Deen shari? Akwai kamshin gaskiya a maganar shi kuma ba mu saurare shi ba balle mu ji, dan haka ni ba zan iya yanke hukunci ba%???

%??mi saboda ba shi da rai zai iya fadar komai akansa%???

%??mo Allah ya sauwake, indai har abun da yake fada gaskiya to ina ji miki tausayin ranar da zaki gane haka, domin lokaci ya kure miki a wannan lokacin%???

Na share hawayena.

%??mr yace zai zo ya dauke ni%???

%??mllah ya kiyaye%???

Na mike tsaye na shiga daki na canja tufafina na saka hijab, sannan na fito waje na zauna Dr Hamid be zo ba sai tara da rabi, ya kira Mama ta miko min wayar na karba ya sanar min yana waje, sai na aje mata wayar na fita jikina har rawa yake saboda na san zan je na ga ??ana ne ban taba sanin haka uwa take ji idan ta rasa ??anta a kusa da ita ba sai a yanzu da na matsu na yi arba da fuskar ??ana.
Nesa da gidanmu ya aje motarta saboda kaucewa idon mutane, ina isa na bude front seat na shiga da sauri na zauna shi kuma yaja motar kamar mun yi sata haka ya fita daga unguwar, sai da muka hau titi sannan ya kalleni yana murmushi.

%??ma gida%???

%??mafiya Kalau%???

Na amsa ba tare da na kalleshi ba.

%??man za aje ganin baby har da kwalliya ake?%???

Na dan dago na kalleshi kadan na maida kaina kasa, domin na san ban yi kwalliya ba bayan tufafin dana canja ko man shafi ban shafa ba balle na hoda, da ma dai cewa yayi ina da kyau wannan kam ba zan musa ba, bana bukatar ma a fada min haka ni kaina na san ina da kyau irin kyau na yi mai daukar hankali hakan yasa nake da farinjini ko a lokacin da ina budurwa har Deen ya kan ce duk masu so na saboda ina da kyau ne, da ace ni mummuna ce da ba za su so ni ba, na kuma gasgata hakan domin shi kadai ne ya aure ni ba tare da ya taba furta min kalmar so ba, kuma ba dan komai ba sai dan ya cire ni daga kunyar da Abiey ya zo jefani, to taya wai ba zan so Deen?

%??min yi shiru Beauty%???

Ya katse min tunanin da nake, wannan karon da mamaki na kalleshi domin na lura ya zo min da wasu bidi'o'in da ban san da su ba, domin babu wasa a tsakaninmu kuma be taba nuna min fuskar hakan ba.

%??midan yana da nisa?%???

Na tambaya domin na fara jin takura a zaman da na yi a motar ba dan babu enough space ba sai dan kallona da yake ta yi.

%??mo da tafiyar a kusa ne, ai tsawaita ta zan yi saboda na yi ta kallon kyakkyawar fuskar nan taki mai daukar hankali, tsakani da Allah kin yi kyau ba wasa nake miki ba%???

%??ma gode, amman zan fi ganin mutuncinka idan baka sake furta min kalamai irin wadannan ba%???

Murmushi yayi mai sauti, sannan ya hanna horn a gaban wani katon gate, wasu mazaje majiya karfi suka leko sannan suka bude gate din. Da ace a bachi na farka na samu kaina a cikin gidan nan da babu abun da zai hana sake komawa domin zan yi zaton mafarki nake. Dare ne amman ba zaka iya gane hakan ba saboda fitilu da suka haske ko'ina na gidan sai idan ka daga kanka sama zaka ga hudu da tausarari, kowane bangare na furannin gidan fulfular da ruwa yake kamar wata kasar da ba nigeria ba. Harabar gidan ma ba interlock ba ne wani abu ne mai kama da tiles kuma kamar an zuba ruwa a kasa.
Lallai hausawa sun yi gaskiya suka ce masu layya na cin nama, wani wan wani, baba da babansa, yau na ga arzikin ko kuma na ce gyaran gidan da ya ci ubansu na Abiey. Anya mutanen cikin gidan nan sun yarda da mutuwa kuwa? Na tambayi kaina ina kallon windows din da suke sama na wani farin karfi mai kama da silver. Kofar da Dr ya dosa da ni ma kadai abar kallo ce ta cika idona ta ko'ina. Door bell ya fara dannawa babu jimawa aka bude mana kofar sai kamshi yayi mana lale marhabun ina kokarin cire talkamina sai Dr yace.

%??mhigo da su, akwai gurin da ake aje talkami ai%???

Na dago kafata na shigo cikin falo sai ya nuna min inda zan aje talkamin kafata, na nufi gurin na cire talkami sai ya nuna wadanda zan saka na taka zuwa cikin falon, abun ka da bakauya kai na daga sama ina karewa katon falon mai kama da wata karamar fada kallo, sam ban lura da mutane na dake falon ba har sai da Dr ya ce.

%??mi gaishe da mutane mana Zahra%???

Na bisu daya bayan daya da kallo falon na kasu kusan hudu, kowa da inda ya hakimce kana ganin jama'ar cikinsa kasan mutane ne masu ji da kansu, na gaisa su wasu sun amsa wasu kuma ba su amsa min ba, a cikin wadanda suka amsa har da matar nan da Ammy ta taba zuwa da ita gaisuwa wata kila tana da alaka da yan gidan ko kuma wani ta rako oho. Ina kokarin zama a inda Dr Hamid ya nuna min sai na ji muryar Hajiya Jamila dake sauko downstairs tana min magana cikin tsawa.

%??ma aa zauna a kasa dai%???

Na kalleta kamar na ce wani abu sai kuma na zauna a kasan kamar yadda ta umarta, ta sauko tana ta wani yatsina fuska kamar wanda ta yi arba da abun kazanta, ban yi mamaki ba daman wadanda ba su kaita arziki ba ma sun yi wulakancin balle ita da zata yi kashi ta goge da dala idan ta ga dama.

%??mna wuni%???

Na gaishe ta cikin girmamawa sai ta amsa min kamar bata son magana, ashe ganin da nake mata ba ina tunanin kamar tana da saukin kai ba haka take ba.

%??mai sabuwar mai kula da baby ce zamu dauka%???

%??mh aiko zaki samu mai kula miki da shi yadda ya kamata, amman dai ayi bincike mutane sai a hankali%???

Wata mai tsinin baki ta fada, ina kallonta sai ta yi min kama da masu neman gindin zama a gidan masu abun lasa.

%??mh sai da muka yi bincike ai%???

%??mr wuce ciki bari na gabatar da ita gurin Hubby%???

Ina jin tacewa Dr Hamid dake hakimce yana latsa waya haka na san akwai alaka mai karfi a tsakaninku ba wai ta iya taimako ba ne kawai kamar yadda ya fada, daman kuma ina ganin kamaninta a fuskarta

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login