Showing 198001 words to 201000 words out of 210919 words

Chapter 67 - CIWON SO

10 Oct 2024

4242

falon ta samu Abiey tsaye yana kallon kofar dakin Yasmin kamar mai neman wanda zai aika a kira masa ita, a da can babu kunya tsakaninsa da Momy sai dai a yau yana hada ido ta ita sai ya ji kunyarta ta kama shi irin ta sukuri da ya shigo gidan surukansa, har yake jin ina ma be shigo falon ba har sai da aka yi masa izini.

%??momy%???

%??mbiey ne%???

Ya risina mata abun da be taba ba.

%??mh Momy ya gida%???

%??mafiya Kalau ya Hajiya Umaima%???

%??mafiya kalau take%???

Yayi shiru na wani lokaci Momy ta nufi kitchen domin kawo masa abun karyawa kasancewar safiya ce.

%??momy zan wuce daman na zo ne kawai na gaishe ki%???

Momy ta juyo tana murmushi.

"Toh a gaida gida, amman ka jira waje Yasmin zata fito yanzu%???

%??moh Momy thank you%???

Ya juya ya fice yana shafa kansa kamar ba shi ba, mutumen da ada idan ya shigo gidan har kusa da ita zama yake, kai ta girgiza tana jindadin samun Abiey a matsayin sukukinta domin miji ne da ko wace mace zata yi alfahari da shi, ta sani matukar Yasmin ta kwantar da hankalinta shi kuma ya kwatanta adalci zata jidadin zama da shi. Dakin Yasmin ta shiga ko da ta shiga ta same ta har ta saka hijab dinta tana ganin Momy ta boye fuska tana jin kunya.

%??me kitchen ki sama masa abun karyawa ki fitar masa da shi%???

%??moh%???


*** *** ***

Abiey na zaune cikin motar yana video call da Zahra ya hango Yasmin ta fito dauke da faranti sai yayi saurin gyara zamansa.

%??miayatee i will called you back Okay%???

%??miya faru?%???

%??ma komai wani abu zan yi, ina gamawa zan je gurin Mai Martaba idan na dawo sai na zo na dauke ki mu tafi shopping din, i love you%???

%??m love you more%???

Ya sumbanci wayar sannan ya daga mata hannu ya kashe, hakan yayi daidai da bude front seat da Yasmin ta yi da dayan hannunta ta shiga ta zauna, amman ta ki yarda ta kalli inda Abiey yake zaune kuma ta ki tace masa komai haka ma ta kasa boye fushinta. Abiey yayi murmushi mai sauti ya mika hannu ya karbi tray ya dora a jikinsa.

%??ma san na yi laifi, amman neman yafiya na zo fa ko karyawa ban yi ba%???

Ta nade hannayenta ta juya masa fuska.

%??min tana ganin mace ta yi fushi da mijinta? Haba Yasmin ayi hakuri ma, mun shirya abun ne a boye ban yi tunanin abun zai zo mana da sauki har haka ba, Yasmin kin san ya so yake ba ki bukatar na fada miki komai ina jin da ace na rasa Zahra a karo na biyu ke ma da kin rasa ni, amman yanzu Alhamdulillah komai ya wuce%???

%??mai a jarida na ni fa Abiey%???

%??man san an saka a jarida ba, ban kuma san waya saka ba bayan mun gama waya dake Mai Martaba ya kira ni yake fada min abun da yake faruwa kuma yace min yanzu haka ya saka a kawo masa wanda ya buga labarin daga nan gurinsa zan tafi, domin sun buga labarin ne da nufi bata suna, secondly sune wadanda suka wallafa wacan labarin na rushe gidan da aka yi, ban san inda suke samo labarin ba. Yanzu ni dai tuba nake a yafe min%???

Ta dan saki fuska.

%??mna Zahra take?%???

%??mana gidansu ko na kawo miki ita?%???

%??ma na sani ni ko bata son gani na%???

Ya wara ido.

%??maboda me?%???

%??mata ce ina son mijinta mana%???

%??mina son mijinki dai, babu zance ni mijin Zahra ne ko mijin Yasmin ni mijin mace biyu ne a yanzu da dai ace Zahra kawai nake aure to zan zama mijin Zahra ita kadai, amman Allah yayi min kyauta da kyawawan mata har biyu a lokaci daya%???

Ta yi murmushin jindadi ta sauke kai kasa domin bata yi zaton jin haka daga gareshi ba. Ya maida hankalinsa gurin abincin ya fara ci.

%??mhhhh waya girka wannan?%???

%??mi ce%???

%??ma ban yarda Momy ce%???

%??mallahi ni ce%???

%??maman haka kika iya girki? I thought Islamiya bata barinki girki ai, i got lucky daman ina son macen da ta iya girki kuma ta iya tsabta%???

Haka yayi ta zuba santi wani abun da gangan yake yinsa saboda ya saka ta nishadi kuma yayi nasarar yin haka domin ya tafi ya barta zuciyarta fes sai dariya take. Daga gurin Yasmin Abiey ya wuce gurin Mai Martaba kai tsaye bangarensa ya nufa babu tsayawa neman iso a gurin Anty duk kuwa da ya san yau din ba girkinta ba ne girkin Hajiya Kilishi ne. Yana shiga da sallama Mai Martaba ya amsa masa yana murmushi da jindadin ganinsa.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: %??mabana%???

Hajiya Kilishi ta sake waigawa ta kalli Abiey da kyau domin tabbatarwa idan shi din ne ko waninsa, Abiey ya karasa gaban Mai Martaba ya kwashi gaisuwa sannan ya zauna Mai Martaba ya mika masa mug din tea dake hannunsa, sun tattauna abubuwa kadan a ciki har da abun da Mai Martaba yake son yayi handled, sai da Hajiya Kilishi ta fita sannan Abiey ya tambayi Mai Martaba.

%??mn gano maka shi?%???

%??mh an gano shi, ai ba boyayyen mutum ba ne, kuma ba shi kadai na saka a kama ba har da wadanda suka buga wacan labarin, dole akwai hannun wani a ciki ko dai daga cikin gidan nan ko kuma daga bangaren abokanka ko kuma bangaren ita yarinyar%???

%??mi ma na yi wannan tunanin, domin wacan karon ma ba ni na saka a rushe gidan ba amman aka rusa saboda a bata min suna kuma a ja min zagi%???

%??ma mu gane ko waye tsakanin yau da gobe, masara idan ta ji wuta ita ke da??o%???

Daga haka Mai Martaba ya rufe babin maganar ya dauko zancen nadin sarautar da za ayi masa cikin satin nan.

%??mamanka ta kawo shawara wai tana ganin kamar ka tare kamin lokacin zai fi armashi a kafin nadin sarautar, tun da bayan nadin sarautar da wata daya za a daura aurenka da Yasmin, ina ganin mu dai daga bangarenmu babu wata matsala idan ka shirya%???

Abiey ya sauke kansa kasa sosai ya jidadin shawarar da Anty Amarya ta kawo daman ta yi masa wannan maganar tun shekaranjiya.

%??mh to Mai Martaba idan haka yayi muku ni ma ta gurina babu matsala sai dai na tuntubi bangaren ita Zahra na ji%???

%??mllah ya bada iko, idan kana da matsala da ni ka tunkare ni kai tsaye ka fada min ba sai ka laba da wasu ba%???

%??mmeen, na gode Allah ya kara lafiya%???

Bangaren Anty Amarya ya shiga ya labarta mata yadda suka yi da Mai Martaba, Anty ta numfasa cikin farinciki ta ce.

%??mi gani nake kamar Lami ta shirya wannan abun, domin wacan karon na kasan a gaban yarta aka yi ina tunanin ita ta bata labarin sai ta saka aka shirya wannan saboda ta kara bata tsakaninka da Mai Martaba sai gashi Allah be cika mata wannan nufin ba, a yanzun ma ta yi haka ne saboda ta ga Mai Martaba be dauki wani mataki a kanka a madadi hakan na sai Allah ya shirya tsakaninku%???

%??mo ma dai wanene za mu ji Inshallah asirinsu zai tonu%???

%??ma yardar Allah kuwa, Mai Martaba yayi maka maganar tarewa?%???

Abiey ya shafa kansa.

%??mayi min yace kin masa magana%???

%??maka na ga ya dace, ace an nada maka sarautar matarka tana gidanka abun zai fi bada kala%???

%??mai dai ban san ko ita Zahra zata yarda ba%???

%??man gane zata yarda ba? Kai ne fa mijin karka zama mijin tace mana kai da zaka bata umarni ta bi%???

Abiey yayi dariya.

%??mi ni tun kan tace ne ma, Zahra haba Anty kamin tace ma na aikata%???

Haka suka yi ta hira cikin nishadi har suna tunawa da baya Anty tana tsokanarsa. Sai azahar ya fita gidan ya bayan ya sake wanka ya feshe jikinsa da turare wai kar ya jewa amaryarsa yana karni kamar wanda be yi wanka safe ba. Baya ra'ayi shiga gidan a domin haka ya faka a wajen gidan ya kira wayarta ya sanar mata zuwanshi, ta kusan bata rabin awa tana shiryawa sannan ta fito tana taku kamar wata matar sarki, tun kamin ta karaso ya fito ya bude motar ta shiga ta zauna sannan ya zagaya ya zauna kai tsaye ya kai hannunsa ya riko nata sumbata ta biyo baya.

%??mow are you%???

%??mine%???

Ta amsa cikin yanayi na damuwa, yana ganin hakan ya san ba lafiya ba, matsawa yayi ya hade bakinsa da nata wani hot kiss ya sakar mata, kasancewar doguwar riga ce sai mayafi a jikinta hakan ya bashi access ya saka hannayensa yana lalabe iya inda ya dade yana sha'awar tabawa a jikinta, tun yana yi saman abayarta har ya kasa hakura ya zira hannunsa ta saman rigarta, sai da ta ga yana kokarin dago ta ta dawo saman jikinsa sannan ta yi saurin cire bakinta ya zare masa hannayensa, ta yi saurin maida fuskarta gefe shi kuma ya kwanta jikin kujerar yana wani tandar baki mean he need more domin be taba jin kansa a irin wannan yanayin da ya samu kansa a yanzu ba har wani ajiyar zuciya yake saukewa yana lumshe ido.

%??mada min waya taba min yar autar mata%???

Ya fada murya kamar mai rada, ya dago ya mika hannunsa ya juyo da fuskarta.

%??miayatee what happen?%???

%??mmir...%???

%??miya same shi?%???

%??ma komai, kawai dai ina jin kewarsa ne%???

Tashi yayi zaune da kyau ta yadda zai fuskance ta da kyau, ya matso da ita ya kwanto da ita jikinsa.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: %??miayatee idan kin san zaki cutu ki karbo yaron mana, daman ni na san zai tsaya miki a zuciya kuma ina tsoron kar hakan ya haifa mana da matsala a gaba, kin ga ki daina tunanin abun da iyayen Deen za su yi na sha fada miki indai ina raye babu wanda ya isa ya taba ki%???

%??mayan na riga da na kyauta da shi, har ya samo masa Nanny fa kuma tun shekaranjiya har yau ba su kawo shi ya sha nono na ba, ina tunanin madara suka bashi, kuma jiya ya kira Mama ya fada mata cewar yau za a kai ta, ta duba wani gida idan ya mata sai mu tare a can, ni daman ba saboda kaina kawai na yi ba saboda Mr Bashir din domin shi ma ya ce baya son duniya ta ji abun da matarsa ta yi masa%???

%??mbun da mataraa ta yi masa be shafe ki ba, matarsa ce rayuwarsa ce ke babu ruwanki a ciki, ke dai yaro suka siya kuma kin sai da yanzu kuma ta gaskiya ta fito an dawo miki da abunki, Zahra kakanin yaron nan ma fa suna da hakki da shi, idan ba ki son ya zauna a gurinsu ne zan dawo da shi gurinmu ya zauna ayi masa duk abun da yake bukata%???

%??mmman shi Mr Bashir ai zai ce ban kyauta ba, kuma duniya zata ji%???

%??man masa bayani, kowa ma zan masa bayanin da zai fahimta%???

%??ma ni dai yaron ma ai baya so na kuka yake min idan na dauke shi%???

%?bii kara haka so that mu zamu rayuwa cikin farinciki da aminci%???

Ya fada a ransa daman bayan Mr Bashir Abiey ya fi kowa farinciki da hukunci da Zahra ta yanke not because of baya son Amir din but because of yana dan Deen kuma yana tunanin kamar idan Amir ya fito a matsayin ??an Zahra kai tsaye zai iya haifar musu da matsala a zamantakewarsu, idan har yace yana son Amir yayi karya, sai dai baya tsanarsa kuma zai iya yi masa komai saboda ??an Zahra ne, ba na Deen shi kadai ba, and since da sanin mahaifiyarta ta yanke wannan shawarar ba zai iya hanata ko saka ta ba, da ace dai ita akaran kanta ta yi haka to da zai hanata, gudun kar hakan ya haifar mata da matsala a gaba.

%??manzu Shikenan, tun da haka kika zaba amman ya zama karo na karshe da zan sake ganin hawayenki akan yaron nan%???

Kamar jira take sai ta fashe masa da kuka.

%??mi ba wai bana son shi ba ne, ai ina son shi ai%???

Uffan be sake ce mata ba, har ta yi kuka ta gama, sannan ya zaro tissue ya goge mata hanci ya share mata hawaye.

%??mukan ya isa haka, i promise you muna fara haihuwar yayanmu saki samu sukunin kewar Amir zata rage miki, who's know ko gobe ma mu samu yaya ko kuma yau ma%???

Ta yi saurin daga jikinsa ta kalli fuskarsa sai ya kashe mata ido daya.

%??min san Anty ta saka mana ranar tarewa?%???

%??maushe?%???

%??mikin satin nan, Mai Martaba ma yayi min magana yace ya kamata na tare kamin a yi nadin sarautar%???

%??ma ni ban shirya ba%???

%??maba Hiayatee me zamu jira kuma? So nake Mama ta tare a sabon gidan da aka gina da yake kusa da na Baba, ta koma tsohuwar unguwarku saboda ta saba da can da mutanen ciki, idan Mr Bashir ya baku gidan idan haya zaku saka ko ki aje sai ku yi haka, but for now Mama gidana zata zauna, mu kuma zai mu tare a jibi%???

Ta lake kafada daya tana masa abun da ya ke kara rikitashi wato shagwaba.

%??ma ni ban shirya%???

Hannunsa ya mika ya janyota.

%??mi ban ce a shirya min komai ba, Inda zaki zauna za a zuba komai a ciki, lefe ne kawai zamu hada da kan mu, idan an gama nadin sarautar sai mu tafi siyayyar a kasar da kike so ki hada lefenki da komai a can%???

%??ma ni dai%???

%??maba Babe ya kike son na yi ne? Ba ki san ina cikin mawuyacin hali ba? Kuma kin ga Anty zata ce ba ki ji maganarta ba, Mai Martaba ma zai ce ba mu ji shawararsa ba%???

%??mai na yi magana da Mama%???

%??mhikenan, idan baki ra'ayin tarewar a yanzu ba zan cilastaki ba, amman babu abun zai rage ni da shi ina son ki san wannan%???

Ta dago ido tana kallonsa

%??me kake nufi?%???

Ya hura mata iska a idon yana murmushi.

%??mbun da zuciyarki ta raya miki%???

Cikin rada ya bata amsa yana goga mata hancinsa kamin ya sauke bakinsa a kai ya fara tsotsar hancin nata.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: 7??_/Q3??_/Q


Ba dan ya so ba ya barta ta fita motar ta shiga gida, ya dade a cikin motar kwance do???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?min jikinsa ya gama mutuwa gaba daya, sannan ya juya motarsa ya nufi gurin Ammy. A inda ya saba parkin ya faka motar ya fito ya shiga ciki, yana shigowa falon ya samu Dr da Ammy suna lunch, Dr sai zolayarsa take wai ango Ango, murmushi kawai yayi ya shige dakinsa sai da yayi wanka ya shirya sannan ya fito, wannan karon akan sofa Ammy take zaune domin ta gama cin nata abincin, Dr ce kawai zaune a kujerar tana ta ladawa, kujera yaja ya zauna ya dauki plate ya fara zuba ma kanshi.

%??mr kullum kika zo gidan nan sai kin ci abinci%???

Wani kallon uku saura kwata ta yi masa

%??mana ni cin abincin ni da gidanmu, kai na ai ka kusa daina cin abinci%???

%??ma ba wannan ranar%???

%??mdan matarka ta tare ai dole ka dauke mana kafa ko?%???

Cewar Ammy tana dariya, juyawa yayi ya kalleta.

%??mmmy ai kin san Matata bata iya girki ba, kuma ni bana son Mai aiki ni zan rika yin wanke wanke da shara, sai ki rika mana girki na zo na dauka ko ki aiko mana%???

%??mmmm Allah ko? Ashe kana da aiki, to Wallahi ka fada mata ta koya tun yanzu domin ba zan yarda Ammy ta yi muku wannan wahalar ba%???

Harara ya watsawa yayar ta shi.

%??mna ruwanki da shiga tsakanin uwa da ??a%???

Ammy ta ce.

%??ma gaske ne fa, in dai ba wai auren nan da ta yi ta koya ba, Zahra bata iya girki ba, amman dai ga Yasmin ai ta isheku da dai ita kam na san mahaifiyarta ba zata yarda ta kai gidan miji bata iya girki ba%???

%??mu wai aurenka da Yasmin yana nan?%???

Dr ta tambaya yana kallonsa ya daga kafadunsa.

%??mo ya zanyi, tun farko ta dage sai an yi abun nan, gashi nan tana son rusa mana jindadi ni da Zahra%???

Yana aje numfashi Ammy ta karbe tana fadin.

%??ma babu inda ta rusa muku jindadi fa, ita ma kanta take yi ma yaki, kuma ai ta riga ta fadawa Iyayenta cewar tana son a fasa auren amman suka ce hakan ba zai yiyu ba saboda sun riga da sun amincewa Mai Martaba, yanzu haka Anty tana nan tana ta hadin lefe%???

%??mi kam da dai zaka bi shawarata da ka samu Mai Martaba ka yi masa bayani domin a yanzu yana fahimtarka ai, sai ka nuna masa kai fa baka son Yasmin, saboda ka samu Zahra ne ya saka ka yi kara da ita, saboda kar bayan aurenku ka zo abu yana damunka%???

Abiey ya kalli Dr yana nazarin maganarta.

%??mi ma ina tunanin haka, har ina ganin kamar Yasmin zata fi Zahra zafin kishi ma, kuma na san Zahra ba zata jidadin zama da kishiya ba, amman sai nake ganin kamar Yasmin ba zata jidadi ba idan na yi haka, kuma mahaifiyarta ma ba zata jidadi ba, shi kan shi Mai Martaba zai zama kamar na cilasta shi ne ya aikata hakan, domin da ace yayi ra'ayin janyewa da ya janye ko kuma yayi min maganar da kansa%???

Ammy ta taso daga inda take zaune ta dawo kusa da ??anta ta zauna.

%??mliyu, indai har kana jin kaunar Yasmin ko kadan ne a ranka to ka yi hakuri da ita ka aureta a haka, domin idan har ka janye maganar auren nan bata kyauta mata ba ni da mahaifiyarta kuma ba zamu jidadi ba, sannan baka san tanadin da Mai Martaba yayi ba wannan bikin naka, ka ga ka riga ka daura aurenka da Zahra a sirrance ba kowa ya sani ba, sannan wasu bukukun da ya kamata ni da mahaifinka mu gabatar ba zamu samu wannan damar ba, amman a aurenka da Yasmin zamu samu wannan damar mu yi bikin da zai amsa sunan biki, kuma ina tabbatar maka idan ka auri Yasmin zaka jidadi domin tana da tarbiya ga ilmin addini, sannan zaka rage wani abun kamar ta bangaren girki da ka fada, wata kila ganinta zai saka Zahra ta maida hankali ita ma ta iya, sai dai fa karka

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login