Showing 195001 words to 198000 words out of 210919 words

Chapter 66 - CIWON SO

10 Oct 2024

4225

sun dade suna hira sannan ya wuce ya bar shi a gurin, tafiyarsa da mintuna kadan Dr Zainab ta kira shi tana taya shi murna a nan ta shaida masa cewar ta zo gida tana tare da Ammy. A unguwar yayi sallah magariba da Isha'i sannan ya dawo gida bayan ya sadakar da cewar ba za su dawo a daren ba. A lokacin da ya dawo gida Ammy take kara fada masa cewar Dr ta zo gidan. Agajiya ya zauna yana sauke gajiya ya labartawa Ammy cewar be samu Zahra ba.

%??mllah yasa da sauki to%???

%??mmeen, ni ma abun da nake fata kenan, domin hankalinta a tashe yake saboda abun nan da ya faru%???

%??mmman da ka kirata ko a waya ne%???

%??ma kirata ya fi a kirga amman bata daga ba, ina tunanin ko ta bar wayar gida ne ko kuma wani abun ya faru da bata iya amsa wayar%???

%??mllah ya sauwake%???

%??mmeen%???

A daren Abiey ya raya shi da nafila yana ta zuba godiya da yabonsa ga Allah, be kwanta ba sai da yayi sallah asuba. 8 na safe ya farka da sauri ya sauka saman gadon ya zura talkaminsa ba bedroom ya nufi gurin da yake aje tufafin daya cire ya raba jikinsa da jallabiya ya daura tawul ya wuce bathroom, wanka yayi ya fito jikinsa na ta kamshi expensive shower gel, madubi ya nufo yana goge jikinaa da tawul just like that yake jin he just want to dance yana kallon kirjinsa a madubin, rawa ya fara yi yana ba tare da kida ba sai jujjuyawa yake sai kai karshen dakin ya juyo ya dawo gurin madubin, can kuma ya aje tawul din hannunsa ya nufi wayarsa ya dauka ya kunna waka ya aje wayar kan drawer ya dauki fillo ya rike yana ta takawa kiyasi yake ace Zahra ce a gabansa, ya sumbanci fillon ya rumgume shi.

%??m love You Babe%???

Ya kusan bata waya biyu a dakin sannan ya shirya ya fito sanye da blue jean sai bakar rigar da ta kara masa kyau da kwarjini da haiba, kitchen ya leka ganin Jummai ya karasa ciki ya dauki tsoka daya a cikin ferfesun data sauki ya fito yana goge hannunsa da tissue bayan ya wanke a sink, be takurawa kansa tsayawa ya karya ba da ma ace Ammy na nan ita zata takura masa da cewar sai ya karya zai fita, motar da ya dade be hau ba ya nufa ya bude ya saka mata key ya kunna motar. 8:30 ta yi masa ne a kofar gidan Alhaji Bashir bayan ya tambaya masu gadin sun fada masa cewar Zahra bata dawo ba, sai ya nemi guri ya faka so that ya jirata maybe zata dawo yin wani abu ko ita ko Mama. Sai kusan karfe goma napep ta sauke Zahra bakin gate din gidan, da sauri Abiey ya fito motarsa ya nufo inda take sai da ta mikawa mai Napep dinsa sannan ta kalli Abiey cike da damuwa.

%??miayatee...%???

Bata amsa ba sai kallonsa take ta tabe irin yadda yara suke idan suna son a taba su fara kuka, be yarda ya sake ce mata komai ba ya jata jikinsa ya rumgume.

%??m'm here%???

%??mnce ba a gane abun da yake damunsa ba, yanzu ma sun sake shiga da shi gurin wani gwaje gwaje, Mama tace wai yana son zama a hannun Mr Bashir ne, ni kuma gani nake kamar mutuwa zai yi%???
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Ya dagota daga kirjinsa ya rika fuskarta da hannanyen yana ta yawo da idonsa akan fuskar tata.

%??mai ji sauki, kar bakinki ya sake furta haka ba zaki sake fuskantar wani bakinciki ko damuwa ba Inshallah%???

Ya share mata hawayen da suka zubo mata, bata dama da ganin a bakin gate suke ba ta maida kanta kirjinsa domin tana son kasancewa da shi, kamshin turarensa na daga abun da ke kwantar mata da hankali, ga wata natsuwa da rahma da take ji idan ya rumgume ta.

%??ma yi magana da Ammy da Mai Martaba?%???

%??mh Ammy ma ta aiko ni tun jiya na dauko ki, sai masu gadi suka fada min kun tafi asbiti, kuma ba kira wayarki baki daga ba%???

Da sauri ta dago daga kirjinsa ta kalli fuskarsa.

%??mmmy? Ni miye nawa a ciki to? Ai ba da sanina aka yi komai ba, ka ga zata zo ta mana fada a tare ko kuma cewa zata yi ka sake ni%???

Ta fashe da kuka, sai ya rumgume yana murmushi da be bari ta gani ba.

%??mo ni ma dai ban san abun da yasa ba, amman dai ya kamata muje sai mu ji ko ma minene%???

%??mi ba zan je ba Wallahi ka je ka ce mata na bata, baka gan ni ba idan kuma ta ce ka sake ni ne ai ba dole sai mun je can ba%???

%??mo dole mu tafi mana, ya kamata mu ji dalilin kiranta be kamata ki yanke hukunci ba tun yanzu%???

%??mi dai ba zan je ba, waya sani ko faffala min mari zata yi ma, kuma ta ci min mutunci ta ce min mayya%???

Be san lokacin da dariya ya so subuce masa ba, sai yayi saurin kawar da kanshi.

%??maboda kin auri ??anta zata ce miki manya ta falla miki mari kuma?%???

%??mh mana sai tace na nace nace na lake maka, alhalin ba da sanina aka yi ba%???

%??manzu dai kamin ki shiga ciki ki fara zuwa gurin Ammy, ko ma dai minene sai mu je%???

Sai da yayi da gaske sannan ta yarda ta shiga motar, yana hawan titin ya kwantar da ita jikinsa yana driving da hannu daya, ita kuma sai rara kuka take a hankali, sai da ya faka motarsa a harabar gidan sannan ta dago ta kalleshi.

%??mdan tace ka sake ni sakina zaka yi ko?%???

%??ma zan iya yanke hukunci a yanzu ba%???

Ya sumbaci hancinta, sannan ya bude gefensa ya fita.


ZAHRA POV.

Zagayowa yayi ya bude min na fito wasu hawayen na taruwa a idona, tunanin maganar Mama da kuma kiran da Ammy take min sai ya zame min biyu, daman can ina ta tunanin yadda Ammy zata ji idan ta san gaskiya, side hug yayi min wata kila ya manta a cikin gidan Ammy muke ko kuma dai kunyar tasa ce ta yi karamce oho, muka nufi kofar shiga falon, yana bude kofar falon na ji fitsari ya cika min mara, da sauri na janye jikina daga nashi amman hakan be hana shi miko hannunsaya rika hannuna, muna kokarin shiga falon ina buge masa hannu alamar so nake ya sake ni kar Ammy ta gani. Da sallama ya shiga falon na ina jin muryar Ammy ta amsa masa yan hanjina suka kara kadawa, a zaune muka same ta ni dai ina kallonta na yi saurin rufe ido har sai da Abiey ya zaunar da ni, ido daya na fara bude na kalli saitin inda Ammy take ganin ni take kallo fuska ba yabo ba fallasa ya saka dole na bude idon gaba daya, na kara matsawa kusa da Abiey sosai domin gani nake kamar ma zata iya aiko min da marin daga inda take.

%??mallahi Ammy ba ni na ce yayi ba, ba da hadin bakina aka aikata ba, ban san sun shirya hakan ba sai da komai ya faru, dan Allah ki yi hakuri%???

Na fada tuni na fara kuka, kokari akwai nake na wanke kaina kar Ammy ta dora min laifi.

%??manzu ya kike so ayi? Na bar shi ya cigaba da zama da ke ko kuma na ce ya sake ki%???

Ammy ta tambaya tana kallona babu wasa a fuskarta.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: %??mdan har baki son aure zaki iya cewa ya sake ni, amman dai ni ina son shi, kuma shi ma yana so na, idan kina ganin akwai maslaha a sakin, ni ba ruwana sai ya sake ni%???

Plate din dake jikinta ta aje ta mike tsaye ta nufo inda muke zaune a take natsuwata ta bar jikina zuciyata na raya min marina zata yi, na matse Abiey sosai kamar zan shige jikinsa.

%??man Allah ki yi hakuri%???

Abiey ya dora hannunsa a jikina kamar zai rumgume ni kuma be rumgume ni din ba, zuwa ta yi ta kama hannuna ta dora akan na Abiey.

%??mahra fitinanniya, kin fitini zuciyar ??ana kin hana shi sukuni har sai da ya auro ki ko? To ga amanar shi nan na baki, karki kuskura ya kawo min kararki cewar kin masa laifi, zan miki hukunci mai tsanani, Allah ya sakawa auren da kuka yi albarka ya ba ku zama lafiya ya albarkacin yaran da zaku haifa da zuri'ar ku, Mai Martaba ma ya sakawa aurenku albarka shiyasa na ce Aliyu ya kawo min ke ni zan miki wannan albishir din%???

Ta karasa tana murmushi, da sauri na kalli Abiey sai ya sumbaci goshina yana murmushi ko kunyar Ammy ba ya ji, fashewa na yi da kuka na mike tsaye na rumgume Ammy, sai ta saka dariya ya kankame ni.

%??mo Shagwababbiya, mijinki zaki yi ma wannan ba ni ba%???

Ban yi zaton komai zai zo mana da sauki kamar haka ba, kamar wata Sarauniya haka na zama a gidan Ammy Abiey kam be da madubi sai ni, tare da ita muka koma asibiti ta duba Amir a nan ta sanar da Mama abun da ya faru ni ma na kara shan labari yadda komai ya faru, ni kaina na yi farinciki jin cewar Abiey ya shirya da mahaifinsa.
Da dare likitoci suka sake tabbatar mana cewar ba su ga wata matsala a tare da Amir ba, gashi kuma be daina kukan da yake ba, sai dai ya sha nono na kadan sai ya saki ya cigaba da kuka, muna a wannan halin Mr Bashir ya shigo tare da Ummiter da wata da ba zata wuce sa'ar Ummiter ba ko kuma ta dara ta kadan kamannin dake fuskar Ummiter ne suke zube a fuskar Matar da nake kyautata zaton budurwa ce ita ma. Bayan mun gaisa ta sake dubana ta ce.

%??me ce Zahra?%???

Na amsa mata da kai, sai Mr Bashir ya gabatar min da ita a matsayin kanwarsa da Ummiter ke bin bayanta wato Imaan, kana Mr Bashir ya mika hannu ya karbi Amir dake rusar kuka, kamar wani abun tsafi yana karbarsa sai yayi shiru ya sauke ajiyar zuciya, ba ni kadai ba, Mama da Ummiter da Imaan din duk kallonsu muke, Mr Bashir yayi murmushi.

%??mun a jiya na fadawa Zahra akwai abun da yake shirin faruwa tsakaninka da yaron nan, kuka yake babu tsayawa kuma na lura idan ka karbe shi yana kan yi shiru, gashi kuma likitoci sun cd ba shi da wata matsala%???

Imaan ta kalli Mama da ta yi maganar ta ce.

%??mbun da ya kawo mu kenan, Yaya ya fada mana komai kuma ya ce Zahra ta yi nufin bar masa Amir amman yaki ya karba saboda yana tsoron abun da zai biyo baya, ni da Ummiter muna ganin kamar karbar shi ne mafita a garemu da kuma ku gaba daya, domin ba ma son labarin nan ya fita, kuma ina kallon wannan abun kamar wata kyauta ce da Allah ya fara yi mana ta bangaren Yaya ba mu san abun da gaba zata haifar ba, domin ba shi ya aikata ba, kuma ba da saninsa aka yi komai ba, wannan kukan da yaron nan yake yi ma kadai ya isa ya saka mu fawwallawa Allah komai, kuma mu masa godiya%???

Mr Bashir da ya dora Amir a kafadarsa ya sauke ajiyar zuciya, sai tausayinsa ya kara kamani lallai rashin haihuwa wani mugun ciwo ne, musamman a gurin mutum mai son yara da kuma tara iyali, ba dan haka ba wata kila da Mr Bashir da yan'uwansa tsanar Amir za su yi jin cewar ba jininsa ba ne, amman hakan be canja komai daga soyayyar da suke masa ba.

%??mllah ya baka ikon rike shi amana, kuma ya baka ikon tarbiyantar da shi, amman ina son ka yi min alkawari ko da bana raye ba zaka taba bari hawayen Amir ya zuba a gurin da ka san zaka iya share masa ba, kuma ba zaka taba bari ya san komai akan lamarin nan ba%???

Na furta hawaye na masu zafi na sauko, ina jin wani irin kaunar yarona da kuma tausayinsa na kama ni fiye da zatona, zuciyata ta yi mugun karaya.

%??ma miki alkawari Zahra, ko da bana raye Amir ba zai taba kukan maraici ba, soyayyar da zan nuna masa ko dan da na haifa jinina iya ka kenan, daga ni sai yan'uwana muka san wannan gaskiyar, kuma na tabbatar ba zasu fada masa ba za a rufe maganar nan har a bada%???

%??majiya Jamila zata iya fada%???

%??ma gargade ta, kuma ita ma kanta ta san abun kunya ne a gareta ta fadi abun da ta aikata shiyasa da tafi gida sai ta fada musu cewar aure zan yi shiyasa na rabu da ita%???

Na matsa kusa da Mama na kwantar da kaina a kafadarta, ina jin wani abu mai kama da kewa na yi min yawo a zuciya.





___________________________


(Ni ko na ce anya Zahra zata iya hakura idan ta kyautar da Amir ??9? to zamu dai gani WANI GARI Littafin da zai zo a 2050???i nan da 28years masu zuwa amman fa a rayuwar littafi)
12/28/22, 11:23 - Buhainat: YASMIN POV.

Tana gama karanta jaridar ta dauki wayarta da sauri ta kira Abiey gabanta sai faduwa yake, sai da wayar ta kusan yankewa sannan ya amsa kiran.

%??mello Yasmin%???

%??ma'am an tashi lafiya%???

%??mafiya Kalau, ya Momy%???

%??mafiya kalau take%???

Sai kuma ta yi shiru, hakan ya saka shi aje wayar a jikin madubin dake dakin ya cigaba da lika batulan rigarsa.

%??masmin%???

%??ma'am%???

%??min yi shiru%???

%??mani abu na gani a jarida yanzu nan, wai an daura aurenka da Zahra a sirrance%???

Abiey ya dafe kansa da sauri.

%??mh abun har ya kai a buga a jarida?%???

%??ma gaske ne kenan?%???

%??mh gaskiya ne%???

Yasmin ta mike tsaye da sauri ta dafe zuciyarta tana haki.

%??maushe? Abiey da gaske kake?%???

%??mau kwana biyu, ina zaton ban taba miki karya ba%???

%??mmman ba ni da hakkin da zan sani ne? Da ba za a fada min ba sai dai na gani a jarida?%???

Jikin Abiey yayi sanyi domin ya san be kyauta mata ba, ya kamata ya sanar da ita komai ko shi ko Ammy amman be iya yayi ko daya ba saboda murna da farinciki sun dauke masa hankali, zauna yayi a kujerar madubin yana kallon kansa.

%??mi yi hakuri Yasmin, ban kyauta miki ba Wallahi na sha'afa ne gaba daya, amman zan zo na same ki anjima zamu yi magana akwai ma labarin da zan baki mai da??i idan na zo%???

Lumshe ido tana hawaye masu zafi ma sauko mata, har cikin kokon zuciyarta take jin zafin abun da Abiey yayi mata.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Ta furta tana jin wani irin azabar sonsa da kishinsa na fisgarta, fashewa ta yi da kuka mai karfi abun da bata taba yi ba, da gudu Momy ta shigo dakin ta zauna kusa da ita ta dafa ta.

%??mafiya Yasmin?%???

%??momy da gaske ne Abiey yayi aure%???

Momy ta yi murmushi ta kwantar da ita kan kafadarta.

%??mhi ne kike kuka? Daman can zuciyarki ta raya miki ke kadai zaki zauna a gidan namijin da zaki aura ko da ba Abiey ba?%???

%??ma Amman Momy ai an saka ranar aurenmu fa%???

%??muren Zahra zai hana shi aurenki ne? Bayan ke zai iya karo auro wata ma, kuma kin gani a jaridar ance an daura auren ne a sirrance, Allah kadai ya san abun da ke nan%???

Momy ta dago ta ta share mata hawayenta.

%??mi shawara daya zan baki, karki yarda ki nuna masa kishinki a kan Zahra, matukar kina son ki zauna lafiya da shi, to ki koyi sonta, ni a ganina ai wannan abun farinciki ne ya same shi da ya kamata ki taya shi murna ki nuna masa kin fi shi jindadi, kamin na auri Mahaifinki ni da Hajiya Umaima miji daya muke aure, ba za a ce babu kishi ba, domin duk mace tana da kishi amman mai hankali da wayo ita take boye kishin nata, ita kuma wanda miji yafi so idan tana da wayo da hankali sai ta rika dora shi akan hanya ta gari, da ace ba mu yi zaman lafiya da juna ba, da Abiey ba zai yarda ya aureki ba, idan ma ya yarda mahaifiyarsa ba zata yarda ba, amman zaman lafiya ya saka mun zama yan'uwa wani lokacin Abiey da kansa zai kawo min karar mahaifiyarsa ko kuma yayi fushi da ita ya dawo nan ya zauna, mi ya kawo haka ba zaman lafiya ba? Ki yi kishin mijinki kishi abu ne mai kyau amman karki yarda kishin nan ya fi karfinki domin zai cutar da zuciyarki ne ita kuma ta cutar da ke, ki rike Zahra kamar yar'uwarki, idan abun farinciki ko sabanin haka ya same ta ki taya ta murna ko jajantawa ko da kuwa ita din bata miki haka, ki bita irin bin da mijinki zai fahimci babu wata cuta ko kiyayyarta a ranki, musamman Abiey da yake matukar son Zahra, idan kika nuna masa baki kaunarta abu ne mai wahala ya iya zama da ke%???

%??mmman Momy ai yafi sonta%???

%??mole ya fi sonta ai, daman namiji ba zai iya daidaita soyayyarsa tsakaninsa da matansa ba, Allah be bashi wannan ikon ba, amman mai yawo shi yake boye soyayyar kuma ya kwantanta adalci a tsakani, karki yarda Zahra ta fiki kyautatawa Abiey da yan'uwansa da iyayensa, da wannan zaki karbe soyayyarsa har ya dawo yana sonki fiye da ita%???

%??moh%???

Ta amsa wasu hawayen na kuranyo mata, wayarta ce ta dauki kara tana duba mai kiran sai ta yi arba da Abiey.

%??mhi ne ya kira%???

Ta fada tana dubi Momy, Momy ta yi matan alama da ta amsa da hannu.

%??mello%???

%??my dear ina wajen gidan zan samu ki fito please%???

For the second time ta ji ba zata iya yi masa abun da ya bukata ba.

%??mi aiki nake yi%???

%??moh ni gani nan shigowa%???

Ta sauke wayar tana kallon Momy dake hararta domin ta ji abun da ya nema ita kuma ta yi ta yi masa.

%??manzu wannan ba soyayya ce ya nuna miki ba? Ina kara gargadinki Yasmin matukar kika biye zuciyarki to zata kai ki ga halaka ne%???

Momy ta mike tsaye ta fice daga dakin, tana fitowa

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login