Showing 54001 words to 57000 words out of 210919 words

Chapter 19 - CIWON SO

10 Oct 2024

4256

duba Zahra, ya nuna tausayawa sosai%???

Mama ta fada cikin jindadin yadda aka nunawa yarta kulawa, Yaya Maryam kan bata ce komai ba sai wani kallo take min mai kama da harara, na saka hannuna na share hawayen sannan na mikar da kafafuwana da suka kumbura.
10/1/22, 22:06 - Buhainat: %??mun gaisa da shi?%???

Ya daga mata kai, shi kansa haka yake wani lokacin idan jinin sarautar ya motsa sai dai yayi ta maka magana da kai sai ta kama dole zai bude baki yayi magana. Bayan ya sha farfesun kayan ciki ya ci soyayar plantain Aisha ta fara koro masa matsalarta.

%??miri kiri matar nan ta hana Mai Martaba ya fitar da mu waje karatu Fisabilillahi adalci ne? Yanzu kuma na je na yi ma masa magana akan motar da yace zai siya mana yace na bashi lokaci zai nemi ni amman yanzu sai ta zo da wata magana a jiya wai kara dai ya bari sai idan zai aurar da mu ni da wadanda be bawa ba, kuma yayanta manya duk an ba su wadanda take cewa a bar mu sai zai aurar kanana ne fa, kuma idan aka yi haka ai ita riba biyu zata ci, saboda zata iya cewa a siyawa su Murshida idan za a musu aure bayan kuma yanzu ya siya musu%???

%??mhi ne kawai matsalarki?%???

Ta daga mashi kai.

%??muma ina son na yi Masters dina a waje%???

%??mai kuma me?%???

%??mhikenan zan yi magana da PA sai kuje da shi ki zabi motar da kike so, kuma ki fada masa inda kike son yi da Masters din sai ya nema miki%???

Amaimakon ta yi murna sai ta bata rai domin ba haka take so ba.

%??mi ko yanzu ta samu yadda take so, saboda kao ka biya min ba Mai Martaba ba, kuma motar ma kai ka siya min%???

%??moh ya kike so yayi? So kike ke da shi Mai Martaba ya tsine muku? Kin san dai ba sauraren Abiey yake to miye na kawo karar Mai Martaba a gurinsa%???

Anty Amarya ta fada tana kallon babbar yar tata.

%??maba Anty haka zamu yi ta zama ana nuna mana banbanci a gidan nan? Komai sai a ware mu dabam kamar ba haihuwarmu Mai Martaba yayi ba, tsakani da Allah na gaji ni wannan tsoron da kike nuna musu yana cutar da mu%???

%??mmmy ma da take magana idan Mai Martaba yayi abu ya sa ya canja ne daga abun da yayi niya?%???

Abiey ya fada sai ta mike tsaye a fusace tana fadin.

%??mi dai ba kai nake son ka yi min ba, ina da gata kuma ni ma yarsa ban san banbancina da sauran yayansa ba da zai rika ware mu dabam%???
10/1/22, 22:06 - Buhainat: Daga Anty har Abiey binta suka yi da kallo, Abiey ya dauke kai yana fadin.

%??mllah sarki Aliyu bawan Allah%???

Domin shi abun da Mai Martaba yake masa ya fi na kowa. Anty ta yi murmushi tana maida dubansa gurinsa.

%??mai kuma matsalar Narjis, Mama Lami ta yi mata miji ita kuma tace bata sonshi%???

Abiey ya wara ido yana kallon Anty da mamaki.

%??ma mata miji kamar ya?%???

%??man gidan Justice Umar ne, shekaranjiya ta same ni da maganar amman tace bata fada ma Mai Martaba ba%???

%??miyasa ba zata bawa yarta ko yar Hajiya Kilishi ba sai Narji?%???

%??mewa ta yi wai shi ya ganta yace yana so%???

%??mnd sai ki fada musu bata son shi%???

%??mhi ne ba zan iya ba Abiey, kuma ka san idan Maganar ta kai gurin Mai Martaba zai iya cewa ya amince tun da komai suka ce shi ake yi, ita kuma ta zo ta nuna masa bata so wata matsala ta taso%???

%??mo kin ga banbancin Ammy da ke, ke tsoronsu kike so ta halin yaya Ammy kuma bata sharkar kowa a cikinsu har Mai Martaba, akan me zaki amince ma from place yaron nan fa mashayi ne, kuma kamin Narji ai
Aisha ce babba why not ita ba a kawo mata shi ba sai Narji da suka raina?%???

Anty ta yi shiru fuskarta na nuna tsananin damuwa domin ita ma kanta har ga Allah bata so sai dai bata iya musawa Mama Lami duk abun da tace shi za'ayi, tana matukar tsoron ta kamar uwarta.

%??moh ni yanzu da kika fada min me kike so na yi? Na cilasta Narjis auren wanda bata so saboda tana jin magana ta? Ai ba ma mutuncin gidan nan ba ne da masarautar nan ace yar masarautar da ta auri dan Justice Umar, ba kudi muke nema ba balle ace zata auren shi saboda kudinsa, ba zan cilasta ba kuma matukar bata so Wallahi ba za'ayi ba, na san ni ba kowa ba ne a gurin Mai Martaba amman wannan karon abun ya isa haka%???

Yana fadar hakan ya mike tsaye ya fice daga falon a fusace.
10/1/22, 22:06 - Buhainat: ABIEY POV.

Be dawo gidan ba sai dare. Ko da ya shiga bedroom dinsa ya samu Ammy tana ciki tana kimtsa masa kayan da zai tafi da su.

%??manzu da kana da mata ba ita za ta yi wannan aikin ba?%???

Yayi murmushi yana zaunawa kusa da mahaifiyarsa.

%??mi yi addu'a Allah ya kawo%???

%??mddu'a ai kullum ina yinta, kuma ya kawo sai dai idan ba so%???

Yayi murmushi.

%??matar ce ta aure har yanzu bata zo ba shiyasa ban ga wanda ta yi min ba, idan lokaci yayi ko wacece sai na aura%???

%??moh Allah yasa, amman lokaci tafiya yake yi Aliyu baya jiran kowa kuma idan ya wuce ba zaka iya dawowa da shi ba%???

%??maka ne, amman na Tambaye ki mana%???

%??mna ji%???

Ta fada ba tare da ta kalleshi sai kokarin rufe traveling box din take. Sai yayi shiru domin tambayar tana da nauyi sosai ko a gurinsa balle kuma a gurin Ammy.

%??mane irin tsabani kuka samu da Mai Martaba... Har ta kai ga kun rabu...? Kuma miyasa kuka tsani juna ke da shi?%???

Juyowa ta yi ta kalleshi a take yanayin fuskarta ta canja.

%??miyasa ka yi min wannan tambayar Aliyu?%???

%??mata kila amsar tana da nauyi ko Ammy?%???

%??mai ne mutun na biyu da yayi min wannan tambayar bayan Zahra%???

Ya furta cikin yanayi na rashin jindadi sannan ta mike tsaye ta fara takawa zuwa gurin kofar, Abiey ma ya mike tsaye.

%??msawon shekarun nan da na dauka na girma ne a hannunki ban tana kauna ko soyayya ta mahaifi ba, ban san abun da kika masa ba har ya tsane ni, be taba kula da ni ba balle ya damu da ni, idan kuma na tambaya sai ki ce ban masa komai ba, na kasa fahimta Ammy miyasa uba zai tsani dansa ba tare da ya masa komai ba? Tsana kuma irin wanda ban taba ji ko gani ba, har yanzu ba ki taba fada min abun da ya raba ki da Mai Martaba ba...%???

Yana kai aya ta juyo ta wanke masa fuska da mari mai kyau, sai ya lumshe ido ita kuma ta juya ta fice rai bace.
10/1/22, 22:07 - Buhainat: %??mai kadai ne na yi raino ba tare da iyaye da mahaifi ba, ba dan kuma naka uban ya mutu ba sai dan kiyayya kuma ka zama abun da ka zama a yau duk ta dalilina, yaya hudu na haifa amman na fi son ka fiye da sauran, ina son alakarka da mahaifinka ne saboda ina son ka samu aljannarka a karkashin kafarsa da tawa, zuciyarka ta daina raya maka komai Aliyu%???

Ya daga mata kai cike da gamsuwa.

%??mnshallah%???

Daga haka be sake cewa komai ba, bayan ya gama karyawan ya fita zuwa office din Sauban suka dade a a tare suna hira, har la'asar suna tare daman dai idan ba dayansu yana wani abun ba basa rabo da juna kusan ko da yaushe suna tare, most hiran da za ayi Sauban ne mai surutun Abiey shiru yake sai dai yayi dariya ko murmushi a wani gurin, idan ma yayi magana ba da yawa sosai ba. Suna kokarin rabuwa kira ya shigowa Sauban, kamin ya daga sai da ya fadawa Abiey cewa mutumen da ya saka yayi bincike akan ciwon Deen ne har yana fadin.

%??mari mu ji ko ya samo mana labarin wanda ya biya kudin ne%???

Abiey ya maida hankali sosai yana kallon Sauban da ya amsa kiran.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, yaushe? Ya Sallah ya masa Rahma%???

Ya fada sannan ya sauke wayar yana kallon Abiey.

%??mai yanzu aka kira shi aka fada masa mutumen da ya zo yana neman details dinsa jiya ya rasu yau%???

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Abiey ya furta da karfi yana dafe kanshi zuciyarshi ta buga da mugun karfi.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Ya sake furtawa be taba tsammani zai ji wani abu akan mutuwar Deen ba, can kuma ya dago ya sake duban Sauban.

%??ma gaske ya rasu?%???

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

%??mes amman ai miye na mu a ciki mu? Kai da ya kamata ka yi murna?%???

%??maba Sauban miye abun murna a mutuwar wani?%???

%??mo Haba Abiey this is your turn fa da zaka gyara tsakaninka da Zahra, kasan daman ance mai hakuri mawadaci%???

%??mane hali Zahra take ciki yanzu?%???

Abiey ya tambaya yana tuna yadda zata shiga tashin hankali.

%??mhi ne mai muhimmanci ba mutuwar Sauban ba%???

%??mo dai ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????miya aikata min dai ai musulmi ne, so ya kamata ka san abun da zai fito bakinka kai na fa musulmi ne%???

%??moh Allah ya masa Rahama%???
10/1/22, 22:07 - Buhainat: Sai da ya ji karar rufe kofar dakinsa da ta yi sannan ya bude idon ya zauna bakin gadonsa, yana kokarin gano kuskurensa a cikin kalaman da yayi ma Ammy, haka nan dai yake jin kamar ba magani ne kadai abun da ya saka Mai Martaba ya tsane shi ba, idan har magani ne Anty ma ai ba za su bar yaranta a banza ba amman shi yadda Mai Martaba yake dauke kai a lamarinsa abun yayi yawa.

%??mahra ta san dalilin da ya saka Mai Martaba ya tsane ni da yawa kenan? Kuma ta san dalilin rabuwarsu da Ammy?%???

Ya furta sannan ya mike tsaye ya nufi gurin madubi yana kallon kansa, fuskarsa sak irin ta mahaifinsa balle ya ce ko shi din ba shi ne mahaifinsa ba. Haka dai ya kwana da tunani kala kala har bachi ya dauke shi yana tashi da safe kuma ya dasa da wani, sai dai ya lura da yanayin Ammy gaba daya ya canja. Bata fasa yi masa abun da take masa ba sai dai fuskarta babu annuri, tana aje masa kofin tea ya kalleta ya ce.

%??ma ki saba fushi da ni ba Ammy, idan maganar da na yi miki jiya ta bata miki rai ki yafe min dan Allah, ba zan jure ki yi fushi da ni ba%???

Dagowa ta yi ta kalleshi sai yayi arba da hawayen idonta.
10/1/22, 22:07 - Buhainat: Ya fada ba dan yayi niya ba, Abiey be ce masa komai ba ya bude motarsa ya shiga, da tausayin Zahra ya iso gida ya san yadda take kuka babu kakkautawa idan wani abu ya same ta, balle kuma wannan sai a yanzu yake jin rashin jindadin bata taimakon da be yi ba akan lokaci. Labarin mutuwar Deen ne abun da ya fara labartawa Ammy, ita kanta ta kadu matuka da jin mutuwarsa, ta aje spoon din hannunta ciki yanayi ya tausayi ta ce

%??mllah sarki Zahra zaki sake shiga cikin wani tashin hankalinka kuma%???

Ya shafa kansa cikin damuwa ya ce.

%??mmmy kina ganin akwai wata hanya da zan iya taimaka mata ne?%???

%??mo kar ma ka soma, kana yin wani yunkuri za a ce ka jidadin mutuwarta, mu ma ba zamu je mata gaisuwa ba sai an kwana biyu%???

%??mmman zan bincika na ji idan tana cikin wata matsala maybe we could help%???

Ammy ta dafa shi tana murmushi.

%??mo karkayi gaggawar aikata komai Aliyu, na sa kana son Zahra amman ka dan dakata na lokaci, yanzu ka shiga ka yi wanka ka shirya jirginku zai tashi 5pm ka sani kuma yanzu 4:37%???

Ya daga mata kai cike da gamsuwa, sannan ya mike tsaye ya nufi upstairs. 5pm daidai ya isa Airport sai dai har biyar da kwata, suna cikin jirgin be tashi ba saboda passengers ba su gama shiga ba.
An kawata gurin kamar ba cikin jirgi ba, domin ga bakwaye sai yayi zaton wani kasaitaccen falo ne da ba shi da girma sosai, wasu passengers suna gaba gurin zaman mutane uku uku su kuma suna VIP, ya maida fuskarsa kusa da window, ya dora kafarsa daya saman daya gaba daya hankalinsa da tunaninsa yana gurin Zahra ne, me zai fara mata? Me ta fi bukata?

%?~ihis time around i won't let you down Zahra i promise, zan kula da ke irin kulawar da baki taba mafarki ba, i will be right beside you, i will guide you ba zan taba bari hawayenki su zuba ba akaina i....%???

Matashiyar budurwar dake tsaye tana sanyi da uniform din masu aikin jirgin ta katse masa alkawarin da yake dauka a zuciyarsa.

%??mi kamar Abiey%???

Ya daga mata kai, sai ta sakar masa murmushi.

%??ma gane ni kuwa?%???

Ya sake dubanta.

%??mamar mun hadu%???

Ya amsa fuska ba yabo ba fallasa, sai ta sake yin murmushi.

%??mmmiter%???

Ta fada masa tana kokarin tuna masa sunanta kamar ance mata neman sani yake, be ce mata komai ba ya sake dauke kai zata sake wata maganar wata ma'aikaciyar da ba zata wuce sa'arta ba ta shigo gurin tana nemanta.


%??mmmiter Ya Bashir yace idan mun sauka mu kira shi akwai kayan da Anty Jamila zata zaba sai a zo mata da su%???

Ummiter ta yi murmushi.

%??mkay%???

%??mill you guys excuse me please i have something important to think about%???

Abiey ya fada yana kallonsu with serious face, yan matan masu kama da juna suka kalli sunan su sannan suka juya a tare suka fice.






*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
10/1/22, 22:07 - Buhainat: %??miya faru?%???

Ta nufi jakata data saka karkashin gado ta janyo ta bude tana ciro takardar yarjejeniya na tashi zaune babu shiri ina kallonta gabana na mugun faduwa.

%??miye wannan?%???

Na kura mata ido na ma kasa kallon takardar data nufo ni da ita, tsabar tsoro da tashin hankalin ganin takardar da Yaya Maryam ta yi a lokaci na tabbatar da za a daka min tsawa zan iya faduwa na suma.

%??ma yi ta karantawa na maimaita amman ban gane inda kan rubutun ya nufa ba duk da kasancewar da hausa aka rubuta shi%???

%??m ina kika gan shi?%???

Na tambaya hawaye na sauko min.

%??m cikin jakarki%???

%??mama ta gani?%???

%??mata gani ba, amman yanzu zata gani kuma ta ji komai%???

%??mada mata kamar kin kara jefani a cikin matsala ne kawai, ni kuwa a yanzu mafita nake nema%???

Sai ta matso kusa da ni.

%??mar dai da gaske kin aikata Zahra?%???

Na sauke kai kasa ina hawaye.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Zahra me yake damunki? A ina kika hadu da wadannan mutanen? Taya ma aka yi suka dora ki a wannan hanyar? Anya kina cikin hayyacinki kuwa?
10/1/22, 22:09 - Buhainat: Kin kuwa san abun da ake nufi da ??a? Ko dan baki haihu kin ji abun da ake ji ba? Zahra ina ganin kamar kin yi hankali ashe har yanzu hauka da kurciya suna nan tare da ke?%???

Na yi mata alama da ta yi shiru saboda ina gudun kar Mama ta ji.

%??mina tsoronta kika aikata abun da kika aikata?%???

%??ma zaki fahimce ni ba Yaya Maryam, ba zaki fahimci yadda nake ji ba%???

Na fashe da kuka marar sauti, sai ta matsa kusa da ni sosai ta zauna fuskarta cike da tausayina ta ce.

%??ma gaske kin aikata Zahra?%???

Na daga mata kai still ina kuka, sai ta dafe kai ta fara ambaton Allah.

%??m lokacin idona a rufe yake ina neman mafitar yadda zan yi na samu mafitar kudin da za'ayi ma Deen aiki%???

%??moh gashi an masa aikin be rayu ba, sai yaya? Dole ne a kama wannan likitan%???

%??mi rufa min asiri dan Allah, karki bari kowa ya ji maganar nan idan yarjejeniyar ta fita sai na biya naira miliyan ashirin%???

%??ma zaki biya ba, kuma dole za a barki da danki ko yarki, sai ma a kama su ita ce wannan matar data zo dazun ko?%???

Na daga mata kai.
10/1/22, 22:09 - Buhainat: %??maba Zahra mamaci fa addu'ah yake so ba kuka ba, na san zaki ji ba dadi kuma dole ki ji damuwa, amman idan kin ji haka ki rika furta Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Mama ta sai na maimaita hawaye na sauko min.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Mama mutuwa tana da ciwo Mama ni kadai na san abun da nake ji, shikenan Deen ya tafi kenan?%???

Mama kanta sai da na saka ta kuka ita da Yaya Maryam, Bahijja ma daker aka samu ta yi shiru balle kuma ni mai gayya mai aiki, tabbas mutuwa akwai da ciwo, mutuwa baki da tausayi, babu ruwanki da soyayya, idan na kalli fadin gidan nan ace babu Deen a ciki sai na ji zuciyata ta yi min wani iri, yadda muke mu'amala zamantakewarmu, rayuwarmu da yadda yake min idan ya shigo, idan zai fita ma, sai abun ya tsaya min a rai, minti daya biyu sai na sauke ajiyar zuciya nake iya samun numfashina ya daidaita. Da taimakon Yaya Maryam na koma bedroom dina na kwanta ina kokarin rufe ido na ji ta ce.

%??mna son magana dake Zahra%???

Na kara bude idon da ban gama rufewa ba na kalleta.
10/1/22, 22:10 - Buhainat: %??mi daman zuciyata ta daya ba zuwan banza take ba, Zahra na za mu cigaba da rufe maganar nan ba dole ne kowa ya san da wannan saboda a sama miki mafita%???

Na rike hannunta da sauri ina girgiza mata kai.

%??ma Wallahi idan maganar nan ta fita wata matsalar zan sake shiga.%???

%??miyasa kika aikata Zahra miyasa?%???

%??ma ni da wata mafita, kuma ba zan iya kallon mijin ya mutu ba tare da na yi wani kokari na ceton ransa ba%???

Na fashe da kuka mai karfi wanda ya saka muryata fita, har sai da ya rumgume ni, domin ita ma kanta tasan ina cikin mawuyacin hali a yanzu, rufe min baki ta yi tana kuka kamar yadda nake, Mama ta shigo da sauri tana kallona cike da tausayawa.

%??maba Zahra, wannan abun da kika ba zai dawo da Deen ba, kuma sai ki jawa kanki wani ciwon ai miye haka kamar na musulma ba? Haba Zahra? Dan Allah ki yi hakuri%???

Ta karashe

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login