Showing 96001 words to 99000 words out of 210919 words

Chapter 33 - CIWON SO

10 Oct 2024

4253

sai dai ban zargi komai ba sai a yanzu. Tashi yayi ya nufi katon upstairs din da ban tana ganinsa a fili ba sai a tv ya haye sama ita kuma ta mike tsaye tana yauki ta nufi wata kofar.

%??miyo ni%???

Na mike tsaye na bi bayanta, tana gaba ina biye har muka isa wani katon corridor a kawata dama da hagunsa da fulawoyi sai kamshi ke tashi ga sanyin ac da ban san ta ina yake bullo ba, lallai na yarda a duniya ma akwai wata karamar aljanna.

%??mira ni a nan%???

Ta fada sai na yi karaf zan yi magana ta yi min alama da na yi shiru, ta matso kusa da ni.

%??mari sai mun shiga dakina mu yi magana, akwai security cameras da yawa a gidan nan ki yi taka tsantsan%???

Na daga mata kai sannan na ja na tsaya, ta shiga wata kofar, bata dade ba ta fito ta shiga dayar dake kusa da ita sannan ta fito ta yi min alama da na shigo, ban sam miyasa ba sai na samu kaina da faduwar gaba katon daki ne da babu komai a cikinsa ai kayan motsa jiki. Wani bangare na dakin ta nufa ni dai ina biye sa ita har muka shiga.

%??mubby motsa jiki da dare? Na shiga dakinka baka ciki%???

%??ma ci abinci da yawa ne, kuma kin san idan ban motsa jikin ba ba zan jidadin bachi ba saboda ban samu na yi da safe ba%???

Ya amsa ni dai kaina na kasa kar na kalli mijin mutane.

%??maya kawo maka tea, ai da ka kira sai na kawo maka%???

%??mmmiter, na ga kina jego ne you need to rest ai tea ne ba wani abu ba%???

%??mny way i have a surprise and request for you, na san zaka ji ba dadi saboda baka son maid amman wannan zata taimaka min ne na kula da Babynmu%???

Na dan dago na kalleshi na yi zaton tsoho zan gani ko dattijo, amman sai idanuwana suka yi arba da wanda ba zan iya kiransa da tsoho ba kuma ba yaro cancan ba, zai girmi abi wata kila da shekara hudu ko biya ko sama da haka kadan, fuskarsa ta yi min kama da wani wanda na sani amman a ina? Kuma waye? Shi ne ba zan iya tunawa ba, fajamas ne jikinsa sai dai gaban rigarsa a bude yake kana iya hango yadda kirjinsa ke cike da kananan gashi, hannunsa na rike da kofin da ya kira da na tea kana ganinsa kaga irin kirar mazan nan yan hutu ga kowane bangare na jikinsa ya amsa kirarsa irin wanda mata da yawa suke son ganin a jikin namiji wata kila saboda motsa jikin da yake.

%??mmman kamata yayi ki fara magana dani ba wai ki gabatar min da ita kai tsaye ba%???

%??ma san idan na fada maka zaka ce aa ne shiyasa, amman ka yi hakuri, bata da yara ko daya mijinta kuma ya rasu tana bukatar aikin ne, kuma ka ga nima zan samu sauki idan mutane sun rage tun da ni kadai za a bari sai Yasmin kuma kaga Yasmin tana zuwa gurin aikinta ba kullun take zama ba%???

Ta fada tana karasawa kusa da shi.

%??mnd i promise you kula da Baby kawai zata yi ba zata yi girki ba, na san baka son girkin kowa sai nawa%???

Magana take masa shi kuma kamar mai tunani, na sauke kaina kasa saboda kallon da yake min da nake jin kamar ya wuce kima.

%??me ya sunanki%???

Ya tambaya sai na amsa masa cikin girmamawa.

%??mahra yallabai%???

%??mahra ko? Zo nan%???

Na taho kamar yadda ya bukata ba tare da na kawo komai a raina ba.

%??mauna%???

Ya nuna min kujerar dake kusa da wanda yake zaune a kanta, a maimakon na zauna a kai sai na zauna kasa na sadda kaina kasa.

%??mahra dago ki kalleni%???

Gabana ya fadi zuciyata na raya min kamar kure karyata zai yi, Hajiya Jamila kuma ta yi shiru tana kallonmu kamar bata gurin. Na dago na kalleshi sai na yi arba da kyau da kuma kwarjini da Allah yayi masa duk kuwa da kasancewar shi baki, sai dai be kai wacan mugun Abiey kyau ba, kuma Abiey zai fi shi kurciya.

%??min san fuskar nan tawa?%???

Na kalli Hajiya Jamila sannan na girgiza masa kai. Hajiya Jamila ta kalleshi da mamaki ta

%??mubby lafiya?%???

Ya daga mata hannu.

%??maki iya tuna wani lokaci da jirgi ya fadi a wani kauye?%???

Na dago da sauri na kalleshi ina daga masa kai.

%??m ina?%???

%??m wani kauye dake zaria muna cikin gonar ni ina kwance sauran mutanen kuma suna aikin gona sai jirgi ya fado har har har...%???

Gurin saurin fada maganar ta lake min sai na kara tuna fuskarsa tabbas shi ne, ban san lokacin da na nuna shi ba.

%??mai ne wanda karfin jirgin ya fadawa... Kai...kai...%???

Ya daga min kai yana murmushi.

%??mi ne%???

%??man fa gane ba miya ke faruwa%???

Sai ya kalleta ya ce.

%??mannan yarinyar da kike gani ita ta ceci rayuwata ba dan ita ba da yanzu takaba kike, zaki iya tuna yarinyar da na ce miki ta taimaka min lokacin da jirgina ya fadi? Har na aika mata da hukunci a asibiti aka ce ba a same ta ba? To ita ce wannan%???

Kamar a rude Hajiya Jamila ta nuna ni.

%??mannan? Ita din ce dai ko kama?%???

%??mi ba zan taba iya mantawa fuakarta ba har a bada, badan yarinyar nan ba da yanzu bana duniya, domin da mai tsaron lafiyata da direban jirgin duk wutar ta kone su sun mutu, amman ita wannan yarinyar ita ta janye min karfin nan na fito lokacin tana da tsoho ciki%???

%??mamkari....!%???

Hajiya Jamila ta fada tare da kaiwa zaune, sai ya kalleni ya kalleta yana murmushi.

%??mbun mamaki ko? Kin ga Allah ya kawo mana ita har gida%???

%??miko ni na ga mamaki Hubby, ni san mamaki hmmmmm.... %???

Ta karasa tana girgiza kai, kana ganinta kasan mamaki ne ya cika ta, kamar yadda ni ma ya cika ni domin ban taba zaton mijinta ne ba, ban kawo a raina cewa zan taba haduwa da wanda na ceta ba.

%??mna cikin?%???

%??ma haihu be zo da rai ba yallabai%???

%??mubhanallahi Allah yasa ba sanadin abun da ya faru ba?%???

Na kalli Hajiya Jamila sannan na kalleshi na amsa min.

%??manadin haka ne%???

%??maman sai da na ji tsoron haka, saboda kin zubar da jini da yawa a lokacin nan, kuma na san nawa da aka saka miki a lokacin ba zai isheki ba a lokacin I'm sorry...%???

Na sauke kaina kasa ba tare da na amsa ba.

%??melcome Zahra....%???

Ya fada yana murmushin dake nuna ya jidadin ganina.

%??mamkari...! Makari....!%???

Hajiya Jamila ta fada tana kallona sai na dago nima na kalleta wata kila mamaki ne be gama fitarta ba.





____________

#Team Deen
#Team Abiey
10/20/22, 09:24 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*

%??m ina take da zama?%???

Ya tambayi Hajiya Jamila sai ta kalleni.

%??m nan take Kano%???

Ya juyo ya kalleni.

%??mani abu ya kai ki a can kauyen ne%???

%??ma tafi gurin kawata ne%???

%??mllah sarki, na aika miki da sako a lokacin sai aka tarar baki nan a asibitin, kuma na saka a bibiye ki aa ce ba a san inda za a same ki ba%???

Na sauke kaina kasa.

%??maki iya aikin kula da Baby?%???

%??maba Hubby sai da na yi magana da ita kamin na kawo ta nan, sai da na bincika komai%???

%??mo Maa Shaa Allah, Allah ya bata ikon rike mana Babyn da amana, nice to meet you%???

%??mnshallah, na maka alkawari zan kula da Baby kamar ni na haife ta, ba zaka taba samuna da wata matsala ba%???

Hajiya Jamila ta sauke numfashi da karfi sannan ta mike tsaye.

%??mashi mu shiga ciki%???

Na mike tsaye kamar yadda ta umarta ta juya ta wuce gaba na bi bayanta, muna fitowa dakin sai ta tsaya tana kallona kamar bata taba ganina ba, sannan ta juya ta cigaba ta tafiyar ni kuwa me zan yi idan ba binta ba. Sai da muka fito falon sannan ta nuna min raben wata kujera.

%??me can ki zauna ki jirani zan nuna miki ??akin da zaki zauna%???

%??ma zuwa na yi na zauna gaba daya ba, kawai na zo na bashi nono ne na koma%???

%??man gane ki ba shi nono ki koma? Dr Hamid be fada miki abun da na ce ba?%???

%??ma fada min, ni kuma na fada masa ba zan zauna a gidanki ba, sai dai na rika ba shi nonon ina komawa%???

%??me Zahra kalleni da kyau, ke kin san ba dan kaddara ba baki isa ma ki tako kafarki a cikin gidan nan ba balle har ki saka min sharadin abun da zan yi da wanda ba zan yi ba%???

Tana gama fadin haka ta wuce a fusace zuwa upstairs din a raina sai addu'ar Allah yasa ta fado nake.



***}?}? ***}? }? ***

Sai da ta maida kofar bedroom din ta rufe sannan ta juyo ta kalli dan'uwanta dake rike da waya yana tabawa.

%??mr kasan wai mun yi kitso da kwarkwata?%???

Ya dago ya kalleta.

%??miye?%???

%??mai zaka iya tuna wani hadari da Mr Bashir ya samu kwanan baya jirginsu ya fada a wani kauye?%???

%??mes%???

%??matar da ta taimaka masa har na fada maka yana ta nemanta%???

%??mes you even told me idan kika ganta zaki mata kyauta mi ta yi?%???

%??marinyar nan ce...! Wai ita ce%???

Dr Hamid yayi saurin aje wayarta hannunsa gefen kujerar da yake zaune.

%??masa dai kike%???

%??m swear to God, yanzu nan ya ganta ya tabbatar da ita ce kuma ita ta fadi cewar shi ne?%???

%??mow....%???

Dr ya fada kamin ya kyalkyale da dariyar ba zata.

%??ma abun dariya ba ne Dr ina cikin matsala%???

A kokarinsa na gintse dariyar ya daga mata hannu.

%??morry i mean...%???

Sai kuma ya sake fashewa da dariya.

%??ma rantse abun ne ya bani mamaki dariyar ce take zuwa min a ba zata, so that's mean mun kawo masa ita har gida?%???

%??mhi ne abun da yake fada%???

Dr Hamid yayi gyaran murya still dariyar bata gama fitarshi ba.

%??manzu yaya kenan?%???

Hajiya Jamila ya zauna bakin gadonta tana sauke ajiyar zuciya duk sanyin ac dakin be hana ta jin zafi ba.

%??mna jin tsoron kar ya mata kyautar da zata iya juya tunaninta ta ce zata karbi ??anta, secondly yanzu take fada min cewar wai ba zata zauna a nan ba sai dai ta rika zuwa tana ba shi nono kuma hakan tonon asirina ne, bayan kuma na riga na fada masa cewar a nan zata zauna gashi Ummiter tana gidan idan tana zuwa tana komawa za a iya samun matsala amman idan a nan zata zauna har sai yaron yayi wayo ka ga kullum tana tare da shi babu wanda zai zage nono take ba shi%???

%??meah ta fada min cewar ba zata zauna zaman gaba daya ba%???

%??mmman baka fada min haka ba, da ban bari ta zo ba har na gabatarda ita gurin Mijina, bana son na yi magana da ita a cikin mutane ne kar ta fara min hauka dan haka ka yi magana da ita ka fada mata a nan zata zauna%???

%??mo idan tana ra'ayin zama a nan har na wani lokacin zata zauna, idan kuma bata ra'ayi ba dole ba ne%???

Dr Hamid ya fada with serious face din dake nuna ba da wasa yake ba.

%??man fahimta ba%???

%??ma hakkinta ba ne shayarda yaron nan, ra'ayinta ne idan tana sha'awa dan haka be zama lalle mu cilasta ba%???

%??ma'ayinta zamu bi kenan?%???

%??mes%???

Wani kallon mamaki Hajiya Jamila ta yi ma dan'uwan nata.

%??mo please kar ma ka nuna mata haka, ita kuma ya kamata ta bi mu dole abun da na ce shi za'ayi kar ma ka barta ta dauka kamar tana da wata damar ba mu umarni mu bi, a nan zata zauna and that's final%???

Dr Hamid ya mike tsaye.

%??mamila miyasa kike abu baki tunani ne ko tausayi? Yarinyar nan fa ??anta aka raba ta da shi ??an ma ??an fari a haka ta hakura, yanzu kuma mun je neman ta shayar da yaron nan sai ki fara saka mata wani sharadi, yanzu ita ya kamata saka kuma dole mu bi, dazun ma ina ganin kina fada mata ta zauna a kasa kamar idan ta zauna akan kujerun wani kazanta zata saka musu, ba baiwai ba ce kuma ba aiki take nema ba, shayar da yaron nan kawai zata yi, amman baki fahimci halin da take ciki ba saboda baki taba haihuwa ba baki san yadda uwa take ji ba%???

Hajiya Jamila ta hade abu da karfi ta dafa zuciyarta.

%??mau ni kake yi ma gori Yaya? Saboda wata banza? Wata da bata kai ta daga kai ma ta kalleni ba?%???

%??ma gori nake miki ba, ni ma uba ne yarana biyu na san yadda take ji, yarinyar nan karamar yarinya ce ta rasa miji kuma yanzu ta rasa ??a hakan kadai be isa ya saka a tausaya mata ba? A haka kuma ta kawo kanta ta shayar da yaron nan amman kina kokarin wulakantata?%???

Hawaye ne ya sauko a fuskarta Hajiya Jamila tana kallon Dr Hamid da ke tsaye ransa a bace kamin ya duka ya dauki wayarsa.

%??mata kwana a nan ta shayar da yaron da safe zan dawo na maida ita gidansu, zan yi magana ta fahimta da ita idan ta yarda ta zauna, idan kuma ta ce ba zata zauna ba i won't force her%???

Yana kaiwa nan ya fice daga dakin ya barta tsaye hawaye na sauko mata. Tun da take a rayuwarta bata taba jin zafin gorin haihuwa ba irin na yau, Ummiter ta sha yi mata gori haka daidaikun mutane daga familyn mijinta amman ba a taba yi mata gorin haihuwa yayi mata zafi kamar na yau ba, wata kila saboda Dr Hamid dan'uwanta ne na jini, faduwa ta yi kwance saman gadon ta fashe da wani irin kuka har lokacin tana dafe da kirjinta.

%??mau ni Ya Hamid yake yi ma gorin haihuwa saboda wannan jahilar yarinyar, da ta san ciwon ??an zata siyar da shi ne, tun tafiya ba ta yi nisa ba an fara haka, ba zan bari ta zauna a garin nan ba, yarona na yin wayo dole za su bar garin nan gaba daya%???

Sai kuma ta tashi zaune tana kallon kofar dakinta.

%???..... Ko kuma.... %???

Sai kuma ta yi shiru bata karasa ba ta}? cige baki. Shigowar Ummiter ne ya saka ta yi saurin share hawayenta ta juya fuska. Ummiter ta dan tsaya jikin kofar tana son fahimtar kuka take ko akasin haka.

%??mnty Jamila..%???

Ta kira sunanta, sai hakam be saka Hajiya Jamila ta juyo ba domin ta san yadda Ummiter ke mata gulma ko abun da be kai kawo ba balle wannan da zata iya zuwa ta fadawa yayanta cewar ta ganta tana kuka, ko kuma ta jidadin ganinta a halin damuwar saboda ba kaunar juna suke ba ita da Ummiter.

%??mnyway Yaya yace Yarinyar da kika dauka aiki ita ce ta taimaka masa lokacin da jirginsu ya fadi, ita na zo gani%???

Nan ma Hajiya Jamila bata juyo ba kuma bata ce mata komai ba, Ummiter ta tabe baki ta juya ta fice tare da ja mata kofar ??akin.

ZAHRA POV.

Ina tsaye a inda ta bar ni har ta haye sama, bayan wani lokaci na ga Dr Hamid ya sauko da saurinsa ba dan dai kar ace na yi gulma ba da sai na ce ransa kamar a bace yake wata kila fada suka yi ko kuma wani abun ta fada masa marar dadi oho domin na lura ita ma ba wani dadin zama ne da ita ba. Ina ganin na doshi kofar fita ya fice daga falon na yi hanzarin cira kafa na taka na bi sawunsa, ko da na fita yana daf da bude motarsa sai na kira shi muryar kasa kasa.

%??mr Hamid%???

Ya juyo ya kalleni sai ya sakar min murmushi ya rufe motar ni kuma na taka a hankali na karasa kusa da shi.

%??mace wai dole sai na zauna a gidan%???

Kai na ga ya daga sama yana kallon ko'ina sannan ya matso kusa da ni kamar zai taba ni.

%??mhiga mota mu yi magana gidan nan zagaye yake da security cameras%???

Na daga kai ina kallon ko wane kusurwa ta gidan amman ban ga wata alama ta camera ba, na lake kafada alamar ba zan shiga ba, sai yayi murmushi ya kara matsowa kusa da ni ni kuma na dan matsa baya.

%??mdan baki bukutar zama ba zan cilasta ki ba, kin fada min ai ba zaki zauna ba ko?%???

Na daga masa kai.

%??mkay zaki ba shi nonon ne kawai gobe zan zo na maida ke gida, amman dai zamanki zai fi a nan Zahra saboda rufin asirinmu mu duka%???

%??mego fa nake yi, sai kuma na bar gidanmu na zauna a nan ai mutane za su min gulma kuma zasu iya ganewa%???

%??mhikenan idan an yi sati fa? Ko kwana goma?%???

%??mi dai ban sani ba%???

Na fada ina hade hannayena, murmushi ya sake yi.

%??mhikenan idan kin yanke shawara zaki iya fada min a waya ai, and ki yi hakuri da abun da Jamila ta yi miki dazun, ta yi hakan ne saboda muma gaban mutane kuma ta riga ta gabatar da ke a matsayin yar aiki kinji%???

Na daga mishi.

%??min yafe mata%???

%??ma wani abu ba ne, daman masu kudi suna hantarar talaka ai, kuma basa son rabarsa talaka kuma ya saba da wannan rayuwar so it's not a big deal%???

%??mome... Rich people... %???

Ya furta sannan yayi one two three step backwards yana murmushi ya saka hannunsa aljihu yana kallona.

%??mood Night%???

%??mood night%???

Na mayar masa sai ya bude motar da baya baya kamar baya son daina kallona sannan ya juya ya shiga, ni kuma ina tsaye har ya tashi motar ya juya ya fice daga gidan, ko bayan fitarsa na dade a tsaye ina ta kallon dukiyar da aka narka a harabar gidan sannan na juyo kamin na kai kofar falon aka bude daga can ciki wasu daga mutanen da na tarar dazun suka fito mata hudu sai dayar dake rike da yaro, matar da na taba gani tare da su Ammy tana daga cikin mutanen da suka fito kamar dazun yanzun ma kallona kawai take, da alama suna da alaka mai karfi tsakaninsu da Hajiya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login