Showing 60001 words to 63000 words out of 210919 words

Chapter 21 - CIWON SO

10 Oct 2024

4189

dabobinsu idan ma ba su yanka min ba, sai na tafi da kudi na yanka nawa.
Sai da duhu ya soma yi sosai sannan Abban Husna ya zo ya tafi da Yaya Maryam, sai dai ba mu rufe gidan ba saboda tunanin Bahijja zata dawo.
10/1/22, 22:22 - Buhainat: amman shiru hakan ya saka Mama ta kira waya ta tambaya ko lafiya sai aka ce mata lafiya kalau a can zata kwana, a daren daga ni sai Mama muka kwana a gidan, washe na farka da dan kuzarina na share dakina Mama ta dumamana mana shinkafar jiya kuma ta dama mana sauran kamun da aka siyo min jiya, Yaya Maryam kuma bata iso gidan ba sai 12 na rana tare da duka yaranta kasancewar yau weekend babu makaranta, kusan yanzu a nan take wuni kullum saboda ta rage min kewa da katuwar kular abincin suka zo, ta yi mana tuwo a gidanta miya kawai ta girka a gidan. Ana kiran sallah azahar muka ji tsayawar mota a kofar gidan, da farko na yi tunanin Dr Hamid ne mo Jamila suka sake zuwa, ba ni kadai ba yar Yaya Maryam dake zaune muna cin abinci a tare na lura hankalinta ya tashi da jin tsayawar motar musamman da muka ga an dauki lokaci ba a shigo cikin gidan ba, yara ta ma duk abinci suke ci balle na ce su leka waje su domin ganin ko waye.
10/1/22, 22:22 - Buhainat: Na kalleta.

%??ma zan iya shafe wani abu, da na shafe tahirin saninku da na yi a rayuwata...%???

%??me Zahra... %???

Mama ta daka min tsawa sai na dube ta.

%??mama mutanen nan sun wulakanta, idan ku kun manta ni ban manta ba%???

%??maman gaisuwa muka zo Allah ya jikansa ya bada hakuri ya sauke ki lafiya, Ammy tashi mu tafi%???

Dr Zainab ta fada a fusace tana mikewa tsaye, ashe sanin da na yi mata na saurin fushi bata canja.

%??myi hakuri Zahra rashin fahimta ne aka samu, kuma abubuwa sun biyo ta hanyar da ba mu yi zato ba%???

Ammy ta fada sannan ta saka hanunta jaka ta ciro kudin da zai kai 50k ta aje kusa da Yaya Maryam.

%??mamu tafi Allah ya bada hakuri%???

%??mmin Allah ya bada lada%???

Mama ta fada, sannan suka fice ba tare da na sake kallon inda suke ba.
10/1/22, 22:23 - Buhainat: %??mahra ba a haka gaisuwa suka zo be kamata ki nuna musu wani hali ba%???

%??mama kamar kin manta mutanen nan? Allah kadai ya san dadin da za su ji da suka san Deen ya mutu ko ma waya fada musu ya mutu? Allah na gode maka da ya kasance ba sakina Deen yayi ba sai da mai rabawa ta raba balle ayi min dariya%???

Na fada hawaye na sauko min.

%??mo kunya ba su ji ba%???

Na sake fada ina turo baki gaba cike da jin bakincikin gaisuwar da suka zo min, ni da Yaya Maryam muka yi ta zancen abubuwan da suka faru muna jin bakinciki, idan na tuna Abiey sai na ji kamar ba ni da wani makiyi da ya kai shi, and the most annoying thing is memories rayuwar da muka yi cikin farincika ya dawo fara dawo min a rai zuciyata ta fara nuna min his ugly happy face, na yamutsa fuska kamar zan yi amai, gaba daya ma sai na ji abincin ya fita a raina.
10/1/22, 22:24 - Buhainat: %??mallahi babu inda zasu je dake, waya san ma ko so suke su kasheki idan kin haihu saboda asirinsu yayi ta rufuwa babu wanda ya sani%???

A take hankalina ya tashi, domin zuciyata bata raya min haka ba sai a yanzu da Yaya Maryam ta yi wannan maganar.

%??malle sun ga kin fara nuna musu cewar kina son danki%???

%??maya Maryam ko dai na gudu?%???

%??mi je ina? So kike hankalin Mama ya tashi? Kuma ki shiga a bakin duniya? Zahra ki rika tunani idan zaki yi abu%???

Na fara yawo da idona ina ta tunanin mafita.

%??ma tafi ruga gurin su Hajjo, kin ga babu wanda zai san ina can ma%???

%??mahra kina da hankali kuwa? Me zai kaiki can? Garin da ko nepa babu komai na jindadin rayuwa? Kuma tafiyar kwana uku? Idan ma kin tafi shi zai warware wannan matsalar ne? Zaki kara saka Mama da Hajiya a tashin hankali ne kawai%???

Na sauke ajiyar zuciya, a zahiri na nunawa Yaya Maryam ba zan je ba, sai dai zuciyata bata daina raya min tafiyar ba.
10/1/22, 22:25 - Buhainat: Mama ta rafka tagumi tana ta kallona a zatonta kukan rashin Deen kawai nake, sai dai ba kukan rashinsa kawai ba har na kuskuren dana aikata wanda yanzu ya dawo ya dame ni. Yaya Maryam ce ta zo ta rika ni na mike tsaye sai ta rumgume ni.

%??mi yi ta fadin Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Na daga mata kai, sai dai kuka baya bari na furta, ina rike da ita har muka shiga falona da babu komai saboda an siyar da kujerun gurin neman maganin Deen, uwar daka ta shiga da ni ta zauna saman sallayar da Mama ta gama sallah da ita.

%??me aka miki Zahra?%???

%??maya Maryam ba zan iya bada cikin nan ba, ina som abuna kuma matar da zan ban san wacece ita ba, idan na bata ya zama nata har abada kuma ban san wane hali zai kasance ba%???

%??moh ya zaki yi Zahra? Kin riga kin aikata kuskure, ni da zaki dauki shawarata da sai ki fada kowa ya sani idan ma shari'a ta kama ayi sai ayi%???

%??ma matsala zamu shiga idan aka yi haka%???

%??manzu me suka ce miki?%???

Na fada mata komai, a take ta harzuka.
10/1/22, 22:25 - Buhainat: suna sallah Isha'i na bude jakar da Mama ta saka mana kudin da muka samu da kuma wadanda muka rage na aikin Deen da muka samu na dauki kudin da zai kai dubu dari na saka a jakata ba tare da na bari Bahijja ko Daada sun lura ba, a yadda muka saba dukanmu a daki muke kwana amman a yau sai na zabi kwana a falo saboda na samu mafita a abun da nake shiryawa, a falon na kwana har safe washe gari na fito harabar gidan na yi alwala na shiga falo na shimfida dankwalina na yi sallah, Bahijja da Daada suna daki suna na su Sallah na dauki handbag dita na fito waje kamin na kai bakin kofar fita gidan har hawaye sun wanke min fuska, bayan na bude gidan na juyo ina kallon gidan, sannan na fito kamin na isa titi ma na gaji sosai ga shi safiyar ma bata gama waye ba, haka na isa titi ina yi ina waigawa gabana sai faduwa yake kamar zai fasa kirjina ya fito. Na isa titi ina ta rabon ido daker na samu wata Napep shi ma da wani mutum a ciki sai da na fara shiga sannan na fada masa inda zai kai ni.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*


Ko da tara tayi na safe na hau motar Zaria domin ya fi min kusa fiye da ace na tafi garin Mama tafiyar kwana uku wata kila ma kamin na kai za tararda da domin na fadawa Yaya Maryam kuma be zama lallai ta boye ta ki fadawa kowa ba, kusan duk wanda ke cikin motar kallona yake saboda yadda nake hawaye kamar zan karar da hawayena ga kuma katon cikin dake jikina numfashina har wahalar ita yake. Ba ku dade ba muka isa Zaria kasancewar daga Kano zuwa Zaria babu nisa, na sauka ta shar sai na ji dabam ina tajin kamar ace na taho da mask dina ko Niqab, cikin tashar na kusa na nemi shagon da ake siyar da kayan ciye ciye provision na siya mask a gurin da biscuits ya miko min lemu mai gas sai na tuna Deen ya hana ni shan abu mai gas.

%??malam ba ni mai madara%???

Na mayar masa sai ya miko min mai madara ya bani canjina kasancewar dubu daya na bashi ya kuma miko min leda na saka, sannan na kama hanya ina tunanin ko zan iya gane Kauyen su Hafsat, wata tsohuwar kawata ce da muka taso tare tun muna yara yar zaria ce sai dai tana zaune a kano ne a unguwar mu hannun yayarta kamin ayi mata aure da wani dan'uwanta a kawo ta Zaria, sai dai iyayenta suna kauyen Kalbana (sunan kauyen Kalbana na kirkira ne).

Kai tsaye na nufu inda ake faka motocin kauyen na taba zuwa sau daya lokacin da tana Kano na saci kafa na tafi ba tare da sanin Mama ba, aiko ranar da na dawo na sha duka a gurin Deen kamar zai kashe ni domin a tunaninsa lokacin na je gurin wani saurayi ne. Ina isa na tararda mutun mutun biyu kawai ake jira a take na biya kudin mutun biyu saboda na samu wali kasancewata mai ciki. A cikin motar na bude lemun da biscuits ina ci, wani dan tsoho mai zubin mayu sai kallona yake, ni ko na daddage ina ta karanto addu'a, idan ma mayen ne sai dai ya ci kasan, daman ance mayu sun fi son mace mai tsohon ciki ko amarya ko mai jego ta fi saukin kamawa a garesu domin jikinta a sake yake kurwarta kuma a kasa take ba kamar sauran da kurwarsu take tashi ba. Ina fara karanta wa'inyakadun lazeena kafaruu.... Har zuwa karshe sai ya fara tsarguwa ya juya fuska be sake kallon inda nake ba har motar ta isa da ni yar karamar kasuwar da ake hawan babur a isa kauyen Kalbana. Na fito na dauki jakata na rayata na kara gyara mask dina da na yi kasa da shi saboda biscuits din da na ci, na nufi gurin da babura suke fake wasu tuni ma sun nufo motarmu da ta tsaya domin aikinsu kenan daukar passengers zuwa cikin kauyen ko kuma gaba da kauyen domin babu titi mai kyau idan da mota za a je za a sha wahala sosai saboda rashin kyaun hanyar, na fada ma mai achaban inda zai kai ni sai ya fada min kudin zuwa can, a take na hau ya fara tuka babur din muka dauki hanyar kauye mai cike da albarkar Manoma. Tafiya ce mai dan karen nisa domin ta dauke ni awa daya da rabi kamin mu isa, aiko kafafuwa kamar na fasshe da kuk???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?a abun cikin na sai motsi yake daga ni har shi ko ita mun matsu. Babban family a kauyen domin gidan irin gidan nan ne na gado irin wanda kowa ke ware na shi bangare ya gina nasa a ciki, kuma mahaifinta shi ne sarkin majema na yankin kamin Allah yayi masa rasuwa. Ina tsaka da tambayar wani matashi gidansu sai mai achaban yace min ya sani.

%??mi da kin yi magana da can zan sauke ki, waye be san gidan Margayi Musa Sanga ba%???

A haka na koma kan achaban muka sake wata tafiyar ta minti ashirin sannan muka iso kofar gidan, na sauka na biya mai achaban na doshi gidan ina kallon yadda yanayinsa ya canja domin a can da gidan kasa ne gaba daya yanzu kuma na ga gaban gidan da wani bangare ginin bulo ne na zamani, sai dai ba ayi filista ba balle fenti. Na shiga cike da tsoro irin na bakunta waya sani ma mahaifiyarta tana nan ko ta rasu ko zan iya gane bangaren da take ba, wani gidan na fada na fada musu wanda nake nema.

%??mnno Mamansu Hafsat wanda ta yi zama a Kano%???

%??mh ga bangarensu can%???

Matar mai goyon ta nuna min, sai na juya na nufi bangaren, na shiga da sallamata ina ta karewa bangaren Kallo.

%??ma'alaikissalam%???

Muryar Hafsa na ji ta amsa ta juyo daga wankan da take yi ma yaro ta kalleni mamakin ganinta ya saka na tsaya cak domin a iya sanina ta yi aure irin auren da ake yi ma yarinyar tun bata gama makaranta ba a lokacin muma ss1 aka cireta aka mata aure, ita ma mamakin ganina ya saka ta tsaya a gurin kamar hoto.

%??mwani...%???

Ta furta haka take kirana tun ina complain har na gaji na rika amsawa kasancewar ina da sunan mahaifiyarta ne. Da gudu ta iso gareni sai kuma ta ja ta tsaya tana kallon cikina.

%??mllahu Akbar Uwani rai kan ga rai? Ashe Allah be kare ganawarmu ba%???

Kallona take irin na canjawa da nayi nima ina mata kallon yadda ta yi rama ta kara baki kamar ba ita ba, a take hawaye ya cika idonta ta rungume ni tana murna tana kwalawa mahaifiyarta kira.

%??mnna fito ga takwararki%???

Inna ta fito da sauri tana kallona irin kallon nan na baka wayanci mutum ba, har sai da Hafsat ta yi mata bayani.

%??mllahu Akbar yar nan? Allah sarki sannu da zuwa sannu da zuwa%???

Kamar su hade haka suka rika murnar ganina.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *F*

Ta yi shiru tana kallona can kuma ta ce.

%??manzu babu wanda ya san kin zo nan?%???

Na daga mata kai

%??mmman hankalinsu ba zai tashi ba Uwani?%???

Na yi masa da kai ina hawayen da su kadai suke iya fadar halin da nake ciki.

%??mdan ban gudu ba, ba ni da wata mafita%???

%??maboda me?%???

%??maboda za a raba ni da abun da yake cikina%???

%??mamar ya? Ban gane ba%???

%??miyar na yi saboda rashin lafiyar Deen...%???

Ban karasa ba ta saka hannunta ta rufe min baki tana kallon kofar dakin Inna.

%??mar maganar nan Uwani ba ri sai gobe mu yi ta, idan zan je mu je aikin gona sai mu tafi tare ai zaki iya ko?%???

%??ma nisa bana iya tafiya mai nisa yanzu ban san miyasa ba%???

%??mikin da kike da shi ne hala kin shiga watan haihuwarki ne?%???

%??ma wata takwas ne da kwana sha shida yanzu%???

%??mina kusa Allah ya sauke ki lafiya.%???

%??mmeen%???

Na amsa ita kuma tana ta kallona cike da tausayawa.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *E*
%??mafiya?%???

%??ma lafiya ba ke ma kin san lafiya ba zata saka na bar gida na dawo nan a cikin yanayin da nake ba%???

%??miya faru%???

%??man fada miki amman ba anan ba, kuma ba yanzu ba, dan Allah karki ba Inna ta san ina takaba kuma karki fadawa kowa abun da zan fada miki%???

%??mnshallah na miki alkawari babu wanda zai ji%???
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *B*
A take aka yi min shimfida aka bani ruwa da filo ta cire kudi tace a siyo mata taliya da kifi ta daba min, abun ka da mutanen kauye masu karamci da kara kamin azahar har gidan ya cika da kwanon abinci, domin duk mutanen gidan da suka dafa abinci sai da suka kawo min suna ta min marhabun, har na rasa wane zan fara ci, Hafsat kam sai tambaya take idan akwai wani da nake so ta siyo min, mun sha hira duk da bana jin sakewa sosai amman a dole na washe damuwata ta ragu sai dai faduwar gabana be daina ba na halin da Hajiya da Mama za su shiga.
Can da hira ta yi dadi take fada min aurenta ya mutu, sam ban jidadi ba ganin tana da kurciyarta gashi har sun haihu biyu.

%??mi kam yi mamakin ganinki gida, amman ban dauka mutuwar aure ba ne, Hafsat miya faru?%???

%??mi ya faru kuwa Uwani mazan yanzu mutunci ne da su, auren zamani ya zama abun da ya zama aure zai kara saboda arziki ya fara samuwa yana zuwa onisha kai kayan masarufi yana samun kudi sai maganar aure ya shirya ma Amarya daki ciki da falo.
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *C* A kusa da nawa ni kuma kin san daki daya da ni ko da yake baki taba zuwa ba, nawa dakin dai daya ne kuma indai har ga mutunci da adalci kamata yayi ya gyara min nawa ko kuma ni da ita duk ya gina mana sabon daki, daga na yi magana sai ya fara masifa ta inda yake shiga bata nan yake fita ba, daman gaba daya ya canja sai rawar kafa yake zai yi amarya, yan'uwansa suka hau zuga shi wai na cika mugun kishi daman mahaifiyarsa ce take so na domin ita ta hada auren yanzu kuma bata raye, daga yar magana nan sai ga saki abun haushi kuma ba saki daya ba har biyu ya karbi yaron sa babban wannan karamin ya kai wa yayarsa kawai ya bar min%???

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un wannan mutuwar auren har da ku?%???

Na furta cike da bakin ciki.

%??mmmm ai auren yanzu idan kin yi dace ki gode Allah, ba kafi ba na dara ko'ina fama ake mazan ne kamar an kwashe na kwarai, yanzu kuma baka san inda zaka fada ba%???

%??mafsat ba za a shirya ba? Tun da har ga yara?%???

%??mun da ya sake ni har yau be tako kafarsa gidan nan ba
10/9/22, 22:30 - Buhainat: *G*

ABIEY POV.

Kwanansa takwas a England suna buga wasa sannan ya dawo gida, a karo na hudu kenan da ya sauka a Masarautar be sauka gurin Ammy ba, daman ya kan kwatanta yin haka lokaci lokaci saboda Anty Amarya da kuma Mai Martaba da Ammy ta nuna masa yin hakan zai kara gyara alakar dake tsakaninsu.
Anty ta san da zancen dawowarsa hakan ya saka ta shirya masa abinci mai kyau ita da yayanta duk kuwa da ta san ba lallai ne ya ci ba, idan ma ya ci wani ba zai ci wani ba, but ta saba a duk lokacin da yayi tafiya kuma ta san da zancen dawowarsa tana shirya masa abinci da kayan tabawa, already yana da direban dake dauko shi daga airport hakan yasa be kira Anty ya fada mata ya sauka airport ba, sai ganinsa ta yi cikin falon Narjis tana tsaye daga gafensa tana murnar ganinsa shi kuma waya makkale a kunnensa yana fadawa Ammy isowarsa.
10/9/22, 22:31 - Buhainat: *H*

%??marka da zuwa mutanen turawa%???

Ya yi murmushi yana sauke wayar.

%??mnty%???

%??ma'am ??ana ya hanya?%???

%??mlhamdulillah%???

Sai ka fara wanka ko abinci zaka fara da shi.

%??mood first%???

Ya fada yana cire jacket din dake jikinsa kana ganinsa kasan damuwarsa ta dan ragu domin fuskarsa a sake take. Anty ta yi mamakin ganinsa a haka rabon da ta ganshi haka an dade, sai dai bata ce masa komai ba sai kallonsa take har ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login