Showing 66001 words to 69000 words out of 210919 words

Chapter 23 - CIWON SO

10 Oct 2024

4190

Martaba cike tsananin farinciki da suka dade ba su samu kansu a ciki ba.

%??man sha fada maka ba Abiey wata rana komai zai wuce Mai Martaba zai kaunace ka kamar sauran yan'uwaka koma fiye da sauran daman can ni na san Mahaifinka yana sonka, na tabbatar da ba kai ka yi masa maganar su Aisha ba wata kila da be saurari kowa ba, domin zai ga kamar an same shi da maganar ne kai tsaye ba tare da an raba ta gurin matansa ba%???

Abiey yayi murmushi yana kokarin zaunawa kan royal cushion din Anty.

%??man yi zaton haka da sauri ba%???

%??ma'ayi sauri ba Abiey shakara nawa ka yi a duniya kamin Mai Martaba ya kalleka ya furta maka wata magana mai dadi?%???

%??mun da aka haife ni sai yau, kuma dukan abun da ya faru a yau ya faru ne saboda ke da Ammy, Thank you so much Anty you're such a wonderful mom beautiful wife%???

Anty ta yi murmushi tana saka hannu ya tare hawayen daya cika idonta ganin hawayen Abiey dake sauka, ta kwalawa Aisha kira.

%??mumaira fito yayanki ya miki yaki%???

Abiey yayi saurin mikewa tsaye ya share hawayensa, sai ga Aisha ta fito da gudunta, Anty na labarta mata abun da ya faru ta rumgume Abiey cike da murna da farinciki.

%??mnd abun farinciki na biyu Abiey ya fitar da matar da yake so%???

Aisha ta nufo Anty cikin murna.

%??macece Anty?%???

%??masmin step sister din Dr Zainab%???

Aisha ta daka tsalla ta dire tana ihu, sai Abiey yayi saurin sakatarda ita.

%??mo.... Wallahi babu komai a tsakanina da Yasmin kawai na fadi sunanta ne saboda na kare kaina gudun kar Mama Lami ta min jaye jaye%???

%??mmman a gabanka fa Mai Martaba yake fadar za a nema ka aurenta Abiey? Be kamata ka yi haka ba, bayan ka fadi kana sonta sai kuma ka zo yanzu kace mana ba haka ba, shi ma ai ba zai jidadi ba%???

%??mwantar da hankalinki Anty zan samu Yasmin zan yi magana da ita, na san yadda zan shirya komai lemme go and Ammy abun da Mai Martaba ya min a yau, jiki da zuciyata Zahra nake ajewa nata ne ita kadai%???

%??mllah ya baka Zahra nan Anty ta fada min mijinta ya rasu%???

Aisha ta fada sai ya amsa yana jindadin addu'arta.

%??mmin My Sweet Sister%???

Cikin farinciki da mamaki Abiey ya bar gidan, kamin ya isa gurin Ammy har ya motsu saboda daddadan labarin dake bakinsa, daf da entrance din kofar falon Ammy ya faka motarsa ta miliyoyin nairaro ya fito ya shiga falon, Zaune akan laulausan center carpet ya hango Ammy plate din guava a gefenta, Jummai na zaune nesa da ita suna hira, da sauri karasa kuaa da ita ya kwanta a gurin ya dora kansa akan cinyarta, Jummai na ganin haka ta tashi ta ba su guri.

%??me ya same ka na farinciki yau?%???

%??mmmy yau Mai Martaba yayi abun mamaki%???

Tun kamin ta tambaya ya labarta mata, sai hawayen jindadi ya cika idonta.

%??mahaifinka yana alfahari da kai Aliyu, kawai ba zai iya fada maka ba ne, Mai Martaba mutum ne mai son ya ga dan'uwa yana son Yan'uwansa Allah ya maka albarka kuma na ji dadi na yi murna da na ji kana son Yasmin I'm very happy%???

%??mo... kawai na yi kariya da ita na ni ban taba jin komai akan Yasmin ba%???

%??mhen why do you mentioned her name?%???

%??maboda na kare kaina ne mana, zan yi magana da Yasmin ai zan fada mata idan an tambaya tace bata so%???

Ammy ya shafa kansa tana murmushi wani irin son ??anta take fiye da sauran, ta kai hannu ta dauki wani bangare na guava da take ci ta saka masa a baki, sai ya lumshe ido yana taunawa a hankali. Kamar an tsikare shi sai ya tashi zaune da sauri gabanshi na mugun faduwa irin faduwar nan ta faruwar wani abu da ba alheri ba.

%??mafiya?%???

Ammy ta tambaya tana kallonsa.

%??m don't know, gabana faduwa yake sosai look at this%???

Ya nuna mata hannunsa tsikar jikinsa har tashi take.

%??momething is wrong somewhere i hope Zahra is Safe%???

Ammy ya girgiza kai.

%??mahra ko da yaushe Aliyu? What if a cikin yan'uwaka ne ma? Allah dai ya tsare ka yi ta ambaton Allah%???

%??mmmy i used to feel this duk lokacin da wani abu ya faru da ita%???

Ammy bata ce masa komai ba, domin ya fara isarta da zancen Zahra yanzu kam.




ZAHRA POV.

Tun suna aikin ina kallonsu har bachi yayi gaba da ni, daman can ni da bachi ba ma rabo, bachin nawa be yi nisa ba na soma jiyo ihu da karar wani abu mai firgitarwa kamar cida, ina bude ban ga kowa ba a cikin matan da suke aikin kowace ta kama gabanta suna gudun ceton rai, ta inda nake jiyo karar na kalla wato samaniya, wani katon abu ne mai kama da karamin jirgi ya zo da gudu ya fado cikin gonar kamin na yi wani yunkuri har ya kai kasa, gudu nake son na yi amman tashin nawa ma sai ya zama aiki, irin jirgin nan ne mai kama da na yawo domin na sha ganin irinsa idan muka je dauko Abiey daga Airport, daga inda jirgin ya fadi zuwa inda nake kwance babu nisa sosai na samu kaina cikin wani irin tashin hankali marar misaltuwa, musamman hango mutumen da na yi yana kokarin ceton ransa wani bangaren na fiffiken jirgin ya danne, ga kuma wata na kokarin kamawa. Ba zan iya ganin rayuwa na bukatar taimako na kasa taimawa ba hakam yasa duk wani nauyin jiki da ciki da nake ji sai na neme shi na rasa da guduna irin na masu ciki na isa gurin ina jin abu na sauko a tsakanin cinyoyina zuwa kasan kafata kamar ruwa, dukawa na yi na saka iya karfin da nake tunanin ina da shi fifffiken sai dai abun ka da marar karfi ga kuma ciki ban iya dagawa yadda ya kamata ba sai dai na taimaka masa ya samu fitowa, yana fitowa ni kuma na fadi zaune a gurin ina wani irin uhu na fitar hankali domin cikina nake jin kamar zai bar jikina da karfin tsiya, mutumen da na taimaka ma ne ya saka hannunsa ya daga ni sama yana janye jikina kusa da jirgin saboda ya fara kamawa da wuta, be iya daukata gaba daya ba sai ya jani har kusa da wata rijiya ya aje kamar jiran ake ya yanje ni sai ya jirgin ya kama gaba daya da wuta mutanen karkarar da suka nufo inda jirgin yake suka koma da gudu ganin wuta, ni kuwa har lokacin ihu nake jinin kuma be daina min zuba ba....



*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
10/9/22, 22:44 - Buhainat: ZAHRA POV.


Ban sake sanin inda kaina yake ba, ban kuma san iya dakiko ko mintuna da na dauka a haka ba, wata kila ma nayi awanin da yawa. Sai farkawa na yi na ji akan wani gado mai yawo ina bude idon sai na ji bana gani da su da kyau, can sama sama nake jin yaniyar mutenen da wasu yareka da ba zan iya shaidar turanci ko hausa ko larabci ko kuwa wani taren ne na dabam duk ba zan iya ganewa ba a wannan lokacin, iyakar abun da na sani kamshin iskar da nake shaka ya sauya zuwa wani daban da bana so, ga wani irin zugi da nikeji a mara ta.
10/9/22, 22:45 - Buhainat: ABIEY POV.

Da tunanin hakin da Zahra take ciki ya wuni ya kwana kuma ya tashi, gaba daya zuciyarsa ta ki natsuwa, so yake ya san halin da sahibar tashi take ciki kuma babu hali, duk wani tunani da yayi da wata hanya da yake ganin zai bi ya san halin da take ciki ko zai iya taimaka mata ta tashe masa.

Tafiyar minti ashirin ta kaishi gidan Dr Zainab, a bude ya tararda gate din gidan ita kuma tana tsaye tana jikin motarta tana magana da Babbar yarta Aslamiya.

%??ms like fita zaki yi%???

Ya fada bayan ya fito daga motarsa.

%??mikin dare nake%???

%??mncle...%???

Suna fitowa sallah Isha'i wata dabarar ta fado masa, sai ya dauki keys din motarsa ya fice ba tare da ya fada ma Ammy gun da zai je ba, bata san fitarsa sai da ta ji tashin motarsa.


Aslamiya ta fada tana mika masa hannu suka yi shaking.

%??mo inside zan yi magana da Dr%???

%??mkay idan ka koma kace ina gaida Ammy%???

Na daga mata kai yana murmushi, sai da ta shige falon sannan ya fuskanci Dr.

%??mna son ki min favor%???

Ta kalleshi not saying anything.

%??mo nake kije ki duba Zahra%???

%??meriously? Na ce mata me? Abiey yace na zo na dubaki? Da wani idon ma zata kalleni? Ka san yadda yarinyar ta tsane mu kuwa?%???

Ya sauke ajiyar zuciya.

%??mikin hikima zaki yi, i just want to make sure she's fine jikina na raya min ba lafiya ba%???

%??mbiey listen to me...%???

Kamin ta karasa ya tare numfashinta.

%??mo Dr this will be the last favor please%???

Ta ja dogon numfashi ta sauke ba dan ranta ya so ba.

%??man je da safe%???

%??mo yanzu please kamin ki wuce gurin aikin, idan kin gani ko ji wani abu sai ki fada min a waya, but hankalina ba zai kwanta ba yanzu har sai na san halin da take ciki%???

%??mai ba mala'ika ba kai ba aljani ba kai ba kowa ba sai ka rika cewa kaji kaza kaza Zahra bla bla haba%???

%??miwon so kenan mai hana mai yinsa zama lafiya%???

Na fada yana murmushin dake nuna shi kadai ya san abun da yake ji.

%??mmman zuwa gidan mutane da dare?%???

%??ma fi sirri ai, kuma kin ga yanzu ba zan iya bachi ba sai na san halin da take ciki%???
%??man biya ta can kamin na je asibiti%???

Ta fada tana bude motarta ta shiga, shi ma ya juya ya koma gurin motarsa ya shiga sai suka fita a tare sai dai direction din kowa dabam.






murdawa da marata ke yi kamar abun cikina zai fito, na dan motsa saboda azabar ciwon da nake ji sai na ji wata muryar da ban sani ba sunan kiran.

%??malama Malama Malama%???

Kalmar nake ji yana ta maimaitawa, kwakwalwata na ta hadawa amman na gagara fahimtar ma'anar kalmar da kuma yaren da yake magana da shi.

%??mini fa take bukata ta zubar da jini mai yawa...%???

Na sake jin wata maganar da ban fahimci me take nufi ba, can kuma na ji wani ya ce

%??mu gwada jinina mana idan zai yi sai a saka mata%???
saboda azabar da nake ji, na maida idon na rufe ina numfashi kamar ba ni ba, bana jin kuzari ko kadan sai azabar murdawar mara, ina jin lokacin da aka daura min wani abu a hannuna aka buga hannu aka shafa min wasu ruwa sannan aka soka wani karfe a cikin jijiyata aka cirewa, komai kamar mafarki nake ganinsa.

Nan ma ban fahimci abun da suke fada ba, ni dai taimako kawai nake nema idan suka ce zasu raba ni da abun da ke cikina ma zan yarda

%??mankalina ba zai kwanta ba sai matar nan ta tashi she saved my life%???

Wannan karon da yare biyu akayi magana sai dai hakan be saka na fahimci komai ba.

%??muje a gwada jinin%???
Shi ne last sentence da kunnena ya jiyo min, sai kuma numfashin ya tafi dan sauran hankalin daya rage min ya cire gaba daya. Wannan karon na bude ido da dan kuzarina idon nawa kuma nawa kar ina ganin komai farin ceiling na fara arba sa shi fanka na juyawa a hankali, can kuma na juyo idona gorar jini ce abun da na fara yin karo da ita kamin na kalli hannuna da jinin ke shiga ciki, sai kuma na juy??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a dama da ni na kalli
Hafsat dake kwance tana bachi, da alama dare ne sosai domin alamu ya nuna haka

yanayin yadda na ji tsit ta ko'ina ga kuma hudun da nake hangowa ta windows, na kai hannuna na taba cikina sai kuma na dan dago na kalli cikin, wata katuwar rigar ce a jikina sai kuma zanen da aka rufe min kafafuwana da shi.

%??mlhamdulillah%???

Na furta cike da nauyin baki, ina tabbatar da godiya ta ga wanda shi kadai ke kashewa ya raya, na yunkura ina rika karfen gadon na tashi zaune na mika hannu zan riko gorar ruwa sai gora ta fado kasa wanda hakan yayi sanadin tashin Hafsat.

%??mwani.... Sannu ya jikin%???

Na daga mata kai ina nuna mata ruwa.

%??ma likitoci sun ce kar a baki komai sai an cire jinin%???

%??mna jin kishin ruwa sosai%???

%??mi yi hakuri kin ga dare ne, ba zai yiyu na kira likita ba tun da jinin ma be yi nisa ba gora ta biyu ce aka saka miki, kuma na karya alkawarin da na daukar miki na ji tsoro sosai saboda jinin da yayi zuba na dauka mutuwa zaki yi, na kira Anty na ce ta fadawa Mama kina nan gurina kuma muna asibiti dake%???

Ban ga laifinta ba, domin ko nice a halin sa take ciki abun da zan aikata kenan.

%??ma ni da kowa a nan likita ina son na koma Kano gurin mahaifiyata a can ma za a iya kula da ni%???

%??maki da wanda zai zo zaria yayi jinyarki?%???

%??m zaria nake?%???

Na tambaya ina kallon Hafsat sai ta daga min kai.

%??ma ma dauka haihuwa ce sai suka ce ba haihuwa ba ce wai matsala dai kika samu%???

Na koma na kwanta na lumshe ido sai hawaye suka ce sallamu alaiki, idon da ban sake budewa ba kenan har safe, shi ma saboda na ji ana kokarin cire robar jinin dake hannuna ne.

%??mannu Madam%???

Likitan ya fada yana sakar min murmushi sai na amsa masa da kai na tashi zaune.

%??mikita za a iya sallamata a yau?%???

%??ma gaskiya muna bukatar mu tabbatar da kin samu lafiya sosai%???

%??mh ke da shi nan aka kawo ku saboda a baku taimakon gaggauwa, amman shi mutune na ji ance ya koma kano tun jiya saboda ba wani ji rauni sosai ba%???

Na kalli likitan.

%??ma taimaka min da Allah, hankalin mahaifiyata zai tashi idan ba a kano nake ba%???

%??moh indai haka ne sai dai mu miki transfer daga nan zuwa asibitin dake Kano%???

%??mh na yarda hakan zai fi min sauki ma%???

Da wannan ya yarda sai ya fita ya bar wata nurse tana balla magani ta bani, sai na karba na aje har sai da na karya da lafiyayyen abinci da aka kawo mana daga wata babbar hotel dake zaria sannan na sha maganin, ina gama sha likitan ya shigo tare da Nurse din dazun ya mika min takardar transfer.

%??mashi sannan maganinki idan aka miki allura ba zaki sha magani ba, kuma ki tabbatar kije aaibitin da muka turaki, sannan Alhaji Bashir yace idan kika farka a asanar masa, na fada masa kin farka har kin nemi transfer yace a miki kuma ya vada umarnin daukar nauyin duk wani ciwo na ki, saboda haka na kira likitan dake Aminu Kano na sanar da shi komai idan kin isa sai ki nemi Dr Hassan ki ba shi wannan file din wannan kuma number wayarshi ce%???
Ya karasa yana miko min number da kuma file dina.

%??ma gode Likita%???

Har ya juya sai kuma ya juyo ya kalleni.

%??mhm yace ki dan jira za a kawo miki sako kamin ki tafi%???

Na daga masa kai.

%??mllah ya bada lafiya, ko da yake dai mun yi solving din komai sai dai dan a kara tabbatarwa%???

Wannan karon Hafsat ce ta yi masa godiya, ya fice tare da nurse din yana murmushi, kana ganinsa kasan irin likitocin nan ne masu saukin kai. Yana fucewa na kalli Hafsat na ce.

%??mna jakata?%???

%??mata nan na aje miki karkashin gado, daman na zo da ita ne da tunanin ko za a kashe kudin magani sai gashi mutumen ya dauki nauyin komai ba a taba kudinki ba%???

%??man Allah ki raka ni na hau mota kin ji%???

%??min ji fa abun da likitan ya fada yace mutumen yace ki jira za a kawo miki sako, kuma ba ki sani ba ko su Mama suna hanya%???

%??mama ba zata zo nan%???

%??maboda me?%???

%??ma san wacece mahaifiyata Hafsat, ba zata zo nan ba, muje ki raka ni na hau mota%???

Na share hawayena na tashi tsaye tare da gyara daurin zanen dake jikina.

%??mufafinki fa suna gida na bada a wanke saboda zanen duk ya lalace da jini, amman ga hijab dina nan na kawo miki%???

%??ma gode%???

Na furta ina jin wani abu kamar kwallo yana min yawo a zuciya, duk yadda Hafsat ta so na tsaya dan karban sakon da likitan yace za a kawo ban tsaya ba, saboda zuciyata ba a can take ba, kuma ban san wane kalar sakon ba ne. Ina takawa a hankali har muka fito cikin asbitin tun daga yanayi da tsarin aaibitin ya isa ya sanar maka cewar asibitin ta kudi ce irin wannan mai zaman kanta, domin an tsara asibitin da kyau kai kace ma a garin Abuja kake ba Zaria ba, muna fitowa Hafsat ta tare min mai Napep ta saka yan komatsan data kwaso na tabarma da sauran abincin da muka rage da kuma yan kayanta, sannan na shiga ita ma ta shiga ta fadawa mai Napep din inda zai kaimu, yana fara tafiya na bude jakata na kirga 5k a cikin kudina na mika mata.

%??ma wannan ki bawa Inna%???

Na sake kirga 5k na mika mata.

%??mannan kuma na ki%???

%??maba Uwani ni ban baki ba kuma zan karba?%???

%??ma bani da su ai ba zan baki ba%???

%??ma gode Allah ya saka da alheri, kuma dan Allah ki yi hakuri da kiran Mama da na yi na rikice ne shiyasa%???

%??ma ki yi laifi ba ni ma abun da zan aikata kenan idan kika samu kanki a cikin wannan halin na gode da kulawa kuma ki min godiya a gurin Inna%???

%??me muka miki na godiya, ai kin fi haka idan ma mun yi%???

Muna isa tashar na fita, sai ita ma ta fito.

%??mi koma Hafsa ai zan iya shiga mota da kaina na gode%???

Bata ce komai ba sai ta rumgume ni ta fashe da kuka.

%??mllah ya yaye miki damuwarki

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login