Showing 120001 words to 123000 words out of 210919 words

Chapter 41 - CIWON SO

10 Oct 2024

4192

ya daki kahon zuciyarsa kamar mashi, saurin dauke kai yayi ya sauke numfashi ba tare da ya bari Ammy ta fahimta ba.

%??mkay ku hada duk abun da ya kamata Ammy, zan baki ATM dina%???

Ya mike tsaye a kokarinsa na avoiding maganar.

%??mace Mai Martaba zai bada kudi, yace komai ake bukata ayi masa magana%???

Murmushi ne ya subuce masa.

%??masmin ta yi sa'a ta zo a daidai lokacin da zata ji dadi rayuwa, na rayu da Zahra ta so ni ba dan wani abu nawa ba, daga baya kuma ta rasa ni bata taba so na saboda wani abu da nake da shi ba%???

%??masmin ma bana tunanin tana sonka saboda wani abu naka Aliyu, yarinyar tana da tarbiya idonta be yi budewar da abubuwan duniya za su fara kawatuwa a zuciyarta ba balle har su yi tasiri%???

%??mmman Zahra tana son abun da zai kawo min kwanciyar hankali, ko kuwa tashin hankali ne ita a gurinta, any way Allah ya zaba mana abun da ya fi zama alheri ina tunanin Sauban yana waje yana jirana bari na same shi%???

Kamin Ammy tace komai ya nufi kofar fita dakin ta bude ya fice. Sun samu awa daya a tsaye shi da Sauban yana labarta masa abubuwan da suka wakana tsakaninsa da Dr Zainab, halin da Zahra take ciki da kuma abun da yake tunanin shi ne mafita a garesu a yanzu. Sauban ya gyara jinginar da yayi mota yana kallon Abiey ya ce.

%??mmman kana ganin wannan abun ya isa ya saka Zahra ta amince da aurena kai tsaye?%???

%??mun farko zuwa ba zaka je mata ta siffar rarrashi ba ne, kai tsaye zaka tafi mata da barazanar hakan zai tsoratar da ita ta amince, sai dai bayan ka yi magana da ita ni da kai da Dr Zainab ina son zamu je mu samu mahaifiyarta mu yi magana da ita%???

%??mna fatar hakan ya zama mafita, amman zata yi mamakin yadda aka yi na ji%???

%??mata yi mamaki, sai dai zamu batar da mamakin nata, kuma mahaifiyarta zata taimaka mana ina tunanin, domin idan muka fito mata kai tsaye ba zata yardar ba, zata fara baka wasu sharudai akaina da kuma mutane kamar yadda ta baka da farko%???

Sauban kallon shi kawai yake yana maganar har ya kai aya, sannan ya jingine maganar ya dauko wata.

%??mbiey ina fatan hukuncin nan da Mai Martaba ya yanke maka be yi sauri ba%???

Abiey dake faman maida numfashi ya ce

%??mayi Sauban, amman ina fatar samun sauki a gaba kuma ina fatar hakan ya zama silar warware abubuwa da dama, ina son na yi masa biyayya ne saboda Ammy da Zahra kuma ina son ni ma idan na sake bijiro masa da tawa bukatar ba zai ce min aa ba%???

%??muna wannan addu'a, Allah ya yaye maka damuwa Abiey%???

%??mmin thank you%???

Ya amsa da murmushi yana jin dadin yadda abokinsa ya zame masa kamar dan'uwa.




ZAHRA POV.

Bayan gama sallah azahar ina zaune ina nazarin gargadin da Mama ta yi min na cewar na kauce kuma na dauke ido akan mijin Hajiya Jamila tun da har ta fara nuna min bata tun kamin lamarin yayi nisa, sai dai na rasa yadda zan yi na kaucewa hakan domin duk wata hanyar da zan hango ina ganin kamar mafita sai na ga ba mafitar bace, domin Mr Bashir ba zai aiko yana kirana na ki zuwa ba, na zai tambaye wani abu na ki fada masa ba.

%??mmman Mama kin san ba zan masa ba zan je ba idan ya kira ni, ni ban san ya zan yi ba%???

Mama ta matsar da plate din abincin dake gabanta ta ce.

%??mnya Mutumen nan be gane gaskiyar abun da ke tsakaninki da Jamila ba? Ina ganin kamar yana gwara kanku ne ke da ita%???

Na bude baki irin na mamaki.

%??mai... Ai da ya gane da yanzu ya rufe mu, musamman ni kara ita matarsa zai iya daga mata kafa amman ni ina dalilinsa na rufa min asiri? Da ya gane da yanzu wani case din ake ba wannan ba, ai da ba zai tsaya yana min dariya ba%???

%??mdan kuwa ba haka ba ne, to ina tunanin ya fara sonki, cikin biyu dole ayi daya, idan ba shi ba me zai saka yace a hade abinci a can kuma har ya bukaci ki yi musu girki daga karshe yace za a nema miki makarantar koyon girki?%???

%??mmmm Mama Wallahi kara ma ki tubarwa Allah miye Mr Bashir zai yi da ni? Kalleni fa%???

%??mbiey ma da ya fisa kurciya ya so ki balle shi, kuma shi farin jini ba daga nan yake ba, zaki ga mutum mummuna amman ana sonshi wani kuma ga kyaun ga farin jini, wani kuma ga kyaun ba fari jini, amman ke kina da wannan baiwar yana da wahala ki shiga guri ki fita wani be ce yana sonki ba, yanzu ba ki lura da yadda Sauban ya rufe ido ya take abotar dake tsakaninsa da Abiey ba ya dage yana sonki? Haka nake tunanin Alhajin nan ma ya fada%???

%??mabb ai Wallahi Hajiya Jamila zata iya kashe ni, daga ganin wannan matar tana da zafin kishi sosai%???

Ashe sara na yi akan gaba ina rufe baki Hajiya Jamila ta banko kofar dakin ta shigo babu ko sallama, daga ni har Mama kallonta muke, a take kirjina ya hau bugawa domin alamunta sun nuna ba da alheri ta shigo ba, Mama ce ta yi karfin halin yi mata magana.

%??majiya Allah ya sa lafiya?%???

%??mna lafiya, yarki na kokari kwace min miji? Ai baki fada min cewar haka yarki take ba da ban aje mu a gida ba, daman dan adam haka yake ka yi masa rana yayi maka dare%???

Mama ta yi murmushi irin na manyan mutane masu tsayawa su yi tunani kamin yanke hukunci.

%??majiya Jamila bana son ranki ya bace akan abun da ya faru, kuma bana son ki yanke hukunci cikin fushi, kishi gaskiya ko wace mace dole ta yi kishi akan mijinta balle kuma ke da kike da miji kamar Alhaji Bashir babban mutun, amman idan kin duba a halin da Zahra take ciki a yanzu ba soyayya ce a gabanta ba%???

%??ma zan iya gane wannan ba, ke da ita ban san abun da kuke shiryawa ba, so kuke ku mayar da ni shashasha yarki ta aure min miji ku mallake shi saboda na kawo ku a babban gida ido ya bude, to Wallahi tun wuri ki jawa yarki kunne bakin rijiya ba gurin wasan makaho ba ne, akan miji zan iya komai Wallahi ban yarda wata mace ta zauna da miji ba ko na minti daya, daman ai talaka be iya samun guri ba daga kawo ki sai ki saki jiki kina masa magana kala kala har da wani tahirin mijinki ya mutu ciwon hanta ne ya kashe shi? Wai ke ala dole ya kula ki....%???

A fusace na mike tsaye ina kallonta rai a bace.

%??ma isheki haka Jamila, kar fa ki manta ke kika nemi mu dawo gidan nan mu zauna saboda bukatarki, kuma a cikin sharudan da muka gindaya miki kika dauka babu cin mutunci ko cin zarafi a ciki, kuma wannan fadan mijinki ya kamata ki yi ma shi ba mu ba, domin idan be kira ni ba, ba zan je ba kuma idan be tambaye wani abun ba ba zan fada masa ba, kishi ba hauka ba ki daina yarda zuciyarki tana fin karfinki akan abun da be taka kara ya karya ba%???

%??me har kin isa ki fada min abun da zan yi da wanda ba zan yi ba akan mijin? Waye ke? Ke kama kanki saka masa gishiri langa?u tsada yake, na fi karfin ki yi min wannan Wallahi, kuma na miki kadaidi na farko kuma na karshe akan mijina, ko ido kika sake dagawa kika kalli mijina sai na baki mugun mamaki%???

Na kada ido na rausayar da kai ina mata kallon rashin mutunci da tsageranci na ce.

%??mo yanzu mijinki ya aiko kirana sai na tafi, idan har kin isa da shi miyasa baki hana shi ba, sai mu da kika raina zamu zo kina mana masifa kamar wasu bayinki? Taimako kika nema kuma aka yi miki ba bara ko roko muka zo gidanki ba, kuma ke arziki yake tsokarewa ido har kike gani wata zata iya neman shiga gurin mijinki saboda ta samu aurensa akan dukiyarsa, dukiyar da saka kika saye dan wani a matsayin nasa, ni kudi baya burge ni%???

%??marki kike, kudin da kika siyar da rayuwa saboda shi zaki ce baya burge ki? Kudin da suka saka aka rushe gidan da kuke zauna sanadin haka aurem uwarki ya mutu na buku umarni kuma kuka bi kuka dawo gidan nan da zama saboda kudi? Kudin da ya saka kika zauna a kujerar dinning dina a dazun kina maganar da ban san ta micece ba da mijina? Ko kike cewa ba ki son kudi? Bari ma miki gargadi na karshe akan mijina zan iya hada yakin duniya na uku Wallahi, babu mace da ta isa ta zauna da mijina matukar ina numfashi, ba dan rainon wayo ba taya zaki zauna a kujerata kina fuskartar mijina kina masa labari ke wai tsaya ma me kuke tattauna ne?%???

%??madda zan fitar da ke a gidan na shiga na zauna, ba mallake duk wani abu da kike takama da shi, Jamila ko da kika dauko ni ba a talauci kika gan mu ba%???

Na bata amsa cikin tsiwa ina girgiza jiki kamar gaske.

%??marya kike Wallahi, ke kin san matan da na zauna da su suka bar min miji balle ke? Maganin da kika yi ma Sauban mijin kanwata ya kama shi ni ba zai kamani ko ya kama mijina ba, sannan ina son ku tattara komai na ku ku bar gidan nan kamin dare, taimakon na fasa tun da abun ta zama iskanci%???

Magana take tana hakki Hajiya Jamila irin matan nan ne marasa mutunci, irin matan da suke manta alheri a take, jikinta har rawa yake tana matso ni kamar zata kai hannu ta dake ni, kuma da zata taba ni da zata iya kai ni a kasa ta danne domin tana da lafiyayyen jiki irin na manya mata, ba kamar ni ba da za a iya sacewa a gudu. Mama ce ta yi hanzarin shiga tsakiyarmu.

%??marin gida Hajiya Jamila zamu bar shi, amman ina son ki tuna cewar ke kika nemi taimakon Zahra ba mu muka nemi haka ba%???

%??mo yanzu bana bukata, waya sani ko wani asirin kuka ma yaro yaki ya kama nonon kowa sai na Zahra, da yardar Allah babu abun da zai same ni, ki ja yarki ku bar mana gida tun wuri%???

%??mamu tafi, amman kar wani abun ya same ki ce zaki waiwaye mu, ba ke ba yata daga yau%???

%??maman ai hanyar motar dabam da jirgi dabam%???

Ta juya a fuce ta fice daga dakin, ni kuwa na hade hannu cikin isa na ce.

%??mabu inda zamu je, sai a yanzu da take ganin ta gama amfana da ni zata ce ta wulakanta mu%???

%??maboda me? Ai gidanta ne ita ta kawo mu, yanzu kuma ta bukaci mu bar mata gidanta a dole mu bar mata gidanta, amman ki sani baka maciji baya cizon mumini a rame daya har sau uku, ta yi na farko an yi mata uzuri ta yi na biyu mun tausayawa mata to ba za'ayi na uku ba%???

%??mo yanzu Mama ina zamu koma Fisabilillahi, kina ganin Baba har yanzu be sake waiwayarmu, kuma mun yi ma mutane karya cewar ta ba mu guri mu zauna sai kuma yanzu mu ce ta koremu%???

Mama ta fita dakin ba tare da ta ce min komai ba, kayan da muka bata na abinci ta hade guri daya, ta dawo ta shiga bandaki ta wanke jikinta ta fito ta shirya ta saka hijabinta ta dauki jakarta sannan ta kalleni ta ce.

%??mi zauna a dakin nan karki je ko'ina ko ta sake dawowa tana miki masifa karki kula ta%???

%??mna zaki je Mama?%???

%??murin yan'uwana zan tafi, sai na dawo%???

%??mllah ya kiyaye%???

Na mata addu'a ba dan daina ya so tafiyar tata ba. Bata wuce minti talatin da fita ba na dauki waya na kira Sauban na sanar masa ina son ganinsa.

%??mmman idan ka zo karka shigo cikin gidan ka tsaya daga waje, zan fito na same ka%???

%??mmman lafiya?%???

%??mna son mu yi magana ne akan wani abun%???

%??mi ma ina son magana dake, gani nan zuwa%???

%??mai ka iso%???

Na dauke wayar daga kunne ina jin bakincikin amincewa da na yi muka dawo gidan da zama tun tashin farko, iyakar kokari mun yi na bin dokarta sai dai na lura Hajiya Jamila mace ce mai son milkin kowa ta juya kowa yadda take so kuma ta murje ido kamar ba ta yi ba, alkwarin da ta dauka da dokokin da muka gindaya mata da yarjejeniyar da muka yi kamin na dawo gidan da zama a yau duk ta matasu.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: A waya ya sanar da ni cewar yana waje, sai na saka hijabina na janyo kofar na rufe na fito ina ta tararar bangaren Hajiya Jamila, masu gadin shka bude min kofar na fice. Nesa da gidan ya faka kamar yadda na fada masa tun kamin na karasa inda motar take fake ya bude min front seat. Ina zaunawa sai ya kalleni da murmushi a fuskarsa.

%??mullum kyau kike karawa ban san miye sirrin ba%???

Ban shiryawa murmushi ba wannan yasa ban yi murmushin ba, domin ba shi ne a gabana ba yanzu, sai na nade hannayena na juyar da fuska ina kara bayyana fushi. Leko fuskata yayi sai ya aje wayar hannunshi ya gyara zama.

%??mahra akwai wata matsala ne?%???

Na daga masa kai ina mara turo bakin gaba.

%??ma Hajiya ba ce ba%???

%??mace Hajiya?%???

%??mamila mana ba ma zan sake cewa Hajiyar ba%???

Yayi murmushi.

%??memme touch kayan Abiey%???

Sai hannunsa na ji a fuska ya juyo da fuskar tawa yana kurawa bakina ido kamar idon nasa za su yi magana.

%??miya faru?%???

Hannu na saka na dauke hannunsa kan fuskata.

%??mamila ce tace mu bar mata gidanta%???

%??maboda me?%???

Daki-daki na tsara masa abun da ya faru, kallona ya sake yi da murmushi a fuskarsa.

%??mijinta yake sonki ne?%???

%??mna fa, kawai tana da karamin kai ne bata gane komai idonta rufewa yake%???

%??mdan ba sonki yake ba mi zai saka yayi haka a gabanta%???

Na kalleshi.

%??mo ko so na yake?%???

%??me baki sani ba ya za'ayi wani ya sani? Amman ina ji miki tsoron ranar da zai gane gaskiya bana tunanin zai kyale ki, abun da nake ganin ya fi tun a yanzu ki yi aure inuwar aure zata baki kima da martaba, kuma kin ga ita kanta Jamila hankalinta zai kwanta dake kuma mijinta ma dole ya kyaleki%???

Magana yayi min mai halshen damo, kamar ya idan ya gane gaskiya? Gaskiyar me?

%??mi ban shirya aure yanzu ba, yaushe aurena ya mutu da zan ce na yi wani, kuma ba ni da wani da zan iya aure a yanzu%???

%??maki san musulunci ya yarda aurenki ya mutu da safe idan kin cika idda da rana a daura miki aure da dare ba? Musamman irin aurenki da haihuwa ce iddarki, karki damu da abun da mutane za su fada karki haramtawa kanki abun da Allah ya halal ta miki%???

Shiru na yi ina kallonshi har yanzu mamakin furucinsa na dazun nake.

%??me kike tunanin ina zuwa yi gurinki? Me yake kawo ni? Kula dake right?%???

Na daga kai.

%??mayan wannan zuciyarki bata raya miki wani abun ba? Miyasa yake kula da ni, wannan kulawar ta yi yawa%???

%??ma ce saboda na rage damuwa%???

%??meah saboda ki rage damuwa amman ai ba kekai kike cikin damuwa ba, miyasa ban kula wasu ba sai ke? Akwai wadanda suka fiki shiga matsala%???

%??miyasa ni kake kula ni?%???

%??maboda ina sonki...%???

Ya fada min kai tsaye murya kasa kasa yana matso da fuskarsa kusa da tawa.

%??mauban ni ce fa%???

%??ma sani, na dade ina jiran zuwan wannan ranar ranar da zan fada miki gaskiyar abun da yake zuciyata, Zahra na dade da kaunarki a cikin zuciyata, sai dai ba ni da wata damar nuna miki saboda hankali yana gurin Abiey a da na hakura dake saboda abokina, sai dai kaddara ba barku kun zauna da juna ba, na san Abiey zai iya yin sakarcin hakura dake ya barwa Deen da ban bari soyayyarku ta yi karfi ba, and now Deen ya mutu Ammy da Mai Martaba sun shiga tsakaninki da Abiey, and now ga wannan matsalar ta taso kina tunanin kina da wanda zaki aura sama da ni%???

%??mauban ko wani abu ka sha? Kai fa abokin Abiey ne?%???

%??mdan ni abokin Abiey ne dai na haramtawa kaina abun da Allah ya halatta? Karki damu da idon da zan kalli abokina da su ko ya mu'amalarmu zata kasance, kamin na fara zuwa gurinki sai da na sanar da Abiey, after mun fara shakuwa da juna na sanar masa kudina saboda bama boyewa juna sirri ni da shi, kuma ya nuna min ya jidadin haka, har ya fada min zai fi kowa farinciki idan Zahra ta yarda da aureka, ko ba komai kusancimu zai karu kuma na san zaka rika ta tsakani da Allah%???

%??mata kila ya fada maka haka ne, saboda yana kaunarka a matsayinsa na abokinka, baya son ya nuna maka damuwarsa ranka ya bace, amman na tabbatar Abiey yana so na, kuma dole zai ji kishi idan aka ce muna soyayya ma balle kuma ace na aure ka, ba zan iya haddasa masa bacikin ba, ba zan iya cin amanarsa ba%???

Na fada hawaye na rige rigen sauko min, lallai na yarda dan'adam butulu ne yanzu duk amincin dake tsakanin Abiey da Sauban ace Sauban zai iya tunkarata kai tsaye ya fada min cewar yana kaunata wane irin so ne wannan da zai saka ka manta aminci da abotar dake tsakaninka da amininka ka murje ido ka aure budurwarsa.

%??mi tsaya ki yi tunani Zahra karki yanke hukunci cikin bacin rai, kuma ki duba halin da zan shiga idan kika amsa min da a'a%???

%??mabu wani hali da zaka shiga domin babu komai a zuciyarka sai tsantsar budulci, karka sake ganinka a kusa da ni, kuma kar ka sake kiran wayata ko ka bi a gurin da na bi, idan ka sake min wata maganar sai na sami Abiey da kaina na sanar da shi abun da kake shiryawa%???

Na bude motar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login