Showing 177001 words to 180000 words out of 210919 words

Chapter 60 - CIWON SO

10 Oct 2024

4220

gari su zage shi ko kuma su zafafa da mugayen kalamai akan auren, kamar yadda suka buga labarin cewar na rusa gidan uban matata saboda ya hana ni ganinta%???

Ammy ta yi baya ta zauna saman gado ta lumshe ido.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, shekara nawa ina neman hanyar da zata gyara tsakaminka da mahaifinka, sai a yanzu da komai ya zo karshe sai kuma ka bullo min da wannan?%???

Ya durkusa a gabanta.

%??man yi dan na bata tsakanina da mahaifina, kuma bana fatar haka, kuma na miki alkawari idan har Ke ko Mai Martaba kuka dage akan sai na rabu da ita, tabbas zan hakura da ita, amman ki sani tana ciki raina kuma rabuwa da ita zai iya ajalina%???

Ammy ta kai hannu ta shafa kansa.

%??mllah ya sanyaya zuciyar mahaifinka ya fahimce ka, kuma ya karbi Zahra da hannu biyu, ba ni da matsala da haka, ina son abun da kake so ??ana, amman ba zan boye maka ba, wannan abun da ka aikata ko a film ba a haka, ita ma dai Zahra ta yi sake ta yi ganganci%???

Ya kwantar da kansa jikin cinyarta yana jin wani sanyi da kalaman da ta yi masa.

%??mallahi ko kadan Zahra bata da laifi Ammy, ba da saninta muka aikata ba, gargadi ta yi min yasa ban yarda na tura Sauban ko kuma ni na tafi mata kai tsaye ba, kuma ina son ki bar ni na fara yin magana da Mai Martaba har sai idan abin ya gagara tukuna sai ki shiga ciki, amman ina son na yi magana irin ta uba da ??a shi, ina son na samu wannan yanci da zan iya tunkarar mahaifina at any time na yi magana da shi%???

%??mllah ya saka ya fahimta%???

%??mmeen%???

Ya amsa sannan ya saka hannunsa ya ciro wayarsa dake vibration ya mike tsaye.

%??mauban ne%???

Be amsa kiran ba sai kawai ya juyo ya fito daga dakin ya sauko downstairs ya nufi kofa ya bude, sai suka sakarwa juna murmushi Sauban ya shigo cikin falon suka rumgume juna.

%??mongratulations%???

%??mhank you na samu komai ta dalilinka%???

%??meah anything for our friendship, Allah yasa Ammy bata yi maka tsawa ba%???

%?nor now dai kamar ta fahimta, sai dai ban san abun da gaba zai haifar ba, kasan Ammy wani lokacin bata da dadi, amman ba samu sauki ta fahimci, kuma ta fada min idan har Mai Martaba zai karbi Zahra bata da matsala%???

%??mlhamdulillah, haka muke so, fatan Allah ya sa Mai Martaba ma ya fahimta%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Ammy dake saukowa ta amsa da

%??mmeen, Sauban kai kake biyewa Abokinka kuna aikata duk abun da ya zo muku ko? Sam sam sam haka be de ba, kuma na tabbatar da ba ni ce ba, da abun da zai faru zai fi wannan%???

Sauban yayi dariya ya karasa shigowa cikin falon, ya zauna yana fadin.

%??m gafarce mu Ammy, mun aikata kuskure amman dole ce ta saka, mum aikata hakan ne saboda muna tunanin kamar hakan shi ne mafita%???

%??mmman kuskure Babba Sauban, abu ya zo mana ta inda ba mu yi zato ba, kun saka mu a ciki tashin hankali, kuma na yi mamakin da har Dr ta iya biyewa kudirinku%???

%??mi zai hana ta yin haka Ammy? Matar dake neman hanyar da zata gyara tsakaninta da kanenta? Kuma ta san abun da Abiey yake so, na tsorata da irin son da Sauban yake yi ma Zahra Ammy, idan ya rasa Zahra ke ma zaki iya rasa shi, sannan ban ga dalilin da zai saka ku tsaya kai da fata ku haramta abun da Allah ya halatta ba, ban san ko dan tana bazawara ne, amman Zahra mace ce kuma tana da hali mai kyau sam ban ga wata matsala a tare da ita ba%???

%??matsalar ba daga ni ba ne, daman can ni ina kaunar Zahra sai dai hayyalar da ta tsira bayan mutuwar Deen ya shafa mata bakin fenti a fuskata, a yanzu kuma ina kallon yadda Mai Martaba zai dubi abun ne, domin abu ne na bacin rai ace ??anka yayi aure a boye bayan kuma ka zaba masa matar da zai aura, daman can basa jituwa yanzu kuma ban san yadda zai ji ba kuma ban san wani irin hukunci zai yanke ba,%???

%??mata kila zai fahimta idan aka biyo masa ta siffar da zai fahimta din%???

Sai a wannan gabar Abiey yayi magana.

%??mhiyasa na ce zan yi magana da shi da kaina, kuma zan sanar masa tun kamin labarin ya yadu wasu su sanar masa%???

Ya mike tsaye yana.

%??man je na duba Zahra, tun da na baro gurin ban koma ba dazun%???

%??miyasa same ta?%???

Ammy ta tambaya tana kallonshi.

%??muma ta yi, lokacin da ta fahimci ni ta aura ba Sauban ba%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??maboda dadi?%???

%??maboda tashin hankali dai%???

A tare suka fito da Sauban. Ammy ta sauke ajiyar zuciya, ko kadan bata son ganin laifin ??anta, ta san yadda yake son Zahra, kuma ta san yadda so yake domin ta taba shiga a makamancin wannan halin ba. Number Dr Zainab ta yi dialing sannan ta mike tsaye ta fara safa da marwa a falon. Dr na yin picking Ammy ta hauta da masifa.

%??maka ake yi? Sai ki biye masa ku zama marasa tunani? Ke ma kin zama kamar Deen kenan ai%???

%??ma san daman haka zai biyo baya, shiyasa muka boye ba mu sanar da ke ba sai a yau da komai ya riga da ya faru, Ammy da zaki ga Zahra ko ki kalli Abiey da duba na tsanaki da kin tausaya musu, suna son junansu idan a wacan karon kaddara ta raba tsakaninsu a yanzu kuma minene? Ammy Abiey ko be nuna miki ba, be fada miki ba dole zai aje abun a zuciyarsa cewar ke da Mai Martaba ba ku kyauta masa ba, wata kila Allah ya jarraba imaninsa ne shiyasa ya kawo kaddarar ta shiga tsakaninsu, ko ba komai sun kara tabbatar da suna kaunar junansu, kuma haka zai kara aminci a tsakaninsu, shi mutumen da zai iya runtse ido ya kawar da komai ya aikata haka me kike tunani a irin son da yake mata? Ammy ki yi ma Abiey adalci, karki duba yadda Mai Martaba zai kalli abun shi uba ne, hankali da tunani ba zai yana zama daya ba%???

%??mannan duk ba hujja ba ce ta saka saka ki goya masa baya ya aikata abun da yake so ba tare da sanin iyaye ba, aure ba abun wasa ba ne Dr%???

%??mhikenan Ammy idan baki aminta ba, ko umarce shi da ya sake ta, na san zai ji maganarki domin Abiey mutum ne mai matukar biyayya%???

Ammy taja tsaki ta yanke wayar.




HAJIYA JAMILA POV.

Sai da ta gama shirya masa komai na karyawa ta bi ta jera masa sannan ta dauko flask din ruwan zafi ta dire a gabansa ta zauna a kasa kamar yadda shi ma yake zaune a kan carpet, duk wani motsi da take na hada masa tea da zuba kayan soye soye da ta yi idonsa na kanta wani kallo yake mata wanda ya fi kama da kallon tsana, domin a yanzu ne da ya tabbatar da gaskiyar Zahra kuma ya tabbatar ya rasata yake jin zafin abun da Jamila ta yi masa, sai yake jin kamar ka kara dandana masa dacin rashin ??ana a yanzu fiye da.

%??mashi Hubby%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Ta fada bayan ta saka tea spoon a tea cup ta mika masa, ya mika hannu ya karba.

%??mmaan zata dawo gidan nan wata kila gobe ko jibi%???

Cikin tashin hankalin da ya dade be ziyarci zuciyarta ba ta kalleshi.

%??mmaan fa ka ce?%???

%??mh ita fa%???

%??ma tuna da gidan nan kuma?%???

%??maman ai ba mantawa ta yi da shi ba, rashin jituwar da kuke samu ne yasa ta bar gidan ta koma gidan Gwaggo da zama, a yanzu kuma da na kara karantar rayuwa da yau da gobe sai an fahimci babu inda ya dace kanwata ta zauna kamar gida%???

Jikin wani yanayi mai kama da fargaba ta kalleshi domin bata saba jin bakinsa yana furta irin wadannan kalaman ko makamantansu ba.

%??mubby yau sai ka yi min wani dabam kamar ba kai ba%???

%??mi din dai ne da kika sani, amman dabi'u da hayyala suka sauya domin na fahinci rayuwa a yanzu fiye da da%???

%??man fahimce ka%???

%??marda ce ta saka na aminta dake, har ki girka min abinci na dauka na ci, wannan yarda ta yi tasiri a jikina da zuciya har nake ganin kamar ba zaki iya cutar da wani ba balle kuma ni%???

%??ma ya zan iya cutar da mijina abokin rayuwata? Ya kake magana kamar ka manta wani abu%???

Ya gyara zamansa yana

%??maka ne na manta ban tunatar da ke ba, an daura auren Zahra a jiya, kuma an yi kuren daura shi da ni ne, da ace na yi magana da ita kamin jiya wata kila da yanzu ita din amarya ce, wata kila ma ta dalilin na samu cikar burina%???

Hajiya Jamila ta mike tsaye.

%??mam uban nan? Au daman take taken ka kenan? Shiyasa kake ta wani rawar kafa akan Nanny har da zancen a hade girkinta da na mahaifiyarta a cikin mu, har kana zancen nema mata makarantar koyon girki?%???

%??mna ganin kamar Zahra bata cancanci komai daga gareni ba, sai kyautatawa, kamar yadda bata cancanci komai daga gareki ba sai wannan%???

%??mannan wane irin rai nin wayo ne, zaka dika tallata min yarinyar da zo a gidan kula da ??anka? Wai ko da kai aka daura auren ne ba ni da labari?%???
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??mrin rainin wayon da kika min kika dauko ??an da ba nawa ba kika kawo a cikin gidan nan a matsayin ??ana, sannan kika gayyato mahaifiyarsa ta rika shayar da shi a matsayin Nanny%???

Yar siririyar dariya Hajiya Jamila ta yi irin na manyan yan bariki masu kokarin samawa kansu mafita a ko wane hali suka shiga.

%??mannan wace irin magana ce kuma? Oh daman kebewar da kuke yi da Zahra irin karyar da take Shimfida maka? Idan tana son ta aureka ko kuma kai kana sonta ba sai kun biya ta wannan hanyar ba, daman babu yadda ba aga halin maza ba, ba sai kuntar da ni ko kun shigenta min yaro ba%???

Ya daga kai yana kallonta fuskarsa da murmushi takaici.

%??man ki ne kuma kika bukaci a canja gwajin jini? Ko kin manta da 50m naira da kika aika dan'uwanki da shi gurin Dr Zainab?%???

%??mi... Anya dai ba mafarki kake yi ba Hubby?%???

%??maki iya wasa da hankalin kowa ba da nawa, domin na zan ki cikinki da waje, sai dai duk da sanin da na yi miki ban yi zaton zaki iya aikata wannan mummunan aiki va Jamila, da ace nan gano gaskiya ba, haka zamu tafi na raini yaron da yake na nawa ba, kuma ban hada komai da shi ba? Karshe na mutu ya gaje ni? Miyasa zaki saka farinciki a zuciyar yan'uwa da tawa zuciyar? Ki saka kowa farinciki da karyarki? Yanzu da wane idon zaki kallesu?%???

Ta zube kasan guiwoyinta hawaye na safa da marwa a tsakanin idanuwanta da kumatunta, tun da take a rayuwarta bata taba jin tashin hankali da kunyar duniya ba irin wannan, a yanzu ta gane duk wani bacin rai da ta shiga na rashin haihuwa da tsoron tonon asirinta duk shimfada ce yanzu ne yake tafasa.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: %??ma yi tunanin zaki fi kowa sanin zafin da mace take ji idan ta rasa ??a, ban yi zaton zaki iya raba wata uwa da ??anta ba, da kuma irin ciwon da zan ji idan na gano gaskiya, amman sai idonki duk tausayin da nake miki baki gani ba, ina tausayin kaina na rashin haihuwa, amman na fi tausayinki sama da kaina, ashe abun da Zuciyarki take saka miki dabam%???

Ta matsa kusa da shi ta dafa kafafuwansa.

%??ma gafarta min mijina, ka jikaina ka tausaya min, duk abun da na aikata na aikata ne saboda farincikinka, ban aikata haka saboda na cutar da kai ba, ban raba Zahra da ??anta ba saboda na bakanta ranta ba, kuma da na san da cewar dawowarta a gidan nan zai haifa min da wannan matsalar da ban nemi haka ba%???

%??ma Zahra ce ta fada min ba, matar da kuka bawa miliyan 50 saboda ta boye sirrin ita ta fada min gaskiya, bata karbi kudin ba har sai da na bata umarni, har takardar yarjejeniya da kuka sai da ta nuna min, Zahra ta fada min iya abun da na tambaye ta ne kawai bata fada min komai game da yarjejeniyarku ba, har sai da ni na yi mata magana da kaina, kin ban ba ni mamaki Jamila, miye ban yi miki ba a duniyar nan? Da har dan kason da za ki samu a gadona zai saka zuciyarki bushewa ki aikata wannan mummunan aiki?%???

%??ma yi hakuri, ka tausaya min%???

%??ma ban yi hakuri da matakin da zan dauka sai ya fi wannan zafi, amman hakurin da na yi da bin komai daki daki shi ya saukaka min zuciyata har Zahra ta samu muhallin a ciki, domin bata da laifi ita din kawai tana nemawa kanta da mijinta mafita ne, da ace na samu abun da zuciyata ta kudirta ta na maye gurbinki da Zahra ta cigaba da rainon ??anta ba tare da kowa ya sani ba, amman ina...! Na makaro ta auri wanda ya fi ni cancantarta%???

A matukar firgice takr kallonsa.

%??mta Zahra zaka aura?%???

%??mwarai kuwa, amman a haka da bata kasance matata ba, zan cire mata raddadin zafin rashin ??anta zan mallaka mata ??anta a hannunta%???

Ta girgiza kai ta sauri tana kara rike kafarsa.

%??ma dan Allah karka yi haka, ka rufa min asiri ka bar min yaron nan, na yarda ka yanke duk hukunci da kake ganin ya dace da ni amman ban da na raba ni da Amir, Wallahi ina son yaron nan, kuma raba ni da shi kai ma tonuwar asirinka ne, domin duniya zata san halin da muke ciki....%???
A take ya wanke mata fuska da mari har biyu masu zafi.

%??? Kin san da wannan kika aikata abun da kika aikata Jamila? Tun daga lokacin da likitoci suka tabbatar mini ni da ke bama dauke da wata matsala da zata hana mu haihuwa, sai na fi tausayinki fiye da kaina, ashe abun da kika ta saka mana dabam, da ace na fadi na mutu haka zaki bar yaron nan ya ci gadona a matsayin ??ana? Sau nawa kike min magana akan mu fi wata hanyar samun haihuwa ina fada min ban shirya butulcewa Ubangijina ba, amman a haka kika zabi idona ke da dan'uwanki kuka aikata abun da ranku yake so%???

%??man yi hakan dan komai ba sai dan nema mana farinciki mai daurewa.. Ka tsaya ka natsu Bashir karka yanke hukunci cikin fushi%???

Tasss ya sake wanke mata fuska da mari hawaye na sauko masa.

%??ma farincikin nan ai kin sama min Jamila, kalli idona ki gani farincikin da kika sama min shi nake a yanzu zuciyata kuma tana cike da shi, tirrr da ke tirrr da hakinki, ya kike tunanin yan'uwana da abokaina za su ji? Makiyana za su min dariya, shi ne farinciki da kika sama min? Miyasa ba ki bar ni a yadda Allah yake son ganina ba? Da baki aikata abun da kika aikata ba, da ban san yaron nan ba balle har na ji zafin rabuwa da shi, Allah ya waddaranki Jamila%???

Ya fisge kafarsa domin duk marin da yayi mata bata saki kafarsa ba, ya fice daga karamin falon, faduwa ta yi a gurin tana wani irin kuka na tashin hankali.

%??man Allah karka raba ni da Amir Bashir, ka yafe min dan Allah ban aikata hakan saboda na cutar da kai ba, sherin zuciya ne ni ma ??ana ne%???

Wani irin kuka take mai gunji ta dafe zuciyar da take jin kamar zata fashe mata, kamar wata Sabuwar mahaukaciya haka ta tashi zaune, ba dan tana bil adam ba, da zaka iya rantsewa da Allah kogi ne yake tsastsafa da ruwan sama tsabar zubar da hawaye yake yi a idonta, duk wani tashin hankali data taba shiga a baya a yanzu ta gane shimfida ne da sharar fage ake mata, a yau ne watan kukanta ya kamata, tsoron da ta dade tana yi na rabuwa da mijinta da tsonuwar asirinta sun hade mata a wannan bakar rana sun sallamo mata lokaci daya, firgigit ta mike tsaye ta zuba da gudu zuwa dakinsa sai ta tararda dakin wayam baya ciki, ta fito ta shiga dayan nan ma babu kowa, da sauri ta fito haka ta zagaye part din ta duba ko'ina bata ganshi ba, sannan ta nufo bangarenta tana kuka.
A lokacin da ya fito falon bangaren Hajiya Jamila ya nufo yana tafiya hawaye na masa zuba, ba al'adarsa ba ce yin kuka a public place ko da kuwa shi kadai ne a gurin, idan ma zai yi kukan rashin haihuwa ko wata damuwa zai yi a inda Allah kadai ya san yayi kamar bandaki ko kuma dakinsa, amman a yau gashi yana ta zubar da hawaye tun daga bangarensa har ya shigo sashen Jamila, sai a yanzu yake jin bakincikin rabuwa da Amir da zai yi domin be yi zaton abun zai saka shi damuwa duk da kasancewar ya dade da sanin komai tun kamin ranar yau.
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Kai tsaye ??akin da Amir yake ya nufa, a bakin kofar dakin ya tsaya ya sai da ya share hawayensa sannan tura kofar dakin ya shiga, Ummiter ya samu a dakin tana tsaye rike da wayar a hannu Amir na kafadarta tana jijjigashi, juyowa ta yi fuskarta cike da annashuwa ganin Yayanta ya saka ta nufo shi cikin farinciki.

%??maya yanzu nake magana da Imaan wai tace ka yi magana da Momy Farida zata dawo ta cigaba da zama a gidan nan da gaske ne?%???

Tausayin kansa da kuma na kanwarsa ya saka hawayen da suka taru a idonsa suka yi nasarar subucewa suka sauko a kumatunsa, ganin Amir a kafadarta daga ita har yayar tata Imaan ya san basa jituwa da matarsa Jamila amman haka be shafi son da suke yi ma ??ansa ba saboda suna kallonsa matsayin jikinsu kuma jinin ??an'uwansu. Ummiter na ganin hakan hankalinta yayi matukar tashi domin zata iya shaidar wannan ne karo na

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login