Showing 18001 words to 21000 words out of 210919 words

Chapter 7 - CIWON SO

10 Oct 2024

4233

su biyu kawai ta haifa daga shi sai kanwarsa Bahijja.
Tare muka je da Hajiya asibitin Aminu Kano, mun yi latti zuwan domin rana ta dan fara dagawa sosai sai dai sa'ar da muka yi na haduwa da duty??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????n na safe mai mutunci yasa ya taimaka mana har aka shigar da mu liyin duba likita.
Ban yardar mijina ya shiga shi kadai ba sai tare da ni da kuma Mahaifiyarsa saboda gudun kar yaje ya hada kai da likitan a canja mana wani labari, a gabanmu ya ke fadawa likitan komai da yake ji da kuma yake damunsa har zuwa matakin da yake tsammanin ciwon ya kai masa.

%??mana shan giya ne%???

%??mo Wallahi ban taba shan giya ba%???

%??ma yi gadonta ne? Ko kuma ka dauki ta jini ko kuma kana amfani da drugs%???

Ya dan aje numfashi a hankali kamar ba zai amsa ba, sai na kai hannuna na rika hannunsa har sai da likitan ya kalleni.

%??ma yi shan drugs can baya, har allurar ina yi ma kaina ta maye amman tun da na yi aure ban zake shan ko sigari ba Wallahi%???

Likitan ya girgiza kai.

%??mai ka yi ma kanka illa, amman when last aje a dubaka asibiti?%???

%??mn yi wata uku%???

%??mana shan magani%???

%??meah akwai wani magani da aka rubuta min tun da dadewa, to a duk lokacin da na ji ciwon ya ta so min shi nake siye na sha%???

%??ma a haka ai, ciwonka is serious ciwo ba a wasa da shi kuma stage stage ne yanzu wata kila baka san stage din da naka yake ba ko ka sani?%???

%??mast yeah i checked ina stage 3%???

%??mhat!? Kake wasa da lafiyarka?%???

Likitan ya fada da karfi, wanda hakan ya saka hankalina ya kara tashi.

%??marka sake shan wani magani, zan rubuta maka test da hoto yanzu aje ayi su da gaggawa, secondly zamu baka gado dole ne a kwantar da kai saboda ka samu kulawa, dole sai mun san matakin da ciwonka yake tukuna zamu iya baka magani aje ayi duk abun da na fada da wuri%???

Ya ware wasu takardu a gurin ya fara rubuce rubuce ya mikowa Hajiya yana fadin.

%??mama ya aka yi aka kyale shi har haka?%???

%??moh abu ga talaka kuma, ai dole sai hakuri zamu yi duk abun da ya dace yanzu Inshallah%???

Ta fada tana mikewa tsaye, nima tsaye na mike hawaye na sauko min sai Deen yayi saurin mikewa tsaye ya rumgume ni a tsagensa na dama yana murmushi.

%??mabu abun da zai faru calm down, zan samu lafiya Inshallah kin ji?%???

Na daga masa kai sai ya saka dayan hannunsa ya share min hawaye, likitan sai kallon mu yake be sake cewa komai ba har muka fice. Kai tsaye muka nufi gurin da za'ayi hoton da kuma tests din, muna mika takardar suka rubuta mana kudin da zamu kashe kusan 30+ just for hoto and tests.






__________

Ni kan wai tsakanin Abiey da Deen waya fi son Zahra ne?

Which one is the most soyayyar da Zahra take yi ma Deen?
Ko wanda Deen yake yi ma Zahra?
Kuma Abiey da duniyar ta juye masa?

Allah masanin gaibu ko miya saka Mai Martaba ya tsani gudan jininsa Aliyu?
Miyasa har Gobe Abiey ke dorawa Dr Zainab yayarsa laifin auren Zahra?

Anya kuwa Abiey zai kai labari a cikin tarin makiya da suka zagaye shi?

To gamu gani dai wan yi ma ??iya mugun miji ??
Lafiyar nan fa mai zafi ce, zazzafa ce mai zafi da dumu-dumi.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: *B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


7??_/Q

Ajiyar zuciya na sauke na kalli mijina.

%??mana da wani abu a hannunka yanzu%???

Sai ya rika hannuna muka matsa nesa da Hajiya sannan ya soma yi min magana a hankali.

%??mudin da nake ajiya na jaririna ne ba na ciwona ba%???

%??mamu fara yin test siyen kayan jariri da wata hidima ba dole ba ce, idan na haihu Allah zai hore mana abun da zamu yi, ka fada min inda kudin suke dan Allah%???

Ganin na fara hawaye ya saka jikinsa sanyi, sai ya kara rike hannuna da kyau.

%??mudin be fi 20 ba, ba zai isa ba, bana son mu yi jayayya ne amman Zahra.... %???
Sai kuma yayi shiru.

%??mada min inda zan dauko kudin%???

%???20500 ne suna nan cikin jakar kayana%???

Na sake shi da sauri na nufi gurin Hajiya dake tsaye ita ma jiki a sanyaye.

%??majiya zan samu wani abu a hanninki a hada? Muna da 20k yanzu%???

%??mallahi bada ni komai yanzu sai dan canji, amman dai ba za a rasa yadda za'ayi ba, bari na tafi gida na gani%???

%??man je na dauko kudin, idan na dawo sai ki tafi saboda zai iya guduwa idan aka bar shi shikadai%???

Ya karaso kusa da yana dariya.

%??mai ka ce karamin yaro, babu inda zanje%???

Na kalleshi sannan na sake kallon Hajiya.

%??mu tafi inda likitan yace a bashi gado ku nuna musu sai su ba shi gadon%???

Ina fadar hakan na juya.

%??moh Zahra Allah ya miki albarka ya barki da mijinki%???

Maganar da Hajiya ta yi ya saka na juyo na kalleta sai na ji kamar tana min nuna da Deen zai tafi ya bar ni ne, sai dai ban ce komai ba na juya na fice daga gurin, a maimakon na wuce gidanmu kai tsaye na zabi biyawa ta gidan yayata domin na sanar mata halin da muke ciki kasancewar gidanta yana kusa da asibitin ne. A bude na tarar da gidan daman kullum gidan a bude saboda Yaya Maryam mace ce mai son jama'a ba kamar ni, ni ma din ba son mutane ne bana yi ba jituwa da su ne bama yi. Ina sallama danta Sadiq ya amsa min yana.

%??myoyo Mama ga Mama Zahra ta zo ta cinye miki abinci, acici%???

Haka muke wasa da shi, saboda idan na je gidan ina shigar har dakin yayata na binciko abun da ta aje ko ta boye na ci ko da kuwa na mijinta ne, lokacin da ban yi aure ba kuma har satar tufafinta nake na saka sai idan ta zo gida ta gan ni da su ko kuma ni idan naje gidanta ko kuma idan mun hadu a wani gurin, wani lokacin rantsuwa take sai na biyata ko tace sai na dawo mata da shi, wata rana kuma idan aljanun kwarai suna kanta sai ta kyale ni.
Yau kam uffan ban ce masa ba, domin hankalina ba a gurinsa yake ba kuma ban zo gidan dan na ci komai ba, gaba daya jin nake rayuwata babu dadi duniyar ma ta juye min.

%??mashi ko yau na yi dan gidanta ba, dan wake%???

Shine abun da Yaya Maryam ta fito daga kitchen tana fada sai dai ganin yanayi ya fadar mata da gaba, ta san da a da ne murna zan fara har da rawa yau kuma sai ta ga tsabanin haka a fuskata.

%??mahra? Lafiya%???

Na karasa kusa da ita sai ta kama hannuna ta shiga da ni falonta, Amira da Umar da suke zaune ta kure su a falon ta zaunar da ni ta nufi tv ta kashe sannan ta dawo kusa da ni ta zauna.

%??miya faru Zahra?%???

Sai na kasa amsa mata, hawaye na ne kawai suke sanar da ita ba lafiya ba.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, fada min miya faru yar'uwata%???

Ta fada tana kokarin fashewa da kuka ta jani jikinta ta rumgume. Ta san ni da saurin kuka idan aka bata min rai ko na nemi wani abu ban samu ba, idan Mama ta min fada lokacin da ina gida gurinta nake zuwa ina mata kuka, sai ta yi ta rarrashina ko ta kira ta bawa Mama rashin gaskiya idan ni ce mai gaskiya, sai dai duk lokacin da nake cikin tsananin damuwa yar'uwata tana fahimtar halin da nake ciki fiye da mahaifiyata, sai dai idan muka tashi fada kamar abokan gaba muke wani lokacin yar yayan ma da nake ce mata sai na ki fada, sai dai ba kasafai take biye ma shirme na ba kasancewar ta fini hankali da shekaru da tunani.

%??meen ba shi da lafiya, ciwon anta yana damunsa%???

Shi ne kawai abun da na iya furtawa cikin kukan. Sai ta share hawayenta ta dago da ni jikinta na fuskance ta.

%??maboda yana ciwon anta ba shi ke nuna zai mutu ba, babu wanda ya san lokacin mutuwar wani sai Allah, karki daga hankalinki da yawa Zahra kina da ciki tsoho%???

Furucin da ta yi ya tabbatar da ta san halin da mijina yake ciki kenan.

%??min san Deen be da lafiya daman?%???

%??ma sani, amman shi ya roki kar a fada miki%???

Ta amsa min tana daga min kai.

%??maushe kika sani?%???

%??mayan aurenku%???

%??miyasa kuka boye min? All this while Deen ke hidima da ni bayan kuma ni ya kamata na yi masa komai%???

%??mijinki na son ki Zahra, ya zauna a inda kika zauna yanzu ya roki na boye miki saboda idan kika sani zaki tashi hankalinki kuma kullum zaki rika yi masa kallon zai tafi ya barki ne, na rantse da Allah Zahra da ace ya san zai aureki da be jefa kansa a cikin shaye-shaye ba, kuma na tabbatar kaunarki na daga cikin abun da ya kara jefa shi a cikin wannan halin, yace yana tausayin halin da zaki shiga idan baya raye, ya fada min cewar ya bani amanarki ko da baya raye saboda ya san na fi shakuwa da ke fiye da kowa%???

Da sauri na share hawayena na mike tsaye sai ita ta tashi tsaye.

%??mna zaki?%???

%??mida zan dauko kudin da yake ajiya zamu biya kudin test 30+ kudin ma ba zai isa ba%???

%??mawa ne?%???

%??mshiri%???

Na amsa ina kara goge hawayena so nake na karfafawa zuciyata cewar ba zata rasa masoyinta ba kuma makusancinta.

%??mkwai kudin da nake ajiya wanda zan miki hidima idan kin haihu zan baki shi ki kara%???

Tana fadar hakan ta nufi dakinta sai gata ta fito rike da 40k ta miko min.

%??mubu arba'in ne, ki rike shi kamin mu ga abun da Allah zai yi, domin na san yanzu bayan test din magani za a rubuta masa%???

%??ma gode Yaya Maryam%???

Na fada ina juyawa sai ta kira ni.

%??mar'uwata%???

Na juyo hawaye na bin fuskata.

%??man Allah ki kwantar da hankalinki ki bar wa Allah komai Inshallah Deen zai samu lafiya kinji?%???

Kwantawa na yi jikinta na fashe da kuka, sai ita ma ta fara sabon kuka tana jijjigani alamar rarrashi.

%??mabu abun da zai faru, sau nawa ake ciwo kuma a warke a samu sauki, zai samu sauki kinji%???

%??mes Inshallah%???

Na furta daker sannan na sake ta na juya.

%??mace asibitin aka kai shi? Ciwon taso masa yayi%???

%??mminu Kano, eh amman boye yayi sai da na ji a gurin Hajiyarsa%???

%??ma zaki zauna ki ci abinci ba Zahra? Dan wake ne fa%???

%??ma%???

Na amsa ina jin cewar ko ruwa ba zan iya kurbawa ba balle abinci, da sauri na fice daga gidan, kai tsaye na juya domin komawa asibitin na san kudin da Yaya Maryam ta bani zai isa na biya na test din, a kafa nake tafiya kamar yadda na je a kafa, ban isa asibitin ba kiran Mama ya shigo wayata, sai na bude jakar na dauko karamar wayata na amsa kiran na kara a kunne.

%??mello Mama%???

%??ma'am Zahra, kina ina?%???

%??mna hanyar asibiti%???

%??manzu Maryam ta kira ni ta fada min abun da ya faru, karki je ko'ina gani nan zuwa kin san dai kina da ciki ko? Karki saka kanki a damuwa kin ji Zahra ta%???

%??moh Mama%???

%??mllah ya miki albarka, ya sauke ki lafiya%???

%??mmin%???

Na amsa sannan na kashe wayar, wani teburi na samu na zauna ina tuna irin halin da Mama ta shiga lokacin data rasa mahaifinmu, fadi tashin rayuwa babu wanda ba mu magani ba kamin Allah ya kawo mu a inda muke yanzu, kuka babu irin wanda mama ba ta yi ba na rashin mijin sai da ita ta jure tun da gashi har ta auri mahaifin Deen sai dai ni fa? Anya zan jure? Anya zan iya rayuwa idan na rasa mijina? Abokin rayuwata?

%??ma zan ma rasa shi ba, babu abun da zai faru zamu yi rayuwa kamar yadda muka saba nothing will ever change%???

Na fada a fili ina share hawayena sannan na tashi na karasa cikin asibitin, sai da na fara kiran Hajiya na ji inda suke sannan na nufi ward din. Katon gurine da ake aje marasa lafiya kowa da gadonsa da kuma number gadonsa an saka lalule a ko ne gafe gaba dayan dakin maza ne, sai wadanda suke jinyarsu wasu mata ne wasu kuma maza. Tun na doso inda suke yana kallona har na karaso.

%??ma jikin?%???

A maimakon ya amsa min sai ya sakar min murmushi ya nuna min gurin zama saman gadon kusa da shi Hajiya kuma tana zaune saman kujerar roba. Zaunawa na yi kamar yadda ya bukata sai ya kurawa fuskata ido yana kallon yadda idona ke nuna na sha kuka.

%??muwa kika yi kika samu guri kika zauna kina kuka?%???

Ta tambaya da kamar fada, abun da be saba min ba. Sai na sauke kaina kasa ina jin wasu hawayen na cika min ido.

%??mahra ko fada aka mata ai zata iya kuma balle kuma ta samu dalili%???

%??mhiyasa tun farko ban so ki sani ba, saboda ina ciwo sai aka ce miki mutuwa zan yi, idan ma mutuwar ce kukanki zai hana ta zuwa ne hala?%???

Ban ce masa komai ba na bude jaka na dauko kudin da Yaya Maryam ta bani na mika masa.

%??maya Maryam ce ta bani dubu arba'in ka tashi muje a yi awon%???

%??ma zan je ba%???

Na kalleshi ina hawaye sannan na kalli Hajiya, sai ta daga min hannu.

%??mannan kuka da kike yi shi ke kara daga masa hankali %???

Na yi saurin share hawayen da suka ki tsaya min.

%??ma bari tohm%???

Ya kalleni.

%??mun yi shawara da Hajiya idan mun je an yi test din an fada mana matakin da ciwon yake zamu koma gida mu nemi kudin magani idan mun tara sai mu dawo asibitin%???

%??mh hakan zai fi, kin ga shi ma sai ya tashi tsaye da neman magani%???

%??mmman ba zaka samu matsala ba idan ka cigaba da zuwa aiki kuma ga ciwo%???

%??ma mu bincike likitoci mu ji%???

Na daga masa kai.

%??mhikenan%???

%??mood%???

Ya fada yana min murmushi, Hajiya ta fara mikewa tsaye sannan Deen nima na sauko ba tare da jin kunya ko tunanin komai ba ya rika hannuna muka fice daga gurin Hajiya na gaba, mutane sai kallona suke.

%??mna mask dinki?%???

%??man sani ba%???

Sai a lokacin na tuna da na fito gida da mask, be sake min hannu ba sai da ya ga Hajiya zata juyo sannan na yi saurin fisge hannuna, idan ta shi ba saki zai yi ba. Sai da muka fara zuwa gurin test din sannan muka biya aka masa hoton, kamin mu dawo dakin da aka ba shi gadon Mama ta kirani ta tambaye inda nake na fada mata sai ta same mu a can. Nurses din da suke gurin sai suka fada mana inda zamu kai hoton, a tare da ni da Hajiya da Mama da shi kansa Deen muka nufi office din likitan. Muna daf da shiga Deen ya tare ni sai da Mama da Hajiya suka shiga sannan ya ce.

%??mi jira mu a nan%???

%??maboda me?%???

Na tambaya ina daga kai na kalleshi. Sai ya ce

%??mmarni nake baki%???

Ba da wasa yake bani umarnin ba domin fuskarsa ta nuna haka.

%??moye min da ka yi a can baya be isa ba Deen? Na fi kowa kusanci da kai, kuma na fi kowa hakkin sanin abun da yake damunka da komai na ka, hakan da zaka min zaka kara tayar min da hankaline kawai%???

Runtse ido yayi ya bude.

%??mahra na san halinki tashin hankalin da zaki saka kanki zai fi daga min hankali fiye da ciwona%???

%??maya sani ko idan suka duba za su ce maka ka samu sauki ne gaba daya? Ba zan tayar da hankalina ba i promise%???

Ya sakar min murmushi, sannan ya rika hannuna wannan karon ban hana shi ba duk kuwa da kasancewar na san Hajiya da Mama za su gani sai dai hankalina ba akan su yake ba yana akan abun da likitan zai fada.




ABIEY POV.


Anty na shigo falonta ya mike tsaye sai ta yi murmushi daman ta san ita yake jira.

%??mow what?%???

%??mow what Anty? Bayan kin hana ni magana a gaban Mai Martaba%???

Ta nuna masa kujera.

%??mauna Abiey%???

Baya son musa mata shi kawai dalilin daya saka shi zaunawa.

%??mannan wata nasara ce, kuma kauna ce kawai dai an duburbuce Mai Martaba ne ba zai iya maka magana cikin lafazi mai dadi ba, kuma ba zai iya nuna maka soyayyar ba, amman ni na san Mahaifinka yana kaunarka Abiey, ka fada min a cikin gidan nan akwai wanda ka taba jin Mai Martaba ya ba shi dogarawa da sunan a tsare shi? Ko ba komai yadda kake fitattacen mutun ya kamata ace kana da bodyguard, balle kuma gaka dan sarauta, karki musa ma mahaifinka akan wannan abun da zai maka gata ne, da ka kalli fuskokinsu da zaka lura da hakan be musu dadi ba, sun san ba komai ba%???

%??m don't care su ji dadi ko ba su ji ba be dame ni ba, all i care about is myself... Mai Martaba yayi hakan ne saboda ya takura ni ko mu samu matsala%???

%??muma so kake makiya su mana dariya right?%???

%??mnty kullum baki da abun magana sai makiya makiya ni ban kula da su ba, and ba zan taba yarda ace zan fita wasu dogarawa su rika bina ba for what? That's why i hate everything about Sarauta%???

%??mole ne ka bi umarnin mahaifinka, Sarki ya isa yace ayi ma wani a waje haka kuma dole ayi masa balle kuma dansa%???

%??mnd i will hire my own bodyguards too%???

A fusace Anty ta daga masa tsawa.

%??mai mi yake damunka ne? Ina taroka kana kwancewa? Idan na yi gurin Mai Martaba na hada kanku sai ya rika nuna min ba haka ba, kai ma idan na zo gurinka sai ka fara min masifa kana daga min hankali? Da wanne zan ji?%???

Sai ya kalleta yana hade yatsunsa.

%??mnty ke kika so saka kanki cikin wannan halin, Mai Martaba ya riga ya nunawa duniya ba zai taba so ba, and i accepted it, ke kuma kin dage akan dole sai kin gan mu a inuwa daya wanda ba zai taba

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login