Showing 63001 words to 66000 words out of 210919 words

Chapter 22 - CIWON SO

10 Oct 2024

4212

iaa dinning din tare da kanwarsa ta fara bude masa abinci.

%??mannan ni na yi maka ni kadai%???

%??mari na dandana hmmmmm hmmmm dadi%???

Ya fada yana kara kai yayinda ya kai cake din a bakinsa. A dinning ya baje hajarsa ya ci ya koshi yayi nas sannan ya tashi yana jin cikinsa kamar zai fashe ya nufi dakinsa, kamin ya shiga ya ja ya tsaya jin kamar muryar Aisha tana dagawa saman ta Anty da alama wata gardamar suke, fasa shiga yayi dakinsa ya nufi kofar dakinsu su Aisha ya tura ya kofar ya tsaya daga bakin kofar yana kallonsu, Anty na tsaye Aisha na zaune fuskansu babu annuri a fuskokinsu.

%??mafiya....%???

Ya tambaya har Aisha ta yunkuro zata fada masa sai Anty ta yi saurin dakatarta ita.

%??mabu ruwanki a ciki, idan ke ba a isa da ke ba shi an isa da shi%???

%??mhat's going on here?%???

%??mure za a mana ni da Narjis sun gaji da ganinmu a cikin gidan nan%???

This time around abun dariya ya bashi domin murmushi yake mai sauti.

%??ms how%???

%??ms ni an min miji%???

%??me ko Narjis%???

%??mi din dai, wai be kamata ace za'ayi auren Narjis ni a bar ni ba, saboda haka ta hada ni da kanenta kamar ance mata na rasa miji ne, babu ranar da zan fita wani be gan ni yace yana so ba, ba za a min magana ace na fito da miji ba sai kawai ace ta hada ni wani kanenta kamar na yi kwantai yana da mata fa, ni a tsarina auren mai mata baya ciki, kuma na yi magana Anty tace zata ga laifi? Na rasa gane wane irin mulkin mallaka ake mana a gidan nan domin ba a banbanta mu da bayin cikin gidan nan ba%???

%??mnty you can't force her idan bata ra'ayi%???

Abiey ya fada, sai Anty ta juyo ta kalleshi.

%??mdan bata ra'ayi sai ta bi ta hanyar lalaba a rabu lafiya, ba wai ta rika nuna kamar ta fi karfin ayi mata haka ba, har fa ikirari take idai sai ta aure shi to sai dai Mai Martaba ya koreta wannan magana? Su su yi min, sannan yanzu kuma ita ina kokarin taro ta tana subucewa%???

%??mes da na auri zuri'ar Lami kara na mutu ban yi aure ba, kara Mai Martaba ya koreni ba zan taba hada jini wannan Azzalumar matar ba%???

Aisha ta fada da iyakar gaskiyarta domin ta tsani abokan zaman mahaifiyarta.

%??manzu ki gabatar min da wanda kike so, idan na yi bincike na ga ya cancanta zan gabatar da shi gurin Mai Martaba%???

Abiey ya fada mata sannan ya kalli Anty ya ce.

%??mnty yanzu an daina zancen auren dole, please ki kyale su su zabi wanda suke so mana%???

Ya saki kofar dakin ya juyo zuwa dakinsa yana fadin.

%??mhiyasa bana son zuwa gidan nan kullum da kalar matsalar da take bullowa%???
10/9/22, 22:32 - Buhainat: *I*

*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*

Wani kamshin dadi mai kwantar da hankalin mai shakarsa dakin yake saboda turaren da Anty ta saka, saboda ta san danta mai son kamshi ne sosai. Sai da yayi wanka ya fito ya shirya kansa ya sannan ya hau saman gadon ya kwanta ya dauki wayarsa ya kira Sauban suka gaisa, sannan ya kashe ya kira yayarshi Dr Zainab yana tambayar ko sun ce gaisuwa.

%??mun je mun kai mata abinci Ammy kuma ta bata kudi%???

%??mow is she?%???

%??mafiya kalau, amman ta so fada min magana.....%???

Murmushi yayi lokacin da Dr ta fada masa abun da Zahra ta yi masa.

%??ma ta yi saurin yafe mana ba, i hope dai baki fada mata wata maganar marar dadi ba?%???

Ta hade yawun bakinta.

%??man fada mata ba%???

%??mhank You%???

Ya sauke wayar yana murmushi babu abun da idonsa suke nuna masa sai fuskar Zahra. Bayan Sallah La'asar ya shigo bangaren Anty ya shiga har dakinta ya zauna a saman kujera yayinda take zaune kasa tana cin abincin da bata samu ci ba da rana.

%??mai Martaba zai dawo da wuri yau?%???

%??mallahi ban sani ba, da dai ka shiga bangaren Mama Lami ka bincika domin ita ke da girki yau%???

%??mnty ke ma kin san ba zan shiga 6angarenta na tambaya ba, ina son magana da shi ne face to face%???

%??mo yau da gobe duka girkinta ne, kuma yau ina tunanin suna da wani taro da za'ayi na masu cutar shanyewar jiki da kungiyar unicef ta shirya har da Governor na ji ance zai je gurin%???

%??mkay, zan tafi gurin Ammy Maybe gobe na shigo da wuri sai na yi magana da shi%???

Ya fada yana Mikewa tsaye.

%??mbiey karka aikata abun da zai bata tsakaninka da mahaifinka, Mama Lami tana shirya komai ne saboda tana son a samu matsala na fahimci shiyasa na so ku bi abun a hannu, idan ma yaron ya zo ta nuna masa bata sonsa a fuska in dai yana da hankali ai ba zai dawo ba%???

%??mmman kika san abun da aka shirya a tsakaninsu? Ba lallai idan ta nuna masa yar fuska ya guje mata ba, ke dai kin Mama Lami ba zata aura mata kenanta haka nan kawai ba dan Aisha ta jidadi sai dai idan kanen ba mutumen kwarai ba ne ko kuma akwai abun da take hari%???

%??muk da haka dai ku bi abun a sannu, sun san yadda suke su gyara kansu gurin Mai Martaba hakan ya saka basa taba laifi a gurinsa, makirci sun iya shi har sun gaji, dan haka ku bi a sannu%???

%??mnshallah%???

Ya fada sannan ya fice daga dakin, dakinsa ya shiga ya dauki keys dinsa ya sauko da kuzarinsa yana dialing number Sauban. Yana fita falon Sauban na picking call din.

%??ma....%???

%??mida nake son a samo min?%???

%??mida kuma? Wane iri?%???

Sauban ya tambaya with confused din da ya bayyana har a muryarsa.

%??mrin wanda zan iya zama, gidan dake kusa da na iyayen Zahra, but don't let any body knows ni na siya gidan, idan ma babu babban gida a gurin ka siya min kanana sai a rushe su a gina upstairs ta yadda zan a iya hangen cikin gidansu%???

%??mait... Abiey mi zaka yi?%???

%??mama mana%???

%??mhy?%???

%??mhy? Idan ana maganar Zahra har kana tambayar dalilina na aikata abu? Kai kana ganin yanzu zan iya yin wasa na bari ta subuce min? No%???

Ya fada yana yi ma motar keys da hannunsa daya.

%??mo amfanin me siyen gida a gurin zai maka?%???

%??m want Zahra to be last thing da zan gani kamin na yi bachi, kuma i want her to be first da zan haifa fara gani idan na farka, duk yadda zan fada maka ina son Zahra ba zaka gane ba, Sauban ina son Zahra wani irin da wata kila nan gaba sai ka rabu da ni akanta, ni kaina ban san wane irin so ba ne%???

%??moh A?flah ya kawo maka sauki yasa Zahra alheri ce a rayuwarka, kuma ya baka ita yasa ta fahinceka%???

%??mmeen Sauban baka taba burgeni irin yau ba thank you Dude%???

Ya sauke wayar tare da danna horn, wa motar dake gabanshi.

%??m can't wait Zahra na labarta mayuyacin halin da na shiga bayan rashinki i will tell you all about it, i love you more than i did before, i miss you just because i don't ses your face nothing change no one can take your place%???

Ya kai hannu ya shafa fadaddan kirjinsa yana murmushi.



ZAHRA POV.

A gidan na kwana sai na fi jin dadi bachi ma fiye da gida, domin a gadon karfe na kwana mai lilo, bayan na yi sallah na sake komawa bachi mai kama da na wahala, ban farka har sai da Hafsat ta tashi ni da kanta na sauko ina tambayarta inda zan samu brush da man goge baki sai ta kira wani yaro ta ba shi kudi ya siyo min na wanke bakina na wanke fuska na dawo dakin Inna na sha kuku na dora da dumame, duk abun da nake hankalina yana gurin su Mama, ko a wane hali suke yanzu? Sai dai idan na tuna dalilina na guduwa sai na ji kamar na tsira. Misalin tara muka kama hanyar gona ni da ita muna ta tafiya a hankali saboda cikin dake jikin Inna ma sai da ta so ta hana ni zuwa sai dai ganin na dage akan ina son zuwa da kuma Hafsat da ta saka baki ya saka ta bar ni muka tafi. Wadanda suke zuwa tare tuni sun yi gaba domin sun bakwai wasu takwas ba safe suka tafi ita ma saboda jira na ne ya saka bata yi sauri ba.
Ba mu yi wata tafiya mai nisa ba na samu gurin na zauna ina hutawa sai wai na ke fadi saboda gajiya.

%??mnya kuwa zamu iya tafiyar nan dake Uwani?%???

%??mkwai nisa sosai?%???

%??ma dai mun fita da wuri da sai mu je gonar kusa amman yanzu kan sai mun yo yar tafiya kamin mu isa na san gonar dan Ali an cika ta yanzu sai dai mu tafi ta Idi dan bana son gonar da aka yi ma taro%???

%??mmman dai ki rika min ruwa kar muje na fara jin kishin ruwa%???

%??mari na koma na siyo miki na leda%???

Ina zaune a gurin ta koma ta siyo min ruwa ta dawo sannan muka kama hanya, muna tafe ina mata labarin yadda komai ya faru har muka isa, ita kanta da nake ba labarin hawaye take balle kuma ni mai bada labari domin abun sai ya dawo min sabo na samu guri na zauna ina ta rusar kuka.

%??mi yi hakuri Uwani, kuma ki zauna a nan har ki haihu amman kinsan mutanen karka ba kamar na birni ba ne, dole za ayi gulma duk da ba su sanki ba ace kin zo kin haihu a nan, kuma kin san idan ana takaba ba a kwaliya ba a zuwa ko'ina sannan zaki bar su Mama cikin tashin hankali da tunanin inda kike%???

%??ma sani, wannan ma lalura ce ni dai idan zan tsira da abun da yake cikina ban zan damu da maganar mutanen gari ba%???

%??mmman idan zaki bi shawarata ki samu wata wayar sai ki aika musu sako cewar kina cikin koshin lafiya kar su damu%???

Na daga mata kai ba dan na gamsu ba, domin asiri zai iya tonuwa idan na yi haka za a iya gane inda na ke. Mun yi tafiyar da ban zata ba sannan muka isa cikin katuwar gonar da ni dai ban ga iyakarta ba, karkashin wani ice na shimfida dankwalina na zauna ita ta kallon yadda suke aikin gonar ita da sauran matan da suke gonar, rayuwar karkara tana da matukar burgewa suna ta aikinsu suna hira kamar babu damuwa a tare da su suna cikin farinciki abu kadan sai dariya ga kokari ko wace mace na iya kokarinta dan kar wata ta fi wata, akwai rijiyoyi da yawa a gonar inda ake debo ruwa ga mai bukatar sha ko yin wani abu da su, sai dai rijiyoyin ba su da marafe a sake suke.


ABIEY POV.

A gidansu ya kwana uku sai washe garin rana hudu ya shirya da wuri ya dawo Masarautar saboda yana son magana da Mai Martaba, he got lucky lokacin Mai Martaba be fita ba sai dai yau din ma ba girkin Anty ba ne na Hajiya Kilishi ne, be shiga bangaren shi kadai ba sai da ya saka Anty a gaba, daman can ba saba zuwa yayi magana da Mai Martaba daga shi sai shi ba sai Anty ta masa iso, wannan ne karo na farko da zai saka bakinsa a alamurran gidan domin duk abunda ake babu ruwansa a ciki saboda Mai Martaba ya ware shi dabam, sai this time yana jin ba zai kyale ayi am Kanensa auren dole ba. A karamin falonsa suka zauna Anty akan kujera shi kuma a kasa, Mama Lami ce ta fara fitowa sannan Mai Martaba tana takawa a hankali tana washe hakoranta da ta kawata da hakoran zinari na Makka guda biyu, daman haka take yar barikin macece indai Mai Martaba yana nan to bata da gurin zama sai inda yake kullum tana can tare da shi ta kalallame kamar ta fi kowa sonsa da tausayinsa ko da kuwa ba girkinta ba ne, wani lokacin ta kan dagawa Anty Amarya kafa saboda tana nuna mata bata so, ba kamar Hajiya Kilishi dake mata kawaici ba saboda kansu a hade yake.

Sai da ya zauna sannan ta zauna tana tana kallon Abiey domin sun gaisa da Anty tun shigowarsu kamin ta kira musu Mai Martaba amman Abiey be gaishe ta ba daman kuma be saba gaishe ba. Abiey ya masa kusa da Mai Martaba ya kwashi gaisuwa Mai Martaba be masa komai ba be kuma yi wata alama dake nuna ya amsa gaisuwar ba. Har Abiey yayi kamar ya ce da Mama Lami ta bashi guri zai yi magana da mahaifinsa sai kuma wata zuciyar ta raya mishi yayi maganar a gabanta domin ita ma ya shafe ta.

%??mllah ya kara maka lafiya magana nake son na yi, shawara ce wanda nake ganin kamar ita ce mafita a gurin Aisha da kuma mu gaba daya%???

Mai Martaba ya dan karkato kadan ya kalleshi. Abiey ya dora daga inda ya tsaya.

%??mai Martaba kai uba ne ga kowa balle kuma a garemu mu da ka haifa, kuma na san ko ni da baka kauna ba zaka zaba min abun da zai cutar da ni ba balle kuma sauran yan'uwana%???

Sai da Mai Martaba ya hade yawu a lokacin da Abiey yake furta kalmar ko ni da baka kauna.... Ya sauke numfashi a hankali

%??mai Martaba akan kawo maka karar wani ka yanke hukunci balle kuma cikin gidanka, daga wani gurin wata yar zata iya zuwa ta kawo maka koke kuma ka duba mata, Mai Martaba a game da mijin da aka zaba ma Aisha da Narjis ne dukansu basa so, Aisha tana da wanda take so Narjis kuma ba ma aurene a gabanta ba yanzu, na san ni ba kowa ba ne a gurin Mai Martaba amman hakan ba zai hana na fada maka wani bangare na abun da na fahimta akan abun da ake kokarin hadawa ba, ba wai ina ganin rashin dacewar hakan ba ne kawai ina ganin kamar a bawa ko wace hakkinta shi ne mafita kuma za a samu zaman lafiya%???

Mai Martaba ya kalli Mama Lami sai dai kamin yayi magana ta yi dariya ta kalli Anty ta ce.

%??muwarai kenan, yanzu wannan maganar ce ba zaki iya yi tsakaninki da Mai Martaba ba har sai kin sako Abiey a ciki? Haba dai wai yaushe zaki waye ne sai kace Mai Martaba wani dodonki ne%???

Anty ta kalleta.

%??ma zan iya musa hukunci Mai Martaba ba shiyasa ban tukare shi da maganar ba, shi ma sun kuka masa ne shiyasa yayi shahadar yin haka%???

Mai Martaba yayi gyaran murya.

%??man cilastawa kowa a cikin yayana auren wanda basa ra'ayi ba, kuma ba zan cilastawa kowa ba shawara ce da Hannatu ta kawo ban kuma ce a cilastawa daya daga cikinsu ba, Narjis ance shi mutumen ya ga yarmu ne yana so Aisha kuma ita ta Hannatu ta kawo shawarar kuma ina tunanin kamar hakan zai dace, amman idam har basa ra'ayi ba zan cilasta musu ba%???

A take fuskar Anty ta cika da farinciki Mama Lami ma haka sai dai kowa ya ga nata ya san na bakinciki ne.

%??mllah ya saka da alheri, abun ai be kai ce da kin same ni da maganar ma da mun warwareta tsakaninmu%???

Mama Lami ta fada Anty dai bata ce komai ba, bayan tabe baki da ta yi Abiey ma farinciki yake domin be yi zaton jin haka daga gurin Mai Martaba ba.

%??mai ma ai ya kamata ka fito mana da matar aure ka girma Abiey%???

Mai Martaba ya fada ba tare da ya kalleshi ba, kusan a rikice Abiey ya dago ya kalli Mai Martaba yana jin kamar ba daga bakin Mai Martaba maganar ta fito ba, not just him Anty da Mama Lami ma mutuwar zaune suka yi mamaki ya cika su. Sai dai hakan be hana Mama Lami karfin halin furta.

%??maskiya kam ni ma na so na yi magana domin na lura Zuwaira kamar abun be dame ta ba%???

%??mna masa maganar ai matar ce har yanzu be rika ba, kin san ??ana babu ruwansa da sha'anin kula mata ba shi da wata wanda yake so a yanzu%???

Anty ta fada baki har kunne saboda jindadin Mai Martaba yayi maganar Abiey.

%??ma yan'uwa ga mata a gari ai sai a nema masa, ko yarinyar da ta zo nan kwana kin baya ai sai a nema masa ita idan yana so yar gidan Mr Bashir Auta%???

Abiey ya kalli Mai Martaba baki sake yana kokarin ce masa akwai wanda yake so, sai dai wa? Ai ba zai ina cewa Zahra ba domin takaba take, sai dai space din yatsun hannunsa da na zuciyarsa na Zahra ne kawai saboda haka dole ya sama wa kansa mafita kamin Mama Lami ta kulla masa wani sherin.

%??mkwai wanda nake so%???

Anty ta kalleshi da mamaki Mama Lami kuma ta yi murmushin yake.

%??maa Shaa Allah yar dangi ce ko daga nesa aka dauko, ashe ko zama be gan mu ba Abiey ya sake yin budurwa%???

Sai ya samu bakinsa da furta sunan yarinyar da be hada komai da ita ba.

%??masmin%???

%??maa Shaa Allah aiko ka zabo mai tarbiya Wallahi, dan Yasmin tana da mutunci%???

Wannan karon Anty ce ta yi maganar sannan ta fara yi ma Mai Martaba bayanin din Yasmin din da Abiey yake nufi domin kar Mai Martaba ya dauka Yasmin yar dan'uwansa, Anty ta ji dadi sosai daman ta lura kamar suna shan inuwa daya da Yasmin da Abiey, tun bayan rasa Zahra sai a yau Abiey ya furta yana son wata macen.

%??mamu nema maka aurenta da yardar Allah%???

Mai Martaba ya fada, Abiey be san lokacin da ya kai hannunsa ya dafa kafafuwan Mai Martaba ba not because of yace zai nema mashi auren Yasmin, saboda ya nuna mashi kulawa wanda be taba nuna mashi ba.

%??mllah ya kara maka lafiya, na gode kwarai da kulawa%???

Mai Martaba ya dauke kai fuskarsa a hade kamar ba shi yayi furucin ba. Abiey da Anty suka fito bangaren Mai

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login