Showing 27001 words to 30000 words out of 210919 words

Chapter 10 - CIWON SO

10 Oct 2024

4231

ya mika hannu zai karba sai na juya muka fara kokuwa da shi har ya fisge kayan ni kuwa sai haki nake kamar wanda ta yi gudun fanfalaki. Yayi saurin rika ni ya zauna ya rumgume kamar ya san abun da nake bukata kenan rumguma, kamar kar na san da ciwon nan nasa sai na ji babu abun da nake bukata a gurinsa irin ya rumgume ni, sai na ji wani irin sanyi da dadi kamar daman can be saba min da haka ba.

%??mi daina cewa zaki wahalar da kanki, yanzu fa kin shiga wata na bakwai, cikin nan kara nauyi yake miki%???

%??mi ana son a rika motsawa saboda a samu saukin haihuwa%???

%??marki damu idan kin je haihuwa ni zan miki nakuda%???

Na saka dariya sai ya kama hannuna ya sumbanta.

%??m can't wait na ga abun da zaki haifa min Zahra, mace ko namiji duka ina so, ina son na ganki rungume da dana ko yata, and ina fatar wata rana zaki girka min delicious food da hannunnan naki na ci even for once i love you love%???

Na yi murmushi ina shafa cikina da yana hannuna, kamin na dago na hade bakina da na shi, da haka na kashe masa jiki zancen wanki tufafi sai ya bi ruwa, daman dai inda ta wannan bangaren ne Deen ba shi da karfin hali, domin ko kwalliya na yi na yi kyau sai yawunsa sun tsinke balle kuma ace na kai ga jikinsa, musamman ma kwana kin nan yana son shige min sosai wani lokacin har da rana baya bari na huta. Ni ko gani gwanar son jiki abu kadan na gaji sai raki haka dai nake hakuri ina bashi hakkinsa domin ko kadan bana son na gasa ta wannan fannin, shi kadai ne hakkinsa da nake jin ina saukewa yadda ya kamata, tun da shi yake dawaniya da ni ta ko wane fanni.
}? Sai daf da sallah La'asar muka yi wanka shi ya fita zuwa masallaci ni kuma na yi tawa Sallar a gida, babu komai a cikin addu'a sai sai namawa mahaifina gafara da kuma rokon Allah ya ba mijina lafiya ya bude mana hanyar da zamu samu kudin magani, daman ita ce addu'a tun daga lokacin da muka shiga wannan matsalar. Baya na gama na dauki carbi ya fara addu'ar da Mama ta sha fada min cewar tana maganin ko wane kalar damuwa kuma tana yaye bakinciki ta kawo haske cikin al'amurra wato La'ilaha illa anta subhanaka inni kuttu minal zalimin.
Ban aje carbin ba sai da aka kira sallah magariba, abun ka da mai ciki sai da na sake dauko wata alwalar sannan na gabatar da sallah, ina sallamewa na ji muryar mijina ya shigo sai dai addu'ar da nake bata bani damar amsa masa ba, ina kokarin na juyo na kalleshi sai na ji ya rumgume me.

%??maman Zahra i love you di you know that%???

Na daga masa kai sai ya dawo gabana ya zauna yana min murmushi.

%??mllah ya sauke ki lafiya, i can't wait na ga abun da zaki haifa min ina son Allah ya muna wannan ranar%???

Ya fada da irin sigar dake bani kamar mijina ba zai ga abun da zan haifa ba.

%??man haihu Deen kuma zaka ga abun da na haifa da yardar Allah%???

Na fada ina kai hannu na taba fuskarsa ga mamakina sai hawaye suka sauko masa fuskarsa kuma dauke da murmushi.

%??mada min Deen wani ciwon kake ji?%???

%??mo bana jin komai%???

Ya fada min yana girgiza kai, a take hankalina ya tashi domin ganin hawaye a idon mijina abu mai matukar wahala, ba kasai abu ke kasa Deen zubda hawaye ba. Wata kila kuma yana cin ciwon ne boye min yake ko kuma wani yanayi yake ji na dabam sai na rasa gane ko daya.

%??man Allah ka fada min idan wani abu kake ji%???

%??mazun dai ina ji, amman yanzu bana jin komai amman wannan ciwon Zahra bana tashi ba ne na sani, kuma ban san a wane hali zan barku ba, ke da abun da zaki haifa%???

Cikin dakiku hawaye suka hadu a idona suka taru suka zubo a fuskata.

%??mashi muje asibiti%???

%??mikita ba shi ne Allah ba, ba zai iya canja abun da Allah ya tsara zai faru ba%???

%??mhy are you telling me this Deen? Why?%???

%??maboda ina son ki zama mai karfin hali, and ina son ki rika neman min gafarar Allah bayan mutuwa%???

Gaba daya sai na ji kamar mafarki nake, domin Deen be taba fada min wata magana da zata tashi hankalina ba irin wannan, wata kila wani yanayin yake ji na dabam. Fashewa na yi da kuka sai ya matso kusa da ni ya rumgume ni ya dora hannunsa saman cikina, a take cikin nawa ya fara motsi kamar zai fasa fatar cikin ya fito ni kaina sai da na yi mamaki domin be taba min haka ba hasalima cikina ba mai motsi ba ne sai idan ina jin yunwa ko kuma can ba a rasa ba, murmushi yayi mai sauti ya daga hijabi ya sumbanci cikin ya dora kansa a sama ya lumshe ido. Haka muka zauna tsit na kasa cewa komai shi ma kuma be dago ba har aka kira sallah Isha'i, sannan ya daga ya mike tsaye sai na bishi da kallo har ya fice. Juyowa na yi na fuskanci alkibla na daga hannuna sama.

%??ma Allah ni baiwarka ce mai yawan zunubi mai yawan aikaa kuskure, Allah ga baiwar Zahra, Allah makaskanciya a cikin bayinka, Allah ba ni da gata sai naka, ba ni da kowa sai kai Allah, ya Allah dan mijina zai yi rayuwa mai tsawo da wannan ciwon ka sani, idan kuma ba zai yi ba Allah ka sani, Allah ka dauki rayuwata kamin ta mijina, Allah karka bari na dandani dacin rashin mijina a kusa da ni...%???

Na fada addu'ar da wasu irin hawaye da ban san adadinsu ba, sannan na kwanta a gurin ina kuka kamar raina zai fita, daker na samu kukuna ya kwanta min har na samu na yi sallah Isha'i, sai na kasa tashi sai rarrafe na yi na isa kusa da gadona na janyo filo na dora na kwanta ina yadda kaina yake sara kamar zai fashe.
Ban kwanta dan bachi ba sai dan na samu salama a zuciyata da kuma ruhina, sai kuma bachin ya bani hadin kai yace fir ba sai idonki ba Zahra, har tara da rabi ido na rufe amman babu alamar bachi a kusa ni, sai kusan goma na ji shigowarsa cikin falon bayan ya rufe gidan ya karaso cikin dakin rike da ledar, da gangan na ki na bude ido har ya karaso kusa da ni ya leki fuskata.

%??mahraty...%???

Ban amsa ba, ban kuma motsa ba, hakan yasa shi aje ledar hannunsa ya saka hannunsa biyu ya dauke ni ya dora saman gado ya cire min hijab ya gyara min kwanciyata yadda zata min dadi, sannan ya warware net din dake nade ya rabe iskar fankar dake aiki, ya nufo wayata dake ringing ya dauka.

%??mello Mama%???

Ban ji abun da Mama tace masa ba, sai bayan sun gaisa na ji yana fadin.

%??ma yi Bachi da safe zan fada mata kin kira Inshallah mun gode%???

Sannan ya aje wayar tare da sauke ajiyar zuciya, ya tashi ya nufi bandaki ina jin motsin ruwa sannan ya fito ya nufo ni ya taba ni.

%??mabe na tashi ki yi wanka kar dare yayi jiki jikinki ba dade, kin san ba ki saba bachi ba ki yi wankan dare ba%???

%??mana son wanka ni dai hau gadon ka rumgume ni%???

Na fada ba tare da na bude idon ba.

%??maman ba bachi kike ba? Toh Bari na yi wankan sai na zo na rumgume ki%???

%??manzu fa%???

Sai ya dawo da sauri ya sauro saman gadon ya rumgume ni, wanka da ba mu yi ba kenan daga ni har shi kuma muka kasa bachi dare sai ya zame mana rana. Akan idona aka kira sallah azuba ina kokarin barin jikinsa sai ya rigani tashi ya rika ni muka shiga bandakin da taimakonsa muka yi alwala bayan mun fito ya shimfida min abun sallah shi kuma ya fita zuwa masallaci daman sallahr jam'i bata wuce shi tun da na sani har yanzu da muke tare.
Ina lazimi ya shigo, ya juyo na gaishe shi muryar cike da damuwa sai ya amsa cikin far'a da karfin hali irin nasa.

%??mi kwanta ki yi bachi zan hada miki breakfast%???

%??mu kwanta tare idan na tashi sai mu sha tea%???

%??moh%???

Ya amsa min, sai na tashi muka sake komawa saman gadon da niyar bachi sai dai shi a gurinsa ba bachin ne a ransa ba, a take ya sauya salon bachi zuwa biyan bukatarsa. Sai kusan takwas na samu bachi yayi gaba da ni, guraren goma da yan mintuna na farko babu kowa a bayana sai filo ga breakfast dina saman bedside drawer, ina yunkurawa na tashi na ji kaina na sara irin tsararwa da be taba yi ba, yayi min wani irin nauyi kamar ya hadu gaba da yamma an dora min a saman kam.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Shi ne abun da na furta sannan na samu sukunin tashi. Ya gyara dakin kamar yadda ya saba, falon ma tsab ya goge ko'ina tsakar gidan tass kamar ni na gyara ya share ko'ina ya wanke komai da muka bata. Komawa na yi daki na samu dankwali na saka a kaina sannan na shiga na hada ruwan wanka na watsa a jikina na fito na saka kokon a gaba na kasa sha, sai hawaye daman idan ban yi kuka ba me zan yi? Haka na wuni cikin damuwa da tunani har wani abu nake jin yana min yawo a zuciyata gashi an ce ba a son mai ciki tana yawan tunani saboda zai iya haifar mata da matsala. Bayan na yi sallah azahar na dawo falo na kunna kallo wai ko zan samu sukunin zuciyata wata kila na iya saka wani abu a cikina, amman sai kallo ya ki burge ni, babu dadi sai kawai na ji ina hawaye. Sai da na yi da gasken gaske na yi ta ambaton Allah sannan na samu hawayen suka tsaya min. Misalin karfe uku na rana na ji ana kwankwasa kofar gidan a take gabana ya fadi for now reason, ba tare da tunanin komai ba na nufi kofar na leka sai na abokan aikinsa Usman da Sani suna rike da Deen idonsa a lumshe yana numfashi a wahale. Da sauri na bude kofar hawaye har sun gama wanke min fuska.

%??mna ganin Maleria ce ta yi masa mugun kamu, muna aiki kawai muka ga ya fadi jikinsa yayi zafi sosai, amman dai mun kai shi chemist an amsa allura%???

Usman ya fada, sai na kasa ce musu komai kuma na kasa janyewa jikin kofar su shigo da shi sai kallon fuskar mijina nake, kamar ya san ina kallonsa sai ya dan dago idonsa ya kalleni, gaba daya kalar idonsa ta canja ta zama rawaya kamar mai yellow fever, baya baya na yi na rufe baki ina fadin.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???
10/1/22, 22:03 - Buhainat: *B??0? ?]Mq?? CIWON - SO B??0? ?]Mq??*

By Khadeeja Candy


1??_/Q0??_/Q


ABIEY POV.

Dawowa yayi falon ya zauna, Anty Amarya ta tsare shi da ido irin kallon nan na babban da ya tsare yaro da bayan jin magana, and ba zai iya daga ido ya kalleta ba, sai shafa kansa yake. Cikin abun da be fi minti talatin ba da yan dakiku Ammy ta iso gidan, yanayin yadda ta turo kofar falon ta shigo ya isa ya karantar da su a fusace take.

%??mbu dai kamar wasa sai gashi kin zo%???

Anty Amarya ta fada tana dan murmushi domin ta san Ammy ba kanwar lasa bace, sai dai wani lokacin ta kan dauke ido akan abun da ya shafi Masarautar ko Mai Martaba.

%??mu ba zan zo ba, sai na zuba ido a saka min da a gaba? So kike su sake samun wata hanyar ta bata masa suna? Ko su lalata masa rayuwa?%???

%??mmmy da dai kin yi hakuri kin saurara na wani lokaci bana tunanin Mai Martaba zai yi haka saboda ya musgunawa Abiey...%???

%??ma Hajiya Zuwaira ni ba irinki bace da zan sakewa kishiyoyi dama suna yadda suke so, ba zan bari a raina min da ba, ni na haifi abina ni an san wahala da zafin abuna, babu abun da muke nema gurin Mai Martaba kin sani, ko yau Mai Martaba ya fadi ya mutu zan iya ciyarda iyalansa har kashen rayuwarsu, bana bukatar komai daga gurinsa balle kuma abokan zamanki, dan haka bana tsoron kowa a cikinsu, ke dai da kika ga zaki iya zama a raina ki, a raina yayanki sai ki yi ta tsoronsu%???

Anty Amarya ta yi murmushi.

%??ma tsoro ba ne, mahakurci mawadaci wata rana sai labari, su ma da suke ganin sune da gida ba a haka za a dauwama ba%???

%??moh ki zauna nan kina tsoronsu, shiga ki sanar masa ina son magana da shi%???

Anty Amarya ta yi murmushi mai sauti ta nufi kofar da zata sadata da bangaren Mai Martaba, Abiey dai kansa na kasa be daga kai ya kalli Ammy ba, kuma be saka bakinsa ba. Ammy na tsaye har Anty Amarya ta fito ta yi masa iso suka sake shiga gurin a tare. Har turakar Mai Martaba Anty Amarya ta shiga da Ammy saboda Mai Martaba ya bata umarnin haka. Ammy na shigowa dakin Anty Amarya ta juya ta fice, sai Mai Martaba ya dago kansa a hankali ya kalli Ammy dake sanye da buba ta farin lace da farin mayafi jakarta rataye a hannu.

%??ma ji ance ka saka wa dana masu tsoro saboda me?%???

Ta aika masa tambayar kai tsaye abun da ba a taba masa ba, kuma babu wanda yake masa haka ya zauna lafiya sai tsohuwar matarsa uwar dansa.

%??mambayarka na ke, ko wadacan isassun matan na ka ne suka kawo shawara? To Dana be so%???

Uffan Mai Martaba be ce mata ba, sai kallonta yake da duban mai wuyar fassara, domin babu alamun fushi ko bacin rai a tare da shi, kallo ne irin na wanda ido suka yi marmarin gani da kuma burgewa.

%??mana ba mashaye ba ne, balle ka ce maye yake, ba manemin mata ba ne balle ka ce zai lalata maka sunan zuri'a, to ba shi dogarawa na meye? Daurin zane na baya ga walle? Kai da ka gama kwance masa zane a kasuwa sai kuma ka dawo gida ka ce zaka daura masa? Ai duniya ta gama sani kuma ka riga ka nunawa kowa Aliyu ba shi da uba...%???

%??mbiey ba shege ba ne...%???

Mai Martaba ya fada a tsanake yana taron numfashinta tun gabanin ta karasa furucinta.

%??mo miye ya rage? Tun na haife shi ka taba saka hannu ka dauke shi? Ko ka taba tambayar lafiyarsa, da na bar gidanka ka taba aikawa a dubo lafiyarsa? Ko ka taba taba siyen tufafin naira biyar ka aika masa? Sai yanzu? Ka ce zaka juya shi yadda kake so? Saboda ka auro Matar kwarai ta dawo tana neman cilasta muku alaka kai da shi? Aa ba zan yarda ba babu wanda ta haifa min Aliyu a cikin matanka dan haka babu wanda zata bada shawarar yadda zai yi rayuwa, ni ce uwar ??ana ni ce ubansa%???

%??mar gobe.... Baki da... Uban diyan da ya fini...%???

Mai Martaba ya fada a rarrabe irin ta masu isa da Martaba da basa furta magana mai tsawo a jere, yana kallon cikin idon Ammy cike da jin zafin furincin da shi kansa ya san ba karya ta fada ba. Sai ta girgiza masa kai.

%??mi uban yayana ya mutu, bayan shi kuma ban san wani uban yaya ba, domin Aliyu a gurina shege ne ba shi da uba%???

Take Mai Martaba ya mike tsaye ya nuna ta da yatsa cikin bacin rai.

%??makinki kar ya sake furta sunan Abiey idan ba zaki iya kiransa da lakaninsa ba, karki sake kiran sunan Mahaifina%???

Ammy ta gyara tsayuwarta irin na daman jiranka nake, domin da ganganci take nanata sunan bayan kuma ta san Abiey ya ci sunan tsohon Sarki ne.

%??mai yake sunan mahaifinka, ni kuma sunan ??ana ne%???

Tana furta haka ta juya ta fice daga dakin fuuu kamar an turata. Bacin marar misaltuwa ya taru a zuciyar Mai Martaba tun da yake a rayuwarsa baya jin an taba masa cin mutunci irin na yau da Ammy ta yi masa ba tare da tsoron komai ba, babu abun da ya tsana a duniya kamar a ambaci sunan mahaifinsa, komai zaka aikata a duniyar nan idan ka ci sunan mahaifinsa zai daga maka kafa kuma zai girmamaka, yana daya daga cikin dalilin daya saka ya hana ko wace mace a cikin matansa sakawa danta ko yarta sunan iyayensa sai Abiey da shi ya rada masa sunan da kansa, a wani lokacin can kamin duniyar soyayyarsu ta ma'aurata ta rikide zuwa kiyayyah. Mai Martaba irin mutanen nan da basa wasa da sunan iyayen balle abun da ya shafe su.
}? A fusace Ammy ta iso falon, sai ta samu Abiey zaune shi kadai yana latsa waya.

%??mashi muje%???

Ya dago ya kalleta.

%??mewa yayi na bar masa gidansa?%???

%??ma ce maka dai ka taso muje%???

%??m just want to know so that na bar masa gidan har abada%???

Furucinsa na karshe ya saka Ammy zubar da makamanta ta matso kusa da danta da ya mike tsaye fuskarsa na nuna ransa a bace yake ta soma masa magana cikin sanyayayiyar murya.

%??mliyu ba a fushi da iyaye, no matter what Mai Martaba zai maka mahaifinka ne ko ka)?i ko ka so, and ba zaka tana iya shiga aljanna ba idan babu yardar ??aya daga cikinmu, ya alla ni ko shi, matukar kana son ka yi albarka dole na ka bi mahaifinka, so ka saka wannan a zuciyarka ba zaka taba fushi da mahaifinka ba zaka tana rabuwa da shi ba har sai idan mai rabawa ce ta raba, but for now he need some space ka san bana son abun da zai bata maka rai Autana? Zo mu je%???

Ta karasa tana kai hannunta ta rika hannunsa su nufi kofar fita falon, duk abun da ke faruwa akan idon Anty Amarya dake tsaye upstairs tana kallonsu cike da burgewa, sai dai bata

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login