Showing 51001 words to 54000 words out of 210919 words

Chapter 18 - CIWON SO

10 Oct 2024

4229

yi shiru kamar masu jiran gawa. Daga baya wani likitan ya fito yace mana mu rage mun yi yawa a gurin, sai sauran suka koma inda ake zama, aka bar Hajiya ni da kuma Mama, Mahaifinsa wanda ya zo daga baya waje ya fita ya zauna tare da sauran mutane.
Kusan awa uku aka dauka likitocin suna can tare da shi, sannan sannan wani likitan ya fito ya shiga wani gurin be dade ba ya fito da akwati ya sake shiga dakin tiyatar da gudunsa. A haka suka sake shafe minti talatin sannan suka fito, yanayin fitowarsu fuskarsu ya karantar da rashin masarar aikinsu, sai dai ban yanke kauna ba har sai da na ga hawaye makalle a idon Dr Hamid Abdallah.

%??m'm sorry mun yi duk iya abun da zamu iya, mu bada duk wani taimako da zamu iya bada Wallahi, mun ta kokarin ceton rayuwarsa amman idan lokaci yayi ba a jira, kuma idan mutuwa ta yi kira dole a amsa mata, kuma bakincikin sanar da ku cewar mun rasa patient din mu...%???

Dayan likitan ya fada, sai na hade yawu da karfi ya ki ya wuce min ya tsaya min a makoshi yaki sauka ya ki dawowa, baya baya na yi ina girgiza kai

%??man Allah ku kara dubawa ko dai be mutu ba, ko dai wasa kuke%???

Kamin na rufe baki Hajiya har ta kai saka sumammiya, dayan likitan ya nufeta da sauri yana kiran Nurse Mama kuma ta fashe da kuka.

%??mahra ba a wasa da mutuwa kuma ba a canja komai, hakika mijinki ya mutu da kaunarki kuma yayi kyakkyawar cikawa irin wanda ake so I'm sorry....%???

Dr Hamid ya fada hawaye na sauko masa, yana kokarin fahimtar da ni cewar mijina ya mutu da gaske, ban iya cewa komai ba hawayena ne kawai suke magana, ban gasgatar da ya mutu ba sai da aka fito da gawarsa an lullube ta saman gado nurses sun turota, faduwa na yi kasan guiwoyina gadon na kawowa kusa da ni na rike.

%??mshe ganin karshe na yi maka jiya Deen, ashe a yau zan shiga takabarka? Ashe da gaske ina cikin matan da zasu dandana zafin rashin miji? Ya zaka tafi ka bar ni da cikinki ka yi ta kwallafa rai da ganinsa Deen, dan Allah ka tashi mijina, Zahrarka ce idan babu kai ba zan rayu Deen, kace min ba zaka bar ni ba, ina rayuwar da ka yi min alkawarin zamu gina? Wayyo Allah mijina wayyo mutuwa baki kyauta min ba.... Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Na furta ina wani irin kuka na fitar hankali na fita hayyaci, wani irin kuka ne da ai aka kirkiro min shi, kuka ne irin na yarinyar mace da miji ya tafi ya barta, kuka ne irin na macen da ta masoyi na gaske, kuka ne wanda ya saka likitocin dake tsaye da nurse din dake kokarin cire hannuna a jikin gawar zubar da hawaye.

%??muniya ta yi min duhu idan babu kai mijina, mijina a yau da ka tafi ka bar ni wa zai kula maka da ni? Haba Deen haba Deen Ya Allah......!%???

Na furta da wani irin karfi sai da muryarta ta amsa amo, kamar daga sama na ji Yaya Maryam ta rumgume ni tana kuka sai na saki gadon na rumgumeta.

%??maya Maryam yau Deen ya tafi ya nar Zahra, miji ya tafi ya bar mata, a yau mutuwa ta raba kauna, ya zan rayu? Yaya Maryam ya zan yi fada min dan Allah, Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un%???

Lallai mutuwar miji akwai ciwo, rashin miji akwai zafi na ji kana gaji zai tafi ya barka, a yau na dandana dacin rashi, Deen yayi tafiya ta har abada, tafiyar da babu waiwaye balle a dawo....




_____________

Allah yasa yau ba ni kadai na ji tausayin Zahra ba ???i
Anya Abiey ya kyauta da be taimaki Yarima Zahra da wuri ba? ??9?
Cikin da ta siyar zai dawo?
Ina makomar rashin nasarar aikin da aka yi?
Shin Zahra zata yarda ta ba su abun da ta haifa?
Ya Abiey zai yi da soyayya Zahra?
Da gaske Deen ya mutu?
Wacece Jamila Abdallah?
Waye mijinta?
Miya hana auren Abiey da Zahra?
Miye Deen yayi ya samu nasarar auren Zahra?
Waye Deen?
Miyasa Mai Martaba ya tsani dansa Abiey?
Me ya Raba auren Mai Martaba da Ammy?
Miyasa Abiey yake dorawa yayarsa Dr Zainab laifi?
Ta ina mafarkin Abiey ke tabbatuwa?
Shin Zahra zata iya cika alkawarin Deen na kin yin aure har karshen rayuwarta?
Wace irin rayuwa Abiey yayi da Zahra?
Wace irin rayuwa Deen yayi da Zahra?
Miye alakarsu?
Da wasu abubuwa da za su faru da yawa, wadanda ba ku tsammani ba, ba ku yi zato ba duk za su kasance a cikin littafin CIWON SO.
Daga nan za su auna mai gaskiya da rashinta, kuma za ku gane wa Ciwon so ya fi kamawa?
Zahra ko Deen ko Abiey ko kuma wasu da suke tafe gaba?


Domin samun amsoshin wa??annan tambayoyin biya 500 to
Zenith Bank
Hadiza Abubakar
2451879008

Yan Nijar kuma za su biya ta wannan number +22790165991.

Sai ku tura da shaidar biyan wato screenshot ta wannan number 08036126660, daga nan za ku tsinci kanku a group din CIWON SO da yardar Allah.

Duk page din da zai biyo bayan wannan na kudi ne, indai kuna tsoron hakki karku karanta ba tare da kun biya kudi ba.

Dan Girman Allah da ya halicce ku ya raya ku har kuka kawo yanzu ya baku ikon siyen littafin nan, ina hada ku da Allah da Manzonsa da darajar iyayenku idan kun siya littafin nan karku fitar min, ba dan ni ba sai dan Allah da kuma soyayyar Annabi Muhammdu Sallalahu Alaihi Wassalam.

Zaku iya samun Ciwon So da ma sauran littafaina na kudi irin Fulani, Zagon kasa, Hafsatu Manga, Bakar Wasika, Zaki a Arewabooks App @KhadeejaCandy


Thank you for always supporting me ???0???j Mu hadu a Paid Group.B???
Best regards ??/\??.\???i
Khadeeja Candy A??]
{
10/1/22, 22:06 - Buhainat: ABIEY POV.

A hankali yake saukowa downstairs din yana gyara hannun rigarsa, Ammy dake zaune a kasaitacciyar kujera ta dago tana dubansa.

%??mai ina?%???

Ya dan yi shiru kamar mai tunani.

%??mai zan je na yi ma Mai Martaba bakwana gobe zan wuce%???

%??ma kyauta, ka gaishe shi amman ga breakfast din nan yana jiranka%???

Ammy ta fada tana murmushi.

%??maybe zan karya a gurin Anty but yanzu bana jin zan iya cin komai%???

%??mhy%???

%??must%???

Ya daga kafadunsa shi kansa ba zai iya fadar abun da yake damunsa ba, kawai dai yana jin jikinsa ba dadi haka ma ransa a bace yake for no reason, sai ta nuna masa guri kusa da ita

%??mauna Aliyu%???

Ba musu ya zauna ana sauke ajiyar zuciya a sirrance.

%??me yake damunka?%???

%??mallahi Ammy ban sani ba, kawai dai na farka na ji ni wani iri, and ina son na tambaya ke kika ba Zahra kudin aikin ne?%???

%??ma ba mun yi da kai cewar zaka saka a bata ba?%???

%??meah Sauban ya fada min ko da yaje biyan kudin ya tararda wani ya biya, na kira Dr da Anty sun ce duk ba su suka biya ba%???

%??moh ni ma ban biya ba, maybe Allah ya kawo mata wata mafitar ne%???

%??maybe%???

Ya fada yana mikewa tsaye.

%??ma gaishe shi%???

Ammy ta sake fada sai ya juyo yana kallonta da murmushin da be san inda ya samo shi ba.

%??mau kuma ke da kanki%???

%??manar na masa rashin kirki shiyasa%???

Murmushi yayi ya juya ya nufi kofar fita, da dan kuzarinsa ya sauko entrance din ya nufi motarsa tun kamin ya karasa ya danna key hannunsa sannan ya bude ya shiga motarsa yayi reverse.
10/1/22, 22:06 - Buhainat: Cikin natsuwa yake driving har ya fice daga gidan, be yi nisa da unguwar ba PA ya kira shi sai ya bude Bluetooth din dake cikin motarsa yayi connecting.

%??manka ya dade komai ya zama ready karfe biyar za su tashi gobe%???

%??mkay%???

Ya amsa sannan ya yanke wayar yana jin kamar ya fasa tafiyar, yana faka motarsa harabar masarautar Zahra ta fado masa a rai, ya kan irin wannan yanayin da kuma tunaninta a duk lokacin da take cikin wata matsala ko damuwa, wayarsa ya dauko kamar ya kira Sauban sai kuma wata zuciyar ta hana shi, a ganinsa hakan be dace ba why zai yi ta neman shiga rayuwarta? Bayan tana matar wani? Ya bude motar ya fito da kafa ya taka har bangaren Anty, yana kokarin ya kai hannunsa ya bude kofar falon Aisha ta bude ta fito tare da kawarta, cike da murna ta tarbe shi.

%??myoyo Big bro daman ina ta nemanka, yau ma zan buga maka waya%???

%??mkwai wata matsala ne?%???

%??mh Babba%???

Ya kalli kawarta dake gaishe shi ya amsa sannan ya sake kallonta.

%??me ki dawo sai mu yi magana%???

%??mkay Ya shiyasa na ke sonka%???

Ta fada cikin murna da jindadi, ya sakar mata murmushi kadan ya shiga cikin falon, kai tsaye ya nufi upstairs kasancewar babu kowa a falon sai Ac da plasma, Bedroom din Anty ya fara knocked sai da ta yi masa izinin shiga sannan ya tura ya shiga, idonta na yin arba da shi sai fuskarta ta cika da kyakkyawan murmushi.

%??maa Shaa Allah kamar ka san ina nemanka%???

Ya zauna saman kujera yana kallon yadda ta canja tsarin furniture din.

%??misha tace min akwai matsala? Miya faru?%???

%??matsala ba yar karama ba, amman dai yanzu ka fara zuwa ka gaisa da Mai Martaba sai ka dawo mu yi magana%???

%??maman bankwana na zo masa, gobe zan wuce Abuja daga can zan hau jirgin England%???

%??mutu zaka je?%???

%??mo akwai wasan da zamu buga ne, kuma daman ina bukatar barin kasar nan%???

%??mmman dai ba zaka dade ba ko?%???

%??man sani ba for now, wasan dai zai dauke mu for 3 days ban san adadin kwanakin da zan kara ba%???

%??mllah ya ba ku nasara ya sa ayi a sa'ah%???

%??mmeen%???

Ya mike tsaye ya fice daga dakin, sai da ya leka dakin Narji duk da ya san ba lallai ne ace tana ciki ba a irin wannan lokacin saboda tana zuwa makaranta, ko bayan haka Narjin ba irin yan matan nan ne masu son zaman daki ba. Ta cikin kofar falon ya kunna kai zuwa bangaren Mai Martaba, samun kofar yayi a rufe, hakan na nufin Mai Martaba ya fita daga turakarsa kenan yana fada ko kuma falonsa da yake ganawa da baki, a dole ya juya ya dawo ta cikin falon Anty, ya fita ta kofar falon ya fita daga bangaren gaba daya ya shiga bangaren Mai Martaba, jerin motocin Mai Martaba ya tarar a harabar fadar ko ba a fada masa ba ya san Mai Martaba fita zai yi ko kuma ya dawo daga wani gurin. Yadda fadawa da dogarai suke mika masa gaisuwar suna zubewa kasa sai ka rantse da Allah shi ne dan sarki na fari ko kuma wanda ya fi kauna. Be shiga fadar ba saboda hangota ta yayi a rufe sai ya nufi masaukin bakin Mai Martaba.

%??mdan kuma ya disgani a gaban mutane fa?%???

Ya ayyana a ransa a tunaninsa zai tararda baki ne a falon, sai dai yana tura kofar falon ya shiga sai ya hango Mama Lami zaune a kujerar dake kusa da ta Mai Martaba sai wata matashiyar yarinya da zata tofi Aisha kadan tana zaune daga kasa sanye da abaya ash colar sai madaidacitar jakata a gabanta dayan hannunta rike da tabarau. Ba al'adarwa ba ce yin sallama idan ya shiga bangaren Mai Martaba saboda ya san Mai Martaba ba zai amsa masa ba, domin baya amsa sallamar kowa idan yana cikin mutane sai dai fadawansa su amsa, idan kuma daga shi sai iyalinsa ne ya kan amsa wani lokacin musamman idan zaman be wuce na mutun biyu zuwa uku ba, ko kuma matansa, sai da ko daga shi sai Mai Martaba ne a gurin Abiey yayi sallama Mai Martaba ba zai taba amsa masa ba saboda tsana.

%??ma'alaikassalam%???

Mama Lami amsa masa sallamar da be yi kamar da gayya, kallonta kawai yayi ya risina har kasa da gaishe da mahaifinsa, be amsa masa ba sai ma dauke kai da yayi ya maida wani gefen kamar wanda yayi arba da makiyinsa, Abiey be damu ba daman inda sabo ya kamata ace ya saba da wannan yanayin.

%??maman na zo ne na yi maka bankwana za mu tafi England gobe da yardar Allah%???

Nan ma Mai Martabarta be ce masa komai ba, sai Mama Lami ce ta amsa masa.

%??maa Shaa Allah, Allah ya tsare ya kaiku lafiya kuma ya bada nasara%???

%??mmeen%???

Ya amsa da kamar dole.

%??m tashi lafiya%???

Na fada yana kokarin tashi sai Mama Lami ta ce

%??mbiey baka gane wannan ba?%???

Ya kalli matashiyar budurwar da Mama Lami ta nuna masa sai ta dago ta kalleshi da manyan idonta, baka ce wulik sai dai irin bakin nan mai kyau mai shining irin na yayan manyan masu kudi.

%??man santa ba%???

Ya amsa a takaice.

%??mmmiter ce kanwar Engr ce%???

Cewar Mama Lami.

%??m thought ba Engr data muke da shi a Kano ba%???

%??mngr Bashir Alkali Auta daya ne dai a Kano%???

Mama Lami na fadar haka sai matashiryar da aka kira da Ummiter ta gaishe shi.

%??mood afternoon%???

%??mow are you%???

Ya amsa mata ba tare da ya jira ita ko Mama Lami sun sake magana ba, ya kalli Mai Martaba yana dan rankwafawa cikin girmamawa ya ce.

%??mmmy ta ce a gaishe ka%???

Sai a lokacin Mai Martaba ya daga masa hannu ya daga masa kai a lokaci daya alamar yana amsawa, Mama Lami ta dan sauke kai kasa Abiey kuma yayi murmushi kadan sannan ya ya juya ya fice. Mama Lami ta bishi da kallo kamin ta kalli Ummiter.

%??mashi ki tafi tun da kun gaisa, daman dai tace duk zuwan da take bata taba ganin Mai Martaba ba shiyasa yau ta zo ta kana nan na ce ta zo ta gaisheka%???

Ya mike tsaye tare da jakarta ta yi ma Mai Martaba a tashi lafiya sannan ta fice. Wannan karon a karamin falo ya samu Anty zaune tana jiransa ita da Aisha, sai da ya karewa fuskokinsu kallo sannan ya zauna.

%??ma yi breakfast ma kuwa?%???

Anty ta tambaya sai ya girgiza mata kai alamar aa, tun kamin tace komai Aisha ta tashi ta fito daga falon ta nufi dinning.
10/1/22, 22:06 - Buhainat: ZAHRA POV.

Duk yadda zan bayyana yadda mace take ji idan ta rasa miji sai na ga kalmomin kamar ba za su hadu su wadatu na isar fassarar yanayin ba, shiyasa wasu suke cewa mutuwar miji ta fi ta uba ciwo, sai dai ni a yanzu na kasa banbancewa tsakanin rashin uba da muka a shekarun baya da kuma rashin miji da na yi a yanzu. Musamman da dare yayi zan kwanta sai yanayin yadda muke kwance ya dawo min a rai, ko tufafinsa na kallo wani abun nake ji yana ta so min, sai dai fa kam hawaye Allah ya dauke min su, ba sakafai suke zubo min a ido ba idan dare yayi bana kwana sai na tashi na raya dare da addu'a ina rokon Allah ya yafewa mijina ni kuma ya bani juriyar cin jarabawar da na fada. A haka dai har aka yi sadakan uku a ranar kan na shiga tashin hankali sosai domin na tabbatar Deen ya tafi ya bar ni kenan har abada, ba laifi mun yi ta samun abinci daga abokansa yan'uwa da makota kowa yana ta kawo mana daidai gwargwadon hali, har mai gidan da muke haya sai da ya kawo mana abinci kuma yace idan muna bukatar wani abun na fada, duk wata soyayyar irin ta bahaushe da kuma dangantaka ta musulunci an nuna min ita sosai kuma na yaba domin ba ko wane musulmi ne yake samun irin gatan da na samu ba a cikin yan'uwan miji da makota na nesa da na kusa. Washe garin ranar da aka yi sadakan uku Jamila ta sake dawowa gidanmu, ban yi mamakin ganinta ba daman ta fada min zata dawo, yau kan gidan daga ni sai Bahijja ne a waje, Mama na daki tare da Yaya Maryam suna kintsa min dakin, Hajiya kuma tana gidansu gurin danginta saboda jinyar da take har yanzu jikin be saki da kyau ba,hakan yasa ana gama amsar gaisuwa sai yan'uwanta suka maida ita kusa da su saboda kar damuwar ta yi mata yawa....
Yau kan Hijab ta saka har kasa sai dai kamshin turaren da ta saba yi be canja kala ba, tun kamin ta karaso Bahijja ta janyo tabarmar dake kusa da mu ta shimfida mata sai ta zauna fuskarta da murmushi.

%??ma hakurin hakuri Zahra?%???

%??mlhamdulillah%???

Ta kalli Bahijja.

%??mannan kanwarki ce?%???

%??ma kanwar mijina ce%???

%??mllah sarki ya hakuri?%???

%??mlhamdulillah%???

Bahijja ta amsa, sai shiru ya biyo baya idonta na kan cikina ni kuwa nawa suna kasa ina ta tunanin yadda zan fara yi mata magana.

%??mllah yasa tare da Dr kuka zo%???

%??ma ni kadai na zo, kina son magana da shi ne?%???

%??ma%???

Na amsa saboda kar Bahijja ta zargi wani abu, sai ta kalli Bahijja ta kalleni.

%??mama na nan zan gaisa da ita%???

%??mahijja kira mata Mama%???

Na fada ina shafa wuyata da kassafan wuyan suka gama fitowa. Bahijja ta tashi ta shiga falon, sai Jamila ta yi saurin matsawo kusa da ni.

%??me kike son magana da Dr akwai wata matsala ne?%???

%??mani na yi an yi aikin ba a yi nasara ba, abun da ake kokarin cin ma be samu ba, ran da anke son na ceta be tsaya ba, hakan na nufin yarjejeniyar bata zauna ba tun da be rayu ba%???

A take yanayin fuskarta ya canja tana min wani irin kallo na mamaki da rainin wayo.

%??mallai baki da hankali, ko mijinki ya rayu ko be rayu ba yarjejeniya ta zauna saboda kudi ya fita daga hannuna yaje asusun asibiti, kuma bari na tunatar da ke, karki kuskura ki bari wani likita ya duba ki ba Dr Hamid ba, haka ma karki yarda ki haihu sai a hannunsa, idan kuma kika saba yarjejeniya kin san abun da doka tace%???

Hawaye na zubo min sai na yi saurin sauke kaina kasa, ita kuma ta daga da hikima tana kallon Mama da Yaya Maryam.

%??mshe kuna ciki%???

Suka amsa mata suka zauna aka gaisa sannan ta yi musu sallama ta tashi har ta fice tana fadin Allah ya kara hakuri.

%??maskiya Likitan nan yana da kirki ina jin shi ya turo ta yace ta zo ta

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login