Showing 72001 words to 75000 words out of 210919 words

Chapter 25 - CIWON SO

10 Oct 2024

4195

wayar. Dare na yi sai ga kiranshi ya shigo na yi zaton da Jamila zai zo sai yace min

%??ma almajiri nan zan aiko idan ya shigo bara ki kira shi kamar zaki ba shi sadaka sai ki ba shi takardar ya kawo min%???

%??moh%???

Na amsa sannan na tashi na shiga daki na dauko takardar na rike a hannu, almajin na yin bara na kira shi ya shigo na mika masa takardar ba tare da nace masa komai ba shi ma ya karba ya fice be ce min komai ba.
Fitarsa da kamar minti goma Dr Hamid ya kira ni.

%??ma karba, amman ya kamata idan zaki haihu ki kasance ke kadai sai wannan yayar taki da ta san komai so that mu samu yin aikin ba tare da sanin kowa ba%???

%??moh%???

%??mannan na ba Jamila number wayarki zata kira ki%???

%??mace min zata yi tafiya%???

%??mh taje Abuja kwananta daya ta dawo saboda wata yar matsala da mijinta ya samu, zamu shirya haihuwarta kamin taki haihuwar saboda komai ya zama daidai%???

%??moh%???

%??muma idan kina jin wata matsala ki fada min mu tari abun da wuri%???

%??mana jin Matsalar komai%???

%??maushe zaki koma awo?%???

%??manar Laraba na dade ban je ba amman zanje wannan larabar%???

%??mhikenan idan an fada miki wata matsalar ki kiri ni ki fada min%???

%??moh%???

Na amsa sannan ya kashe wayar, tun daga wannan ranar ban sake lafiya ba awon cikin ma da nace zan je ban je ba saboda ciwon zuciya da ya matsa min kuma ban fadawa kowa ba saboda kar a matsa min da zancen zuwa asibiti, ni kadai na san halin da nake ciki, kuma a kullum sai Dr ya kira ni ya tambayi lafiyata na amsa masa da bana jin komai a lokacin da ya tambaya ko naje awon sai na amsa masa da eh sun ce komai lafiya yake, na kwashe kusan sati daya kullum a daki nake bana fitowa sai idan zan yi fitsari so alwala wani lokacin ma sallah a zaune nake yinta saboda cikin ya kara yi min kasa a yanzu, ga tunanin da nake ya haifar min da rama sai cikin ya janye ni na koma kamar wata yar tsana.
Ranar wata jumma ina kwance daki rike da carji sai ga kira ya shigo wayata da bakuwar number, na dade ina kallon number har kiran yana daf da katsewa sannan na amsa na kara wayar a kunne.

%??mello%???

%??mahra ce?%???

Na ji muryar Jamila

%??mh ni ce ina wuni%???

%??mafiya kalau, Dr ya fada min abun da kika yi na shigowa da yar'uwarki cikin maganar nan, Zahra kina ganganci da rayuwarki kuma kina kara jefa kanki a cikin matsala ne, domin na rantse miki da Allah idan maganar nan ta fita sai na aikata miki abun da baki yi tunanina ba, kin san wacece ni? Kin san su waye dangina? Kin san waye mijina? Kin san yan'uwan mijina? Fitar sirrin yana nufin rasa aurena rasa gatana kin kuwa san idan na rasa daya daga ciki sai na aikata miki abun da baki taba zato ba, kin san ba zaki iya ba waya cs ki fara? Ki gargadi yar'uwarki karta kuskura fadawa kowa? Kuma karki kuskura cewa zaki yi wasa da hankalina ko na Dr kika fada min fake date na Edd dinki sai yanzu zaki fada mana na gaskiya? Wani abu kike shiryawa ko? Sai na baki mamaki Zahra kina fama da talaucinki kin samu an taimaka miki kike kokarin jefa ni a matsala, wannan ya zama na farko kuma na karshe da wani zai ji zancen nan? Kuma da zarar kin mallaka min ??ana ko ?bata ki manta da ni a rayuwarki dan kar zuciyarki ta raya miki wani abu%???

Bata jira ta ji amsa da zata fito daga bakina ba ta kashe wayar, ni kuwa na tashi zaune ina mamakin karfi hali da karfin duniyar da ya rufe mata ido take fada min magana son ranta, rushewar wani abu na ji kamar gini hakan yasa na tashi da sauri na fito ashe zan iya gudu da tsohon cikin idan wani abu ya same ni, domin a tunanin wani bangare na ginin gidan mu ne ya fadi. Ko da na fito na tararda Mama har ta kai waje gurin kallo ni ma lekowa na yi sai na ga ba mu kadai ba har da makotanmu sun fito kallo, wani kangon gida ne dake kusa facing din gidanmu aka rushe da motar rushe gidaje.

%??mbun ba ko sanarwa ni Wallahi na tsorata%???

Wata makociyar su Mama ta fada kowa sai ya dora da na shi, ni dai ban ce komai ba na juyo na dawo cikin gidan na zauna tunanin gobena.



ABIEY POV.

Dr na barin gidan ta kira shi ta fada masa hakin da ta samu Zahra.

%??mmman ke a fahimtarki me yake damunta?%???

%??mallahi ban fahimci komai ba, kuma na yi tambayarta bata fada min ba, sai dai kasan duk abun da zai saka Mamarta ta yi fushi da ita ba karamin abu ba ne%???

%??mashi bata da wata kawa ta kusa balle na bincika ko zan sani%???

%??mbiey ka bi komai a hankali%???

%??mhikenan, Thank you so much Dr Zainab kin min abun alheri da ba zan manta ba na gode da kila kula min da Zahra%???

%??mnything for you%???

Ta fada fuskarta da murmushi sannan ya kashe wayar, ya mike tsaye ya nufi windows dakinta yana kallon backyard.

%??m wish na san minene matsalarki Zahra%???

Ya furta yana murza yastun hannunsa. The following day ya tafi gidansu Momy domin yin magana da Yasmin ko da yaje ya samu tana makarantar Islamiya haka ya zauna ya sha hira da Momy kamin ta dawo, abun da ya dade be yi ba ita kanta Momy ta lura da yadda Abiey yake cikin farinciki a yau sai dai bata tambaye shi komai ba, domin aganinta ba huruminta ba ne, har 6pm yana zaman jiranta Yasmin bata dawo ba sai 8pm kasancewar weekend ne ranar assabar da lahadi suna hadda har 8 na dare suke kaiwa wani lokacin.

%??mmman dai maganar da zaka yi da Yasmin tana da muhimmanci sosai ko?%???

Momy ta tambaya ganin yadda ya bata lokacin tun 2pm yana jiranta har 8pm, da wani abun ne dabam sai dai yace zai je ya dawo ko kuma yayi waya da ita, amman ya tsaya sai yayi magana da ita face to face, shi dai be ce ma Momy komai ba bayan murmushin da yayi. Yana kishingida jikin kujerar falon Yasmin ta shigo da katon hijab dinta hannunta rike da jakarta ta makaranta, tashi yayi zaune yana kallonta suna hada ido sai ya sakar mata murmushinsa mai kyau ita ma murmushin ta yi masa sai dai ganin Momy yasa ta yi saurin gusar da murnushin ta karaso cikin falon da sallama.
10/9/22, 22:47 - Buhainat: *Littafin nan na kudi ne, karanta na sata daukarwa kanki hakki ne, domin sauke nauyi biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*

%??marka da dare%???

%??melcome%???

Ya amsa mata a takaice, sannan ta kalli Momy ta gaishe ta.

%??marka dai yan makaranta an dawo, tun dazun Abiey ke jiranki%???

%??mi%???

Ta nuna kanta, sai Momy ta tashi zaune tana fadin.

%??me fa%???

%??momy bari ta ci abinci tukuna%???

%??mo ai kara dai ta saurareka yanzu daga baya sai ta ci abinci bari na baku guri%???

Sai da Momy ta shige dakinta sannan Yasmin ta zauna a inda Momy ta tashi tana kallon Abiey.

%??mllah yasa ba laifi na yi ba%???

Yayi murmushi domin ya kura tsorone a tare da ita.

%??ma ki yi laifi komai ba, wani taimako nake son ki yi min%???

%??maimako kuma na minene?%???

%??maki min idan na fada%???

%??man iya maka abun%???

%??maki iya%???

%??ma fadi ko minene babu wani abu da zaka nema daga gareni da zan kasa yi maka shi matukar ina da iko%???

Yayi murmushi.

%??mhank you, uhm shekaranjiya ne..... %???

Tun da ya soma bata labarin bata ji komai ba har sai da ya kawo gabar da ya ambaci sunanta, sai ta ja wani irin numfashi da karfi shi kansa sai da ya ji.

%??mo you don't have to worry, kawai na yi haka ne saboda na samu mafita daga gurin Mai Martaba, da kuma Mama Lami idan ban yi haka ba za su iya zaba min wanda bana ra'ayi%???

%??mo miyasa ka ce ni?%???

%??mhat's the point, na san Mai Martaba zai aiko a tambaya masa aurena gurinki da su Momy idan ya gama bimciken da zai yi, idan an zo ina son ki amsa musu cewar ke baki so na kina da wanda kike so, already na yi magana da Ammy ta sani na san kuma zata sanarwa Momy shiyasa ban mata maganar ba%???

Yawu ta hade a hankali gabanta yayi mugun faduwa, ta kasa dauke ido daga barin kallonsa.

%??masmin...%???

Ya kira sunanta sannan ta sauke idonta kasa tana jin wani zafi na taso mata.

%??man you%???

Ta sake kallonsa irin duban da ita kanta bata san tana masa shi ba, sai kuma ta yi saurin maida kanta kasa.

%??mes%???

Ta amsa sai ta tashi da sauri ta bar shi a falon zaune, binta yayi da kallon mamaki da shakkun yadda ta yi masa.

%??ms she okay?%???

Ya tambayi kansa, sai kuma ya ta tabe baki ya mike tsaye yana kiran Momy.

%??ma dai har kun gama ba%???

Shi ne abun da Momy ta fito tana fada.

%??mh daman magana ce zan yi da ita ba mai tsawo ba zan wuce sai da safe%???

%??moh Allah ya bamu alheri ka gaishe da su Ammy%???

%??ma su ji%???

Ya fice daga falon kuzarinsa, Momy ta bi shi da kallon kamin ta juya zuwa dakin Yasmin.

Bayan ya dawo gida yake fadawa Ammy yadda suka yi, sannan ya kira Sauban ya labarta masa abubuwan da suka faru kusan ya fi kowa farincikin da jin abun da Mai Martaba yayi ma abokinsa.

%??mannu sannu bata hana zuwa sai dai a dade ba aje ba in ji hausawa, amman kana ganin Yasmin zata maka haka?%???

%??mo zai hana? Ba abu ne mai wahala ba, ya maganar gidan? Ina son na zauna kusa da Zahra ko dan na rika sanin halin da take ciki%???

%??mna nan ana bincikawa yawancin wadanda ake samu bana kusa da gidansu ba ne, amman akwai wani gida da aka fara gini aka bari shi kuma be da girma sosai gaskia%???

%??mdan zai yiyu a siye na kusa da shi mana sai a hada in ya so sai a ninka musu, idan kuma haka be samu ba sai a siye shi nan ayi gidan sama%???

%??mmman kai kana ganin zaka iya zama a nan Zahra bata gane ka%???

%??ma zan taba bari ka gane, i just want to be close to her%???

%??mhikenan zan bincika mana, Allah yasa Mai Martaba ya barka ka aureta kar wata matsala ta ta so kuma%???

%??mo no kar ma kasa wannan a ranka, kar zuciyarka ta sake raya maka zan rasa Zahra%???

%??ma fata nake ba, kawai ina sasashe ne%???

%??mo ka daina wannan hasashen%???

Ya sauke wayarsa cike da rashin jindadin kalamin da Sauban yayi.


ZAHRA POV.

TWO WEEKS LATER...

Wani irin murdawa na ji marata na yi ta saba min haka sai dai}? ba irin na yau ba yau kan ta tsananta min sosai, kusan jin nake kamar bayana zai balle gabana kuma kamar zai zazzago kasa ya cire gaba daya, a wahala na rarrafo zan fito saboda fitsarin da nake ji sai Mama ta rike ni.

%??mna zaki?%???

%??mitsari zan yi%???

%??ma ba a hawan shadda (Masai) idan ana nakuda balle gashi har kin fara zubar da jini, ki yi fitsarin a nan zan gyara%???

Tana gama fadar hakan ta tashi ta cire ledar tsakar dakin ta maida gefe daya ta dauko wani katon tsohon zane ta shimfida.

%??mi fitsarin ki dawo nan ki zauna%???

Na saki fitsarin a nan Mama ta dauko ruwa zata min tsarko na rike da sauri na karba na yi tsarkina ina ta karewa kar Mama ta gan ni, da taimakonta na isa gurin da ta shimfida min zanen na kwanta, sai tace na tashi zaune na bude kafafuwana.

%??ma ni ba zan bude kafafuwan ba haba Mama ai da kunya?%???

%??munya? Ni na haife ki fa? Kuma ranar haihu mace har tana jin kunya ne? Ai sai daga baya dai ko?%???

%??mi dai gaskiya ba zan iya ba, ni tafi dakinki zan haihu da kaina%???

Murmushi ta yi.

%??mi ko da sauran nakuda bata taso miki gaba daya ba shiyasa har kika da bakin fadin haka%???

Haka ne kuwa duk wani rufe kafafuwa da nake ina jin kunyar Mama na farko farko ne ina jin azabar ta asali ban san lokacin da na walgare kafafuwan ba na kwala ihu.

%??mama ciwo nake ji na shiga uku%???

Na fada ina jin wani irin azaba da ban san yadda zan kwatanta ba, a take na ji fitsarin sun kara taruwa a marata.

%?nitsari nake ji%???

%??mi yi su a nan, kuma ki rika ambaton Allah%???

Na yi yunkurin fitsarin sai na ji sun ki fitowa ashe ba fitsari ba ne tsabar azabar ciwo ne, na kai hannu na cire dankwalin kaina saboda wani zafi da nake jin ya baibaiye jikina, na kai hannu na fara tsife kitson dake kaina can kuma na mari cinyata.

%??mnnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un Mama mutuwa zan yi, mama ku cire min abun nan Mama ki kira likita Mama ki kira shi ki fada masa ina nan ina shan azaba wayyo Allah%???

%??mi bari sai idan kin ???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?haihu sai a kira shi%???

%??ma zan bari ba ba zan bari ba, ai ba jikinki ba ne baki san yadda nake ji ba, cikina fashewa zai yi marata ciwo take kasana ma barkewa zai yi, wayyo Allah marata%???

Murmushi kawai Mama ta yi ta cigaba da tufa min addu'a a kofi bayan ta gama ta ba ni na sha, ta shafa min ragowar a cikina.

%??mllah ya sauke ki lafiya, ki yi ta ambaton Allah%???

%??mo wai ba addu'a kika ga ina yi ba, ni dai ki kira likita wayyo Babana%???

Na fada da karfi ina kuka ji nake kamar na tashi na tafi har asibitin gurin likitan, wayarta ta dauka ta kira Yaya Maryam ta sanar da ita halin da muke ciki bata gama wayarba amai ya cika min baki na fara amai kamar ba gobe, lokacin na tabbatar da uwa uwa ce}? babu kyama ta rike ni tana ta tausayina idan naje rufe kafafuwana sai ta bude, mikewa na yi tsari na fara yawo cikin dakin ina karanta duk addu'ar da ta zo kaina.

%??manarukuna bardan wassalamu ala ibrahim.... Ya hayyu ya kayyun... Ya Allah na ya gwanina Allah ka kawo min sauki, wannan mutuwa da zan yi a yau ka kawo min saukinta%???

Mama ta rike ni ta zaunar sai na kai kaina na leka ina kallon yadda na komai ya canja.

%??mama haka kika ji da zaki haifi Zahra? Mama ki yafe min Mama na yafe miki, da na san haka abun nan yake da ban yarda na raini cikin nan ba, na shiga uku na lalace, wayyo duniya wayyo lahira%???

Sai da na yi awa daya a haka sannan Yaya Maryam ta zo, tana isowa ta sanar da Mama tare take da Dr Hamid sai na mike tsaye jiki ba tufafi zan fita na tafi waje gurin Dr Hamid din sai da Mama ta rike ni.

%??me babu tufafi a jikin ba%???

%??mama ina ruwana da tufafi wai? Kowa ya gan ni mana, ke dai baki san yadda nake ji ba%???

Na fada ina son na kwace kaina domin jin nake kamar da naje gurin likitan cire min cikin zai yi an samu sukuni. Yaya Maryam ta daura min zane ta saka min Hijab.

%??mace a fito da ita ba a nan zata haihu ba?%???

%??mo ina zai kaita?%???

%??mi dai be fada min ba, amman yace na fito da ita mu tafi wani gurin%???

%??mo kuwa da ni za a tafi, ba zan bari ku tafi ku ka dai ba da yata a wannan hali%???

A take na sako fitsari mai tare da jini, Mama ta rika ni ta dayan bangaren Yaya Maryam ta rika dayan bangaren muka fito sai da aka sani ni motar Dr Hamid din sannan Mama ta koma ta rufe gidan sai Dr ya kalli Yaya Maryam.

%??ma ita zamu je?%???

%??mh%???

Kamar yace wani abu sai kuma ya zagaya ya shiga mazaunin direba Mama ta shiga baya tare da ni yaja motar kamar zai tashi sama, kamin mu isa inda zai kai ni na fara rokon Mama yafiya ina bar mata wasiya.

%??mahra hakuri ake duk haka muka ji%???

Yaya Maryam ta fada ban san lokacin da na kai mata duka ba.

%??marya kike ba haka kika ji ba, muguwa ni kadai na san me nake ji, Wayyo Babana Wayyo Deen%???

Mama addu'a kawai take tana tofa min, wata private hospital muka nufa, ko da muka isa mun tararda an aje kujerar daukar marar lafiya, da alama ya shiryawa komai tun kamin a kawo ni, Mama da Yaya Maryam suka dora ni kan kujerar wata nurse ta turawa da gudunta, su Mama suna biye, wani katon daki aka shiga da ni, aka dora ni saman gado aka janyo wani karfe aka dora kafafuwana a kai. Matar ta cire zane na ta dauko wani ta dora ta rufe min kafafuwan zuwa cikina, sai ga Dr Hamid ya shigo cikin shiga irinta ta masu shiga tiyata ya rufe fuskarsa da mask hannayensa kuma da safa, ya daura drip ya saka min a hannu sannan yayi allurar a cikin ruwa, ya kalli Mama da Yaya Maryam yace su fita.

%??mu fita please%???

%??ma ni babu inda zan je sai ta haihu%???

%??mama babu abunda zai faru, dan Allah ki fita dan ma yana private hospital ne da asibitin gwannati ce ba za a bari ma ku shigo nan ba, dan Allah ki fita%???

Daker da sudin goshi Yaya Maryam da nurse din suka lallaba Mama ta fita bayan ta bugawa Dr Hamid warning cewar idan na mutu ta rantse masa da Allah sai ta yi shari'a da shi. Hannunsa ya fara saka min a ciki sai wani ruwa ya fashe da karfi ya watso masa har a jiki da karfi yayi tsalle yayi baya sai dai haka be hana ruwan bata masa jiki ba.

%??mannu sannu%???

Shi ne abun da yake ta fada.

%??mi yi nishi%???

%??ma kare nishin%???

%??me kare ba daure ki yi kin ga kan babynki yana kusa na fara jinsa%???

Sai na yunkuro zan kai hannu na taba ni ma naji abun da ya

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login