Showing 24001 words to 27000 words out of 202381 words

Chapter 9 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3227

guba da zata zagaya jininsa zuwa Sargo da jiki. A shekara ta uku muyi bikin mutuwarsa da biznesa vice president ya hau kujera ya shekara biyu biyar cif kenan. Shekar ta ?arshe a sake sabon zaSe wannan shine amsar mutuwa biyu .
? ?? Ya ?are maganar yana ?yal?yalewa da dariya, suma sauran suna tayasa kamar wasu zararru. Sai da sukai mai isarsu kafin suyi shiru suka koma shan shayi da cigaba da ?ulla tsiyatakunsu........
'


>??>??Hummm wani lokacin ma rasa abun magana ake.



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?
https://arewabooks.com/book?id=628103f05798291d0ecedd09

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?
*_Typing=???_*







*_Episode 10_*


.............*_WASHE GARI_* shugaban ?asa yay waya da god father nasu na siyasa dake faWa aji a ?asar baki Waya, sai dai a siyasance babu mai iya jin sunayensu. Ya sanar musu dukanin tsare-tsarensu. Sosai nasu tsarin yay masa shima harya yaba musu, dan yasan komai sai dai suna bayan fagene, ya kuma tabbatar musu komai zai tafi dai-dai dan Alhaji Hameed Taura a tafin hannunsu yake.
? ? ? Cikin farin cikin yabon da shugaban ?asa ya samu yace,  Na gode ranka ya daWe. ALLAH ya ?ara girma da Waukaka. Badan ku ba babu mai ganin koda hotonmu a ?asar nan. Shiyyasa muke addu'ar tsahon rai a gareku domin muyita cin karenmu babu babbaka . (Ashe kasan shi mai mutuwane, rayuwarsa mai ?arewace excellency. Inhar kuwa zai mutu to bai isa amfana maka komaiba face wanda yazo cikin ?addarar duk wanda kuka hara. ALLAH ka bamu shugabanni na gari=?O??&? ? ?? Bayan ya gama masa kirari da yabon dake sake buWa masa kai ya Wora da bayanin...
? ? ?  Ranka ya daWe a yanzu haka mun gama yanke shawarar ganawa da shi yaron kawai muji ta bakinsa shima .
? ? ?  Tunani mai ?yau, sai naji ku . Daga haka ya yanke wayar. Shugaban ?asa ya cireta a kunnensa yana jan kakkauran tsaki da ballama wayar harara. Cikin ?un?uni yace,  Mugu ?an hana ruwa gudu, ALLAH dai ya kusa kasheku muma mu babake ko'ina, daga sama har ?asan ta zama tamu. Dan badan kuba da mune taurarin duniya ta kowanne fanni.
? ? ?
(Kai jama'a kamar bashi bane ya gama masa ?ar murya yanzun>?#?, siyasa shegiya=??).

*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ? Kamar yanda al'adun ?asashen da? hausawa yake dama musulinci baki Waya, irin wannan lokacin ko nace wannan ranar ranakune masu muhimmanci na shirye-shiryen bikin salla. Tamkar kowanne gida dake shiri haka Taura family house ma keyi ?wansu da kwarkwata. Danko duk ?ammatan gidan zaka gansu da zanen lalle ba?i ko ja. Wasu sunyi kitso wasu gyaran gashi kawai. Hakama matan Alhaji Basheer Hameed Taura babu koma baya dan duk Winsu ?an gayu ne kuma ?a?an manya, dan kowacce tana alfahari da irin gidan data fito ne.
? ? ? Misalin ?arfe tara na dare da yay dai-dai da sanarwar ganin jinjirin watan shawwal daga bakin mai girma sarkin musulmi ?ararrawar dake sanar da taron meeting na iya manyan gidan ta kaWa. Ba sabon abu bane hakan a duk daren kowacce salla, sai dai a wannan karon taron meeting Win yazo da banbanci. Sakamakon manyan gidan kawai ake bu?ata banda yara.
? ?? Cikin tunani da taraddadin lafiya duka matan Alhaji Basheer Hameed Taura suka kimtsa kawunansu zuwa sashen surukan nasu domin amsa kira. Sai tsoffi guda biyu da suka kasance ?anne ga Alhaji Hameed Taura da suma suke zaune a gidan a halin yanzun. Sai ?anin Alhaji Hameed Taura Win autansu da ya iso da iyalansa daga ?asar Dubai a daren jiya domin halartar bikin salla da sukanzo a kowacce shekara...
? ??? ? ? ?
? ? ? ? ? Duk wani wanda ake bu?atar gani a katafaren falon na alfarma da an tsarasane kawai domin gudar da meeting na ahalin gidan ya iso. Kowa ka gani zaune yake cikin mutuntawa ga dattijo Alhaji Hameed Taura da matarsa Anne. Dan dukan matan Alhaji Basheer kansu a ?asa yake kasancewar suna gaban surukai.
? ? Bayan an buWe taro da addu'a Alhaji Hameed Taura da ahalin gidan ke kira da suna Bappi yay gyaran murya da tasaka kowa sake nutsuwa a wajen.
? ? ?  Da farko dai ina tayamu murnar ganin wannan wata na shawwal da rai da lafiya. Ina ro?on UBANGIJI ya amshi ibadunmu da mukayi, ya yafe mana kura-kuranmu. Yasa muna da rabon ganin na gaba da rai da lafiya.
? ?? A tare suka amsa da (amina).
? ? Ya cigaba da faWin,  Nasan zakuyi mamakin canzawar zaman meeting Win yau, dalilin hakan kuwa ya dangantane ga Ramadhan kacokal .
? ?? Da dauri Gimbiya Su'adah da yaran ke kira da (Maa) ta Wago jin an ambaci sunan gudan jininta mafi soyuwa. Yayinda firgici da taraddadi ya bayyana cikin ?yawawan idanunta. Dan batason mi kuma ya samu Ramadhan Win ba koya aikata. Tunda yau kusan satinsu biyu rabon da suyi waya sakamakon ta masa maganar ya daure yazo musu salla gida......
? ? ? ? .... ya katse mata tunani da cigaba da faWin,  Wani babban al'amarine ya tasoma gidan nan, sai dai mun Waukesa kacokan mun rataya ga shi Ramadhan saboda wasu dalilai. Na farko yin hakan zaisa ya dawo kusa damu dole. Na biyu zaisa yazo shima yay aure. Na uku ya isar da abubuwan da muka kasa isarwa ga sauran mutane bisa ga abinda ALLAH ya azurtamu da shi.
? ?? Duk da a dun?ule yay dukan bayanin hakan bai hana farin ciki bayyana a fuskar Maa ba. Ji take tamkar Bappi ya mata albishir ne da wani yanki na farin cikin samun ?ya?y?yawar makoma. Tana matu?ar burin ganin yaronta a kusa da ita. Tsabar jin daWin hakan harta gama yanke masa matar aure a ranta. Dan wannan karon tanason zaSama yaron nata matar aure ko hakan zaisa ta sanadin matar ya dawo gareta ba wajen Anne ba....
? ? ?? Dogon tunanin da gimbiya Su'adah ta tafi yasa har Bappi ya kammala jawabinsa ma bata ?arasaji wasu abubuwan ba. Sai murmushi take wanda ya kasa Soyuwa bisa fuskarta.

&

? ? ? Ana tashi da ga taron tun kan ta ?arasa sashenta ta fara kiran wayar gimbiya Asma'u yayarta da suke uwa Waya uba Waya (Adda Asmah). Su ba?wai mahaifiyarsu gimbiya Naja'atu da ake kira fulani ta haifa, sai dai sauran duk mazane su biyune kacal mata, kuma sune manya. Hakan yasa musu wata sha?uwa da son juna na musamman dan sun tashine tamkar tagwaye. Kasancewar kuma irin gidansu gidane na tsantsar ?abilanci da ?an ubanci yasa kowa da nasa yake sha?uwa.
? ? ?? Dai-dai tana saka ?afarta a ?awataccen falonta na alfarma da yaji kayan more rayuwa har zaman musaltashi zai iya zama ?auyanci gimbiya Asma'u ta Waga wayan. Itama tayi aure tuni, anan cikin garin Bingo ma take, rana Waya ma akai musu aure. Sai dai ita tayi kusan shekara biyar bayan aurensu kafin ta samu haihuwa. Yaranta biyu kuma kawai. Mace da namiji.
? ? ? Batare data dubi su Zuhrah dake zaune a falon kowa na harkar gabansaba ta shige tana mai zolayar yayar tata da faWin,  Haba ?asa badai har kin fara barcin naki ba ko? .
? ? ? Amsar da aka bata daga can ta sata sakin ?ar dariya tana tura ?ofar glass na corridor Win bedrooms Winta ta shiga. Ta kan wani tattausan carpet dake a tsakkiyar corridor Win ta taka zuwa ?ofar tsakkiya. ?aki ne da musaltashi Sata lokacine. Dan haka kowa ya musalta da kansa. ?ar sarki matar Alhaji Basheer Hameed Taura. Ta kai zaune tana sake ?awata murmushin fuskarta da faWin,  Amin Adda Asmah. Dama albishir na kiraki nai miki .
? ? ? Tai dariya saboda zumuWin Adda Asma daga can.  Oh god hajiyar ruWu kwantar min da hankalinki. Bafa wani abu bane yaronkine kawai zai dawo NAYA, dalilin kiran naki kuwa maganar aure da mulki da ya sakko a ciki ne. Inaga lokaci yayi da zamu cika burinmu na haWa auren Ramadhan da Aina'u tunda ta kammala karatunta .
? ?? Dariya ta kuma saki wadda inba Asma Win ba babu mai iya ganinta a saman fuskar Gimbiya Su'adah saboda izzarta da girman kai. A take a wajen suka gama yanke hukunci komai game da auren ?a?an nasu, batare da gimbiya Su'adah tayi wani dogon tunani ko bincike akan mike a ran Bappi ba.

*_&&HAJIYAR BIRNI HOUSE&&_*

? ?
? ? ? ? ? ? Tun shigowarta Wakin kwance kawai take tana faman murmushin samun mafitar damuwar data shigo da ita cikin gidan. Dan tabbas da damuwa ta shigo kamar yanda hasashen ?an uwan nata yake, damuwar da keda nasaba da zuwanta wajen first lady.
? ? ? Ita Win mace ce ?ya?y?yawa kuma gogaggiya, inda a dalilin harkar barikinta ta haWu da Alhaji Yaro glass babban Wan siyasa dake ri?e da babban mu?ami a ?asar ta NAYA. Tun a haWuwarsu ta farko taji sonsa a ranta, inda akai dace shima ya kamu. Dan haka sukai aure cikin ?an?anin lokaci. Sai dai abinda bata saniba Alhaji Yaro glass a ?ar?ashin mulkin mace yake a cikin gidansa. Dukkan faWa ajinsa iyakarta waje ne. Daya taka gate Win gidansa sunansa mijin hajiya Fanta. Tabbas ta fuskanci ?alubale kala-kala a zamanta da Hajiya Fanta da bazasu musaltu ba, har takai sai da ta tsigeta a gidan hankalinta ya kwanta. Ta kuma kauda hankalin Alhaji Yaro glass da ga gareta baki Waya, duk da ?ulafucin son komawa garesa da takeyi musamman saboda ?arsa Waya tilo da suka haifa tare dake wajenta. Tun farkon zuwanta gidan suke ?awance da Hajiya Bushira hamada, wadda sam bata shiri da Hajiya Fanta duk da kuwa mazajensu abokaine sha?i?ai. Koda yake ance ada ?awayene suma na amana, sai dai ?awancen ya watse ne a dalilin ?a?ansu. Mafari kenan Hajiya Bushira taita tunzura Alhaji Yaro glass ya ?ara aure, tun baya biye mata har yaji sha'awar yin hakan lokacin daya haWu da Aunty Hannah.
? ?? Bayan fitowarta a gidan hajiya Bushira tayi iya ?o?arinta na ganin Aunty Hannah ta koma gidan Alhaji Yaro glass amma hakan ya gagara, har suka samu nasarar Warewa kujerar mulkin ?asar ta NAYA. Inda Prof... Usama D. Hamada ya samu nasarar zama shugaban ?asa bisa ?o?arin su Alhaji Hameed Taura. Su kuma su Alhaji Yaro glass suka koma gefe matsayin manya sunacin karensu babu babbaka. Dan ko mu?ami Waya basu amsaba a bayan fage suke nasu mulkin su.
? ?? Hankalin aunty Hannah ya sake tashi dan tana son Alhaji Yaro glass sosai, amma sai Hajiya Bushira Hamada (First lady) ta kwantar mata da hankali akan karta damu, inhar tana raye sai ta koma aure gidan Yaro glass. Aunty Hannah tana cikin manyan ?awayen first lady da suke mata ayyuka a Soye, amma tana Soye kantane saboda Alhaji Yaro glass.
? ? ? ? A yau ma first lady ce ta bu?aci ganin aunty Hannah Win tun daren jiya akan wani aikin sirrinsu, a hirarsu ne first lady keWan tsoguntama aunty Hannah batun wanda su shugaban ?asa suke son tsaidawa takara, tare da burinsu na salwantar da rayuwarsa daga baya Alhaji Yaro glass ya maye gurbinsa, dan shine sukeso ya zama mataimakinsa. Wannan al'amari ya matu?ar saka Aunty Hannah a farin ciki matu?a. Har takejin zata iya bada gudunmawarta akan wannan al'amari. Sai dai maganar data biyo bayan hakan ce ta sakata a damuwa, dan kuwa first lady ta sanar mata sun tattauna da shugaban ?asa akan suna son samawa yaron matar auren da zata dinga musu aiki a kansa batare da sanin kowa ba, amma suna tunanin ta yadda zasu Sulloma Alhaji Hameed Taura game da hakan. Dan samawarwa Ramadhan matar aure daga Sangarensu ne kawai mafita da hangen nasararsu a tafiyar. Hakan yasa tacema aunty Hannah taje ta tayata tunani da nazarin mafita dan tana son ita ta fara kawoma shugaban ?asa mafita koda ?ara samun Waukakarta na mata garesa, sannan ita kuma ta zama first lady kodan cusama hajiya fanta ba?in ciki. Dan ba hawan Alhaji yaro glass bisa kujerar matamakin shugaban ?asa ko zama shugaban ?asa bane matsalarta ita. Hajiya Fanta ta samu mu?ami dai-dai da wanda ta taka shine damuwarta kawai. shiyyasa take so ta shiga ta fita wajen ganin ta nakasa Hajiya Fanta kafin lokacin Aunty Hannah ta koma gidan ta zama tauraruwa a mulkin da Alhaji yaro glass zaiyi.
? ? ? ?? Wannan shine dalilin shigowarta da damuwa gidan. Sai dai kuma abinda ta tarar na boran Raudha ya kawo mata mafita cikin sau?i da take tunanin first lady zatayi matu?ar farin ciki da ita har itama ta samu cikar burinta na komawa gidan Alhaji Yaro glass matsayin matar vice president.

? ?? Ta saki murmushi mai ?ayatarwa tare da jawo hamsha?iyar wayarta 1phone ta shiga sarrafata. Kai tsaye number first lady ta laluba. Harta tsinke ba'a Waga ba, dan haka ta yanke shawarar sake kira dan tasan sa?on da take shirin kaiwa mai matu?ar muhimmanci ne.
? ?? Cikin sa'a kuwa tana gab da tsinkewa first lady ta Wauka.  Hannah am sorry ina amsa wani call ne. Ina fatan har an samu mafitar ne da gaggawa haka? .
? ? ??  Sosai ma kuwa your excellency. ZumuWin hakanne ma yasa na kasa ha?urin bari sai nazo nace bara na kiraki . Aunty Hannah ta faWa cikin washe ha?ora kamar tana gaban first lady. Itama daga can first lady ta amsa ne cike da zumuWin son jin yaya akai? Dan haka kai tsaye aunty Hannah ta fara jero mata bayani....
? ? ? ?  Akwai yarinyar ?anwata dake aure acan jihar ?illo. Sai dai a wani ?aramar hukuma suke mai suna hutawa. Yarinyar ?ya?y?yawa ce son kowa ?in wanda bai samu ba. Gata ?arama sosai sweet 17. Tanada yanayi irin na mutane masu ha?uri da komi zatai baza'a zargeta ba. Sannan inada ya?inin zata shiga ran Alhaji Hameed Harith Taura cikin ?an?anin lokaci. Kai harma da uban gayyar kansa dan da gaske yarinyar ta haWu your excellency......
? ? ? ?  Ban katsekiba Hannah, amma mu minene ala?ar shirinmu da ?yawunta ko sanyin halinta? Mufa wadda zatai mana aiki kawai muke bu?ata batare da matsala ba .
? ? ??  Hakane your excellency amma bara na kaiki. Alhaji Hameed Taura mutum ne mai son mu'amula da mutanen kirki, a dalilin hakane mazajenmu suka Soye masa ainahin fuskarsu suka aro ta mutuntaka suka yafa ma kansu har takai abotarsu yin tsaho zuwa yanzun. Dan haka bazai yuwu mu samo yarinya mai rawar kai ba akan wannan shirin. Dole ta kasance mai irin suffar Raudha, sannan ?ya?y?yawa. Abu na biyu dole ta kasance Wiyar masu ?aramin ?arfi da basu da wata power Win zamtowar yarinyar mai buWaWen kai da komai zata iya fahimta idan an sakata tayi, sannan kuma zamu iya juyata ita da iyayenta yanda muke bu?ata muma cikin sau?i dan batasan komai ba sai abinda muka Worata a kai .
? ? ? ?? First lady ta ?yal?yale da dariya da faWin,  Kai Hannah shiyyasa nake bala'in sonki wlhy. Dan kuwa kanki na ja matu?a. Sai dai matsalar Waya zuwa biyu ce. Matar shugaban ?asa ?ar 17years, kuma mai kwalin secondary school kawai. kuma Wiyar ?ar uwarki bayan kinsan shirinmu shine itama idan ta kammala mana aiki rayuwarta zata iya salwanta .
? ? ? ? ? Aunty Hannah tai Wan murmushi tana sake dam?e filo a jikinta. Dan ita inhar bu?atarta zata biya salwantar rayuwar Raudha ba komai bane ba a gareta.  Your excellency matsala ta farko ba matsala bace ba. Dubi da shima Win yaro ne matashi da zai zam na farko bisa kujerar mulkin ?asar NAYA. Karatu kuwa ko tana gidansa za'a iya sakata ta fara badan zai amfanemu ba sai dan kawai zai bada kariya ga masu ?orafin matar president iyakarta secondary. Na uku kuwa karki damu, dan mun rasa iyayenmu ma munyi ha?uri balle ?a?a. Ko Samha ce zan iya sadaukar da ita domin samun cikar burinmu (?arta fa=?1?, anya kuwa gsky aunty Hannah ke faWa>?&? ? ? ??  Okay na gamsu da bayaninki, sai dai kuma taya zamu haWa ala?ar su kuma? .
? ? ?  Wannan shine dalilin kiranki your excellency...........
'

_(Tofa, su Aunty Hannah kumafa>??=ض?
*_Yaya kuke gani masu karatu? Shin Ramadhan zai amince ya amsa kiran Alhaji Hameed Taura kuwa zuwa ?asar NAYA? Harma da tayin zama shugaban ?asa?? Kokuwa ?an ?asar ta NAYA zasu yarda da wannan sabon al'amari na hawan matashi mai jini a jika irin *_Ramadhan B. Hameed Taura_* ne matsayin? shugaban ?asarsu

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login