Showing 132001 words to 135000 words out of 202381 words

Chapter 45 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3246

yarinyar nan, wai dan takaici sai yanzu take shiga jami'a. Matar shugaban ?asa fa daya kamata ta zama vary educational, wayayya ta nunawa a duniya, wadda duk inda tasa ?afa zata fiddashi a kunya muma ta fiddamu. ALLAH dai ya tsinema wannan aure na Ramadhan albar.......

???? Haba dan girman ALLAH Maah wane irin furicine haka babu daWin ji. Idan kin tsinema auren Brother tamkar shi kika tsinemawa dan zata iya yuwuwa yanzu haka an samu rabo tsakaninsu. Maah ki kwantar da hankalinki dan ALLAH, ni wlhy banga wani aibu ga yarinyarnan ba. Inma iyayenta sunada wancan halin ai ba itace kedashi ba. ALLAH kuma yana fidda rayayye a cikin matacce, ya fidda matacce a cikin rayayye. Karatu ko karancin shekarunta normal ne ni a wajena. Miye amfanin ya auri wayayyar mai ilimin tazo ta zame masa damuwa shi da mulkin nasa damu kammu. Yanzu ko shi zai bama matarsa tarbiyyar data dace akan tsarin mulkinsa ta tashi akai kuma yay alfahari anan gaba Maah. Dan ALLAH ki cirema kanki damuwar nan ki musu addu'a sai kiga wataran komai ya zama yanda kike so. Kwana nawane zata kammala karatun ma, ina amfanin ya auri sa'arsa tazo ta rigashi tsufa........

???Hannu Gimbiya Su'adah ta Waga mata a fusace. Cikin zafin rai ta nuna mata ?ofar fita.  Tashi ki fitarmin kafin na saSa miki Mardiyya. Nama manta tare nake da mara kishin kanta balle waninta. Shasha kawai da batasan abinda ke mata ciwo ba .

???Mi?ewa Mardiyya tai ta Wauka bag dinta da faWin,  ALLAH ya huci zuciyarki Maah, amma nidai gaskiya na gaya miki, ita rayuwa bata da tabbas. Banga kuma aibun yarinyarnan ba, hasalima yanda take da ?arancin shekaru idan kika jata a jiki zakisha mamakin ribar da zaki samu akan shi kansa Ramadhan Win da kike ganin kamar an nisantaki da shi. Ni na wuce dama zuwa nai na dubaku tunda ban samu shigowa gidan ba koda babbar salla .

???Ko kallonta Gimbiya Su'adah bata sakeyi ba. Itama saita fice a ranta tana nemawa mahaifiyar tasu shiriyar ALLAH da fatan ganewa. Dan tuni ta fahimci Adda Asmah na Waya daga cikin masu rikita lissafinta akoda yaushe. Su kansu wani lokacin haWata ake????? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ? ?  dasu taita zuba musu tujara kamar ba ita ta haifesu ba.



???WaWan nan maganganu na Mardiyya sun sake harzu?a gimbiya su'adah. Rai Sace ta shirya bayan sallar zuhur ta nufi sashen Anne. Abinda takan haWa kwanaki huWu batai ba. Dan gaida surukai kullum baya cikin tsarinta duk da gida Waya suke rayuwa. Anne tayi mamakin zuwan nata amma sai ta danne ta tarbeta kamar yanda suka saba. Babu wani Soye-Soye gimbiya Su'adah ta sanarma Anne abinda ke a ranta.?

???Murmushi kawai Anne keyi jin bayanin surukar tata. Ita bazata hanata zartar da hukuncin aurawa Ramadhan wata matarba, sai dai bazata amince a cutar mata da jika ba dan ita kanta ta jima da fahimtar wacece Adda Asmah.

??? Shike nan kije zan samu Dattijo da batun, zai kuma nema Ramadhan Win yaji tabakinsa. Idan ya amince da auren mu masu murna da farin cikine akan hakan. Fatanmu ALLAH ya basu zaman lafiya kawai.

?????Duk da ranta ya ?ara Saci sai ta amsa da amin. Ta fice zuciyarta na ayyana mata maganin Ramadhan da zatayi. Dan bazata taSa yarda ya nunama kakaninsa baya son auren ba. Tasan yana bijirewa shikenan bazasu bata goyon baya ba.



*__,,,,___________,,,,__*



?????Barci ya sake sha sosai har wajen sha Waya. Ring Win wayarsace ma ta tilasta masa buWe idanu da ?yar. Ido a rufe ya kai hannu a side drawer da nufin kashe wayar sautin ring Win ya hanashi hakan dan yasan Maah ce. Komai bai kawo ransa ba sai tunanin taji baida lafiya maybe. Ya buWe ido da ?yar yay picking yana kaiwa kunnensa.

???? Barka da asiba Maah! .

Gaban Gimbiya Su'adah ne ya faWi, tai saurin cire wayar a kunenta tana kallo.....

??? Maahhh! .

Daya sake faWa cike da kasala da barci ya sakata gaskata zarginta. Da sauri ta latse wayar ta kasheta gaba Waya kanta na juya mata. (Har ita Ramadhan zai amsawa waya yana tare da mace. Innalillahi..... Shikenan yaronta ya gama watsewa hanun jikar karuwai).....



???A Sangaren Ramadhan kuwa tunanin network ne ya sashi sake dialing number Win tata da ?yar yana kaiwa kunne da lumshe idanu. Sai dai switch up ma ake sanar masa. Yanayin rashin ?arfin jikin har yanzu ya sashi ajiye wayar kawai da tunanin zuwa anjima zai nemeta. Sai dai ya sake jan ?an mintunan a kwance kafin ya tashi zuwa bayi, sosai yunwa yakeji na ci masa hanji, badan haka ba baya tunanin zai iya tashi yanzun.

?????Shigarsa wankan baifi da mintuna biyu ba Raudha ta shigo hanunta Wauke littafin data rubuta lecture Win jiya tana Wan bitar abubuwan da bata fahimta ba, dama tun Wazun take zaryar dubashi da ga falo zuwa bedroom Win. Jin motsin ruwa a bayi ya sata yanke shawarar gyara Wakin a gaggauce ta fice kafin ya fito. Littafin ta ajiye a stool Win mirror batare data rufe ba. Cikin rashin sa'a tana tsaka da gyara kayan saman mirror Winsa dake a wargaje ya fito. Sosai ta diririce, tai azamar juya masa baya zuciyarta na luguden daka....

?????Duk abinda tai akan idonsa ne, har yayi kamar zai basar yanda ya saba sai kuma ya canja shawara. Inda take ya cigaba da takawa yana goge sumarsa da ruwa yaWan taSa kaWan zuwa gefen wuyansa da kunne. Cak ya?tsaya sakamakon idanunsa da suka sauka akan littafin nata, ya ?urama hand writing Win ido zuciyarsa na wani irin zillo, hatta da numfashinsa sizing yake wajen fita daga ?irjinsa.....

?????Jin kamar tsayuwar mutum a kanta ya sata saurin juyowa saboda tsorata, dan bataji motsin ?arasowarsa inda take ba. Yun?urin barin Wakin tai gaba Waya taji ya cafko hanunta tare da fisgota ta dawo baya, gaba Wayanta ta faWa masa har Wayan hannunta na ?o?arin sauka akan ?irjinsa dake nason ruwa. Ido ta rumtse da ?arfi da son Wage hannunta ta tokare tsakkiyarsu, sai hakan ya taimaka mata bata faWa masa jiki gaba Waya ba. Sai dai kuma a bazata da tai niyyar jan jikinta baya cikin in..ina tana faWin,  I'm sorry .

???Har yanzu idanunsa akan littafin suke, sorry data ambata ne ya dawo da zuciyarsa gareta, dan ya lula duniyar wani tunani daban, kamar yanda ya taSa mata lokacin da ?an gidansu sukazo dubasa ya ?ara matso da ita jikinsa dan bai saki hanunba dama. Mannata yay da jikin nasa duk da ta?i janye hanun nata. Kamar zata fasa kuka ta sake buWe baki zatai magana dan ita hankalinta bai kai akan abinda yakema kallon ?urulla ba saboda a rikice take...

????? Shiyyy!! Ya faWa yana maido idanunsa kanta da manna bayanta da jikin mirror. Kumburarrun idanunsa dake baibaye da mura ya sauke akan face Winta, ganin lips nata na rawa alamar sonyin magana ya girgiza mata kansa. Sake rintse idanu tai da ?arfi. Murmushi ya saki mai ?ayatarwa idanunsa na cigaba da bin fuskarta da kallo, haka kawai yake shiga nishaWi idan ya ganta a yanayin tsoron nan.

???? Hy! BuWe idonki .

??Yay maganar a dake kamar ba shi ya gama murmushi ba.?

?? Dan ALLAH kayi ha?uri.. Raudha ta faWa cikin tsananin taraddadi kamar zatai kuka.

???????Sake matsar da fuskarsa yay gab da tata yana busa mata numfashinsa. Cikin wata iriyar muryar da badan a gabanta yake ba zata rantse bashi bane ya cigaba da magana.?

????? Kinsan ALLAH idan baki buWe kin kalleni ba zan baki mamaki yau, ba ruwana da Ustazancin ki kaca-kaca zan miki ...........
'


BAKAR INUWA...!!

Chapter 47
47

............So take tabi umarninsa ta buWe amma ta tabbatar bazata iya kallonsa ba riga ba. Sai tayi kamar zata buWe sai ta maida ta rumtse da ?arfin tsiya. Tayi haka kusan 3times amma ta kasa. Cike da mugunta ya saki murmushi yana saka hanunsa guda ya janye nata data tokaresa da shi.?

???Wani irin ?uuuu! Cikin Raudha ya bada sautin da har Ramadhan sai da yaji lokacin da taji saukar lips nashi akan nata daketa ?yallin lipsgloss mai ?amshin strowbarry. Shi kam da yayi da niyyar tsokana duk yanda yaso janye nasa lips Win sai yaji bazai iya ba, cikin rashin ?arfin jikin da ke tare da shi ya sake manneta da mirror Win tare da rumtse Wayan hanunta dake cikin nasa ya manne jikinsu waje guda yanda har numfashinsu ke fita da ?yar....

?????Ya riga ya mata matsewar da rawar jikin nata ma baya tasiri, sai zuciyarta dake mugun gudu a ?irjinta har yana iya jiyowa. Randa su Anne sukazo yayi kissing nata sai dai ba irin na yau ba. Na yau babu sassauci, kai tsayene, cike da salon daya sata shagala tuni tsoronta ya gudu sa?onsa ya fara shigarta Sargo da jini. Itama tanada lafiya, duk da abinda takeji sabo ne gangar jikinta bata?i amsaba, dan ta kai shekarun da zata iya bu?atarsa. Sai dai rashin sabo ya sake tabbatar da ruWaninta, dan lokacin daya janye bakinsa kasa tsaiwa tai a kan ?afafunta. Babu shiri ta sake ?an?amesa. Bazata iya Wagowa ta kallesa ba, sannan ?afafunta ma bazasu iya tsayawa akaran kansu ba, dan jikinta babu abinda yakeyi sai mazari.

????Duka hannayensa biyu ya dafe kan mirror Win da suke jingine, kansa na bisa kafaWarta, idanunsa duka a rufe suke saboda abinda ke faruwa a cikin nasa jikin. Lallai yasan ya takaloma kansa, ya kira ruwa yau. Yana zaman-zamansa da lallaSa yanayinsa gashi nan ya takaloma kansa ruwa wajen neman tsokanarta ya tsokanoma kansa abinda ke kwance shekara da shekaru.

????Sunayen ALLAH ya shiga ambata a zuciyarsa da son janye jikinsa da sauri, sai dai Raudha data dabaibayesa sam ta hana yuwuwar hakan garesa. Sai ma ?ara ?an?amesa tai dan bata fatan ya ganta a yanayin da take. Sake gwada janyewa yay itama ta sake ?an?amesa. Dole ta sashi buWe ido yana kallon kansa da bayanta ta cikin mirror. Murmushi ne ya suSuce masa, sake duban idanunsa da suka kaWa sukai jajur yayi alamar fitinace kwance a cikinsu. Hannunsa Waya ya Waga da jikin miron ya kaisa kanta ya ture hular data saka, a take gashinta dake Waure ya bayyana. Yatsunsa ya tura ciki baki Waya ribbon Win ta fice duka.

???Babu abinda ke fita a bakin Raudha sai kalmar innalillahi.... Har ?arshe, ga hawayenta na zarya a kan ?irjinsa. Murmushi ya saki da sake yamutsa gashin nata da yakeji kamar su yini yana wasa da shi. Cikin wata irin sha?a??iyar murya da bata taSa cin karon ji da ga garesa ba ya fara magana...

????? Ustaza wannan ba mafita bace, idan kika bari naje matakin ?arshe sam bazan saurarekiba sai na tabbatar da sadakina bisa kanki yanzun nan harda ribar baby insha ALLAH..

????Baima kai ?arshe ba tai saurin sakinsa da son tureshi, sai dai hakan bamai yuwuwa ba, dan duk da halin da yake ciki ai goma tafi biyar albarka. Yanda tai Win ya bashi dariya, sai dai halin da yake ciki bana dariyar bane, yayi imani kuma da inhar aka cigaba da kasancewa a haka babu makawa a yanzun nan bazai iya ?yale yarinyarnan ba, duk da ?o?arinsa na son yin hakan. KaWan ya matsa ta samu hanya, ai da gudunta ta fita har tana bigewa da ?ofa.... Shima zaune ya kai jagwab saman stool Win mirror bayan ya Wauke book Winta dake a wajen. Ya dafe kansa zuciyarsa na matu?ar gudu kamar zata fito... (Mike damunka Ramadhan? Mikaje ka takaloma kanka wajen shegen tsokale-tsokalen neman ayi?) a zuciyarsa yake maganar, sai dai sam babu nadamar abinda yay tattare da shi. Sai ma a fili daya furta  Oh Ramadhan ka lalace, da sa'ar autarku kake wannan abun ko kunya babu.

????Sai kuma murmushi ya suSuce masa, ya kai hannu a wuyansa,  Ni Ramadhana zazzaSin ma ya dawo yay maganar a marairaice yana wani langaSe kai gefe cike da tausayin kansa.... Tuna abinda ya gani ya sashi saurin juyawa ga mirror Win, book Winta ya Wauka ya buWe, sai kuma ya mi?e yana bin rubutun da kallo.  Kai ina.. ya faWa a fili yana girgiza kansa da mi?ewa ri?e da littafin. Bakin gado ya koma, ya Wauka Waya daga cikin wayoyinsa yay snapping rubutun, littafin ya ajiye ya cigaba da danne-dannensa. Tsahon mintuna biyu ya kai wayar kunensa.

?????Daga can cikin tsokana Bappi yace,  ?an gatan ALLAH ka warke kenan? .

???Murmushi yay yana sake ?o?arin control Win halin da yake ciki.  Oh Bappi nida nake kwance cikin ciwo kake kira Wan gata? .

?????Dariya Bappi ya karayi daga can.  ?an gatane mana tunda ciwon naka na ?an gatane. Bakaji bahaushe yace _mura ciwon Wan gata ba_ .

?????Dariya sosai shima Ramadhan ya sanya a wannan gaSar Bappin na tayasa. Sai da suka nutsu Ramadhan ya fara magana serious.  Bappi wani abune ya Wan rikitani yanzun nan. Amma na turo maka sa?o ta email ka duba yanzu dan mu tabbatar .

????Bappi ma daya koma serious Win yace,  To ALLAH yasa dai lafiya? .

????? Lafiya lau Bappi duba dai .



?????Bayan kamar mintuna uku sai ga kiran Bappi ya shigo, lokacin yana ?o?arin saka kaya a jikinsa. Dakatawa yay ya Waga wayar.  Ramadhan ina ka samu wannan hand writing Win? .

???? Iri Waya ne ko bappi? .

Ramadhan ya amsa tambaya da tambaya. Daga can Bappi yace,  Tabbas babu wani babbanci, kenan wanda ya turo takardar nan kamar yanda mukai hasashe yanada kusanci damu? .

???? Bappi kasan rubutun waye kuwa? .

??? Shi na ?agu naji Ramadhan  .

 Ameenatu! .

?? Aminatu? Kana nufin Aminatu dai matarka?! .

???? Ita kuwa Bappi. Yanzu naci karo da shi a book Winta na makaranta, shiyyasa gaba Waya kaina ya kasa Wauka nima dan na shiga ruWani .

??? Uhhm to kaga wannan maganar bata nan bace ba, idan ka fita office gobe idan ALLAH ya kaimu zanzo kawai .

???? Bappi na sameka a gida mana anjima .

?? No Ramadhan akwai haWari. Satar fitarka tayi yawa, ina tsoron magauta su fara fahimta su cutar da kai ta wannan hanyar. Dolene ka canja takunka .

??Fuska ya Sata, dan gaskiya akace bazai dinga zuwa gidansu akai-akaiba an cutar da shi. Wannan takura har ina dan ALLAH.



?????&Hajjaju Raudha kam tunda ta fice tana can Waki du?un?une a bargo. Ji take kamar ta tona tsakkiyar gidan kawai ta shige ta huta. Bawai bata san minene aure ba, domin tanada zurfi a ilimin addininta, shiko musilinci ya fiddo mana komai dangane da aure cikin hikima da rahamar UBANGIJI. Matsalar kawai shine komai yana zuwa mata ba?o ne. Bata saba ba, bata taSa gani anayi ba. Bata karatun littafi sai ranar da Bilkisu ta bata, ko karatun tanayine cike da kunyar wasu wajajen idan tazo a lokacin. Gidansu na hutawa ko tv babu, wama yake da lokacin zaman kallo, yo fitinar Abbansu ma tasa idan rashin kuWi ya ciyosa ya kwashe ya siyar kona wacece a gidan babu ubanda ya isa yace wani abu kuma. Bata da tarkacen ?awaye, idan ma kika kasance mai rawar kai a aji bata shiga harkarki, sannan bata zaman fira in group daga boko har islamiyya, hasalima faWa takema su Safara'u idan taga sunayi. Tasan dole ne ta shiga ruWani da sabon yanayin da Ramadhan ke son jefasu a tsakanin nan. A wani bangaren kuma tanada gaskiyarta akan shiga ruWani. Tun farko ta sakama ranta Ramadhan yafi ?arfinta. Shima kansa ya tabbatar mata yafi ?arfin nata. Mahaifiyarsa da danginsa harma da mutanen duniya sun tabbatar. A baya babu abinda take gani a cikin idanunsa sai saSanin abinda take gani a yanzun, duk da dai harga ALLAH tasan bai taSa muzantata da baki ba, bai taSa hantararta ko wula?antata ba, kawai dai baya shiga sabgarta. Dolene canjawarsa a ?an?anin lokaci ta zama abu mai rikitarwa a gareta. Amma tayi al?awarin hakan bazaisa ta taSa saSama umarni ko hani daga garesaba, zatai masa biyayya matsayinsa na miji inhar bai hau turbar sabama ALLAH ba. Zata yi biyayya ga umarnin UBANGIJI akan binyayya ga miji da dokokin aure kodan tabbatar da martabar tarbiyyarta data gidansu a idanunsa saSanin wadda aka sanar masa da wadda duniya take kallon ahalinta dana iyayenta da shi......

????arar landline Win Wakin ta katse mata tunaninta, gabanta ya faWi. Sai dai tunanin ko Mama Ladi ne ya sata buWe kanta a bargon ta Waga.

???? Ustazah! Haka aka koya muki kula da mijinne wai a islamiyyar? .

????Batama san bakinta ya suSuceba wajen faWin,  Wlhy Yaya Ramadhan zaka kasheni da raina! .

????Murmushi yay daga can,  Idan na kasheki Ustazah dawa zanyi angwancin? .

???? Na shiga uku .

Dariyar da batasan ya iyaba ya ?yal?yale da ita daga can. Tasa hannu ta rufe fuska tamkar tana gabansa. A zuciyarta Wunbin mamaki da al'ajab ne dan?are. (Dama haka yake kokuwa yanzune ya canja.....?)

??? Ina jiranki kizo ki bani abinci kar yunwa ta hallakani ga ciwo . Ya faWa cikin katse mata tunani yana yanke wayar.

?????

?????Baki buWe Ramadhan dake zaune cikin kujera ?afa Waya kan Waya lap-top a cinyarsa alamar aiki yake ya saki yana kallon Raudha data shigo bayan tayi knocking ya bata izinin shigowa. (Lallai yarinyar nan kanta da motsi) ya ambata a ransa yana Wauke idonsa gareta. Sanye yake cikin kaya masu taushi ba?a?e. Duk da badan kwalliya ya saka ba sun masa ?yau da sake fiddo hasken fatarsa. Idanunsa dake cike da abubuwa kashi-kashi ya janye yana maidawa ga aikin gabansa.?

????Gabansa Raudha ta ?araso bayan ta Wakko basket abincin data shirya masa tun Wazun, komai a cooler yake dan haka bata tunanin sun huce. Table Win ta kalla inda ?afarsace fara tas a mi?e, ganinta da abincin kuma baisa ya sauke ba. Kallonsa taWan sata a ranta tana gulmarsa ganin yanda ya tsuke fuska tamkar bashi ya gama mata abun kunya Wazun ba (Humm da gaske mutumin nan dai yanada aljanu). A fili kam sai cewa tai  Ga abincin .?

???Banza yay mata kamar baiji ba. Ta sake maimaitawa cikin marairaice fuskarta dake cikin ni?ab data sako. Ganin ya?i nuna yasan da zamanta a wajen sai takai dur?ushe a gabansa tana dire basket Win a ?asa.  Dan ALLAH kayi ha?uri, wlhy tsoro naji Wazu Win .

???Nanma banza yay mata yana cigaba da sarrafa keyboard Win lap-top Winsa hankali kwance. Sai dai ya fahimci maganar tata nada ala?a da tunanin gudun datai Wazun ne.

???? Dan ALLAH! .

Ta sake

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login