Showing 126001 words to 129000 words out of 202381 words

Chapter 43 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3244

ga gawarwakinsu a cikin waWanda suka mutu. (Dama haka fitina take, a mafi yawan lokaci wanda ya takalota shi take fara zubarwa a ?asa. ALLAH ka zaunar da ?asashenmu lafiya. ya gafarta mana kurakuranmu ka wadatamu da tsarkakakkiyar zuciya=?0?).



&&&



?????Da ga Raudha har Ramadhan idan sunyi barcin kirki a wannan dare sai dai Sarawo. Ga mura ta mugun addabarsa da zazzaSi mai zafi ma ya kwana. Yayi waya da Bappi yayi da Pa duk akan lamarin. Anne ma ta kwantar masa da hankali ta hanyar nasiha sosai da muhimmincin tashi tsaye akan addu'a .

???Basu kaWai ba hatta Bilkisu da damuwar ta kwana. Duk da dai nata tsananin tashin hankalin nada nasaba da halin da taga Yayansu da Raudha a ciki. Adalilin hakan ma yau a Wakin Raudha ta kwana. Ita kuma Raudha a Wakin Ramadhan suka kwana tare.

???

?????Da sassafe shugaban ?asa Ramadhan yabar gidan batare da sanin su Raudha ba, dan Wakinta ta tafi yin sallar asuba bayan ya fita massalaci shima. Sai da suka fito sukaci karo da shi a tv ana nunasa a cikin ?auyen Kauci, abinda zai birgeka har da shi cikin tawagar masu zana'ida duk da karancin lokacin dake garesa. Ana kammalawa suka baro garin sai dai yabar jama'arsa suna sake zagaya ciki da bai Win ?auyen. Tare suke da gwamnan jihar Kuddo Win. Daga ?auyen asibiti suka wuce nanma shugaban ?asa Ramadhan ya duba wanda suka sami raunika. Da ga haka bai ?ara ko minti biyarba a jihar Kuddo suka nufo Bingo dan da ?yar yay squeezing time Winsa dama. Sai dai abinda yayi Win ya kara masa kima da daraja a idanun talakawan ?asar NAYA. Gaba Waya a yinin nan babu abinda kakeji sai ruwan albarka da ake jera masa tako'ina.?

???Yayinda a Sangaren su Alhaji Yaro glass kuma sukai yinin ba?in ciki da ?unci dan basuyi zaton shugaban ?asa Ramadhan zaije har ?auyen ba domin nuna kulawa. Ba ?aramin shiri ya wargaza musu ba akan hakan.



????A Sangaren mai gayya mai aiki kam Ramadhan yau ya yini ne cikin damuwa da Wunbin fargabar wannan mulki mai cike da ?alubale kala-kala. Tun ba'aje ko inaba fa kenan, inaga nan gaba kuma da shekaru huWu da watanni kusan bakwai ke jiransa. Kai anya kuwa zaya iya?.?

???Da wannan tunane-tunanen ya yini a office ga mura da ciwon kai ga zazzaSi ga kuma aiki. Yini gudan nan kuma bai ci komai ba ?ishi ma sai da yaji ma?oshinsa na neman fara yayyankewa sannan yasha ruwa, dan daya tuno jinin daya gano a Kauci sai tsigar jikinsa ta dinga tashi.

?????Duk da wannan damuwar hakan bai hana wakilan da yasa minister ya naWa zaman mitin da masu kwangilar nan ba. Sun kuma gudanar da zaman tamkar yanda ya bada umarni. Yanayin zazzaSi daya rufesa ya sashi barin office tun 2pm ya shiga gida.

????

???&Koda ya shigo gidan ya iske Raudha bata gidan, shi shaf ma ya manta da batun fara zuwanta school yau. ?aki ya shige ya kwanta, duk da abinci ya kamata ya fara ci ya sha magani hakan bai faruba, sai dai yaji ciwon kansa na ?ara tsanani ya Wauka man zafi ya shafa ya sake lulluSe jikinsa gaba Waya cikin duvet.



?????Duk da burin da taci akan wannan rana ta fara zuwanta makaranta abinda ya faru jiya sai ya rage masa armashi, Bilkisu ce ma da zuwan Ramadhan ?auyen ya Wan ?arfafa mata gwiwa. Sai dai kuma kafin ta wuce ta Wauka shawarar zuciyarta, so take tai karatu tankar kowane Walibi batare da ansan ita wacece ba. Hakan kuma bazai kasance ba sai idan bata tare da dogarawanta da aka tanada mata. Gudun karta aikata ba daidaiba ta sanarma Bilkisu shawarar data yanke a yau game da karatunta. ?ari bisa Wari Bilkisu ta yarda da tunanin Raudha, amma itama sai ta kira Anne ta sanar mata. Hakan ya burge Anne ta kuma bama Raudha goyon baya tare da yabama ?ya?y?yawan tunaninta. Daga ?arshe Anne tace zata turo mata Adamu driver ya kaita kafin a samu drivern da zai ka????      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~  ? ita. Idan kuma zata dinga tafiya da su Basma ne sai su na biyowa Waukarta inhar tanada lecture tare da su tunda makarantar tasu Waya ce.

???Hakan yay mata, takumayi godiya sosai har sai da Anne ta ?waSeta. Babu jimawa kuwa Malam Adamu yazo Waukar tata. Kasancewar securitys Win sun ganesa saboda yawan kawo family Win shugaban ?asa da yake gidan yasa bai samu wata matsala ta shigaba. A Sangaren Raudha shigar mutunci tayi dogon hijjab harda ni?af, tafukan hanunta kawai kake iya gani hakan yasa bayan Mama ladi babu wanda yasan da fitarta.?

?????Taji daWin kasancewar ta a wannan makaranta da ta daWe da fidda ran ganin kanta a ciki. Babban farin cikinta kuma department Winsu Waya da Rumaisa da Basma. Fadila ce kawai take daban dan abinda take karanta yanada banbanci da su Basma. Suturta jikinta ya matu?ar Soyeta ga kowa sai su Basma da suka sani. A nutse komanta ya gudana a wannan yani cikin kwanciyar hankali da farin ciki. Har a waya ta kira Asabe tai mata addu'ar fatan alkairi. Hakama M. Dauda ta kirashi sai dai Larai ta Waga cikin masifa tace baya nan. Ko jira su gaisa bataiba kuma ta kashe wayar. Murmushi kawai Raudha tayi dan halin matar baban nasu ba sabon abu bane a wajenta.



????arfe huWu da wasu mintuna su Basma suka kawota gida, sai dai basu shigoba suka juya. Yunwa takeji sosai dan har wani dishi-dishi take gani saboda ta fita ko karyawa batai ba. Kuma har taje ta dawo ruwa kawai tasan tasha. Sam batai tunanin samun Ramadhan a gida ba tunda tasan yana office, dan haka kai tsaye ta wuce Wakinta. A daddafe ta watsa ruwa ta canja kayanta zuwa doguwar riga mara nauyi, sai hula data saka da Slippers ta fito. Ba komai a dining, ita kuma tacema mama ladi kar ai komai sai dare tunda itama bata gida hakama bilkisu. TaWan ri?e ?ugu da hanunta dake ri?e da wayarta, Wayan kuma tana murza goshinta dake mata ciwo ta ciki kaWan-kaWan tabbacin yunwa da rashin isashen barci na damunta.?

???Rasa inda zata kama ya sata kiran Mama ladi a waya ta sanar mata ta dawo. Sai kuma ta kai zaune cikin kujera cike da rashin ?arfin jiki tana shafa ciki da Sata fuska. dan da gaske yunwa takeji fa irin ta fita hankalin nan. Minti goma ba'a ?ulla ba sai ga mama ladi da basket na kayan abinci, ai tunkan ta ?araso inda take ta sauke ajiyar zuciya da faWin,  Wayyo mama gaskiya kina sona .

????ar dariya mama ladi tayi tana ?arasowa gareta. Cike da girmamawa ta ce,  Barka da dawowa ranki ya daWe ai bansan kin shigoba wlhy .

??? Bamma jimaba mama, dan ko mintuna talatin bana zaton nayi, dan na fara wanka ne shiyyasa. Kamar kinsan da yunwa na dawo gidan .

???? Ai nasan za'a rina, tunda naga kun fita baki karyawar kirki ba. shiyyasa na tashi na haWa miki wannan karki dawo ba'a kammala abincin dare ba .

??? Nagode sosai mama ALLAH ya saka da alkairi .

??Cike da jin daWi mama ladi ta amsa mata. ta tsiyaya mata kunun tsamiya daketa ?amshi dan ta fahimci Raudha naso sosai, zata zuba mata sauran abinci ta dakatar da ita.  Mama bara nasha wannan tukunna dai to .

???Cikin ?ar dariya mama ladi tace,  Yunwar dai bata kai ko'inaba ma kenan to .

???Dariya kawai Raudha tayi itama tana saka sugar. Mama ladi ta mi?e tana faWin,  Bara na barki kici abinci naje kitchen muga mi za'a girka kar adalin shugabamu ya dawo da wuri. Amma mi za'a girka masa da kema kanki? .

????A cikin zuciya Raudha tace (shi wannan mina sani zaSinsa inba nama da fura ba) a fili kam sai tace, ko tuwon alkama za'ai masa ne, sai a haWa da farfesun kayan ciki asa yaji da Wan yawa dan yana mura..... Kodaima mama ku jirani naci abincin zanzo kitchen Win kawai .

???? To shikenan a fito lafiya .



??A nutse Raudha ta cigaba da shan kununta hankalinta nakan wayarta tana karatun wani littafin hausa da Bilkisu ta tura mata. Bayi take ba, amma yanda Bilkisu ke zuga littafin ya sata fara dubawa shekaranjiya. Sai kuma kamar wasa labarin ya tafi da ita ta nutsu a karatunsa. Dan ita bama tasan bayan marubutan dake buga littafi ba akwai na online sai yanzu. Kodan bata da wayar ne shiyyasa. Kuma ko sanda suke hutawa bata damu da waya ba shiyyasa bata taSa maida hankalinta ga nasu Fatisa ba, amma tasha jin suna sauraren littafi a waya ta zata na masu bugawa ne da ake karantawa a gidan redio.



?????Yunwa ce ta hana barcinsa tasiri shima. Duk da dai babu laifi ya Wanyi tunda gashi har makara sallar la'asar yayi. Da ?yar ya tashi zuwa toilet ya Wan watsa ruwa duk da zazzaSi dake jikinsa ga ciwon kai. A kallo guda zaka fahimci murar ta sake masa rugu-rugu dan saman hancinsa ya ?ara jaa sosai abinka da fari. Hakama idanunsa sun kumburo fiye da jiya fatarsu tai jajur. Ga shi dama baiyi wani barci isashe ba da daddare. Sama-sama ya shafa mai ya saka wando da riga masu Wan kauri na kamfanin adidas harda hula a jikin rigar, sai dai bai Wora hular a kansa ba ya saketa saman bayansa. Slippers ya zura cike da dauriya ya fito falon hannayensa duka a aljihun wandon, gara ya samu ko tea ya sha kozai samu nutsuwa ta wani Sangaren. Tun daga nesa idonsa ke kanta, yayinda sam ita batasan dashi a wajen ba dan gaba Waya hankalinta ya tafine akan littafin da take karantawa mai suna *_SIYASA KO ?ABILANCI?_* na (marubuciya Bilyn Andull ?ar ?asar Nigeria). Labarin ya matu?ar Waukar hankalinta saboda kamanceceniyarsa da tsarin da mijinta kamar yake kai a yanzun.

????Tafiya yake a hankali kamar baya so, saboda rashin ?warin jiki harya iso inda take, ya kai zaune a kujerar 3seater Win da take zaune sam bata fargaba. Sai da ya kai kwance ya Waura kansa bisa cinyarta tai saurin Wagowa a zabure dan tsabar firgitar ganin kan mutum bisa cinyarta a baza .

???? Shut up! .

Ya faWa da yanayin tsawatarwa ganin zatai ihu sai dai muryar a Washe take fita da sanyi-sanyin dushewarta a dalilin mura da damuwa. Hannu Raudha tai saurin Waurawa a bakinta, sai kuma ta lumshe idanunta zuciyarta sai lugude take a ?irjinta kamar zata faWo.?

???? Sai shegen tsoro .

Ya sake faWa a hankali yana lumshe idanunsa da harWe hannayensa a ?irji ya mi?ar da ?afafunsa har bisa hannun kujerar da ?yau. Raudha da sanin shi Winne baisa ta dai-daita Wari bisa Wari ba ta buWe idanunta a hankali ta sauke bisa sumar kansa da ko ba'a faWa ba kasan tana cin kuWi kodan ?yallin da takeyi duk da kasancewarta irin sumar ba?a?en fata mai tauri da cika.

???Cinyarta ta Wan motsa cikin Sata fuska, a ganinta adalilin miye wannan taSara da zaizo ya kwanta mata cinya babu gaira babu dalili. Motsa ?afafun nata ya sashi buWe idanunsa sai suka shige cikin nata da take hararar masa kai. Da sauri ta kauda kanta gefe da gyara yanayin fuskarta tace,  Ina yini .

???Kamar koyaushe yanzun ma bai amsa ba, sai dai ya zare hanunsa guda daga saman ?irji ya kamo haSarta ya dawo da fuskarta yanda take. Cikin sake tsuke fuska ya ce,  Hararata kikeyi? .

???Idanu Raudha ta Wan zaro.  Ka rufamin asiri, ni yazanyi na hahareka? .

???Kamar zaiyi magana sai kuma ya saki fuskar da maida hannayensa a ?irji yana faWin,  Inma kin hararenin ne iyakarki hararar, kuma duk matar dake harar mijinta dai kinsan aljanna sai dai ta gani dajin ?amshi a ma?ota .........
'





=ض??#?Da alama dai shugaban ?asa Ramadhan ya koma wa'azi=??=??>?-?




End of book
Leave a comment

Post

Comments

nabsypurple90
Wannan shugaban kasa namu akwai rigima

21 minutes ago


5163177247118880
Nyc

2 hours ago


aeesha
Masha Allah muna godiya

2 hours ago


Contact Us
Arewa Books Publishers

WhatsApp: 09031774742

Email: arewabookspublishers@gmail.com

Navigation
Home
About
FAQ's
Legal
Privacy Policy
Terms of Service
Social
Facebook
Instagram


Copyright 2021, Arewa Books | ALL RIGHTS RESERVED | Powered by thinkcrypt.io



Menu
Dashboard
My Library
Create Story
Home
About us
FAQ's
Privacy Policy
Terms of service
Logout

BAKAR INUWA...!!
Chapter: 45

Share:





Report

BAKAR INUWA...!!
View: 115

Words: 2.5K



Chapter 45
45

.........Yanda yay maganar kamar bashiba yasa Raudha Wan taSe baki da marairaice fuska.  Ni dai tunda banyi ba ai Alhmdllhi .

???Bai tanka mata ba, sai dai ya sake buWe idanu yana kallonta. Sosai zuciyarta ke gudu a ?irjinta dan ta fahimci abinda yake kallon. (Oh ita Raudha taga takanta, mima ya kaita fitowa ba hijjab ko mayafi?) ta ayyana a zuciyarta a fili kamar zatai kuka.

???? 35, 32, 38... Uhhm da alama zaki iya.... ?

????Saurin buWe ido tayi jin ta Wan zama kanta na son ganin kuma mi yake ma lissafin numbers haka? Da cewa zata iya. Saurin son zame masa kai tayi a ?afarta sai ya Wan mintsini cinyarta.  Hi kokin manta sadaki na biya malama. Stay quite ko kiji a jikinki .

?????Daina motsa ?afafun tayi, sai dai tasa hannu ta kare ?irjinta tana tura baki dan ta fahimci lissafin seize Winta na ?irji, ciki, hips yake yi. Ji take inama ?asa ta tsage ta shige kawai ta huta dan kunya. Ita kam al'amarinsa yanzu ya daina bata mamaki sai dai tsoro.?

????Ganin yanda ta kare ?irjin nata ya sashi Wan yamutsa fuska da taSe baki.  Yarinyar nan anya kuwa bazaki lalatani ba. To banda son lalatani inda na dosa daban inda kika dosa daban tabbacin abinda ke ranki kenan .

???????Ji Raudha tai mizai hana kawai ta saki kuka ta huta, kafin ta lalubo abinyi ya tashi zaune cike da ?arfin hali yana gyara zamansa sosai a gefenta dab. Fuska a yamutse idonsa ?yam a kanta yace,  Da alama yarinyar nan zaki tsufa da wuri, dan ?iba zakiyi bata wasa ba mtsoww nidai an cucan.. ya ?are maganar da Waukar kofin kunun da take sha. Zamansa ya gyara tamkar bashi ya gama zuba zancen ba ya kai kofin bakinsa bayan ya ?arema abinda ke cikin kofin kallo ya fahimci kunun tsamiya ne da Anne nayi, kuma Alhmdllhi yana matu?ar son sa.

?????Yun?urawa Raudha tai zata tashi dan ya gama dabaibaiyeta a cikin cakwakiyar kunya ya dakatar da ita.  Amma gaskiya baki da tausayi Ameenatu! Haka akace ki kula da miji idan baida lafiya!?...

???Yanda ya ?arasa maganar da saki wata wahalalliyar atishawa da jin sunanta a bakinsa ya sakata dakatawa. Zuciyarta da Wan fargaba ta dubesa dan tun dama yazo wajen ya fara magana da Wumin dataji kamar a kansa daya Waura jikinta take tunanin yana lafiya kuwa? Sai dai tsokanar magana daya Sige da mata yasata ture tunanin. Dubansa tai cikin ?arfin hali, ganin yanda fuskarsa tai jaa musamman saman hancinsa, sai kuma idanunsa da ya buWe suka haWa ido suma sun sake koWewa fiye da jiya alamar babu lafiya. Saurin kauda nata tayi tausayinsa na Warsuwa mata a rai, dan tun fil azal haka take da saurin jin tausayin mutum koda mugune (akwai lokacin da aka taSa kama Sarawo a makwaftansu, gashi dai itama haushinsa takeji saboda ya taSa haurawa gidansu yay sata. Amma yanda aka dinga jibgarsa sai itama taita kuka tana ro?on a barsa ya tafi).

???A bazata taji ya dam?i hanunta ya kai saman goshinsa da ya Wauka zafi sosai har tanajin harbawar jijiyoyin wajen. Cikin tsoro da tausayinsa da ya bayya a cikin idanunta ta buWe baki zatai magana sai dai ya rigata. Cikin taushi da sanyin murya da batasan yanada su ba.? Ki bani abinci naci kiban magani .

????Tausayinsa sosai ya sake kamata. Cikin damuwa da sake sanyaya muryarta itama mai sau?in faWi tace,  Murance har yanzun? .

????Idanunsa daya Wan maida ya lumshe ya sake buWewa. Sai kuma ya kwanto kansa kan kafaWarta yana faWin,  Kin damu da nine balle ki sani? An baki amanata kin kasa ri?ewa . Nanma zafi taji jikinsa. Tai saurin rumtse idanu kunya na sake dabaibayeta da dariyar maganarsa (wai an bata amanarsa. Bama itace aka bashi amanarta ba) Tasan ya kamata tun a jiya data fahimci ya dawo da mura tabi shawarar Bilkisu na kai masa magani. Amma ganin kamar Bilkisu ta manta sai itama ta share batun dalilin abinda ya sake harmutsasu na faWan ?auyen Kauci. Dai-dai tana janye hanunta a goshinsa yace,  Kiramin Anne .

??????A sanyaye tace,  Amma za'a tayar mata da hankali ai .?

???Komai bai ceba ya Waura hanunsa saman cinyarta idanunsa a lumshe ya hau laluben wayarta. Saurin ri?e masa hannu tai a Wan firgice jin yanda yake lalubeta kamar da gayya.?

???? Ki daina fassarani da abinda bashi nake nufi ba, ni waya nake nema .

????Duk da idonsa a rufe yay maganar hakan bai hana Raudha ?yaSe fuska ba da tsuke ta. Sai dai batace komai ba ta tura masa wayar ta dunguri hanunsa datai saurin saki a nata. Shima komai bai sake cewa ba ya Wauka wayar ya Waura bisa hanunta. Murya babu wasa yace,?

??? Kiramin Anne .

Badan taso ba tabi umarninsa tai kira number Anne Win. Sau biyu tai wringing aka Waga, a hanunsa ta Wora wayar dan ita kam bata san mizatace da Anne Win ba. Shima komai baice mata ba ya tashi da ga kafaWarta ya kwantar da bayansa a kujerar yana kai wayar kunnensa. Dai-dai Anne na ambaton sunan Raudha cike da kulawa....

???? Anneee! .

Ya kira sunanta cikin katseta. ?an jimm tayi kafin tace,  Ramadhan! .

??? Uhhyim

Ya amsa yana sakin atishawa cikin rashin ?arfin jiki. A take Anne ta rikice, dama tun jiya ta tsargu a muryarsa da suna waya. Amma koda ta tambayesa sai ya nuna mata lafiyarsa ?alau.?

???? Baka da lafiya ko! Haba Ramadhan abin nan kasa a ranka harya kwantar da kai haka? .

??? Anne cool down mura ne tun a uk nataho da shi .?

??Sanin wahalar da shi da mura keyi ya saka Anne sake shiga damuwa. Cikin ?ar rikicewa tace  HaWani da Aminatu .

????Maimakon bama Raudha da akace sai cayay  Anne ni dai kizo dan ALLAH, ko kuma na taho nan .

???Murmushi tayi mai sauti, ita kanta tasan badan raino irin na uwa taima Ramadhan ba tabbas a taSare zai tashi. Sai dai batai sakancin masa rainon kaka ba ta tsaya kansa da tarbiyyarsa tamkar uwa, kai ko uwarsa batajin idan da a hanunta yake zai samu tarbiyya makamanciyar wadda yake a yanzu.  To naji bani Aminatu nace .

???Fuska ya tsu?e yana Worama Raudha wayar

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login