Showing 150001 words to 153000 words out of 202381 words

Chapter 51 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3264

Baba ai kun wuce ko kallon banza yanzu a ?asarnan, kunefa iyayen masu ?asar. Gamu nan tunda Wanku ya hau mulki albashinmu ma ninkashi akai tsabar adalci na wannan shugaba. Ai mu babu abinda muke sai fatan alkairi a garesa, mun kuma tabbatar lallai matasa masu jini a farce ?asar NAYA ke bu?ata irinsa.. ALLAH ya ?ara masa zaman lafiya da matarsa nan da watanni asake zuwa taron suna NAYA muci musha muyi warkan. Dan muna alfahari first lady tamuce wlhy .
? ?? DaWi kamar zai kar m. Dauda, ya dinga washe ha?wara yana sake baje babbar rigarsa dan Winkunan alfarma da Alhaji Hameed Taura yay masa na biki har kala goma sune suka zama na faWi yanzu a gari. Lokacin da aka shigo dasu Gali a Wage M. Dauda yake kallonsu da watsa hannaye gaba.  A rufeminsu har sai na manta da wanzuwarsu sannan a tunamin .
? ?? Cikin ro?o da magiya kanikawan nan ke ro?on Alhaji Dauda (dan tunifa dama gargaWi yake abar kiransa M. Dauda=??=??). Amma ko kallonsu baiyiba. Cikin takun ?asaita ya buga babbar rigarsa aka fice dan d.p.o ya bada motarsa a maidashi gida.

? ? ?? Kwanakin kanikawan nan huWu a ofishin ?an sanda sannan ya bari aka sakesu da sharaWin maido masa kuWaWensa nanda sati guda. Hakan kuwa akai sai gasu da kuWaWensa cif sun kawo, ya dinga antaya musu harara yana sake baje riga da hura hanci. Bayan ya koma gida ne ya nema kuWin ya rasa da kwana biyu shine ya yanke jiki ya faWi har saida aka kaisa asibiti. Wannan ne dalilin zuwa su Fatisa dubashi har suka sanarma Raudha, to ayanzu haka dai ya haWa duk yaran gidan nasa da matan ya tabbatar musu idan kuWinsa basu dawoba nera dubu Wari bakwai wlhy suma cell zaisa a zubasu har sai sun magantu.

(>?#?=??To bara muga ta inda kuWin Alhaji Malam Dauda surikin shugaban ?asar NAYA zasu fito).


*_BINGO CITY (TAURA HOUSE_*

? ? ? ? ? ? Barci sukasha sosai kamar yanda Ramadhan yaso. Ga Anne daga falo na musu gadi dan koda su Basma suka taho wai anan zasuyi breakfast korasu tai duk da tasan da wahala hayaniyarsu takai ga sashen Ramadhan Win. Dama tunda ya shiga ya gaisheta bayan sallar asuba yace kar ai musu breakfast da wuri. Dan haka ba'a Wora Winba kuwa sai kusan sha Waya na safe. Zuwa sha biyu an kammala komai an kawo falon part Winsa an shirya bayan an gyarashi yanata ?amshi duk da bawani datti yayi ba.
? ? ? ?? A yanzu Winma kusan tare suka farka sai dai motsintane ya tadashi. Tai ?o?arin janye jikinta ya hana hakan. Cikin yanayin kasalar barci ya mika hannu ga side drawer ya Wakko agogonsa yaWan kalla time cikin lumshe idanu da buWewa. Har sha biyu ta gota. Agogon ya ajiye da kai lips nashi a goshin Raudha da ta?i buWe ido ya sumbata. Kafin ya saketa ya sauka baki Waya batare da yayi magana ba.
? ?? Bata iya motsawaba sai da taji ya rufo toilet Win. Ta mi?e da ?yar itama dan barcine da bata sabayi ba ace tun sallar asuba har kusan 1. Gadon ta shiga gyarawa a Wan gurguje, ta maida net Win yanda ta gansa, sosai yake birgeta dan ya sake kawata gadon da Wakinma baki Waya. Har falo ta fito neman kayan shara, cikin sa'a ta samu a cikin kitchen bayan ta karema falon da kitchen Win kallo. komai akwai na bu?atar Wiya mace har tana mamakin sai kace mai mata.
? ?? Shara ta gama tana tsaka da mopping ya fito. Bata yarda ta kallesa ba, sai shine dake binta da kallo ya nufi mirror yana faWin,  Waya saki wannan aikin? .
? ? ? Amsa ta bashi batare data yarda ta kalla inda yakenba dai.
? ??  Ba kowa .
? Komai bai sake cewaba harta kammala ta fita da kayan, taWan jima kafin ta dawo da fatan ALLAH yasa ya saka kaya. Sai dai addu'ar tata bataci ba dan har lokacin Waure yake da towel tsaye a gaban Wadrobe da alama kaya yake nema. Kaita kauda cikin sauri ta faWa toilet.
? ?? Baki yaWan taSe dan duk yana kallonta ta gefen ido. Ta jima bata fitoba, har sai da ta le?o taga baya Wakin. Da sauri-saurin tai shirinta cikin atanfa datai mata ?yau matu?a, ga Winkin ya fidda jikinta tsaf kamar ka saceta ka gudu. ?auri tai mai sau?i amma ya mata ?yar ta saka ?an kunne kawai harda yafa mayafi sannan ta fito da nufin zuwa gaida mutanen gidan duk da kunya da nauyin ?in zuwa akan lokaci na cinta. A tunaninta Ramadhan ma nacan, sai dai tana fitowa falo taci karo da gogan nata zaune cikin kujera ?afa Waya kan Waya yana kallon labarai a television da alama sallar azhar yaje yayo kawai ya dawo.
? ?? Tsamm tayi a ?ofar Waki kamar bazata karaso ba. Sai kuma cikin dauriya ta cigaba da takowa har inda yake. Kanta a ?asa tana wasa da zobon hanunta tace,  Ya Ramadhan zanje naje na gaida su Anne .
? ? Maimakon ya amsa mata duk da idonsa ba'a kanta yakeba sai taji ya ri?ota ya zaunar saman cinyarsa. Mutsu-mutsu zata fara ya dakatar da ita ta hanyar yaye veil Winta gaba Waya.  Banda ?auyanci miye na zuwa gaban miji da veil? .
? ? ? ? Duk da maganar ta bata haushi sai ta dake. A sanyaye tace,  Wajensu Anne fa zanje .
? ? ? Wasa yake da jelan kitsonta idonsa a tv,  Sunce sun yafe yau ko ?ofar corridor Win can bazakije ba nayi gaisuwan da taki ai tun Wazun .
? ? ?  Kai Ya Ramadhan wlhy bai kamataba ace banje na gaishesu ba. Gashi dama lokaci ya gama shigewa ai da kunya .
? ? ? ? Maimakon amsa mata maganar ko barinta tafiya sai ya Wagata daga jikinsa shima ya tashi, dining ya nufa da ita dan shi ta yunwar cikinsa ma yakeyi. Dolo ta haWiye komai dan yaci serious kamar bashi ba. Tsorone yaWan fara kamata na gudun karfa mutumin nan ya juya mata baya bayan ya rabata da mutuncinta. Dan taga tun jiya ya koma sha mata ?amshi irin yanda yakeyi mata a baya. Da wannan tunanin tai saving nashi komai, zata zuba nata ya hanata yay mata nuni data zauna kawai. Dole tabi umarninsa zuciyarta fal tsoron abinda ba haka bane. Shi Ramadhan yana Wan Waurewa ne kawai dan gujema abinda zuciyarsa ke kwaWaita masa game da ita. Dan tausayinta yakeji matuka. Amnah mai shekaru da suke gab da nashi duk da tanada lalura bata iya jure Waukarsa akoda yaushe balle ita. Dan sauda dama idan yaje gareta sai tayi kuka balle Raudha da yakema kallon jaririya. Shi kansa yasan yayi juriyaa shekarun da babu Amnah, amma ya tabbatar Sacin rai da tashin hankaline suka girmama juriyar tasa, yanzu ko daya Wan Wana bayajin zai Waga ?afa duk da ?o?arin hakan da yakeyi.
? ? ? Tare sukaci abincin Raudha nata sinne-sinne. Shi dai bai kulataba. Daga ?arshema ya amshe cokalin ya koma bata da kansa. Ina ?asa ta shige amma babu damar gardama dan ya haWe girar sama data ?asa........
'

? ?

*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O?

[05/07, 13:25] +234 903 114 6414: *_Typing=???_*







*_Episode 54_*


..........Koda suka kammala falon suka sake dawowa, ya kuma Waure fuska yanda bazata ro?esa fitar ba. Dole ta kama kanta dan kuwa koda ya zaunar da itama karshen 3seater sai ya kwanta shi ya Waura kansa a cinyarta. Ya kuma kamo hannayenta duk biyu ya Wora a sumarsa sannan ya canja musu tasha.
? ?? Raudha babu bakin magana, tun tana cuna baki gaba har laushin sumar da takema kallon zatai ?arfi saboda yanayinta na irin tamu ada ya fisgeta ta tura yatsunta a ciki a hankanli. Lumshe idanu Ramadhan yayi da sauke numfashi a hankali dan hakan abune da yake matu?ar so a rayuwarsa shima.
? ? ? A hankali ta cigaba da wasa da yataunta cikin sumar cike da shau?i harta shagala ta manta dawa take tare. Haka ta cigaba da wasa da sumar kansa cikin shagala tana kallon film, yayinda shi nashi idon ke'a lumshe ya lula duniyar tunani.

? ? ? &Kowa bai damu da rashin ganinsu a gidan ba har yamma, sai gimbiya Su'adah ce data cika tai fam da takaici, dan har Muneera ta aiko tai mata cid Winsu ta koma ta sanar mata ai duk yau ma bata tunanin Raudha taga rana. Gara Ramadhan kan fita yayo salla. Dama kuma shi yaje ya gaisheta da safe ma.. Har lunch ta shirya masa da kanta da maganin da Adda Asmah ta kawo waina fidda son Raudha a ransane ya tsaneta. Har sai ya mata korar kare a government house. Sai dai abinda bata sani ba na tsananin jan ra'ayinsa da mallakar zuciyarsane akan Ayna'u, malamin daya bata ya tabbatar mata Ramadhan yaci maganin nan sai ya manta har gimbiya Su'adah Win ma da kaf Taura family ya koma ?ar?ashin ikon ?arta Ayna'u, hatta da mulkin ?asar NAYA Aynah ce zata koma mai tsarawa da zartar da yanda za'ayi.
? ? ? Sai dai kuma Ramadhan ya kwafsa mata baije sashen da rana ba. Washe garima babu wanda ya gansu, sai randa suka cika kwana uku yaje sashen nata shi da Raudha da rana. Hakan baisa ta gaza tanadin na dare ba a cikin gasashshiyar kazar da taji kayan haWi na ban mamaki aka aika masa har sashen Anne da kunun madara da yasha zuma a ciki a wannan rana. Ita kanta Raudha basu ?yaleta ba. A baki Bilkisu sukaji abinda tafi so, amma kasancewar guri ya ?ure aka haWa mata zoSo mai sau?i aka barbaWe da magani sanin Ramadhan baya shan zoSo shi kuma.
? ?? Tunda Lubnah ta nufi sashen Anne da abinci sai kuma zuciyar gimbiya Su'adah ta shiga ?unci, rasa mike mata daWi tayi tanata faman kaikawo a bedroom Winta. Gaba Waya zuciyarta na nuna mata ?iyayya da abinda ta aikata akan Wan data haifa saboda tsanar matarsa. Sai dai kiyayyar da takeji akan Raudha nata ?o?arin danne gaskiyar dake son bayyana kanta ga kuskuren da idonta ya rufe ta kasa fahimta...

? ? ?? Sam Anne bata kawo komai a ranta ba ta haWa kayan wajen gimbiya Su'adah a cikin dinner Win su Ramadhan. Taya ma zatai tunanin za'ai amfani da uwa wajen cutar da Wanta? Ita bama ta taSa kawoma ranta wani cikin surukan nata na bin malamai koda akan Pa ba. Tama shedesu akan hakan Wari bisa Wari dan bata taSa ganiba gaskiya. Ita kuma mutumce da bata yanke hukunci akan abinda bata ganiba sam.
? ? ? ? ? Raudha yarinyace mai tsarta, haka kawai taji gabanta na faWuwa lokacin da sukai zaman cin abincin. ALLAH ta shiga ambato a zuciyarta, yayinda Ramadhan gashin kaza ya ruWesa ya Wan Wiba da cokali mai yatsu ya kai bakinsa yana ambaton  uhhm . Kallonsa tai kawai batare data iya cewa komai ba. Sai da zai kai lauma ta biyu ne ALLAH ya bashi ikon ambaton Bismillah. ?aramar ajiyar zuciya ta sauke, koda yace suci kazan catai ta ?oshi, dan itakam idan tace zatai irin cin namansa ai matsala za'a samu. Bai wani ci da yawa ba ya tashi akan zaije wajen meeting idan an tashi yazo yaci. Amma ta tabbatar taci abinci inba hakaba ya dawo Wura zai mata da kansa.

Gimbiya Su'adah ce ?arshen shigowa. Ramadhan ya gaidata cike da kunyar tun safe bai koma sashenta ba. Koda yake Anne ma da suke tare sai ya fito salla take ganinsa. Ya Wanyi mamakin yanda ta amsa masa a sake, ta kuma gaida su Anne itama. Kowa zaune yake a kujera har su Yafendo, shine kaWai zaune ?asan lallausan carpet Win falon domin girmamawa ga iyayensa.
? ?? Ba Ramadhan Win kaWai ba, hatta su Pa sakewar gimbiya Su'adah ya basu mamaki, duk da suna danganta hakan da abinda ta kawo take ganin zataci nasara. Su dai babu ruwansu, idan Ramadhan ya amince ya karSa zasu tayasa so, idan baya so kam bazasu masa dole ba tunda yay musu biyayya akan Raudha kar su cika shiga hakkinsa.
? Bayan an buWe taro da addu'a Bappi ya bama Gimbiya su'adah damar faWin abinda tazo musu da shi kafin yau. Tunda ta fara bayani Ramadhan ya Wago a rikice yana duban mahaifiyar tasa. Fara'ar fuskarsa kuwa tuni ta Sace sai dai komai baice ba harta kammala. Bappi ya jinjina kansa da maida hankalinsa ga Ramadhan da ya maida kansa ?asa.
? ? ?  Ramadhan kaji abinda mahaifiyarka tace. Tana bu?atar ka auri Wiyar ?ar uwarta domin likita ya sanar matarka bazata sake haihuwa ba saboda ciki data zubar a kwanaki .
? ? ?? Ramadhan daketa jera kalmomin innalillahi a zuciya ya nisa da ?yar. Abinda Maah bata sani ba ya daWe da kammala bincike akan yanda Raudha tasha magani, sai dai takamaimai wanda ya bama su Muneera maganin suka zuba mata dama yake nema ruwa a jallo. Sai gashi a cikin sau?i ta tabbatar masa da itace, domin inba itace Winba taya tasan mahaifar Raudha zata lalace harta gagara haihuwa....?
? ? ?  Ramadhan! .
Inna dake gefensa ta kira sunansa. Numfashi ya furzar da Wago idanunsa da suka kaWa ya kalleta. Sai kuma ya maida kansa kasa yana ?o?arin danne Sacin ransa.
? ? ?  Kiyi ha?uri Maah bazan bijirema umarninki dan baki isaba. Sai dai zanyi hakane tare da tabbatar miki wannan BA?AR INUWAr da kike hangemin gwara ranar da kike gudanmin da ita. Ban musa miki wasu a dangin Ameenatu nada tabo na ?addarar rayuwa ba, amma ina son ki sani wlhy Ameenatu yarinyace kamila mai addini. Sannan ta kawomin mu..tuncin...ta har gida. Idan zan faWa miki wacece wadda kikema kallon mutuniyar kirkin a yanzu zakisha mamakin hakan. Maah laifin wani baya shafar wani ko'a wajen UBANGIJI. Sannan ALLAH na fidda rayayye a cikin matacce. yana kuma fidda matacce a cikin rayayye. Hauhuwa kuwa ta ALLAH ce, amma insha ALLAH akoda yaushe zaki iya ganin zuri'ata basai na auri wata ba .
? ?? Dukkanin wata fara'a dake a fuskar gimbiya Su'adah ta Sace Sat, baka ganin komai sai Wunbin Sacin rai da azabar masifa. Gasu Pa kuwa gaba Waya murmushi ne kwance a fuskokinsu, bana bijirema gimbiya Su'adah da Ramadhan yayi bane. Na yabo da tabbatar da ingancin tarbiyyar Raudha da sukajine daga bakinsa. Wanda su sanin kansune Ramadhan baya iya boye abu inhar bai masa daWi ba zai faWa, hakama idan yayi masa zai yaba koda da murmushi ne. Koba komai hankalinsu ya sake kwanciya da yarinyar da suka jima suna kyautatama zato.
? ? ? Babu wanda ya sake cewa komai har ita. sai Inna ce tai musu nasiha da gaba Waya take nufin da gimbiya Su'adah take amma sai ta haWa kowa da kowa a ciki. Daga haka taron ya tashi babu wani armashi. Dan ko bikin yaran gidan da sukaso tattaunawa a yau Win shima bai yuwu ba dole aka barsa sai wani lokacin dan ana jiran sauran gidajen angunan su kawo kuWi ne. ?ammata kusan shidda za'a aurar a gidan nasu Ramadhan. Ciki harda Lubnah da Bilkisu kuwa. Sai Sumayya, Rufaidah, Ai'sha da Ummita. Dukansu sunyi karatu wasunsu ma na aiki, Ummita ce kawai take kan karatun saboda manemin nata ya takurane yasa za'a haWa da ita amma sa'ar Muneera ce ma. Koda yake ita kanta Muneera Win ta isa auren ai kawai dai dan akwai yayuntane.

? ? ?? Babu wata walwala Ramadhan ya koma wajen Raudha, dan yasan ma'anar shirun mahaifiyarsa. Tuni ita har tayima shirin barci. Tana zaune ne a kan gadon tana assignment Win makaranta da aka basu na cikin hutu, sai dai sanye take da hijjab a saman kayan barcin nata. A kallo guda ta fahimci ransa a Sace yake, cikin dauriya ta masa sannu. Bai amsa ba sai dai ya kwanta a gadon tare da Woro kansa saman cinyarta bayan ya ture takardun gabanta gefe.
? ? ? ?  K dole kin zama ?ar boko ko? .
?an murmushi tayi kawai dan yanda yay maganar kamar mai son huce haushinsa akan bokon nata ne. Cikin san kauda masa damuwarta tace, 

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login