Showing 183001 words to 186000 words out of 202381 words

Chapter 62 - Bakar Inuwa Complete Hausa Novel

06 Oct 2024

3236

kuwa dai kowa shaidane ga Ramadhan tun bai cika shekara akan gadon mulki ba manya-manyan ayyukansa sun fito fili ma duniya. Ga tausayin talaka. Ayyukan yi ga matasa da matan aure harma da ?an mata. ?angaren lafiya da wutar lantarki da ruwa duk Alhmdllhi. Duk da ba komai ne ya wadaci kowaba hundred percent anci kaso mafi yawa na gyara. Makarantu tsaye ake akan albashin ma'aikata da cire kowane irin bara gurbi da zai iya dakusar da ilimin ta hanyar alfarma ko cin hanci da rashawa. Babban abin birgewa a matsayinka na ma'aikaci idan an cireka a gurbin da baka cancantaba za'a kaika wani gurbinne daya dace dakai bawai korarka za'ai ba a aiki balle kaje ka kama wata sabgar mara ?yau kuma.
? ? ? ?? A koda yaushe idan tunanin abu yazo masa yakan tunkari Raudha da shawara kafin ya fitar da shi ga abokan mulkinsa. Kasancewarta ta tashi ?ar talakawa, cikin takalawa da talauci yana taka rawar gani matu?a wajen za?ulo masa abubuwa masu muhimmanci na halin ?unci da talakawa ke ciki a ?asar. Idan kuma har yay bincike hakan yake samu. Wannan abu na ?ara saka masa ?aunar matarsa mai yawa a zuciya, ko saSani suka samu ta Sata masa rai yakan rangwanta mata idan ya kalli hidimarta garesa....

? ? ? ? Duk fa wannan ?o?ari na Ramadhan yana a idanun su forma president da god fathers nasu. Sai dai sunyi likimo ne na nuna goyon bayansu gareshi Wari bisa Wari har ya cika shekara biyun da suka Wiba masa tun farkon fari. A cewarsu daga nanne wasan zai fara kuma. Tunaninsu ya ?ara tsaiwa ne akan abinda ya faru game da zubama Raudha maganin zubar da ciki da sanadinsa har yanzu kuku ke a hanun security na gidan gwamnati. Sunbi duk wata hanya daya kamata susan wani abu game da case Win amma an rufesa ruf sun gagara jin komai. Hakan yasa zukatansu ke basu akwai wani abu a?asa da umarnin Ramadhan kuma aka cigaba da Soye kuku tabbas. Domin a bincike Waya da suka samu kansa suka tabbatar da hakan. Akwai yaransu cikin masu kula da cctv room na gidan, kuma sune suka sakasu lalata camara ta cikin kitchen da koda aka bibiya ba'a samu komai ba, sannan falon sama da bedrooms na shugaban ?asa da first lady ke ciki babu cctv saboda sirrinsu ne, a ganinsu tunda har babu waWannan hujjojin bai kamata ace ancigaba da ri?e kuku ba amma sai gashi har yanzu babu labarinsa.
? ?? WaWan nan dalilan suka sakasu tattara komai suka ajiye gefe acewarsu ya cika 2years Win da suka Wiba masa tunda idan yasan wata ai baisan wata ba. Yana sha?ar poison a ac, yana sha a drinks wannan kaWai ya ishesu. Kashe Bappi kuwa sun gama shirinsu tsaf akan hakan rana kawai suke jira.
? ? ? ?? Itama Aunty Hannah wannan shine dalilinta na rage zuwa wajen Raudha Win, sai dai tana nan tana shimfiWa mulkin da ko first lady Win batayinsa, wandama bai sani ba ya ga yanda ake bata tsaro idan zata fita saika Wauka first lady ce, ga matan ?an siyasa da masu mukaman gwamnati tun ta tattare ta saka a aljihu tanayin yanda taso dasu.
? ?? Duk abinda take Hajiya Fanta naji kuma tana gani, sai dai ta bata lokacine acewarta ta gama nata kafin itama ta kammala nata shirin. Rashin sanin alwashin na haji???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?ya Fanta kesa forma First lady Hajiya Bushira hamada da Aunty Hannah kejin duniyar da damar duka tasu ce a yanzu. Shiyyasa suke sake baje kolinsu yanda suke so.

To bara mu cigaba da binsu muga yaya wasan zai kaya=ض?
*_TAURA HOUSE_*

? ? ? ? ? ?  Nifa nata ?o?arin naga na danne amma ya?i dannuwa, hakan ya tabbatarmin zuciyata akan gaskiyarta take ba wasa baneba .
? ? ?? Pa dake kallon abokin nasa Alhaji Sageer Dogarai mai maganar yay ?ar dariya.
? ? ?  Alhaji Sageer yau kuma labaran almara ka koma kokuwa zaka fara tsara littatafai ne na marubuta, danni dai banko fahimci inda zancen naka ya kama hanyar zuwa ba balle dosa .
? ?? Dariya Alhaji Sageer yayi, tare da ?urbar ruwan dake gabansu yana gyara zama.  Ko Waya Taura. Yanzu zan fiddo maka ainahin zancen dan na fahimci kai hausarma neman ?wace maka take a harshe saboda yawon bin kasashe kamar Wan sama jannati .
? ? Dariya sosai sukayi a tare. Kafin su tsagaita Alhaji Sageer ya cigaba da faWin.
? ? ?  Idan baka mantaba, a ranar Waurin auren yaran nan sanda muke shirin fita da kai bayan nazo na gaida Bappi, mun gamu da tawagar matar vice president .
? ?  ?warai anyi haka .
 Yauwa Alhmdllh, matar da muka Wan bigi juna har wayata ta faWi itace tushen zancena. Sai dai zuciyata na cike da ruWanin matar aure ce kokuwa? .
? ? ?? ?an shiru Pa yayi na nazari, sai kuma yaja numfashi da tunano ko wacece hakan ta faru.  Dogarai tabbas ban sanka da neman mata ba ko wani abu makamancin hakan tun bayan rasuwar matarka kuma komai bai sauya ba, to amma bazance zuciyata bazatai hasashen wani abu game da hakan ba. Dan a yanda na sanka bazakaima matar nan irin son da nake tunain zai dace da ita ba .
? ? ? ?  Taura har yanzu ban canja ba, ina a yanda ka sanni wlhy. Ka ture batun yanda ka sanni akan son auren wayayyar mace mai zurfin ilimin boko, idan rawa ta canja dolene kiWa ya canja shima a wasu lokutan. Ba wayewarta ko ilimnta na kallaba. Yanda naga kuna nuna jin kunyar juna kamar wasu surukai ne yaja hankalina sosai gareta, gata cikin shigar mutunci da kamala saSanin sauran wanda ke tare da matar vice president. Wlhy har cikin raina sonta ya shigeni lokaci guda batare dana shirya hakan ba.
? ? ? ? A karan farko Pa yay murmushi, dan yasan wanene Alhaji Sageer Dogarai. Abokinsa ne tunna kuruciya koma muce amini. Shekarar matarsa huWu kenan da rasuwa yaransu biyu. Tunda ta rasu kuma bai sake aure ba duk da matan nakai masa tallar kansu tare da cece kucen jama'a da dangi akan ?in sake auren nasa tunda bawai ya wuce hakan bane. Pa ya Wan Wage kafaWa.  Bazance ban yarda da kai ba. Sai dai zance inhar kasan ba hakan bane a ranka dan ALLAH karka aikata abinda zai zubar da kimarmu. Domin kuwa ita wannan mata da kake magana surukatace. Mahaifiyace ga matar Ramadhan kuma a yanzu haka bata da aure dan sun rabu da mahaifin matar Ramadhan Win tuni. Yaranta huWu, ta aurar da Waya akwai uku gabanta, sai dai tana shirin aurar da biyu yanzu haka ma .
? ? ??  Alhmdllhi. Alhmdllhi . Alhaji Sageer Dogarai ya faWa yana kai goshinsa ?asa domin yin sujudar shukur. Wannan ya sake tabbatar ma da Pa da gaske ne fa.

? ? ? ? &Kamar da wasa ?aramar magana ta zama babba. Dan kuwa dai babu Sata lokaci Pa ya tunkari Anne da Bappi da maganar. Sunji daWi sun kumayi farin ciki, dan haka Bappi yace yabar komai a hanunsa.
? ?? A Sangaren Bappi ma bai tsaya jan al'amarin ba ya tunkari su Hajiyar Birni da shi, sai dai kamar yanda yay hasashe Asabe ta nuna bijirewa su Hajiyar Birni sukai mata can. Murmushi kawai Bappi yayi, tare da basu shawarar su barta tayi tunani, amma ta bama Alhaji Sageer Dogarai Win damar zuwa gareta tukunna sai ta yanke hukunci. Ta aminta da hakan, babu kuma Sata lokaci Alhaji Sageer yazo gareta washe gari.
? ? ? ? Mutum ne kamilalle kuma mai tarin nutsuwa. Ba wani tsufa yayba dan shekarun nasa bazasu gaza dai-dai da Pa ba, ga iya magana dan a ?ankanin lokaci ya siye zuciyar Asabe har taji ta gamsu da shi. Sai dai bata amsa masa ba sai da ta garashi sosai. Shiko bai gajiya da binta ba har sai da ya samu amincewarta. Hajiyar birni kam ai likafa taci gaba burikanta nata tabbata bayan wahalar da taci a rayuwa da garari akansu. Wani lokacin bawa nayin gaggawa ne akan abinda baida masinaiyar UBANGIJI ya tanadesa cikin ?addararsa. Sai son zuciya ta sakashi tsayawa wajen nemansa koda ta hanyar data saSama shari'a ne. Sai kaga yazo ya samu abin kuma daga baya.
? ? ? Alhaji Sageer ya matsa shifa ayi aurenau kafin nasu Fatisa. Itako ta dage akan a'a sai anyi nasu Fatisa. Bai ha?ura ba ya cigaba da jajircewa har hajiyar birni ta tabbatar masa yanda yakeso haka za'ai. Sam Asabe bataso hakanba. Sai dai bata ?aunar yima mahaifiyarta jayya ko kaWan, sannan Aunty Halima na Worata akan shawarar ?warai na gara tai auren ko bikin ?a?an nata ya ?ara mutunci a idon mazajensu da al'ummar da zasu halarci bikin. Tasan gaskiya Aunty Halima ta faWa mata, dan haka ta tara yaranta ta sanar musu Raudha kuma aka faWa mata ta waya. Kamar yanda su Fatisa suka nuna kishin Abbansu a fili haka ma Raudha. Dan kuka ta dinga rusawa akan ita bata yarda Mummyn nasu ta sake aure ba.
? ? ?? Shi dai Ramadhan ma da yaji tushen kuka. tagumi ma kawai yay yana kallonta. Sai da tayi mai isarta sannan yay magana.
? ? ??  Oh ni Ramadhana naga takaina. Ni karma a haifamin yara masu kukannan fa? Yanzu ke Partner dan ALLAH ba abin farin ciki bane Mummy tai aure? Kinada ilimin addini fa, kin kuma san babu sauran aure tsakaninta da Abba taya zata cigaba da zama kuma a haka bayan har yanzu shekarunta basuyi nisan da hakan zai kasance ba .
? ? ? Baki ta tura gaba da juya masa baya zata kwanta ribda ciki ya ri?ota.  K rufamin asiri, da wannan cikin zakiyi wannan kwanciyar?, ga Abba ya samu mai tayasa kishi ni ki halakamin nawa.
? ?? Dama ba kwanciyar zatai ba. Dan yay magana tai hakan, ta sake tura baki da buge hanunsa dake ri?e da cikinta daya sake fitowa sosai yanzu kowama zai iya shaida akwaishi.
? ? ? ?  Ni dai yi ha?uri karki cinyeni da baki, yarana suzo suga an gama gwaguyeni .
? ? ? Filo ta Wauka ta shiga kai masa duka yana karewa da dariya, sai kuma ta mike daga gadon ta sauka tana daddaga kafa. Saurin ri?ota yay ya zaunar a cinyarsa. Zata Sare masa da kuka ya Waura lips nashi kan nata daga haka labarin ya canja.
? ? ? Bai bartaba sai da ya tabbatar dukkan damuwarta ta gudu sannan suka shiga toilet suka tsarkake kansu tare. Bayan sun fitoma nasiha ya dunga mata har sai da ta fahimcesa ta sakama auren albarka. Suka kuma kira Asabe tare suka gaisheta da nuna mata goyen bayansu dan yanzu dama Ramadhan kanyi waya da Asabe da M. Dauda lokaci-lokaci. Hakanne ya Wan ?ara sakama Asaben nutsuwar zaman Raudhan tare da shi.............
'


*_Ku garzaya AREWABOOKS ta app Win dake a play store, domin samun pages fiye da wanda kuke gani a WhatsApp da zaran kinyi Searching littafin BA?AR INUWA ?& @&??& @&?=??_*



*_ZAFAFA BIYAR (5) ZAZZAFAR TAFIYA=?%?=?%?=?G?=?G?=?G?_*


*1*~ *_KUFAN WUTA_*=?%?
_Safiyya Huguma_

*1*~ *_BAQAR INUWA_*=إ?
_Billyn Abdul_

*1*~ *_RAYUWAR MACE_*=؅?
_Hafsat Rano_

*1*~ *_MASARAUTA_*=ت?
_Miss Xoxo_

*1*~ *_NOOR ALBI_*d'
=?%?
_Mamuhgee_



Guda 1=?I?300
Guda 2=?I?400
Guda 3=?I?500
Guda 4=?I?700
Guda 5=?I?1k


*_ZAKU BIYA KUDINKU ANAN=?G?=?G?_*

Bilkisu Ibrahim Musa
1487616276
Access bank

Number shaidar biya=?G?
*_09032345899_*


*KATIN MTN*=?G?=?G?

09166221261
__________________

*_JAMA'AR JIGER zaku iya biyan kuWin littatafan ZAFAFA BIYAR kuma ta nan=?G?


Guda daya=300F
Guda biyu=400F
Uku=500F
Hudu=700F
Biyar=1000F


*ZAKU TURA KATIN WAYA NA (MOOV ko AIRTEL) ZUWA WANNAN NUMBER,TARE DA SHAIDAR BIYA*=?G?
+227 95 16 61 77



*_TEAM ZAFAFABIYAR=?%?=?%?=?%?=?%?_*

_____________________


*_BA?AR INUWA...=?G?

Da Wumi-Wuminsa=؃?
Please
*_Follow me_*
*_Share_*
*_Comments_* akan abinda ya shige maka duhu.

_AREWABOOKS, dan zaku dinga samun sabbin pages galla-galla akan lokaci insha ALLAH. Maza garzaya ka karanta naka hankali kwance. Ka kuma yi following Wina ko dan kar ayi babu kai, da a baka labari gwara ka bayar>?p?>?p?>??

*YADDA AKE BU?E ACCOUNT A AREWABOOKS*

Bayan kaje play store ka Wakko ya sauka a kan wayarka. Za'a cike Form Win kamar haka: -

*Enter your name:* (Cikakken sunanki)

*Enter your mail:* (Email Winki)

*Enter an username* (Sunanki)

*Enter your password:* ( misali 12341234)

*Confirm password:* (misali 12341234)

Sai a taSa *Sign Up* shikenan an buWe account a ArewaBooks=؃?
*Continue with Google* - Idan kana da gmail/email akan wayarka kawai Continue with Google za'a taSa zata buWe maka account a ArewaBooks kaitsaye.

*Register* - Shine cike form domin buWe account a ArewaBooks.


*_AREWABOOKS LINK kai tsaye_*

https://arewabooks.com/book?id=620032232dff83519bbad5a3


Masu iPhone

Zaku iya bibiyar shafinmu
https://arewabooks.com

*_Kuzo mu haWa ?arfi da ?arfe domin gyara tafiyarmu. Koba komai Wan uwanmu ne bahaushe ya zauna ya tsara ya kuma buWe App... ?in domin cigabanmu da jin daWinmu. Wannan abin alfaharine_.*


*_MARUBUTA DAKE NEMAN ?ARIN BAYANI KO MASU KARATUN MA, ZAKU IYA NEMANMU TA WANNAN NUMBER_*

+234 903 177 4742


_Alkairin ALLAH yakai gareku masoya a duk inda kuke, tare da fatan alkairi muna sonku irin trillions Win nan=?
?=??=?
?>?p?=?
?=?
?_.




*_ALLAH ka gafartama iyayenmu=?-?=?O? [15/07, 19:39] +234 903 045 4409: *_Typing=???_*







*_Episode 73_*


..........A wata juma'a datai dai-dai da saura kwanki huWu cikar shekarr Ramadhan guda a mulki aka Waura auren Alhaji Sageer Dogarai da amaryarsa Asabe. Aure ne daya tara Wunbin al'umma musamman daya kasance juma'a ne mutane duk sun halarci masallaci. Aure ne daya saka wasu farin ciki wasu saSaninsa musamman aunty Hannah da tun farkota nuna adawawta akai, sai dai kuma babu abinda ta isa ta hana daga hukuncin ALLAH.
? ? ? ?ar walima kawai akai amarya ta tare Wakinta cikin aminci da mutuntawa. A kuma daren Ranar M. Dauda da abokinsa suka iso Bingo a haukace a dalilin M. Gambon ya samo labarin a shanun ?an talla. Inda ALLAH ya ta?aita al'amarin ya kira Bappi ta waya kafin su tunkari ko'ina. Hakan yasa Bappi saurin taka masa birki yasa Malam Adamu zuwa ya Wakkosu. Babu wanda yasan da zuwansu Taura House sai Anne da Bappi. Aka basu masauki mai ?yau da abinci kafin safiya. Da farko M. Dauda ya nuna shifa ba wannan ya kawosa ba Bappi dai ya sake lallashinsa.

? ?? Washe gari da suka zauna akan batun fir ya nuna shifa sai Alhaji Sageer Dogarai ya sakar masa matarsa inhar ana bu?atar zaman lafiya a NAYA. Iya nasiha ya?i har sai da Bappi ya bama Ramadhan Umarnin sakawa a kawo masa Raudha gidan. Tana makaranta M. Adamu yaje ya Wakkota. Gaba Waya hankalinta a tashe yake dan batasan mike faruwa ba. Gashi babu damar kiran Ramadhan ta damesa tasan yana office. Sai da suka iso taci karo da Abbansu ta sauke ajiyar zuciya. Yay sakalo yana kallonta da cikinta daya fito Was duk da ma hijjab ne a jikinta har ?asa. Sai dai a yanda tai zaman sai da cikin ya fito.
? ? ??  Oh ALLAH sarki Raudha ashe wannan irin arziki ALLAH yaymin naketa shirme ma? Dama ciki ne da ke? .
? ?? Ina ?asa Raudha ta shige dan kunya, Bappi yay murmushi mai faWi da gyaran murya.  To kaga kariga ka fara zama babban mutum tunda ga jika kana shirin amsa duk da nasan bashi bane na farko. Ya kamata wasu abubuwan a ajiyesu hakanan kodan wasu dalilai Malam Dawood. Shi aure raine da shi, sannan ?addarace ta ALLAH. Ya riga ya ?addaro zaka zauna da mahaifiyar yaran nan na wani lokaci ku rabu, idan kuma da rabon sake zama sai kaga ta sake baro can ta dawo gareka ai .
? ?? Hawaye malam Dauda ya share dan harga ALLAH yana son Asabe, so irin wanda bai tabama wata mace ba. Dan ko auren nan daya kara na budurwa dal a leda bai maye masa gurbin rashin Asabe ba a ransa. Nasiha sosai Raudha da Bappi sukai masa, sai dai M. Gambo nata zungurinsa akan karya yarda wai. Tsaf Bappi ya fahimci M. Gambo, ya kuma gane shine matsalar M. Dauda. Dan haka a ranar ya saka aka maidashi Hutawa bayan ya haWashi da shatara ta arziki.
? ? ? Sosai M. Gambo yaji zafin hakan, dan acewarsa ?iri-?iri an nuna banbanci tsakaninsa da M. Dauda. hakan ya sashi ?udirin abubuwan mugun abu da yawa cikin rai game da M. Dauda. Acewarsa in bai samu Asabe ba ai akwai hanyoyin ramuwa da yawa.
??
? ? ? Kwanan malam Dauda biyar a Bingo, dan har gidan gwamnati aka kaisa ya kaso kwarkwatar ido wannan karon. Bappi kuma ya ri?esa akan ya zauna har sai anyi bikin cika shekara guda na Ramadhan a mulki. Hakan ya masa daWi sosai, ya kuma sakashi farin ciki. Su Fatisa ma har nan Taura house sukazo gaida shi, har kuma zuwa yanzu bayan su Anne babu wanda yasan da zamansa a gidan.

*_GOVERNMENT HOUSE_*

? ? ? ? ? Sosai aka shirya bikin cika shekara Wayan nan har abun ya Wan so bama mutane mamaki, dan lamarin tamkar wani arashi. An shirya Wakin da taron zai gudana cikin tsarin ado na tutar ?asar NAYA. Duk da gwamnoni suma zasuyi nasu a jihohinsu hakan bai hanasu halarta ba. Hakama sarakunan gargajiya da abokan kasuwancin Ramadhan.
? ? ? ? Su Alhaji yaro glass da mu?arrabansa harma da god fathers nasu kam sun halarci taron. Sai tarin manyan ?an jam'iyya na kowace jiha. Kamar ko yaushe First Lady da mijinta shugaban ?asar NAYA *_Ramadhan B. Hameed Taura_* suka iso wajen taron cikin shiga ta kamala ana take musu baya. Sanye take da hijjab har ?asa fari ?al mai hannu, sai kaWan daga ?asa ake iya ganin ?asan doguwar rigarta mai kalar tutar ?asar NAYA. DaWin daWawa akwai facemask a fuskarta tare da siririn farin glass iya hannayenta kawai ake iya gani da tsadajjen agogonta. Hakama shugaban ?asa Ramadhan sanye yake cikin Wanyar shadda fara ?al daketa mai?o da haska idanun mai kallo. Ta gaurayu da Winki na musamman daya ?awatata ya kuma tabbatar fitar tutar ?asar NAYA. Hakama hularsa zannah tayi matu?ar murzuwa. A kallo guda zaka tabbatar da tarin kwanciyar hankali da farin ciki tattare da shi. Yana ri?e da hanun matarsa har akai masa rakkiya wajen zamansa sannan mutane da suka mi?e dominsa na girmamawa suka koma suka zauna.
? ? ? Kamar yarda shari'a ta tanadar malamai sun gudanar da addu'oi kafin a fara gudanar da abinda ya tara mutane a wajen. Inda bayanin shugaban ?asa yay matu?ar birge

Join Our Groups

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login